You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tsoronka? """

"Wata kafurar dariya K mashin ya sake saki tare da cewa. ""Da duk kan alamu wannan aikin naka da kake"

"ji dashi tamkar rai da mutuwa, to ina bai ba ka tabbacin idan har bakai wasa ba a dare Waya sena gama lalata maka komai, kai harda goben ka ma idan naga dama, Shi wannan aikin naka dai da kake mutuwar ji dashi, to dashi ne zan lalata gobenka ta hanyar kirkirar maka wani laifin da baka da masaniya akansa. Ta yanda a dare daya zan mai da kai Wan ta'addar da babu irin sa a ™asar nigeria, Kaga kenan daga nan sai ka shiryama mutuwa, domin cigaba da wannan aikin dole kana da bu™atar izini na Maleek, karka manta kada kai tantama dan gane da abin da nace maka zan aikata..... "" Gyara zamansa yayi tare da fesar da sassayan numfashi murya cike kamala da daraja ya fara motsa lips inshi cikin nutsuwa tsantsa ya"

furta.

"""Ita ™addara ta gaji haka dama ta kan iya juya fari ya koma ba™i, ko ta juya ba™i ya koma fari, haka ALLAH"

"yake tsara lamuransa daga wannan mataki zuwa wancan mataki, kuma komai na faruwa ne tamkar"

"yadda yake a rubuce a lauhul Mahfouz, babu abin da ka iya sauya ba™ar ™addara ta koma fara kamar"

"tamkar yacce taka ta kasa jan zaka. Zan rura ka tamkar Wuta ta ruru bayan tumu .. "" Daga haka ya datse"

™iran yana Wan fesar da wata zazzafar iska. Tare da dafe goshinsa da hannuwansa yana me furta.

&

"""Wannan itace duniyar da muke rayuwa a cikin ta, wacce take ™unshe dajin dadi da kuma tsatsanin"

"azaba. Inda ™alilan daga cikin ta su ne suke jin daWinta, inda mafi yawan cikin ta kuma sune suke shan"

"hawalarta. ˜IYAYYA, HASSADA da MUGUNTA su ne ababen da suke ™ara ta'azzara komai a cikin wannan"

duniyar tamu.

"˜arni bayan ™arni shekaru naci gaba da shuWewa amma babu wani Abu da yake sanjawa, saima ™ara"

"ta'azzara da abin yake yi, inda abin tambayar anan shi ne."

"Shin wannan duniyar zata taSa sanjawa kuwa?......Sabo da masu ™arfin ikon cikin ta, su ne a koda"

"yaushe suke azabtar da talakawan cikinta, Inda mu kuma muke nan burinmu NIGERIAN'MU ta gyaru dama duniyar baki Waya, Inda muke bada rayuwar mu ta hanyar Sadaukarwa duk wa ™asar tamu, amma wasu daga cikin manyan mu suna lalatamana kowacce hanyar da muka Wauko domin gyarawar. Wannan abu yana matu™ar ™ona zuciya ta da taSa min ita sosai, amma a rai da jikina nake jin In sha ALLAHU komai se ya gyaru....."" Šan tallafar kuncin ta tayi tare da furta. ""To amma ta yaya hakan zata faru??? "" ta faWi tana wani Wan zazzaro idon ta waje, domin ita dai ta san da kamar wuya hakan. Se"

"kuma ta dawo zuwa normally nata tare cewa. ""Tabbas *NIGERIA* wata ™asace mai tarin tseko mai labarai cike da!, damfara da rashawa, inda masu ™aramin ™arfi suke wahala A hannun talauci da kuma"

yunwa.

"To amma dai koma meye! namu ba tsokaci da ™orafi bane, abinda muka sani kawai mu bada"

"rayuwarmu domin TUTARMU taci gaba da kaWawa, da kuma kawo ™arshen zalumci wa ™asar mu Nigeria baki Waya dama duniyar. Tabbas kai ne tauraro mai haskaka wannan tafiyar MALEEK!, ˜asar mu dole mazaje take nema irin ka sir MALEEK WAZEER. Tsayayyen namiji mai aiki da rai da rayuwarsa mai burin zamewa *NIGERIA* uba, uban data riga da ta rasa a tin farko "" HANNAH Win ta furta tanajin zata yi aiki"

bakin rai bakin fama tare da wannan bawan ALLAH.

