You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yi gyara aka haife su zasuyi hakan zasuyi hakan za su yi ?. Uwa uba kuma ta tsatson Zakin da kuke tunanin kun kayar, ko shi ya kayu ku sani mu jinin EMAAR's da kuma ASH ba masu kayu bane, domin jinin mu ya kasance tafasa yake a kowacce da™i™ar da zata"

shuWeee sake tafasa da fusata yake...yake...yakeeeeee........

Haka taci gaba da faWin tana kuma tafiya baya luuuuuu sakamakon allurar da wata nurse dake kula da

ita tabi ta bayan ta tana soka mata....

MAFARIN buWewar ™addarar kenan......

*TOUCH*

*ME*

*NOT*

*33yrs Later*

*BAYAN SHEKARU TALATIN DA UKU *

_ABUJA NIGERIAN_

Chart mee or call

08104493215

Hhhhhhhhhh to ai shikenan

A gimtse 

Haka WanWanonsa yazo ..

*BY AMMEY LAYLERH *

:e'5ØMÞ5Ø<Þ5ØHÞ5ØDÞ5ØIÞ 5ØFÞ5ØPÞ5ØMÞ5Ø<Þ;

*The power in rocket*

war

~Na Maryam Naseer Mirrah~

5Ø<Þ5ØHÞ5ØHÞ5Ø@Þ5ØTÞ 5ØGÞ5Ø<Þ5ØTÞ5ØGÞ5Ø@Þ5ØMÞ5ØCÞ

Book One paid

a&

Page 5&6

5ØTÞ5ØJÞ5ØPÞ5ØIÞ5ØBÞ 5ØOÞ5Ø<Þ5ØGÞ5Ø@Þ5ØIÞ5ØOÞ5Ø@Þ5Ø?Þ 5ØRÞ5ØMÞ5ØDÞ5ØOÞ5Ø@Þ5ØMÞ'5ØNÞ 5Ø<Þ5ØNÞ5ØNÞ.

a&_Capricorn season_

ABUJA NIGERIA

Bombila Barracks.

*NIGERIAN ARMY HEADQUARTERS ABUJA*

a&a&a&a&a&a&a&a&

"Gaba Waya sansanin nahiyar filin sojojin cike yake ma™il da manyan sojojin ™asar Nigeria, se famar kaiwa"

"da komowa suke hankalin kowa ba'a kwance ba, Domin kuwa cikin tsakkiyar daren shekaranjiya"

"wayewar jiya aka samu wasu gungun ´an ta'adda suka shigo har cikin anguwannu suka tada bama bamai,"

wasu kuma suka karkashe. Inda su shammaci tarin security Win dake zagaye a ko wanne lungu da sa™on

da suka shiga suka yi ta'adin nasu.

"daga can cikin ainihin barracks Win kuwa, Tsaye matashin baraten saurayin yake, yana fuskantar"

"manyan sojoji ukun dake gabansa, hannunsa kafe a goshinsa. Hakan ya sanya babu abinda zaka iya kalla a jikin sa inba lallausan gashin kansa da yake Wauke cikin wani Wan iskan aski ba, irin me kibiyar nan gefe da gefe, wanda ya tattara sauran ya Waure a ™asan ™egarsa, daya sama sakkowa ta ™asan pcarp Win dake kan sa, yana sanye cikin cikakkiyar shigar sojawa ta kakin su. Šan table Win dake gabansu masu Wauke da tarin files Mr president Auwal Ibrahim Marafa ya Wan daka, tare da furta.""Mun sani cewar zaka iya kawo mana wannan Wan ta'addar har zuwa nan da ranshi, mene dalilin daya ka she™e shi?. Ina san kamin ™arin"

"bayani, domin idan da ace ka kawo shi nan da ranshi da mun sami bayanai masu yawa daga gareshi"""

*

"Sara masa yayi tare da furta, ""YallaSoi ai mun riga da mun sami duka tarin bayanansu masu yawa daga"

"gare shi, nayi kutse ta cikin na'urar shi na gama gano komai!"" a Wan fusace ya mi™e a wannan karon tare da furta. ""To me ya sa kuma zaka kashe shi?"" ya cilla masa tambayar yana wani muzurai. ""YallaSoi hakan shi kaWai ne zaSin da muke da, domin isar da sa™on mu!"" Matashin ya sake faWa a dake babu wata alama ta komai tattare dashi. ""wanne sa™on ke nan?"" Mr president ya sake tambaya tamkar wani journalist."

