You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Tay"

"maganar tana kai hannun ta tana dukan tsa™iyar ™irjinsa, hannuwanta duka biyun ya kama yana Worawa a saman fuskarshi, tare da sumbatarsu. ri™e hannun tai ta ma™al™aleshi tana kuka sosae ""Don Allah karka min haka ya Maleek tsoron rasaka nake yi"" rungumota kawai a jikinsa yayi yana lallashinta tare"

da furta.

"""Ina son ki sanya a ranki cewar an haifeni ne badon naji tsoron mutuwa ba HANNAH!. An haifenine"

"domin kawo ™arshen baragurbin cikin al'umma, ki sani kowanne zaki mafaraucine a dawa yayinda aka shigo gonarsa, ki Wauka kamar haka ne, gona ta suka shiga!, iyakar daba tasu ba suka tsallaka, ki sani wannan Win shi ne mafarin wasar. inason ko wanne irin tsoron dake cikin ranki ki kawar dashi domin"

"*ABDULMALEEK MUSTAPHA WAZEER * ba matsoraci bane, samm ban ma haWa hanya da tsoro ba bare nasan ya kalansa ko kamanninsa suke, har gaban abada inason ki kasance jarumar mace ko bayan babu raina ki zama jajirtacciya tsaye akan aikinta kiyi alfahari da kakin aikinta na ³AR SANDA!!!"" Yana faWim hakan ya sake rungumota jikinsa da ™arfi. ijiyar zuciya dukkaninsu suka sau™e zuciyoyinsu na bugawa, A hankali kuma ya zare ta daga jikinsa, tare da kamo hannunta yana ajje mata car key na motar shi, peck ya mata a goshi yana cewa zeyi ke warta, daga haka ya fara janyewa domin jiniyar ´an sandan data soma karaWe ila irin anguwar, yana dab da fita ta sake faWawa jikin sa, itama tana cewa zata yi kewarsa, za kuma tayi ta dokan jira yin dawowarsa koda hakan na nufin zata MUTU BABU AURE. Hannuwansa na rawa ya sake rungume ta ™am, yana ce da ita wannan ba al™awari bane kada tay masa haka, Kanta ta Wago dake malale da ruwan hawaye, tana cilla mishi wani kallo me kama da harara, Se kawai ta haWe bakin ta da nashi wuri guda, tana me furta. ""Wannan Win tabbaci nake baka, babu wanda ya isa keta gonar daba tashi ba, zaka dawo!, zamu rayu!!, zamu rayu damu da yaran da zan ta haifa maka ABDULMALEEK MUSTAPHA WAZEER, ina jin hakan a duk wata magudanar jinin dake gudana a jikina. """

"da sauri ya janyeta a jikinsa ya na fita a motan, sabo da wani kalan kukan da yaji ya taho masa. Numfashi me ™arfi ya saki lo™acin daya fice motan, daidai da ana sama hannuwarsa onka a shige dashi cikin motar. ""I LOVE YOU MIJINAAAAAA "" Haka yaji sau™ar muryanta da shine abu na ™arshe da kunnuwansa suka"

gama saurara. Daga nan komai ya faraaaa........

"*To ai shi kenan semu gimtse haka nan ko?, yau duk Page Win yazo min a wani kalan bahagon yanayi wllh,"

I'm so sorry my edentity people sorry for Sata muku rayukan da nayi *

_Wayyo soyayya_

"_Shin wai ma ya kuke tunanin wasar zata kaya?, wai dan ALLAH ma kuwa Kuna jiyo wani ™amshi ™amshin"

AA Win mu ne anan kusa? _

*Ku na tunanin cewar Captain AA a yanzu daya koma babban Criminal ze iya ziyartar Maleek Win mu

"kuwa?, kuje duk na baku assignment. *"

"_Wasar fa me zafi ce, kamar yadda littafin yake me zafi kuma na musamman.... _"

08104493215

*BY AMMEY LAYLERH *

:e'5ØMÞ5Ø<Þ5ØHÞ5ØDÞ5ØIÞ 5ØFÞ5ØPÞ5ØMÞ5Ø<Þ;

