You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

fa abinda ka jima kana so ne ni"

"kuma nasa akama, wato ™arin girman da kake ta kokawar seka samu ta hanyar jajircewarka a wurin aikinka, so ni kuma da nake Waya daga cikin manyan masoyanka shi ne nasa a ™ara maka Win, ohhh na ma manta harta takardar transper ka dawo kusa dani don ina son jajirtacce irinka kusa dani"" yayi maganan cikin wani shegen shegen taka tare da kaiwa ™arshen maganar da fashewa da dariya irin ta mahaukatan"

nan.

"""Da zaka cire hannun kowa a cikin wannan wasan da yafi K mashi dikko!, ta yadda ba seka kutse karin"

"girma domin dakatar da binciken da nake kan yi ba, domin ni da kai kaWai ne ya kamaci ace mu ci gaba da buga wasan har daya yaci nasara akan daya"" ya yi maganar yana jin ace ina ma a kusa dashi yake ya sha™o ma™ogwaronsa"" Daga tsayen da yake a lambun gidansa yana Wan za gayawa da Wirtsetsen cikin sa gaba ya furta. ""Har yanzu kai yaro ne Maleek in ban da abin ka miye na saurin, sannu sannu dai ko tin da har na bika ta lalami ta lumana kaki amincewa duk abin da ya faru da kai kai kuka da kanka ba wa kowa ba, idan har kace zakaci gaba da wannan binciken tabbas a kowanne taku da kake ™ara wa, to ina son ka sani kana sake kusanta kanka ga mutuwar kane"" Cikin fusatacciyar murya ya furta. ""Ban taSa sa wani binciken da ban kai ™arshen saba, ka ma wani daina bama kanka wahala sir, domin ka na mance cewa ko da waye kake tare, Ina son ka sani komai daka sani a duniya yana da farkon faruwarsa na farko. Nine na farkon da zan fara gagararka kaji, kana ina son sena gama wajiga rayuwar ka ne kafin tonuwar sirrinka, domin na nuna maka cewar ni Win in the best ne"". ""_HHHHHHHHH_ mutuwar ka zaSa kenan Šan sanda Maleek me aiki a kan gaskiya da amana, Šan gidan ™asar sa NIGERIA? To shi ke nan babu komai ™asar"

"taka kuwa ita da kanta ne za tayi silar mutuwarka, bayan tayi ALLAH wadai da kai"""

"Wani shegen murmushin gefen baki yayi tare da furta ""Kai a tunaninka kenan ba, ni barazana wa"

"mutuwata ba ba™on abu bane a wurina!, tin da ba jiya ba, ba yau ba ka sabar dani da fuskantan barazanar wa mutuwar, bama daga wurin ka kai Waya ba daga wurin mutane maban banta!. Don haka tun da har na riga na fara aikin nan nake ga babu barazanar data isa sawa na janye batuna akan wannan case Win, se ko in mutuwa nayi bi ma'ana kuka sanya aka raba numfashin nawa da gangar jikina kamar"

"yadda kuka jima ikirarin yimin!"" se kuma ya Wan dakata tare da fesar numfashi."

"""Se dai ina son ka sani kashe ni a tafiyar ba shike nufin kawo ™arshen azzaluman mutane da"

"gurSatattun jami'ai irinku ba sir' akwaisu akwaisu akwai dubinsu masu zuciyar lu'u lu'u da Wanyen gwal, duk da shi baya da runduna ko ayari domin kawar da magauta azzalumai, amma a ko ina bila adadin wannan MALEEK Win dake tsaye gabanka har gaban abada shi kaifi Wayane, kamar yadda zafin kansa be taSa barin ya aikata ba daidai ba. Kashe Maleek kuma na nufin kun gayyatoma kanku da kanku goran"

"gayyatar tonuwar asirinku da mutuwar kune wa me zuciyar da babu irinta!!!"""

Daga haka kit kit kit ya datse ™iran nashi.....



