You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bane, kawai a dafa min indomie ko kuma naje gurin me
shayi ya bani."
Ta faɗa tana kallon fuskar Mamanta.
"Yawwa Jeki kawai gurin shi nasan zai baki."

Da gudu ta fita, rike da skull basket din ta, tana fita suka haɗu da
Umma, b'ata rai tayi Anum tayi tare da fita da gudu, girgiza kai Umma tayi tare da
mata fatan shirya, musamman Malam da Maman Aminu, sune suke son lalata tarbiyyar
yarinyar su.

Allah ya gani tana mugun son Anum, tun daga ranar da aka haife ta, kai karewa
hatta yaye Anum itace tayi, domin mutane basu cika yarda ba ita ta haifi Anum ba,
gani suke kamar yarta ce ba Maman Aminu bace ma ta haifeta.

.... Tana fita ta nufi shagon Maude, ta tsaya zata mishi kuka, bai ma lura
da ita ba, yana fama da d'aga shayin shi.
"Ke Abun zoki wuce kafin na sab'a miki!"

Kamar dama jiran Rulwanu take yayi magana ta fashe da mugun kuka, sake kofin
shayin hannun shi yayi da ruwan zafi, tare da juyawa gareta, bai tab'a jin wannan
yanayin ba tunda yake a rayuwar shi sai akan Anum, kirjin shi kamar ana mishi
lugude.
"Dijamah me yasaki kuka? Ba zaki makarantar bane? Rulwanu ne ya miki magana ranki
baya so? Kiyi min magana mana"
Tuni ya tsallake mutanen shi ya durkusawa yayi a gabanta, yana ji kamar sheka mishi
ruwan zafin shayin shi ake a jikin shi. Cikin raunane murya yace.
"Waye ya tab'a min ke zaki makara fa?"
Kamar wacce ta tashi da ciwon baki ta bude bakinta dakyar tace mishi.
"Wai da panke da viju zanje makaranta kuma kawaye na rena ni zasu yi..."

"Ila! Juye min wancan soyayyen indomie da sadine din, ka kuma soya mishi wani, a
saka miki ketchop!"
Gyada kai tayi, "toh ka zuba mata ketchop a gefen shi."
"Amma Maud..."
"Ila umarni na zaka bi ko Ni zanbi naka!"

Hannun shi ya kai goshinsa yace.
"Yallabai!"
"Meye haka"
"Kayi hakuri."
Da sauri ya amshi box dinta,
"Anum idan kika kukan banza, kinji nan dina ji nake kamar zai fashe don Allah ki
daina kukan banza baki ga kin girma bane."

Tura baki tayi idanun ta na kawo ruwa.
"Toh shikenan! Karki yi kuka."
Mika mata box din aka yi ta bude tace.
"Aww kai jibi yadda ake min shi stylish, nagode Abokina Maude."

Tana fita ta juya tare da d'aga mishi hannu, tana murmushi, da gudu ta nufi inda
motar da Ya Abubakar ya turo a kai ta makarantar.
"Malam Maude! Nagode sosai da dawainiyar da kake da Uwata!"
Cike da kunya ya kama sosa kanshi, yace.
"Ai yiwa kai ne kuma, yarinya ce qarama tana fara girma zata bar kuruciyar da
take."

Haka malam ya mishi godiya tare da wuccewa gurin aikin shi.
"Oga Maude! Da alamu ka fada soyayyar yar jinjiran malam Bello."
"Kai haba, yarinya ce fa kawai dai ina kewar yaran gidan mu ne."
Tun daga lokacin, Maude ya dauki nauyin karyawan Anum da na makarantar
ta, a cikin gidan kuwa duk abinda tayi ganin ake dai dai ne, hatta yayunta maza da
mata babu me iya mata fada, asalima kallon karamar yarinya suke mata, karshe Umma
sai da tayi musu fata fata,.kafin aka hana maude ba saka mata abin cikin makaranta.

