You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

na girgiza kaina ina ™a™aro mishi wani"

"murmushi a sanyaye, ""Babu abinda yake damuna Mohan, kaima kasan cewa da da akwai zan faWa maka ne"". Kansa"

"ya juya zuwa ga tu™insa yana me sake furta. ""A binda kike cewa kenan kullum! Sedai har yau babu canji."

"Shin Har zuwa yaushe ne don Allah? Sai inga kamar baki jin daWin kasancewa da ni ne kawai""."

"kallon shi nayi cike da mamaki tare da furta ""Meyasa ka yin wannan tunanin? Ni fa na faWa maka babu"

"abinda yake damuna, idan akwai Win kuma ai zan faWa maka kai ma ka sani"". Wani Wan rausayar da kansa gefe yayi, ""To ai shikenan cutie pie, yadda kika ce haka za a yi dole"" daga nan shiru ya ratsa motan zuwa can kuma se naga ya buWe dashboard ya ciro wani kwali. Yanayin tsayin kwalin yasa nayi zargin waya ce a ciki hala. Mi™o min kwalin yayi bakin nan tamkar ya yage gida biyu. Yana cewa. ""Šazu na ganta a shago naje Sema Ikram iPhone da tace tana so, Se sena kalla iPhone 17 Win sabuwar shigowa ce a cikin wannan satin ma ta shigi, So don haka ma ban yi tunanin kowa ba sai ke lokacin dana ganta wannan shi"

"ne. """

"hannu na sanya ina amsa tare da buWeta, saurin waro idanu waje nayi ganin exactly irin ta hannun"

"Yayace, da tsakanin kwanakin biyu na ganta a hannunsa, wanda nasan ba ™aramin maku Wan kuWi ne zata yi ba. Cikin alamun tambaya nace ""Amman me yasa saini? Hala kuma kana manta cewar ina da wayar ne ko,?"" Murmushin fuskar shine ya Sace take tare da furta ""Na sani dama ba wai Sona kike yi ba Nufaisah!"" yatsa ta na kai tare da shafo saman hancina, wani abu da nake yi unconsciously idan magana bata karSu a wajena ba kenan, ko kuma idan maganganun mutum were so bored. Wayar ya Wora min saman cinyana tare da cewa. "" To dai ko miye ganan waya Nufaisah gadamarkine kiyi amfani da ita, ko aka sin haka."" Yayi maganar wani irin murmushi na kwance akan face nashi, idanunshi kuwa na karaWe fuskata da kallo, Wan matso da face nashi yayi dab da nawa wanda hakan da yayi ya sani saurin janyewa, ya ™ara matso ni tare da furta, ""Amma zaki iya bani dan kiss, a matsayin tukuici na"" yayi maganar yana sake matso da fuskar shi gare ni, wanda ya sanya ni Waga kai na kalli tsa™iyar idanunshi, babu alamun wasa ko kaWan a cikin su, inda alamunshi suka gama bayyana da gaske yake. Duk da haka sai na maida abin wasa, nayi ³ar dariya kawai tare da matsar da fuskana daga gare shi. Ina me daWin ""DaWina da kai ka cika ban dariya wani sa in wallahi Mohan... Nayi maganar daidai da motar lokacin da motar mu ke tsayawa a harabar hospital Win, Ban jira ji daga gareshi ko ya bani amsa ba, na yunkura da niyar fita daga motar. Amma se kawai ji nayi murfin motar ya koma ya rufe, tare da wani ™aramin ™ara alamun an sama motar lock ne. A karo na biyu na sake kai hannu da niyar buWe motar, sai dai na sake jinta gam a rufen. juyawa nayi ina kallonshi, fuskata a Win ke tsaf babu alamun wasa balle yayi tunanin sake kawo min maganar shirme nace ""Wai me ke damun kan ka haka Mohan?, bana son wasa buWe min mota in fita don ALLAH"" Beyi motsi ba sema zaman sa daya gyara sosai yana furta. ""Taya kike tunanin zan barki ki fita ba tare da kin Wauka wayar ba, ko dan kawai nace kimin kiss?, Haba mana se kace ba wayayyar mace ba, dibe kiba Nufaisah a shekarun haihuwa kin zarce 24, amma kice har zuwa wannan lokacin baki waye ba haba don ALLAH, Na kula duk lokacin dana fara furta miki abinda yake cikin raina, sai ki banzatar da maganar ki mai da ta wasa, ko an faWa miki ni Wan wasan kwaikwayon ban dariya ne?, Alhalin ™are war tama har sa dakin aure nane a kanki,ni fa in faWa miki gaskiya na fara gaji haka nan"

