You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

_Ya rayu amma bai yi tasiri ba_

"Domin duniya kamar motar haya haka take, idan ba ka hau ba, za ta tafi ta bar ka. Idan kana tunanin da"

"akwai wani lokaci mafi dacewa da gyara rayuwarka, ku sani shekara mai zuwa ba ta taSa bada tabbacin cewa za ka samu tikitin hawa wannan motar. To yanzu ne lokacin."

"Ko ka tashi ka Wauki ragamar rayuwarka, ko kuma ka zauna har duniya ta manta da kai, ni kuma bana da"

"fatan hakan!... Ka na da wani mutum ™waya dal da ya haskaka rayuwarka? Daure ka yaba, ka kuma kyautata masa gwargwadon iko. Kada ka jira har sai bayan ya mutum a barka da dogon sharhin da ba shi da wata Alfanu, sedai ni na kuskurema hakan, amma zan gyara abinda na Sata Win ta hanyar inganta rayuwa, Domin kuwa ita kanta rayuwar tamkar hanya ce mai cike da tsaunuka da kwari da tudu, mai cike da duhun dare da hasken rana. Daga shekaru ashirin da biyar 25 zuwa talatin da biyar 35, matashi yana cin karo da gagarumar jarabta, ba daga komai yake samun wannan jarabta ba sai da zuciyarsa. Wannan ne lokacin da rayuwa take tantance ko zai haye tudun nasara, ko kuma ya ci gaba da rayuwa na bayansa suna tattaka shi suna kaiwa ga Nasara, kun sami wannan damar tawa ne a baya ku sani wannan ba shi ke nufin zakuci gaba da zuba min zaSa ina caka ba, Tabbas duk wanda ka gani yau to yabiyo ta jiya. Haka zalika duk wanda ka gani a matakin nasara, to kuwa tabbas acikin nasarar nashi akwai tarin ™alubalen"

"daya fuskanta kafin haka, SADAUKARWA "

.......



Bata dakata da tafiyar da take yi ba har seda ta danganka kanta da inda hasken aci balbal Win da take

"hangowa, Sema sake ™aimi da tayi wajen ci gaba da sassarfa har ta isa inda take gano hasken aci balbal Win. Yadda take saurin kaWai kamar zata kifa domin burin ta ta isa wajan, shi ne zai baka tabbacin lallai ko meke tafe da matar me girma ne haka, dutse ne babba a wurin sai yadi kalar ja da aka yanke saman dutsen dashi da kawunan skeletons sassa™ale a ko ina anyi ado dasu. Tin kafin ka isa wurin zaka fara jin wani gurnani da gunji gunji kamar bana mutane ba. Tana isa deda daf da dutsen wani katoton boka ya bayyana gabanta, baki™irin dashi katoton gaske wanke yake Wauke da kan jakanya. Zubewa tayi a ™asa gabansa, bayan ta gama dalalo masa wasu dalasiman da duk wacce take zuwa wurin sa dolene ta iya shi. Cikin ruWu da kuma alhini da take a cikin sa ta furta ""Ta haihu! Ta haifi yaro namiji, sedai an sama"

matsal.......

"""Da ka ta domin anan bansan kalmar matsala ba Maddiyya, Domin kuwa dama can mun riga mun ga"

"hakan zata faru. OUMMEEY zata haihu kuma Wan zo girma. Me kike so a yiwa jaririn?, A kashe sa kamar yacce aka kawar da ubansa,? Ko kuwa a haukatar dashi tamkar yanda muka haukata uwar?, Ko kuwa so kike a lalata rayuwar sa ta gobe?, A juyar da tunanin sa?, a cikin waWan nan jerin abubuwan dana lissafo sai ki zaSa wanne kike so ayi ma yaron a ciki? Ko wanne kike so zamu taimaka miki."""" Ya faWi cikin murya mara daWin sauraro mai bada tsoro da firgita wanda yake sauraron ta. Sai dai wani tarin abin mamaki amma matar nan bata ko yi War ba, saima sake gyara zaman ta da tayi tare da fesar da wani mayen numfashi ta furta, ""Na tsani jinin Razeenerh, bana son jinin OUMMEEY yayi wani kwakwkwaran motsi a cikin wannan masarautar har se naso, bana son jinin OUMMEEY ya Waukaka a cikin wannan duniyar, A kuma ko ina ze rayu, duk wannan maganar babu ita, domin kuwa Qasim bafaden sarki yaci amanar mutanen da suka aikesa game martaba sarki ashfud ya tsira tare da yaron, bayan ya kashe me martaba. Se dai ka sani wutar bata fara aiki ba, buyagin haya™inta ne kawai ke aikin cunkushe kwakwalan wasu tsirari na kaWan daga cikin mutanen fada"" wata kafurar dariya bokan ya kuma saki me kama da kukan jaki ya furta. ""Shegiyar uwa, uwar la'anannu, Shegiyar uwa, uwar tsinannu Ki an yanzune muka fara"

