You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kanta da kyau. ˜afafunta kuwa na sanye cikin wasu lafiyayyun plate shoes wanda suke mahaWin ™aramar handbag Win dake gaban ta na companyn Christian sadly. Cikin wani irin coolness take latsa haWaWWar wayar ta dake ri™e a hannun ta, inda gaba Waya zaman wurin ya fara isar ta har tana jin yanda ranta yazo mata iya wuya, domin jira yana Waya daga cikin abin da tafi tsana a cikin rayuwar ta fiye da komai. Har zuwa lokacin kuwa wuri Waya idanuwanta suke kalla ba tare data barsu sun gusa daga kallon hanyar shiga da ficen cikin restaurant Win ba. Har lokacin da idanunta suka sau™a akan Mohan Win dake tinkaro wurin cikin ³ar tafiyar sassarfa, da duk kan alamu shi ma bai ji da Win wannan late Win da yay ba, ""I'm very sorry Nufy ."" ya furta yana me haWe hannuwansa wuri guda alamar tuba yake, ganin irin yanayin kamar ´ar fusatar data wanzu saman kyakkyawar innocent face nata. ""Have a seat"" ta faWi a takaice ta Wan kawar da yanayin damuwar dake face nata, tare da tsareshi da kaifafan idanuwanta na"

wasu ´an sakanni.

"""Sweet dreams....."" yay hanzarin ™iran sunan ta domin idan tana masa irin wannan tsarewar gaba Waya"

"rike cewa yake ya diburburce, kansa ya langwaSar gefe guda yana tallafar haSarsa da hannun sa Waya yana me furta. ""Kiyi ha™uri ki daina min irin wannan kallon haka,gaba Waya sani suke in daburce, first ki fara da min kyakkyawar albishir Win da kika ce zakimin!!!"" ya ™arasa kai maganar nashi cike da Woki. Yi tayi kamar bata ji shi ba, kamar kuma ba tayi maganar ba, tamkar kuma ta fasa faWin masa abin da ke ran nata data gama yanke wa, amma data tuna irin girman halakar da zuciyar ta ke son jefa ta se tayi hanzarin dubarshi. Cikin yanayi na ba yabo ba fallasa ta furta. ""Ina son iyaye su shiga cikin maganar, don ina son muyi aure"" ta kai ™arshen maganar tana juyar da kanta gefe wasu ruwan hawayen da bata san ko na miye ba na shirin tarin mata. ""Da gaske? Don ALLAH da gaske mafarkina!, kar ki ce da wasa ne kiyi hakuri kimin wannan alfarmar ki bani wannan damar pls My dreams."" yayi maganar yana mi™ewa tsaye tare da zagawa ta inda ta juyar da kan nata, yana kaiwa tsugunne gabanta tare da furta. ""Kuka kuma?"

"Kamar fa ruwan hawayene cikin idawanki, wacce ya kamaci ace ba wannan nake gani ba tsantsan farin ciki ya kamaci ace na gani kwance saman wannan kyakkyawar fuskar ba akasin hakan ba."" yayi maganar da niyar shafo hawayen daya sama damar zubo sa™™o mata, saurin kawar da kanta tayi tare da mi™ewa tana surar handbag nata tare da phone nata, tana me furta."" Idan ka tsaya wasa a kowanne lokaci zan iya san ja shawara akan hakan"" daga haka ta kama hannun najma da tin farkon mi™ewar nata itama ta mi™e suna fita kai tsaye daga wurin suna nufar wurin da motar su ke fake. Najma Win ce ta amshi driving Win ganin yanayin aminiyar nata kai tsaye suna nufar gida. Bayan komawarsu gida tin da najma Win ta tafi bata ko sake le™o parlourn ™asa, da yamma ma har Waki Ammey tasa aka bita da dinner nata. Se a yanzu da Ammeyn da kanta ta shigo ™iran ta kan ta fito dinner kuma Bappansu yana son magana da ita. Tin da taji ta ambaci bappan na son magana da ita gabanta ya faWi. Amma tana danne hakan tare da watsa ruwa tana saka sau™a™an kaya masu rangwamen nauyi ta fito zuwa dining parlour area Win. Tana zama"

babu jimawa mayen ™amshin sa ya sanar da ita fitowar nasa.