"Manyan fararen idanunsa masu Wauke da wani irin kwarjinin da a koda yaushe yake lulluSe da fusata, wanda kuma yake ruguza zuciyoyin ma™iyansa dashi. Domin kuwa saboda tsabar cikar zatinsa yasa idan yana wuri babu wani mai iya Waga idanuwansa yakalle shi, bare kuma har mutum ya sami zarrar haWa idanunsa da nashi. ""tell me kai nake sauraro"" Mr president ya sake katse tunaninsa ta hanyar sake jefa masa wannan tambayar. ""Idan har suna jin cewar zasu iya shigowa cikin ™asar mu kuma su kawo mana hari, To su sani cewar mu ba gajiyayyu bane, kana kuma bamuyi lalacewar da ´an ta'adda zasu yi nasara akan muba. Dole su san cewa muba sa'anninsu bane"" ya furta yana risinar da kansa tare da sara masa. ""Me ye kake nufi wai?, idan suka ™ara kawo mana harin kai menene abinda zaka iya eyeee?"" ya faWa a mugun fusace yana manta gaban wa ye yake, yana manta tare yake da wannan dai tsayayye jajirtaccen bazara ten matashin sojan yake. Wannan yake bada rayuwarsa akan ™asar sa, wanda yake tinkarar mutuwa a yayin da kowa ke gudun ta, ya manta cewa shi ne shi ne shi ne TANDARA tsaye a gaban sa, mutumin da mutuwa da kanta take tsoronsa, shi kuma a kullum kwanan duniya yana sake kusanta kansa gareta amma kuma tana sake ja da baya, domin ba dan ya mutu aka haife sa ba, don ya rayu yayi ya™i bakin rai bakin fama aka haifesa. Idanunsa da har suka fara sirka tsantsanar Sacin rai ya Wago yana kallar"

"sir Win, tare da furta."

"""Idan har basu tsorata ba to tabbas zasu iya kawo harin, idan har sun tsorata da sa™on dana tura"

"musu, Hakan ze lalata kwarin gwiwwarsu, kana ba zasu iya yin komai ba...."" Wannan karon da ™arfi sir"

"Win ya daki teburin tare da furta. ""Amma ai wannan ba itace amsar tambayar da nayi maka ba, Ka sani"

"cewar yanzu dai basan sa ayi bincike akan kaba, amma idan har kaci gaba da nuna wannan isar da jiji da kan naka haWi da nuna kwarewarka da kuma wannan zafin kan dake Wibarka, To ka sani dole ka amsa"

"tambayoyi """

"Wani kalan juyi yayi tare da Waukar ™afarsa Waya ya Wora saman teburin dake gabansu, yana binsu da"

"wani kalan kallo wanda yafi kama dana tuhumar nan, tare da furta."" Nifa SOJAN ˜ASAR NIGERIA ne?!, wanda ya taso cike da kishin ™asar sa. Ina son ku dukanku ku sani cewar koda na da™i™a Waya bazan iya jinkirin baiwa ™asa ta RAYUWATA ba, kuma sannan ku sani cewar babu wani binciken da zai iya ruguza kwarin gwiwwar da nake da ba, Ita kuma wannan zafin kan da jiji da kan ta kake maganar su da su ne aka haifeni, su ne Wabi'a a koda yaushe..... "" Na tsakkiyar ne kanal Musa Bappa babayo, ya dube shi tare da"

"furta."" Miye kace? """

Se da yaje har wajen bakin ™ofar fita daga room Win kana ya dakata tare da juyo da kansa ya kalle su su

"duka, kana ya furta."" Ban zama soja domin tsira daga mutuwa ta ba, domin kuwa rantsuwa nayi da rai da rayuwata zan kare al'umma ta, Na zama soja ne domin kare waWan da basu da ™arfi, kana A shirye nake da bincikenku yallaSoi "" daga haka ya sanya kansa yana ™arasa ficewa daga cikin room Win baki Waya"

"inda ya bar su da mutuwar zaune, wacce dama ba shi ne karo na farko daya saba barin nasu a haka ba. Seda Kanal Musa Bappa babayo ya tabbatar da cewar captain AA yayi nisa da bakin kofar kana ya mi™e tsaye yana me furta. ""Ni fa zafin kan yaron nan wllh bani tsoro yake, Wan zafin kaine sosai. dabi'arsa kuma kan firgitar dani sammm baka taSa gane alkiblarsa haka baka taSa sanin ko shi Win ainihin wanene shi, haka baya da tsoro domin shi kansa tsoron firgita shi captain AA Win yake!?"" a zuciye Mr president"

ya mi™e tare da furta.