---
"Anum ba zata dawo gurin mu ba, wai yayanta ya hanata wasa da maza!" Inji Beauty
tana kallon XOXO,
B'ata rai tayi tana kallon shagon Me shayin da Anum ta mai da mishi cup din
shayin shi da plat din da ya bata soyayen kwai.
"XOXO!"
"Kinga kyale ni, matukar ina ganin abinda nake so Anum tana kwace min sai naji
kamar na kashe ta." Zaro ido Beauty tayi cikin tsoro,
"Babu kyau maganar kashe mutum!"
"Amma ai kinsan na gaya miki ina son wancan me shayin yayi ta tab'a min nan dina me
yasa shi yafi son tab'a na Anum?"

"A'a bafa kome yake mata, kawai tana zuwa gurin shine karb'an shayi." Inji Beauty,
"Toh yau sai na sakata kuka a cikin ajin mu."

"Amma XOXO, kawai dan ta rabu samu sai mu mata abinda zai sata kuka?"
"Tafi ki bani guri tunda ba zaki taya ni fada da ita ba."
"Shi kenan."
.... Aikuwa karfe hudu na yamma ta fito zata islamiyya, ta tsaya a gaban
shagon Maude, ya mika mata nera hamsin, murmushi tayi mishi sannan tace mishi.
"Nagode wata rana zan rama maka." Ta fadi haka da gudu, ta bar gurin aikinta kenan
bata tafiya a nutse, gudu yafi kome dad'i a rayuwarta,

Tana shiga get din makarantar, ana fara tsare lati dan haka ta nufi
ajin su, tana shiga yara suka zuba mata ido, wich mean anyi gulmar ta kenan,
Dan haka ta isa kusa da karimah ta zauna, ta tashi ta bar mata gurin. Dake yarinya
ce da bata daukar iskanci tace mata.
"Dalla Malaman su dawo ki zauna uwar me nayi miki?"

Kallonta karimah tayi tare da kallon XOXO karimah tayi sannan tace mata.
"Ai ke kina wasan kwakule da me shayin kofar gidan ku, dan haka daga yau..."

Cikin tsananin masifa ta tacame wuyar yarinyar, tare da kai mata duka,
kamar Allah ya aikota, dukda su XOXO sun shigawa yarinyar bai hana Anum dukarta ba,
tana ihu sai ta gaya mata inda ta gansu sunyi wasan kwakule. Yarinyar da taji wuya,
tace mata.
"XOXO ce tace mu gaya miki haka."

Sake yarinyar tayi tana kallon XOXO, bawai tafi karfinta bane, kawai tana
image yadda ta kula mata sharri...
#Mai_Damu...
*Aslm barka mu da wanan lokaci nice takuwa Ayusha idris wace kuka fi dani da Mrs
Muhammad Bashir kamshi traditional herbal medicine and more*


*Mata* *yan* *uwana* *kuzo* *gadama* *tasamu* *wace* *zamuyi* *yaki* *da* *wanan*
*cutar* *da* *ta* **adabemu** *ba* *kowace* *cuta* *bace* *wanan* *bace* *cutar*
*sanyi* *wanan* *cuta* *tana* *takurawa* *mata* da *maza* *yaran* *mu* **da**
*manyan* *mu* *to* *gaskiya* **mata** *fa* *sai* *mun* *dage* *mun* *magance*
*matsalar* *da* *tada* *me* *mu*

*Ayau* *nazo* *muku* *da* *ingantattun* *magungunan* *sanyi* *da* *basu* *da*
*illa* *sanyi* *ko* *wani* *iri* *ne* *yana* *maganin* *shi* *insha* *Allah* *sai*
*agwanda* *akansan* *na* *kwarai*


*Munzo* *muku* *da* *maganin* *sanyi* *mesa* *kaikayin* *gaba* *da* *kurajen*
*gaba* *da* *sanyi* *mai* *dauke* *ni'ima* *da* *karancin* *sha'awa*

*2sanyi* *mesa* *nauyin* *jiki* *yawan* *kasala* *ciwan* *Mara* *kaikayin* *jiki*
*ciwan* *kai* *idan* *sanyi* *ya* *busa*