"&"" Tabbas kin yi gaskiya yarinya irin ka DUNIYARMU take da bu™ata Yaro, domin Aiki da sadaukar wa al'umma Rayuwa!, AIKI domin sanya ma zukatan bayin ALLAH nutsuwa!, Aiki da ayyuka domin sadaukar da tasu Rayuwar ma rayuwar al'umma!!!. Dukan su a tare suka juyo ga dattijon dake zaune daga ta"

"bayansu. Wani kyakkyawan murmushi mutumin ya musu su duka biyun, yana barin wurin bayan ya furta ""Kun dace da juna, zan so ku amri juna!"" Wani murmushin bazata ne ya subce a kyakkyawar fuskar Maleek Win. Yana kare fuskar nashi da tafukan hannayensa. Se Yake ganin tamkar yanzun ne komai daya faru tsakanin sa da D. C. O. KABEER MASHI ke faruwa...."

&

"_""Waya baka umarnin kai harbin? Ka gaya min waya baka umarnin kai harbin?"""

K Mashin Ya faWa a matu™ar tsawa ce. Wanda shi kuma kai tsaye ya furta masa

"_""Ba kowa Sir""_"

"Wani Wan iskan kallo sir Win ya cillo masa cikin yanayin fusatar zuciya ya doka table Win dake gaban sa,"

tare da furta.

"_""Me yasa kayi?...."

Folding hannuwansa yayi saman ™irjinsa tare da furta.

"_""�acin Raine sir sabo da manyan shugabaninmu su ne suke neman ruguza ™asar da muke_"" ya furta"

cikin rashin shakkun a gaban Wanda yake tsayen.

"_""Sanin kan Kane wannan mutumin da muka kama shi ne babbar hujjarmu koh .._"

Yayi maganar yana wani wuwwula idanunsa irin na shegun nan. Shi kuma kai tsaye ya ce dashi.

"_""Wacce hujja kuma sir?, kullum maganar kenan, munje mun shayo ba™ar wuya tu™uru wajen kame"

masu laifi amma daga ™arshe manyan ™asar sai su fitar da su da hanyar wasu gurSatattu daga cikin ´an

"sandan mu _"""

"_"" Shi yasa kai kuma ka harbe shi?, Shin me yasa A duk lokacin da muke kan aiki irin haka kaine"

"mutum na farko da yake fara bamu matsala?, A matsayinka na Wan sanda sammm ko kaWan baka iya sarrafa kanka. Ko kaWan baka iyawa koda yaushe cikin faWa kake, bayan kuma kai Win ba kowa bane face"

Wan matsala da jami'an ™asar sa matsala MALEEK MUSTAPHA.....

"Wani irin doka coffee table Win dake gabansa yayi, cikin tsananin bacin rai MALEEK MUSTAPHA"

WAZEER Win da gajiyawa da rainin yawo irin na sir Win nasa ya dam™i wuyar rigar sa tare da furta.

"_""Sabo dani jirgin ™asa ne duk Wanda yabi ta hanyata markaWeshi nake nabi ta kansa, sannan kuma"

"zaku iya dakatar da ruwa idan kuka tare shi, se dai idan ya tashi Sallewa tamkar teku yake, haWawa yake ya tafi da duk wani gurSatacce waWan da suka kasance marassa amfani a cikin hanyarsa_"" Se kuma ya Wan dakata tare dayin wani irin kafurin murmushi kafin yace ""Do you really want us to play this game?, I can assure you I know exactly when to throw my card. Nasan baka Sani ba, but I do know a lot of things about you, I know about your criminal records ka sani. And ina son ka sani nasan irin miyagun abubuwan da kake aikatawa wanda kake ganin babu wanda ya san kana aikatawa, shi yasa duk wata hanya da zanbi kake ™o™arin da™usar dani, But se dai ka sani If you cooperate with me, zanyi duk iyaka ™o™arina wajen"

"bankaWo wannan sirrin Sir"""

Aikuwa nan take D. C. O. Šin yayi wani irin zabura da niyar hankaWar da Inspector Maleek Win. Wanda shi

"kuma ya™i bashi damar hakan tare da sake finciko wuyan ogan nasa ya matse yana haWe shi da jikin sofar da yake jiki, yana sakin huci tare da furta. ""I am not playing games with you, Now tell me sena faWama duniya ko wanene kai nayi al™awari a duk inda nake. ?"" Shi kuwa Mr D. C. O zuwa wannan"

"lokacin da ya gama jin matsa, tini idanunsa sun firfito waje yana neman hanyar da zai sha™i koda iskar"

numfashinsa ne ya fitar....