"""Saime! Na ce saime dan Wabi'arsa na firgitar da kai, zafin kansa kuma kan baka tsoro. toni sammm"

"kwata² bana tsoron haka, nima Wan zafin kanne aiiiii ko ka manta waye General Murtala na goma na tuna maka a filin daga??"" Ya faWa a fusace cikin fusatar zuciya yana shige wa cikin wani babban Wakin na'ura da aka gina shi da zallar gilashi."

/'

Captain AA kuwa cikin takun ™asa ita da kuma izza haWi da cikakkiyar kamala da haibar da subhanahu

"wata'ala ya masa yake tinkarar compound na sansanin zaratan manyan sojojin. Tuni sojojin wurin suka fara ™amewa. *CAPTAIN ALIYU ABDULLAHI KAMAAL* kenan, wanda ya gama amsa sunan sa a matsayin namijin mazajen fama, wanda duniya take alfari dashi kasan cewarshi sojan ™asa da ™asa. Tsayayyen"

"soja ne wanda duniya keji dashi, sedai manya na sama dashi kan Wur™usar dashi. Amma duk da haka"

"yana cikin zukatan al'ummar garin Abuja dama kewayenta, Sammm baya da juriyar ganin ana aikata"

wani ba daidai ba a cikin ™asa kuma ya jure.....

Tin kafin ya isa gaban rantsassiyar black car nashi wani soja yay hanzari zuwa ya buWe masa motor Win.

"Kansa ya Wan jijjiga tare da masa alaman shi zayyi driving Win da kansa, sara masa yayi tare da bashi car key na motorn. Motoci biyun dake bayan nashi na shirin mara masa baya ya dakatar dasu da yatsun"

hannayensa biyu. Key yama motar tare da mata wani kalan Wan iskan reverse yabar baki Waya harabar

"wurin.A hankali yake mirza starring motorn kamar baya, yana ta ™o™orin dannar zuciyar sa dake ™o™orin sake fusata shi, Ahankali wata sassanyar iskar dake tafe da hadari ta fara kaWawa, Wanda garin yake dab da fara zubar da ruwa. Tamkar kuma wanda aka zabira haka yaja motar da wani irin bala'in gudu. Don ganin yacce garin ke ™ara yin baki, alamun ruwan sama kan iya sau™a a koda yaushe, Kai tsaye yana nufar anguwar Asaroad, zuwa lokacin kuwa har an fara yayyafi. Wani ™erarran gini wanda yafi kama da building ya taka birki, yana buga uban wani hong Win da ya sanya Bala mai gadi dake zaune daga cikin ™ofar Wakinsa, Saurin nufar bakin ™aton get Win gidan nasu. Kai tsaye shi kuma yana danna hancin motar nasa ciki, yayin da ruwan da yayi ™arfi sosai yake dukan glasses na motorn tamkar zaya fasa gilashin motar, domin ruwane harda ™an™ara, lema ya lalubo daga cikin motorn' domin a duniya idan da abinda bayaso to ya bi bayan dukan ruwa. domin yanzu yanzune ya rikita mashi al'amura da lissafi, Domin duk ranan da yayi ganganci ruwan sama ya taSa lafiyar jikin shi to kuwa ranar sai kwanan hospital yake.....kasancewar jikinsa da kuma waizer nashi sammmm baya bu™atar dukan ruwan sama, lafiyayyun ™afa funshi ya fara Zirowa cikin ruwan, kafin yafito gaba Wayansa yana sau™ar da laimar zuwa saman"

"kansa, Bala mai gadine yafara jeromai kirari kamar kullum....."