*Da* *sauransu*

Munan akano muna aka kayan mu ko inna afadi najeria har dama makwaffatmu nijar
cameeroun da chadi
Muna maraba da masu siyan dai dai ko sari*Aslm barka mu da wanan lokaci nice takuwa
Ayusha idris wace kuka fi dani da Mrs Muhammad Bashir kamshi traditional herbal
medicine and more*


*Mata* *yan* *uwana* *kuzo* *gadama* *tasamu* *wace* *zamuyi* *yaki* *da* *wanan*
*cutar* *da* *ta* **adabemu** *ba* *kowace* *cuta* *bace* *wanan* *bace* *cutar*
*sanyi* *wanan* *cuta* *tana* *takurawa* *mata* da *maza* *yaran* *mu* **da**
*manyan* *mu* *to* *gaskiya* **mata** *fa* *sai* *mun* *dage* *mun* *magance*
*matsalar* *da* *tada* *me* *mu*
*Ayau* *nazo* *muku* *da* *ingantattun* *magungunan* *sanyi* *da* *basu* *da*
*illa* *sanyi* *ko* *wani* *iri* *ne* *yana* *maganin* *shi* *insha* *Allah* *sai*
*agwanda* *akansan* *na* *kwarai*


*Munzo* *muku* *da* *maganin* *sanyi* *mesa* *kaikayin* *gaba* *da* *kurajen*
*gaba* *da* *sanyi* *mai* *dauke* *ni'ima* *da* *karancin* *sha'awa*

*2sanyi* *mesa* *nauyin* *jiki* *yawan* *kasala* *ciwan* *Mara* *kaikayin* *jiki*
*ciwan* *kai* *idan* *sanyi* *ya* *busa*

*Da* *sauransu*

Munan akano muna aka kayan mu ko inna afadi najeria har dama makwaffatmu nijar
cameeroun da chadi
Muna maraba da masu siyan dai dai ko sari

Domin Neman Karin bayani sai ku tuntube mu ta wanan number 07066959285 kira ko
WhatsApp
[1/31, 11:27 AM] +234 813 026 9641: ZANEN QADDARA TA..!!

Mai_Dambu

Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin Kai..

Furren kan juji..
BABI NA TAKWAS.
Had'iye kukan da yazo mata tayi tare da ɗaukar jakar makarantar ta,ta bar ajin ma
balle makaranta.
Ko kallon yan makaranta da suke mata magana ba tayi ba, tana isa bakin shagon
Maude ta tsaya, hawaye na zuba mata.

Da gudu ta shige cikin gidan, tana callara ihu wanda yasa Umma da take
tuka tuwon dare, sakewa tana salati tare da gyara zaman zanin..
"Lafiya kike zunduma ihu haka?"

"Umma ba Abida bane tacewa Yan ajin mu wai me shayi yana wasan kwak..." Had'iye
sauran maganar tayi tare da sake ihu tana kuka.
Shiru gidan ya dauka, tare da kallon Anum,
"Dama kina wasan banza ne?"
"Ban tab'a yi ba, wallahi ita ce tace min muje gurin Baba lado."

Maude da ya shigo gidan da niyyar tambayar ta, me ya faru, yaji kome
dan haka ya juya ya fice daga gidan, yasa aka kira Mishi Abida, dauke kai yayi
yasa Ila ya zane mishi su. Ciki da wajen su. Sannan ya kore su.

Anum tayi kuka, tayi rikicin karshe ma tayi alkawarin bata kuma
kula Maude, tun yamma take kuka da rikici har karfe takwas na dare koda malam ya
dawo yaga yayunta maza, a gidan sun zo gaida su malam amma bata fito ba.
"Umman su Ina kyautar Allah take?"

Ajiye mishi ruwan wanke hannu tayi tare da zuba mishi ruwan butar siliba, yana
wanke hannun shi.
"Ina tambayar ki baki kula ni ba?"
Shiru tayi, sannan ta kuma zuba mishi ruwan sannan tace mishi.
"Tana dakin Maman Aminu, ban san me ya faru ba, ta dawo d'azun tana kuka wai
yarinyar nan Abidah tayi mata sharri, nasan halin Anum akwai kafiya da taurin kai,
amma kuma yanayin da suka yi maganar ne ya bani tsoro naki magana.
Domin tazo da wani zantuntuka masu girma, wanda ya dace ace manyan sun
shiga maganar amma aka yi biris da shi zai iya dawowa babban al'amari!"