Inda cikin nutsuwa da kuma kwarjinin da ALLAH ya masa ya kutso kansa cikin parlour'n cike da wani irin

majestic takunsa. Tinda ya tinkaro parlour'n taji numfashinta na fita da sauri bugun zuciyarta na ™aruwa

"ahankali idanuwanta na kasa Waukewa daga kansa, Wannan nutsatstsen ™amshin nasa mai sanyin daWi"

da kai tsaye yake tabbatar da tsadarsa a sha™a Waya na gwamewa da sanyin ac/n daya taho da ™amshin

"nasa kai tsaye yana shige mata hanci, yana sauya numfashin main babban palourn gaba Waya da kamshinsa."

Sake buWe kyawawan idanuwanta a kanshi tayi tana kallo tin daga fararen yatsun ™afarsa da suke wani

"irin fes kaman baya fita dasu sanye cikin versace slippers. Yana sanye cikin shigar lallausan fararen riga da wando masu kyau da tsada, fuskansa da take wani irin fresh na sake shining, hannuwansa dake cikin aljihun wandon dake jikinsa ya zare. Cikin sakewan fuska dake tafe da girmamawa ya furta. ""Ammey Naaaa barka da dare"" dake tare suka shigo da bappa daga masjid, Yana zaunawa bayan yama inda take zaune kallo Waya yana Wauke idanuwansa akanta, sakamakon raight jeans Win daya lafe jikinta da white Cardigan Win dake jikinta masu sau™in nauyi. Janye nata idanuwan itama tayi ahankali tana ™o™arin"

danne ganinsan da tay.

Wani numfashi me Wan nauyi ta haWiye tare da danne ruWewanta tana sanya dogayen yatsun hannunta

farare tana kare fuskanta. Shi kuwa duk da yacce zuciyan sa ke sake ingiza shi akan sake kallon nata

"amma samm ya ™iyama hakan. ""Barka da dare loll Se kuma ta gaza ™arasa lolly Win da take ™iran sa dashi. Inda kowa be kawo komai ba se shi kaWai da ya san me hakan ke nufi, da kai ya amsa mata yana janye idanunsa daga kanta. Nata idanun taja tana lumshewa ita kuma tana Waukan hanyar barin parlour'n. ""Maganar iyayen Yaron da kika turo fa"" haka ta tsinkayi muryan bappanta, wanda ya sanya ta kusan cin tintiSe sedai kan ta kai ™asan taji anyi saurin taro ta, yana tsayar da ita kan diga diganta. A wani kalan nitse ta Wago kanta tare da sau™e ganinta a kansa da yake ri™e da hannuwanta, kyakkyawar fuskar nan a Win ke tsaf tamkar wanda bai taSa sanin ko inda fara'a take ba bare kuma dariya. ""Kin shirya zaman aure da manemin mata ba?"" yayi maganan yana Wauke kansa tamkar irin sannun nan ya mata yana raSata a koma cikin parlourn. Ita kuma tana Wiba a guje ta wuce samar ta inda gaba Waya su duka ukun suka bi bayan ta da kallo. dole bappan ya kyale ta zuwa safe sayi maganar don shi ma a Wazun bayan salla zuhr bappopin yaron suka same shi da zancen. Shi ne ya fara tashi a wurin yana barin iyayen nasu zaune su biyun, wanda dama spece Win hakan suke da bu™ata. Ammey ce ta fara dubar mijin nata tare da furta. "" Anya kuwa ba babban kuskure muke shirin aikatawa ba QASIM HABEEB?, Shin kai baka lura da makahon SO da ˜AUNAR da Nufaisa ke ma Aliyu, taya zaka zaSi sadaukar da farin cikin ³ar da ka haifa ta cikin ka akan wani daban!"" tayi maganar wani hawaye na zubo mata. Wani irin juyowa gareta a fusace mijin nata daya da yau Waya naji ya tashi daga ABDULLAHI zuwa QASIM. namomin jikin sa har wani rawa yake wajen furta.""KAMAALA JIKAN KAMAALA ŠAN ASHFUDDEEN DAWOOD RAHEEM KAMAALA Win ne wani daban a wurina JUNAYNAH?, Shin kafin na yarda ki biyo ni na aure ki a wancan lokacin ba seda na baki sharaWi akan hakan ba?, Lokacin bayyanuwar gaskiyar ne be yi ba, da saurin lokacin har yanzu. Maganar su kuma ki bar musu kayar su idan ALLAH ya nufa NUFAISA MATAR"

"KAMAALA CE dole zai aure ta, zata aure shi """

Daga haka ya mi™e shima yana barin parlour'n gaba Waya bayan ya gama buga mata worning akan idan

har magana me kama da makamancin hakan ya sake faruwa zeyi mummunar saSa mata....

