You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sharrin da ake bin mu dashi kenan? Toh
Allah zai gwada maka me zuwa hotel ba dai ANUM KHADIJAH ba, sharrin da kayi mata
sai ta koma kanka da y'ayanka."

#Mai_Dambu..ZANEN QADDARA TA..!!

Mai_Dambu

Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin Kai..
BABI NA TALATIN DA BIYAR


_Bawa baya wuccewa ƙaddarar shi, tun ran gini tun ran zane! Dukda naso zuciyata!
Haka ba zai hanani kiran abubuwan da suka faru dani a matsayin ƙaddara ta ba! Zanen
Qaddara ta ce ban isa tsalleke shi ba_

"Kai Maman Aminu, kai Maman Aminu Maman Aminu kina kuskure, Maman Aminu duniya tana
kawo miki yadda kike so, Insha Allah ni mariyah da yaran da na haifa da cikina babu
wanda zai kuma d'aga ido yayi miki magana ke da yaranki gamu ga Duniya!"

Tankar saukar aradu Anum ta ji saukar muryan umma, wani irin kuka ne ya kwace mata,
tana niman rike kafar Umma, ta nunawa Abubakar hanya tare da kakkausar kashedi
akan Anum, haka ya fice tare da alƙawarin ba zai kuma shiga harkan su ba.

.... Kukan da Anum take kamar ana yage namar Jikinta, ba daukar ne
yake damunta ba, banzatar da ita da Umma tai yafi kome mata ciwo, dan haka ta shiga
tashin hankali. Kafin wunin ranar ta manta da kome, har zuwa dare.
Ai tunda Umma tace babu ruwanta ita da Yaran ta, Maman Aminu ta kuma buɗe idanunta
suna zuba iskanci, duk yadda suka so su tinzira ta, bata tab'a d'aga ido ta dube su
ba.

Asalima nunawa tayi bata san suna yi ba.

---- kamar dama jiran Umma suke ta daina saka musu ido, Anum ta tsiro da wani
sabon iskanci, idan ta fita hira bata dawowa har sai malam ya rufe kofar gidan,
mamanta ta bude mata. Wanda ba kome bane yaja haka sai banzan hirar da suke.

Maude da ya saka ranshi a wahala, kasa komawa gidan shi yake sai ta shiga
gidan shi, abin na matukar mishi ciwo. Musamman yadda ake cewa a unguwar yana
kallon tsohuwar matar shi ta zama kason dankali, sai yadda aka yi da ita. Bai tab'a
cewa kome ba,yana dai kallon kowa da abinda yake ranshi.

Tsakanin shi da matar shi,suna zaune zama na rufin asiri, babu wanda yake jin
kansu. Asalima tana ƙoƙarin kyautatta mishi ta kowani ɓangare, abin da ya fahimta
akan ta,tana da mugun kishi. Idan zai fita shafi tayi ta fushi kenan, har sai ya
dawo cin abincin rana.

Akwai ranar da ya dawo ya samu tayi parking kayanta zuwa part din Anum, Maude
babu kunya yace mata, ta koma inda ya ajiyeta inda rai da rabo matar shi zata dawo
gare shi, dan haka babu wanda zai zauna a part din ta,. Dole ta koma nata babu
shiri.

Akwai abubuwan da idan Anum ce, zai iya mata amma Matar shi ta gida yana kai
zuciyar shi nesa akan ta.

---
"Assalamun Alaikum!" Umma da take tsince shinkafa ta amsa musu da.
"Waalaikumun Salam!"
Dake tasan su Xoxo ne kuma sun kulla Abotar su da Anum yanzun bata kuma kallon su
ba.
"Ina wuni Umma?"
"Lafiya!"
Daga haka bata kuma kallon su ba, asalima dauke kai tayi..tana aikinta.
"Abidah ku shigo mana!" Inji Anum da ta leko, kallon shashin da Umma take aiki
tayi,.sannan tace.
"Ku shigo Mana bata nan!"
"Toh sauri muke, ankon yar shehu kuka kawo miki, ko zaki samu yi?"
"Toh ku shigo mana!"
Babu musu, suka shiga. Mika musu sabuwar wayarta tayi sai kayan kyaututtuka da
Alhaji yake bata, tare da basu labarin tana dariya.
Murmushi Xoxo tayi sannan tace mata.
"Ai kuwa bikin da zamu yi abokin su ne zai auri yar Shehu, Kinga wannan material
din dinner ce, sai wannan atamfar ranar wuni,"

"Toh aikuwa zanyi amma zan tambayi alhaji idan na samu zan kiraki."

