You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kai tsaye ya sake ratsa dogon Parlourn SHAMEER yayi,yana nufar ™ofar da zai sada shi da ainihin Parlourn Sarki AFUUD Win na musamman, se dai yana isa dakaru masu tsaron ™ofar suka dakatar dashi, wanda ya sanya shi wani irin Wago kansa, tare da auna musu wani mugun kallo me cike da gargaWi, cikin takunsa me zafi irin na zaratan mazan dake ji da kansu yake takun, kai tsaye yana isa katafaren parlour na alfarmar da aka gama ™ure aidiya ta duk wata kwalliya a cikin parlour Win, komai na Parlourn black ne, gefe guda kuma Sangaren dusty rose ne da wani irin cool black furnishings, wanda floor Win ya Wauki wani irin shiru irin na mutuwar da wajen yay ne, ze baka tabbacin mazaunin wurin bame son kowacce irin kwarabniya bane, Yana zaune ™afarsa Waya kan Waya a cikin wani dogon corridor crew na glass, wanda tin farkon shigowarsa Sangaren ya sani, don haka kai tsaye ya Wago kansa yana sau™e ganin nasa"

akan Wan yayansa *SARKI ASHFUD* A da......

Yana sanye cikin shiga ta alfarma wanda tuni shigar tay bajintarta na fallasa siffarsa na kyakkyawan

"namiji mai cikar zati,jarumtacce kuma mai cikar ™irar halitta da dirarren siffar jiki. Kallon second yama SHAMEER Win yana saurin Wauke ganinsa akansa, dan yanda kyau da kuma cikakken kwarjinin SHAMEER Win me girma da rikitarwa yake da shi, wanda sak yake irin na mahaifinsa, wanda hakan sau da dama"

"shike kusan ruWar dashi akan yaron,"

"Me ya tuna kuma se yay saurin daidaita kansa da natsuwarsa, tare da tattaro kansa duk wata nutsuwa"

da ginshira haWi da ™arfin izzarsa.

"a& A can bakin get kuwa,AA na sanyo ™afarsa zuwa dandanin compound na sararin masarautar wata iska me ™arfin gaske na tashi, me kama da guguwa, Wanda kuma acikin hakan ne aka sake sakin wata wal™iya mai masifar haske, irin walkiyar nan mai zuwa tamkar an watsa dogon bulala koko tafiyar maciji me tafe da rugugi wanda yafi kama da sau™ar aradu. Tuni iska me ™arfin nan ta cukuwkuye katafanin compound Win, daidai ana sake sakin wata wal™iyar me masifar haske da tarsatsi, kafin wata iriyar tsawa mai masifar ™arfi yabiyo bayansa, wanda ke fitar da sautin ruguginta da masifar ™araji da gigita dukkan bani adam. Wanda cikin wani irin masifar tsoro da gigitar daya dirarma AA farat Waya ne ya"

sanya shi furta.

"""Hasbunallahu wani'imal wakil. Subhanal Lazi yusabbihul ra'adu bi hamdihi wal Mala'ikatu min"

"hiyfatihi!!!"" A take kuwa aka sake sakin wani wal™iyar haWe da wata iriyar firgitacciyar tsawa mai masifar ™ara mai razana dan adam dasa hanjin mutum kaWawa. Wanda gaba Waya ya amsa duka gidan dama duniyar, Cikin wani irin tsananin tsoro da masifar gigita ta duka mutanen dake fadar kowa ya shiga"

"cakumar na kusa dashi, kowa gaba Waya ilahirin jikinsu na rawar wani irin tsoron daya kamasu lokaci"

"guda, saboda hasken wal™iyar da ake tayi babu ™a™™autawa, har yana tsaga wasu ™ofofin gilasan..."

"A can Sangaren SARKI AFUD kuwa, wani irin bugawa yaji zuciyarsa tayi da masifar ™arfi, yayin da gaba"

"Waya ilahirin jikinsa ya Wauki rawa, shuuuuuuu haka yaga kamar gilmawar abu ta cikin idanunsa, daidai tsawan na tsayawa wanda ya sanya shi saurin dubar inda SHAMEER ke tsaye, sedai wayammmm. Ya yun™ura da niyar yayi magana kenan wani irin tsawar ya sake sau™a mai masifar rugugi."