# NUFAISAH*

Tana isa bedroom nata ta zube

"saman lafayayyen gadonta tayi, lumsansun idanunta na'a lumshe wanda suka canja launi na zubar ruwan"

"hawayen da suka tara, abubuwa da dama sun haWu sun mata yawa a kwakwalwarta. buWe idanunta ta yi tana mai furzar da iskan bakinta haWe da yamusta fuskanta, zuciyarta na kamar zata Sallo rufin fata bakwai Win dake taa™iyar ™irjin nata ta fito, lumshe idanun ta yi ta shiga karanto addu'ar samun nutsuwa da kwanciyar hankali a cikin zuciyarta. amma dake ance so jarabta ne so masifa ne, duk yacce ta kai ga munana hakan da Satawa amma hakan ya™i tasirin tuwa a cikin brain nata, Innalillahi ta shiga natatawa tana jin tamkar ana mata dakan Waka ne a cikin tsa™iyar ™irjinta. Wani kuka ne ya kufce mata me ™arfi tana saurin sanya hannuwanta ta toshe bakinta, tare da ambatar. _""Allahmma inni as'lukas sabbas fil amr, wal azimatu alar rushdi, wa as'aluka shukra ni'matika wa husna ibdatika,wa as'aluka kalban saliman wa lisaanan sadi™an, wa as'aluka min khairi ma ta'alam wa a'uzubika min sharri ma ta'lam wa astgfruka lima ta'lam innaka anta allumul gayub""_ Tana me sake rushewa da wani sabon kukan daya sake Salle"

"mata tana furta. ""I LOVE YOU SO MUCH LOLLY, AND I HATE I My HEART"""

"_To fa shin masu karatu sun fara gane tafiyar?, ko dai har zuwa yanzun kan a duhu yake? _"

& Wannan fa shi ake ™ira da ana wata ga wata.

"_Taya wai ma aka samu sauyin yanayi irin haka ne ne?, me wannan tsohon yake nufi da mune?, kuma"

wacce gaskiya ce lokacin bayyanuwarta be yiba?_

_Duk yacce aka yi akwai wata kulla kullar a ™asa da dukkan alamu_

_To ni dai AMMEYNKU LAYLERH nace muje zuwa kawai yanzu ne zamu sa kau cikin tushen labarin.

"*Karfa ku manta akwai fa rikita rikita da yawa a cikin wannan littafi namu na RAMIN KURA, fatar baku"

"manta mana da Wayan jarumin mu Acp Maleek a gefe ba?, kana ita kanta Hannah, again ga kuma labarin"

"JAN GIDA, Inda labarin ZAINAB wacce muka fi sani da MAMAN NUWAIRAH ke can shima yana jiran mu."

Kun ga kenan tafiyar akwai fire kenan? *

"_Kun shirya bin wannan al™alamin ko kuwa dai da saura?, rikita rikitar tana da yawa gaskiya, dan sena"

"rikitar daku fiye da MIKIYA, Sena gindayar daku fiye da littafin TA DABAN, Sena baku mamaki fiye da littafin DUNIYARMU, Se kuma na NishaWantar daku fiye da littafin SO DAN RAYUWA, kana sena raba hankulanku fiye da littafin KAREN BANA, In kuma Saku NishaWi fiye da littafin JALAAL AREEF, In sanya ™wa™walenku Waukar Wumi fiye da littafin ˜AUNA BIYU. In kuma baku tausayi fiye da littafin DUHU na"