"Nufaisah!, Na gaji! You are officially my girlfriend!!. Yakamata ace zuwa yanzu mun wuce kan wannan"

"maganar, ba tun yau ba yakamata ace wannan maganar a tsakaninmu ta wuce, ace mun wuce wannan"

"matakin. Nima fa mutum ne kamar kowa, Nima ina so ace ina Wan taSa ki ko yaya ne, ace zuwa yanzu"

"jikinki ya riga ya saba da nawa, amma kullum sai ma ™ara janye jikinki gare ni da kike yi sake yi, ni ne"

"wanda zan aure ki karki manta OK. """

"Daga inda nake zaunen tsananin mamakinshi ya nemi daya daskarar dani a zaunen da nake, don haka"

"na gaza yin koda Kyakkyawar motsi ne. Baki na kuwa se motsawa yake ina so inyi magana, in maida mishi martani ko yaya ne, amma kamar ansa zare da allura an Win ke min shi, haka naji a lokacin domin kuwa na kasa buWe shi balle in mayar masa da muggwan maganganun da har ya mutu ya bar duniyar ba"

zai taSa mancewa dasu ba... Don haka naci gaba da bin sa da

"wani irin mugun kallon Sacin rai. Wata Ijiyar zuciya ya sau™e yana me furta ""Come on mana Nufaisah! Ni"

"fa ban ce ki bani kanki ko wani abu ba, kawai ™ananun abubuwa nan da can ne fa, what's the harm in it? At least ki dan dinga appreciating nawa ko yaya ne mana!."" Se a lokacin na sama zarrar watsa mishi wani Wan iskan kallo tare da furta. ""Kai dama a wurinka ai ba abu bane me girma, Se dai ka makaro Mohan, domin ni bana Waya daga cikin irin wannan ´an matan da suke watsar da kai da kimarsu sabo da abin"

duniya open the car pls........

˜o™arin ri™o hannuna yake yana cewa ai dama shi ba abu ne girma ya bu™ata ba Wan ™aramin abu ne da

"bai fi kiftar idanu da buWe wa ba anyi an wuce wurin. ""Kwarai kai a wajenka ba komi bane hakan, saboda shaiWan Win daya riga ya rufe maka idanu ba, amma ka sani ni a wajena it's a big deal. Kada ka manta mun taSa yin wannan maganar da kai baya, na taSa faWa maka idan kasan wani abu kake bu™ata daga gareni yafi mana sauki mu yanke alakar dake kokarin jina kanta tsakanin mu out. don babu abinda zaka iya samu daga gare ni, ba zaka taSa taking advantage nawa ba Mohan IN SHA ALLAH, ba zaka taSa yin amfani da kayan banza ka yaudare ni ba wallahi, in ALLAH ya yarda nafi ™arfin haka. Don haka ka buWe min kofa in fita tun muna shaidar juna ni da kai wallahi. Kuma ga wayar ka nan ka sani bana so, bana da bu™atarta, kai bana so ma in ™ara ganinka ma a cikin rayuwa ta nan da kwana kusa!!"". Daga haka na hau kici-kicin buWe ™ofa da sauri kamar wadda ta fita daga cikin hayyacinta. Ina ji yana ™iran sunana amma nayi banza dashi. Ban tantance ba naji sau™ar hannunshi yana dafe min hannu, banyi wata-wata ba na wancakalar da hannun nashi can gefe. Bai daddara ba dai ya sake dafa kafa Wata, wannan karon dana kama hannunshi, twisting nayi da karfina duk da nasan ba lallai yaji zafin hakan ba, duba da yanayin jikinsa kuma namijine. Cikin tsananin Sacin rai da tunda muke dashi bai taSa ganin kwatankwacinsa ba, na Waga murya da tsawa nace ""Ka da ka sake taSa ni!!, Kada wannan wula™antaccen hannun naka ya sake koda yun™urin kuskuren sake taSa nine.!! Kuma wallahi ka cuce ni da kayi tunanin zaka iya saya na da kyale-kyalin banza, IN SHA ALLAHU sai ALLAH ya saka min kuma ka buWe min ™ofa"" Na ™ara sa maganar da tsananin ihun da nayi ni kaina ya bani mamaki balle shi, Ina jin hakan ne yasa bai ma san lokacin da hannunshi ya danna madannar ba, ina jin na taSa murfin ya buWe, na fita daga motar da sauri. Fitowar shima yayi ya hau auna min ™ira babu kakkautawa, Se dai ina nikam ko waiwayensa ban yiba sema saurin dana ™arama ™afafuna ina shige wa apartment namu da sauri. Domin Jikina rawa yake sosai, da sauri Najma dake tsaye da dukkan alamu ni take jiran ™arasowana ta nufoni, tana me furta, ""Beb wai kina nufin duk uban ™irar nan dana dinga miki baki gani ba hala?"" kai kawai na iya gyada mata"