"A take jikinsa ya shiga wani irin masifaffen tsuma, saboda tsananin tsoron daya dirar masa na lokaci"

"guda, jikinsa har na Waukar kamar Wumi Wumi me tafe da zazzafan zazzaSi."

a&

"AA baki Waya jikinsa be dena tsumar da yake ba, gashi jikin again se wata rawa yake kar³ haka jikinsa ke"

"rawa yayin da baki Waya tsikar jikinsa suka gama mi™ewa, tin daga tsa™iyar kansa har zuwa babban yatsan ™afarsa, ga zuciyarsa dake wani irin buga masa wanda ya sau™ar masa da wani azababben ciwon"

kan nan take.

"Akuma lokacin aka sake sakin wata tsawa da wal™iyar, Wanda ya sanya shi ri™e kansa yana me furta."

"""Hasbunallahu wani'imal wakin, Innalillahi wa'inna ilahi rajiu'n, La'ilaha Illah anta's subhanaka Inni"

"kuntu Minal zhalimin, Allahumma Ajirni fii musibati wa'ahlifli khairan minha!!!..."" Daidai da kai ™arshen adda'an nasa daidai da lokacin da kece da wani irin ruwa me masifar ™arajin daya sau™a da bala'in ™arfin tashin hankali. A kuma daidai lokacin ne ya faWo ainihin compound Win tamkar wanda aka jefo, ya fara"

zagayawa domin jinsa yakeyi tamkar ana tafiya dashi ne a cikin sararin samaniya bisa gajimare.....

a&

*UMMULYOODAH L ADEEENERH...*

"Cikin wani irin ™arfi haWi da tafasar jini ta mi™e tsaye akan diga diganta, ko ina na jikinta na wani irin"

rawa da tsuma....

"""Lokacin har yayi kenan KAMAALA ASHFUD RAHEEM DAWOOD?"""

"Tayi maganar tana soma Jan ™afafunta da suke WauWWaure cikin mari tare da hannayenta, se kuma tayi"

"wata dariya tare da tofar da miyau me ™auri da yau™i daga cikin bakinta, Wanda ya taho da jini me tafe"

da zazzafan wari.

"""Lokacin ku ya fara daga yanzun, ku shirya wannan babban ya™in, domin lokacin sune wannan Win, don"

"mazaje ne bisa kanku wanda aka lulluSe haihuwarsu ta ´an baiwa da rawayar haskake guda biyu, tabbas wata ala™ar tana wanzuwa ne daga sadaukarwa!,Wata ala™ar kuwa ta na wanzuwa ne daga kuskure Waya tak!...Wata ala™ar kuma tana wanzuwa ne daga lokacin da wasu Soyayyun surrukan da suke ™asan zuciya suka motsa!, Motsawar da zata girgiza tarayya da duniyar wasu da yawa, wata ala™ar ta zuciyar da ta yarda da kanta ne wacce take jin kai tsaye za ta yi sadaukarwar abubuwa masu dama. Sai dai wannan ala™ar tana son buWe shafin farkon labarin kune na ™addara, akan ala™ar dake tsakanin wasu zu™ata da suka yi lin™ayar da idanu ba sa iya tantance nisan tafiyasu, kuka raba tunaninsu da ruhohinsu!kuka raba dariya da farin cikinsu, kuka ™ulla sharri da sharri mafi muni, Wanda yayi sadaukarwa akan jinanensa biyu daga ™arshe, shin ta ina kuke tunani ko iya hango ta yanda matsayar labarin zai kasance???. A"

"tare da kirki dole ne a gauraya da zarra wannan a jininmu yake """

"Se kuma ta ware duka hannuwanta guda biyun, tana me sake furta."

"""YA ALLAH!, kai ne ka ™addara min wannan daddaWar jarabawar taka kuma na amsa da hannu bibbiyu,"

