You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ji da take yi kamar ta tafka wani ™ato ton kuskure ne mara iyaka, Har a ranta take jin wannan Wan yen hukuncin nata data yankamar kanta a da be gama yankuwa ba, don haka ma tinda ta wuce samanta bata sake le™owa ko ina ba har zuwa dare, domin bata gama dawowa daidai Win taba, gashi kuma bata san bata son tayarma da iyayen nata hankali akan ire iren banza yen maganganun da Mohan ke jifarta dasu a ´an sati kan nan, don har barazana yake mata cewar, tsaf wllh ze bayyanasu ga hukumar da suke neman iyayen AA, bawai tsoron hakan take jiba, don a ranta bata ji ba akan daidai Win sa yayan nata ya"

yanke wancan hukuncinba....

a&

"A Sangaren AA kuwa shi kaWai yasan abinda ya gama tsarama ransa, akan matakin da yake son"

Waukarma kansa. Šan lumshe janyayyun idanunsa da dama suke a janyen yayi rubutunta daya gama

karantawa Wazun na dawo masa daki daki a tsakar kansa....

_My heart I'II always stay by your side_

```Can't live a moment without you swear I'II fall apart```

_Can't stop thinking about you as long as I breath _

"a&My Nie!, can't love anyone like I love youa&"

"_you're my word!, MY reason to be alive, MY Nie for you can never end....._"

*You're My Destination!!!. *

*You're the journey *

*You the one that dweeds in mee my mine!!! *

"Wata iriyar kyakkyawar iska ya fesar, yana ™o™arin hana kansa abinda yake son aikatawa, tamkar"

"gilmawar tsawa haka yaga gilmi da kuma sau™ar maganar ya yanki tsa™iyar ™irjinsa. ""Karka sare da wuri haka KAMAALAH ŠAN ASHFUD JIKAN KAMAALA RAHEEM DAWOOD, A cikin wannan rayuwar a yanzu dole seka zama JARUMI a rayuwar wasu, sannan kuma dole ne seka zama UBAN DABA ata wasunsu,"

"Yanzun ne lokacin ya™inka ze faraaaaa. """

"Wani irin dakar kansa da hannunsa yayi yana jin wani special emotions na kama shi, waya yayi da bata"

"wuce 50 second ba, yana datse ™iran bayan an gama tabbatar masa dacewan flight nashi ze tashi ne da biyar na yammacin gobe idan ALLAH ya kai mu. Ajje wayar a gefen sa yayi yana kishingiWa, wasu abubuwa na tsumma namonin jikinsa, don ko iyakar ambatar sunan ™asar aka yi wani irin abu yake ji na musamman. Kamar kuma wanda ya tina wani abu, yay hanzarin sake Waukan wayar sa, tare da shiga"

"chart nashi da Abbunsa, sa™o ya ajje masa yana fita a WhatsApp Win...."

JAN GIDA

"ALHAMDULILLAHI Maman Nuwairah ta koma gidanta, bayan fama da aka sha, har zuwa lokacin kuma"

"babu wani abu daya sanja a gidan, Sema wasu sabbin abubuwan da suke sake bullowa a kowacce safiyar duniya da zata waye. Mafi sau™in da taji wanda kuma take sake godema ALLAH akan hakan shi ne, dena sanya damuwarsu ranta, bayan ta dawo Win nan, haka ™awaye wasu daga cikin ´an uwa suke zuwa mata da zance akan itama ta mi™e tsaye akan kafafunta, ta nemarwa kanta mafita, amma kuma se take basu"

amsa da cewar.