"wannan ya™in, wanda bashi da ™arshe, ki jira girman sa, kowacce duniya zaki ga da kalar Wabi'ar da zai"

"tashi, ni ne nace zanyi in na faWa kuma bana fasawa sai na tabbatar hakan, sedai da sharaWin cewa....."

"Muryanta na wani irin rawa ta taryi numfashinsa ta hanyar furta,"

"""Meye shi sharaWin?."" wata kafurar dariya ya sake bushewa da ita yana me furta. ""Kome ze faru daga"

"baya babu ruwan mu, karkiga laifin mu, aikin mu mun riga munyi in kika ga wani canji ko saSanin hakan"

"daga baya, domin kuwa ™addarar yaron me ™arfi ce, tin kafin yazo duniyar yake nuna min hakan. Jeki"

"la'ananniya karkiyi kuka dani, Jeki akwai sakamako, akwai sakamako......"

"Mi™ewa tayi tamkar zata bar wurin, Se kuma zaram ta zare ™ahon dake jikin ta Waure ta gefen jikin ta"

"tana lumawa bokan a ™ahon zuciyar sa ta tsakiyar ™irjinsa. Tare da furta. ""Sai dai ka sani kayi babban kuskure boka na ambatar kuskure da sakamako bayan aikina, ina so ka sani Mardiyayya bame tsoro bace, domin shi matsoraci baya taSa zama gwani, ni kuma gwanar nake da bu™atar zama. Ka sani duk wahalar aiki, duk ™alubalen da zan fuskanta ba a bakin komai suke ba, sedai bana taSa Waukar faWuwa a cikin wasa da kasada ta, duk tashin hankalin sa na amince zanyi babu wani sakamako Se wanda na zaSarwa kaina da ´a´ayena boka a sau™a lafiya. "" ta ™arasa maganar tana fisge ™ahon daga tsa™iyar ™irjin"

"nashi. Wanda yayi saurin dafewa yana kuma fashewa da wata mahaukaci yar dariya, wanda gaba Waya dajin ya Wauki."" Ki sani dole akwai sakamakon! Dole ranar zata riskeki, dole zaki girbi abinda kika jima shukawa mardiyya, za ki yi nadama, zakiy nadama, fatan nasara da kuma rashin nasara anan gaba, sena dawo Waukar fansa ta tare da miki dariya wata rana, dole nima zan rayu akwai bukatar na dawo wata"

"ranaaaaa"" daga haka wata Guguwa ta baybaye dajin kafin kuma Satttt ta Sace tare da bokan......"



"Hhhhhh Na ce Idan ana dara fidda uwa ake, ina gwanar wata ga tawa, duk inda kaji wane ba banza ba,"

"Shin kunsan banbancin za™in dake cikin suger da kuma zuma kuwa? idan baku sani ba kuzo na banbance muku, shi sugar za™i ne cau dashi bashi da wani WanWano, yayin da ita kuma zuma ta kasance tana wanke ™wa™walwa ne tasss, misalin Za™in hannun Rubutun wannan fasihiyar marubuciyar taku, kuma ´ar baiwar ku AMMEY LAYLERH, Duk wanda yasan labaranta ya karanta littattafanta ba sai na tsaya bashi labari ba, domin kuwa bata rubutun shirme rubutu take mai cike da nutsuwa da kuma fasaha,LITTAFIN RAMIN KURA ingantaccen labari ne mai cike da ™alubalen rayuwa, tsantsar Soyayya yaudara cin amana munafurci, ™ulla ™ulla, zalunci, sar™a™iya, gami da Izza, *RAMIN KURA* labarine mai cike da sar™a™iya gami da wahalar warwara, zaren labarin a du™un™une yazo, gashi da kaifin gaske kaifin yankan domin zaren munafuki yafi kaifin reza da almakashi muni, zarene na zana mai yankar mutuwa, shin kun fahimci zaurencen kuwa?, Idan baku fahimta ba ku kasance da ni *AMMEY LAYLERH* a cikin wannan sar™a™™en labarin mai cike da tsantsar mugunta Zanba cikin aminci, labari ne mai jan hankali gami da nishaWantarwa, kun san dai al™alamina baya taSa rubuta shirme, ku dai kawai ku biyo ni *AMMEY LAYLERH* taku cikin wannan zazzafan labarin domin jin ya WanWanon yake, da kuma yadda zata kaya,"

