You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

na son sanin wannan amsar? To nace Duk ku biyo ni *AMMIEY LAYLERH* don warware muku zare

da abawar dake cikin wannan littafi na *RAMIN KURA*

"_Wanda koda kuWinka saida rabon ka, dan haka Hajiya idan kin shirya jin kitumurmurar dake cikin"

wannan littafin saiki biyo *AMMEY LAYLERH* da 1k Win ki domin ayi tafiyar manya dake Hajjaju .

Kibar tagumi nibance kowa yayi tagumi ba.... _

*Idan kin shirya saya saiki min magana a wannan number'n*

08104493215

*Idan kuma kai tsaye account naw kike da bu™atan shima ganan*

3206656358

Maryam Nasiru

Fisrt Bank

Or

8104493215

Maryam Nasiru

Opay

*Sayen na gari maida kuWi gida koba haka ba Don Allah karmu Satama juna lo™aci idan baki

shirya saya ba karkimin magan*

:e'5ØMÞ5Ø<Þ5ØHÞ5ØDÞ5ØIÞ 5ØFÞ5ØPÞ5ØMÞ5Ø<Þ;

# Kj Wj"âJ$" o¥" KJâ Sfj"j

~Na Maryam Naseer Mirrah~

5Ø<Þ5ØHÞ5ØHÞ5Ø@Þ5ØTÞ 5ØGÞ5Ø<Þ5ØTÞ5ØGÞ5Ø@Þ5ØMÞ5ØCÞ

Book One paid

a&

Page 33&34

5ØTÞ5ØJÞ5ØPÞ5ØIÞ5ØBÞ 5ØOÞ5Ø<Þ5ØGÞ5Ø@Þ5ØIÞ5ØOÞ5Ø@Þ5Ø?Þ 5ØRÞ5ØMÞ5ØDÞ5ØOÞ5Ø@Þ5ØMÞ'5ØNÞ 5Ø<Þ5ØNÞ5ØNÞ.

# HE WILL FIGHT

# WAR

*Littafin RAMIN KURA na kuWi ne kada a Wau ha™™ina ta hanyar karantawa batare da an biyani ha™™ina

"ba. Idan kinji kinason cigaba da karanta wannan littafin toh ki biya kuWin ki akan 1k kacal domin karantashi cikin salama da kwanciyar hankali, idan kuma kinsan zaki fitar min da littafi dan Allah kada ki saya ki ri™e ku Win ki banaso. Duk mai bu™atar karantawa a tuntuSeni ta wannan number Win 08104493215, idan kuma kai tsaye kike son biya ganan no na account number nawa. 3206656358,"

Maryam Nasiru first bank*

a&a&a&a&a&a&a&a&

" Hannunsa ya sau™a akan wata wata doguwar farar envelope, chak ya dakata kuma tare dabin hannun"

"nasa da ido, da wannan kyakkyawan handwriting Win nan nata idon sa ya fara masa tozali, Se yanzun yake tuno wa jiya ne da zai fito da system nashi daga Jakarta envelope Win da faWo, shi kuma yana mantawa be mayar da ita ba, dan haka se kawai ya sau™e wata ijiyar zuciya yana Waukar envelope Win ya manna a ™irjinsa, wata ijiyar zuciya me sanyi ya sau™e yana sake meda envelope Win cikin bag na system Win. Lotions Winsa ya shiga shafawa kamar yadda yayi niyya tin farko, daga nan wasu ayyuka ya Wan yi se"

wajajen ™arfe Waya kana ya kwanta.

"Haka yaci gaba da gudanar da rayuwar sa cikin kwanciyar hankali a ™asar GOA,"

*HANNAH'S*

"..........A kullum kwanan duniya canja ma ko wanne bawa ajin ta na karatu take, abinda kawai na sani"

"nafi fahimta yanzun shi ne cewar, yau Win kace kawai zata tabbatar maka da hakan, musamman idan kaga ta banbanta da ™addarar jiyanka. Rayuwa mataki biyu ce, kowacce ka zaSama kanka zaka isa zuwa makomarta ne ba tare da wata tan garWa ba, saSanin anan shi ne kawai dace wajen banbance"

nagartacciya ko gurSatacciya.