"""Da naso kama gidana a tin farko, da ban bar Abban Nuwairah ya ™ara wani auren ba, bare har a Webo"

"tarkace su zo su cika min gida, harya kwace min Miji ana juya shi yadda ake so ba, abu Waya da zan ci gaba da bama mutane amsa shi ne cewar. _Bazan taSa bin malamaiba, Akan Auwal, domin nie don ALLAH nake son sa, kamar yacce na aure shi domin ALLAH, zanci gaba da addaar ALLAH Ubangiji ya kawomin mafitarsa, don wannan HUKUNCI ba nawa bane nashi ne, bana gaggawa akan lamura na, domin idan nace zan Waukarwa kaina wani matakin daban, wala ALLAH kuma nie tawa Rayuwar tazo ™arshe, kunga kenan me aka yi?, wannan ha™urin da nasha na baya zaman shekara da shekaru na Sata su a banza, sun tashi a wofi, don haka na zubama SARAUTAR ALLAH idonu, don shi ne zai kawo mafitar a lo™acin da zata be tsammataba....._ duk kuma wanda ta faWama wannan maganar se jikinsa yayi sanyi, yaji In sha Allahu ze tayata ta addaa, ko a wannan komen da tayi wayar dubu Wari da hamsin Auwal Win ya sema Husna ™anwar Jidderh. Basu nuna mata ba, Sema kame kamen da suka dingayi da kuma Soye Soyen wayar, ALLAH sarki ita kuma bata san yanzun sam duk wani almin dahanarsu ba damar ta yake yiba, ta jima da jinginar da hakan, harde kuma dan kansu suka dawo mata magana, a da ne ta damu da ire iren rashin mutunci da idan Husna Win tayi yake damunta, amma tin da ta sanya wa ranta salama hakan ya dena damunta, to ma don me ze dame ta?, ta tabbatar banbancin yarinyar dasu a gurin mijin nasu kaWan ta, yadda zasu ganshi da gajeren wando Haka zata ganshi, yadda zasu gyara masa bedroom nashi haka yayarta zata sanya ta gyara masa, kai in banda wata toshe war kai da kuma rashin lissafi da basira wai ke sa kike a Matsayin matar mutum, amma kene a kitchen, ita kuma ™anwar naki ko nace ´ar uwar nata ita ne me kula mata da mijin, tana can gaban wuta, ita kuma tana nan a A/C da A/C wurin mijin ta duk ranar girkin ta tana kula da mijin. Ke in banda ma jakanta da ko a cikin matan ma ke rako su duniya kika yi har ki sakarma wata can da kika Wauko ri™o ragamar kulawa da mijin ki?, tin da ga lokacin data buga lissafin tin a farkon taga ba lissafuwa ze yi, ta jingine hakan gefe. Kuma se ALLAH ya sa mata dangana da ha™urin hakan, sukaci gaba da shering mijin nasu su uku. Yo su uku mana zata ce, ta tabbata abu ™alilan ne ya raba su da Husna Win, shima kuma idan ba ALLAH ne ya kare ba yana nan tafe me"

Wungurin uwar du Win.....

"Zuwa lokacin kuwa duk wannan uban ramar babu, sedai ba kar ku ce hakan ba damunta yake ba, A"

Ahhhh sedai salamar da ubangijinta ya sama mata ne samun sau™in ta....

Acp Maleek faaaaa?......

"```LITTAFIN RAMIN KURA ba kawai labari ba ne kaWai, labari ne me tafe da tarin ™alubalai masu zafi,"

wanda nake da tabbacin zai motsa zuciyarku ya kuma tabbatar muku da kasancewarsa a tsagin irin

labaran da kuka jima FATA da KUMA BURIN SAMU. ```

"_A kwai Soyayya me zafi, akwai cin amana me raWaWi, akwai ™alubalei, akwai haWarurruka masu girma_"

"*Akwai cin amanar ™asa, akwai ha'intar kai, akwai zanba cikin amin, na tabbata a cikin tafiyar yanzun ne"

"AMMEY'NKU LAYLERH ta sanya Wan ba a cikin wannan nazartaccen labrin, akwai bomb,,,,, akwai "

" a gaba sosai, wani show ma se mun antaya ™asar ADAPHAN *"

Paid book

Book 2

# 1k

Via WhatsApp chat

08104493215

Account number.

For details only Wanda ya shirya.

3206656358

Maryam Nasiru

First bank

Or

8104493215

Maryam Nasiru

Opay

"Duk ta yacce kika yi niyya Hajiyata, zaki iya biya.."