Daga haka yayi wani irin wurgi da D. C. O Win tare da ficewa a office Win kowa na bashi hanya.......

"Shi ne dalilin, wannan shi ne dalilin masa transfer daga Kaduna zuwa Kano, shi ne silar faruwar komai."

"""Kana lafiya Sir Maleek?..."" maganar Hannah Win ya dawo dashi daga cikin duniyar tunanin daya Wan Lula."

Ita se a yanzu nema take ™arema shigarsa kallo. Sanye yake cikin wasu tsadaddun luzary Ride vizzon

"sky blue, ™irar companyn Christian Dior, inda daga ™asar rigar kuma"

irin hadarin Dubai Win nan ce kaWan. Sai lallausan farin wando trouser kansa sanye cikin hular luxary

"supereme se sun glasess Win da ya toshe idonsa dashi. Inda yayi wani irin zama, Zama ne na wanda suka Isa. Suke kuma ji da kansu Wanda hakan da yayi ne ya shagaltar da Hannah a kallonsa. a& Ba tare da cewar su kansu sun san da cewar tsarin ˜addararsu ta riga da ta buWe tafin hannun kowannensu ta masa zanen rubutacciyar Wan uwansa, da wannan tsarin na ™addararsu ya daWe da rubuta komai da ze wakana da rayuwar ko wannensu."

&

A natse a kuma wani irin hankali ta ™arasa zare navy blue turkian abayar dake jikinta tana jefar da ita

"saman maroon Chiara Andreatti sofar dake babban bedroom Win nata, Kai tsaye ta na nufar gaban mirrorn Wakin."

"Kyakkawar fuskarta da ta Wanyi ja ta kalla ta cikin mirrorn, Ajiyar zuciya ta sau™e tare da zare fararen"

"undies Win dake jikinta tana watsarsu saman bed nata. Kai tsaye shower ta sa karma kan ta, tare Wan lumshe ido saboda damuwar da take a cikin ta."

Gashin kanta gaba Waya ta tattare tana yin baya dashi tana bama ruwan dake dukan jiki da kuma

"fuskar ta damar dakar ko ina. Yana yin yanda ruwan ke dukan jiki da kuma kanta kawai ya Isa bayyana maka cewar lallai ba'a cikin tunani da kuma hayyacinta take ba. Domin duk yanda taso da kawar wannan tunani da maganar ta gaza yin hakan. Ahankali ta kai hannunta tana kashe showern, tare da Waukar wata kakkaurar bathrobe Win dake gefen ta tana sanya wa jikinta, ba tare data tsaya tsane gashin kanta dake malalar da ruwa ba ta nufi ™ofar fita cikin bathroom Win. A natse ta kai fararen santala santalan hannayenta kan handle na ™ofar tana buWewa, yayin da take jin ™irjinta na amsawa aduk wani taku daya da zata yi, na tsantsanr azabtuwar da ranta keyi akan yayan nata Waya tilo tallll data gama mallaka a duniyar. har zuwa lokacin kuwa zuciyarta zafi take yi mata, yayin da take jin wani irin Wacin dake daWa mamaye ma™oshinsa dangane da wannan bahagon lamarin, Fararen idanunta da suke a lumshe ta ware saboda bata jin zata iya jurewa gizon da amsa kuwwan da maganganunsu ke mata, wanda suke dawo mata tamkar dai yanzun abin yake faruwa. Don haka a yanayin da take ciki bata da bu™atar komai domin brain nata na gab da juyewa, wanda hakan kuma yayi kusan sanadiyyar hautsinewar tunanin ta. Yayinda da har yanzun kalaman Ihsan Win ke mata yawo a tsa™ar kanta da kuma tunaninta. Barin ma kalmar. ""Ni fa da ace wannan bazaraten matashin saurayin ze aure ni ko na rana Waya ne, wllh zan yarda, ke ko da ace ma na dare Waya ne wllh zan iya bashi kaina kyauta ma in yana so"". Wani kalan runtse idanunta tayi zuciyar ta na mata tamkar zata bar gangar jikinta, tamkar kuma zata"

tarwatsa mata ™wa™walwar kai da zuciyar ta. Wani

"brown towel ta Wauka tana Waure kanta dashi, jin sanyin ruwan na neman ratsata, farar fatar jikin nan"

