You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sa, Wani runtse idon ta"

"sake yi for the moment tana sauraren yadda bugun zuciyar ta ke fita. Magana ya mata akan ta bashi files Win dake hannun nata, amma tsabar rikicewar da tayi ya sanya ta gaza fahimtar abinda yake nufi. A Wan zafafe ya mi™e tsaye tare da jan wata coffee cough yana Wora ™afansa Waya kan Waya yana tallafar kuncinsa da left hand nashi. Yana buWe fararen idanuwansa da haskensu ya Wan ragu na Sacin ran daya Wan wanzu ya sau™e akan Ihsan Win tare da furta. ""Ina file ya ke?"" a Wan tsawace tare da kuma ta zararsu daga hannun ta yana bin wata corridor daban. Wata wayuyar ijiyar zuciya ta sau™e tana me furta. ""Kin sha da kyar, and kuma kin kwafsa. "" tayi maganar a bayyane tana saurin mi™ewa ta fice. Don dama"

wasu file ne ta kawo masa ya duba masu muhimmanci sosai..........

&

Tun da ta isa wurin aikin nata take tsaye jingine da car nata tana ™arema ko ina na cikin hospital Win

kallo tana kallar yadda komai yake nan need . Very interesting komai na

Hospital Win a tsare yake cikin wani tsari mai burgewa. Ta jima sosai tsaye a wurin tamkar me na zartar

"wani abu kafin ta fara taka ™afafunta cikin wani irin sanyi. E ROOM nasu sautable apartment ta nufa. Inda tana taSa door handle na E Win matasan ´an matan wanda duk suke kusan sa'annin haihuwarta. Amma banda wacce ta Wan juya bayanta, ta dage se uban labari take zabga musu, duk yadda wacce take pacing da ita kyafkyafta mata idanunta alamar ta dakata tayi zeeping bakinta, amma haka sammm bata"

lura ba se ma ci gaba da basu labarin da tayi dai daidai lokacin da take furta.

"""Kallon sa abin ban sha' awa, Motsin sa abin birgewa da kwarjini a fuskar sa, gashi dogo daidai misali."

"Sannan jin kansa da zafin kansa yayin yadda nake da bukata, Maganar gaskiya dai kammmm captain AA ya gama haWuwa ta ko ta ina, ke nifa da ace wannan bazaraten matashin saurayin ze aure ni ko na rana Waya ne wllh zan yarda, ke ko da ace na dare Waya ne wllh zan iya bashi kaina kyauta ma in yana so. "" Wani shegeun yawun da ya kusan kwarar da ita ta haWiye ma™utttt. Sammm bata san da isowar"

"Nufaisan ba dan haka ta Wan Sata fuska tare da furta."" Se dai kash Captain AA ba Waya daga cikin wannan mazan bane, ko fuskar masa magana baka taSa samu, me bi su duka haka ALLAH ya halicce su, duba da yanayin itama Nufy Win, jiji da kansu yayi yawa se Wan banzan kwarjinin da suke da, Amma bana taSa fidda ran In sha ALLAHU sena mallaki AA ko da na dare Way. Sau™ar lafiyayyen mahaukacin marin da"

taji saman fuskar tane ya dawo da ita kan daida Win ta ri™e da kuncinta. Kowannensu ta shiga bi da wani

"lalataccen kallo, kafin cikin wani kalan lalataccen sauti shima ta furta. ""Tabbas Yayana shi Win ba gama gari bane irin sauran mazaje. Yana da aji tsantsa kuma ya san abin da yake, so dan haka kin kalla ma babu zaman kafa dafa zaman Satama kai lokaci a aikin banza. "" Haka nan Hauwa Lawan Maina ta sake"

"jin sau™ar kalaman nufy Win. Asia bala ce tayi saurin yun™urowa da nufin ma Nufy Win magana, se dai maganar nata yana komawa ciki itama sakamakon ganin ficewar da Nufy Win tayi a zuciya daga E room Win nasu. Tana fita kai tsaye motar ta ta faWa tana jan ta da wani Wan banzan gudu, Sosai tayi ta zaga garin Abujan a motar ta inda daga ™arshe dai da kyar ta sama wani gefen titi tana yin parking car Win"

nata. Tinda ta sama gefen titi tayi parking car nata ta haWe kai da gwiwwa bata sake ko da wani