haWi da warwarar wannan ™ullaliyar zare da abawar dake chakuWe cike da sar™a™iya.......

"WaWanda suka karanta littatafanta irin su. *MIKIYA, DUNIYARMU, TA DABAN, KAREN BANA, JALAAL"

"AREEF, ˜AUNA BIYU, SO DAN Rayuwa DUHU na DUKAN duhu,* Sune kaWai zasu san ya WanWanonsa yakeeee.... Hajiya karki bari ayi tafiyarnan babu ke. Domin kuwa ta manya ce, ta kuma musammance..."

Chart mee or call

08104493215

Hhhhhhhhhh to ai shikenan

A gimtse 

*BY AMMEY LAYLERH *

*:e'5ØMÞ5Ø<Þ5ØHÞ5ØDÞ5ØIÞ 5ØFÞ5ØPÞ5ØMÞ5Ø<Þ;*

# Kj Wj"âJ$" o¥" KJâ Sfj"j

~Na Maryam Naseer Mirrah~

5Ø<Þ5ØHÞ5ØHÞ5Ø@Þ5ØTÞ 5ØGÞ5Ø<Þ5ØTÞ5ØGÞ5Ø@Þ5ØMÞ5ØCÞ

Book One paid

a&

Page 3&4

5ØTÞ5ØJÞ5ØPÞ5ØIÞ5ØBÞ 5ØOÞ5Ø<Þ5ØGÞ5Ø@Þ5ØIÞ5ØOÞ5Ø@Þ5Ø?Þ 5ØRÞ5ØMÞ5ØDÞ5ØOÞ5Ø@Þ5ØMÞ'5ØNÞ 5Ø<Þ5ØNÞ5ØNÞ.

"_NA'EEMA SULAIMAN SARAUTA *NIMCY LUV* har abada ™aunarki Waya ce a gareni my Role model, me"

zuciyar lu'ulu'u da Zinare domin duk inda akaje aka zo ke ce AMMEY LAYLERH . Na sadaukar miki da

"wanan littafin, this novel is for you my humy darling princess tawa, my support system, my Role Model I love you_"

"*Zuciyarki fara Aniyarki fara, kyautatawa Halinkine, Mutunci da karamci duk a tare suke dake,MAMAN"

"IHSAN tawa har gaban abada ke kaunar AMMEY LAYLERH ce, Ina Sonki da yawa da yawa ina matu™ar godiya gareki tare da sake jaddada ™aunarki gareni*"

"_Special Thanks to Masoya masu bibiyana, ina alfahari daku a ko ina a kowacce duniya kuke Love you all"

_

a&_Capricorn season_

# THE POWER IN ROCKET ~

# DEEP ASSUMING FOV

# Boms squad

# A TAITOR's

# ROMANCE

# BLOCKBUSTER

# A SOLDIER's

# Courage

# Hop0

# Is Crime

# Destiny

# Betray

# HotLove

# His love towards

a&a&a&a&a&a&a&a&

Mai martaba Sarki *ASHFUD KAMAALA RAHEEM DAWOOD* shi ne sarki na goma sha biyar a masarautar