"DUKAN duhu, ya kuke tunanin tafiyar zata kaya? .. _"

a&

08104493215

Hhhhhhhhhh to ai shikenan

A gimtse 

*BY AMMEY LAYLERH *

:e'5ØMŞ5Ø<Ş5ØHŞ5ØDŞ5ØIŞ 5ØFŞ5ØPŞ5ØMŞ5Ø<Ş;

# Kj Wj"âJ$" o¥" KJâ Sfj"j

~Na Maryam Naseer Mirrah~

5Ø<Ş5ØHŞ5ØHŞ5Ø@Ş5ØTŞ 5ØGŞ5Ø<Ş5ØTŞ5ØGŞ5Ø@Ş5ØMŞ5ØCŞ

Book One paid

a&

Page 17&18

5ØTŞ5ØJŞ5ØPŞ5ØIŞ5ØBŞ 5ØOŞ5Ø<Ş5ØGŞ5Ø@Ş5ØIŞ5ØOŞ5Ø@Ş5Ø?Ş 5ØRŞ5ØMŞ5ØDŞ5ØOŞ5Ø@Ş5ØMŞ'5ØNŞ 5Ø<Ş5ØNŞ5ØNŞ.

# HE WILL FIGHT

*Littafin RAMIN KURA na kuWi ne kada a Wau ha™™ina ta hanyar karantawa batare da an biyani ha™™ina

"ba. Idan kinji kinason cigaba da karanta wannan littafin toh ki biya kuWin ki akan 1k kacal domin karantashi cikin salama da kwanciyar hankali, idan kuma kinsan zaki fitar min da littafi dan Allah kada ki saya ki ri™e ku Win ki banaso. Duk mai bu™atar karantawa a tuntuSeni ta wannan number Win 08104493215, idan kuma kai tsaye kike son biya ganan no na account number nawa. 3206656358,"

Maryam Nasiru first bank*

a&a&a&a&a&a&a&a&



"Tin da bappa ya shige bedroom nashi aikin safa da marwa kawai yake yi, hannuwansa goye a gadon"

"bayan sa mikin baya can da jimawa na taso masa, da ™arfi ya sanya hannunsa yana dakar madubin Wakin sa take ya tarwatse kuwa. Sakamakon tinu yanda ya lumawa SHUGABANSA me ADALCI SARKI ASHFUD RAHIM ™ahon da yayi, yana fasa zuciyar sa gida biyu da yayi. ""Bani bane, ina bani bane A ahhhh ba ni bane ba zanyi haka ba!, don me zanyi haka"" maganar yake yana fatali da duka kayyakin dake shirye tsaf saman mirror'n. Haka Ammey ta shigo ta same shi, hakuri ta bashi sosai tana tattara wurin daya Sata"

bayan ta zaunar dashi daga gefen bed tana sake tausarshi.

"& AA kuwa tin da ya shige cikin Master bedroom nashi ya kai kwance kan tsakiyar Raoun bed nashi, me tsananin laushin da kai tsaye idan mutum ya kwanta yake yin luf ya lafe cikin bed Win yake kwance."

"Lafiyayyen bedroom ne na musamman wanda kana sanya ™afarka kuwa a cikin parlour'n abu na farko da zai fara maka maraba, Shi ne sassanyan ™amshin turaren da humidifier ke bayarwa me haWe da ™amshinsa, gaba Waya kansa ya gama Waukar Wumi da abin da ke famar addabar rayuwar sa a kanta. ""Tabbas akwai LAUJE CIKIN NAŠI, akwai abin da yake tafiya ba daidai ba a cikin rayuwar mu "" ya furta"

"yana mi™ewa tsaye tare zare kayan dake jikin sa, wannan lafiyayyar farar fatar na bayyana tana Waukan ido, saboda samun hutu da tsadaddiyar gyara da original skin products masu tsada da kyau da yake amfani dasu. Kai tsaye bathroom ya faWa tare da sa karma kansa shower yana lumshe idanuwansa"

ruwan na sau™a akan fuskansa suna ganganrawa jikinsa suna sanyaya jikinsa a hankali.

