You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kuka"

"mara sauti, tana me ro™on ubangijinta gafarar laifin data masa, don ya yaye mata wannan masifa da"

bala'in da take cikinsa.......

a& a&

"a& AA kuwa yana amsan wayar picking call nata kawai yayi, tare da kara wayar akan kunnensa, har wanda ke kan wayan ya gama bayanin da zaiyi baice ™ala ba, yana gama jin bayanin da akeyi masa a cikin wayar ya datse ™irar tare da cilla wayar kan bed, kafin a hankali ya Wago da kansa tare da lumshe tsumammun idanunsa, numfashi ya Wan fesar kana ya mi™e tsaye daga zaunen da yake. cikin takunsa na isa da kuma yanayin da ya saba ya nufi haWaWWen gadonsa, hannunsa yakai jikin bango, inda ya kashe hasken wutan Wakin, bedside lamp ya kunna wanda yake bada blue light, hayewa saman gadon yayi tare da Wan lumshe idanunsa, gaba Waya jin kansa yake a mugun wani iri Haka har wani shegen bacci yazo"

"yayi awon gaba dashi, Duk sanyin A/C'n dake tashi acikin Wakin, amma hakan bai hana murWaWWiyar surar jikinsa fidda gumi ba, ahankali yake Wan jujjuya kansa, wanda kai da gani kasan baccin da yake bayayi masa daWi ne, acikin baccin nasa ne kuwa ya samu kansa cikin wata duniya ta daban, wanda ke neman juya masa tunani da kuma lissafi, duk da cewa hakan ba ba™on yanayi bane awajensa amma bayajin zai iya jurewa. Gata nan yauma kamar kullum tana dur™ushe ta juya masa baya, gaba Waya jikin ta WaWWaure a wata mahaukaciyar waje. Jikin sa har na wani kalan kerma da tsucmar da a kullum kwanan duniya yake yi ta cikin duniyar mafarkin nasa, ya tunkari matar, sedai taku Waya ana biyun kamar koda yaushe wani kalan ba™in guguwan hadari yazo ya baje wurin. ""Shin lokacin baiyi bane KAMAALAH?, Lokacin bayyanuwar taka ba tay bane?, har zuwa yaushe zanci gaba da zaman jira. Ba zaka fito ka nuna musu cewar ajiyar ALLAHr nan ya gama girma ba!, Ka sani UMMUL-YOODAH tare da jama'ar garin ka suna nan dakon tsumayin zuwar ka ™asar ka ta haihuwa take, kazo ka ruguza wancan mulkin ™arya da zalincin KAMAAAAA...... "" Se kuma ya farka daidai nan a wani irin zabure, bakin sa Wauke da manyan adda'o'i, zaune yake a tsa™iyar bed Win ya dafe kansa da duka hannuwansa biyu, jikin sa na wani irin Sarin da yake zubar da gumin da yake kwaran ya kamar ruwa. Shin wai minene yake faruwa a cikin duniyar sane?, me yasa yake yawan mafarkai ire - iren waWan nan, sedai na yau Win ya sha ban ban da sauran daya saba yi, dan kuwa a yau wannan matar tayi magana, ta kuma ™irashi da sunan daya sanya tsigar jikin sa tashi Ahankali ya zuro da ™afafunsa ™asa daga kan gadon, tare da Wan cijer red lips nashi"

"saboda yanda jikinsa ke Waukar wani mugun zafi... Luff yay a tsakiyar bed Win, ™wa™wa™walwarsa da"

"zuciyarsa ne kawai ke faman aiki a lokaci Waya, hakan yasa shi barin duniyar mutane ya koma zuwa wata"

duniyar ta daban 10:10am

"Ahankali ya ke ware idanunsa wanda sukayi jajur dasu, hannu yasa yaWan dafe kansa dake sarawa"