"kuwa se famar ™yalli ta keyi, tana bayyanar da tsananin hutu da kuma jin Wadi da tsadaddiyar kular da ta"

ke samu ta hanyar amfani da skin products masu tsananin kyau da tsada. Kai tsaye gaban madubin

"dakinta ta nufa tana zama kan stool tare da kunna hand dryer tafara busar da gashin kanta dake Wigar da ruwa. Daga nan kuma ta shige cikin clothes nata tana shirya kanta cikin wata rantsatstsiyar doguwar malaysian mara nauyi ash color, domin komai nashi da yafi so ta jima da haddarsu, shi yasa kusan komanta kalan nashi ne, kai tsaye nufi hanyar fita ta ™ofar baya, zuwa Wan Balcony nata. Tana zira"

Burberry slippers

wannan shegen ™amshin turaren nata na Versace bright crystal ya gama mamaye inda take tsayen.

"Babu motsin komai a wurin sai ™amshin flower's Win dake ratsa ko ina na passes Win, kasancewar wurin"

"zagaye yake da tarin shukoki na flower's color daban daban, Hakan seya bama yanayin dadWan yanayi na musamman, tare da cakuWuwa da iskar wajen da kuma ™amshinta yana sanja iskar wajen. Wata ™a™™arfar ajiyar zuciya ta sau™e ta ™auna da kewan face nashi da tayi. lo™acin da taji jiniyar car's nashi sun karaWe gaba Waya ilahirin gidan. Da shegun jiga jigan manyan motocin suke yi. Wata mahaukaciyar Black car Win da tafi kowacce kyau da tsaruwa a cikin su wani soldier yay hanzarin buWe masa luxurious car Win sanfurin ™irar Rolls *R* Rayce. Sauran bodyguards Win dake tsaitsaye gaban manyan motocin da suka kasance launinsu bakake tikk su kuma suna san™amewa. Daidai lokacin da yake fitowa tsaye kan diga digansa, jikinsa na ingarman namiji na sake bayyanuwa, wani irin sake zan™amewa suka yi tare da sara masa cikin ladab da kuma girmamawa, Shi kuwa cikin takun jan hankali da mazan taka ya fara tafiya kan sawayensa. taku yake yi irin na cikakkun jarumai ko baka gan shi ba kaji sahun takun sa ka san cewar shi Win cikkaken namiji ne mai jini a jika kuma. Daga inda take tsaye bayan jin tsaiwar motocin nashi zuciyan ta ta™i ci gaba da bata haWin kai da kuma kwarin gwiwan kin kallonsa. Sosai ta ™ura masa kyawawan idanunta daga yanayin yadda yake takunsa da cikakken ™arfi na hasali zaka san cewar ehhhh lallai shi Win matashi ne mai ji da lafiya, cikakken namiji ne wanda a kallah zai iya kai 33 year's haka a duniya, hair'nsa yana kwance ya sha gyara irin na Manyan soldier's Win nan masu ji da gayu da kuma samartaka. Yana tafe yana shafan woyansa me ™irar Samsung galaxy A16. Ahankali ya Wago fararen idanuwansa yana kallar agogon _Patek Philippe_ Win dake Waure a tsintsiyar hannun sa, Haka cikin tafasar jini yaci gaba da takunsa yana sake nufo ganinta kai tsaye. Wani irin ajiyar zuciya ta sau™e tare da ™ara mannewa da jikin Railer Win tana jin shin a wanne mataki ne ma ya kamata ace ta sanya shi?"

"Tabbas tana jinsa sosai har cikin zuciya da ruhinta, se dai dan me ™addara zata mata?, me yasa zata bari"

tana jin yayan nata haka don me don me don meeee?......