"Ya jima sosai sosai a ruwan yana wankan, kafin ya fito Waure da babban towel me Wan kauri brown,"

"jikinsa na fidda ™amshin shower Soap Winsa na Ocean seaweed. Hannun sa Waya na ri™e da wani mini clean blue towel Win daban yana tsane jikinsa a natse. Agogon dake Waure a tsintsiyar hannunsa ya kalla, wanda gargasa ke kwance luf luf gwanin birge wa abin ta. Ganin se yanzu ne ma sha Waya ke cika ya sanya shi fitowa zuwa control room nashi, inda ya fito a natse shirye tsab zuwa ainihin control room Win nasa, wanda yake nan neat ba hayaniyar komai a room don kuwa komai is so gentle unique simple and luxuries ne kawai, se zallar wasu mahaukatan cameras da kusan su ne Wakin dama. Zaune yakai kan wata"

"arniyar Wun™ulalliyar kujera yana fesar da hucin numfashi,"

"Wasu Soyayyun ayyuka ya gudanar, kafin kuma ya dawo bedroom nashi tare da Waukar iPad nashi yana"

tarin sa™onnin da aka turo masa ta cikin Gmail nashi. Anan yaci karo da bayanan da ya bada cikin sirri a

duba masa dan gane da case Win dake hannunsa na ´an ta'addar nan.

Idanunsa yaja yana lumshewa Sacin ran da ke ™o™arin taso masa yana ™o™arin maidasa da ™arfin bala'i.

Sedai ina hakan ya gagara. Tsaye ya mi™e babu riga a jikin sa se iyaka farin dogon wandon baccin dake

"jikin sa. Yanda ya zauna shiru ya dafe kansa da hannayensa kai zaka Wauka ciwo yake masa ne ma. Amma sam ba haka bane Abubuwane kawai suke neman birki ta brain nashi, dan gane da yanayin aikin nasa, duk da kasancewar ba yau bane ya fara cin karo da matsaloli da ™alubalen wurin aiki ba, domin zai iya cewa kusan a haka ya rayu, Amma na yau Win sai yafi koda yaushe ™ona zuciyar sa fiye da sauran,"

"domin kuwa waWan nan Win duk sun zo masa a bazata ne. Hakan na nufin ya sakankance da yawa kenan?,"

Sannan dole ne ya sake shiri in har yana bu™atar abubuwa su tafi masa a yanda yake bu™ata anan gaba

ba tare da wata tangarWa ba.

Goran ruwan dake a Centre table Win dake gaban gadonsa ya Wauka. Batare da yabi takan kofin dake

"kusa da ita ba ya Salle murfin kawai yakai bakinsa ya fara kwankwaWa, Sai da ya shanyesa tas sannan yayi cilli da bottle Win. Sake furzar da huci mai zafi yayi a karo na babu adadi yana sake nutsar da kansa. Sosai abubuwa masu yawan gaske suka shiga ™o™arin zeroying Brain nashi. Kamar su Sata masa daidai lokacin da yake gab da kammalawa, irin alamomin rashin gaskiyar da suke tare da wasu daga cikin ma'aikafansu, Tamkar kuma wanda aka zabura ya mi™e aWan zafafe yana yin gaban ™ofan Glass Win dake a shafe da Pics manya na emoji me Wauke da hoton lion, babbar yatsar hannunsa ya sanya a take wurin dake a shafe yayi On tamprint na yatsunsa, zuuuuuuu wata haWaWWiyar ultra door ta baiyana. Wasu"

"manyan Computers ne A Wakin dasu jojjone ta ko wacce kusurwa dake Sangaren, akan wani ™ayatacce"

"dogon table ya kai zaune, wacce ke Wauke da macbook, Zama yayi cikin hanzari tare da Waukar"

"MacBook Win dake kan kujerar, buWewa yayi yafara aiki cikin ™warewarsa da kuma baiwar iya sarrafa ko wanne abu, yakai kusan 45min yana danne dannensa, kafin ya saki wata shegiyar ajiyar zuciya ya tashi yana barin Wakin da yafi kama dana bincike. Amma kuma har zuwa lokacin zuciyar sa bata dena zugi ba. Dan haka cikin lo™aci kaWan kamanninsa suka san ja, jikinsa na Waukar rawa wanda kallo Waya zaka masa kasan cewa he is not on his mood,musamman yadda yanayin jikinsa ya sanja tare da wani irin tsumewar da yayi. Cigarettes Win dake jere gabansa wacce ya fito da ita ya Wauka, tare da kunna lighter"

"yana fara zu™anta a haukace, cikin ™ankanin lo™aci ya gama hargitsa Wakin da haya™in cigarettes Win."