"kaWan kaWan, hakanan gaba Waya duk bayajin ™arfin jikinsa, wanda hakan kuma baya rasa nasaba da barcin dabe samu damar yi ba a daren jiya, Cije jajayen laSSansa yayi, cikin Wan kuzarin daya saura masa ya sau™o daga kan gadon. Kai tsaye ya nufa hanyar toilet, tun daga bakin toilet in ya soma rage kayan dake jikinsa, saida ya zama naked sannan ya ™arasa gaban shower, hannunsa yasa ya kunna makunnin shower'n, take ruwa ya soma sau™a ajikinsa, ahankali yaWan lumshe idanunsa yana mejin sanyin ruwan na ratsa duk jikinsa, wanda hakanne kuma yasa shi Wan jin relief. Sama da 30 minute yana tsaye ruwan na dukan jikinsa, ahaka dai yayi wankan kana ya fito daga toilet Win, towel ne Waure a waist nasa, gaba Waya jikinsa Wauke yake da damshin ruwan da yay wankan, yayinda lafiyayyar suman kansa ta kwanta"

"tayi lub, itama ahankali take Wan Wigar da ruwa."

"Wani mini towel ya Wauka wanda dashi ya goge kai da kuma jikinsa,"

lumsassun idanunsa da launinsu ya gushe da ga farare zuwa Wan jaa ya buWe a hankali yana furzar da

ruwa tare da nannauyar numfashin da yake nemar sake sar™e shi......

"Kai tsaye yana gama shirin nasa ya nufi garden nashi, dake nan gari guda ga wasu irin bishiyu masu"

"masifar kyau da suka ™awata gurin, an kuma kewaye gurin da kujerun glass da aka yiwa, tafiya yake a natse waya manne a kunnensa, inda ya rigar dake jikin sa ta gama bayyana wannan faffaWan ™irjin nasa. kasancewar rigar armless ce a jikin sa, yanayin zubin halittar sa ya nuna shi Win maji karfi ne. Wata irin tsaiwa ya yi a wurin, tare da ri™e ™ugunsa da hannu Waya yana me furta. ""Taurin kan dake a jikina, na rantse ko baban babanka baya da dan haka ka kula....."" Yayi maganar dole yana kaiwa zaune kan wata"

royal blue gothic chair dake garden Win. Idanunsa lumshe ya sake furta.

"""Ni ban yarda da faduwa ba......"" daga nan suka shiga maida maganganu da shi da wanda yake yin"

wayar.......

a& *KOMAI YA NA DA SANADI *

Tabbas haka ne komai na rayuwa akwai sanadinsa. Kamar yadda faifan videon kisan Kanal a hannun

CAPTAIN AA ya fita......

"_Hhhhhhhh na san dai se gindayar daku nake tayi ba?, to yanzu ne ma hasalin wasar zata fara_"

"_Don kuwa bamu ko tsoma ™afa a cikin duniyar labarin mu na RAMIN KURA ba, domin kuwa akwai kulla"

kulla rikita rikita da yawa a cikin littafin RAMIN KURA _

*Hope dai normally yana maku dadi dai ko??? *

"_Don ina son ya zarce MIKIYA Kwamacala, gwagwarmaya da ma komai da komai.... _"

Chart mee or call

08104493215

Hhhhhhhhhh to ai shikenan

A gimtse 

*BY AMMEY LAYLERH *

:e'5ØMÞ5Ø<Þ5ØHÞ5ØDÞ5ØIÞ 5ØFÞ5ØPÞ5ØMÞ5Ø<Þ;

# Kj Wj"âJ$" o¥" KJâ Sfj"j

~Na Maryam Naseer Mirrah~

5Ø<Þ5ØHÞ5ØHÞ5Ø@Þ5ØTÞ 5ØGÞ5Ø<Þ5ØTÞ5ØGÞ5Ø@Þ5ØMÞ5ØCÞ

Book One paid

a&

Page 29&30

5ØTÞ5ØJÞ5ØPÞ5ØIÞ5ØBÞ 5ØOÞ5Ø<Þ5ØGÞ5Ø@Þ5ØIÞ5ØOÞ5Ø@Þ5Ø?Þ 5ØRÞ5ØMÞ5ØDÞ5ØOÞ5Ø@Þ5ØMÞ'5ØNÞ 5Ø<Þ5ØNÞ5ØNÞ.