# Kj Wj"âJ$" o¥" KJâ Sfj"j

~Na Maryam Naseer Mirrah~

5Ø<Þ5ØHÞ5ØHÞ5Ø@Þ5ØTÞ 5ØGÞ5Ø<Þ5ØTÞ5ØGÞ5Ø@Þ5ØMÞ5ØCÞ

Book One paid

a&

Page 31&32

5ØTÞ5ØJÞ5ØPÞ5ØIÞ5ØBÞ 5ØOÞ5Ø<Þ5ØGÞ5Ø@Þ5ØIÞ5ØOÞ5Ø@Þ5Ø?Þ 5ØRÞ5ØMÞ5ØDÞ5ØOÞ5Ø@Þ5ØMÞ'5ØNÞ 5Ø<Þ5ØNÞ5ØNÞ.

# HE WILL FIGHT

# WAR

*Littafin RAMIN KURA na kuWi ne kada a Wau ha™™ina ta hanyar karantawa batare da an biyani ha™™ina

"ba. Idan kinji kinason cigaba da karanta wannan littafin toh ki biya kuWin ki akan 1k kacal domin karantashi cikin salama da kwanciyar hankali, idan kuma kinsan zaki fitar min da littafi dan Allah kada ki saya ki ri™e ku Win ki banaso. Duk mai bu™atar karantawa a tuntuSeni ta wannan number Win 08104493215, idan kuma kai tsaye kike son biya ganan no na account number nawa. 3206656358,"

Maryam Nasiru first bank*

a&a&a&a&a&a&a&a&

" Daga nan bata sake ji daga gareshi ba ita ma, tayi duk iyaka shige da ficenta a matsayinta na yar sanda"

"amma abin yaci tura. Ta inda ma zaka san cewar abin bana Allah bana kawai prison aka wuce da Maleek, duk kuwa wanda ya je da niyar ziyartar shi ba'a taSa barin sa ya gan shi, iyayen sa kuwa da kuma babban yayansa da yake costom shima duk sun™i bara su ganshi, sunce laifin da ake tuhumarsa dashi ba ™ara mi ba ne, Se a wani dare babban yayan nasa me suna Yusuf ya sama ganawa da ™anin nasa, sun yi magana me tsayi kafin yayan ya fito daga inda yake yana matsar hawaye. Hannah kuwa tin da taga abin bana wasa bane, ta dena fita ko can da nan, Se zuwan da yaya Yusuf Win yayi kana ya samu da kyar ya shanyo kan ta, inda suka fara wani aiki tare da ™ar™ashin ™asa ba tare da kowa ya sani ba. Kawai se gani a kai ta dawo bakin aiki, kowa bece da ita komai ba dan haka itama se bata ce da kowan komai ba, Commissioner kuwa dake dama abinda ya kawo shi Kanon kenan, yana kammalawa ya koma Kaduna."

"Cikin sirri ta ziyarci iyayen yarinyar nan ta Satta kama harta sama ganawa da su, inda take tambayar ko miye dalilinsu na Worawa mutumin da ya yarda daya sadaukar da tashi rayuwar sabo da tasu wannan mummunar ™azafin?. Nan take uwar yarinyar nan ta shiga kuka tana warwarema Hannah Win komai, kan cewar baraza aka musu da rayuwar su muddin basu fito sun bayyana cewar Maleek Win shine yama ³ar nasu fyaWen ba harta rasa rayuwar su. Nan take ta musu sallama bayan ta naWi komai a cikin wayar ta ba tare da iyayen sun sani ba, haka suka ci gaba da shige da fice har zuwa kan case na green snake Win da shine silar faruwar komai. A gefe guda kuwa sabuwa dal Win waya suke amfani da ita, ita da yaya Yusuf tare da sabbin sim card suka buWe sha fuka Waya da sunar white snake, Waya kuma da sunan blockbuster"

"suna Wora wasu miyagun ayyukan da cikin sau™i suka gama Wana tarkonsu, ai kuwa ya Wanu Win. Dan"

haka suka fara buga wani shegen wasa. Iyayen Hannah kuwa ganin ta gama zubar da komi ne ya sanya

