You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

™arfi wanda ya sanya"

ta Wago jajayen rinannun idanunta tana zubawa akan Aysha Win dake tsaye kanta.

"""Se hakuri da rayuwa Maman Nuwaira kici gaba da hakuri, komai yay farko yana da ™arshensa"

"tabbas,kuma IN SHA ALLAHU kina zaune se ALLAH ya saka miki duk waWan nan tarin abubuwan da ake miki "" itama tayi maganar cikin Wacin murya sosai. A natse ta Wago kanta cikin ™aryewar murya ta ce."

"""Ba rayuwata ba! rayuwar ³a´ana Aysha, makomarsu, makomarsu nake ji, tsoro nake!, tsoro nake ji kar"

"laifin da ba nasu ba ya hau kansu, tsoro nake ji a cikin raina wannan bada™alar tayi munin da nake jin tamkar zata rabani da numfashi na, agaban idon mu nida ya rana Mai jiddah zata haye saman benen auwal da sunan gyara zata masa ko dai zata gai dashi. Shi a tunaninsa babu uban da ze gano kome yake aykatawa da yarinyar, connecting wayar ta da nashi fa yayi!, duk saurayin da ze wurin ta daga yace maye ne se yace ai wannan zubin ´an daudu gareshi, Daga ™arshe ma wa yan hannun sa daya bata ya amshe abin sa, shin wannan be ishi me hankali cewar da abin da yake nufi da ita ba, haka ze Wauke ta gaban mota suje inda suke so, idan kuwa jinya take kwana yake yana zarya a kanta baya iya bacci, Yanzu jiya kayayyaki ya sawo mana amma kafin kowa cikin mu daga ni mara amfanin har me amfanin babbar mara hankalin Husna be fara nemar kowa ba se ita, ita ya fara bama dogwayen riguna guda biya, kana se ´ar lelen nasa itama ya bata dogwayen riguna har dama riga da sket, amma ni kinsan dame mena tashi dashi?, na rantse da girman zatin ALLAH iyaka dogon wando guda Waya ya bani, a kan idona shigana Wakin sa kenan naga wata mini sket a gabansa yay saurin janyeta yana cusata ™ar™ashinta, amma na share nayi tamkar bansan da ita ba, Nan bulaguro idan Husna zata yi se ya bata sama da dubu talatin, ni kuwa wllh³ rabo na da kuWin motar sa ya shiga tsakanin mu nafi shekara uku, duk inda kika ga naje wllh to kuWi nane, Jinya wannan kuna kalla ai idan Husna ce ko yaranta da kansa yake Wibarsu a mota ya kaisu, ni kuwa se dai naje da sayyarar ™afa ta, idan kuwa yaranane ™annansa yake sawa su kaisu, amma duk waWannan Win basa gabana, burina kawai ya dena ire iren waWannan abubuwan na neman mata sabo da goben ya rana, Mahaifiyarsa tsoronsa take ji, sau da tari idan kamar nayi yun™urin naje na gaya mata wasu abubuwan se kawai na fasa don duk na san kaina abin ze faWa, a cikin gidan nan kuma a Wauka dani duk ba'a ganin irin abubuwan da ake min, Ina jin ciwo, ina jin ciwon hakan matu™ar....."

"& Daga nan kuma se wani irin kuka ya Sarke mata irin me ciwon nan, me fitowa daga can cikin zuciya da ruhinta, ko ba komai yau ta samu ta zubar da hawayen da ta jima tana son yi. Wayen da suka zubo daga cikin idanun aysha ta sanya bayan hannunta tana share wa tare da furta...."

&

"""A duk lokacin da rayuwa take Zuwarma ko wanne bawa a hagunce to ki sani bawai zaSin shi wannan"

"mutum Win bane, Hakan ya sa ba ma tunani wurin yanke hukunci domin madafar gobenmu.Wata rayuwar ba tamu ba ce Maman Nuwairah, Wata ™addarar ba sakacinmu ba ne, domin kuwa ™addara ba canki in canka bace bare kace zaka zaSarma kanka kala rayuwar da kake so, ki sani da wani na da iko ko halin canja ™addarar wani da tuni ko ni nan na jima da cireki a halin da kike ciki. Don haka kirki taSa sarewa da rayuwa, karki tsaya ko sun™uru ko da ™aya koda an harbo kibiya ki dage sannu a sannu cikin wannan tafiyar IN SHA ALLAHU se ALLAH ya baki kyakkyawan sakamako, ke dai karki gaji komai akai miki"

"karda kiji, duk da kasancewar tafiyar da akwai yaji sedai sakamakonta da alkhairi."