"wanda se a lokacin ta kula da yanayin da nake ci na tsantsan Sacin rai, da sauri ta matso wajena fuskarta"

"Wauke da alamun damuwa, ""lafiyarki lau kuwa Beb? Me ya faru??""duk ta haWe min tambayoyin wuri"

guda. Kai na shiga

"girgiza mata kafin da kyar na iya furta ""Babu komi fa!"""

"""Kin san kuwa yanzu ™arfe nawa ne Nufy, and baki dai duba agogo ba, wllh kin kusa jaza mana ™arin"

"kwanaki, don wllh wannan shegen Md Win cewa yayi muddin sha biyu da rabi tayi se wani months Win..."" tayi maganar tana sau™e Ijiyar zuciya, hannuna kawai ta kama muna yin office na Md, har an sallami ´an wasu garuruwan ba, muna shiga Janan itama ta nufo mu fuskanta da damuwa muna wucewa kawai....."

*Jan gida*

"a& Misalin ™arfe sha Waya da rabine na dare, inda Maman Nuwaira ke lafe a jikin fuskar gadon Wakin ta, jikinta a dun™ule yake waje guda kamar kullin kaya, ta naWe ™afafunta yayin da ta sanya hannuwanta tana zagaye gwiwoyinta dasu, inda ta nutsa kanta a tsakankanin cinyoyin nata. Kanta masifar buga mata yake yi kamar ana kada mata ganga. Ita kaWai tasan irin yanayin da gaba Wayanta take a ciki, inda kai tsaye matsanancin kukan da ta ci a Wakin Auwal ya dirar mata da ciwon kan lokaci guda, ga wani irin zazzafan da fin zafin da take ji a cikin ™irjinta daya san yata jin kamar ana mata suya ne a ™irjin. Idanunta"

"kuwa suma da suka kwashe tsayin mintuna suna Wigar hawaye babu abinda suke mata face zafi da zugi,"

"Macece ita mai matu™ar dauriya da ha™urin shanye kowanne irin abune kuwa duk girman sa, ba ™ananun"

"abubuwa bane suke sanyata zubar da hawaye irin haka ba, amma a yawancin lokut, lokaci dai kamar irin wannan, dauriyarta gazawa take yi."

"ALLAH ™adai yasan iya adadin lokacin data Wauka a haka, kafin ta Wago kanta da fuskarta da tayi baja baja"

"da ruwan hawaye da zufa da majina, nan take ta sake jinginar da kanta da jikin gadon. Tana kallar yaran"

"ta tana sake jin yadda suke sau™e ajiyar zuciya, haka itama take sau™e nata Waya bayan Waya."

"Šan kwali ta dauka ta yafa a kanta, ta mike tsaye akan kafafunta da suka yi mata nauyi kwarai, ta daga"

labulen dakinta ta fita tsakar gida.