"*UMMUL YOODA* dake cikin garin _Adafan ta tsakiya dake Nahiyar Chadi da Sudan maso Arewa cin Sudan Win_ jika ne wajan Mai martaba sarkin Ummulyooda RAMEEM DAWOOD. Sarki na goma sha huWu a wancan zamanin, wan Mahaifin sa Sarki Ashud wanda mahaifinsa ya masa takwara dashi a yankin Chadi ta tsakiya. shi ne sarki na goma sha uku, Mahaifinsa KAMAALA RAHEEM DAWOOD Yana da tarin ´an uwa da dama wanda suka haWa da uwa Waya uba da Waya, da kuma wanda suke uba Waya, shi kaWai ALLAH ya zaSa a cikin su ya baima sarautar Ummulyooda duk da tarin ´an uwa manya da yake da. Duk kuwa da kasancewar masarautar, Babbar Masarauta ce ta asalin larabawa, Masarautar ta samu asali ne tun iyaye da kuma kakan ni, Wanda a kowanne ™arni ake sake gyareta haWi da sanja wasu tsarin abubuwan ma na daga gine ginen ta. Tamkar a yanzu da take hannun margayi ASHFUD KAMAALA"

"RAHEEM DAWOOD. Wanda masarautar ta samu haWaWWen gini irin na masarautun nan da sukayi zarra sukayi fice a cikin manyan masarautu. Yana yin tsarin ginin kawai abin a tsaya a kalla ne, domin kuwa tsaf zaka Wauka hotel ne ma saboda tsananin yadda yake da kyawu, da kuma passes daban daban dake"

"cikin emirated Win, banda wasu shegun benaye iyaka ganinka wanda aka tsarasu da iyaka zallar gilashi."

Masarautar Ummulyooda kenan! Masarautace me cikakken iko wacce take ta™ama da Al'adarta da

"kuma Addininta. Masarautar _UMMULYOODA_ ginanniyar masarautace wacce take tsaye da ™afafunta tun iyaye da kakanni, tun a wajen masarautar zaka fahimci ba ™aramin Mutum ne ke mulkar Masarautar ta UMMULYOODA ba cikin cikakken iko da kuma ginshira haWi da wani irin kwarjinin daya ma duk wani family daya dangaci duk wani family dake cikin masarautar Ummulyooda. Bare kuma azo kan uwa uba me mulkartar baki Waya kaima me karatu ai kasan babu ™arin bayani domin Satama kai lo™acine domin magana ake ta sarkin sarakan masarautun duniya. Sarki ASHFUD KAMAALA sarki ne mai cikakke ilimi da kuma wayewa, Inda a matakin boko yana da matakin PHD. A Sangaren ilimin addini kuwa ba'a cewa komai domin yafi zurfi a wannan Sangaren ma fiye da komai, shugaba ne shi me tarin ilimi da kuma adalci da sanin ya kamata da tausayin talakawan sa ta ko wacce fuska, baya lamuntar zalunci ta ko"

wanne Sangaren ko waye kai ko kuma Wan waye yayi ba dai-dai ba masarauta zata hukunta.

"Yana da yawan taimako da sadaka musmaman ga wanda basu dashi, baya jurar ganin talaka wan ™asar"

"sa cikin ™unci da ™as™anci, don haka ya tamkar waliyyi a gare su. Wannan tarin alkhairan nashi ya sanya kowa dake cikin fada ya tsane shi, ciki kuwa harda iyaye da kakanni, domin anyi ya™inin cewa tinda ake sarakuna a masarautar ba'a taSa adalin shugaba irin sa ba, duk da kasancewar mahaifinsa ba haka ya taka irin wannan muhimmi yar rawar a nasa lokacin. Sedai daya tashi nashi mulkin seya zarce na"

"mahaifin nashi, sunan shi kuwa ya jima da cika da timbatsa ta kowacce kusurwa da kewayen duniyar ma."

"Sarki ASHFUD yana Matan sa uku. Yayin da da babbar cikin su itace Fulani RUMAANA, itace uwar gidan"

"sa auren saurayi da BUDURWA suna da yara biyar duk mata ne. Mace ce makira a Soye, a bayyane kuwa zata nuna maka duk duniya babu wanda take so sama dakai amma a Soye tafi kowa cin dunduniyar ka. haka zata yi ruwa ruwa mayi mayi gabanka ita nan game ™aunar ka, Se Matar sa ta biyu itace Fulani Mardiyya itama ´ar sarkin Junayna ce wacce ta gaji duk wani irin makirci da kulla kulla irin na mahaifiyarta, bayan nan ita Mace ce mai izza da ™asaita da nuna zallar iko a kan komai, itama tana da yara shida domin haihuwar kwanika take yi, shekarar data haife ka shekarar zata dire maka ™anwa ko ™ani. Maza huWu ne yaran nata babban shi ne Zayed su kuma sauran duka ™ananune, inda daga nan tasa"

aka cire mata mahaifarta gaba Waya domin a ganin ta da tunanin ta haihuwar ´a´a maza a gidan sarauta