Ta faɗa tana kallon kayan da suka dauki hankalinta, mik'ewa tayi tare da
cewa.
"Ban baku ruwa ba!"
"A'a ajiye abinki, muma tafiya za muyi."
Inji Beauty, haka ta rako su waje suna hiran batsa tare da maganar banza, dariya
take tana kallon su har suka fita kofar gidan.

Kamar ance ta d'aga kanta ta hango su, kamar abun bai dame ta ba, amma kuma
tana dauke kai ta ji lallai dole sai ta kuma kallon su. Maude da matar shi, suka
kan mashin yana magana da ila. Bugawa kirjin ta ya fara kamar zuciyarta zai diro,
kallon juna suke da matar Maude tana mata dariya, dauke kai tayi abinta, sannan ta
kuma kallon Maude wanda shima fuskar shi babu walwala, hararar shi tayi sannan ta
ja tsaki tare da murguda mishi baki.

Ta juya zuwa cikin gidan, tana kananun magana.
"Ko ina sai sun nunawa duniya su ma'aurata ne tsabar Iskanci."

Umma tana jin ta,ta tafasa bata ce ba balle ta sauke, sallamar maude da matar shi
wacce tayi mishi magana akan ya dace su gaida Umma ai.

"Waalaikumun Salam, ku shigo mana! Anum dauko min taburma" tana tura baki
ta fito daga dakinsu, tare da shiga dakin Umma ta dauko taburma ta shimfid'a musu,
sannan ta juya zata koma.

"Idan dan basu ruwa mana. Barkan ku, Hajjo ya kwana biyu."
"Alhamdulillahi! Umma muna lafiya, ya sanyi da zafi."

Anan sukayi ta gaisawa, wato fitowar da Anum tayi sanye da wata doguwar
rigar English wear, ya saka maude kura mata ido, ajiye musu ruwan tayi sannan ta
juya abinta, ai kuwa haka ya bita da ido, kasa magana yayi amma Anum ta gama dashi.

Daukar ruwan hajji tayi tare da fara sha, Anum ta kuma fitowa,.zata nufi
kitchen. Umma tana halkance dasu, wato Anum bata son maude amma tana kishin sa.

Kamar yadda take lura da Anum ɗin, yanzun ma zani ta daura tare da wata
shimi, ta daura top akan shi. Tana tafiya tana girgiza kirjinta. Kusan duk rabin
maganar da suke da Umma ba fahimta yake ba, asalima ji yaƙe kamar ya dauke matar
shi ya gudu da ita a maida musu auren su, ya fasa hajjo da tazo ta kular da Anum
maude ya zama nata, sai gashi kamar zata fashe da kuka.dakyar ta matsa mishi suka
bar gidan.

Tun fitar su take masifa tare da cewa ta fasa zuwa gidan su ma. Ita kasuwa zata ta
sayo English wear, bai hana ta ba.. amma suna shiga gidan su, sai da ya tirmushe
ta, domin Anum ta yadda mishi hankali.

Ban daki ya shiga yayi wanka ya kuma saka kayan shi ya bar gidan, yana
fita itama ta shirya ta nufi cikin kasuwar muda lawan, layin yan gwanjo..anan ta
sayo Kananun kaya, tare da jidar riguna da wanduna.

----
"Haba baby! Wallahi ba haka bane kawai Ni bana son irin wannan abun ne, idan kana
buƙatar haka kazo gidan mu, ayi magana."

Ta faɗa mishi a sanyayye, murmushi yayi mata, tare da gaya mata ai zai zo.
Kawai akwai abinda yake bukata ne.

Dauka tayi da gaske dan haka ta shiga narke mishi da shagwab'a.

Satin da ta zagayo da kan shi ya kawowa Xoxo kuɗin ankon Anum ta kawo
mata nata har gida, sannan ya kuma zuwa daddare ya kawo mata kudin dinki da kayan
kwalliya masu shegen kyau da tsada, bayan ya d'an matseta a cikin motar shi. Kawai
burin shi ta bashi hadin kai.

.... Irin b'arnan kudin da yake mata sai ka rantse da Allah, da aure
yazo nimanta ba da wani abu ba, kuma munafuki yaki yarda su yi magana da malam,
tsakanin shi da Maude kallon banza.