"Tabbas rayuwa ta da Sir MALEEK ta baya ta gama canjamin ta kowanne Sangare, dan a lokacin da"

"muna tare sauran MA'AIKATANMU, Sukanji shakkar min wani abun, amma yanzu kam ™iri-™iri wasu kan"

nuna min hasali da yanda tsarin su yake akan ayyukan su na almin dahana.

Matsala ta farko dana fara fuskanta a wurin aikina shi ne cin zarafi da rashin Wa'ar da wasu kan

"zuwar min da ita mai ™ona zuciya da barin tabon da ba'a mantawa shi ne har gaban abada, a wannan ranar zuciya ta ta ™ara sa ™ai™ashewa, domin kuwa dama wasu mutanen sukance, komai fara koya shi ake, a kowanne mataki, domin kuwa na rikiWe ne na juye musu i zuwa wata HANNA Win ta daban ba wannan HANNA AYUB ME KANO Win bace, A ahhh wannan Win wata sabuwar Hanna Win ce, wacce ta rikiWe ta sanja, tin daga lokacin da commissioner ya nemi daya keta mutumcina ta hanyar fansar MASOYINA, Abin ˜AUNATA MALEEK. Tin daga wannan lokacin na sanja, domin da hara haren sauran jami'an mu besa na sanja ba, se daga wannan lokacin. Don haka da haka rayuwar tayi matu™ar sauyawa, kuma ta ci gaba da shurawa, har yau ana zancen wajen 3 Months kenan da tsare SIR MALEEK, kuma babu wani batu ko tsayayyar magana, har seda yayansa ya nemi wasu kwararrun lauyoyi masu aiki da gaskiya, kana aka fara maganar shari'ansu, don da kamarma sun manta da maganar ne haka sukayi. Kana daga bisani aka fara maganar shari'an nasu, harma aka tsaida rana da kuma lokacin yi da sauraran"

nasu.....

*Headquarters Abuja*

Cikin wani irin tsantsan Sacin rai General murtala na gona ya shiga furta.

"a& ""Shin wai har se zuwa yaushe ne zamuci gaba da Soye Soyen ayyukan mune game da wannan tantirin,"

"da za a ce kaf cikin tarin soldier's Win nan ace babu me iya bin sa ya bishi ya same shi har inda yake uyummmm"""

"Yayi maganar ne tare da tsare duka soldier's Win dake fuskantar sa da ido, kafin cikin dakakkiyar sautin"

sa ya kalli Waya daga cikin soldier's Win yana me furta.

"""MG Fawaz har yanzu kana kan bakar ka na kawo mana AA?, domin kuwa da ace shi ne a wannan"

"matsayar da ake ciki da tuni an wuce wannan shafin an tafi wani, dan haka a karo na biyu MG fawaz har yanzu yana tare damu ne akan maganarsa ta farauto mana CAPTAIN ALIYU ABDULLAHI?,"

"""Yes sir."""

Wanda aka ™ira da MG fawaz Win ya faWa tare da sara ma mr. General murtala na gona.

"""Se dai ina son ku dukan ku ku sani cewar AA tsohon jima'in mu ne, inda a halin yanzun haka ya haWe"

"kansa da kungiyar ´an ta adda, yana zaune ne kuma a wurere biyu ma ban banta, GOA to Spain. Nasan dolen dole a cikin waWan nan ™asashen biyu dole ne a same shi a wuri Waya, Domin A halin yanzu shi ne mutum mafi haWari a duniya, kwakwalwarsa tana gudune kamar engine, yana da matu™ar ™arfin dantse, da kwakwalwa da tsananin kaifin basirar data wuce zarrarsa, yana da tsananin wayo tare da sanin makamar aikinsa. Don haka nake son a wannan gaSar dole ne mu kawo ™arshen zafin kan CAPTAIN"

"ALIYU ABDULLAHI"""

Šaya daga cikin soldier Win ne ya mi™e tare da furta.

"""Sir, har yanzu ina mamakin wannan abu sir.Ace mutumin da yafi kowa bamu horo sannan kuma ya"

"kashe ´an ta'addar da babu adadi, babu iyakarsu!, me Ze sa ya zama Wan ta'addar shi?"" Wani lalataccen murmushi Mr president ya saki tare da tsare wannan soldier's Win da firgitattun idanunsa, cikin dakakken sauti ya furta.""Da duk kan alamu har zuwa wannan lokaci Lieutenant Nassar Bunza, tare da babban yaron wannan Wan ta'addar a da wato LC jamaal na tare da Criminal Aliyu Abdullahi!?, hakan na nufin har zuwa wannan lokacin kuna son AA kenàn?"" yay maganar domin yana ankare da sune dama,"

idon sa yana kansu tare da duk ku wasu motsin su....