"shi ne riba. Kuma ta haifa don haka ta cire duka mahaifar nata. Tin da yaran nata sune dai mazan, kuma"

"sune manyan maza a kaf gidan sarautar kasancewar sune kan gaba a komai za'a yi na sarauta tabbas dasu ake damawa. Babban burin Fulani Mardiyya a duniya shi ne yaranta su gaji sarautar UMMUL YOODA, data kasance tsarkakkiyar masarauta. Se matarsa ta uku wato ADEENEERH EL_ HASSAN KUWAIT. Ita Win cikakkiyar ³ar sarki al_hassan ce Babbar yaya ga AK EAGLE, tana da wani irin kwarjinin data gata daga mahaifin nata, kai da ganin yanayin maganar ta da yanayin takun ta kaWai kasan cewar yeah ita Win jinin sarauta ce gaba da baya, domin kuwa shi ne yake yawo a jikin ta gaba da baya. Fara ce tass kyakykyawa domin ta Sangaren mahaifiyar kyawawa ne sosai. Ta jima bata Haihu ba ku san shekarar ta goma sha biyar da aure kenan tare da sarki ashfud, se a wannan lokacin ALLAH ya bata cikin data kusan haife sa bata cikakken hayyacinta. Kusan lokaci Waya Fulani RUMAANA tare da QUEEN OUMMEY (ADEENEERH) Suka fara laulayin ciki. Inda ita ta haihu lafiya yaranta biyu mace da namiji, Sedai macen bata zo da rai ba, a yanzun haka tana nan tare da kyakkyawaan yaronta, wanda kowa yake"

"mamakin kyawun nashi, domin kuwa kyan harya zarce misali da tunanin me karatu....."

"Duniyarta ta mata ™unci a sanda ta buWi ido ta ganta se ita kaWai Winta, wani kalar nauyi da ™unci ne suka"

"haWu suka daskarar mata da zuciyar ta nan take, Ta nemi adalin mijin ta ta rasa, ta nemi Abinda ta haifa shima ta rasa walau mace ce ko namiji ne, wanda hakan shi ne yay sanadiyyar bar bata wani ™atoton tabon da take jin har ™arshen numfashi da wahala ta manta da hakan,Lallai tabbas da ace ™arfin iko a hanun kowanne ruhi yake a zahirin rayuwa, da ita ce zata zama mace ta farko a duniya mai ™arfin ikon da zai girgiza zukatan kowaWanne irin azzalumai. Kafin shuWewar wannan al'amari ma su Wauke da kundun ba™in ciki rayuwar rayuwar da aka jefa ta, ita da adalin mijin ta, jinsu suke tamkar dutsen lu'u-lu'u ne su a cikin tsakiyar zinarai. Domin magana ake ta laylerh da majnun. Don matu™ar ™aunar juna zunzurutu mara algus Win da suke ma juna, mara gauraye da suke ma junansu. Masu kuka a yayin zubar hawayen Wayansu, masu dariya a yayin farin cikin Wayansu, masu jinya a yayin da Wayansu ya kwanta jinya. Masu shiga matu™ar damuwa a yayin da suka kalla wani nasu yana cikin damuwa, Sarki ashdud kenan me zuciyar lu'ulu'u da zinare. Wanda zuciyar sa take a wanke tsafff domin UBANGIJI madaukaki ya riga da ya gyare mishi ita tsafff, yana son ™asar sa da mutanen dake cikin ta, yana son masarautarsa da mutanen dake kewaye da ita. Yana ™aunar duk wani abu daze kawo ci gaba wa ™asar sa, yana Wauke damuwar wasu koda hakan yana nufin shi ze kwana cikin damuwar yana Waukar hakan ba a bakin komai ba, muddin mutum ze samu farin ciki a cikin tashi duniyar"

&

Šagowa tayi ta kalli Afud Kamaal da idanuwanta da suka canza

zuwa kalar ja sosai ta zuba masa jajayen idanunta. Kafin idnonta su zubo da wasu kwallar zafin da