"™wakkwaran motsi bane, Hasali ma aikin ambatar sunayen ALLAH kawai ta ke yi a cikin ranta, tana"

"tambayar kanta shin wai mima take aikatawa ne haka akan yayan nata?, Wannan wacce iriyar masiface take bi biyar rayuwarta har haka da take kishin yayan nata, Innalillahi w'inna ilaihir raji'un³ Haka take ta maymatawa cikin zuciyarta. Tana son abinda take jin ya danne mata ™irjin ya Wan ragu. Haka manyan motoci da ™ananu suke wuceta amma ita ko a jikin ta. Wata rantsatstsiyar farar mota har ta Wan wuceta se kuma ta shiga yowa baya da baya, tana dawo inda car nata ke fake. Saurin fitowa matashin kyakkyawan saurayin yayi, yana nufar car nata cikin Wan yana yin ruWewa wanda ya haifar masa da rawan jikin nan take. Kwankwasa door glass na motar yayi yana Wan rankwafawa tare da ambatar sunan ta yana me furta. ""Nufy lafiya dai kika yi parking car naki anan?"" se dai ko alamun ta jishi bama ta nuna tayi ba, don haka yaci gaba da nocking mata car amma ta share shi. Glass naoyar ta Wan sau™e tana ce dashi ya tafi ya kyale ta. Amma yaki tafiyan yana mata magiyan ta fito. Don haka ta fito a wani kalan mugun fusace tana me furta. ""Amma get out nace ma ko Mohan?"" Ta furta da ™arajin daya sanya Mohan Win saurin kaiwa hannun sa da nufin da ri™e ta. Aikuwa tayi saurin kaSar da hannunsa tana ce dashi ya tafi ya barta, bata son kowa ya raSeta a irin wannan yanayin da take ciki...."

a&

A natse manyan motocinsa ke tafiya kan shinfiWeWen titin da suke kai. Har convoy na motocin nasu ya

"wuce, idanunsa suka hango may kamar motar ta."

"Dummmm haka yaji kansa ya bada sauti yanayin yanajin zuciyan sa kamar ana sau™eta a ™asa, A daidai"

"lokacin da Mohan Win ya sama damar sau™e hannunsa saman jikinta. Dakatar da driver's nashi dake jansa yayi. Yana masa alama daya dakata yana fitowa shi kaWansa, har zasu fito ya sake dakatar dasu da hannayensa, yana nufar tata motar akan ™afafunsa. Yana isa wurin ya janye hannun Mohan Win tare da masa wata shegiyar alama, ita kuma yana mata nuni data koma tata motar, bayan ya tambaye ta meye dalili amma tana masa shiru kawai ta faWa tata motar tana janta, shi ma a natse ya koma tashi motar suna janta suka rufa mata baya suna janta a jere. Amma dake ba'a cikin mood me dadi take ba se suka wuceta, A kusan tare manyan motocinsa da kuma nata motar suka tunkaro babban gate Win gidan nasu, ganin nasu motocin sun riga nata kai hancin motar su ya saka ta dakatawa, hannunta Waya na a saman sitiyarin motar Wayan kuma ta Wan goshinta a hankali, tare da lumshe idanunta wanda suke Wauke da Wan zafi da kuma yana yin fusatar da take ciki. A natse har ya Wan yi nisa da barin wurin, cikin wannan tafiyar nashin tamkar wani king ya nufa car nata don ganin ko motsin fitowar ba tayi, don haka bata san da tsaiwarsa wajen ba se maganar sa tayi. ""Nufy"" Ya kira sunanta a hankali cikin muryarsa mai cike da nutsuwa da kwanciyar hankali sammm babu wani hayaniya, A natse ta Wago kanta tare da buWe idanunta da sukai mata nauyi tana sau™e kallon ta ga yayan nata, suna haWa idanu da shi tayi saurin Wauke kan ta gefe domin ta san farat Waya yake gane duk yanayin da take a ciki. zuba mata idanunsa masu sake azabtar da ita yayi cike da alamar tambaya tin da a can Win bata bashi kowacce amsa ba."