Har ranar ya gaji ya tambayi Anum waye Maude? Tab'e baki tayi
sannan tace mishi.
"Wahalalle ne bai da aiki sai saka ido, mara zuciya ya tashi a kofar gidan mu
yaƙi!"
Fita yayi daga motar tare da takowa har kofar shagon Maude.
"Kai d'an nijar?"
"Na'am Tsohon banza, Uban yara ashirin da biyar, ka saki mata biyu, dabi'ar ka
auri saki, idan ka gama da na gidan kana ganin wata zaka sake daya ka auri wata.

Mafi munin a cikin halayyarka baka da kirki, baka da adalci mace kome tsufar
cikin jikinta kana ina lakad'a mata duka! Mafi kazamtar halinka shine lalata
kananun yara marasa hankali da nutsuwa ko?"

Kurawa juna ido suka yi, Allah yasa babu mutane a shagon ila da Rulwanu ne a
shagon dan shima yanzun ya nace sana'ar shayin yana a.t.b.u a fannin agriculture.

"Kai waye da kake bincike a kaina?" Alhaji Mudi ya tambaye shi a fusace,

"A matsayin wanda ya auri yarinyar da kake yawo da ita, kasan dai ya cancanci yasan
waye zai nemi tsohuwar matar shi?" Inji Rulwanu,

"Au kace kishi ne yake damun ka?" Ya tambayi maude wanda yake kurb'an shayi
a hankali,
"Ni idan zanyi kishin matar da nake so? Kai baka isa ka d'aga ido ka kalle ta ba,
balle kazamin mutum irinka ya sami damar fita da ita, kai kana Sonta ne sabida
bukatar kanka Ni kuma sabida Muradin rayuwa ta ce, ko tayi kyau ko ta lalace ba zai
hanani kaunarta ba."

Bai kuma ce mishi kome ba, ai kuwa cikin kumfar baki Alhaji Mudi yace mishi.
"Wallahi sai ka san damu ake Damawa a gwamnatin nan! Sai ka san kayi min rashin
kunya, kuma akan idanun ka zan yi yadda nake so da Anum! Kai banza d'an
cirani..wanda talauci da tsiya suka hana shi zaman kasar shi."

Rike kofin hannun shi yayi wanda rikon da yayiwa kofin sai da ta fara
tsagewa, ji yaƙe kamar ya dauki bindiga yayi ta sake mishi harbi kamar me! Dauke
kanshi yayi daga kallon shi idanun shi sunyi wani irin jajjur da yayi zagin bai bar
shagon ba, ya cigaba da maganar banza tare da gori. Abinda ya fusata Ila da
Rulwanu kenan suka mike tare da mishi rashin mutunci.

Asakature! Uwar yan kankanba, ganin ana ture shi ta fito a motar zata musu
rashin kunya Rulwanu ya zaro belt din shi, tuni ya koma da baya, ya shiga gida tana
gayawa Mamanta, tunda ta fito ta shiga surfawa Maude da Rulwanu zagi da miyagun
kalamai, shi kanshi Alhaji tafiya yayi, bayan minti goma da aka samu Maman Aminu
ta shiga cikin gida.. sai ga Alhaji Mudi da hilux din yan sanda.

Abin mamaki, take yan Unguwar da matasa suka yiwa yan sandan caaa, dan sun ce
babu wanda ya isa ya fitar da maude a cikin Unguwar matukar suka raye, rigimar da
ta janyo hankalin manyan mutanen unguwar kenan suka yi maza suka kashe case din,
tare da sanin malam suka mishi magana.
"A gaskiya Malam ka aurar da Yarka! Idan ba haka ba gaskiya zamu dauki mataki
akanta, kwanaki d'an uwan ta, Rulwanu anan titin awala hotel tasaka za a kona shi
sabida ya ganta da wancan mutumin, wallahi ba zamu cigaba da kallonta tana ja mana
magana ba,duk cikin Yaranka maza da mata, kuma sun girma a cikin unguwar nan basu
ja maka Magana ba, amma ita wannan gaskiya kayi wani abu akai domin zata kai ku ta
baro ku!"

Haka suka gama gayawa Malam magana, godiya yayi musu sannan ya dawo gida, bai cewa
kowa cikin ka ba, balle kace ga abinda aka gaya mishi. Umma kuwa shiga dakinta tayi
tare da kunna radio ɗinta ta kamo Ba.R.C bauchi..tana sauraren tarihin magabata na
Dr Zubairu madaki, hankalinta a rabe, bata jin dadin rayuwar da Anum take..shi yasa
tunda ta rabu da sha'anin su, bata daina gayawa Allah matsalar Anum ba.