"haka kuma kai ka ™addarar duk kan abinda zai faru dani a yau Wina har dama gobena. Haka kuma komai a cikin ikon ka da yardarka suke, Ya ALLAH kaine ka zama gatana ka zama tare da ni tin daga farkon fara tafiyar har zuwa tsa™iyarta, YA ALLAH a koda yaushe cikin gode maka nake, akan duk abinda ka jarabceni dashi a cikin rayuwata, ka kuma bani mafita akan wannan al'amarin, domin kuwa UBANGIJINA ka fini sanin daidai, Komai na rayuwar Wan Adam na tafiya ne bisa tsari da kuma ™udurarka, komai kaga ya faru da bawa dama tun fil azal hakan na cikin rubutun kundin ™addarar sane, Wala ˜ADDARA me ™yau ko akasin hakan se dai masu iya magana sukan ce ita ˜ADDARA abace mara tabbas nan dake takan iya sanjawa. Kamar yadda tawa zata sanja a cikin tsa™iyar labarin, Ya ALLAH ka fini sanin daidai na, ka mana maganin dukkan matsalolin da suke kewaye da wannan rayuwar tamu!, ka Zama gatan Mara gata, ka sanyaya zukatan bayinka ya ALLAH ka kuma nesan tamu daga cikin gurSatattun bayinka marasa tsoronka"

"da bijire maka. """

Se kuma ta dakata tana sha™ar wani wahaltaccen numfashi haWi da ijiyar zuciya. Tare da furta.

""" 5@'â 5ĜJŬ5ĜYŬ5Ĝ`Ŭ5ĜhŬ 5ĜOŜ5Ĝ^Ŝ5ĜbŜ5ĜZŜ"""

*AA*

"Tamkar kuma wanda aka tsayar tare da dawo dashi cikin nutsuwarsa ya tsaya cakk akan diga digansa,"

"don haka ya fesar da wata zazzafar numfashi tare da buWe idanunsa tarrr, Wanda basu sau™a akan komai ba se akan get na ba™ar ™ofa, Jinin jikinsa yaji yayi wani irin harmutsawa da wani kalan tafasar kai tsaye, ji yayi kamar ana zaSaSSaka namomin jikin sane ,kamar kuma ana tafasa kkwakwalwar kansa ne, kallon ™ofar kawai da yayi yaji gaba Waya duk wani hope tare da feeling nashi naga ™ofar ne, don haka kai tsaye cikin kwarin gwiwwa ya nufa hanyar da ™ofar take, sedai taku Waya ana biyun kawai da yay yaji"

anyi wani irin juyi tare da katantanwa dashi anaaaaaaaaaa........

a&a&a&a&a&

_Assalamualaikum barkanmu da safiya fatan mun tashi lafiya? Ina ta ganin receiving messages da test

"messages na wasu daga cikin gidan nan wai basu ganin post na Littafin RAMIN KURA, Maganan gaskiya I'm not happy da yanda ku ke not encouraging at all. Sometimes sai nayi ta tunanin wasu irin mutanene cike da wannan group Win? da kullum ake ta maimaita magana Waya amma kunfi ™arfin bada reactions da response. Just common like da zai Wauke lokaci bame yawa ba shi ne abin ™yashi. This writing is not an easy thing gaskiya saboda haka na dakata da muku post, duka masu son littatafaina iyaka Telegram ma Is okay, Saboda suna bani nishaWin daya fi nan, Shi yasa nake Sha re ku wani bin nima, because I can't be doing the same thing over and over again kullum. Saboda haka koda zanci gaba da post Only telegram da account Facebook nawa kawai zan kayi nima na gaji Wllh masu bina idan na bar"

"Online zansa ™afan wando Waya daku aha, Kana masu bina PC sumin comments daga yau na yafe bana so"

wllh Indai ba za'a zo group amin ba. Saura ™iris wllh DUNIYAR WhatsApp Win ma su nemeni su

rasa _

"Kuma an kammala Free Book,ganan badan halinku ba, idan kun ga dama se kuzo ku saya kuma badan"

halinku ba eheeeeeee _

"_ALHAMDULILLAH,ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH ala kulli halin !!!, Anan zamu dakata a"

"book One na wannan nazartaccen zazzafan littafin namu me suna RAMIN KURA, sai kuma Allah ya haWamu da masu rabo a BOOK TWO nashi_"

"_Tofa masu karatu yaya take ne?, Mike shirin faruwa?..._"

_Shin ya kuke ganin za a kare tsakanin masarautar UMMULYOODAH da kuma CAPTAIN AA? Shin wai ma

"taya aka haihu a ragaya?, wannan fa shi ale ™ira da ga Sarawo ga kuma mai kaya...! Kallon kallo akuya da"

kallon kura... _

"_wai hausawa suka ce Sukatar maji hajji Sallah, to ko hakane, Sukatar mu sanin ta yadda akayi aka haihu"

a ragayar nan koba haka ba???_

*Shi kansa CAPTAIN AA Win ma wai waye?*

"_Shin miye haWin Captain ALIYU ABDULLAHI, da ™asar ADAPHAN?..._"