_Captain AA_

"Tin da ya shigo barrack Win ya nufi *SPACE RESEARCH* nashi, domin sake faWaWa bincikensa dangane da"

"wata ™ungiyar ta addanci data dama ™asa, daga yau kaji sun kai sumame can garin, se kaji komai sunkai hari can gari, don haka baki Waya ma hankalinsa yake akan binkicen tushen hasalin ™ungiyar, sedai tashin farko daya binciko se yaga ashe duk ™ungiyar su Fata ce, Wato Fata Abdul_phata Omer tare da ™asusuwan bayansa irin su green snake, Mustoupha die, duk babu wanda bezan su green snake sune Jiga jigan da suka gama damun ™asar ba. Yana tsaka da binciken nashi ne kuma General Murtala na"

goma na son ganin sa a _Criminal Investigation Department (CID)_

Kai tsaye ya nufi department Win yana bi ta ™ofar OUT OF SERVICE. Gaba Waya wadan da suka kamata

"ne a wurin, don haka yana shiga ya sara musu General murtala na gona na masa nuni da wurin. Be zauna ba yake a tsaye yana jin yanda manyan sojojin ke gwabza musu akan ba tin kararsu ya kamaci ace sunyi ba, shi dai duk yana jin su don haka yace shi kaWaima ze jagoranci tafiyar, domin wannan Win wata babbar dama ce da suka same ta a hannun su, Sam karsu bari su yi amfani da wannan damar. Nan masu ruwa da tsaki a cikin tafiyar ya munafukar Soyayyar hanya suka ™i tafiyar nashi. Don haka ya mi™e a Wan"

zafafe yana me furta.

"""YallaSoi taya kuke iya bacci cikin salama?, bayan alhalin kune kuke tauye ha™™in rayukan da kuke"

"ikirarin kuna karewa!, Shin wai jinin al'ummar da kune kuke yin sanadiyyar mutuwar su baya hantarar ku ne?"" se kuma ya Wan dakata zuciyar sa naci gaba da tafarfasa da ire iren waWan nan zalincin na manyan nasu, wani kalan Wauke kansa gefe yayi tare kuma da juye kamar wani kububuwa yana me tire hannuwansa guda biyu kan table Win general murtala Win tare da ci gaba da furta. ""Kwarai wannan abu ne da duk wani me hankali ze iya gane hakan, gaba Waya ma nawa ´an ta addar ˜asar nan suke? Taya za a ce wai sun gagari wannan ™asar ina mamaki yallabai!, A Kowacce lokaci idan suka so suna kashe mana maliyoyin mutane ta hanyar tada bama bamai, kuma mafi akasarin duk harin da ake kaima talaka wane, me ye yasa se iyaka talakawan wai suke bi suna kashewa? Shin basu san inda manyan Kasar suke bane ba? Ko Kuwa zutonku ba zasu iya zuwa inda suken ba? To ba haka bane. Ainihin abinda ke faruwa su ne masu daukar nauyin su, suna amfana dasu domin biyar bukatar kansu. Zahirin abinda ke faruwa shi ne SON ZUCIYA, KWADAYIN ABIN DUNIYA DA KUMA Son ITA DUNIYAR Kanta. "" ya furta idon sa na sanja"

launinsu sosai.

""" Meye kalamanka suke nufi Malam Aliyu? "" general ya tambayeshi a Wan ™ausashe yana jona FLAS"

"HABER tare da hasko masa irin jam'i an da suka rasa. Yana me furta."" Dufa da kyau ka gani AA yanzu so kake muci gaba da rasa jam'i an mu masu kwazo ne ko kuwa?, a har kullum duk kwanan duniya waWan nan ´an ta addar kashe mana rayukan adalan sojojinmu suke yi, ko a hakan kake son muci gaba da rasa manyan jam'i an mu irin haka? ""Jinin jikin sa har wani kalan tafarfasan Sacin rai yake tare da gyara"

"tsaiwarsa, hasalin gwarjini da haibarsa na cike wurin duka ya musu rufa, tare da furta."