"""Ginshi ™in dutse, kowa ya yi karo da kai shika faWi, Soja mazan fama! Namijin mazaje, Anbuga dakai"

"ambarka, Saidai su buga su barka. domin kai Win hadari ne malafar duniya, funkasau kake babban girki!, kaWangaren bakin tulu a barka ka Sata ruwa a kasheka kuma ka fasa tulu. Kabewar kan kabari ba™in cikin me taushe, murucin kan dutse kake baka fito ba saida ka shirya ALIYU ABDULLAHI KAMAAL, Allah"

"yakawo albarka uban gidana"""

"Haka Balan ya jero masa duka uban kirarin nan, Duk wannan uban kirarin da yake shi kuwa BOSS Win"

harya wucewar sama bayan yazubamar kuWin da shi kansa baima san ko nawa bane. Directly yana nufar babban parlourn duka mahaWan gidan. Tamkar yacce

"ya tsammata kuwa babu kowa a parlourn, don haka kai tsaye ya nufi hanyar upstairs nashi cikin tafiyar"

"sassarfa domin wani irin turirin dake hurowa daga cikin tsa™iyar ™irjinsa. Bai son ya haWu da kowa da komai a cikin gidan nasu nasu. Se dai kashhh adda'an nan tashi bata ci ba domin kuwa yana gab da isa upstairs Win ya tsinkayi muryan Mahaifinsa mafi soyuwa a cikin duniyar su. Yana me furta. ""Lafiya kuwa AA yau kake dawowa gida da wuri haka cikin wannan ruwan kuma?"" cakkk ya dakata yana sau™e wata Soyayyar ijiyar zuciyar da tazo masa a hagunce. Tare da fasa taka ups Win yana nufo mahaifin nasa, ""Babu komai Pappu Naaaaaaa kawai dai yau Win yana yin gajiya nake ji, kuma ban san hayaniya da ihun waWan can marasa amfanin a aka!"" ya yi maganar yana wani lumsu idanun da dama kusan kullum suke a lumshen. (Gado ba karan bani ba) Mahaifin nasa ya furta yana Wan shafa saman kan yaron nasa tare da furta."" Ok to shi kenan maza aje a Wan huta, dama ina ta tunanin yanda zan dakatar da wannan aikin naka haka nan"" Seriously ya dawo da duban nasa kacokam kan mahaifin nasa, domin a duniya idan da abinda yafi tsana shi ne raba sa da aikin da Mahaifin nashi ke yawon ambata mishi. Wani kwaSe fuskar nan yayi like yaron goyen nan, tamkar ba wannan tsayayyen sojan bane gabansa. Ya buWe baki kenan da nufin sake furta wata magana idanunsa ya sau™a akan ™anwarsa da ita kaWai ce wacce ya mallaka a cikin"

duniyarsa. Fuskarnan ya matse take domin ma gudun kada ta kawo mishi wani wargi ko wasa. Ita kuwa

"daga inda take tsayen ta zuba masa idanunta, tana sauraren bugun zuciyar ta akan yayan nata. A can"

"™asan zuciyar ta take furta. ~Astougfiroulla waa'atubi ilaik~, domin shaiWain Win da a kullum kwanan duniyar yake kwaWaita mata wani abu me kama da son yayan nata, kwaya Waya talll da ALLAH ya bata a duniya. Ko kafin ta dawo da dubanta zuwa gare shi har ya Sace a wurin tamkar kububuwa. Wata nannauyar ijiyar zuciya ta sau™e wanda yasa mahaifin ta dake tsaye dubanta kaWan, shima yana sau™e tashi Soyayyar ijiyar zuciyan, Yana me furta. ""Nufaisan Pappu bakiy bacci ba har zuwa wannan lokacin?"" kanta ta Waga mishi cikin amintaccen sautinta ta ce. ""Pappu zan duba jikin AMMEY ne!"" kansa ya gyaWa mata ita kuma tana sau™owa ta nufi Sangaren mahaifiyar nasu da bata jin dadi, Dake ita Win cikakkiyar likita ce ya sanya da kanta take dubata a gida."

a&

"�angaren Captain AA kuwa tin da ya wuce samansa be fito ba se wajejen sha biyun dare, inda be dawo"

"gidan ba se wajen karSe biyu da wani abu. & Sosai yasha barcin sa mai rai da lafiya a safiyar ta yau kasancewar a daren jiya ya jima bai kwanta ba. domin bayan ya dawo daga fitar daren da yayi sosai yayi aiki a cikin laptop nashi,wanda ya raba dare yana yi. Sallar asuba ma da™yar ya fita masjid dake cikin"

anguwar yayo.

"Ahankali ya soma buWe lumsassun Idanunsa da har yanzun suke cike da barci, santala santalan fararen"

sawayensa ya fara zubowa saman tattausan carpet Win dake gabansa.