Kwanakin baya har azumi ta fara, Alhamis da Litinin. Ulcer ce ta hanata yi sai
ta amaida shi sadaka tana girka abinci ana kaiwa makarantan almajirai da yake bayan
rariya primary school..yanzun ma duk abinda yake faruwa tana jin shi ta kura Radio
ta.

Haka dai aka yi ta ririta alamrin Maman Aminu da Baba Hama, suna kara gayawa
Anum karta kyale Rulwanu, Umma kan bata san me suke ciki ba, dan haka ta zuba musu
ido. Dan lokacin da Rulwanu ya kawo mata karar abun fada tayi mishi.

__ bayan kwanaki kome ya wuce kamar babu abinda ya faru, malam kuma bai mata
magana ba, iya kai dai ya shirya mata tsiya ganin idanunta. Duk abinda zasu yi ita
da uwarta nan da wata biyu ya kammala.

Yau suka fara hidimar bikin Yar shehu, dan haka bata zama sune Kawayen
amarya.

Ranar farko sunyi duk wani abinda ake bukata, irinsu ajo, washi gari suka yi
tea party, tun safe da ta fita bata dawo ba sai dare, ranar juma'a, aka daura auren
aka wuni ana casu a gidan su yarinyar, bayan sallar isha suka shirya zuwa dinner.
Da sauri ta fito tana kallon agogon wayarta,
"Anum ba hollandia milk!" Inji XOXO.
Amsa tayi cikin jin dadi tace,
"Amma wannan y'a Allah shi tofa miki albarka cikin babban masaki, kamar kinsan
yunwa nake ji"
Ta amsa babu bismillah ta d'aga goran yayi sanyi sai da ta sha rabi sannan ta kalli
XOXO tace mata.
"Aminiya Nagode muje"
"A'a ai ga motar Alhajin ki can, shi zai kai mu Zindaba hotel!"
"Toh" tace mata tana kuma shan madaran sai da ta shanye tass lokacin har sun kusan
isa gurin motar dan tana bakin titin Unguwar ne.

Isa ta shiga gaba, XOXO tana baya, anan suka shiga hira bayan tadda motar.

.... Ga baki daya nutsuwar zuciya Umma ta rasa, meke damunta ga faduwar
gaba, alola tayi tare da sallar shafa'i da witiri, kafin wani lokaci zazzaɓi yana
niman rufeta.

Maude shima wani irin kunci ya tsinci kanshi da ita, wanda ya rasa gane
dalilin haka, kawai ya barshi akan ko dan yaga Anum ta fita ne cikin kazamin shiga.
---- Kasala ne ya fara rufeta tare da kwantar da kanta a jikin kujeran,
kafin nan wani irin sanyi me hade da barci......

*Bai zama dole gobe nayi update da safe ba🙏🏼💞 amma Insha Allah na gama Uzuri na
zan muku*
#Mai_Dambu...[2/7, 9:04 PM] +234 815 770 3430: ZANEN QADDARA TA..!!

Mai_Dambu

Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin Kai..
BABI NA TALATIN DA SHIDA

_Kusan me? Comments dinku na matukar ban sha'awa! Musamman yadda kuka kasu
bangare uku! Masu goyan bayan maude! Masu goyan bayan Anum! Da masu goyan bayan
Alaƙar su 😂😹 Wallahi idan naga kwamens din Teams din nan musamman team MAUDE!
Maman Hajiya da da sauran su! Team Anum! Auntyn Safiya Jos da sauran su! Dariya
yake bani 😂😹_

Bayan awa biyu.

A hankali take bude idanunta, motsin ruwa taji a ban dakin, sake komawa yayi jikin
matashin ta kumshe idanunta,tana ƙoƙarin tuno abinda nake da yakinin ya faru da
ita, wani irin kuka ne ya kwace mata, lokacin da hoton abin ya shiga yawo a kanta,
dakyar ya tattaro sauran kuzarinta ta sauka a gadon, jini na bin kafarta, a hankali
ta tsince kayan ta, ta saka takalmin ta da posed dinta a hannun ta rike su, sannan
ta fita a hankali tana jan kafarta, da take jin sun mata nauyi. Har ta bar dakin
tana fitowa waje taga gurin ya mata irin gurin ban tsoro a haka, da sauri ta yi ta
zaga bata samu hanya ba.

Kuka ne ya kuma kwace mata,.tare da dafe goshin ta, tana tir da XOXO itace ta
jefata cikin wannan tashin hankalin, dan haka ta ciro wayarta tare da haska wayar
tana bin labin tayar mota.