"hankulan su kwanciya, don dama Malam ayoub harda taimakon Rubutu ya haWa mata dashi........"

a&

"AA. Duk wata kafar sada zumunta har zuwa lokacin magana take a kansa, kan tawayen da yayi daga"

"jami'a zuwa tantirin, dan haka ma aka ne masa aka rasa, ya kwashe iyayen sa ya gudu ma ™asar da ba'a san inda yake ba. Dan haka jami'ai suka tsare gidansu dake nan cikin Abujan, sedai duk wasu bincike sunyi sun gama amma sun rasa gane kan komai. Sedai abinda basu sani ba shi ne cewar iyayen AA Win na nan a cikin garin Abuja. Cikin wani kalan mugun tsaron sa, duk da cewar shi baya ™asar, amma komai dake faruwa a NIGERIA Win tamkar a kan idon sa ne ake aikata komai Win. Domin ta ko ta ina idonsa yana nan kewaye da duk wasu muhimman abubuwan da suka shafi rayuwar sa, ciki kuwa harda Lamarin"

Maleek..........

*GOA*

Cikin sanyin safiyar yake Wan running kaWan kaWan a cikin kewayen anguwar ta *DARK ROOM* gefensa

"kuma wani kare ne irin me cikin kurar nan, da gani ba ™aramin hatsabibin kare aka yi a wurin ba,"

"*CURSED PRINCE* Kenan. Kare ne na musamman da yake ji da shi, tin farkon zuwansa ™asar shi ne ya zama tamkar babban amininsa, wanda yaje ya sayo shi a cikin zakuna, cikin ™an™anin lokaci kuma ya saba dashi, tafiya suke suna Wan running Win tare. Wata Sakar *AUDI Q3* tasha gabansu, wanda Cursed prince yay tsalle yana shan gaban uban gidan nasa, ya tare gaban car Win. Wani fari tasss Win bature ne ya diro daga cikin motar, riga ce a jikinsa mara hannu, Se tree quieter Win wando, gaba Waya tin daga kan baturen nan zane yake da tattoo har zuwa Saman jikinsa, ""Wow! Wow!! Wow!!!"" yay maganar domin karen ba ™aramin birge shi yayi ba, da tsallen da yayi yana tare uban gidan nasa. Wai ya kai hannu da niyar taSa karen, ai kuwa da yayi wani tsalle yaje se daki ™irjin mutumin AA yay hanzarin dakatar dashi, ta hanyar Waga masa hannu. Wani tafin wannan baturen ya saki yana kallon AA da yake sanye cikin wasu guntayen kayan gym. Cikin harshen nasara baturen nan yay magana da AA da bata fi ta 10 mints ba tare da bashi wani card. Yana komawa cikin motar sa ya ja ta da shegen gudu Suna kaiwa gida ya buWe"

"Wakinsa ya maida shi, bayan ya Wan shafa saman kansa tare da zuba masa ruwa a tsakiyar kan nasa. Tamkar wani mutum ya yi wani irin girgiza tare da fesar da ruwan dake jikinsa, Ahankali yabar wurin yana nufar compound na gidan. Shi kuma yana shigewa cikin gidan, a natse yaci gaba da kutsa kansa zuwa cikin ™ayataccen building Win daya gama haWuwa. Wan nan gida dai sai dai muce MA SHA ALLAH"

dan ta ko ina gidan ya gama haWuwa da tsaruwa.