"Saurin seta yanayinta tayi tare da sakar masa murmushinta mai kyau saman fuskarta. ""Nufaisa"" ya sake furtawa wannan Karon a iyaka laSSansa, Wanda hakan ya sata sake Wago idanunta da sukai laushi ta kalle sa dasu, can ™asan ma™oshi ya furta. ""Ba kyau hakan daga yau ki dena hakan right?"" yana faWar"

hakan ya janye a wurin baka isa gane ainihin yanayin da yake a ciki ba.....

*KANO*

"JAN GIDA, Anguwar jan bulo."

"""Wllh Maman Isah ban san ta yadda aka yi ummi ta auri mijin kiba, na rantse da ALLAH bana da"

"masaniya ki yarda dani......"" Sake cakumar wuyar rigarta wacce aka ™ira da Maman Isan tayi tana me furta. ""Wani rainin hankali jidderh ummih fa ™anwarki ce uwar ku Waya ubanku Waya da ita, da zaki ce har tayi aure baki sani ba, kana baki san mijin da zata aura ba, kawai dai kice mu zaki hamagantar ne amma ba batun baki san mijin da zata aura ba"" Hannuwanta ta sanya tana ta son ta Wan sassauta sha™ar da Maman Isar ta mata amma ta gaza. Cikin muryan da numfashinta ya fara sama sama ta ce da. ""Na rantse da ALLAH ban san komai ba ki yarda dani, Wllh ALLAH ban san da maganar wannan auren ba, Ai abin hankali ma dubawa ake, taya za a ce ina uwa Waya uba Waya da da ummih kuma itama ta shigo wannan gidan da Sunan aure, kuma ta auri babban yayan su ABBAN NU'AIMA!, wllh ban sani ba. "" ta"

"sake Furtawa da son kare kanta tana me rantsuwa da sunan ALLAH, wata gafza matar ta kai mata a haSarta da gwiwwar hannunta tane me furta.""˜arya ma kenan Maman nu'aima dama dai ba mu san halin ki bane tare da uwar ku daga gaza muku tarbiyya me kyau."" Mi™ewar Maman Sarki ce da tinda aka fara wannan cakwakiyar ya jawo hankalin kowa dake wurin, domin kuwa ansan shi ke nan kuma yau kashin maman Nu'aima ya gama bushewa tinda har ta bari Maman Sarkin ta mi™e, Se dai ga mamakin kowa ko inda aka gafza wannan cakwakiyar bata kalla ba kamar dai farkon fara hayaniyar data nema wuri ta haWe kanta da gwiwwarta bata sake ko motsin kirki ba, don haka se kowa ya cika da mamakin rashin magantuwa ko Waukar wani mataki akan Maman Nu'aimar da maman sarkin batay ba. Mandiyar gidan ce ta ratso tsakiyar inda suken tana SanSare Maman Nu'aimar daga hannun Maman Auwal tana me furta. ""Haba ke kuwa Hadiza ai kin ™yale ta haka nan, tin dai har ta rantse da ALLAH bata san komai ba"" Šan sassauta mata ri™on data mata tayi tana ™o™arin sake wata maganar suka jiyo ihu kamar a cikin gidan. Dan haka kowa abinda ya fara zuwa ranshi kenan Maman Sarki ta rutsa amarya a lungonta. Kafin ™iftar idanu da buWe wa Sega waWan nan matan sun Sace Satttt a wurin. Suna ranta wa ana kare zuwa"

Sangaren su Maman sarkin.....

*Anguwar Mariri Kano *

"Mariri dai kowa yasan anguwace ta marasa ™arfi sosai da sosai, wacce take Waya daga cikin anguwanni"

"masu ™arancin ruwan, amma suna da yawaitar kwatami sosai da gurSacewar iskar sha™a."