# HE WILL FIGHT

# WAR

*Littafin RAMIN KURA na kuWi ne kada a Wau ha™™ina ta hanyar karantawa batare da an biyani ha™™ina

"ba. Idan kinji kinason cigaba da karanta wannan littafin toh ki biya kuWin ki akan 1k kacal domin karantashi cikin salama da kwanciyar hankali, idan kuma kinsan zaki fitar min da littafi dan Allah kada ki saya ki ri™e ku Win ki banaso. Duk mai bu™atar karantawa a tuntuSeni ta wannan number Win 08104493215, idan kuma kai tsaye kike son biya ganan no na account number nawa. 3206656358,"

Maryam Nasiru first bank*

a&a&a&a&a&a&a&a&

 *KOMAI YA NA DA SANADI *

"A ranar a kuma lokacin babu wani ba™on rai mai numfashi a cikin sansanin sojojin da suka runtsa, a"

daren *CAPTAIN AA* ya sama ™ira daga sama kuma. Kafin wayewar garin ranar kuwa tuni wannan

videon ya gama karaWe duniyar baki Waya kan cewa wani jajirtaccen jami'in soja ya she™e ogansa a wurin

"aiki, su Abbu basu san da iri yar wainar da ake toyawa ba se a washe garin ranar da safe, suke samar"

"labaran. Zuwa lokacin kuma tuni AA Win ma ya jima da barin gidan, yana can Headquarters na sojoji. Dan haka hankalin Abbu idan yayi dubu to a lokacin a tashe yake, dandanan sega wani shegen zazzaSi yayi"

ciki da shi.

a& *NIGERIAN ARMY HEADQUARTERS ABUJA*

"Tun daga farkon shiga headquarters Win zaka fahimci cewar lallai ba lafiya ba, domin kuwa ta ko ta ina"

ta ko wanne sa™o da longo kewaye suke da manyan sojoji masu jini a jika.

"A babban Wakin taron dake cikin headquarters Win kuwa, duk wani army dake da babban matsayi ne"

"kewaye a cikin ™aton hall Win, suna Zazzaune saman kujerun da kowanne ke pacing Wan uwansa, a matu™ar fusace General ya doka saman table Win dake gabansa, cike da ™onar da zuciyarsa ke masa, da kuma takaicin wannan abu ya Wago rinannun idanunsa yana zuba su akan Captain AA dake tsaye akan ™afafunsa babu ko alamar tsoro tattare dashi, ko shakkar komai Sema cikin fushi da yake kallar kowa daga cikin Wakin taron. _Akan me zaka harbe shi Captain?, Tambayarka nake me yasa ka harbeshi?...."

"Gen Win ya faWi yana kallar AA dake tsaye akan digadigansa cikin tsana me kyau mara algus. ""Harbe shi nayi...."" AA Win ya faWi babu alamar tsoron komai a ransa. _""To ka gaya min uban wa ye yace ka harbe shin? Ka gaya min uban waye ya baka umarnin kai harbin ma, kuma akan miye ka harbe shin?"" General Toufiq Ali wada ya faWa a matu™ar tsawace ba tare daya bari ko kyakkyawar numfashi me kyau ya"

sha™a ba.

"_""Ba kowa bane""_ yay maganan cikin rashin tsoro da fargaba."

Wani Wan iskan kallo Gen Win ya cillo ma AA Win cikin yanayin fusatar zuciya yana dakar dest table

"Win dake gaban sa. Tare da furta _""To ne yasa kayi hakan, kodan kana kwaWayin ka gaje kujera da matsayin sane? "" ya sake watsa AA Win tambayar cikin hasalar zuciya."

"Shi kuwa Captain AA Folding hannuwansa kawai yayi akan ™irjinsa tare da furta.""Guess the old man"

"left a furtune behind, da dukkan alamu tsohon nan ya mutu ya bar kaddarar sa..."" ya furta cikin rashin shakkun a gaban Wanda yake Win."