"Kai tsaye staircase Win sa ya nufa cikin zafin nama, Seda ya fara sa karma kansa ruwa kana ya fito yana"

"tsane ruwan dake jikin sa,kayan shan iska ya saka yana kaiwa zaune saman sofa sky blue,gaba Waya ya gama tattare hankalinsa akan Laptop nashi, da yake ta faman aikin sarrafa wa a natse, a natse wani irin daddaWan ™amshi yake fitowa daga kowani sashe na jikin sa, irin me kwantar da hankalin nan. Yayi zurfi"

"kenan a cikin aikin nasa gefe dashi ga glas cup nan me Wauke da wine, kaWan kaWan yake ko rawa a"

"yangance. ˜arar da wayar shi tayi ne ya dawo dashi cikin tashi duniyar, sunan ABBU daya gani yana"

"yawo a saman screen Win ya sanya shi dakatawa da latsa laptop Win nashi. Cikin nutsuwa ya gayda mahaifin nasa cike da girmamawa, magana sukayi me Wan tsayi kana su kayi sallama suna yanke wayar. Kansa ya kwantar akan sofar yana jan idanunsa ya lumshe. Shigowar personal person nashi me suna wrong number ne, ya sanya shi buWe kyawawan idanunsa da suka Wan rine sukayi jaaa, da sallama a bakin sa ya ™ara sa shigowa room Win,yayin da hannunsa ke Wauke da tray, Seda ya Wan fesar da wani numfashi me Wan zafi kafin ya amsa masa sallamar, ba tare daya Wago ya kalle sa ba,™arasawa shigowa wrong Win yayi tare da ajiye mashi tray Win asaman empty table Win dake a gefen shi, laptop nashi kuma na saman cinyar sane dama. Serving nashi dinner yayi zuwa lokacin kuma wajajen sha Waya ne da wasu ´an mintuna, da hannu ya masa alamar yaje, yana sake kwantawa a saman sofar, zuciyar sa na bugun tara tara dan tsoron abinda ze iy zuwa ya tarar. Kaitsaye yayi kundunbalar shiga cikin WhatsApp nashi,"

"harya lalabu chat nashi da mahaifinsa, Seda zuciyar sa ta sake bugawa ganin"

"photo ne Pappun ya tura masa, bai buWe ba hoton kasancewar da tan ba a kunne take ba, cikin Wan"

"sauri da rawar jiki ya kunna data Win,nan take pisc Win ya shiga loading yana ™o™arin buWe wa ,a hankali hoton ya soma bayyana, wanda ya ™ara ™arfin bugun zuciyar AA, ™ur haka ya ™urama wayar ido yana jiran pisc Win ya kammala buWe wa. Gabansa ne yaji yayi wani irin mummunan faWuwa,Wani kalan waro idon sa waje yayi a Wan gigice, Hannunsa har kerma yake yi wurin yin zooming pisc Win, da wani kalan kallo ya shiga bin pisc Win da shi, wanda a take yaji jinin jikin sa na wani kalan harmutsawa,gaba Waya ya gama kiWima,wata irin zufa ce kawai ke tsatstsafo masa, Zuciyarshi ce kawai yaji tana masa wani kalan tafasa da zafi, nan da nan idanunshi yayi jajir wani sabon gumim na sake yanko masa daga saman goshin, ™ara ™urawa photon ido yayi yana jin yadda duk wata ma gudana ta jini dake aiki a jikinsa suna narkewa... Wani guWa guWa yaji kamar ana masa a cikin ka, gefe guda kuma ga wasu fuskokin mutane biyun nan daya gama gani yanzun nan suna gilma masa, tamkar me cutar gane-gane _hallucinations_ haka yake ganin kansa, kamar almara kamar a mafarki haka yake ganin komai, Lumshe idanunshi yayi yana sha™ar numfashin dake son barin gangar jikinsa. Hannun sa ya saka yana kife kyakkyawar fuskarshi da shi. Wani numfashi yaja da ™arfi tare da fesar da iska daga cikin bakinsa, yana jin kansa na wani irin sarawa gaba Waya duniyar jinta yake tana juya masa, all his life bai taSa shiga wani ruWu irin haka ba."

"Domin kuwa ganin abin yake kamar wani dreaming ko reflection. Duk dai dama ya jima yana zargin hakan, no wonder ashe akwai mafari akwai tushen faruwar komai. Mikewa tsaye yayi cikin tafasar jini yake takunsa, wani irin fushi lulluSe akan kyakykyawar fuskar sa, dake nan tamkar irin hadarin nan daya ™unshi ruwa ya™i ya fashe, Haka yay kummmm ya kumbura. Babu jimawa se gashi ya fito cikin"

"shigar ash wandon fendi da farar rigar rugby shirt, sai blue Lorenzo snickers Win dake sanye a"

sawayensa. Fuskar nan saye cikin Sun glasses tare da nose mark daya sanya. Sakamakon Wazun da babu komai a fuskar nashi.