"""Kwarai sir amma ba kamar yadda muke son ™asar mu, domin mun koyi hakan ne daga gareshi, son"

"™asa kafin son kai, aiki da zuciya tare da bada rayuwa wa uwa gijiyarmu ™asarmu ta gado NIGERIA"" suka"

haWe baki wurin furta hakan suna solid na general Win.

"Cikin tsare su da ido mr. General murtala na gona ya furta ""Idan har Waya daga cikin ku ya samo shi"

"zaku iya harbin sa?"" Lieutenant Nassar Bunza ne yay saurin mi™ewa tare da"

solid na general Win kana cikin Amon murya ya furta.

"""Kwarai sir zan iya!, amma idan na gama tabbatar da cewa baya da laifi, nayi ma wannan al™awarin"

"sir."""

Cike da jin zafin Nassar Win MG fawaz ya mi™e cikin fusata yana fuskantar Nassar Win.

"""L. NASSAR BUNZA kodai kana tare da AA ne kana masa wani aikin ta ™ar™ashin ™asa, in banda haka ta"

"ya kake tununin cewa AA Win bashi da laifi?, kada fa ka manta cewar ™iri ™iri aka kama shi da kisan Kanal"

"Musa Bappa Babayo!!!. """

"Juyowa shima Nassar Win yayi yana sake fuskantar MG fawaz Win, kafin cikin ya™i ni yace."

"""Dama can kai haka kake MG Fawaz, Idan baka son mutum zai iya siyar da borkono kace ba zafi, haka"

"zalika kuma zai iya wucewa ta cikin ruwa kuce ya tada ™ura koba haka ba?, nd ina son ka tuna cewar kowanne mutum kan gwada zafin wuta ne sau Waya a cikin rayuwar sa, amma shi wannan sojan shi da kansa yake ta famar fafutukar shiga wutar, taya har kuke tunanin mutum mai tsananin gaskiya da kuma sadaukar da rayuwarsa domin ™asar da kuma aiki da zuciya kamar CAPTAIN ALIYU ABDULLAHI zai iya zama Wan Ta'adda, haka nan kuma ba tare da an tsaya anji dalilinsa ba, ni nasan dole akwai dalilinsa da yin hakan, da kuma manufar sa, amma ba Wan ta'adda bane kamar yadda kuke ™iransa da shi, dole Akwai dalili ko nace dalilan da suka sanya shi zare kansa daga cikin mu "" yay maganar yana furta a gafarce"

"shi tare da barin room Win Jamaal na mara masa baya. Aka bar tarin mazan famar ri™e da kawuna, wasu"

kuma ri™e da zuciyoyin su.....

*MAMAN NUWAIRAH*

"""Ummih tin da nake ko a karatun littatafan hausa novels, ban taSa jin labarin da ya sanyani zubar"

"hawaye ba kamar nawa ba, domin kuwa a nawa labarin cike yake da tarin"

"sar™a™iya masu cike da wasu manya-manyan tasgaro na rayuwa, ehhh lallai dole ni Nafisa naji cewar"

"wasu lokutan har kamar da gayya ™addara ke kwankwasa min ™ofa Ummih Naaaaaa, bayan ga wasu can suna ta dariya da shagulgula, wasu ma sai ka rantse ba su taSa WanWanar ™uncin rayuwa ba, ba kuma su san da ire iren waWan nan bakamantan rayuwar irin tamu ba, bare susan ya zafi da raWaWin dake danfare cikin ta yake ba, To amma kamar yadda nasha jin manya na yawan cewa dama amintattu yardaddu masu imani sune suka fi fuskantar ™uncin rayuwa, masu tafe da tarin ™addarori wanda suke kewaye da manyan guma guman ™alubale marasa yanke wa, A cikin wannan duniyar mutanen cikin ta sun nuna min cewar, azzaluman cikinta sunfi masu adalcin cikinta yawa, shin a ina ne zan sama wata gwanar MARUBUCIYA ³AR BAIWAR DATA SHAHARA A DUNIYAR RUBUTUN TA IN BATA LABARINA?, Wanda na"