"Idan kikai duba da cewar ita kanta wannan duniyar me wahalar zama ce, tattare take da tarin ™alubale"

naban mamaki da kuma son kai da suka taru suka haWa ™arfi da karfe wajen rusa mutanen dake cikin

"*DUNIYARMU* suna mata wani irin ˜awanya na tsantsan son kan ta suka gama lulluSe ko ina suna mana garkuwa..."" Tin da ayshan ta soma maganar Maman Nuwairah take binta da rinannun idanunta, da suka cike tafff da ruwan hawayen tausayin kanta da kanta, Idonta da yake mata zugi da zafi sosái ta sake"

"rumtsewa, cikin ranta tana me ayyana kamar haka ne shafin rayuwarta ya buWe, ta soma karanta shi"

cike da tarin ™alubale me Wauke da ™unar zuciya. Wasu lokutan ta yi hawayen jini wasu lokutanma

"zuciyar kaWai ke suya da raWaWin duk dai a ™addarar aurenta da auwal. Ita da kanta ta zaSama kanta mijin auren da ko dai tace hukuncin da ™addara ta yanke mata, kafin igiyar aurensa kakkaifa ta koya mata darasin rayuwa tare da sanyata yin waiwaye zuwa bigiren da ta jima mantawa. Igiyar da ta yi sanadiyar yankewar duk wani farin ciki nata, tana raba ta da komai nata idan tace komai Win kuwa to kuwa tabbas tana nufin komai neee, A daidai lokacin da take ganin kamar ta kusa makara ne, sai dai ba ta karaya ba a dai shi wannan lokacin domin ta gamsu cewar azumtar nafila a watan ramadan runton zunubi ne. Tamkar yadda adda'o'in suke tasirin saurin yayema bawa dukan bu™atunsa. Ta sani ita kanta ™addarar rubutun Ubangiji ce akan rayuwar bawansa shi ne tabbataccen al'amarin da babu mai iya taresa. Ba shakka matu™ar zamu duba Rayuwa da abinda yake cikin ta, to kuwa tabbas hakan bakomai bane fa ce dumbin darasi da tarin Ilimin da zamuyi guzuri dashi izuwa gidanmu na gaskiya. Jiyanta ta riga da ta gama wucewa ta sani, amma goben yaran ta mata huWu take fafutukar nema da lalube. Wani numfashi ne ya kufce mata wanda ya sanya Aysha saurin kallon ta tana me furta. ""Kiyi ha™uri Maman"

"Nuwairah!, Kaddararmu tana hannun Ubangijin mu ne, dan haka kar muyi kuka kokuma Kunci a Sa'ilin da muka tsinci kanmu a wani hali, ALLAH Yana sane damh kuma shi ne zai samar da Sau™insa a gare ki kema. Duk mai Imani ya san cewa tilas ne mutum ya rungumi ˜addarar da ALLAH Ta'ala Ya ™addarta masa a rayuwa, tabbas ™addara tana da matu™ar ciwo da zafi, zafin da bayyane yakan iya narka duniyarma baki Wayanta, Amma ita kuma Addua ta na sassauta muguwar ˜ADDARA me cike da tarin"

"™alubale!!!.."" A take a wurin bayyane ta shiga ambatar."

"""Ya wadud,ya zal'arsheem majeed Alhamdulillh, Alhamdulillh!! Alhamdulillh ya Rabb ALLAH na gode"

maka.....