""" Seda muka sadaukar da rayukanmu kamin mu karSi wannan aikin, don me zamu ci amanar ˜asar data"

"kasance mahaifiya a gare mu? YallaSoi, dama dan mu sadaukar ga rayukan namu a ™asar aka haife mu,"

shi yasa muje sanya a ran mu a

"duk lokacin da muka fita fafatawa domin gwabza wa da ´an ta adda, mu ke sanya a ran mu zamu"

kashe ne ko a kashe ka. A yanzu wannan ˜asar tamu yanzu haka ba iyaka ta addanci ba ne yafi damun

"mu ba, babban abinda yafi damun mu shi ne SON ZUCIYA. """

"""""SON ZUCIYA?"""

Kanal bappa babayo ya tambaye shi.

"""Kwarai kuwa sir son zuciya ne yallabai Kanal, son zuciyar da da yawan manyan Kasar mu kai har ma da"

"wasu daga cikin jam'i an mu suke nunawa, da yarda da suke wajen haWa kai da ´an ta adda domin samun wasu manyan kuWaWe, wannan shi ne babbar damuwar YallaSoi. Idan zamu iyawa kanmu adalci, mun san cewa ba shugabanin bane suke juya Kasar nan tamu ba, su wa annan masu son zuciyar su ne. Domin duk kannin komai na Kasar yana a karkashin ikon su ne, hatta dashi kan shi shugaban da zai yi mulkin. Suna zaSar wanda suka ga dama ne su Wora akan mulkin, saboda su ne da kuWaWen ™asar se kuma yanda suka so haka za ayi, sun lafe gefe suna kallon yanda suke azabtar damu suna mana dariya, shin wannan ba abin kunya bane a ˜asar nan?, ™asar mu ta jima da zamo wa koma baya akan sauran ™asashen duniya, saboda masu zarmiyar cikin su sun fi mu yawa tirrrrr da wannan Wabi'ar mara kan gado "" daga haka ya sanya kansa yana ficewa a wurin domin shi be ga amfanin ™iran da aka masa ba,"

"ohhh se yanzu ne ma yake ganewa, wato sun ™iran shi ne domin su dakatar dashi?..."

a&

"Tin daga ranar da Acp Maleek yayi musayar yawu da K mashi tare da Wan san dan, be sake bi ta kan"

"kowa ba, kwatsam se ji yayi wai commissioner ya dawo nan da aiki a tsakan kanin kwanaki uku kacal. Tin da ya dawo ma se shi ne sake bi ta kan shiga sabgar kowa ba ya dukufa ne kawai akan aikin sa, wanda yake tsaff da cika burinsa. Se a yanzu da shigowarsa kenan ko office nashi be shiga ba akace sabon commissioner na neman sa. HarWe ya tarar dashi zaune ™afarsa Waya kan Waya, shegiyar munafukar fuskar san nan Wauke da murmushin mugunta da cin nasara. Solute nashi yayi tare da furta. ""Sir"" Tin daga sama har ™asa ya ™are masa kallo, tare da furta. ""Ni da na matsu da case Win nazo amsar shi da kaina, ko dai ta ruwan sanyi ko kuwa ta ™arfin tuwa...."" wani murmushi me kyau Acp Maleek Win yayi tare da furta, ""Se dai kuwa ko ta ™arfin tuwan sir, kuma ka sani ko da ace ka amshe ta ™arfin tuwan ALHAMDULILLAHI sa™on ya isa inda ya kamata. "" Da kallon wannan wasan kwaikwayon yaran fa"

"commissioner ya shiga binsa dashi. In da shi kuwa ya juya ze fi ce daga cikin office Win. ""Dakata ai baka karSi sa™on naka ba me gaskiyar Wan sanda."" ya faWa yana mi™ewa a kan kujerar ganin yana ™o™arin"

"barin offishin, tsayawa yayi kuwa harya iso inda yake tsayen ya mi™a mishi farar takarda tare da cewa...."