"san ze sanya sanya zukata su girgiza, kamar yanda ze sanya wasu zubar hawayen da babu matararsu sede Ikon ALLAH!, A yau naji tabbas zan iya bata tahiri da labarin rayuwa ta kaf tin daga yarinta har zuwa aurena da Auwal, da kuma kutsowar Jiddah cikin rayuwar auren mu sune mata kan farko na jarrabawar rayuwa ta Ni NAFISATU, dawowar Husna ™anwar Jiddah gidan shine FARKO da kuma ˜ARSHEN LABARINA, Yau gani a Matsayin sakakkiya, wacce AUWAL ya saka akan Husna ™an Jiddah matarsa, ya sake ni akan yadda na gano kowacce iriyar ala™a ke tsakanin sa da ™anwar Matar sa Jiddah, ya sake ni ya zaSeta ita da Yayarta da nake da tabbacin duk lokacin da KWAN ze FASHE, Itama za ayi ta ta ™are ne, duk"

da kasancewar ita ne wacce ta fara bama Husna LASISIN fara shiga sabgar mijin ta. Ummih Naaaaaa ina

"me baki tabbacin se sunyi nadama su duka, zasu yi nadama, suy ta yin nadamar da babu iyaka, AUWAL"

"se kafi kowa yin nadama, domin nadamar ka ta farko da zaka fara itace ta rabuwa dani, ita kuwa Jiddah nadamar ta ta farko da zata fara itace. Se kuma ta dakata sakamon kukan daya kufce mata irin me"

kamar ze fasa ™irjin nan ya fito.

Mahaifiyar ta da take kwance akan ™afafunta ne ta furta.

"""NAFISATU komai da kike fuskanta a cikin wannan rayuwar lokaci ne kawai, domin farin ciki ba ya taSa"

"zama har abada, haka ma ba™in ciki baya taSa dawwama. Dan a lokacin da rayuwa ta yi miki kyau, ta yi miki daWi, abu na farko da zaki fara yi, shine ki gode wa ALLAH sosai, ki kuma more kowanne lokacin, ki cika zuciyarki da farin ciki da wadata, Domin wata rana waWannan lokutan za su zama abin tunawa ne kawai a gare ki, haka za Idan kuma abubuwa suka rikice, rayuwa ta yi zafi ko ta cika da ™alubale, ta juya baya bata ko waywayarki, abubuwa suka yi nauyi, hawaye suka zama abokanki, ki tuna cewa wannan ma na lokaci ne kawai, kuma zai wuce kamar yadda sauran lokuta suka wuce to shima haka wannan Win zai wuce. Kamar yadda wahala take da ™arshe, to haka shima kowanne irin ciwo yake da iyaka ba"

madawwami bane.

"Ki dage da hakuri! Saki da ciwo amma goben ³a´anki nake son ki duba Nafisa, ki ci gaba da tafiya wata"

"rana se labari, ki ri™a fatan alheri. Domin ranar farin ciki na nan zuwa, tabbas zata zo, za ta zama fiye da"

"yadda kike zato, kuma za ta sa ki manta da dukkan hawayen da kika jima zubarwa....."

"Kana ison ki sani cewar, Zuciya bata taSa samun nutsuwa har se bawa ya lazumci wannan kalmar ta."

_Hasbunallahu Wa Ni'imal Wakeel_

"Domin kuwa wannan kalma ba kawai magana ba ce, tana da asali ne Wauke a cikin Alkur'ani. A cikin"

Suratul l-Imrn (3:173) Allah ya ce:

DO JCPHN DR ' EN 9 FP HN DDQO QN ' 'FN ( 3N -

'HDO 'BN HN 'FK 'EN J%P E GO /N '2N A

E GO H 4N . 'A

E CO DN 'H9O EN ,

/ B 3

'FQN D' FQN %P 3

'FQN D' E GO DN DN 'BN FN J0P DQN 'H

"Haka nan Annabi Ibrahim (A.S) lokacin da aka jefa shi cikin wuta saboda bai bauta wa gumaka ba, shi ma"