"A hankali itama Ayshan ta shiga nanata adda'ar domin kuwa itama Ayshan, tana da nata Sangaren, tana"

"da nata labarin se dai banbancin kawai ita nata mijin ba'a Wauke masa hankalin daga kanta ba, kana shi ba me neme ne men matan bane. Don haka a natse ta sake duban Maman Nuwairan, duba irin na natsuwa da ha™i™anin abinda ke rai da ruhinta ta sake furta. ""A rayuwa ba komai ake so ake samu da"

sauri irin haka ba

Nuwairah. Wasu lokutan sai an sha wuya an yi juriya sannan a ga canji.

Bazance kar kiyi ha™uri ba domin ha™uru shi ne jigon rayuwa mai kyau. Kamar yadda shi ke kawo

"zaman lafiya, shi ke hana faWa shi ke sa mutum ya fi ™arfin duk wata jarabawar ra´uwar da Ubangiji ya ™adartama bawansa. Maman Nuwairah kalmar yi Ha™uri ba kalmar rago bace domin kuwa ba rauni ba ne, kuma hakan alama ce ta wayewa da tunani. Duk wanda ya iya hakuri zai fi samun nasara fiye da mai yawan fushi da gaggawa. "" Se kuma ta Wan dakata tare da fesar da wani numfashi kana taci gaba da"

"furta. ""Kiyi ha™uri da mutane duk abin da zakici gaba da gani Maman Nuwairah, kana ki yi hakuri da ™addara, ke inda hali ita kanta rayúwarma ki yi ha™urin da ita. Duniyar nan da kike ganinta tamkar littafi haka take, Kowacce rana sabon shafi ne yake sake buWe ma ko wanne bawa, Abin da ya faru jiya ya riga ya zama tarihi, Ki dage da jajircewa haWi da ™o™ari ki yarda da ™addararki Maman nuwairah. Rayuwa tana da sauyi ba kullum take ba. Wani lokaci rana tana haskaka maka, wani lokaci kuma ana ganin gajimare. Ki zauna lafiya da mutane, domin komai yana wucewa, wahala bata taSa dawwama kamar"

"yadda karin magana ke cewa, _Ko da ruwa ya yi ™arfi, ba zai hana rana fitowa ba_. Ma'ana duk nisan"

"tsanani de akwai ™arshensa, kuma tabbas haka wannan maganar take, Idan kowanne bawa ya kasance"

"mai godiya ga ALLAH, Sai kiga yana kyautatawa,kici gaba da ha™uri da kyawawan halayenki da hakuri domin shi kyakkyawan hali yafi zinariya, Domin kuwa ha™uri na janyo Albarka da kwanciyar hankali. FaWin annabin mune cewa wanda ya yi ha™uri kamar ya gama cin nasarar komai ne a Rayuwa IN SHA ALLAHU. "" Daga haka ayshan ta gaza ci gaba da maganar tana saurin juyawa tabar wurin. Inda Maman"

"nuwairah take bin ta da kallo na ™auna. Se a yau take sake tabbatar da kalan ™aunar da ayshan ke mata domin ALLAH ne, SaSanin wasu a gidan da ada su take ma kallon majingina abin jinginar ta, se gashi a gidan kowa yasan matsalarta, amma babu me ™arfafa mata gwiwwa da bata hakuri akan duk wasu abubuwa gurSatattun dake faruwa wa rayuwar ta. Lallai tabbas ta sake yarda wasu mutanen da kake tare da su kullum kana musu dariya, kana zaune dasu da zuciya Waya, amma a zuciyarsu akwai hassada da ™iyayya me ™arfi alhalin kai kuma baka taSa musu komai ba, bama kasan da hakan ba, saboda zuciyarka me kyau ce tana da tsarki, Sai wani abu ya faru da kai irin haka....."

