You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tara manyan yaya a gidan babu yacce za a yi miji ya rabu da kai, sedai yanzu ba haka take ba, iyayen mu na yanzu suma idon su a tsakar ka yake da auren yayan cikinsu, ko dai wacce bata kai ta gidan tsufa ba, su kuma su shigo suna gyaran su ke kuma can an barki Bono a kwana ba dole miji ya dena ganin kima da martabarkiba, wllh wasu masu irin haka babu boka babu mallem suke amshe mijin daga uwar yaran data gama shan wahalar gina mijin nata sama taka, Se kiji ana ai wance ta kwace gida se abinda tace ake yi a gidan, to mu sani harda ire iren waWannan abubuwan da muke Waukarsu ba a bakin komai ba, tuni kuwa Maman Isa ta dage ita haka dai a cikin ™awanta da ´an uwanta take sa a mata wasu abubuwan a sacen itama, tin da dai yanzu rayuwar ta haka ta zama, kowa abu a sace yake yi baya son wai ya san yana yin abu kaza daya danganci magungunan matan. Se kuwa gashi Alhaji Ibrahim Win ya fara rage tsangwamar nata da yake yi, Se a lokacin ta zauna tayi karatun ta nutsu ta gano kuskuren data Jima aikatawa kanta, wanda a fakaice seta fara ma Ummin albarka, don ko babu komai ta dawo mata da martabarta data rasa baya, ahankali ahankali ummi ta fara seta Jan gida ta ™ar™ashin ™asa. Ciki kuwa harda tsoma kanta cikin"

rayuwar auren su Maman Nuwairah tare da abokiyar zamanta husna dama dadiron ™anwarta Jiddarh.....

a&

"Yana zaune akan arm chairs Win dake cikin office nashi, yana sake na zartar komi daki daki. Wanda"

hakan ya ta'alakka da kashe wani jami'insu Sameer da akayi wajen binciken ™ungiyar _Buried Bo-Death_

Ahankali yaji zuciyar sa tana tafarfasa kan wasu maciya amanar da suke Suya a bayan kakinan jikin su

"suna cin amanar ™asar su. Tabbas beyi mamaki ba da sunan Kanal bappa babayo ya fito a jerin suna yen yaran ´an ta'addar da Acp Maleek ya turo mishi. Tare ma da bayanan shi canal Win shi ya bama Waya daga cikin ´an bayanai akan babban amininsa captain Sameer, wanda se gawar sa aka turo musu yan ta'addar sun she™e. Wani abu ne yazo ransa nan take wanda yake ganin kawai shi hakan shi ne babbar mafitar da yake da a halin yanzu. Se bayan sallar Isha'i yau kam ya bar wurin aikin nasa, dake a gajiye ya dawo ko dinner be fito ba na dare, wanda dama ba wani abu me nauyi yake iya ci Win ba inda da dare ne. Har Wakinsa Ammey yau da kanta ta kai masa fruits se coffee da dangin su snacks haka. ko a washe garin ranar ma sosai aiki ya sha kansa sosai wanda be sake samar kansa ba se dare a yau Win, don yau kam ma"

"se wajen sha biyu ya dawo gida, sabi da haka se haWu war ma ta fara musu wuya tsakanin sa da Nufaisah, sosai ayyuka suka caSe masa cikin satin wanda sanadiyyar hakan gar wata ´ar ramar wuya yayi. Ana cikin wannan tsaka me wuyar kuma a daren ranar larabar ranar aka nemi Kanal bappa babayo aka rasa a hanyar shi na komawa gida. Wanda wasu daga cikin manyan sojojin suke ganin kamar yan ta'addar ne su kayi kidnapping nashi, wanda kuma aka Wora alhakin aikin nemo shi akan Captain AA."