"Gidan da unguwar, dama duniyar gabadaya, sun dauki shiru a dai-dai wannan lokaci, ba kamar hayaniya"

"da cunkuson jama'a da suka saba dauka ba. Ta shiga bandaki tare da kimtsa kanta. Duk da cewa bata yin sallah, hakan bai hanata yin alwala ba ta fita ta koma dakinta. Abin sallah ta shimfiWa tare da Waukar doguwar hijabi ta sanya a jikin ta, sallah tayi sosai a cikin tsakiyar daren, bayan ta idar ta zauna, tana gyara zamanta tare da gyara murya, ta fara rero karatun al-qur'ani mai girma cikin tausasa kalaminta, da kuma nutsattsiyar muryarta a cikin suratul-Aal_Imran. A hankali take rera karatun cikin muryar rauni, ta yadda ita kanta ba duka kalmomin ke shiga cikin kunnuwanta ba sai WaiWaiku, har ta gama ta shiga suratun-nisa'i itama ta gama, sannan ta ninke ™afafunta ta Waga hannuwanta sama, ta fara jerowa ALLAH kirari da kyawawan sunayensa Wari ba Waya, kafin ta fara karanto mishi bu™atunta na rayuwa"

"daki-daki, Waya bayan Waya cikin kaskantar da kai. Ta shafa wasu hawaye na cika mata idanu tayi kokarin"

"mayar dasu, sai taji jikinta da zuciyarta sunyi sanyi a take, kuma taji kamar an Wauke mata wasu gingima-"

gingiman kaya a kanta. Filo ta ja ta ajiye kawai ta Wora kanta a kai ta Wauki carbi ta fara ja. Kanta na kallar

"P. O. P na Wakin. Ranar haka ta kwana cikin yanayi na damuwa da son barin wannan gidan, sedai idan ta juya ta kalla yaran ta da suke mata rai huWu se taji zuciyar ta ya mata nauyi, zata iya jure komai a kansu, ciki kuwa harda sa daukar da rayuwar ta a kansu. Tasan dai a farkon fari, kowanne labarin duniya yana da tushe yana da mafari me tushe, kamar wani abu daya faru haryay silar jirkicewar jirkitattun"

"al'amuran mutum irin haka, kamar yadda nata labarin ya soma."

"So take ta zama kaman kowacce mace. wadda ke Wauke da responsibility na mijinta,kula da duk wani"

"welfare nashi da al'amuran da suka shafe shi, sedai anyi mata katanga tare da shamaki da hakan."

"Wanda har take jin kamar lokacin hakan ba zai taSa zuwa ba, amma idan tai duba da cewar. Wasu lokutan ALLAH kan jinkirtawa ne ba wai don yana mantawa da mu ba. Sai domin mu koyi jiriya da zuciyar nagarta, Se taji wani sanyi na ratsa ta, domin juriya tana Wauke da lada da kuma rahama ko duk wani muminin kwarai mai yinsa. Kamar yadda ubangiji ya ce, _Jinkiri daga ALLAH ne gaggawa daga SHAIŠAN ne_ so don haka ko babu komai zata ji gaba da zaman jira da tsammanin wa rabbuka. Zata jinkirta har zuwa lokacin da ™ofofin nasararta zata ™wan™wasa mata ™ofa, zata ci gaba da zaman ha™uri wata ™ila kofar nasarar nata yana ™arshe ne, me bi shi ne cikon na casa'in da tara, ™ila nasarar na a cikon ™ofa ta Wari Win ne. Haka ta sake yin shiru very comly tana tunanin wannan kalmar da aka ce wai 'Opportunity comes once (Dama tana zuwa ne sau daya) to shin ita mecece tata damar?. Da haka safiyar ranar ta risketa har zuwa lokacin da ta fara ma yara shirin tafiya school. ˜arfe bakwai da minti arba'in uban ya fito daga Sangarensa, a lokacin tana tsakar gida. Gaida shi tayi ya amsa sama² a wani Wage, bata damu da hakan daga gareshi ba. Harya gitta ta tace ""Amma Abban Nuwairah baka ce zaka bani kuWin nan nawa ba da muka yi maganar jiya"" Kawar da kansa daga kallonta yayi yana sau™ewa akan jiddah da ta fito daga Wakin Husna tana masa ina kwana. Don haka tayi saurin Wauke kanta daga kallon su, ganin yanda hankaliin mijin nata ya bar kanta, zuwa kan ™anwar matarsa Husna. Seda ta koma Wakin Husnar kana ya Wan kalle ta tare da furta. ""Se dai fa kiyi ha™uri yanzu haka maganar da ake yi babu kuWi a"