"""Lafiyanki kuwa Nufaisa Inata ta magana shiru baki jini ba tun Wazun?"" Haka taji sau™arn muryan"

"mahaifiyanta dake tsaye daga bayanta tun Wazun tana ta mata magana shiru. Hakan ya sanya a Wan tsorace ta juyo don batay tunanin wanzuwar Ammeyn nata a wurin ba. Ijiyan zuciyan hakan ta sau™e tana juyowa gaba Wayanta. ""Ina kallon Woje ne Ammey !!!"" Ta furta tana son kawar da abin da ke damun. Daidai kuma da lo™acin da yake bayyana a wurin, wanda kai tsaye mayen ™amshinsa ne ya fara"

sanar mata da wanzuwar nashi wanda baya taSa Suya koda kuwa a cikin dubu yake.

Murmushi Ammeyn ta sakar masa tana ajje Plate na abincin dake hannun ta saman Wan glas table Win

"dake wurin, tare da furta ""Yau kuma da wuri haka Aliyu?"" ta furta daidai lokacin da yake kaiwa zaune saman cushion Win dake gefe da inda take lafe luff tamkar wata ´ar mage. ""Lolly Barka da dawowa"" ta"

"faWi tana sau™ar da kanta ™asa daga kallon sa, dan jin yadda gabanta ke dukan tara tara don ta san"

"kwanan zancen. Zuwa lokacin kuma Ammey tabar wurin. ""Shi waccan Win wayene?, kana miye ala™ar"

"dake tsakanin ki da shi har yake da damar kusanci irin haka dake?"" Rasss haka taji gabanta ya sake faWuwa tana nemar ma diriricewa. ""Tell mee"" Win daya sake faWa ne ya sanya ta saurin Wagowa tana kallarsa. Se kuma tayi saurin meda shi inda ta Waukosa don ganin yadda ya kafe ta da fararen idanunsa. Ganin duk yacce take ne da kuma ™in masa maganar da tayi ne ya sanya shi mi™ewa tsaye tare da furta. ""Idan kuma kin shirya ajje aikin ne kuma kina iya turo shi gida, bawai iya tare mutum a woje ba"" yana"

kaiwa nan yay ficewansa daga wurin...

Wani kalan nooding kanta tayi tare da sake lafewa a cikin cushion Win tana janye idanunta daga

kansa..........

Tare da (Yaya AA Matsala).....

"& Kai tsaye daga nan Sangarensa ya nufa, yana shiga ya zare kayan jikinsa. A ™ugunsa ya Waura towel Win yana faWa wa toilet ya sakarma kansa ruwa yana rufe idanuwansa ahankali gudun kada ruwan su shiga mai. Yana fitowa kai tsaye ™ananun kaya marasa nauyi ya sanya yana kwanciyar sa kafin lokacin sallar zuhr yayi."

& AFTER ISHA'I

"Ahankali yake sa™™owa daga saman benensa hannuwansa zube cikin aljihun wandon sa, yana tafiyar"

"nan nasahi tamkar wani King. Inda yake sanye cikin wasu haWaWWun riga da wando na trouser, yayinda fuskar nan ke sakaye cikin sun glasses ya sanya hular jacket Win dake saman kayan jikinsa, kasancewar ruwan da aka Wanyi kafin bayan sallar isha'i sannan ya sanya face mask. gentle yaci gaba da sa™™owa zuwa downstairs, jikin sa na fidda wani irin fitinannen ™amshin perfumes nasa mai kwantar da hankalin mai sha™a. Babu kowa a parlourn don haka a ™asaitance ya kai zaune zama irin na sarauta saman Royal caution Win dake jere a parlourn, system nashi ya janyo yana fara aikinsa. cikin kwanciyar hankali yake danna laptop nasa ga sanyin A/cn na ratsa ko ina na parlourn. Mahaifinsa da tin farkon shigowarsa"

parlourn yake kallon sa ne yaja wani Soyaygen numfashi. A ransa yana ayyana abubuwa da yawa akansa.