"a& Don haka ma seya zama gaba Waya hankulan jami'an tsaron ™asar atashe yake. sakamakon kiddnapping Win Kanal bappa babayo Win da aka yi, domin kuwa kiddnapping ne na ban al'ajabi da ban mamaki da firgitar da zukatan duka soldiers, domin taya za a yi ma a ce an samu damar ™wamushe, duk irin tsaron da yake da, wanda duk inda zashi yana kewa da soldier masu bashi kariya, inda dai daga ™arshe aka gano cewa wata waya aka ™ira shi like irin ta anyi masa barazanar nan. Shi yasa ya fita a sace shi kaWai Win sa. Kuma mafi ™arin mamakin ma shi ne a nan kusa da Headquarters nasu aka tsinta motar sa, shi yasa hakan yake sake zama kamar wani babban al'amarin ne kuma na daban. tayama za'ace anyi kiddnapping kamo Headquarters nasu kamo abinda befi ajiyar numfashi da sau™ewa ba, lalle kosu waye waWan nan masu kidnapped Win manya ne, don hatta wayoyinsa a cikin motar aka bari bayan an anyi hacked na duka callings Win daya samu daga ranar, ta yanda duk iya kwakkwafin mutum be isa samar ko wanne irin sheda bane daga wayar don anyi blocked na komai. Kafin kace mene sega zancen ya zama"

"very lates a media. Gidan jaridu, television's, radio Babu inda basu yaWa wannan babban al'amarin ba."

a& NIGERIAN ARMY HEADQUARTERS ABUJA

"Su kansu gaba Waya sansanin nahiyar filin sojojin, cike yake ma™il da manyan sojojin ™asar Nigeria dama"

"™ananun ma'aikata, kowa sai faman kai wa da komowa yake. babban burin kowa A wurin bai wuce ace terms nasu ne sukayi winning wannan cese Win ba. Don haka kowa yake ta famar shige da fice. A natse motar sa ta faka daga compound na adana motocin, be fito ba yana zaune daga cikin motar nashi, Se ™afarsa Waya daya ziro waje yana karkaWawa Wayar kuma tana ciki yana nazartar kowanne motsi na"

soldiers Win daga harabar wurin.

Kafin ya fito daga cikin motorn sanye da uniform na kakinsa.

"cikin takun ™asaita da cikakkiyar kamala, da haibar da subhanahu wata'ala yayi masa haka yake tunkarar"

"babban filin taron soldiers Win kai tsaye. Tuni sojojin wurin suka fara sara masa, tare da ™ara shiga taitayinsu. saboda tsabar cikar zatinsa yasa idan yana tsaye a wuri babu wani mai iya Waga idanuwansa ya kalle shi, bare kuma kasami zarrar haWa idanunka da nashi. wanda ya amsa sunan shi 'a matsayin namijin mazajen fama, wanda duniya take alfari dashi kasan cewarshi soja mai tsananin aiki da gaskiya. Don haka cikin wani irin zallar izzar da yake da, yake tunkarar compound Win da sojojin ke tsaye. A hankali yayi sallama a wurin wanda yaja hankulan jami'an tsaron wajen gaba Waya wanda basu san da tsai war sa wurin ba. Fuskar nan a matu™ar haWe sammmmm babu annuri, ko wargi acikin sa. Nan take kowa na wajen ya shiga ™o™arin solid nashi. Lieutenant Nassar Bunza ne dake tsaye daga gefen sa hannun sa ri™e da wasu files. Ya sara mishi tare da mi™awa Captain AA. Files Win dake hannun sa wanda El-lateeb yay saurin warcewa daga hannun Nassar Win cikin sauri. Wani irin matsiyacin kallo da Captain AA Win ya watsama El-lateeb Win ne yasa shi sakin files Win ba shiri, har jikinsa na Wan karkarwa, dan wani irin Soyayyen sirri dake Soye cikin idanun AA Win, hakan yasa idan harya watsa ma idanun kake diriri cewa ka shika hankalin ka take kuma. Halama yama Nassar Win daya biyoshi a baya,hakan kuwa akayi jiki na mazari Nassar Win ya bishi a bayan kamar yacce ya bukata Win. Kai tsaye babban office nasa ya nufa cikin tafiyar nan ta jinkai da jin ya isa, saida ya zira yellow card kana ™ofar ofishin ta buWe, shiga yayi da sunayen ALLAH Wauke saman laSSansa, yana shiga El-lateeb Win ma na shiga, yana shiga kai tsaye kujera yaja ya zauna ya Waura ™afa Waya kan Waya. kana yama El_lateeb Win nuni daya zauna shima. zaman kuwa yayi bayan yayi solid nashi halamar girmama ogan nashi,files Win hannunsa ya zube gaban sa wanda dukkan bayanai ne da su ka shafi wannan cese na kiddnapper's Win ne a ciki. Se da suka tattauna wasu maganganu masu Wan tsayi tsakaninsu kana El-lateeb Win ya fita. Bayan bayan fitar El-lateeb Win ne AA ya Wauko wasu decoment irin waWan cen files Win exctly... Wanda abin ya bani mamaki nima a karan kaina. System nashi ya janyo yayi wasu ´an danne-danne, kana yamayar system Win ya rufe, yana sassauta fushin dake kwance saman cute face nashi kafin ya saki wani lalataccen murmushi a bayyane yana me furta. ""Ka shigo hannu"" daga nan ya shiga wasu rubuce ² a laptop nashi har zuwa dare, salla ce"