"""Wannan takarda ce ta dakatar da kai daga kan aiki har na tsawon lokacin da zan gama ™addamar da"

"bincikena akanka, domin ina zarginka da haWin kai wa wasu mutanen da basu dace ba. Kamar yanda yanzun ka faWi da bakinka, tare da barazana da maida martani wa na sama da kai """

"Tsaye kawai yay yana kallonshi har ya gama maganar shi, kafin ya sa hannu ya amshi takardar tare da"

"furta. ""Kamar yadda muka saba a kowanne lokaci mai girma commissioner, wannan Win ma zai wuce"" yana gama faWar hakan yasa hannu yana raba takardar gida huWu yana me furta. ""Ka fuskance ni gaba da gaba nida kai mu gwabza kawai. Kai harka manta da sharaWina?, to ka sani ba kallon shugaba nake maka ba a yanzun haka kallon abokin gaba nake maka, wanda nake da ya™inin sena kawo ™arshenka, idan har kana Waya daga cikin maciya amanar ™asa da kuma aikinsu. dan haka baka da hurumin da zaka dakatar da ABDUL_MALEEK MUSTAPHA a aikinsa ko da na second Waya ne, na barka lafiya."" daga haka"

yasa kansa yana ficewa a office Win ya barshi tsaye sororo kamar wawan da yaga mace na wanka.....

a& 2 days ago

THE THICKSAKE FACTORY

Coffees & Restaurant

*Hannah*

Zaune take a Waya daga cikin ™ayatattun kujerun wurin. Inda take zaune kusan na 50 minutes tana

"zaman zuba idon ta inda ze Sillo. Haka tana zaune har idanuwanta suka kai kansa. Inda yake sanye da Ash balmains na wata crazy shirt me shegiyar tsada da straight wando sai tsadaddun cover shoes Win dake ™afarnsa na ballies, wanda kodan yawan sanyasu Win da yake ne ya sa kai tsaye zaka gane cewan shi Win tsayayyen jami'i ne. Wauke kanta take son yi daga face nashi, sedai ta gaza hakan, don wani irin sabon kyaun da take daWa iya kalla me kyau daga gareshi, wanda kyaun yafi yanayi da irin morning beauty Win nan ko ko dai muce morning freshness. Duk yacce taso Wauke kanta daga kallonsa gaza hakan tayi, domin kuwa fin ™arfinta zuciyarta tai ta kasa Wauke fararen idanuwanta akansa tana masa wani irin kallan da ita kanta bama tasan tana masa ba. Shi kuwa tunda yay tozali da kyakkyawan face nata tsananin azabtuwan da zuciyarsa yay akan sonta da ya™i barin Heart nashi ne ya sa ya kasa Wauke"

idanuwansa daga gareta....

"Se da ya kai zaune gabanta kana seta iya janye kanta daga gareshi tana sau™e ijiyar zuciya, tana tunanin"

ko kwana biyun da tayi bata sanya shi a idon ta bane ya sanya hakan kuma oho?.....

"""GREEN SNAKE......"

"_Su Oum Areef se a sakar min mara nayi fitsari, don gudun kar su Ummu jannah,& masheer sumin"

dariya nd others da kuka hana kanku bacci jiya toh ga nan kusha karatu lafiya A daina hana kai bacci hilis dan nima bana hana kaina a to a da dai anyi amma banda yanzu uhummm_

To ai shikenan semu gimtse  haka nan da wani sabon salon nasu kuma ....

08104493215

*BY AMMEY LAYLERH *

:e'5ØMÞ5Ø<Þ5ØHÞ5ØDÞ5ØIÞ 5ØFÞ5ØPÞ5ØMÞ5Ø<Þ;

# Kj Wj"âJ$" o¥" KJâ Sfj"j

~Na Maryam Naseer Mirrah~

5Ø<Þ5ØHÞ5ØHÞ5Ø@Þ5ØTÞ 5ØGÞ5Ø<Þ5ØTÞ5ØGÞ5Ø@Þ5ØMÞ5ØCÞ

Book One paid

a&

Page 19&20

5ØTÞ5ØJÞ5ØPÞ5ØIÞ5ØBÞ 5ØOÞ5Ø<Þ5ØGÞ5Ø@Þ5ØIÞ5ØOÞ5Ø@Þ5Ø?Þ 5ØRÞ5ØMÞ5ØDÞ5ØOÞ5Ø@Þ5ØMÞ'5ØNÞ 5Ø<Þ5ØNÞ5ØNÞ.