"_""Re show some respect, ka nuna mutum tawa Captain_"" chief of army daya mi™e a matu™ar fusace"

ya faWi yana wani kalan dakar table Win dake gabansa. Wata shegiyar dariya ya sake she™ewa da ita

"tare da furta. ""The old man's dead and' gone, tsoho dai ya riga daya she™e, He live and died for himself,"

"ya gama shantakewarsa, domin shi Win ba ™aramin yaro ko matashi bane kamar Sameer Tafida. "" yayi maganar yana wani sa™alo wuyan sa da hannunsa idanhwansa na yawo a kansu...""Hey idiot. Have you"

"lost your mind? Ka rasa tunanin kane mahaukaci? """

"""Not my mind, ban rasa kwakwalwata ba, my heart zuciya ta, ™asata rayuwata abokan aiki na, su nake"

"ta rasawa. "" Kai shashasha ba maganar shirme bace ta taramu anan wurin ba, kawai ka faWa mana"

"uban me yasa ka she™e Kanal???."" Waya daga cikin manyan sojojin da tin da aka fara maganar be ko"

"tanka su ne yayi maganar cikin mugun Sacin rai ""Matsayi! Kujera!! Duka biyun nake so shine dalilin"

daya sanya na she™e shiiiii cikin tsananin Sacin rai da gajiyawa da rainin yawon da AA Win ke kawo

"musu chief of army ya mi™e tsaye tare dam™ar wuyar rigar Captain Win, ya sake tambayar sa akan uban me ya kashe Kanal Win. Wani kalan zame hannun chief Win yayi tare da furta. _""Sabo dani jirgin ™asa ne duk Wanda ya bi ta hanyata markaWeshi na ke yi, domin kuwa matsayi da ikon sa nake da bu™ata wannan shine. "" wani wanke fuskar Captain Win chief yayi da mari, tare da furta.""Har abada kuwa ba"

"zaka taSa kaiwa wannan Matsayin ba ALIYU ABDULLAHI...."" Idanunsa jajir ya kalla Chief Win tare da furta. ""Sir kada ka bari mu fara buga wannan wasar da kasan bazaka iya kaiwa ™arashen sa ba"" ""Idan na™i fa?"" Chief Win ya tambayeshi cikin takaici da jin haushi"" Bayansa ya juya ""Mu zuba ni da kai to sir"" yay maganan yana juyawa a fusace ga duk sauran manyan soldier Win, tare da fatali da table Win da suke"

"sha™e da takardu,"

Yana zame rigar sa ta kake dake jikin sa yana cilla ma chief Win a saman fuska haWi da hular pcarp

"nasu na soldiers. da suka masa saura a jiki, dan dama wandon combat ne a jikinsa Ash. Haka yasa kansa yana ficewa a Wakin taron. ""A ahhh Captain ka dawooooo"" Nassar Bunza yayi maganar da ™arfin bala'i, amma ina duk yadda Nassar Win yake kiransa da son dakatar da shi, haka ya fice abinsa. Wannan shine"

mafari silar komai da komai......

"Cikin ™an™anin lokaci seka pisc na Captain AA ya gama zagaye media, tare da manyan jami'an da aka"

"baza duk wanda ya ganshi ya harbe shi kawai, domin shi ba jami'i bane yanzun. Wannan lamari shine ya"

"sake baje media ta ko ta ina, duk inda ka gilma kuwa maganar sane a keyi. Haka dai al'amurra sukaci gaba da wakana mafi rinjayen kuma akan captain AA Win..."

�angaren Hannah kuwa sosai abubuwa ke tafiyar musu akan duk yacce suka tsara ita da Asp Maleek

Win ta. Yau gidan Baba Asabe ta wuni tin safe dake bata da aiki yau Win.

Manyan fararen idonta ta zaro tana ™arema wanda ke jikin photon kallo. Tabbas wannan pisc Win ta san

"shi, idan har kintacenta gaskiya ya bata to wannan mutumin shi ne wanda Sir Maleek ya taSa tura mata,yana tambayar ta ko da ace zata haWu dashi, ganin yacce aka buga masa alamar *WANTED* Ne ya sanya hankalin Hannah tashi, wanda har hakan ya sata shiga media, don ita ba ma'abociyar social media bace, nan take kuwa sega pisc nasa sun gama karaWe fuskan wayar nata, Waya bayan Waya haka ta shiga bin Pics Win nasa da kallo tare da nazari akan su, wannan beyi kama da me laifin da ake tuhumar saba, domin kuwa kana kallon sa kaga tsayayye kafaffe akan aikinsa. Wayar ta ta sanya tare da dokama Maleek ™ira, bugu Waya kuwa ana biyu ya Wauka, yana me furta ""ALLAH ya taimaki AMARYAR GOBE"" Murmushi tayi wanda sautin sa ya fita har yana iya jin ta. ""Ammmm YallaSoi muje ta online ina son"

"damu yi wata magana ne dama!"""