kaWai ke fitar dashi.

*After isha'i*

A hankali yake mirza starryn motan nashi tamkar baya so ko irin wanda aka ma dolen nan. Daga can

"™asar zuciyar sa kuma wani nishaWi yake ji amma baka isa gane hakan ba kai tsaye, don a bayyane ma fuskar nan tsuke take tammm ya dafaffen kunun kanwar da be samu haWi ba lolz . A natse ya danna horn sau Waya inda Get man dake zaune daga jikin ™ofar Wakin sa, yana sauraran labaran yau da kullum yayi saurin tashi yana buWe ™aton get din gidan. Kai tsaye ya harba hancin motor nashi zuwa harabar gidan, ""Ginshi ™in dutse kowa ya yi karo da kai shika faWi, Soja mazan fama! Namijin mazaje An buga dakai an barka, Sai dai su buga su barka kaiWin ajiyar ALLAH kake murucin kan dutse neeee"" haka ya tsinta kalaman get man nasu wanda sau da dama dama ya kan tsinta ire-iren hakan daga gare shi. babu kowa a palourn nasu yau ma kamar kullum kowa harya kama makwancinsa, kai tsaye hanyar upstairs nashi ya nufa cikin tafiyar sassarfa, ""Aliyu!!!"" haka yaji sau™ar muryar Mahaifiyar shi har tsakar kansa tana fitowa daga kitchen hannun ta Wauke da plat da cup. Tana me furta ""Sai yanzun kake dawowa yau"

"Win ma?"" Ta furta da alamar tambaya. ""Wllh ayyuka ne suka mana yawa sosai Ammey"""

"""To madalla ga dai lunch naka yana jiranka idan ka gama shiryawa"" ta faWi tana ajje masa a dining na"

duka mahaWan babban palourn gidan.

"""Banjin cin woni abu Ammey naaa coffee ma is ok kawai"" ya bata amsar yana wani ya tsine Kyakkyawar"