"Fitowarsa cikin takun nan nasa na isa da izza tamkar babu wani abinda ke damunsa, haka ya nufa"

"harabar gidan, cikin wani irin taku yaja ya tsaya a gaban wani rantsatstsen power bike. hannunsa ya"

"Waura akan key na machine Win, tare da wani irin tsalle ya haye kan power bike Win, tare da masa key. wani irin kuka machine Win ya Wauka, sake daidaita machine Win yay cikin salon ya cilla kan machine Win"

saman titi. Da wani kalan masifan gudu yaja machine Win yana fita daga building Win baki Waya. Da

"goggle map yay using wajen nufar inda ya nufa Win, da haka harya isa inda yake son kaiwa..."

Wani irin sakin kan machine Win yayi lokacin daya isa bakin wani gaSar ruwa. Inda babu wani motsin

"komai a wurin, Se jefi jefi wasu turawan kan wuce tare da ´an matayensu domin shanawa. kasancewar wurin me kyau ne kuma na musamman, sedai masu aikata miyagun laifuka sun fi zama a wurin, hakan shi ya bashi damar ™arema street wurin kallo ta cikin hular matsin Win da shade Win daya toshe idon sa dashi. Sai da ya gama ™arema wurin kallo tamkar me nazartar wani abu, kana ya ciro wata ´ar ™aramar munafukar waya yana Wan daddanata, idanunsa kuma na zagaye da kowa dake wurin wanda suke nan tsilli tsilli. Har idon sa ya isa kan wani Bad Man, wanda gaba Waya jikin sa ke kewaye da zanen tattoo kasancewar kusan zanen tattoo Win shine Wabi'ar turawa. Wani sakin kan power bike Win yayi yana yin kan baturen daya amsa wayar gefen sa yana manne da wata baturiya, shuuuuuu haka yaji wucewar wani abu ta gitta shi, daga ko kafin ya dawo tunaninsa machine Win ya sake yin sama da shi yabi ta kansa."

"Wanda wannan ™arar machine Win da kuma ™arar da mutumin yayi wanda daga ita be sake ba yace musu ga duniyar nan. Shi ne ya janyo hankulan jefi jefin jama'ar dake wurin. Ashe wannan shuuu Win da yaji bullet ne ya ratsa ta cikin ™eyarsa tare da ficewa fitttt, tuni gang bang Win dake wurin su kayo kan AA Win, kansu yayi da machine Win tare da fara harbin ™afafunsu. Nan wanda ba'a harba ba suka so ma ja da"

"baya suna guduwa su faWa cikin ruwan. Shi kuwa daga nan ya sake buga machine nasa yana barin wurin, Sega waWan nan gang Win sun biyo bayansa a nasu sabbin machine Win, suna ™ure masa wuta tare da makamansu, wasu wu™a™e wasu kuma bindigu ne, nan aka shiga fafata wuta akan machine's Win, haka AA yake zame musu kuma yana cin uban su, tin yaran na binsa cikin armashi da shau™i har suka gaji, dan kwana kwana ya dinga bi dasu da wani bala'in gudu kamar ya tashi sama. Da haka suka gaji suka koma gaSar ruwan domin Waukar gawar Scorpion da AA Win ya she™e. Kafin su isa kuwa har ´an jarida tare da motar ambulance sun zo, an kwashi waWan da suka ji raunin, shi kuwa scorpion ana Waukarshi daban."

a&

*DARK HOUSE*

"Place ne me girman gaske daya gama ™unsar duk wasu dabar tantiran da suka ga gari al'umma, domin"

"kuwa a wannan dabar tasu ta _Buried Bo-Death_ duk wasu marasa ji ke Suya, idan ya gama Webo buyagin haya™insa. Parlour ne"