"hannuna, don"

"duka-duka shekaranjiya na biyawa yara kuWin school fees su ma, ga kuma sauran hidimar gida dake"

"kaina, me bi se idan na dawo daga kasuwa"" daga haka ya sa kansa yana ficewa abin sa. Ita kuma ta nufi kitchen don Wora girki......."

a& *ADAPHAN SUDAN *

*BY AMMEY LAYLERH *

"_Shin fan's sun shirya tafiya MASARAUTAR UMMULYOODAH kuwa?, Duk ku biyo ni *AMMIEY"

LAYLERH* don warware muku zare da abawar dake cikin wannan littafi na *RAMIN KURA_

"_Wanda taken sa yake koda kuWinka saida rabonka, Hajiya idan kin shirya jin kitumurmurar dake cikin"

wannan littafin saiki biyo *AMMEY LAYLERH* da 1k Win ki domin ayi tafiyar manya dake Hajjaju .

Kibar zaman tagumi nibance kowa yayi tagumi ba domin ALLAH _

To ai shikenan saimu gimtse haka nan ko? Slide clips to delete Them....

08104493215

:e'5ØMÞ5Ø<Þ5ØHÞ5ØDÞ5ØIÞ 5ØFÞ5ØPÞ5ØMÞ5Ø<Þ;

# Kj Wj"âJ$" o¥" KJâ Sfj"j

~Na Maryam Naseer Mirrah~

5Ø<Þ5ØHÞ5ØHÞ5Ø@Þ5ØTÞ 5ØGÞ5Ø<Þ5ØTÞ5ØGÞ5Ø@Þ5ØMÞ5ØCÞ

Book One paid

a&

Page 25&26

5ØTÞ5ØJÞ5ØPÞ5ØIÞ5ØBÞ 5ØOÞ5Ø<Þ5ØGÞ5Ø@Þ5ØIÞ5ØOÞ5Ø@Þ5Ø?Þ 5ØRÞ5ØMÞ5ØDÞ5ØOÞ5Ø@Þ5ØMÞ'5ØNÞ 5Ø<Þ5ØNÞ5ØNÞ.

# HE WILL FIGHT

*Littafin RAMIN KURA na kuWi ne kada a Wau ha™™ina ta hanyar karantawa batare da an biyani ha™™ina

"ba. Idan kinji kinason cigaba da karanta wannan littafin toh ki biya kuWin ki akan 1k kacal domin karantashi cikin salama da kwanciyar hankali, idan kuma kinsan zaki fitar min da littafi dan Allah kada ki saya ki ri™e ku Win ki banaso. Duk mai bu™atar karantawa a tuntuSeni ta wannan number Win 08104493215, idan kuma kai tsaye kike son biya ganan no na account number nawa. 3206656358,"

Maryam Nasiru first bank*

a&a&a&a&a&a&a&a&

5Ø<Þ5Ø?Þ5Ø<Þ5ØAÞ5Ø<Þ5ØIÞ-5Ø>Þ5ØCÞ5Ø<Þ5Ø?Þ5ØDÞ........

"a& Iska mai daWi ce take KaWawa a yammacin ranar cikin birnin ADAPHAN, yayin da da gajimare yay samaniya wani irin ™awanwa ya mata zobe ta hanyar haWuwar hadarin Win kawai, duk da cewan duhun hadarin ya sanya garin ya koma kamar irin tsa™iyar daren nan ,Amma hakan bai hana ™wantaccen hadarin dake ™asan gajimaren bayyanuwa ba. Yayin da gajimaran ke haske yana bada wani ™ara mai nuni da cewa hadarin gab yake da zub da ruwa. Musamman yadda garin yay jajir baka jin sautin komai sai na rugugin cida da tsawar dake sau™a. Se kuwa ™ara ™ainar ababen hawa. Yadda hadarin ke ™ara haWe wa da wani bada kalar sauti mai rugugi yana ™ara shaidawa mutanan garin cewa tabbas ruwan gab yake da sauka, sabo da yadda gajimaran yake ta gudu yana haWa kansa hakan ya data hankalin tsuntsayen dake saman bishiyoyi da Flowers damar tashi domin samun mafaka. Kafin a Sarke da wani ruwa me ™arfi da ™ara irin na lokaci gudan nan ba tare da yayyafi ba. Ruwan sama akeyi me ™arfin gaske me haWe da iska, wanda sanadiyyar hakan garin yayi duhu sosai, bishiyoyi da flawoyi ta ko ina se kaWawa suke yi suna"