"& Bayan fitar ta da kyar ta iya tashi tana gabatar da sallar Isha'i da aka jima yi tana zaune, Tun da ta idar ta sallar kuwa take zaune daga inda take ta ko gazayin motsi, ta jima Sosái tana sake nazartan rayuwar kanta. Wato dai a zahirance duk inda Kalmar ˜ADDARA take, To kuwa kowa yasan kalma ce dake motsa zuciyar ko wanne bawa, kuma kalma ce me nauyi domin kuwa tabbas wannan kalmar ta ˜ADDARA kalmace me girma da faWi wacce ta ™unshi abubuwa da yawa cikin ta masu yawan gaske. don kuwa Rayuwa da ™addara a tare suke tafiya tamkar ´an uwan juna haka suke. haka kuma kowacce rayuwa tafe take da nata salon ™addarar me tafe da ™alubale. Inda idan har kowanne bawa zeyi ha™uri wajen jure tarin ™addarorin da suke jerin gwano a cikin kowanne rai mai numfashi game da duk abinda ALLAH ya riga da ya ™addara a cikin rayuwarshi,To kuwa tabbas duk abinda ALLAH Ya zaSa maka shi ne mafi alkhayri agareka. Don haka itama IN SHA ALLAH ba zata taSa yankewar daga ro™onsa.a&"

&

*Acp Maleek*

"Tin daga wannan rana sukaci gaba da gudanar da ayyukansu tare da inspector Hannah cikin aminci, da"

"taka tsantsan da iya taku. A hankali kuma soyayyar junansu ta fara ratsa zukatan su. Sau da tari idan ka kalle su suna wasa da dariya abinsu se abin ya mugun burge ka. Ko a yanzu ma zaune take gaban motar sa, lokacin bayan sallar magrib ne sun dawo ne daga wani aiki. A natse ta sanya hannunta zata fita a motar, se dai hannun ta daya ri™o ne yana Wan zuba mata kaifafan idanunsa, tare da rankwafo da kansa"

zeyi kissing hannun nata. Fararen idanunta ta zuba mishi tare da janye hannun ta tana me furta.

"""Karkai gaggawa mu ajiye se daga baya"" tayi maganar da alamar murmushi Wauke saman kyakkyawar"

"fuskar ta, ""daga baya kamar ya kenan?"" yay maganar yana bin ta da wani kalan kallo tare da karkatar da kanshi gefe. ""Se rana me tabarraki."" ta sake bashi amsa da hakan again tana sake yun™urin ficewar, bayan ta zare hannun ta a nashi ""Ko dai kema kin dena so nane Hannah kamar sauran matan da suke guduna?"" yayi maganar yana komawa seriously nashi. Wani kyakkyawan murmushi tayi me kyau tare da kwantar da kanta da kujerar motar, tana me furta.""Ma so Wan tsuntsu ai shi yake bin sa da jifa. A ko ina ina son ka ringa tuna cewar kai kankat ne a duk tsawon lokacin nan, kuma dama dan kai kaWai aka"

"halicceni shi yasa sauran matan ke gudun ka *MY JAAN*"" tana kaiwa ™arshen maganar nata ta buWe"

"motar tana guduwa, inda ya shiga binta da wani kalan mayen kallo me cike da so da ™aunar da yake jin"

"yana mata, da duka rai da ruhinsa......."

08104493215

*BY AMMEY LAYLERH *

:e'5ØMÞ5Ø<Þ5ØHÞ5ØDÞ5ØIÞ 5ØFÞ5ØPÞ5ØMÞ5Ø<Þ;

# Kj Wj"âJ$" o¥" KJâ Sfj"j

~Na Maryam Naseer Mirrah~

5Ø<Þ5ØHÞ5ØHÞ5Ø@Þ5ØTÞ 5ØGÞ5Ø<Þ5ØTÞ5ØGÞ5Ø@Þ5ØMÞ5ØCÞ

Book One paid

a&

Page 13&14

5ØTÞ5ØJÞ5ØPÞ5ØIÞ5ØBÞ 5ØOÞ5Ø<Þ5ØGÞ5Ø@Þ5ØIÞ5ØOÞ5Ø@Þ5Ø?Þ 5ØRÞ5ØMÞ5ØDÞ5ØOÞ5Ø@Þ5ØMÞ'5ØNÞ 5Ø<Þ5ØNÞ5ØNÞ.