"cute face nashi. ""ALLAH yanzun Mazan fama baza ka daina wasa da cikin kan haka nan ba ?. wajen kin son cin abinci ba ko?, kai koda yaushe ba zaka ware kaci abincin kirki har hakan na nemar zamar maka Wabi'a ma ko?"" ""Zan dena soon Ammey"" ya yi maganar yana hayewa samansa, a Wan gurguje ya shiga zare kayan jikin sa yana rage daga shi sai short,don hatta farar best Win ma daya cire cilli yayi da ita a tsakar Wakin. toilet ya shige ya tara ruwa masu Wumi da ™amshi a cikin bathtub, Nutsewa yayi a cikin ruwan, ™amshi da Wumin ruwan na ratsa dukkan wata sassa na jikin shi. After just 40 mint ya fito yana ™amshim shower gel, Waure da fari tass Win towel ya fito sai uban ™amshi yake zubawa. clothes nashi ya shige yana shiryo kansa cikin fararen kayan bacci masu tsananin taushi, Inda gaba Waya siffar cikakken namiji ya gama baiyana ajikin shi,damatsan hannunsa kuwa yadda kasan irin na prabhas Win nan haka yake. dadduma ya Wauka yana shimfiWawa, yayi sallar daya saba kamar kowanne daren duniya rakaa biyu, parlourn nasu ya nufo kai tsaye daga saman shi, cikin tafiyar nan ta zaratan maza wanda sukayi fice wajen sadaukarwa wa aikin su. Coffee Win kawai ya sha kana ya koma saman sa, zaune ya kai gefen gadonsa yana janyo jakar laptop nashi, Akan cinyarsa ya Waura laptop Win kana ya debo wasu files ya shiga wasu ´an danne-dannensa, copying komi yayi cikin laptop nashi kana ya rufe. Adda'ar bacci yayi cike da tarin nutsuwarsa, kana ya kwanta tare da tasbihi wa cen ™asar ranshi. Ahaka har barci yazo yayi"

gaba dashi cike da wasu irin mafarkai barkatai.

*WASHE GARI*

"Gaba Waya suna zaune a babban parlourn nasu, Abbu, Ammey, Nufaisa dukka suna kan dining table Win"

"zazzaune, kowa yaja plate na abinda yake so gaban sa, ™arasowa yayi yana faWin. ""Barka da safiya abbu naaa"" ""Barka Aliyu""Cewar Abbun yana amsa yaron nashi."

"""Yauwa abbey naaa"" yayi maganar yana gaida Ammeyn sa again,"

"""Barka da safiya Yaya"" Nufaisa ta gaida yayan nata. Kujera yaja ya zauna bayan ya amsa gaisuwar autan"

"Ammeyn. Tare da furta ""Ammey coffee"" ya faWa hakan yana wani ya tsine fuska, sammmm yau bayajin daWin jikin shi, kuma yasan baya rasa nasaba da aykin daya kusa kwana yi a daren na jiya."

"""Coffo Ammeyn ta mi™e tana mitar wllh ba zai sha mata iyaka COFFEE ba yau dan ma yaji da wai."

"""Ya fama da aiyuka Aliyu?"""

"Abbu ya faWa yana fuskantar yaron nashi. ""ALHAMDULILLAHI Abbu Naaaaaa muna ta fama dai"""

™ara duban yaron nashi da kyau Abbun yayi yana me sake faWin.

"""kiddnapping Win nan da akayi na canal wllh sosai ya taSani Aliyu, wa ku jami'i ai ma fa kenan? Ina"

"kuma ga sauran Al'umma tin da har suka fara ta kan manyan jami'ai irin su canal bappah, na rasa mene mutane suke naima har haka a cikin wannan duniyar, dan ALLAH Zaki a tsananta binciken nan!, ga mutuwar abokin aikin nan naka Sameer shi fa"" ya ™are zancen cikin muryan tausayi tsantsa. Shi kuwa A A cikin ladabi irin nashi da girmama maganar mahaifin nashi yace. ""IN SHA ALLAH Abbu zanyi iya yina iyaka tsanani kuma, har kamo gaskiyar wannan cukurkuWaWWan al'amari ya baiyana kansa IN SHA"

"ALLAHU"""

"""ALLAH ya shige gaba a dage Sosai Kamaala"" Abbu ya faWi wanda jin sunan da Abbun ya ™ira shi dashi"

"ya sanya Seda ya Wago ya kalle shi, inda shi kuma Abbun ya nuna irin bema san abinda ya faWa Win ba."