"Ga ´ar wata garaSasa ma, wasu suna cewa suna son littafin amma ya musu tsada, to maza ku matso"

"kusa zaku iya biyan 700 only na zabtare muku 300, domin ayi tafiyar manya daku... "

Welcome Hajiyoyina sena jiku bla bla bhuuu da ruwan kira da message na wannan daddaWa kuma nazartaccen littafin namu me suna RAMIN KURA...... Sena jiku mutanen amana......



*BY AMMEY LAYLERH *

08104493215

:e'5ØMÞ5Ø<Þ5ØHÞ5ØDÞ5ØIÞ 5ØFÞ5ØPÞ5ØMÞ5Ø<Þ;

# Kj Wj"âJ$" o¥" KJâ Sfj"j

~Na Maryam Naseer Mirrah~

5Ø<Þ5ØHÞ5ØHÞ5Ø@Þ5ØTÞ 5ØGÞ5Ø<Þ5ØTÞ5ØGÞ5Ø@Þ5ØMÞ5ØCÞ

Book One paid

a&

Page 39&40

Last free page....

End of the Book one

5ØTÞ5ØJÞ5ØPÞ5ØIÞ5ØBÞ 5ØOÞ5Ø<Þ5ØGÞ5Ø@Þ5ØIÞ5ØOÞ5Ø@Þ5Ø?Þ 5ØRÞ5ØMÞ5ØDÞ5ØOÞ5Ø@Þ5ØMÞ'5ØNÞ 5Ø<Þ5ØNÞ5ØNÞ.

# HE WILL FIGHT

# WAR

a&a&a&a&a&a&a&a&

" Apc Maleek kuwa an gabatar da zaman farko, wanda dukkan alamun nasara suka gama bayyana, an"

"Wage zaman ne se zuwa wata ranar Monday Win da safe, wacce ranar tayi daidai da ranar da AA ze bar ™asar, gaba Waya hankali da nutsuwar Inspector Hannah sun kasu kashi daban daban, daga ™arshe ma se dena fita ko ina tayi, domin kuwa sau biyu ana kai ma ita kanta hari, wanda take da tabbacin cikin yaran su green snake Win, wannan ™ungiya ta macizai tana shan la'anta da kuma tsinuwar mutane daga bakuna maban banta, sedai kuma wani abin girgiza zukatan daya faru a daren ranar da anan ne za'a gabatar da zaman ™arshe aka nema Apc Maleek aka rasa, wanda kai tsaye hakan ya tada hazo a media. Me hankalin Hajiyarsa tare da hanna za su yi inba tashi ba, tare da duk sauran family nashi. Se dai kuma tsintar farar wata takarda me Wauke da wani guntun rubutune ya sake jan hankulan jama'a gaba Waya. Don tini gidan"

yarin da yake suka fitar da guntun rubutun da suka tsinta Win...

_5ØBÞ,!5ØÞ5؃Þ5ؔߦ âQH! `…H!5ØfÜ, _

"Kamar yadda suka Gani a rubucen kuwa haka suka Wora, har dama screenshot na paper Win. Wanda kai"

"tsaye media Win ta sake hargitsewa da kwaramniyar abinda ya farun, wasu na tunanin kodai ma'aikatan da ha™™in kula da gidan ne, wasu manyan suka haWa baki dasu aka Wauke Maleek Win dan a kashe shi. Hankalin Hajiyar Maleek idan yayi dubu to a tashe yake kafin zuwar wayewar garin, Hannah kuwa data zube bata sake sanin ainihin inda take ba se a washe garin ranar. Wanda ta farka da kyakkyawan sa™o daga Maleek Win nata, cewar ta zama cikin salama yana a inda ya dace ne, duk da haka bata yarda ba, sedai ta ™ira No nashi, Amma kuma sweat off wayan, don haka kai tsaye Hajiyar Maleek Win ta ™ira, nan"

"ta sake kwantar mata da hankali akan cewar su har waya ma sukayi dashi, yana hannun wanda ya dace"

ne kada ta damu. Wannan magana ita ce ta Wan kwantar mata da hankali sosai harta sama kwarin

gwiwwar sosai na hakan itama.