"babban me girman gaske, sai dai gaba Waya fitulun cikin sa a kashe suke, sai wasu candles da basufi"

"five ba kacal aka bari suna ci, suma Win tsilli tsilli cikin kwalbe suke dan haskensu bai da wani tasiri mai yawa sosai. Yanayin duhun wajen ne ma ya Soye ainahin fuskokin mutanen dake zaune a cikin Parlourn, kuma dadi da ™ari ma duka fuskokinsu a rufe suke da masks, ta yanda koda ace akwai hasken wutar baka isa ko ainihin su waye suba, bare har ka sama zarrar tantance su. Inda gaba Waya saman table Win dake tsa™iyarsu yake sha™e da P0p P0wer energy drinks, wine, coc, se tarin cigarettes Win dake wurin"

"himili guda. Magana suke yi cikin wani irin Soyayyen harshe, shima indianci ba, haka shiba na fulde ba."

"(Fulfulde_or fillanci), haka suke maganar cikin wannan juyayyen harshen. Wasu glas cup ne Wauke a"

"hannun su, suna sipping wine something energy drinks, yayin da wasu kuwa ke busa haya™i, wasu kuwa pepe na shi sha ne gabansa suna buying haya™in ta hanci ta bakinsu."

"Šaya daga cikinsu ne ya mi™e tsaye tare da pep na shi shan dake hannun sa, wanda gaba Waya jikin"

"sa ko ina ke zane raWau da zanen tattoo, har kansa daya sha tankwal kuwa zanen ne daram shima kwance a kansa, karkuyi mamaki idan nace maku duka zanen dake jikinsa na macizai ne, wani wurin ™aton kan ne iyaka, wani wurin kawai tongue ne na macijin, irin ya ziro da da fin nan nasa. *SNAKE BLACK EYES * babba kuma shugaban duk wani tantirin da yake jin kansa ya kai wani mataki na shege, ko da ganin mi™ewar nasa yasa take gang bang Win dake zagaye dashi duk suka nutsu, tare da maida dukkan hankalinsu garesa. Cikin wannan mara dadin yaren ya soma magana. ""Wannan mutumin da kuke kalla ya jima yana lalata duk wasu tsare tsarenmu akan ™asar Nijeriya, Se dai hakan ma so fine tin da shi kansa yanzu wani terror ne dake ji da kansa, domin kuwa ya shigo har cikin ™asata harma ya sama zarra taSa Waya daga cikin yarana. "" yay maganar ne kuma tare shafan wani glas emoji na snake dake tsa™iyan"

"table Win. Take kuwa duka Sangarori na Wakin suka kawo wani haske, Se ga pisc na *CAPTAIN AA* namu ya bayyana, glas emoj Win ya Wan sake shafa, wanda nafi zaton na'urace a wurin, Sega video'n kashe wannan baturen da yay na bakin ruwa ya bayyana. Inda su kuma gaba Waya gang Win suka tsaya kallar tsayayyen jarumin daya cike ko wanne bango na Wakin, da ko'a hoton ma kallo Waya zaka masa kasan cewar eh lallai da gaske shi Win gwarzon namiji ne tsayayye, da samm babu kowanne irin tsoro tattare dashi. Wata iska wine block ya fitar daga cikin bakin sa, yana jin wani abu me kama da sha'awan na jikin photon na kama shi nan take, dan haka ya sake kafe AA Win da ido tamkar shi zatin sane tsaye a gabansa. ""A daren jiya AA yay wannan aikin, wanda dama duk a cikin shirin mune hakan, dama can idan baku manta ba Roshan baya tare damu, dunduniyarmu kawai yake ci, yana fitarma da wasu dabar sirri kanmu, dan haka na aika White Snake wurin shi AA Win a daren shekaranjiya. Wanda gashi kuma ruselt namu ya fita yadda muke so, sedai ba da gaggawa haka zamu bayyana kanmu wa shi ba, amma first target namu na farko shi ne jawo hankalinsa zuwa ga ™ungiyar namu....."" se kuma ya dakata yana kallar white snake Win, Dan haka ya san kome *BOOS* Win yake nufi, take shima ya mi™e yana sake basu cikakken bayani akan AA Win. Da kuma yadda suke son ya shigo cikin su kai tsaye, wanda dama shi white Win da sukayi magana harya bashi kwangilar kisan Die Roshan Win, sun riga da sun gama maganar komai."

a&

AA.....