"""Ameern ya rabb, IN SHA ALLAH zan tsananta Abbu"" ya amsa yana aiyana abubuwa masu dama acikin"

"ranshi, barin ma *KAMAALA* Win da ya ™ira shi dashi, domin se yake jin tamkar sunan nashi kenan, kuma ya sha amsa wannan sunan a darare da yawa cikin mafarkan da ya kan saba yi sau da dama. Fitowar Ammey daga kitchen, hannun ta Wauke da plate with cup ne ya sanya shi dawowa daga Wan takaitaccen tunanin da ya tafi. soyayyan cheef ta haWa mishi da tomator ta soya mashi sama-sama, da kuma haWaWWan coffee nashi, wanda yasha kayan ™amshi, gaban sa ta ajje masa kai tsaye tana zama a nata wurin zaman. Inda Abbu ya furta. ""Ummmm iyeee kaga Wan gatan ammeyn shi ba, shi ne ta ware ka kai kaWai Win ta soya maka abu me daWi mu kuma ta bar mu da Wumamen tuwan jiya se black tea"""

Abbu ya faWi hakan yana shafa kan yaron nashi.

Wani smile ne ya kwace mishi wanda baiyi niyar barin sa ya fito ba.

"Iya tsanani kammm suna ™aunar junansu babu laifi, Hankali kwance yake sipping coffee nashi Sannu a"

"hankali, har yayi rabin cup Win ajjewa yayi kana ya janwo plat na soyayyan cheese nashi."

lomar farko da ya kai ne yasa shi wani Wan lumshe luhu luhu eyes nashi tare da rolling na eye balls

"nashi, daWin abin na ratsa duk wata sassa da gangar jikin shi zuwa saman harshen sa. Ya sani tabbas cewar"

"*AMMEYN SHI* gwanace wajen iya sarrafa girki, ko yaya tayi girki sai kaji kamar kada abincin ya ™are..."

"Suna kammala dinner nasu yama iyayen sa sallama kana ya wuce wurin aikinsa, kasancewar shi ne da"

alhakin wannan cese Win. Directly Computers rooms nasu ya nufa yana wannan tafiyar ta cikakken

"namiji, kana ganin tafiyar kasan tafiyace ta zaratan mazan gaske. yana shiga room Win cikin girmamawa gaba Waya suka mi™e suna ™amewa, hannun su saman goshi nan su."

Kai kawai ya Waga musu yayi abinda zaiyi yafita abinsa yama bar Wakin baki Waya. Cikin motor shi ya

"nufa da kuma da fitowan nashi inda alamu suka gama nuna wani wuri ya nufa. Har wasu daga cikin soldier's na ™o™arin rufa masa baya amma ya dakatar dasu, tafiya yake cikin kwanciyar hankali da tarin nutsuwarsa. Ahankali yake mirza starryn motorn, yana bin sautin karatun alquranin dake tashi acikin"

motar na Afif Muhammad taj.

Gaban wani Lafiyayen plat house yayi parking car nashi. Inda gidan ke zagaye da wani irin tsaro na

"musamman, kai tsaye suka buWe masa get na gidan ganin shi ne da kansa. Cikin harabar gidan ya nausa da ™atuwar motar shi kai tsaye, sai da yayi kamar minti biyu sannan ya diro daga cikin motar, Sanye cikin kakin sojojin daya gama amsan jikin shi ya fito, Se p-carp Win dake kansa inda ya ™arama Kyakkyawar fuskar sa kyau da zati. Izinin shiga ya aika a tambayo masa jin ko waye kuwa yasa take aka bashi umarnin shiga cikin gidan. da ³ar sassarfa ya nufi cikin babban parlourn gidan, Manyan mata ne biyu zaune a ™ayataccen parlourn daya gaji da haWu wa, Se wasu samari da suka fi kama da twins ne, Se kuwa wata matashiyar budurwa wacce shekarunta na haihuwa ba zasu wuce 21 zuwa 22 ba se kuwa yara su uku irin tafi in bika Win nan. Da sallama Wauke a bakin sa ya shigo Parlourn, inda gaba Waya mutanen parlourn suka Wago suna kallon mai sallamar haWi da amsawa. Gaida shi suka shiga yi saboda tsabar kwarjinin daya musu, a natse ya amsa su yana sake tambayar su Canal Win baya da wasu abokan gaba ko a cikin abokanansa haka?, duk suka amsa suna cewa gaskiya basu sani ba kawai dai yan ta'addar ne suka Wauke"

shi. Daga haka ya musu sallama bayan ya bama Wan ™aramin yaron da tin da ya shigo rafas na kuWi.