"*Tofa wata daban kuma wata sabuwa, wai ma su waye MALEEK da kuma HANNAH?*"

"_Shin me labarin Jan gida yake nufi damu ne shima wai?, me kuma labarin NAFISA (MAMAN NUWAIRAH)"

"yake nufi damu ne shima da akafi fifitawa fiye da kowa ma a gidan?, wanne sa™o muke son isarwa, akan wasu yayyen da su™e ri™on ™annai ko ´an uwansu, kamar dai JIDDAH, data Wauko ri™on HUSNA, Wanda daga ™arshe dai gashi mun fara ganin alamun cin Amana muraran a cikin lamarin?_"

"*Wai kuwa duk kun shirya bin AMMEY LAYLERH'NKU, domin ci gaba da warware muku wannan"

ZARE da ABAWAR dake cikin labarin littafinta me SUNA RAMIN KURA????*

"_Hhhhh dai HAjiya nace kardai na cika masu karatu da tarin jawabai, domin kuwa tafe labarin yake da"

"tarin gurmi. Gurmi gagarumi ma kuwa na musamman. Dan littafin nan Wauke yake da nasa salon da ban taSa yin irin saba. Hargitsi da cakwakiyar dake cikinsa kuwa. Hhhhumm ba'a magana, dan bama mu fara komai ba sai a book 2 nashi IN SHA ALLAHU, bamu ko tsoma ™afa ba a cikin masarautar"

UMMULYOODAH....._

_HUMMM Kai kar dai na cikaku da surutu ku shirya kawai tsaff domin warware muku zare da abawar

dake cakuWe cikin wannan littafin_

"_To wai fa naga kamar kuna manta NUFAI'SARMU ne a cikin labarin, shin yaya kuke tunani ko ganin"

"yanda dangartakarta da AA zata kaya?, kun san dama nace sena gindayar daku fiye da kima, to na baku"

"satar amsa, kuje tsakanin HANNAH, da kuma ita NUFAI'SAR TAMU, ku ware mana waye star namuuuuu .._"

"*Ze aureta ne?,ku kuwa bazai aure taSa...*"

_Duk zamu samu amsoshin waWannan tarin tambayoyi namu ne idan mun shiga book 2 da yardar Allah.

Nan muka kawo ™arshen BOOK 1 NA RAMIN KURA Wanda basu biya ba su hanzarta don kar ayi tafiyar

"babu su littafin RAMIN KURA 1k ne kacal babu yawa, Wanda yanzu kuma na dawoma da masoya 700 kacal_"

_Ga duk mai son biya kai tsaye zai tuntuSeni a wannan number_

08104493215

Wanda suke sun biya zasu turo kuWin su cikin wannan asusun bankin

8104493215

Maryam Nasiru

Opay

Or

3206656358

Maryam Nasiru

First Bank

A turo shedar biya ta wannan number

08104493215

_Kardai ku manta this one ma is not for free zaku Antayo 700 ta Asusun banki na 3206656358 Maryam

"Nasiru first Bank ko katin mtn ta wannan number 08104493215 vip suma is 900 kamar yanda kuka sani masoya I no kuna bani goyon baya fiye da yanda nake tunani don haka ina ma kowa fatan Alkhairi don haka kar ku tsaya jiran ayi posting a sato muku na BABA NA BATI ku Antayo kuWinku, ku karanta Cikin farin ciki da salama yanda kuke so sai najiku masoya karku sake ayi tafiyar PART 2 na RAMIN KURA BA"

TARE DAKU BA HAJIYOYINA by AMMEY'N LAYLERH'NKU me ˜AUNAR KU FAKA FAKA_

*Byeeeeeeeee my FAN'S sai mun sake HAŠUWA a cikin PART 2 gamai Rabo. Dan koda kuWinka Saida

rabonka littafin RAMIN KURA ba hhhhhhhhhhh To ai shikenan sai a gimtse koooo? Ko zamu Wana rihazal

"ne na littafin ˜ARSHEN FURUCI ..... hhhhhhhhh, shima wani me zafin ne, yana nan tafe nan kusa......"

A gimtse kawai baaaaa.

*BY AMMEY LAYLERH *

,991¸ 8,¸81?4 .......

08104493215


Downloaded From https://tknovels.com.ng


Please Login or Register in order to submit comment