Sai dai ya zu™e wajen kara biyar kafin yaji zuciyarsa ta Wan risina.

"dafa kanshi dake Wan juyamai sosai yayi yana ™o™arin saita kan shi, sedai hakan bata samu ba se kuma"

tunaninta Waya faWo masa. Hakan ya sanya a wani irin zuciye yay ball da plastic chair Win dake gaban sa.

"Directly Wayan bedroom Win da ™ofarsa ke manne da da wanda yake ciki ya nufa, kai tsaye wani irin"

"mahaukacin bedroom ne da yaci uwar na farkon haWuwa da komi da komai, wanda yake haWe da ploorn da aka gama ™awatashi da wasu Italian fashion rug masu masifar haWuwa da burgewa, gaban wani ™aton deep pridge ya nufa,wanda seda ya loda mata wasu nombobi kana fridge Win ya buWe, wanda kai tsaye fridge Win ke sha™e da Wine with alcoholic drinks gaba Waya. Wata farar rug ya janyo zuwa gaban wurin tare da kaiwa zaune, hannunsa Wauke da kwalbar wine in daya Wauka, Salle murfinta yayi yana kafa kansa bai Wago ba sai da ya shanye tasss, kana yana kuma Waukar wata haka har seda ya sha kwalba uku. Ahankali ya fara jin wani sanyi a cikin zuciyar tashi, kafin duniyar ta shiga jujjuya masa yana tafiya duniyar gajimare kai tsaye. ˜afansa Waya kan Waya hake yake zaunen idanun nan sun kaWa sunyi jazur, sun jirkice daga launinsu zuwa kalan na maye, wanda zuwa lokacin har ya fara ganin komai bibbiyu. Haka be san iyaka lokacin daya Wiba a haka ba se can tsakiyar dare ya mi™e yana faWa wa saman lafiyayyen gadon daya nuna kamar ba'a taSa kwanciya akai ba."

&

11:06am

"Ahankali ya shiga ware lumsassun idanunsa da suka yi jajur dasu, hannunsa Waya yasa yana dafe kansa"

"dake Wan sara masa kaWan kaWan, wanda ya farka haka nan gaba Waya duk bayajin ™arfin jikin sa. wanda hakan kuma baya rasa nasaba da ™arfin wine Win daya sha daren jiya. dan ko sallar asuba ma da™ar ya tashi yayi ta cikin room Win. Kasancewar ba sosai ya fiye shan wine Win ba, shi yasa a duk lokacin da ya"

sha take Wan bugar dashi.

A natse cikin kasala ya Wan cije jajayen laSSansa. Yana sau™owa daga saman gadon cikin Wan kuzarin

"daya may saura a jikin sa. Kai tsaye bathroom ya nufa, tun daga bakin bathroom Win kuwa ya soma rage"

"kayan jikinsa, kafin ya faWa tsabtataccen bathroom Win yana sakarma kansa shower, lumshe oily eyers nashi yayi yana sakin wata iriyar nannuyan ajiyar zuciya."

"A haka ya kwashi sama da 40 minutes yana tsaye ruwa na dukan jikinsa, koda ya fito daga bathroom"

"Win towel ne fari ™al Waure a waist nashi, gaba Waya jikinsa Wauke yake da damshim ruwan da yay"

"wankan, yayinda itama lafiyayyar gashin kansa tayi lub, wanda take Wan digar da ruwa ahankali. Wani"

"mini towel ya Wauka wanda dashi ya goge kai da kuma jikin sa. Gaban dirrower mirror ya nufa yana shafe jikin sa da tsadadden kuma fitinannen body lotion nashi me ™amshim gaske, haka ya shiga shafe lallausar fatar jikin nasa, kafin ya shige cikin clothes Win sa, wanda ke sha™e da kayan sa. Kai tsaye Sangaren kakinsa, koda ya sanya kayan a jikin sa ba ™aramin ™yau da matu™ar amsan jikin sa sukai ba, kai tsaye kuma se haWuwarsa da kwarjinin sa suka sake bayyanuwa , gashin kansa kuwa sai shining yake domin yasha mayuka masu ™yau da tsada... Wasu white shoes ya sanya a ™afafun sa sannan ya fita a"

"room Win yana komawa hasalin na jiyan daya baro, kai tsaye wayoyinsa ya Wiba yana fita a cikin sa shima."