"""Girmanki ne kin wuce haka ´en matana. "" daga haka suka datse ™irar suna komawa ta online Win."

_Me yasa ake nemar wannan a matsayin babban Criminal Win da ™asa dama duniyar ke nema ruwa a

"jallo, tsakankanin kwanaki uku kawai da suka wuce? _ haka ta tura masa tare da pisc na AA da aka dokama tambarin me laifi. _ Sabo da shi hadari ne malafar duniya babyyy .. _ 'Ohhhh god' ta furta a"

ranta a bayyana kuma tana dafe goshinta tare da Wan jijjiga kanta. Bata dawo hayyacinta ba kuma sega

domin typing nashi ya sake faWo mata.

_Zaki iya tunawa da Makwanni uku da suka wuce rana Monday lokaci yamma wurin haWu wa kuma.

*THICKSAKE FACTORY* Sangaren *Coffees & Restaurant* .. _ haka ya turo mata. Tin kamin ta gama

karantawa ya sake turo mata da.

"_A koda yaushe A ta sayen wasan kan iya farawa Hannah, kai tsaye yana ganin duk wani motsin ki da"

duk mutanen da zasu fara bibiyan rayuwanki muddin agogon na tare dake Zaki iya tuna ranar?_ Wan

"dafe kanta tayi domin tsafff ta gama tuno wa wanda take a wurin ma wani chako mako ya mata magana. Tabbas ta tuna se kuma ta Wan juya agogo dake Waure a tsintsiyar hannunta. Tare da rubuta masa _Na tuna_ cikin abinda be wuce kiftar ido ba sega reply nasa. _To shi ne, shi ne CAPTAIN AA, domin yayi gwagwarmaya aka haife sa, domin farauto masu laifi aka haife sa HANNAH, tin da nake San taSa ganin"

"mutum kishi da son ™asar sa ba sama dashi, shi ne madubi na, shi ne abin koyi da alfaharina. .. _"

Yana gama turo mata ya kashe waya tare da datan sa yana komawa kan wani case na wata yarinya ³ar

"shekara 7 da aka ma fyaiWe, shi ne yake kan aikinsa."

*After One week*

National Police Headquarters.

_Criminal Investigation Department (CID)_

Cikin tsananin sanin darajar ayyuka biyun dake gabansa masu zafi wanda yake dap da cimma gaci ya

sake dubar POLICE OF COMMISSIONER tare da furta.

"""Sir waWan nan al'amurran ba abinda za'aji ai shiru bane, tun da har yake iya cutar da daruruwan"

mutane ta hanyar amfani da karfin iko hakan babban zunubi ne yallabai!. Be kamata ace tantirin Wan ta'adda irerensu ace suci gaba da sha™ar ´antacciyar iskar duniya ba.

"Domin kuwa kamata yayi ace zuwa yanzu numfashinsu baya tare da gangar jikkunansu, ko ace suna"

"cen prison suna girbar abinda suka jima shukawa domin su girbi kayansu ba!. "" Se kuma ya Wan fesar"

"da wata iskar Sacin rai tare da dafa hannuwansa biyu saman desk Win dake gaban Cmmsner Win tare da furta...."" Tabbas zuwa yanzun na gama fahimtar komai sir. Yay maganar yana Wan jujjuya wa a cikin"

"office Win hannun sa Waya ri™e da ™ugunsa.""Shi yasa ma aka kutso min da zancen case na yarinyar ba? se bayan na gama tattara duk wasu bayanai da hujjojina kana ace an so™e case Win, tabbas akwai kullalliya a ™asa, Na gama ganewa. "" ya sake faWi yana shafar sumarsa daga ™asar ™eyarsa tare da fesar da wani"

zazzafan numfashi. Tsaye commissioner Win shima ya mi™e tare da fara zagaye maleek Win se kuma ya

"shiga tafa hannayensa yana me furta. "" Da kyau, da kyau Acp Maleek lallai kana da kwanya me kyau, shi"

yasa kake birgeni gaskiyane kana da brain me kyau Tin da har ka iya gano shirina cikin sau™i haka

"amma duk da haka, hakan ba shi ke tabbatar da kawo ™arshen wasar ba, domin kuwa yanzu ma aka"

"fara """

"""Dansa batu akan a janye batun case Win yarinyar ba, wacce ma bata raye bare ayi shari'an har gaskiya"

tai halinta ba ba haka kake nufi ba?....