"daga nan wurin aikin sa ya koma yaci gaba da bibiyar shige da ficen kowa daga Headquarters Win, wata"

"Soyayyar ajiyar zuciya ya saki lo™acin da yaci karo da wani abinda ya hargitsa tunaninsa dama lissafin sa. Yana nan zaune ™ira yashigo wayarsa CHIEF Of ARMY, shine kwance saman screen Win wayan nashi, Cikin"

girmamawa ya amsa ™iran yana karawa a kunnenshi.

"""Ka shigo office nawa yanzun ina son ganin ka, daga haka ya datse ™iran. Ko second be ™ara ba ya fita"

yana bi ta elevator yanda ze fiya masa saurin isa.

"Cikin wani tsararren babban office Win da yafi kama da building elevator Win ta tsayar dashi, inda"

"sunan *CHIEF OF ARMY STAFF* (COAS). Ya bayyana Saro² gaban door na office Win, Kai tsaye ya shige office Win cikin tafiyar nan ta mazajen fama mazajen gaske wanda ruwa,iska,tsanani, bayasa su gudu a filin ya™i. Yana jin knocking haWi da sallamar AA Win ya sau™e wata ijiyar zuciya. bayan daya gama ganin komai ta glasses Win, Wakin wanda aka seta da ctvv Camera na Wakin, kan kujerar sa yakoma yana kuma sau™e wata ijiyar zuciyar again. Da wurin zama ya masa nuni inda daga nan suka juye baki zuwa wani yare na daban, sun Webi wasu time masu yawa kafin su gama tattauwar da su kayi, inda ya dinga hashaska masa wasu wurare da wasu mutane tare da masa bayanansu da wasu yarukan da AMMEYN LAYLERHNKU ta gaza ganewa. Daga ™arshe ya mi™e yana sara masa, inda shegen Chief Win nan ashe"

"yana jin hausa, Seda yaga AA Win ya mi™e kana ya furtam"

"""Captain AA kana ganin wannan karon ba zaka bar wannan aikin a hannu naba kuwa?, domin ta ko ina"

"rayuwarka kewaye take da magautanka, kana ganin wannan karon ba zaka fito musu a mutum ba, domin ganar dasu RAMIN KURAR da suke shirjn jefa kansu?"" Hannayensa ya AA Win ya mi™ar tare da"

"lankwasa su, cikin girmama ogan sa, wanda yake masa kallon tamkar mahaifi ne a wurin shi yace."

"""Kabar komi a hannuna sir. Kamar dai kullum Win, kada ka manta niWin horon kane. dan me kakejin"

"kamar zan gaza wannan karon ma, Fito musu a mutum kuma ba shi ke nufin kawo ™arshen ire irensu ba,"

"ta hanyar rainin hankalin da suke bi muna ta hanyar ne zamu bi domin tarwatsa zukatan su, idan kuwa muka ce zamu fito musu a mutum Win hakan ba shine mafita ba, domin hakan bazata taSa sanja rawa ba,"

"Idan zaka kama tsuntsu mai wayo ta wuya ake kama shi sir, Idan tsanani ya yawaita, akwai bukatar"

"rikiWewa ka zama shaiWani domin kawo ™arshen sheWanai """

"Ya faWi maganar yana kallon wani gefe daban,ba kamar da da yake kallon chief of army ba. Da wani"

"irin kallo chief of army ya shiga bin AA dashi, kallo ne irin na alfari lalle sai yanzun yake sake yarda Wari bisa Wari tabbas wannan Win renonsa ne ba kamar sauran ba, kai ya shiga gyaWawa yana tafa hanna yensa yana faWin. ""weldone zaki weldone lion haka akeson mazan gaske tamkar dai kai Win nan"" Sajen"

fuskar shi yashiga shafawa haWi ta faWin

"""wannan Win *horonka ne* sir."""