"zuciyarta ke mata, na tsananin tausayin kanta da kanta, yau ina yaran ta biyu data haifa?, domin kuwa ta san yara biyu ta haifa duk da kasancewar bata wani cikakken hayyacinta. Amma tasan da cewar yara biyu ta haifa, tin da watan haihuwarta ya kama dama take a cikin zullumi, domin kuwa duk wata kulla kulla ta gidan sarauta babu wacce bata sani ba. Don haka kullum take cikin faWuwar gaba, domin ita tata"

"uwar tin ba tafi shekara 7 da haibarta ba aka kashe ta, aka kuma kashe musu kakan su ASHAAN A"

MASARAUTAR SU TA EMAAR's. Babu kalan kulla kullar da bata kalla ba. Maganar Afud ne ya dawo da ita

"daga duniyar data Wan Lula. ""Duba da idanuwanki ki kalla ADEENERH yadda daraja da Martaba da kima"

"yanda take ™aruwa da kuma dukiya"""

Kanta ta sake Wagowa a karo na biyu tana kallarshi da jajayen idanuwanta. Dakatar dashi tayi ta hanyar

furta.

"""Ai ita kwaryar kirki a ragaya take, darajar kanwa kuma se cikin miya....."

"Numfashinta ya tarya shima, wanda ya sanya oummey buga masa wata uwar tsawa, domin ita Win"

"dakakkiyar mace ce da sam bata da tsoro ko shakkun wani abu. "" Ka gimtse min bakin ka anan Afud!, idan ina yiwa mutum bayani baya gimtseni. Ko kana nufin harka manta da wannan ™a'idar da nake da?, ka sani cewar tarin dukiya ba shi ne karfin ikon mutum ko kuma kima da darajarsa ba, ka gina zuciyar ka"

"akan gaskiya tsayayya shi ake kira da hasalin ™arfin zuciya afu """

"Wata kafurar dariya yayi yana me furta."" To yanzu shi mijin ki da yay gaskiyar yana ina?, Matsalar shi"

ne tausayin da yake da yayi sanadiyyar wargajewarsa tare da daular sa a cikin wannan masarauta. A

"yanzun wannan masarauta ta wace!, kuma zataci gaba da tafiya ne bisa ™arfin ikon da nake da A kuma"

"tsarina ADEENERH, Idan kuma zaki iya Dakatar dani Bismillahhhhhhhhh Ni kuwa ina nan zaman tsimayinki """

"Dubanshi tayi duba irin na kai Win zuciyar ka ba™a ce bame kyau bace, tare da furta. "" Ka tuna cewar"

"duk abin da ka aikata cin amana ne Afud!, kuma shi addininmu be ko yar damu cin amanar kowa ba, duk kuma wanda yaci amana to kuwa tabbas yana haWuwa ne, Da mummunar ™arshe bame kyau ba, kuma kana ™arfin ikon da kake jin kana da UBANGIJI se ya kawo wanda zai yi maganin ka, Ka da kayi tunanin wannan tsoratarwace, ™a'idace ta wannan rayuwa, domin UBANGIJI ya daWe da ™adarta hakan. Domin Kuwa duk abinda ka shuka to ka tabbatar da cewar shi ne wanda zaka girba ko ba jima Afud "" wata"

"mahaukaciyar dariya ya fashe da ita tare da sanya ™afarsa Waya ya to kare inda take zaune, kafin ya"

dubeta tare da furta.

"""To yanzu faWamin abinda mijin ki ya shuka ya kuma girba?, To ni neeeeee, Ni ne wanda ya shuka ya"

"kuma ni ne wanda ya girba ADEENERH AL_HASSAN EMAAR's KUWAIT. "" Wani kyakkyawan mari ta"