*Littafin RAMIN KURA na kuWi ne kada a Wau ha™™ina ta hanyar karantawa batare da an biyani ha™™ina

"ba. Idan kinji kinason cigaba da karanta wannan littafin toh ki biya kuWin ki akan 1k kacal domin karantashi cikin salama da kwanciyar hankali, idan kuma kinsan zaki fitar min da littafi dan Allah kada ki saya ki ri™e ku Win ki banaso. Duk mai bu™atar karantawa a tuntuSeni ta wannan number Win 08104493215, idan kuma kai tsaye kike son biya ganan no na account number nawa. 3206656358,"

Maryam Nasiru first bank*

a&a&a&a&a&a&a&a&

" Da kaifafan idon sa ya shiga binta har lokacin data shige gida, kafin a natse ya janye fararen idanun"

"nasa tare da yin reverse yana barin wurin gaba Waya. Directly yana nufar plat house Win daya kama. A bakin Wan madaidacin wurin adana motoci yayi parkin car nashi abin sa, Dake yayi sallarsa wanka kawai ya shiga, ya Wan jima sosai a ciki kafin ya fito yana sharce ruwan dake Wigo masa. Kayan bacci masu Wan nauyi ya sanya kasancewar iskar da hadarin daya haWu ya bada, nafila yayi raka'a biyu tare da adda'o'i, yana idarwa ya haye saman gadonsa tare da Waukar wayar sa don ™iran hajiyarsa, zuciyar sa cike fal da farin cikin sanar da ita sabuwar budurwar da yayi, wacce yake jin a jikinsa IN SHA ALLAHU seya aure ta, ring biyu kuwa hajiyar tashi ta Wauka. A natse ya mata sallama tana amsa shi cikin kulawa cike da soyayyarta gareshi, gaida ta yayi nan ma ta amsa tare da tambayar sa ya yana yin wurin aikin nasa, kansa ya Wan shafo tamkar yana gabanta tare da ce mata alhamdulillah komai yana tafiya a daidai. Wata iniyar zuciya ta nutsuwa hajiyar nashi ta sau™e bayan ta sake tambayar sa inda matsala ya faWin mata, yace wllh be fara fuskantar komai ba duk da kuwa ba jima da zuwa, amma yaga alamar babu wata matsala wllh. Daga yacce suke wayar ta fahimci zallar Woki da farin cikin da yaron nata yake a ciki, don haka itama cike da tarin nata farin cikin ta furta. ""Abdulmaleek! Duk yacce akayi akwai magana a bakin ka ko?"" Dama ya san zata fahimta, don haka ya sake gyara kwanciyar sa cike da murnar sa ya furta"

"""Damaaaa. """

"""Dama me?"" Hajiyar ta katse shi cike da Woki, ""dama nayi sabuwar budur. "" Innalillahi budurwa"

"kuma Abdulmaleek?"". tana ri™e ™irji tamkar tana kusan shi,"" Ehhhhh Hajiya, wannan inaji a jikina zan aure ta babu abin da ze faru kin ji In sha Allahu, ki kwantar min da hankalinki don ALLAH!!! "" wata bahaguwar ajiyar zuciya ta sau™e tana me furta,"" UBANGIJI ya tabbatar da alkhairinsa, ya tsare ka daga duk sharrin abinda ke bibiyar rayuwarka Maleek "" Da Ameen ya amsa ta daga nan suka Wan taSa fira"

cikin sake wa sosai kafin su yi sallama tana ™ara jaddadamasa ya ri™e adda'o'i da nafilfuli In sha Allah

babu abinda ze kuma faruwa......

& JANNAH.

Tun daga soron gidan nasu take jiyo muryan Baba Asabe kakar su data haifi mahaufisun malam ayuba

tana ta faman zazzagawa Ummansu tijarar data saba mata indai zata zo gidan. Domin kuwa taka nas

"bappansu ya ware ma baba Asaben gidan ta, sabo da rikicin da suke yi tamkar wasu kishiyoyi, yanda"

kaga saga hanjin juna haka suke. Wata bahaguwar ajiyar zuciya ta sau™e don inda sabo yaci ace ta saba

"da wannan halin nasu, don tun bata da wayo da wanan hali ta buWe idanuwanta a gidan. Kusan kullun fitinan Baba Asabe ne ke tayar dasu daga barci na yau daban na gobe daban, Kafin a ware musu gida."

Kuma ta sani tin da har taji bala'in Baba Asaben to kuwa ta sani abincin dare ne umman nasu ta hana

ta.