Tare da sake sara masa cike da wani irin girmamawa yana fita a office Win duka.....

3 day's

Cikin wasu haWaWWun riga da wando na campanyn Christian Dior saddle brook ya fito brown se Waukar

"ido kayan suke, ba ™aramin amsar jikinsa kayan suka yi ba, abinka da cikakken namiji me jini a jika da Wan sassarfa yake sa™™owa daga stair Win, Zazzaune ya samu su Ammeyn sa tare da nufaisa kasancewar weekend ce yau Win, zama yay tare da gaida iyayen nasa yana yin Breakfast nashi, ya Wan jima a zaunen suna taSa fira kafin ya musu sallama yana cewa ze le™a companies nashi. Da fatan alkhairi iyayen nasa suka bishi, inda shi kuma kai tsaye yana nufar inda tarin car's nashi suke, soldiers din dake harabar gidan ne suka nufo shi suna ganin fitowarsa, da hannu ya musu alama su dakata, tare da nufar wata"

mahaukaciyar black merkadez benz ya hau. Kai tsaye ya cilla hancinta Saman kwalta yana nufar

"katafaren unguwar asokoro wadda take nan da manya manyan ™erarrun gine gine na zamani, duk"

"inda ka kalla zaka so kara kalla a wurin, domin kuwa tamkar ba'a Nigeria ba haka anguwar take, ko ina ka Waga idanu ka kallah sai ka ji baka son kawar da kanka daga wannan wajen, tsaruwa iya tsurwa, haWuwa iya haWuwa kammm anguwar ta gama haWu wa. Gaban wani shegen gini yayi parking tare da danna zira card Win dake hannun sa, take wurin ta buWe ™aton jibgegen get Win. Kai tsaye ya danna hancin motor nashi zuwa cikin gidan. Haka ya shiga ratsa get kusan ukku, kana yay parking a wani shegen parking space Win da ya gaji da haWuwa, inda suke sha™e da wasu shegun tsadaddun motoci, tamkar companyn kera motoci haka wurin yake, kowani mota ka Waga idanu ka kallah sai ka sake kallah saboda tsabar tsananin kyau da tsadar motar, kallo Waya zaka ma dogon ginin da yafi kama da masarrafin kera motoci. A kusa da wata car wacce ta gama nuna cewar ba'a dade da hawan ta yay parking tashi car Win, Wani basamuden mutum ne ya fito daga wata hanya yana fito masa motar, cikin zallar izza ya fito yana ™ara"

"gyara zaman p-carp Win dake saman kansa, wanda lallausar sumar kansa ta fito ta ™asar ™eyarsa."

"Ya Ilahi wannan gida kacokam Winsa saidai mu ™irashi da aljannar duniya, ga wasu haWaWWun beneye"

wajen hawa ashirin da wani abu. Wanda hakan yake nuni da cewar ko dai wata masana'antace aka gina

"kuma ba'a buWe ba, kodai irin suit hotel Win nan ne, tafiya ya soma cikin tsananin zallar iya sarrafa"

"tafiyar kanta, wannan matashin na take masa baya, wata rantsatstsiyar ™ofa ya dosa wannan karon ma da card Win yayi amfani, take kofar ta buWe sai gashi cikin wani irin azababben parlour, Baki Waya parlourn Wauke yake da wasu uban lumtsuma lumtsuman kujeru wajen set huWu, ga ta ko ina na parlourn kewaye da na'u'rorin sarrafa abubuwa, gaban wata kerarriyar ™ofar glass ya nufa, bayan ya shiga cikin lifter Win ya danna Black C floor 13 zuuuuuuu lifter Win tayi ™asa dashi idanunsa Lumshe a haka har ta kawo shi floor Win, still wasu kofofin da suka kusa kwance

Please Login or Register in order to submit comment