"""Da kyau *ACP MALEEK* nima ayau Waya dai kam na sara maka"" yay maganar yana sarawar gabansa"

"kamar yacce yayi al™awarin. ""Se dai kuma duk inda aka ce yaro, to kuwa yaron ne, Salin Alin cikin ruwan sanyi kada ka sake taso da wata magana dangane da GREEN SNAKE, domin kuwa sake tono maganar daidai yake da rabuwar numfashi da gangar jikinka kenan, ko kuma sena fara tarwatsa rayuwar ka ta hanyar lalata maka ita a gidan kaso..... BOOMMMMM FIRE ....... "" Yay maganar yana"

wata shegiyar dariya tare da zagaye Maleek Win kafin kuma ya koma mazauninsa ya zauna.

"""Kai a tinaninka kenan ba, domin ni barazana wa mutuwa ta ba wani ba™on abu bane a wurina sir!,"

"Don haka tunda har na riga na fara aikin nan, nake ga babu wata barazanar data isa dakatar dani ko sa ni na janye batuna akan wannan case Win sena kai ™arshensa, se ko in mutuwa nayi, bi ma'ana kuka sanya aka raba gangar jikina da numfashina!"" se kuma ya Wan dakata tare da fesar numfashi me zafi."

"""Se dai kashe ni a cikin tafiyar ba shike nufin kawo ™arshen case Win ba, da kuma azzaluman mutane da"

"gurSatattun jami'ai irinku ba sir, na gaba da kuma ya gama dasu kuma ya zauna lafiya, domin shi an haife shi ne domin kawo ™arshen zalumci da azzalumai.... wannan Maleek Win dake tsaye gabanka har abada shi kaifi Wayane, kamar yadda zafin kansa be taSa barin ya aikata ba daidai ba. Kashe Maleek a cikin tafiyar kuma na nufin kun gayyatoma kanku da kanku goran gayyatar tonuwar asirinku da mutuwar kune"

"wa BOSS!!!"""

"""Tabbas se a yanzun nima na gama fuskantar komai Acp Maleek, kace ashe linkin ba linkin Win"

"ma™udan kudaWen da muke amsa daga hannun mutane maban banta, kaima shi kake amsa daga wasu wuraren, tin da ashe ma gashi har uban kake da"" commissioner ya faWi yana wani shafar munafukin ™asimbarsa da katon cikinsa dake rawa shima, se kuma ya kece da wata kalan dariya yana furta ""Ashe dai masu fatar akuyan yawa garemu, to me zai hana kawai ka faWo cikinmu kai ma sunanka yay shura da ™auri a baki Waya jahar kano harma da kewayenta Acp Maleek "" Idanunsa ya Wan rumtse da ™arfin bala'i"

tare da bugar teburin gaban commissioner Win cikin ™arajin murya ya furta.

"""Har abada In banyi adalci wa ™asata da kuma aikina a matsayina na jami'a ba, zuciyata bazata taSa"

"samun nutsuwa ba, a yayin dana buWi ido na kalla ana aikata wata Sarna a cikin ™asata, to kasa cin abinci nake, haka kuma kasa barci nake yi, don haka ni banyi kama da jami'i Wan rufa ido ba ni Win *KAIFI ŠAYA NE* wanda baya lankwasuwa ta daWi se anci kashi. Domin taurin kan dake jikina, na rantse ko baban babanka baya da, dan haka ka kula sir, ohhh ba bu™ata ma se in har ka taSa ni a daidai lokacin ne shi kuma zai bayyana a gareka.... domin bada kariya daga gurSatattun ™asa irin ku, da suke lalata aikin"

"goben matasansu ta hanyar musu barazana da mutuwar su akan aikinsu!!!"""