"Nana Khadijah!" Ya kwala mata kira,
Fitowa tayi tana matsar kwalla, alamun har yanzun bata dai jin haushin abinda Abida
tayi mata ba, cogewa tayi daga bakin kofar dakin su, tana jan majina, tsabar
sakalci, sai ka rantse da Allah bata fi shekara bakwai ba, dan yadda take jan
majinar abin a mata duka ne.

Gashi fuskarta yayi jajjur, saman idanun ta ya kumbura sakamakon kukan da tayi,
a takaice dai.

Anum Sharrin da aka mata ne yake ya kushinta, ta rasa inda zata fada a dauka
mata mataki,

"Zauna nasan baki ciki kome ba, uwar kuka." Zama tayi tare da kallon shi
tace mishi.
"Baba Malam bana jin yinwa!"
"Me kuka bata taci?"
Kallonta Umma tayi sannan ta maida dubanta ga malam tace mishi.
"Ai bata cin tuwo!"
Saka hannun shi yayi a dokin kofar shi ya ciro mata soyayyar doya da kwai sai
cinyar kaza da hakarkari. A hankali ta bude tare da kallon shi sai ga kwalla sharr
sharr. Cire hannun shi yayi cikin tuwon ya ce mata.
"Me ya faru?"
A hankali take gaya mishi abinda ya faru, tana rusa kuka kamar ana yankar namar
jikinta, bai ce kome ba haka kuma ya hana yaran shi magana da matar, yace.
"Sha'anin yara sai ana kai zuciya nesa, domin zasu cigaba da fada da junar
su,karshe kuma mu iyaye idan bamu yi hakuri ba, sai mu nunawa duniya cewa an tab'a
na mune.

D'azun ina shigowa Malam Maude ya same ni, da abinda ya faru, bai ji dadin
shi ba. Amma na nuna mishi babu kome yarinta ke damun su, amma shima ya dauki mata
dan ya zane yaran, dan haka kome ya wuce ku Cigaba da abinda kuke da ko? Bana son
ki fara fuskarta matsalar Unguwar nan dake.

.. kinyi qarama da fuskarta matsalar cikin unguwar nan, dan haka kar na kuma jin
kinyi fada da wani a cikin makarantar ku, kinji ko!"
Haka yayi ta mata nasiha, tare da janta da hira tana gamawa a ka'idar gidan dole
zata koma Cikin d'akinta, ta kwanta bayan tayi alola akan idanun Umma dan sun santa
ba son sallah take ba.

Dan haka tana sallah isha, ya kwanta ko bude jakarta bata yi ba
makarantar ta bata yi ba, dan ranta ya gama baci. Fushi take da kowa ma, bayan ta
shiga daki ne Maman Aminu tace.

"Gobe zan je na sami Adama, Ni bana son wannan abun, gabaki daya yarinya ta fita
hayacinta." Kallonta Malam yayi sannan yace mata.
"Da kin bar zancen nan domin ai na gaya miki Maude ya dauki matakin da ya dace."

"Amma ina ganin kawai a hanata tsabga da yaran!" Inji Aminu,
"Nima nafi tunanin haka, domin ita daya Xoxo nan bata da nutsuwa ina..."

"Idan baka zaka fadi Alkhairi ba toh kayi shiru,haka Manzon Allah ya ce mana!"
Shiru Ya Abubakar yayi ba iya shi ba hatta su Bashir da Musa, domin matukar Umma
tana guri ba zaka tab'a cin namar wani ba, haka suka gama hirar su, suka masu
sallama.
--- Washi gari.
Yusuf da Ahmad tare da Muttaka sai Abdul Hakim,suka shigo gidan. Yusuf yana zaune
da iyalin shi a bayan bulkeshina, Ahmad kuma yana Ibrahim bako, Abdul Hakim, kuma
yana Jahun. Tare da na shi iyalan.