"rangaji tamkar zasu faWi ™asa, Tsit kakejin garin yayi, domin kuwa ruwan irin me ™arfin nan ne da"

"tsoratar da ba yin ALLAH. Sosai garin ya sake murtukewa yayi ba™i sosai, sai ™arar sau™ar ruwan kawai"

"kake ji ne haWe da iska da ake tayi ba ™a™™autawa, baki Waya duk ilahirin Wau™a™in mutanen dake cikin"

garin yana Soye ne a ™ar™ashin kulawar ruffunan kwanukan gidajensu.

 5ØHÞ5Ø<Þ5ØNÞ5Ø<Þ5ØMÞ5Ø<Þ5ØPÞ5ØOÞ5Ø<Þ5ØMÞ

5ØPÞ5ØHÞ5ØHÞ5ØPÞ5ØGÞ 5ØTÞ5ØJÞ5ØJÞ5Ø?Þ5Ø<Þ

"A daidai wannan lokacin a can cikin masarautar Ummulyoodah kuwa, itama tsitttt Win take. Shiru babu"

"alamun kowa, domin kowan kuwa yana Soye ne wurin a irin daidai wannan lokacin da she™a ruwa kamar da bakin ™warya. Masarautar tayi wani irin shiru sosai me sanya tsoro, wanda a daidai wannan lokacin ne wasu mutane biyu masu sanye da uniforms, yayin da Waya ke ri™e da wata royal blue gothic chair, Wayan kuma na Wauke shima da wata plat chair. daga ta bayan su kuwa wani perri mian Win ne ri™e da umbrella a hannu sa, Duk da kasancewar ruwa ake kamar da bakin ™warya. Amma haka suke tafiyar Waya a gaba biyu a baya. Baka ganin fuskar shi wanda akema irin wannan hidimar, domin kansa yana a ™asa ne, kuma fuskar nashi rufe take da mask sedai kaji ™arar sautin takunsa a bayyane, da ™afafun nasa suke sanye cikin wani lafiyayyan takarmin fata ba™i, irin na gidan sarautar nan, Se shigar dake jikin sa kuwa ta wasu shegun outpit riga da wando, gaba Waya damatsan hannun sa a bayyane da suke nan wasu irin lafiyayyun farare dasu, haka suka shiga ratsa cikin masarautar da dukkan alamu ko dai zuwa zagaye suka fita ruwan ya ritsa dasu, me bi kuma dai dama niyar fitar ne sukai amma se ruwan ya dawo dasu. Sosai"

Emirates Place Win yake da wani irin mahaukacin girma da kuma tsaruwa.

don duk wanda yaga wannan gidan to kuwa tabbas gidan ya gani ba muna gida ba. Don ko makaho ya

"laluba ya san ehh kwarai wannan gida ya gama amsa sunan sa tsaff na Emirates place Win. Wani bafade ya zube gaban sa, jikinsa na rawa ya shiga furta. ""In kaji ana duhun dare mai Satar da Rigar sarki to kai ne, yarima sarkin gobe, Sarari kake mai ™are gudun doki, kaja sunja basu ga da kyau ba, jeji kake kafi gaban Ayi maka ™yaure, Jan zaki Maganin Abokan gaba, Sadauki Adalin Jagora kana gaba kullum suna bayan ka, dama da hauni Lafiya Alheri *PRINCE SHAMEER AFUUD*, idan na ganka haske kake zamemin maganin duhu me gayya, waye yace da kai ba kai ba?, yanzu ya zamo she™a™™e. "" Waga masa hannun da yay ne"

"ya sanya wannan bafaden dakata, wanda shi kullum aikinsa indai ze kalla shameer Win seya masa ire Iren waWan nan tarin kirarin. P cap Win dake kansa ya zame kaWan ba da yawa......"