"""Waye shi?"" commissioner ya tambaya. ""*MALAFAR DUNIYA, JEJI WANDA BA'A YI MASA KYAURE,"

"DOMIN SHI KAMAR HADARI HAKA YAKE, GABANSA YAKE SAWA DUK INDA YASO, baya da tsoro bare kace"

"shima zaka bashi tsoron, domin shi kansa tsoron AA firgitashi yake""* ""stop here"" Šaya daga cikin mahaintan da suke bashi goyon baya ya faWi. Tare da furta. ""zamu gani...."" Wallahi oho shi dai kansa kawai yasa yana barin Wakin binciken."

"_Daga wannan sa'in sar komai ya faru, rubutacciyar ™addarar da bata ™arya ta faWa kan Acp maleek, Se"

"wayar gari yay ya ganshi a cikin destination prisoners, sedai akwai sanadi!!! Ehhhhh tabbas akwai sanadin hakan mujeeeee_"

"Kafin hakan. A daren ranar ya ziyarci Hannah. Cike da tsoro take kallon sa cikin karye war zuciya. ""tsoro"

"na ke Sir.!, ina jin tsoron rasa ka sosai YallaSoi, kawai ka janye komai da suke bu™ata Win don ALLAH bana son na rasa ka....."" Sake dubanta da kyau sosai yayi tare faWin. ""Mrs Maleek ina son ki sanya wannan ya™inin a ranki cewar har gaban abada matsoraci baya taSa zama gwani, don haka zan tsaya akan gaskiya da gaskiya ta, su yi tayi har zuwa lokacin da gaskiyar zata rayu"" Kuka ta fashe dashi a lo™acin tana me sake furta. ""Nidai kawai ka janye ka kyale musu komai Win da suke bukata haka nan Dear, ka hakura ka zo muyi auren mu, laifi babba fa suka Wora maka Ya Maleek, Waifa laifin Raping yarinyar suka mayar kanka. Mai yasa a koda yaushe manyan gari sune suke zama maubuWin aikata ko wanne irin tarin zunubai, a ban ™asa zunubai kuma mafi MUNI, shin ta yaya za'a samu ™wanciyar hankali a ™asa?,Mai kuWi ya wula™anta talaka,masu mulki suma kuma su wula™anta talakawan dai,shugabanninmu kuma suna tauye ha™™unan matasanmu, wala jami'ai ko ma'aitansu na ™asa dasu, wasu mazajen kuma su tauye ha™™unan matayensu dake kansu, malamai suci zarafin Walibansu,´an siyasa su lalata yaran mutane ta hanyar basu manyan drug wa fyaiWe ga ´an mataye mu, harma da ™ananun yara,ya rabbi wannan wacce kalan lukutan masiface,wannan girmamman abun yafi tunanin dukkan mai tunani, shin wai sai yaushe za'a samu sauyi a ™asar nan?, taya za ayi ™asa ta dai²ta a samu nutsuwa,ya rabbil izzatu ka kawo mana mafita, Na Sata lokacina domin yin aiki tu™uru da rai da rayuwa ta akan aikina, sedai ashe ba haka hasalin tafiyar yake ba, ashe cikin ta tattare take da tarin wasu gima giman tarin ™alubalai masu tarin yawa ina dana sani, ina dana sanin sanin fara wannan mayaudarin aikin nan nawa, akan aikin nan babu kalan abubuwan da ban fuskantaba kama tin daga kan iyaye ´an uwa ™awayena, sedai tin banyi nisa a cikin tafiyar ba na raina fata. Don ALLAH ka janye wannan case Win Ya Maleek, mutanen ma da kake yi sabo dasu ganan yanzu sune suke aikin aibantaka a tasashen yaWa labaransu na ™arya, shin Ya Maleek se yaushe zaka gane cewar wannan rayuwar da duniyar ba irin ta da bace!, Se yaushe zaka gane cewan Šan Adam ba'a taSa iya masa, me yasa ba zaka ha™ura da har aikin naka ba iyeeee?

Please Login or Register in order to submit comment