# HE WILL FIGHT

*Littafin RAMIN KURA na kuWi ne kada a Wau ha™™ina ta hanyar karantawa batare da an biyani ha™™ina

"ba. Idan kinji kinason cigaba da karanta wannan littafin toh ki biya kuWin ki akan 1k kacal domin karantashi cikin salama da kwanciyar hankali, idan kuma kinsan zaki fitar min da littafi dan Allah kada ki saya ki ri™e ku Win ki banaso. Duk mai bu™atar karantawa a tuntuSeni ta wannan number Win 08104493215, idan kuma kai tsaye kike son biya ganan no na account number nawa. 3206656358,"

Maryam Nasiru first bank*

a&a&a&a&a&a&a&a&



a&

a& a&

a& a& a&

a& a& a& a&

a& a& a& a& a&

a& a& a& a& a& a&

a& a& a& a& a& a& a&

a& a& a& a& a& a& a& a& a&

a& a& a& a& a& a& a& a& a& a&

"""A sabo da me wannan sunan duk wasu abubuwan da suke zuwar min ba'a dedeba suke faruwa dani,"

"farko ya fara ne dasa a min promotion ne daga DSP(deputy Superintendent of Police) zuwa SP(superintendent of police) Don wai a tunaninsu ™arin girman ze sanya na manta da batun case na green snake, daga baya da suka ga bazan dakata ba se suka sanya a sake cire ni akan matsayi na a bani Acp tare da transfer wurin aiki zuwa nan garin, yau kuma gashi an wa yi gari suna son min wani kyarin girman Hannah, a sabo da naki amsa ne suke nemi dakatar dani, bayan sanyoki cikin maganar da babu ruwan ki a ciki da su kayi, se dai case Win yaje inda ake da bu™atarsa, wanda nake da tabbacin ko bayan babu raina seya feWe hasalin gaskiyar kulla kullar da aka jima aikatawa a wannan ™asar tamu Hannah, yana da matu™ar gaskiyar da na jima ban gani ba dangane da kowanne ma'aikaci tin daga kamo kan Wan sanda har zuwa sojo, domin kuwa yana aiki ne da rai da ruyuwarsa kuma alhamdulillahi na samu damar tura masa da komai na wannan case Win, don na san tin da suka fara haka ba zasu taSa barina haka ba domin ankai ma kura a buga game's Win, don haka ko babu ni shi ne wanda ze ci gaba da jan ragamar"

"buga wasar, kuma da kansa ze bayyana a lokacin da duk zata bata zata ba........"

"Tin da ya fara mata bayanin daya kusan gigita duniyarta ta gaza koda kyakkyawan motsi ne,Se ma wani"

"irin gumin da taji yana karya ko mata na tashin hankalin yadda rayuwar duniyar ta koma, Wata nannauyar ajiyar zuciya ta sau™e tana me furta ""I'm sorry A Maleek Wllh ni kaina abin ya gama Waure min kai, wllh wasu mutanen sammm ZUCIYAR su bata da imani a ™ai™ashe take babu ko Wigon imani..."" Tay maganar tuno yadda aka jefo ta cikin lamarin tsumu², da tuno yadda ya bata labarin yadda ake lalata duk wani abin da yake so, ko ya shiga rayuwar sa ciki kuwa harda abinda ya shafi iyaka rayuwar sa wani tagumi ta buga tana jin duniyar baki Waya na ™ara sa fice mata a rai. Tare da furta ""Gaba Waya rayuwar duniya ta™i daWi. Ni kaina Ina mamakin yanda rayuwar duniya ta koma, komai ya lalace amana tayi ™aranci, inda kuma wanda ka yarda dashi shi yake ha intarka, wanda ka aminta dashi shi yake cin amanarka, wanda kaso shi yake cutar ka, mutane da yawa son zuciya ya mamaye su, idanunsu sun rufe kowa burinsa duniya, da yawan mutane sun manta cewa zasu mutu, rayuwa ta sauya, ha inci, zalumci, da kuma tsananin mugunta sun cike zukatan al umma, yarda ta kau domin wanda ka yarda dashi shi ne makashinka, wanda kayi believing cewa me ™aunarka ne shi yake zamowa babban enemy Winka. Shin dawaye ne zaka yarda? da waye zakayi abota ko kuwa da waye zaka zauna? Kaicon mutane maciya amana, kaicon mutanen dake neman rugujewarka, alo™acin da baka damu da tasu rayuwar ba, shin"

menene

ribar mutanen da baka damu da tasu rayuwar ba amma su sun damu da taka rayuwar? idan ka cutar da