A hankali AA ya Wago manyan fararen idanunsa da suke a lumshe tare da kallon taswirar ™asar data

"kasance mahaifiyace a gare shi, daidai suna isa tsakiyarta garin chadi, tun da suka iso yankin haka nan yake jin wani irin salama da kwanciyar hankali na samun wurin zama a kowacce tsiga ta jikinsa, gefe guda kuma ga wata irin nutsuwar da yake ji gaba daji na sau™ar masa tin da suka shigo yankin ™asar ADAPHA Win, haka yake jin wani irin sanyi da more happy Win da yake rasa daga ina yake, sedai yanayinsa"

"be bayyana hakan ba, a can ™asar zuciyarsa hakan ke taso masa haka kawai..."

Wani numfashi mai sanyi ya fesar tare da ™ara ware manyan idanunsa yana kallon garin ta window'n

jirgin.

"Haka nan yakejin tamkar yabar duk wata damuwa tashi ne baki Waya acikin ™asar GOA da Nigeria, tare"

kuma da dukkan wani ™uncinsa a cikin GOA ne. Haka cikin nutsuwa da kwanciyar hankali yake ci gaba da

bin ilahirin tsarin dogayen benayen gidajen garin da kallo....

Misalin ™arfe 7:20 daida Jirgin daya Waukosu daga ™asar GOA yayi sau™ar angulu a cikin babban Airport

"™asar ADAPHAN. Daidai da lokacin da jirgin nasu ya gama daidaita da'irar tsaiwarsa a babban filin airport Win, Wanda jirgin na dedeta kansa, yaji wani irin yankewa tare da faWuwar da gabansa yayi. A hankali ya fesar da wata sassayan numfashi, tare da fara taka step na forko, wanda ya fito da kanshi zuwa sararin garin ADAPHAN Win, _Yah Rahman_ ya furta a cikin zuciyarsa, sabida wani irin ni'imtaccen iskan daya sha™a mai cike da salama na wani irin ratsa Jinin jikinsa, Wani rin amintaccen numfashin mai cike da yanayin sau™e ajiyar zuciya ya sake sau™ewa, sema steps Win da yaci gaba da takawa yana sa™™owa zuwa farfajiyan airport Win, wani lallausar cashmere ne a jikinsa, se rolling tace nashi da yayi da wani ash da farin shiramin da yay, se zagayayyen shade Win daya toshe idanunsa dashi, bakinsa kuma na Wauke da adda'a. Wani saurin runtse idanunsa yayi, lokacin da ya dire tafin ™afarsa na farko akan ™asar ADAPHAN Win, yanki kuma da UMMULYOODAH, don duk mazaunin anguwa guda suke, inda gefen hagu da yankin nan hotels Win da yay bookings yake. Amma kuma se an hau abin hawa don akwai ´er tasara a tsakaninsu, fara taka diga digansa kan dandanin ™asar ne kuma ya haifar masa da wani irin tsuma,haka yaji naman jikinsa nayi tun daga can cikin jikinsa da zuciyarsa yake jiyo irin yadda namomin jikin nasa ke"

"tsumar, be bar komai a ran shi ba sema ta'alla™a hakan da yay, da mebi weather na garin ne hakan,"

"_Alhamdulillah!!!_ Ya furta saman lips nashi, tare da wasu adda'o''in , sabida tunda ALLAH ya halicce shi"

"bai taSajiba irin yanayin da yakeji a yanzu ba, duk kuwa da yanda yake yawan tafiye² don duk babu inda aikinsa baya kaishi. Ci gaba da tafiyar yayi yana me bin ayarin sauran matafiyar shima, yana kuma ci gaba da sha™ar sassayan iskan, Šan dube-dube ya fara na nemar abin hawa, sega wata lafiyayyar ba™ar jeeb nan ta ratso, tare da yin parking gaf da inda yake tsaye, wani kamilallan matashin magidanci ya le™o"

"da kansa yana tambayar ina ya nufa, cikin yaren larabci ya furta, _FUD PEOPLE' MART hotels_"

"Da sauri driver Win ya fito tare da buWe masa car Win ya shiga, kana yaja suka fita daga cikin Airport Win"

"bayan yasa masa kayansa a side me mazaunin banza. Kansa ya kwantar akan kujerar motar, idanunsa a"

"lumshe yayi mi™a tare da sake gyara kwanciyarsa jikin kujera na motar, daidai kuma da lokacin da suka"

ratso ta cikin unguwar *UMMULYOODAH*

"Anguwace ta masu alfarma ta masu sarauta, haka yasa tsarinta na musamman ne daban da ko ina dake"

cikin birnin. haka nan ya sake jin yanayi na weather Win wurin ya sake masa masifar daWi da kyau.