"da ya ambaci _Hasbiyallahu Wa Ni'imal Wakeel_ Sai Allah ya ce, Ya wuta, ki zama sanyi da aminci a gare shi. Wannan shi ne ikon tawakkali ga ALLAH... Annabi Muhammad (S.A.W) shi ma ya koyar da mu amfani da wannan kalma. A hadisi ya ce, _Duk wanda ya ce, _Hasbiyallahu La ilaha illa Huwa 'alayhi tawakkaltu wa Huwa Rabbul 'Arshil 'Azim_ sau bakwai safe da maraice, to kuwa lallai Allah zai wadatar masa daga duk abin da yake da bukata na duniya da lahira... Don haka nake son idan kika ji damuwa, tsoro ko rashin mafita, ki tuna wannan kalmar. Kiyi ta maimaita ta a cikin zuciyarki, da zuciya Waya, domin duk wanda ya dogara da ALLAH, ya isar masa daga duk wata bu™ata tashi, Domin duk wanda ya dogara ga"

"ALLAH!, ALLAH ba ya taSa barin sa Nafisa. """

"Šago kanta tayi a karo na farko tana kallar ummin nata, tare da furta,""Ummih to ina zan sama wata"

"MARUBUCIYAR da zan bata labarin rayuwa ta ta RUBUTA MIN SHI, Ta yanda ire iren mata waWan da idon su suka jima rufe wa kamar JIDDAH??? """

"KafaWunta Mahaifiyar nata ta ri™o tare da Wan jijjigata tana me furta. ""Idan kin bata labarin taya zata"

"rubuta shi NAFISATU, domin kuwa ai labarin be ™are ba, domin kuwa ciki babu girban abinda aka shuka Win, kinga kuwa a kwai bu™atar dakatawa domin samun cikakken labarin, ta yadda ze bata ma'ana me kyau ta hanyar sakamon abinda aka shuka. Kinga kuwa Ken a babu bu™atar gaggawa a cikin LABARIN"

NAKI!!!.....

"Kanta take gyaWawa tana fahimta tare da na zartar kalaman Mahaifiyar nata, tabbas tana da gaskiya,"

"tana da gaskiya anan, dole akwai bu™atar jinkirtawar, sedai wacce take son bama labarin ne bata son ta"

"kufce mata, dan haka ta Wan sake dubar Ummin nata tana me furta. ""Ummih bana son in rasa dama tace nima, wajen bama wannan baiwar ALLAH'r MARUBUCIYAR nan labarin nawa..."""

"""WACECE?"""

Ummin kai tsaye ta cillamata mata da tambayar.

"""AMMEY LAYLERH ce UMMIH..."""

"""to fa wacece ita kuma haka?"""

Šan sobbing kanta tayi a jikin mahaifiyar nata tana me furta.

"""Wata ´ar baiwa aka samu a cikin DUNIYAR MARUBUTA, Nima na fara sanin tane ata sanadiyyar wani"

"littafi nata me suna *DUNIYARMU* _ME CIKE DA TARIN ˜ALUBALE_ da ta taSa rubuta wa, wanda naji yayi kamanceceniya da nawa labarin sak, don haka nake son bata nawa labarin koda kuwa ba zai sama tushe nashi na kansa ba ta rubuta shi a cikin wani sabon Novel nata da naga ta fitar wanda zata rubuta a wannan ™arshen shekarar, Me suna *RAMIN KURA* Ummih tana da wata irin baiwa da fikira na na"

"daban, tana da wani irin edentity da qualities wajen rubuta labarai makamantan nawan nan, izini da"

"kuma amincewar ki kawai nake da bu™ata Ummih Naaaaaa "" tayi maganar da sake fuskantar"

"mahaifiyar nata, ta buWe baki da niyar bata amsa kenan Mijinta Mahaifi ga NAFISAN ya doka sallama, wacce shine ya katse ummin a bama Nafisar amsar da tay niyar."