"Ido ya rumtse ya na jin zuciyar sa na bugawa Wan ™arfi sakamakon komai daya shiga dawo masa. ""Ya"

"rabb?"" ya ambata cikin wata macacciyar murya. Amma cikin dakiya da ™arfin zuciya ya shanye hakan yana fita a Wakin kai tsaye baki Waya. Koda ya fito zuwa parlourn gidan lokacin babu kowa se iyaka dinner dake jere, hakan na bashi tabbacin har sunyi nasu lunch Win kenan. Kai tsaye dinning Win ya nufa yana Wibar iyaka abinda ze iya ci ba da yawa ba. KaWan sosai yaci yana jin cikin sa na cunkushe wa. Seda ya shiga har room na Ammeynsa ya gaida ta, kana ya mata sallama yana nufar wurin aikinsa....."

&

*Acp Maleek*

"Tin da suka zauna suka sake tattauna maganar binciken da suka bata ya rage samun cikakken lokacinsa,"

"aikinsa kawai yake yi cikin wata irin baiwa da basiri yana Sangarar da tunanin su ta hanyar amfani da HANNAH Win. Sedai babban abinda ya girgiza su shi ne wani kama babban yaron green snake Win da yayi, wanda yama Soyeshi ba'a cikin Headquarter nasu ba. Dan haka daga sama faka faka suka turo masa da shedar ™arin girma ta hannun Cp . Yana zaune cikin office nashi tare da Hanna wani Wan sanda ya shigo yace dashi Cp ilayasu na son ganin sa, Wani shegen lalataccen murmushi yayi yana kashema Hannah ido Waya wacce take haWe masa wani record file. A take ya marama Wan sandan nan bay zuwa wawakeken office na kwamishina Win, Solute nashi yayi yana kamewa tare da gaida shi. Da hannu ya masa alaman"

daya zaune kan plastic chiar Win dake pacing inda yake zaune.

"""Am Acp ABDUL_MAEEK MUSTAPHA WAZEER, dama na ™ira ka ne nan bisa wani ™arin girma da aka ma"

"tin daga sama. don haka dukkannin wasu binciken file na green snake dake hannunanka zaka mi™o min suc wata ´ar dariyar renin hankali yayi mai cike da ma'anoni kafin yace. ""Kayi hakuri yallabai ina tsaka da wannan aikin ne yanzu, me yasa gwamnati zata bukaci ™ara yimin matsayi?, ke nan hakan alamu ne na ™a™arin tallafawa masu son zuciya, don haka bana bukatar wannan ™arin girman sir."" ya furta a dake sammm babu tsoro a tare dashi. ""Wannan fa ba hukuncin bane da yake a hannuna ba Maleek, umarni ne daga wajen commissioner"" ya furta yana wani Wan jujjuya ™afafunsu da jikin kujerar da yake kai, shi kuwa tsakiyar idon sa ya kalla tare da mi™ewa tsaye yana zuba hannuwansa duka biyun a aljihun"

"wandonsa tare da furta. ""Matu™ar ban kammala wannan aikin ba babu wani karin matsayin da zan karSa, domin kuwa bana da bu™atarsa"" daga haka yasa kansa yana ficewarsa a office Win. Yana fitowa daga office Win wayar sa na Waukar ruri. K mashi dikko ne duk da kasancewar zuwa yanzun ya goge no nashi"

"daga cikin wayar sa, sedai tsafff ya gane cewa no Win tashi ce. Don haka kai tsaye ya amsa wayar tare da"

karata a kunnensa. Daga ta can kuwa San garen me ™iran jin amsa shi ne ya sanya shi sakin wani

murmushi me cike da tarin ma'anoni masu yawa tare da furta.

"""Zuwa yanzu ko a wanne hali Acp maleek yake ciki? Karka wani damu

Please Login or Register in order to submit comment