"Gashi yanayin garin se yafi kama da yanayi irin na damuna,dan kuwa wata lafiyayyar iska mai sanyi da"

"ratsa jiki ce ke kaWawa , gashi duk ta inda ka wulga ido bishiyoyin dabinone masu kyan tsari ke rausayawa suna rangaji gwanin birgewa. 7:38pm suka isa gaban wani haWadden hotels me wani irin kyau da tsari, Wanda samansa yake Wauke da rubuta me kyau da tsari shima. Kai da ganin masifar kyau da tsaruwan hotel Win kasan zaiyi masifar tsada. _ALHAMDULILLAH_ ya furta lokacin da yake ™arema hotel Win kallo, Ya ™are maganar ne kuma da lumshe idanunsa jin sautin ™iran sallar da akayi cikin masallacin hotel Win. Numfashi mai sanyi ya fesar tare da buWe Idanunsa da suke a lumshe kana ahankali"

ya shiga motsi da bakinsa alamar adda'a yake.

"Lumsassun idanunsa ya ware yana bin gini dama cikin hotels Win kansa da kallo, domin kuwa wani irin"

"hotel ne mai masifar kyau da tsari da girma, Abu na farko da zai fara maka marhababin a cikin hotels Win shi ne ™aton masallacin da shi ne Abu na farko d zaka fara cin karo dashi, daga nan kuma se farfajiyar hotels Win da yake wani irin wangamemen gaske, da yake da wani shegen kyau da tsari. daga ta can Sangaren dama kuma wajen Parking na motoci ne, wanda a™alla zai iya Waukar motoci Wari biyu kima fiye da haka.daga ta jikin doguwar katangar kuwa bishiyoyin dabino ne zagaye da ginin daga can gefe kuma wasu irin flowers ne dake wadace da damshin ruwa, wanda baa raba jikinsu dashi kullum hakan ne ma yasa jikinsu kullum ke fidda she™in ruwan. daga ta cikin ainihin compound Win kuwa tafiya kaWan zakayi ka sama kanka a side na shiga Reception. Ata tsakiya daga gefe da gefen kuma wata hanya ce kana daga baya wani ™aton garden ne wanka kai tsaye idan kai dogo ne ma kana iya hango bishiyoyin dake ciki, daga nan inda yake zaune cikin motar ma har yana iya jiyo sautin kukan tsuntsaye kala daban"

daban.

"Ahankali ya Wago daga jingina da seat Win da yayi. Yana Jin zuciyarsa na wani irin harbawa kaWan kaWan,"

"cikin Wan sauri² da sassarfa mai motan ya fito tare da zagoyo ta gefen da AA ke zaune, yana buWe masa murfin motar kana fuskarsa Wauke da murmushi yace."

"""Mun iso sir zaka iya fitowa ur welcome"" yay maganar da bashi hanyar fitowan. ""Thanks u"" ya furta"

"cikin wani irin sanyin daya tsinta kansa dashi, Kana ya ziro ™afafunsa woje ahankali ya sau™e a™asan interlock Win dake ™awace da wurin, da sauri ya janye ™afar yana rumtse idanunsa tare da kuma buWesu a lokaci guda, yana jin wani irin abu mai masifar sanyi na ratsa masa tun daga tafin ™afarsa har zuwa ™wa™walwar kansa irin dai abinda yaji daya taka ™afarsa a Airport. cikin sauri ya kuma lumshe idanunsa"

tare da furta.

"""Yah ALLAH!!!"""