"Fita tayi tsakar gidan domin tasan cewar ya shigo ne cin abincin sa, tin da dama kamar hakan yake"

"dawowa, sedai maganar daya faWa mata ce ta kusan Wiba ta kayar da ita. ""Ka kuwa san abinda kake faWi Babansu Waleedah? Magana fa kamar naji kana yi wai Mijin Nafisa ya dawo da ita, bi ma'ana ya meda sakin daya mata kwana shida yau cif da cif?"" ˜asa da muryarsa yayi yana me furta. ""Haba AISHA ban fa sanki da wannan halin ba na ri™o, Wllh ² nima kunyar waWan da suka zo min da maganar ne ya sani amincewa, domin kuwa AUWAL be kyautata rayuwar Nafisa ba, ni kaina idan na zauna ni kaWai na nakanyi mamakin wai miye harya shiga kan AUWAL Win ne daya rabu da Nafisar, ya kuma sanya ta cikin irin wannan uku ba da tarin damuyoyi irin haka, Ina tarin Soyayyar da yake mata a da ta tafi ne wai? """

"wani zubar daya ketoma Ummin ne ta sanya bayan hannun ta tana gogewa, tare da furta,""Abu na ™arshe da yake bani mamakin kenan nima Baban su Waleedah, ka tuna yadda muka sha fama dashi kansa AUWAL Win kan Nafisa ta amince da auren sa, amma dubi fa daga ™arshe da irin mummunar sakayyar daya saka mata, Tabbas ™arin Aure ba laifi bane ga kowanne namiji, tin da Annabinmu Annabin Rahama shi ne ya mana nuni da hakan, cewar ko wanne Namiji yana da damar aurar mataye WaWWai har guda huWu cif, sedai ya haramta hakan ga duk wani namijin da ya san ba zai iya adalci wa tsakanin matayen nasa ba,kuma abinda muke fama dashi kenan a wannan zamanin, Kaga Namiji ya ™ara aure amma babu adalci a tsakanin matayen nasa, wasu shiga suke su fita, wasu kuwa dama can haka halinsu yake, Kaga an auro amarya amma bu™atarta na farko shi ne ta ya data shiga gidan wanda ya auro ta iyo waje da uwar ´a´ansa, wacce bata san irin gumurzun da taci ba wajen gina shi wannan mijin nata, wasu kuwa iyayen gidan nan zasu ce amarya bata isa ta shigo musu gidan auren suba, ta hanyar biye biyen Malaman banza da bokaye, Se kaga ganan anyi auren amma babu adalci a tsakani, domin kuwa an riga da an raba tsakanin, ni dai da kayi shawari dani, da wllh Nafisa ta gama Aure kuma kenan da Auwal, ko da ace kuma shi ne ™arshen namiji a duniyar nan, sai dai me afkuwar ta gama afkuwa, tin da har ya riga da ya maida auren sa da nafisan Babu abinda zance se mata fatan alkhairi, da bin ta da addaana a duk inda take,"

"ubangiji ya jiSanci lamuranta, ya shige mata gaba, ya zama gatanta a wannan komawar da zata yi,"

ubangiji ya Wora ta akan nasara tare da ma™iyanta.....

"Kukan Nafisa Win ne ya dawo dasu daga hayyacinsu, domin kuwa tsaff take jin duk tattaunawar nasu,"

"cikin wani irin kuka ta zube gaban iyayen nata, tana me furta."

"""Baffa! Ummih don ALLAH ku min rai! Ku min afwa ku sashi janye wannan auren nasa daya mayar dani"

"a karo na biyu, domin kuwa wlh zanci gaba da cutu wa ne kawai da kuma zaman ™unci kamar baya..."

*UMMULYOODAH*

"Cikin wani irin mugun mawuyacin hali yake Wan jujjuya kan sa , wanda da dukkan alamu wani"

"mummunar mafarki ne yake yi, tin daga kan yadda wata uban zufar dake keto masa, a cikin mafarkin nasa kuwa sosai yake gudu a cikin tsakiyar fadar, yana ihun nemar Wauki, shi kuma wannan mutumin da gaba Waya jikin sa ke lulluSe yana sake binsa. Haka har seda ya dangana da bakin wata ™ofa, cikin gigicewar yanayi ya sanya hannayensa biyu da nufin fara dukar ™ofar, wani kalan waro idanunsa yayi sakamakon tozali da wannan ba™ar ™ofar da yayi, wacce shi ne da kansa ya sanya aka gar™ame wata gawurtacciyar mahaukaciya a cikin ta. Sake waywaya bayan sa yayi daidai wannan Bad Man Win na shirin kawowa inda yake Win. Cikin wani irin mugun tashin hankali ya dage iyaka ™arfin sa ya fara dukar wannan ™ofar, yana cewa ""ADEENERH ki mini rai ki ceceni ki ceci rayuwa ta, ki taimake ni ki buWe man wannan"