"Kafin A natse kuma ya mi™e yana nufar haWaWWen bathroom nashi, shower ya sakamar kansa sosai"

"ruwan ya dake shi, kana ya tara ruwa masu Wumi da daWin ™amshi a cikin bathtub,Wanda gefe da bathtub Win akwai drawers masu yawa da wata full sized jaccuzi da kuma site Win wata striated rectangular glass shower, dake fidda wani irin ™yalli, kamar ba'a taSa amfani da shi ba. shima gefen sa da akwai fixtures masu Waukar hankali sosai. Yaja tsahon lo™aci a bayin kafin ya fito sanye da bathrobe fari tasss mai azabar taushin tsiya da tsada, dan har wani Wan maski-maski take yi tsabar taushi da kuma"

"laushinta,da mini towel Win dake a hannunsa ya shiga tsane ji™a™™iyar tulin sumar dake kansa mai tsaho, Fuskar nan a tsu™e Samm babu alamun rahama a cikinta. Kai tsaye gaban ™aton mirror'nsa ya nufa cikin tafiyar jin kai da kuma isa. Hand dryer dake saman mirror Win sabuwa fil ya Wauka ya jona a socket, ya shiga busar da himilin sumarsa da tafi kama data ´an´an larabawa, lotions Win dake jere saman mirror'n ya shiga shafa wa jikinsa sama sama. Saida ya mulke jikinsa da spray's nashi masu azabar ™amshi da"

"tsada, kafin ya nufi gaban wardrobe nashi data kusan cinye bango guda."

"Tsabbb yayi shirinsa cikin wasu haWaWWaun track suit ba™a™e, sai glass Win daya sakaye idanunsa a ciki"

"tare da facemask ´ar gadon, phone's nashi kaWai ya diba yana nufar main Parlour, cikin takun cikakkun mazan dake ji da kansu. A natsensa yake sa™™owa cikin wannan yanayin na kamewa da muskilanci yake sa™™owa a saman stairs Win, Hannuwa sa zube cikin suit nashi. Hangota yayi zaune cikin babban parlorun nasu hannunta ri™e da mug tana sanye cikin wata doguwar rigar Jallabiya ta mata, gefen ta Kuma wata kyakkyawar mata ce da kallon farko zaka san cewar itace mahaifiyar wacce ke zaune kusan ta, Zaunen ya kai shima a kusanta yana amsar mug dake hannun Nufaisa Win tare da Wan sipping shayin kaWan bada yawa ba. ""Kafito kenan?"" Mahaifiyar nashi ta faWi tana kallon sa, da kai ya amsa mata domin yana tashi"

"yaji zuciyansa tamay nauyi, Seda ya Wan seseta kana ya iya buWar baki yana gaida ta tare da mata yaya"

"jiki, da sau™i ta amsa shi yana tambayarta Pappu fa?, ce wa mishi tayi ai be dawo daga masjid ba, Yana"

"™o™arin mi™ewa muryanta ya dake cikin ™ofofin kunnuwansa tana furta. ""Barka da safiya loly"" da hannu"

ya amsa ta yana mata kallo Waya ya wuce abin sa. Itan ma zama kaWan ta ™ara tama ammeyn nata

sallama ta fice zuwa wurin nata aikin.

A compound na gidan suka haWu dake taga yau duk Win shi baya a cikin mood me dadi ne ya sanya ta

"shigewarta cikin tata motar, tare da mata reverse tana riga shi fita a gidan. Wata nannauyar ijiyar zuciya"

ya sau™e yana dena bin motar nata da kallo. Wai shin me yake damun sa akan gudaliyar ™anwar tashi?.

Haka ya tambayi zuciyar sa.

Tambayar da koni kaina AMMEY LAYLERH bana da amsar ta lol .....

Hhhhhhhhhh to ai shikenan

A gimtse 

"Haka WanWanonsa yazo , A kuma haka zamu bishi.........."