"Sassanyan idanunsa ya lumshe tare da sake jingina bayansa da jikin kujerar motar,wani irin bugawa"

"yakejin zuciyarsa nayi,yayinda abubuwa da yawa keyi masa kamar zasu fasa kkwakwalwar kansa. Maida kansa yayi ™asa ahankali, tare da sake lumshe idanunsa,Wanda cikinsu ke bayyana abubuwa da dama. A hankali kuma ya sake sa™o ™afafun nasa da gangar jikin nasa waje, sunan ALLAH Wauke a bakinsa, Wanda a daidai lokacin da gangar jikin sa ta ginu da wajen wurin, a daidai lokacin ne kuma zuciyarsa ta tsananta bugawa, wata sassanyan iska ce ta taho ta hadarin, wacce ke busawa ne ya saki fuskarsa, Wanda hakan"

"ya sashi Wan lumshe idanunsa, shi kuma wannan farin matashin na binsa da kallo sosai...."

"Cikin wani irin ™arfin daya ziyarce shi lokaci guda ne ya sanya shi daidai tsaiwarsa cak, kan diga digansa"

"yana jin wata iriyar nutsuwa na ratsa shi barin ma daidai wurin kalmar shahadar da akazo. fara tafiya yayi ma'aikatan hotels Win na binsa da lug bag nashi, shi kuma Cikin nutsuwa da kwarin gwiwwa ya fara bin kalmar shahadar, cikin Wan sauri kuma yana bin bayan mutane biyun da ke Wauke da kayansa, ta cikin"

"wannan hanyar da flowers Win ke ajere suka bi, Wanda daga tsakiyar wajen wadatacciyar hanya ce,"

"Ahankali yakai ™afarsa kan step na farkon hawa ™ofar wurin, taku Waya yayi ana biyun tare da ukun ya"

dakata yana me ambatar.

"_Masha Allahu la™uwwata Illah billah!!!"" Sosai komai na hotel Win keda tsari na Muslunci da burgewa."

"Cikin yanayi na Wan gajiyawa ya ™arasa gaban waWannan ma'aikatan da suke, cike da mutuntaka da"

"martabawa suka bashi hanya ya shiga cikin Lifter, kana suma suka shiga cikin minti biyar suka isa hawa na 12 inda nan Wakin daya kaman yake. Šaya daga cikin ma'aikatan dake binsa ne ya buWe masa Wakin da kansa, kana ya shimfiWa sabon bedsheets tare da blanket, kana ya wuce da sauran kayan kamarsu towel da bathrobe da makilin da brush duk sabbi,ya ajiyesu bathroom Win tare da feffesa Air freshner"

kana ya fito tare da wucewa.

"cike da tsantsan gajiyawa ya zube woyoyinsa saman bed Win, yana mai sha™ar ™amshin Roomfreshner"

"Win tare da kallon tsarin komai na Wakin, komai na cikin falon Ash & white colour ne mai masifar kyau kama daga Cottins carpet dama kujerun. Kamar sun san best color nashi kenan, Cike da gajiyawa ya faWa bathroom al'wala yayi tare da fitowa da sassarfa ganin lokacin sallar na neman janye masa, dan har an shiga ma, Lifter yabi ya sau™a kana kai tsaye masallacin dake farkon hotel Win ya shiga da sassarfa jin ana nemar kai raka'ar farko. Cikin wani irin nutsuwa da limamin masallacin yake rera karatun sallar, me tafe da wani irin yanayi na nutsuwa da kwantar da hankali. Ahankali jamaa suka fara fita shi kuma yana sake kutsa kansa cikin masjid Win, wurin alqur'ani me girma ya nufa, tare da Wauka ya buWe shafin farko, kansa a ™asa ya bayan karanta fatiha ya shiga ba™ara, ahankali yake rera karatun nasa, cikin ™ira'arsa me kyau, da burgewa. Tin da ya fara karatun farin dattijon limamin daya yun™ura da niyar mi™ewa ya koma"

"yana zama, sakamakon muryan da yaji na ratsa cikin kunnuwansa ahankali ahankali,ta wata daya taSa"

"sani a cikin rayuwarsa tsayin shekaru masu Wan gwaSi. Se yaji wani sanyi da nutsuwa na ratsa shi, so"