"™ofar!, na sani kina jina kina kuma saurarata, dan ALLAH. Don ALLAH ADEENERH. """

"Daidai nan wannan me Soyayyar fuska da jikin ya iso garesa kuma yana me furta. ""Taya kake tunanin"

"Mahaukaciyar data shekara talatin da biyu, ba'a cikin hayyacinta ba zata iya taimakarka daga gare ni"

"SARKI AFUUD? Yay maganar ne kuma yana ciro wani ™aho daga bayan hannunsa, ya cira ze luma"

"masa kenan se kuma ya dakata. Tare da sakin wata sheWaniyar dariya, ya soma magana cikin amsa kuwwa."

"""Ba yanzu ba!, Ba tin daga yanzun zaka fara girbar abinda ka jima shukawa ba PA'PAAH!, dole kana"

"bu™ata ™arin lokaci kafin hakan......"" yayi maganar yana cilli da wannan ™ahon dake hannunsa, yana soma ja da baya da baya, yana kauce wa a wurin sega *PRINCE SHAMEER ASHFUUD* tsaye daga bayan wannan Bad Man Win, yana sakar ma da Mahaifin nasa wani irin shegen murmushi, tare da masa wata alama da yatsunsa biyu shima ya fara ja da baya da bayar yana tafiya, kamar daga sama kuma yaji ya furta. ""Ita ™arya fure take ba iya fidda Wa take ba, lokacin wasan ka ya kusa ™are wa, domin Wan zakin"

"ya gama girma, kayi mamaki ba?,to lokacin be ™ara so ba, Se lokacin da My identity twin nawa ya gama"

"bayyana, wato *KAMAALA ASHFUUD RAMIN DAWOOD kenan, Kaga dai kenan duk inda aka je aka zo"

*RAMIN KURA* _SE ³A³ANTA_ kenan...........

"Firgigit kuwa daidai nan ya farka daga wannan mummunar mafarkin da yayi, wanda ke neman"

"wargaza brain nashi. Wata shegiyar ajiyar zuciya yake sau™ewa, ga wannan gumin naci gaba da tsatstsafo masa, dan haka ya shiga sau™e numfashi akai-akai, yana me jingina da jikin gadonsa, tare da kai kallonsa kan matarsa mafi soyuwa a cikin matansa, uwar gidan sa wato fulani Hudayya da ta jima da daWewa gudaliya a gare sa. Dan haka ya mi™e jikin sa na mazari ya faWa wani special room, yana shiga ya"

"fara zare kayan jikin sa, tare da isa gaban madubi, da isar nasa kuwa gaban madubin, wata ba™ar guguwa"

"ta bayyana, Se kuma aka fara magana a rarrabe wannan ba™ar guguwar na ri™e ta koma wata halitta,"

wacce bata da suffa ko kyan gani.

"""Kayi kuskure AFUDDDD """

"Wata hargitsatstsiyar murya ta faWa me amsa amo, kuma babu daWin saurare. Ba tare da an bar shi ya"

"iya furta ko A bane, wannan muryar taci gaba da faWin."

"""Ha™i™a kayi kuskure AFUD kuskuren mafi muni a ciki, kayi kuskure da har kabar ³A³AN yayanka"

"ASHFUD suka rayu doron ™asa, sabo da su Win masifa da bala'i ne a cikin rayuwarka AFUD!!!....."

"Domin tabbas wanzuwarsu a doron ™asa akwai sanadi ba seda na taSa faWa maka ba shin? , ban san"

"wacce kalar baiwa da matsayi ruhinsu ke Wauke da su ba. Domin kuwa ba iyaka yaron da QASEEM ya gudu dashi bane akwai wani, wanda yana nan yana rayuwa a cikin wannan masarautar, Sai dai duk iyaka bincikena akan gano ainihin ko wanene wannan yaron, na garara gano ta™amaimai ko wane ne shi?, Abu guda Waya shine kullum yake sake maimaita Kansa shine cewar lallai ™addararsu me girma ce, to ka sani wannan Win ba komai bane face cew, lallai shima Wayan ya tsira, wanda wannan naka yana nufin cewar shima yana nan dab da bayyanuwane, wanda bayyanar sa shi ne babbanr masifarka AFUD, Amma akwai abu guda inhar zaka iya gano mana shi wannan na

Please Login or Register in order to submit comment