A haka ta ™araso cikin gidan rai Sace duk da kasancewar uban gajiyan data kwaso a wurin aikin nata.

"Shigowarta gidan ne ya dakatar da bala'in Baba Asaben, don tanayin Hannah Win duk cikin yaran umman sunfi shiri da ita, ""Yauwa ³ar Albarka ™ara da ALLAH ya kawo min ke, zo maza ki bani ko na shan shayi ne, da awarar bakin layi in naci sena Wumama cikina da ruwan sha yin tin da yau uwar ki tayi halin."" ta san me take nufi da tayi halin, abincin data hana take nufi. Don haka ta buWe wallet nata tana zaro mata ´an Wari biyar biyar guda biyu, a cikinu irin kuWin da Apc Malek ya bata. Nan ta shiga mata godiya kuwa tana sake dam™e kuWin a hannun ta sosai, gudun ma kada umman ta kawo musu wurta, don halinta ne tsaf zata iya. Daga nan Baba Asaben ta tafi zuciyar ta fall cike da farin cikin samu jika ta gari, tini ta gama lissafe kuWinka tsafff, Ta sai awarar Wari da Hamsin, ruwan bunu na hamsin ta Soye Warinta bakwai da kaWan kaWan ta ringa cin dadi abun ta. Aikuwa haka aka yi tana fita ta sama me awararta, ³ar biyu hamsin manya wacce ake so yawa da filawa ta sayi a barta kamar yacce ta tsara, tana yin gaba ta sai"

ruwan bununta se gida.

"Ita kuwa Hannah kai tsaye Wakin da ya zama mallakinta ita kaWai a yanzu ta nufa, kayan aikinta ta fara"

"zare wa tare da Waura fallen zani tana fitowa waje bayan ta rufa kanta zuwa ™irjinta da Wan kwali, ruwan Wumin data gani akan wuta tayi wuf ta kwashe rabin sa, tana faWa wa bayi bayan ta sirka da ruwan sanyi. Bata wani jima ba ta fito a ba yin kasancewarta bame nauyin wanka ba. Kai tsaye nafilar data saba tayi, kafin mahaifiyarta ta shigo Wauke da kwano a hannun ta tana dire mata dambun shinkafar da tayi tin na rana, kanta ta girgiza mata tana ce da ita ta ™oshi, tare da mi™a mata ba™ar ledar data shigo da ita."

"Kwanciyar ta tayi daga haka tana kunna datar wayar ta, shi ta fara dubawa ta kuwa ci sa'a ta ganshi online. _Hi Assalamu alaikum da kyakkyawan da babu kamar sa a duk faWin NIGERIA _ alamar ri™e haSa ya turo mata da kuma ta zaro ido waje yana rubuta _Ki rufa min asiri bama iya Kano ba duk Nigerian gaba Waba, kuma tsaya ma ranar fa kika gama ce dani ba bu yabo babu fallasa ne niWin._ Alamar dariya me rugujewar ha™ora guda biyu ta tura masa Wauke da Rubutun. _A ranar kafin na kware maka ne yallaSoi, se daga baya na gane ashe ™atoton kuskure na kusa tafkawa, ALLAH a yanzu gani nake ji nake kai kaWai ne kafi kowa kyau a cikin wannan duniyar. _ da kyau ya ™ara gyara kwanciyar sa a cikin ransa yana furta anzo wajen. Cikin tarin pisc na goods guys Win da yake sau™ewa a wayar sa ya shiga, hannunsa be sau™a kan kowa ba se akan pisc na Captain AA da aka turo masa, ba tare daya lura sosai ba hannun nasa ya taSa yana tura mata tare da rubuta _Ciki harda wannan? _ Rasss haka taji gabanta ya Wan faWi zuciyar ta tana bugawa, tare da soma ™arewa pisc Win kallo. Wata ijiyar zuciya ta sau™e tare da rubuta. _Ni ai banga komai ba tattare dashi ba sabo da ni kai zuciya ta da idanu wana Sir Maleek kaWai suka sani a cikin mafi kyawawan duniya_ & wani alamar zaro ido ya tura mata yana me rubuta. _Ki rufa min asiri kada kyawawan duniya su jiki kina wannan saSon_ sticker na dariya ta tura masa tare da rubutun. _Yabon gwani ai ya zama dole oga, kamar yacce masu iya magana suke cewa wai habaicin kura"