Gidan Malam Ayuba Me Kano yana Waya daga cikin wannan jerin gidajen. Saidai shi yana da rufin asirin

"sa ba laifi domin basu taSa naiman abu sun rasa ba, se dai rashin godiyar ALLAH irin ta wasu matan, da"

"a koda yaushe suke ™o™orin tozarta mazajen aurensu ta hanyar yawo dasu suna cewa basu da abu kaza,"

"su ba masu ™arfi bane, abu kaza ya gagare su! Abu kaza ya gagare su basu da shi haka basa da hanya ko"

halin samu.

*GIDAN Malam Ayuba me Kano *

"""Hannah! Hannah!! Hannah !!!"""

Dattijon dake bakin ™ofar Wakin tsaye yake ta faman zabga ™iranta....

"""Na'am Bappanmu ganan fitowa fa"""

Ceyar yarinyar da aka ™ira da Hannah Win ta faWa tana fitowa daga cikin Wan madaicin Wakin nata.

"fara ce so, kyakkyawa ™in wanda be samu ba, Ita ba siririya ba, haka ita bamai ™iba ba, wacce ke Wauke"

"da doguwar fuska, da siririn hancinta kamar anzana biro, bakinta Wan madaidaici mai Wauke da pink lips,manyan idanuwane da ita masu Waukar hankali, wanda kallo Waya zata maka dasu kayi tunanin ta saka eyelashes ne irin mai tsawon nan, saidai ita haka halittarta take bawai saka wa tayi ba, girarta kuwa tamkar tazana jagira eyebrow ne. dan kuwa saika rantse jagira ne wanda kowacce harta kusan haWewa da ´ar uwar ta. Daga ta gefen fuskar ta kuwa, sajene irin na mata wanda ya kwanta sannan ya haskaka asalin zati da kuma kyawun da take da,hakwaranta fararene tass. ga uwa uba dimples {beauty point}. Sai Masha Allah. Domin kuwa iya haWuwa kamm Hanna ta haWu, tana da street legs with flat"

tommy looking s00 cute.

"gashin kanta ba™ine siWik ga uban tsayo da yake da, ga santsi yanzu ne da anyi kitso yanzune daya"

bece...

Wannan dalilin yasa ko kitso bata fiye son yi.

"Su huWu mahaifinsu Malam Ayuba me Kano ya haifa, Yaya jamilu shi ne babba, yayin da Mariya ke bi"

"masa, wato Maman Nu'aima, se kuma me bi mata itama Hafsa, amaryar da ake gwarama a kanta a jan gida. Se kuwa *AUTARSU HANNAH* Wacce kaf gidan ita kaWaice ta fita zakka, don duk sauran yayyen nata halin uwar su Ta ladiyo suke Waukowa, ita kaWai ce bata Wauko halin uwar ba. Kuma ita Win ³ar"

"sanda ce, se dai tana da waye yar kan da take ganin kamar daidai ne a gare ta, wajen gaisa wa da maza,"

"da Wan rungume rungume haka, se dai ko waye kai, haka ko da ubanka kake tafe baka isa kissing nata ba,"

domin tace wannan Win dai ta san ya saSa lamba. (Hhhhhh ni kuwa AMMEY LAYLERH na ce anya

"kuwa wannan Hannar bau Wauko me zafi ba kuwa?....., amma koma dai miye ku muje zuwa. )"

"Sanye take cikin kayan uniform nasu na ´an sanda, sai dai me maimakon normal kayan ´an sandan"

"natan se ya kasance kalan ash color ne da ya Wau guga,dan har kana ganin karin gugur nata a baiyane. ""Tin Wazun nake ta jima yin fitowarki a soro ai Hannah, Kin ga fita ne zanyi kuma dama ina son zanyi mag Cakk ya dakata da maganar nashi sakamakon fitowar Ta ladiyo gabansu bukum, tare da shiga"