"Wan uwanka musulmi ko ka kun tata musu menene ribar da zasu samu?, hassada, mugunta da kuma son zuciya? wani kaso zaka samu dan wani ya faWi? meye kuma jin daWinka da har kake buri na ganin faWuwar wani, ba kai keyi ba ALLAH Ne, Numfashin wani ya dameka, ci gaban wani ya tsole idanunka, alkhairan da yake samu ya zamo ba™in cikin ka, duk ata dalilin Meye?. Wanda basu sani ba duk wanda yake ™yashi da hassadan kada wani yaci gaba, domin ita hassada cutar zuciya ce, tana kuma cinye imani, abunda Allah ya baka shi ne naka, wanda bai baka ba ba na ka bane, ba kuma zai taSa zamowa naka ba har gaban abada, masu hassada, mugunta, zalunci, da kuma kafurcewa Allah Basa taSa ci gaba, wannan tabbataccen abune. Tun daga RABBIL IZZATI, tunda daga ZAJJA WA ALLAH. Ubangijii kasa mufi ™arfin"

"zukatanmu, Allah ka hani zukatanmu daga butulce maka, Allah kaci gaba da tsare mana Imanin'mu, da"

"zukatan mu, albarkacin Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama. Tabbas Amana tayi ™aranci"

yarda kuma tayi wahala. Minene yasa zamu ci amanar wanda suka yarda damu ? Minene yasa zamu ™i yarda da wanda suka yarda damu? Tabbas sir Maleek Duniya tazo ™arshe.....

"Tayi maganar ta na me sake shiga mamakin duniyar kanta, jin Maleek Win bece komi bane ya sanya"

"Hanna furta ""To amma kayi shiru kuma sir?, kuma yanzu ya zamuyi da case Win kenan?,duk da kasancewar kace yaje inda ake bukatar yaje Win, amma akwai bukatar ™arin haske dan dai wannan ba abin a gani a ™yale bane ko ayyi shiru"". Wata nannauyar ajiyar zuciya ya sau™e tare da mi™ewa tsaye,"

"yana Wan shawagi a wurin kafin ya Wan rankwafo da kansa a natse ya furta. "" Wani Shirun baya da wata fassara!,kana kuma kintatar shiru abune me matu™ar wahala,wanda yay shiru ba'a san iyaka tsaunin tunani da tanadinsa ba!!!, AA tabbas shi ne wanda zega ™arshen wasan ba tare da an iya dakatar dashi"

ba.....

"Ya bata amsar maganar a baibai ta yanda ita kanta ba zata iya fahimtar komi ba, a cikin rai da"

"tunaninsa yana ayyana tabbas gishiri da sukari kalansu Waya yake, wanda se ka kai ga WanWana zaka ji hasalin banbancin dake tsakanin su me tazarar gaske ne. Kamar yacce wasu mutanen daga nesa suke"

"burgeka, Seka haWa hulWa dasu zakayi ladama, sedai shi baya shakka da ladamar akan mutumin da sau"

"da tari da salonsa yake amfani ta hanyar jajircewarsa, da kuma bada rayuwar sa wa ™asar sa...."