Muttaka kuma yana sabon layi,. Dukkan su Allah ya albarkaci rayuwar su da
rufin asiri, Musamman matan mazajen su ba kananun masu kuɗi bane.

Suma suna shiga gidan suka fahimci autar su an tab'a ta, domin daga
yanayin yadda ta gaishe su, haka ya fahimtar da su, koda aka kawo mata tea da bread
daga shagon Maude, kicking din kofin tayi tare da dakawa Rulwanu tsawa.
"Kace mishi bana son tea din kar ya kuma kawo min."

Ta gaya mishi tana masifa, daukar kofin Umma tayi tare da dungura goshinta,
yar nima ta sake kuka kamar an caka mata mashi.
"Kiyi kukan jini ma, wallahi kika sake raina ya b'aci sai na zane ki, yar nima babu
wanda yake Iskancin da kike yi a cikin gidan nan, idan an yi magana ki bare baki
kamar tsohon zani.

Ke har kin isa ki dakawa yayanki tsawa, dauki kofin ki kai mishi ko na
shiga jikin...."

"Umman su!" Malam ya kira sunanta.
"Dakata malam! Babu ruwanka da fadar da nakewa Anum, kaƙi naka duniya taso shi,
kaso naka duniya taƙi shi, ban ga amfanin soyayyar da kuke gwadawa Anum ba, matukar
ba za a tsawarta mata ba, yarinya ta sangarce sai abinda ya gadama take yi, ita yar
gidan Uban waye da zata na taka kowa toh wallahi matukar baka dakatar da wannan
abun ba, tabbas wata rana sai kayi dan sani, kuma lokacin baka da yadda zaka yi
domin lokacin ya kure, muku."

Sannan ta koma kan Anum ta balbale ta da fada, haka yasata daukar kayan ta
fita waje, tana zuwa shafin shi ta dangwara mishi ta juya tare da barin shagon.

Fushi sosai take dashi, shima a bangaren shi gani yake kamar yayi mata wani
katon laifi, dan haka sai ya damu, gashi mutane dayawa na gaya mishi ai sonta yaƙe,
dariya kawai yake domin kuwa yafi yarda da cewa shakuwa ce.

----
Yau da gobe bai bar kome ba, su XOXO sun fita hanyar Anum suka kuma rabata da duk
wata kawarsu na shin su, haka ya bata haushi. Ta kuma cakume XOXO da dambe dakyar
aka kwaceta. Karshe Malam Ya'u rariya, ya kori Anum a makarantar. Tunda ta shigo
tana rusa ihu, Umma ta zuba mata ido. Tuni ta had'iye kukan,

Domin ta kai duk gidan babu wanda Anum take shakka kamar Umma, domin zaneta
tayi kamar yadda zata zane Rulwanu. Sanadin haka sai da Maman Aminu tayi fushi
sosai, haka bai dami Umma ba, domin ita irin mutanen nan ne, masu ra'ayin kansu.
Ganin yadda Umma ta zame ta Malam bai magana ba, yayunta ma yaran Umma suma fushi
suka yi dan suna ganin kamar Umma tana tsawalla mata, yan dakin su ma haka suka yi
ta fushi.

Umma ta haɗa su taci Ubansu a karo na farko da tayi fada kaca kaca akan
Anum,.inda take cewa.
"Wanda ba zai taya ni na lankwasa Anum ba, kar na kuma ganin sawun shi a cikin
gidan nan, tunda baku kaunarta."

Duk gani suke Umma ta cika faɗa da takurawa Anum ai su lokacin su bata ta
takura su ba, idan Rulwanu yaga suna jajjanta batun, ya musu magana caaa suke
mishi, dan haka ya daina magana akan Anum.
Dakyar da sidin goshi suka shirya da me shayi, shima kuma bawai ya
koma mata kamar da Bane, domin Umma da kanta tayi mishi magana, tace bata son
wannan abun da yakewa Anum, ba zargin shi take ba.

Amma kuma bata son yana zakewa da yawa, akan Anum domin kuwa haka zai sanya
ana kananun magana.