"ai name kare ne, to nima yau Waya dai na Wana yabon abin da yake mallakina_ _Inye wato ma har na"

"zama mallakin naki_ ya rubuta mata tare da alamar tambaya da kuma irin ta tagumin nan, _Ehhh mana"

ko kana tantama ne yallaSoi? _ ta tura masa tare da sake rubuta masa _Ba fahari ba nake babu irin ka

"a sashena, ina son mu ri™e juna da amana har bayan rai in mun yi macewa_ stickers ya turo mata irin ta ratsa zuciyar nan, haka dai suka ci gaba da firarsu, wanda daga ™arshe suka koma voice. Ita ne ta fara masa sallama sakamakon baccin daya ci ya gama cinye idanunta ....."

& ABUJA

" Yamma ci ne mai matu™ar daWi me tafe da wani irin yanayi na musamman, haka kuma yau Win babbar"

"rana ce data kasance ta musamman, wato Jumma'a ranar da take Wauke da albarka da kuma rahamar Ubangiji kala daban daban."

Wannan dalilin ya sanya sassanyar iskar data kasance ta hadarin da yama samaniya ado yake bada wata

"kalan iska mai cike da tsananin daWi, da kuma sanya shau™i ke. Wanda a hankali a hankali wannan iskar ta fara fita da yayyafin ruwa me dadi, kafin sannu a hankali ruwan ya soma yin ™arfi sosai. Ruwan ake yi sosai inda yanayin yayi wani irin daWin gaske, ga wata irin ni'imtacciyar iska wadatacciyar da akaci gaba da yi tana sake gauraye ko ina, lokacin wuraren ™arfe 5 ne na yamma amma sai kayi tunanin dare ne sosai, saboda duhun sau™ar ruwan. Tsaye yake gaban wani photo frames irin na da Win nan, ya tsura masa kyawawan fararen idonuwansa, yana jin kallar pisc Win na haifar masa da tafasa namomin jikin sa, ci gaba da kallar photon yayi wanda ya sanya jikinsa fara wani irin tsuma,Sosai ya sake kurema photon kallo kyakkyawar balarabiyar mata ce da mijinta, duk kan su fuskokinsu Wauke da kyayataccen murmushi wanda ya bayyana hasalin martaba da kuma daraja shi.Yau kwanan pisc Win uku da a wurin sa daya binkito a kayan bappansa, ba tare daya san yayi hakan ba. Domin bame sau™i bane a wurin sa, don hanyar warware wannan kullin bame sau™i bane a gare shi cikin sau™i har haka ba. Wani wahallen numfashi fesar domin tin ranar farko daya fara ganin pisc Win jikinsa ya Wauki wani kalan tsuma, har zuwa yanzun haka ma da yake tsayen. Ahankali take tafiyar slowly hannun ta Wauke da Wan madaidaicin basket wanda yake ™auke Pepper meat se kunun gyaWar da yaji madara. Duk wani taku da zata yi jinsa take har tsakar kanta. Bata ganshi a parlourn saba, don haka ta nufa master room nashi. Tsayen da taganshi ne yasa ta tsurawa bayan nashi ido, tana mejin zuciyarta na bugawa tightly. Sake faWuwa mai tsanani gaban ta yayi don ganin yadda kamar jikin sa ne yake rawa. ˜irjinta ne ya sake bugawa da ™arfin daya sanya ta ajje basket Win dake Wauke a hannunuta, tana me nufar inda yake kai tsaye kafin ahankali ta buWe bakin"

ta cike da nutsuwar muryanta a bayyane tana me ambatar sunansa.

"""lolly?"""

Šin data ambata ne ya dake shi har tsa™iyar kansa tare da saurin maida pisc Win ma'ajin daya masa na

"musamman. Yana juyowa gaba Wayansa inda har zuwa lokacin jikin nasa be dena rawar yake yi ba, ™asa ta Wanyi da kanta tana dam™e

Please Login or Register in order to submit comment