"Daga nan suka shiga wata tattaunawa tare da zaro wani wrist watch daga aljihunsa yana bata, tare da"

"furta, ""A koda yaushe atasayen wasan kan iya fara Hannah, kai tsaye yana ganin duk wani motsin ki da duk mutanen da zasu fara bibiyan rayuwanki muddin agogon na tare take. "" Wani saurin kallon sa tayi"

"tana waro manyan idanunta waje tare da kai bakinta setin kunnen sa tana me furta."" Kai kace ko wanne motsi na yana iya gani?, ke nan har abinda ya dangata sirrina kamar su wanka haka da sauran izirirrika, duk suma ze iya gani kenan?"" ta faWi har ga ALLAH kuma zuciyar ta Waya. Sosai Shima yayi ™asa da muryarsa yana me furta. ""Kaf duniya babu me iya ganin wannan sirrin se ni kaWai, domin kuwa nawa ne ni Waya danni aka halicce shi...."" kanta tayi saurin janyewa daga kansa jin ya bata amsar da ba ita ta tambaye shi ba, wani kyakkyawan murmushi yayi yana mikewa tsaye tare da Wan rankwafowa daidanta yana me furta. Ganan jar alama itace zaka danna a duk sanda kike bakin aikin ki inspector Haanah Mrs Maleek. "" yayi maganan yana sarkin marsk Win dake fuskar shi tare da sun glasses nashi ta yacce babu"

"wanda zai iya gane shi, shine dalilin daya sanya shi shirya musu haWuwar nan. Ta yanda bai son ma kowa"

yasan da ziyartar nata da yayi. Ta yun™ura da niyar tashi ne kuma ta dakata sakamakon bayyanuwar

"waWansu haWadWu fitattun manyan motoci guda uku,"

"A babban filin farfajiyar THICKSAKE FACTORY Win. suna shigowa a jere, yadda suke a jeren nema kuma"

"ya sanya mafi akasarin mutanen dake wajen meda hankalinsu kan tarin car's Win, kowacce motar kuma Wauke da tint glass a jikinta yadda na waje bai isa ganin na ciki ba. Kafin kiftar idanu duka ™ofofin motocin suka shiga buWewa ta hagu da dama. Kamar da wasu ´an second wani Sakin magidancin ba can ba ya bayyana akan sawayensa. Tin daga yanayin suturan dake jikinsa kaWai ya isa sanar maka cewar shi Win wani ™usa ne, bare kuma azo kan yanayin yadda tarin escort Win dake zagaye dashi. to anan ne kaWai zaka gane cewan shi Win wani ne ta fannin aljihu sannan kuma da alamun sun zarce shekarun samartakarsa. Tunda daga yanayin yadda zaratan soldier's ke kewaye dashi suna sanya shi tsakiyar su."

"Wanda kai tsaye yake akan ™afafunsa, wanda ke nuni da rashin sakakkar fuskar sa da take ba™a wuluk, A"

"kallo Waya mutum zema matashin magidance ya gane cewar lallai zuciyar sa ba™a ce, tamkar dai yadda"

"yake ba™in nan yawa Win ya, A jere kamar masu yin layi haka zaratan soldier's Win suka rufa masa baya har zuwa cikin ainihin wurin. Kanta sam sam ba'a wurin yake ba tinda ta mai kallo Waya. Bata zata ma se ganin sa tayi tsaye gabanta, samudawansa ko nace ´an dabarsa zagaye da shi. ""Inspector Hannah Ayoub me Kano"" yayi maganan yana kaiwa zaune kusanta, wanda zaman nasa yayi daidai da muguwar faWuwan da gabanta yayi, tabbas idan har kintacenta ya bata gaskiya wannan mutumin ta gani tare da commissioner ranar suna fitowa daga offishin sa a washe garin da yazo, dan haka ma se kawai ta gimtse fuskar ta tana kawar da kanta gefe bayan ta ce dashi. ""Kwarai ba saSanin lamba yallaboi"" wani shegen murmushi ya saki wanda ya sanya munun fuakansa bayyanuwa yana me furta. ""Da dukkan alamu kema ´ar wasa da rai ce yarinya, amma a takaice ina me baki shawarin ™ara ki koma daga gida kisha baccinki, idan ma ta kama da sutale kayan aikin naki to ki sutule, domin baki san girman irin haWarin da kike shirin jefa kanki a ciki ba..."" se kuma ya Wan dakata tare da ci gaba

Please Login or Register in order to submit comment