"_Duk wanda ya shirya bin wannan tubka tubkar se ya biyo ni AMMEY LAYLERH , domin jin wai a"

"wannan karon ya take ne?, ya tafiyar zata kaya? .. _"

*BY AMMEY LAYLERH *

_My phone _

08104493215

:e'5ØMÞ5Ø<Þ5ØHÞ5ØDÞ5ØIÞ 5ØFÞ5ØPÞ5ØMÞ5Ø<Þ;

# Kj Wj"âJ$" o¥" KJâ Sfj"j

~Na Maryam Naseer Mirrah~

5Ø<Þ5ØHÞ5ØHÞ5Ø@Þ5ØTÞ 5ØGÞ5Ø<Þ5ØTÞ5ØGÞ5Ø@Þ5ØMÞ5ØCÞ

Book One paid

a&

Page 7&8

5ØTÞ5ØJÞ5ØPÞ5ØIÞ5ØBÞ 5ØOÞ5Ø<Þ5ØGÞ5Ø@Þ5ØIÞ5ØOÞ5Ø@Þ5Ø?Þ 5ØRÞ5ØMÞ5ØDÞ5ØOÞ5Ø@Þ5ØMÞ'5ØNÞ 5Ø<Þ5ØNÞ5ØNÞ.

# š,j ¨,jC³'s

# SoulmateVibes

# DeeplyInLove

# TogetherForever

# UnbreakableBond

# Endless Love

# SilentLoveAffair

# HiddenHeart

# ForeverAndAlways

# –æ
5Ø…Þ5Ø”ß ¦æ
·5Ø8Ý5ØuÜU5Ø”ß 5ØÕÝ5Ø8Ý5ØÕݨ,

# Q.5Ø”Þ.Q 5Ø8Ýqq½5ØfÜ ŸQ5ØfÜŸ½5Ø/Ý

a&a&a&a&a&a&a&a&

Cikin ™arfin halin danne abu a zuciya da kuma yanayin sa na rashin bama abu mahimmanci da basarwa

"ya shige cikin tashi motar, take tight security Win dake zagaye da gidan manyan motoci uku suka rufa musu baya, Idonsa toshe da ba™in glass, ya shiga furta istigfari a cikin rai da ruhinsa, wata ajiyan zuciya ya saki abinda ya danne ™irjinsa da daWewa na Wan lafa masa yana jin Wan sassaucin ba kamar Wazun ba. Shiru yay yana lafewa a jikin kujerar motar tare da sake lumshe lumsassun fararen idanuwansa.Haka Lafiyayyun manyan motocin masu suke tafiya a tsari bisa kwanta Win, Wanda kai tsaye hanyar lafiyayyen"

shahararren companynsa na N. L. P. suka nufa.

"Shahararren company ne me girman gaske, me tafe da building, company me me wani irin girma na"

"gasken gaske, me wani irin tsari na agaji a yaba, wanda ™idayayyun harrufan companies Win shi ne,"

"*PEOPLE MART INDUSTRY* Haka yana lafe har suka isa mahaukacin companyn nasa na. A tsare a kuma jere motocin suke sulalowa har keSantaccen wurin da iyaka shi kaWansa ne kan iya ratsawa da car's nashi. Saurin buWe masa Waya daga cikin soldiers Win yayi, bayan ya sara masa tare da ™amewa a tsaye"

yana bashi hanyar fitowa gaba Wayansa.

"Seda ya Webi wasu sakanni masu Wan dama kafin farar ™al Win ™afarsa ta fara fitowa, cikin wani almurun"

"kyakkyawan black Win takalmi ™irar kamfanin hermes na ™asar Halare,sai Waukar idanu yake saboda tsananin kyau da tsafta wanda ya bayyana kalan Dollars Win daya lasa kafin a mallakesa, Se da ya sake Wibar wasu second Win kafin ya sanyo duk kanin jikinsa zuwa waje yana tsaiwa kan diga digansa."

kyakkyawar farar fuskar nan mai cike da wani irin kwarjini da haiba da cikar zati a dinke tsaf babu

"alamun fara'a ko kaWan tattare da ita. Saurin meda Eye glasses Win daya sanya domin tare rana yayi, sakamakon Wan hasken ranar data Wauke may idonsa, wanda kwayar cikin su take nan tamkar gwal aka jefa aka Win ke. Ya subhanallah domin kuwa iyaka Wan zare Glass Win da yay seda tsakanin kwarjinin da suke cike da idanun suka dake ni. Wannan kwarjinin da a kullum yake lulluSe da yanayin da ya gama riga da ya zama jinin jikinsa wato zafin Kai da kuma yana yin sa na fusata. A yadda yanayi na ™amshin da"