"tsakiyar su tana rarraba idanu."" Umma ina da uziru kifar Bappanmu yayi magana dani, wani case ne gabana kuma ana bu™atana dole, tin kafin wannan shegen espector Tanimun ya rigani zuwa"" Wani babakere tayi a hanyar tana tsirtar da miyau Win dake bakinta tare da furta. ""Wallahi Hanna baki isa fita baki bamu na cefane ba, ko dai shi uban naki ya bamu ko dai ki fanshe shi kamar yadda kika saba!"" ta kai ™arshen maganan nata tana sake tsirtar da miyau Win. Šamarar dake jikin ta tayi tamkar zata Wan gyara se kawai ta zaro ³ar bindigar dake bayan wandon tare da harba ta sama, tana me furta."" Wllh Umma bar ganin kece tsafff zanyi arresting naki, dama kin haWa auren cin amana, bar ganin na ™yale ki, wllh ba ™yaleki nayi, jimay kawai nake daga ahalin waWan can jan gidan su kawo ™ara kuma nayi rammm na amshe har se na bi musu ha™™insu ta hanyar raba wannan auren cin amanar da kuka yi "" ta kai"

"™arshen maganar nata tana Wan sake karkata p_cap Win dake saman kanta ita ma ash Win. Wani uban tsalle mahaifiyar nata ta daka tana yin baya, tare da taSa tabjejen goshinta da yau kwanan sa Waya da Hanna Win tayi sanadiyyar fasa mata shi. Ja da baya ta sake yi tana furta. ""koma dai mi zaki yi Hanna se dai kiyi, tin da ke ALLAH be Wora miki ™aunar jinin kiba, dan ke kin™i auruwa shi ke nan kuma kowa ma baze auru ba, to tirrr da bakinki In sha ALLAHU ummi ta shiga gidan ta kenan tuzuruwar banza dake, shekaru ashirin da wajen biyar amma ba mashinshina tsabar ba™in hali irin naki"" Saurin kawar da kansa"

yayi a cikin ransa yana karanta.

"*Rabbana waja'alna musulimatal laka wa min zurriyatina umma tan muslimatal laka, wa'arina"

"manasikana watub alaina innaka antat tauwabur rahim* domin ALLAH ya sassauta masa wannan azabar dake gidan nasa. Ita kuwa Hanna ganin yadda hadari ya haWe garin ne har yana yima samaniya ™awanya ta hanyar ado ne ya sata saurin zaro 2k cikin aljihun wandonta tana jefawa mahaifiyar nata, domin yau zasu gana da wanda aka haWasu aiki tare dashi, kuma basu taSa ganin juna ba amma ta san wasu bayanan daga cikin rayuwar sa, barin ma kalmar *TUZURUN* da tafi ri™e wa a cikin duka bayanan"

nasaaaa....

"_Tofa Fan's shi kuma wannan nashi salon kenan, da wannan muka fara_"

_To my fan's nawa idan kunason ayi tafiyan daku seku biyo NI AMMEY LAYLERH domin jin yadda wannan

zazzafar tafiyar zata kaya_

"_Karfa ku manta sunan wannan littafin RAMIN KURA, wanda ake ma la™ani da se ´a´anta, to wai ma su"

"waye RAMIN KURAR?, kana su waye ´a´an?. Amma dai koma miye yanzu ne labarin ze soma aiiiiiii. _"

_to ya kuke kallon wasan ze kaya? Ya kuma kukaji salon rubutun wannan karon? _

_Ni dai bazance ma kowa komi ba kawai dai nasan zance mu haWu a kashi na gaba domin jin yadda zata

"kaya, tsakanin TUZURUN da Hannah zata haWu dashi, karfa ku manta itama idan ban manta ba naji ai"

mahaifiyarta na mata gorin ta™i auruwa lol _

"_Iyaka abinda AMMEY LAYLERH'NKU ta sani shi ne wannan tafiyar me zafi ce, da kuma gindayar daku"

tamkar yacce aka saba_

Hhhhhhhhhh to ai shikenan A gimtse 

08104493215

*BY AMMEY LAYLERH *

:e'5ØMÞ5Ø<Þ5ØHÞ5ØDÞ5ØIÞ 5ØFÞ5ØPÞ5ØMÞ5Ø<Þ;