Tun daga lokacin sai ya watsar da batun Anum, ya kama shagon shayin sa, wani
irin yanayi yake ji akan yarinyar da ko tafasa bata yi ba.

A duk lokacin da ya kalleta cikin unifoam sai yaji gabaki daya kome ya kunce
mishi.

"Toh me aka miki kike zunduma mana ihu?" Umma ta tambayeta,
"An kore ni a islamiyya ne!"
Kallonta Umma tayi baki bude, bata ce kome ba, ta sab'i hijab ɗinta, suka nufi
islamiyya.

Anan suka tarar da malam yana sauraren malam min ajin su Anum yana mishi
bayanin abinda XOXO suke yi, duk sai kunya ya kama shi, ganin Umma.

Ya shiga bata hakuri, sannan yace Anum ta shiga cikin Class. Su kuma XOXO da beauty
aka canza musu aji.

Wannan abun ya kuma kara rura wutar k'iyayyar Anum a zuciyar Abida, amma dake
taga Beauty tsoron ya shigeta sai ta ajiye a ranta, matukar tana numfashi sai ta
sanya duniya ta guji Anum yadda kowa nata sai ya tsane ta. Wannan shi ne alwashin
XOXO..
......
Koran ta da akayi a islamiyya, ya sanya Malam yayi mata fada a karon farko a
rayuwar ta, ranar kwana tayi tana jan zuciya kasancewar Maman Aminu itace da girki.

Umma na jinta tana ajiyar zuciya, duk sai ta damu. Tasan halin Khadijah
kafiyar bala'i ce da ita, dan haka tazo ta dauketa zuwa cikin dakin ta ta kwanta,
tare da lullubeta, tana mata nasiha.

....
A hankali rayuwa take tafiya, shekaran ta goma sha daya, ta gama primary school,
aka sakata a secondry school.

Anum tana da kokari, tana kuma mai da hankali akan karatu, dan a hadda
sun kai uzu talatin, dake idan ta dawo wani lokaci Umma ko Malam suna kara mata,
idan taji yunwa kuma zata zo kofar shagon Maude ta zauna tana kallon shi, ba zata
ce ya bata ba, sai dai shi ya haɗa ya bata.

Dariya take sakawa, yau ma kamar kullum,
"Me yasa baki min magana!"
Murmushi tayi, sannan tace mishi.
"Ina magana mana, kasan me?"
Kallon masu sayan shayin shi yayi sannan yace mata.
"Ki koma cikin gidan ki tsaya a window, zan miki magana."

Daukar Alqur'anin ta, tayi tare da barin shagon shi. Ta koma jikin window.
"Hmm!"
"Dama kari zaka min! Kuma kasan bana jin magana Umma tace ba zata min kari ba, an
jima za a karfi hadda kuma malamin duka yaƙe!"

"Bashi bane maganar da kike son fada min!" D'ago kai tayi tare da
murmushi, dama yasan abinda yake sata mishi dariya ko murmushi zata bukaci wani abu
daga gare shi.
"Ina jikinki!"
Juyawa tayi sannan ta kalle shi tace.
"Dama akwai."
Shiru tayi, kanta a kasa.
"Dama me? Baki ga ina da masu sayan shayi bane?"

"Dama a makarantar mune aka ce kowa ya kawo nera dubu daya." Kallonta yayi na
wani lokaci, kafin yayi breaking silent din da yake tsakanin su.
"Toh shi kenan bayan magarib kizo ko amsa."

Zaro idanu tayi waje, tana girgiza kanta, tace mishi.
"Bana son dan Umma bata son na fito idan na fito zane ni zata yi kaga ko aikan dare
Bana zuwa."

Murmushi yayi a karo na babu adadi, idan ya Fahimta Umma tana kokarin
tankwara Anum, amma matsalar shine Mamanta, saka hannu yayi a cikin aljuhun rigar
shi ya ciro kudin ya mika mata, murmushi tayi sannan tace mishi.
"Nagode sosai, don Allah karka gayawa kowa ka bani kudin kaji"

Numfashi ya sauke me nauyi sannan yace mata.
"Me yasa baki son a sani!"
"Laaa! Zane ni Umma zata yi, zata ce na zama yar iska."