"Zaune kawai yake a kan couch Win dake babban parlourn nasa, ya bada baya ta hanyar jingina bayansa"

"da jikin kujerar, idanunshi lumshe kuma, tun da ya dawo daga Sallar subhi heart nashi ke racing a hankali, baccin da yake son ya sake Waukarsa a karo na biyu amma ya™i zuwa ya Wauke sa. Gama Waya ya gama yin relaxing a cikin couch Win, har zuwa lokacin kuma idanunshi na a lumshe ne, sosai wannan abin me kama da hallucinations ya shiga maza giza ko yawo ma ze haka yake ji yake kuma. Wani ihun ™iran sunansa ake ko yace ake ambatar sunan *KAMAALAH* a cikin kan nasa. Show glas Win dake gabansa, wanda suke jere da extreme milk shake tare dasu strow berry syrup, su pink edible glitter. Ahankali ya motsa daga kwancen da yake, yana mi™a hannun sa tare Wauka suua buttelyn pink edible glitter Win"

"yana kaiwa bakin sa, tare da sipping nashi ahankali idanunsa a lumshe, sanyi da kuma garWin edible"

"glitter Win na ratsa bakinsa da kan halshensa. A ™alla se da ya sake Waukar sama da 15 minute a wurin,"

"kafin ya tashi yana faWawa bedroom nashi, yana shigewa toilet kai tsaye. Koda ya fita a gaban madubi ya tsaya daga shi sai towel jikinshi, ginannen jikin nan da yake fari tasss sai Waukar ido yake, saboda ruwan dake bin murWaWWun damatsanshi zuwa parks da ya tara a ciki, madubin ya sake ™urama idanu yana tunanin irin yanayin da yake ciki a yanzun, da kuma wanda ya shiga daren jiya. da ™arfi ya runtse idanunshi da suka yi wani irin ja nan take yana fesar da hucin numfashi daga bakin shi, wani Wan tsiririn tsaki ya ja a karo na ba adadi yana mi™a hannusa zai Wauki lotions kenan hannun sa ya sau™a"

akannnnn........

_Hhhhhhhh to ai shikenan saimu gimtse haka nan ko? _

"_To fa wannan shi ake ™ira da rigiji gabji, dan abubuwan fa da yawa suke, dan wannan labarin da kuke"

gani cakwakiyar cikinsa ta musamman ce. Wanda ™ulli da makircin tare da gwagwarmayar dake cikin sa

ya zarta *MIKIYA* Rikici haWi da kitumurmurar dake cikin sa ya zarce tunaninku_

"_Kai abin dai ba'a cewa komai, dan ba lallai ku gane abinda nake son sanar muku ba, sai in har kun"

"sayi maku cikin sau™i, kun karanta littafin *RAMIN KURA* Wato labarin nan ko hammm ni kaina fa"

gindayar dani tare da chakar da kaina yake aha. To bari dai nayi shiru kawai gudun kar na cikaku

"da surutu, Se dai amma kafin haka ina son ku sani cewar, ta kowanne fanni wannan labarin yazo muku ne da wani irin sabon salo na daban... _"

"~RAMIN KURA~ fa aka ce. Wanda takensa yake *SE ³A³ANTA*, Shin su waye kura yen?, kuma su waye"

³a´ayen?~

# Shin me kalaman WaWannan mutane suke nufi ne kam wai AKAN CAPTAIN AA ŠIN MU?#

~Shin su kansu waWan nan mutanen ma wai su waye?~

_Shin to wai ma menene ya kai AA Win namu zuwa ™asar GOA? _

"# Shin ku a naku kalan tunanin ma, wai wanne kalan wasane za'a buga tsakanin AA da kuma ™ungiyar"

_Buried Bo-Death? _

*Ku

Please Login or Register in order to submit comment