# Kj Wj"âJ$" o¥" KJâ Sfj"j

~Na Maryam Naseer Mirrah~

5Ø<Þ5ØHÞ5ØHÞ5Ø@Þ5ØTÞ 5ØGÞ5Ø<Þ5ØTÞ5ØGÞ5Ø@Þ5ØMÞ5ØCÞ

Book One paid

a&

Page 9&10

5ØTÞ5ØJÞ5ØPÞ5ØIÞ5ØBÞ 5ØOÞ5Ø<Þ5ØGÞ5Ø@Þ5ØIÞ5ØOÞ5Ø@Þ5Ø?Þ 5ØRÞ5ØMÞ5ØDÞ5ØOÞ5Ø@Þ5ØMÞ'5ØNÞ 5Ø<Þ5ØNÞ5ØNÞ.

# Be a Person

# Who Was?

# Money in Pocket

# Power In rocket

# Knowledge in Mind

# Kindness in heart

# Confidence on face

# Responsibility in Soul

# Love Romance scene

# A.k.a Ammey Laylerh

a&a&a&a&a&a&a&a&

"Kai tsaye dake gidan nasu a bakin titi yake tana fitowa ta sama abin hawa tana shige wa, ""Hajiya ina"

"muka nufa?"" maganar Wan sahun ya dawo da ita hayyacinta. ""5 star Restaurant"" ta bashi amsa a takaice domin acan suka shirya haWuwan. Zuwa lokacin hadarin ya fara bada ruwa ko in ce yayyafi kaWan². A gaban ™ayataccen 5 star Restaurant me napep Win ya sau™e ta, No na sabon inspector Win da aka tura mata jiya da dare a WhatsApp nata, kai tsaye ta ™ira no Win inda se dai ba'a Waga ba. don haka ta fara za gaye a wurin tana kuma ci gaba da ™iran shi. Ta zo daf da wani table taji anyi mata gyaran murya. Saurin kallar daga inda gyarar muryan ya fito tayi, kai tsaye idanunta na sau™a akan wani kyakkyawan matashin saurayi chocolate color. A kallon farko data masa ta san cewar shi ne wanda take nema, ""Inspector Maleek?"" ta faWi tana nuna shi, wani cool murmushi ya sakar mata se dai ba sosai ya fito ba yana gyaWa mata kansa alaman *YEAH* shi ne. Sara masa tayi tana Wan risinar da kanta ™asa. Da wurin zama ya mata nuni kujerar dake pacing da shi, zaune take tana harWe ™afarta Waya kan Waya. Cikin harshen turanci ta gaida shi yana amsa ta tare da mi™a mata hannun a matsayin su yi musabaha. Ga tarin mamakinsa kuwa se gashi ta mi™a masa hannun tare da furta. ""Ni ce Hannah Ayuba me Kano"" Janye hannun nasa yayi don shi ™a'idar aikin sa babu ma mata a ciki bare kuma azo batun gaisa wa ma, itama janye nata hannun tayi fuskar ta ™awace da kyakkyawan murmushinta lokacin da yake sanar da ita sunan"

shi.

"""MALEEK MUSTAPHA WAZEER"" Ta jima tana jin wannan sunan ko dan tsaiwa da jajircewarsa wurin"

"aikinsa kuwa da yake yi da rai da kuma rayuwar sa. ""Na sani!"" ta bashi amsa daidai lokacin da da wata maid service ke jere musu, meat pie, chicken pie, se valvet and pancakes. Da kuma energy drinks."

"Energy drinks Win ta Wauka tare da zubawa a glas cup tana Wan tura masa zuwa gaban sa, Šan sipping nashi tayi se kuma ta dire tana kallon shi ganin be Wauka nashin ba. ""Da duk kan alamu kai mai gaskiya ne sir, gaka a haka dai ba yabo ba fallasa, amma kana da kyan gani ga matsayi me kyau a cikin al'umma"""

Se kuma ta Wan dakata kafin ta kafe shi da fararen idanunta tare da ci gaba da cewa.