"Ke kuma baki son zama yar iska ko?" Ya jefa mata tambayar,
"Eh, ai kaga Ni yarinya ce bana hira toh tace duk macen da take karb'an kudi a
hannun maza yar iskaci" ta fada a nutse,

"Toh ai Ni dake abokai ne ko? Babu batun saurayi da budurwa." B'ata rai
tayi.
"Toh naji ke yarinya ce Ni kuma abokin kine!"

"Yawwa haka yayi, kaga babu wanda zai ce wani abu kan mu tunda abokai ne"
*Anya Abotar zata tsaya ina nan?☹️ Muje zuwa*
#Mai_Damb
[1/31, 11:27 AM] +234 813 026 9641: ZANEN QADDARA TA..!!

Mai_Dambu

Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin Kai..

Harshen ka... Kamanin ka!
BABI NA TARA.

Shiru yayi tare da zuba mata ido, dariya tayi sannan tace mishi.
"Karka damu, kawai dai mu abokai ne kuma. Karka bari wani yaji haka, iya Ni da kai
ne ai."

Shaƙuwar da yake tsakanin su da ban mamaki yake, gashi ya hana kowa yayi mishi
magana akanta, asalima kokarin janyota yake a jikin shi,

----
"Khadijah! A ina kika samu kudiwn dake jakarki?" Cikin tsoron Umma tace.
"A'a ba nawa bane, na yar ajin mu ce ta bani na ajiye mata idan muka..."
"Wallahi idan na kuma ganinki sa babban kudi haka sai na ci mutuncin ki, kuma ki
maida mata da Kudinta."

"Toh Umma!" Ta mai da kudin cikin jakarta a ranta tana cewa.
_Yau Umma tasan rokon kudin nayi ai sai ta yankani!_
***
"Ai duk yan matan unguwar nan, babu wacce bata yi ciki an zubda ba, kunga mandiya
yar gidan Salamatu dilaliya,, babu cikin da ba a cire mata ba, bin maza a cikin yar
yarinyar nan kamar karya ko nace akuya" inji Maman Abidah,

Gefe guda yan matan amaren gidan ne zaune, kusa dasu kuma XOXO da beauty ne
zaune sun kasa kunne suna sauraron abinda suke cewa akan kayan mata. Suna sauraren
abinda matan aure suke cewa.

"Maman Tasnim Kinga wannan da nayi amfani dashi, wallahi baban Jiniyo kamar zai
cire min kasa na, ke naga Bala'i ranar. Yi yake yi yake sai baki iska yake baki jin
kome sai cewa yake kai yau Hunaiza kinyi ruwan albarka, kaji ruwan dad'i da haka
kike kullum ai babu abinda zai hanani baki kyautar kai na."

Murmushi me kayan matan tayi sannan tace musu.
"Ruwan jaraba kenan, dan ma baku son gyara yan nonuwarku sun zube kamar silifas, ai
yanzun matan sun shiga layin gyara, don Allah ku daina wasa da daman ku. Kunga
wannan sunan shi hatsabibiyar matsi, kika cusa da yamma babu ruwanki da tijarar
namiji, kasar ki zai koma kamar na matashiyar budurwa.

Wannan kuma bana tsoho, hmm wani miyar sai a makota, kika shanye kwalbar
tare da cinye itaccen, yadda kika san korama haka zaki koma, wannan kuma yar
la'asar, ake hadiyar su, kafin la'asar kin shiga zubda ruwan dad'i kamar zaki yi
yayya. Wannan itace hatsabibiyar hadi. Hmm sai kinyi zaki Fahimci abinda zance
miki."

"Yanzun don Allah idan na sha wannan namiji zai gigice?" Inji Iyalle,

Murmushi yar Sokoto tayi sannan ta kalli kayan matan ta tace mata.
"Idan baki yarda ba, ajiye min wallahi wannan na baki garantin shi idan bai miki
ba, zan biya miki kudin ki domin har Saudiya kaiwa ake

Please Login or Register in order to submit comment