"sau™e masa wanda ya zo masa a bazata, don haka ta sama damar tunkuWeshi, tana yin cikin fadar da mugun gudun da yafi kama dana waWanda suka taSa samar taSin hankali. Duk inda ta wuce se kaga kowa na ranta wa ana kare domin bama kansa kariya, domin ita Win mahaukaci yace wacce ta she™e mijinta da hannuwanta, ta kuma jefa jaririn data haifa cikin rijiya. Duk wanda yayi ™o™orin dakatar da ita kuwa tureshi take yi da ™arfin tsiya ta wuce. Haka harta isa mahaukacin parlourn da duk waWan da suka dace ne a cike, Kowan ta shiga bi da ido tin daga kan fadawan fada har ™arshen su. Se take kallar tamkar an sanja komai, domin kuwa kowa da komai sun sha ban ban, har zuwa kan Parlour dake da wani irin girma da tsari dayaji adon royal chairs gold and golden tamkar zinarai sai kyal ™yali suke da Waukar ido. sai komai daya kawata parlourn yazamto shima gold and golden colour Win ne, har zuwa kan splits aircon kusan guda goma da suke bama parlourn sanyi,Ko ina na parlourn taci gaba da bi da kalla tako ta ina sabida wata irin dukiyace ta musamman da aka sake narkarwa a parlourn. Wanda tsabar haWuwa da"

girman parlourn yasan ya sammm alkalamina yayi ™an™antan daya kamata in rubutawa masoya irin

"kayatuwar parlourn kawai, Wani irin tsayawa cak tayi tare da sau™e wata nannauyar ijiyar zuciya akaro"

"na babu. Wani irin kallo ta kaima inda Sarki Afud da aka bama ri™on ™warya tayi, Tana jin wani abu daya tsayar mata a ma™oshinta, kafin kuma ta tattaro duka jarumta da karfin gwiwanta. Tana ratsa dogon parlourn kai tsaye zuwa inda yake zaunen, Zaune yake cikin shiga ta alfarma shiga kuma irin ta sarakuna, Wago da kansa yayi yana mata kallo Waya, wanda ya sanya shi saurin yin ™asa da idanuwansa sakamakon idanuwanta daya kalla masu tsananin kwarjini da firgitarwa. Duk da yaso ruWewa amma yayi saurin daidaita kansa yana tattaro nutsuwa da karfin halinsa baki Waya. Duk da kasancewarta mace amma ba ™aramin kwarjini take masa ba, shi yasa ma ya sanya ake buga mata allurar mahaukata, kasancewar kwarjin mahaifinta ne ta Wauka reality tare dasu AK EAGLE da ZAYD EMAAR'S. Karasowa tayi kuma cikin sanyin jiki da fargaba ta masa kallo Waya kafin ta rufe idanuwanta da suka fara canza wa, tana kaiwa Wurkushe gaban Afud Win. murya na rawa tace ""Me martaba! Ina twin nawa dana haifa?, don ALLAH ko ba za ku bani komai ba amma ku bani Abu KAMAALA, ku bani shi ina son sa karku rabani dashi!, ku bani da yara na zamuyi nesa can daku, nesan da ba zamu sake koda waiwayar inda kuke ba"" Idanuwan daya watso matane yasan ya jikinta Waukar mazari a matakin farko, ga shirun da duka jama'ar fadar suka Wauka shi ne babban tashin hankali da azabtarwa wa tata zuciyarta. Sake du™ar da kanta tayi domin rayuwar ta da kuma duniyar ta take da bu™ata. Wani irin rushewa da kuka tayi, domin ita wllh tsoro take! Tsoron rasa miji da kuma twins Win ta take yi, domin gani take shirunsu kawai zai iya sanya zuciyarta bugawar lokaci guda. A ™alla sai da ta Wauki tsawan wani lokaci me Wan yawa tana rairai kukan ta, Tamkar kuma daga sama taji dakakkiyar muryarsa cikin ikon mulki da bada umarnin cewa. A mata allurar ta domin ciwon haukarta ya motsa, Tin har take tambayar mijin da ita ce ta she™e da hannuwanta, tare da jaririn data haifa, amma kuma wai tana ™iran twins, ai ko daga haka ya sake tabbatar musu da cewar tabbas ta gamu da taSin hankali. Wani irin mi™ewa tsaye Adeenerh tayi cikin fusatar zuciya da Wacin murya ta furta. ""WaWan nan kalaman marasa kan gado fa Afud!, Kodai duk a cikin giyar mulkince?,"

"To gaba Wayanku ina son ku sani cewar gudun hatsaniya ne ya sanya mutanen da suka kasance mugwaye a cikin zuriyarku ne yake sanya mutumin daya kasance shiru shiru yake fusata!. Inason ku dukanku ku sanarma azzaluman cikinku cewar idan har akaci gaba da buga irin wannan game Win akwai masu tarwatsa masarautar, domin kuwa don su

Please Login or Register in order to submit comment