"Domin shi Captain AA ba cikakken mutum ne kamar kowa ba, duba da murWaWWen mutun ne shi"

"wanda baka taSa gane gaban sa bare bayan sa, kullun cikin gindayar da mutane yake, sai ka rasa ma ina ya dosa kwata kwata. Idanunsa yaja yana lumshe wa a cikin zuciyar yana me furta. _Wuta ta ruru bayan tumu, tabbas babu wanda ya isa yama Wan doya rumfa ubansa be noma ba_"

Kafin kuma wani shegen murmushi ya subce masa aransa yake hasko wutar bal balalin masifar da zata

kunnooooo......

Hhhhhhhhhh Ni kuwa AMMEY LAYLERH nace to ai shikenan A gimtse 

_Domin ni ban san asalin wannan karin Maganar na mahaifin Captain AA ba..... _

08104493215

*BY AMMEY LAYLERH *

:e'5ØMŞ5Ø<Ş5ØHŞ5ØDŞ5ØIŞ 5ØFŞ5ØPŞ5ØMŞ5Ø<Ş;

# Kj Wj"âJ$" o¥" KJâ Sfj"j

~Na Maryam Naseer Mirrah~

5Ø<Ş5ØHŞ5ØHŞ5Ø@Ş5ØTŞ 5ØGŞ5Ø<Ş5ØTŞ5ØGŞ5Ø@Ş5ØMŞ5ØCŞ

Book One paid

a&

Page 11&12

5ØTŞ5ØJŞ5ØPŞ5ØIŞ5ØBŞ 5ØOŞ5Ø<Ş5ØGŞ5Ø@Ş5ØIŞ5ØOŞ5Ø@Ş5Ø?Ş 5ØRŞ5ØMŞ5ØDŞ5ØOŞ5Ø@Ş5ØMŞ'5ØNŞ 5Ø<Ş5ØNŞ5ØNŞ.

# Be a Person

# Who Was?

# Money in Pocket

# Power In rocket

# Knowledge in Mind

# Kindness in heart

# Confidence on face

# Responsibility in Soul

# Love Romance scene

# A.k.a Ammey Laylerh

a&a&a&a&a&a&a&a&

"Hannuwansa goye a bayansa yabar wurin, inda se a sannan ne Captain AA Win ya Wago da kansa yana bin"

"bayan mahaifin nasa da kallo. ""WUTA TA RURU BAYAN TUMU?, BABU WANDA YA ISA YAMA ŠAN DOYA RUMFA UBANSA BE NOMA BA?"" ya furta saman lips nashi yana dasama juyayyun kalaman mahaifin nasa alamar tambaya. Be wani jima a wurin ba ya tashi kai tsaye yana nufar samansa tare da kaiwa zaune daga gefen bed nashi, tare da janyo system nashi me yayi wasu ´an rubuce rubuce, engine machine Win sa ya jona tare da jan glass cup yana siyanyar coffee tare da fara dan sipping nashi a Ahankali, kana ya shiga wasu ´an sarrafe sarrafe kafin ya janye ta kai tsaye kuma yana nufar. _CCTV CONTROL ROOM_ nashi again, inda zuwa lo™acin gidan ya Wauka wani irin shiru, babu motsin komai sai ™amshin flower's Win dake ratsa ko ina na gidan. Don haka ya fara gudanar da bincikensa tamkar yanda ya saba.& &&& Ko a washe garin ranar ma sosai yasha barcin sa mai rai da lafiya a safiyar ta yau. kasancewar a daren jiya ya jima bai kwanta ba. domin ya raba dare ne yana gudanar da aikinsa. Don ko sallar asuba ma da™yar ya fita masjid dake cikin anguwar yayo, Ahankali ya soma buWe lumsassun Idanunsa da har yanzu suke cike da barci, santala santalan fararen sawayensa ya fara zubowa kan tattausan carpet Win dake gabansa. A nutse kuma ya mi™e yana nufar haWaWWen bathroom nashi, shower ya sakamar kansa sosai ruwan ya dake shi, kana ya tara ruwa masu Wumi da daWin ™amshi a cikin bathtub"

"Win, Yaja tsahon lo™aci a bayin kafin ya fito sanye da bathrobe sky Colour mai azabar taushin tsiya"

"dan har wani maski-maski take yi tsabar taushi da kuma laushinta,hannun sa Waya kuma na Wauke ne da"

"mini towel yana tsane ji™a™™iyar tulin sumar dake kansa mai tsaho, Fuskar nan a tsu™e Samm babu"

alamun rahama a cikinta.