"kawai yake yaga ainihin waye, sedai fuskar dake rufe da mask ya Soye hakan, gashi kuma surar daya Wauko me zurfi ce, cikin wani irin yanayi ya mi™e ya fita yana jin kamar yayi missed wani muhimmun Abu ne anan cikin masjid Win, gashi yanayin ™ira'a da karatun mutumin yayi shige koma yace fitik da wanda ™aninsa yake yi ne, kaf duniyar a wurin ™aninsa kawai yake jin irin wannan ™ira'ar, daga yanayi na suturar jikinsa se fahimtar da kai cewar shi Win bafade ne, kodai wani me aiki a cikin fada... Shi kuwa AA tin yun™urin mutumin na farko da kuma komawar da yay ya zaune yake ankare dashi, har yanda yaji idanuwansa na yawo akansa, har kuma fitarsa, karatun sa yaci gaba dayi har wajajen tara da rabi, daidai da lokacin da yakai ayar ™arshe a surar, daidai da lokacin da wani matashin samrayi bazarate ke shigowa"

"masjid Win kamar an wullo shi, shi kuma daidai da lokacin da AA ya yun™ura da niyyan tashi,"

"Saurin fito da Idanunsa waje yayi cike da tsananin son tabbatar da ganinsa ba gezau suke masa ba, ko"

"kuwa dai ba gane gane idon nasa ya fara masa ba, da wani irin sauri ya mi™e tsaye ganin me irin fuskar nashi tsaff na shirin fita daga masallacin don harya kai ™arshe ma. Sake Jan mask tare da shede na idonsa yay, yanda babu wanda zai iya ganin face nashi. Ya shiga bin wannan photocopy Win nashi da Wan hanzari, cikin sauri yake binsa sedai wannan matashin mota ya shige, Wan haka yayi hanzarin amsar car key na wata mota daga cikin hotels Win yabi bayansa. Har zuwa gaban ™aton Emirates place Win"

masarautar UMMULYOODAH....

"Kusan a tare motarsa data matashin samrayin suka kutsa kansu cikin masarautar,sedai tashin bata kai"

"ga ™arasa shiga ba jiga jigan kattan samudawan suka rufe get Win, don idan har mota bame Wauke da tambarin masarautar ba, ba'a taSa barinta shiga cikin fadar. Don haka yayi gaggawar fitowa tare da taSa door bell na get Win, within 1 mins kuwa sega wani basamude sanye da uniform irin na masu aiki ya buWe kofar tare da le™owa da niyar kartama wanda ke tsayen rashin *M*... Sedai yana le™owar daidai da lokacin da wata iska me bala'in ™arfi ta Wage mask tare da shede Win dake fuskar nashi, suna hade ido da AA Win ya wani irin tsayawa cak yana kallonsa jikinsa na Wan girgizar tsoro me tafe da tashin hankali, kallonsa ya sake a karo na biyu cikin haWiye wani yawu a fixge, daidai da lokacin da AA Win ya gama meda mask Win. Yana kallar inda mutumin yake, Wanda yayi saurin Wauke idonsa a kallonsa yana bashi"

"hanyar shiga, cikin sake ™are masa kallon ruWewa don ganin kamaninsa sak da *PRINCW SHAMEER*."

a&

"Shi kuwa SHAMEER kai tsaye sashen Sarki AFUUD ya wuce, yana ratsa"

"katafaren Parlourn gidan ya wuce, Wanda ya gaji da haWuwa me wani irin girma da tsaruwa daya gama"

"jin duk wata alfarmar duniyar,ga wasu shegun royal chairs golden and red Win da suka ma Wakin ™awanya."

"Se wasu manyan labulaye da chandelliers suma golden colour sai baza kyalli suke, kana duk wani Abu"

daya kasance ya ™awata Parlourn shima ya kasance golden nd red colour Win ne da wasu irin manyan

"turkish carpet, gefe guda kuma ga wasu manyan Airmores da incence burners kusan kowacce kusurwa, suna aikin bada daddaWan ™amshin turarruka na alfarma da kuma iska mai sanyi, wanda already sanyin dama ya gama kama Parlourn ta ko ta ina wata irin dukiyace ta musamman aka narka acikin Parlourn......"

"Babu kowa acikin Parlourn nasu na farko, wanda kuma kai tsaye shi ne zai sadaka da babban Parlourn na biyun, wanda ya kasance shi ne Parlourn da nan mutanen Sangaren suke zaman meeting,

Please Login or Register in order to submit comment