a&

"Ya subhanallah ALLAH gwani wajen tsara halittar ko wanne bawa, to fa ni dai AMMEY LAYLERH daga"

"inda nake tsaye na furta hakan, domin idan har dai idanuna ba gezai suke son min ba se na kalla kamar Captain AA Win mune wannan bawan ALLAH, se daga baya dana sake ™ure shi da ido na gane ashe ba shi bane. Amma dai ko waye wannan halitta suna matu™ar kama. Daga nesan da nake amman hakan be hana ni tantance iyakar haWu wa da guy Win ke da ba, shi kansa gaba Waya gashin kansa zube yake a jikinsa, wasu ta Saman fuskar shi, wasu kuwa ta saman shoulder nashi, luf-luf haka gashin yake kwance a kansa, ba™i ™irin dashi se kyalli yake yana shining na kyau da Waukar hankali. Gashin girarsa kuwa da"

"take irin thick Win nan, sai Wan silky sajen dake kwance Wan madaidaici dashi siriri wanda yayi carving"

"nashi, Dogayen eyelashes nasa kuwa wanda suke gwanin birgewa dasu, kwayoyin idanunsa farare ne"

"tass irin wanda idan mutum ya haske ka dasu kake gaza jurema kallon cikin su. Se bakinsa dake nan very light red Wan madaici dashi irin filic Win nan, Duk da cewar Kyakkyawar innocent face nashi a Waure take amma hakan be hana dimples nasa Waya dake kumatun damarsa lomawa ba,kallo Waya zaka masa kasan cewar shi Win dogon dirarren namiji ne, yana da faffaWar ™irki da kuma cikakkiyar sura ko a ido. Ofcourse naji ana yawan cewa Wan Adam bai cika goma ba, but za a iya ™iran wannan hallitar da ta cika goma, amma ban sani ba halan ya gaza ta wani Sangarene ko a hali. amman inde ta hallita ne kam se MA SHA ALLAH , ALLAH ya basa, don ban tsammanin akwai macen da zata ga wannan bazara ten matashin samrayin ta kalle shi sau Waya bata kuma kallonsa ba. I mean ba mace kaWai bama kowa in all. Tafiya suke amma hannun sa Waya na ri™e da p-cap nashi daya ri™e a hannun sa, kalaman waccen yarinyar ne kawai ke nemar taSa tunaninsa. Hannu kawai ya iya Wagama bafaden, domin tsintar kansa da yayi da maganar yarinyar da suka haWu Wazu a mall da yaje wanda shi ne sanadiyyar da ruwan saman ya tare su, da dukkan alamu ita Win bakuwace shi yasa har zata tsaya gabansa, ta duba tsabar tsa™iyar idanunsa ta"

furta masa wannan mummunar kalmar.

"_Are you mad?, kana hauka ne? Ko kuwa dai ka sama taSin hankalin ne ban sani ba?, da har zaka"

"nufoni gadan gadan baka da alamar janyewa?_ & haka ba™ar maganar ta ratsa har cikin kwakwalen kansa, cikin zazzakar muryata mai daWi da daWin sauraro. Da yanda take wani frowning fuskar ta mai fidda zallan kyau. Haka sukaci gaba da tafiyan wasu kuyangan na mara musu baya, Wannan tsadadda kuma lafiyayyar olive skin in nashi sai shining take. Duk inda ya gimla ji kake tamkar mutuwa ta gimla wurin ne. Kasancewar sun kawo babban mahaukacin wani ™ayataccen parlour na daban....."

"a& Inda ita kanta ™ofar shigar take kewaye da wasu uban jigba jibgan guards da jikin su yake a murmurWe. Daga ta tsakiyar parlourn suka yanki wata hanya daban, suna nufar wata shegiyar doorglass da aka yi da zallar Crystal stones'. Suna nufar ™ofar ta buWe take wani tsararren glass staircase ya bayyana, wanda ™afar benen take kewaye da tsil tsillin kuyangai maza, benen ya suka fara taka wa, wanda zuwa lokacin duk wanda suke bi biye

Please Login or Register in order to submit comment