Gaban ™aton mirror'nsa ya nufa cikin tafiyar jin kai da kuma isa.

"Hand dryer dake saman mirror Win sabuwa fil ya Wauka ya jona a socket, ya shiga busar da himilin"

"sumarsa da tafi kama data ´an ´a´an larabawa, lotions Win dake jere saman mirror'n nashi ya shiga"

"shafa wa jikinsa sama sama. Saida ya mulke jikinsa da spray's nashi masu azabar ™amshi da tsada, kafin"

ya nufa gaban wardrobe nashi data kusan cinye bango guda.

"Tsabbb yayi shirinsa cikin wasu cikakkar shigar sa ta kakin sojoji, sai glass Win daya sakaye idanunsa a"

"ciki tare da facemask ´ar gadon, phone's nashi kaWai ya Wiba yana nufar main Parlour, cikin takun cikakkun mazan dake ji da kansu. Dake ya Wan makara shi yasa be tarar da Nufaisa ba harta fita wurin nata aikin. Se iyaka iyayensa, kai tsaye lafiyayyen abincin da Ammeyn sa ta masa ya zauna yaci, inda daga nan ya musu sallama suna bin shi da addu'ar ALLAH ya tsare...."

a&

*JAN GIDA*

A bayyane sunan wannan family

"house Win jan gida, amma a tai™ace da ba™in gida ya kamaci da a™ira shi koma zarce haka, domin kuwa"

"wata iri yar bada™alar rayuwar da ake tabkawa a cikin sa, yayi yawan da baki ba zai iya furta shi ba, Wannan gidan maWaukar babban zunubi ne a ta™aice. Wata iri yar rayuwa ake gabatarwa a hagumce a cikin wannan gida, domin kuwa a neman duniya babu mazan babu matan, kowa na gidan yana da nasa Sangaren labarin. Cin amana iya cin amana, zanba cikin aminci, soyayyar ™arya, Hassada mugunta duka babu abin da babu, yin alkharin ™arya dan gani a yaba ace kafi wane sakakken hanu, su kuma waWanda ake ma Win idan suka ja baya basa da abin zagi sai shi wannan me kyautata musun, shi a son shi dole a ce shi ne gwani kuma yafi kowa. Yes hakan ta samu harma fiye da yadda yake son Win, inda a takaice zamu taSo ko ina daga cikin labarin...."

"& Zaune take ta haWe kanta da gwiwwarta,idanunta sunyi wani irin jajir Win kaiwa ma™ura a tashin hankali da Sacin rai, daga inda take cakuyen take me ro™on ALLAH inama ya bata damar fashewa da gursheshen kuka. Se dai tayi duk yacce za ta yi amma ina kukan nan ya™i iyuwa ya, tabbas se a yau take sake yarda wani kukan ma rahama ne, lallai ta sake yarda da zancen nan na mutane da suke cewa idan ba™in ciki yay ba™in ciki kukan baya taSa yiwuwa, Shin me rayuwa take nufi da ita, a duk sanda take cikin irin wannan halin se take ganin ko dai ALLAH manta wa ya ke yi da ita. Ko kuma a ranta ta ringa tunanin ita kuwa wanne irin laifi ta aikatawa ALLAH da kullum wayewar yake sake jarrabarta da wasu sabbin ™addarorin, masu nauyi irin masu sa mutum Win nan ya faWi farat Waya ba tare da anfarga ba. Tunani take yi shin ina wannan tarin mahaukaciyar soyayyar da Auwal ke mata?, tunani ta ke yi akan cewar shin dama wai da gaske wasu mazan idan sun ™ara aure matarsu ta gida tashi take yi a aiki?, ko kuwa dai ita kaWai Win ta ce ta tashi a nata aikin a wurin Auwal?. Aysha ce da tin Wazun take tsaye a kanta ta sake"

"Ambatar sunanta a karo na ba adadi ""Maman Nuwairah!!!"" ta sake ambata da Wan

Please Login or Register in order to submit comment