"""Se dai abin tambayar Waya ce anan itace me yasa har yanzun bakai aure ba?."" ta faWi tana wani"

"rausayar da kanta gefe gwanin birgewa. Zaman sa ya gyara tare da Waukan glass cup Win dake gaban sa ya Wanyi sipping nashi ba da yawa ba kaWan yana sakin wani lalataccen murmushi, tare da furta. ""Kema kince ba yabo ba fallasa ne ´an mata, So kinga kenan ba macen da zata kware min har ma ta soni a hakan nan yanda nake, kuma dama bana da ra'ayin wata macen, So dan haka nake ganin muyi ha™uri kawai mu amsawa kanmu sunan *TUZURAI* Mu maze ba wata matsala kawai nake ga. "" ya yi maganar"

yana wani kawar da kansa gefe. Daidai nan wayar sa dake ajje saman table Win dake tsakiyar su tayi

haske alamar ™ira ya shigo. A kusan tare ita dashi suka kai duban su kan wayar. Tarrrr idanunsu na kaiwa

"kan sunan *Officer K Mashi Dikko....* Hannu ta kai da niyar taSa wayar se dai ya riga ta yana Saurin Wauka domin bai son amsa wayar gabanta, se dai ba tare daya sani ba hannun sa ya amsa wayar. Kai tsaye muryan babban ogan nasa ya dire cikin kunnuwansu su duka biyun. Ta hanyar fashewa da wata mahaukaciyar dariya yana me furta. ""Ya dai Wan ™aramin Inspector ykk ya kuma ba™unta da aikinka?, fatan dai a wannan karon babu masu baka tsoro Irina ba Inspector Maleek Mustapha wazeer?"" wani kalan lalataccen murmushi Maleek Win ya saki tare da jan idanunsa ya lumshe, kafin kuma ya ware yana me fesar da wani zazzafan numfashi ya furta. ""Tsoro kace?, kuma wai ni Win? Da dukkan alamu sir Dikko yana manta cewar tare yake da ABDULMALEEK MUSTAPHA WAZEER ne, to ai shi kansa tsoron tsorona yake!, Ka sani bana da bukatar runduna domin datsaka,Ni kaWaina na zarta wadata, Domin ni kaina runduna ne, jikina kuma shi ne makamina, sanya war albarka al'umma ta kuma shi ne shigo ne, kare ™asa ta kuma daga gurSatattun mutane irinka shi ne aiki na dana rantsuwa a kai domin kawo ™arshen ire irenku maci amanar ™asa, dacin dunduniyarta...."" Wani kyakkyawan murmushi ne ya wanzu saman fuskar wanda suke wayar, yana murmushin ne kuma yana shafa haSarsa daga inda yake zaune saman lafiyayyar kujerar office nashi, kafin cikin muryarsa me Wauke da iko da isa ya ce.""Jarumtarka tabbas na kashe ni Maleek Wazeer, se dai ka sani you re not going to get anything from mee. zaifi maka kyau idan akace ka zare hannunka daga wannan binceken haka nan, Idan kuma ba haka ba ka tuna kana da ahali, uwa da uba duk suna raye, kana ita wannan abar kanta dake gabanta zata iya faWa wa a tarkon wasan....."

""" A bazata wani lalataccen murmushi ya subce daga fuskar Maleek Win. Jin Sautin lalataccen murmushin Maleek Win da yafi natsa a kaff cikin duniyar sama da komai ne Maleek Win ya sakar masa. Šan zame wayar yayi tare da kallon screen na woyar sai kuma ya sake manna wayar da kunnunsa, still Sautin fitar"

murmushin ya kuma ji daga Maleek Win.

"""Believe me K Mashi babu wanda ya isa ya rufe wannan case Win until I get to the bottom of"

"everything. I Promise you wannan Win Alawari ne da na Waaukarma ™asa ta da rai da ruhina. "" Mr Maleek, if you think you re goin to get something from me you re quite mistaken..."" K Mashin ya faWi kamar a fusace. "" rintse idon sa yayi kafin da Wan ™arfi ya daki table Win yana fitar da wani huci mai zafi"

"cikin Sacin rai ya furta. ""How dare you da zanji

Please Login or Register in order to submit comment