"jikinsa ke fitarwa kuwa yasa ko yaya kayi kusa dashi kana iya sha™ar daddaWan ™amshin turarensa, da ba lallai ka gane ainihin wanne irin turare bane,saidai yakan sanya nutsuwa ga duk wanda ya sha™eshi,ya kuma ™ara kwarjini ga ma'abocin ™amshin, Duka hannayensa suna zube ne cikin aljihun suit Win dake cikin sa. Tun daga yana yin kan yadda aka tsara ginin company's Win ya fara bi da kalla cikin nazartan komi a mizani na hankali da nisan tunani. Su kuwa escort nashi ko nace samudawansa da suke ™ame cikin shirin amsar kota kwanar karSar umarni daga gareshi suke like irin zasu hana Waukar ran nan nasa. Iska ya Wan furzar me zafi yana ™o™arin kawar da abin da ke cunkushe a ™irjinsa, kafin ya fara taku zuwa hasalin cikin ma'aikata. hakan ya sanya mutum biyu daga cikin su saurin take masa baya biyu kuma na saurin yin gaba tamkar masu masa jagora,sauran kuma suna sake baibaye wajen dan bashi cikakkiyar garkuwa. Kai tsaye inda keSantacciyar hanyar sa ta zuwa office nashi ya nufa, cikin wani kalan tafiyansa da yafi kama da Sarauta in ba Sarauta kuwa to lallai zafin kai ya sama zama a wurin Malam. Haka ya har suka isa gaban wani irin Mahaukacin Vemble Apartment room ™ar™ashin wata welpeper screen tithy. Ta cikin vemble Win ya shiga kai tsaye yana danna Natural 2nd floor. _Welcome to AA _ Shi ne sunan dake walainiya ta saman welpeper screen tithy Win dake haskaka ginin room Win in difference color's. Ga"

"wani kalan ™amshin dake baje a cikin room Win irin mesa kwakwalwa nitsuwarnan. design Win wajen gaba Waya ya wuce mahaWar da zamu iya ce dashi luxury nd royal elegance. Domin kuwa an haWo tarin lush materials in bold colours like turquoise and ornate patterns. Ga wasu shafaffun chairs and sofas anyi sune da wani irin design na ash and velvet, Sannan an haWa wasu shegun tsadaddun setin na gadgets, and kuma daidaita marching textures kamar su velvet couches Win metal light fixtures,wood tablets and glass decors.A takaice dai duka structures dake room ilahirin site Win an ™era su ne da Elmer, marble,hickory and cheery sannan dukan handles Win furnitures Win da kawai aka yi su ne dan adana takaddu, suma duk anyi su ne da tsadaddun brass knobs wanda ya haWa da hannun drawers cabinets da tuff boards ga kuma airmores. A Sangare daban na wurin anyi mazaunin wasu shegun hand crafted brass and copper lanterns dake fidda wasu irin launin haske daya daWa ™ara ma wajen touch of royal sophiscation and warm elegance.hallways Win ba its like a saman kowani Halloween dake site Win akwai crystal chandelliers masu mugun Wauke ido, Then finally The illuminating wall scounces. Zaune ya kai kan wata haWaWWiyar Greece chiars, zama irin na za ratan sarakunan nan wacce itama take ash ce. Ko cikakken 10 mint be yi ba, Sega nodding na door nashi ana nemar izinin shiga. Se da ya fara kallar ko waye me shigowar, ta cikin gangariyar naked sliding glass door Win room Win, kafin cikin wani Wan iskan salo da yanayi se dai a natse a kuma ™asaitance ya danna wani button table alamar ya bada izinin a shigo Win Da shegen askin kansa ta fara cin karo dake ya bada baya ne, wanda yake sakkk dana wannan"

"shahararren actress Win Indian nan wato Ram charan, amma is very carved and stylish kusan zan iya cewa ya mafi na shin bada stylish me kyau. Šan rusunar da kanta Ihsan Mohan ameer tayi, tana jin Yadda gabanta ke dukan tara tara, na tsananin tsoron wannan bawan ALLAH da kuma tsananin shegen ™aunar da take masa. Da fresh hand nashi ya mata nunin wurin zama. Inda tabi hannun dake Wauke da"

wata kafurar xpensive clive cristian watch Win dake Waure a tsintsiyar hannun sa se famar walwali take.

Jikin ta har na Wan rawa rawa ta kai zaune a Wofane saman cult rug Win dake gaban table Win da yake

zaune.

"Nan Captain AA ya juyo me gaba Wayansa yana me tsura mata kaifafan idanun

Please Login or Register in order to submit comment