Haka ta tattare skirt ɗinta, ta fita da gudu, tana niman hanyar, dake dare
yayi sosai kuma babu farin wata, dan haka duk inda ta kama bi take, bata tab'a
ganin irin wannan tashin hankalin ba.

Kuka take kamar ranta zai fita, ga wani irin ciwon da take ji a gabanta kamar
an watsa mata barkono, tana jin yadda abu ke bin kafarta dan haka ta cigaba da gudu
har Allah ya kawo ta bakin get din gidan, bata yi wata wata ba, ta bude da sauri ta
fita.

Sannan ta shiga gudu domin burinta ta fito daga Unguwar.

Ga baki daya ta rasa inda take, dan haka ta cigaba da gudu. Dakyar ta fito
daga bayan airport, sannan ta iso bakin titin karfe sha biyu saura minti goma sha
biyar, tafiya take da kafa, har ta wuce wani gidan mai a nan ta sami wani me
mashin, ta gaya mishi inda zai kaita.

Yace dari biyu, tace ita ya kai ma haka, amma yayi sauri. Dakyar ta iya
d'aga Kafarta ta hau bayan mashin din.

** Cikin mugun nishadi yake wanka tare da jin lallai zai tafi da Anum, domin
awa biyu da suka wuce ya sami kiran sanata Na'ibi Giwa, akan yazo zasu yi wani
tafiya kuma ba zasu wuce wata ɗaya ba, sabida wani kwangilar da suke nima Gwamna
yasa musu hannu.

Abinda ya faru kuwa, lokacin sa suka tabbatar Anum barci ya dauke ta.
"XOXO aikinki ya gama, sai dai kar na yarda naji wani abu yana yawo a cikin gari da
bakin mutane. Zan iya kome dan na kare mutuncina." Wurga mata kudi yayi, sannan ya
ajiyeta a wunti market.

Ta fita daga motar, tana murmushi tace mishi.
"Alhaji! Kasan abinda na zuba mata a cikin milk din nan kai ma ya Kamata ka..."

"Shaidaniya ai tun karfe shida na yamma na had'iye maganin kuzari," ya fadi haka
yana dariya. Haka suka yi ta dariya tare da yin sallama, tana jin ciwon abinda Anum
take mata, banda Beauty bata kaunar hada wani abu da Anum dan tasan zata iya rabata
da shi.

Gurin da zasu yi taron su ta wuce, kamar zata yi kuka.
...... Lokacin da ya isa gidan da ita, bai damu da yadda take ba, ya dauke ni zuwa
cikin dakin shi.

Tunda ya baje ta a gadon, ya kunna tv kaset din batsa ya saka, da
wannan abun da yake gani ya taso mishi da nashi bukatar dan ya gayawa Xoxo karya ne
babu maganin da ya sha, dan haka da yasan ba wani daukar lokaci yake ba, yana hawa
kanta bai mata irin dan abun nan na irin shafe shafe dan dama ya gama kwashe shi.

😹 yaji gurin toh sai a hankali, dan haka
Kawai abinda ya bashi mamaki da yazo,()
ya saka mata karfi baki daya. Yadda ya samu ya shiga ko minti biyu me kyau bai
😹 Amma maganar gaskiya yadda yayi mata
dauka ba, ya shiga sauke ajiyar zuciya. ()
ne sai a hankali, dan sai yayi ya sauka ya kuma cigaba da kallon tv yana ganin
yadda ke abun zai kuma ji ya sake bukatar ta, a lalace a lalace sai da yayi yadda
yake so da ita, kafin yaji yayi satisfy. Sannan ya barta, dan yaga ta fara motsawa
alamar zata farka, shine ya kashe tvn ya shiga wanka, kafin ta farka.

Koda ya fito, ya samu bata nan bai wani damu ba, kawai abinda ya sani dole ya nimo
ta, domin irinta yake so, dan haka tafiyar da yake gaban shi gobe da safe ya sashi
bai bi bayanta ba, gidan shi ya nufa.

--
"Yawwa malam ya isa" ta faɗa a sanyayye, tana hango yadda Unguwar yayi shiru, sauka
tayi tare da mika mishi kudin da bata san nawa bane, kwalla na zuba daga idanun ta.

Saka dan mayafin ta tayi tare da goge bayan mashin din, sannan ta
juya da sauri, amma sabida yadda take jin jikinta, dakyar take haɗa kafarta har ta
kusan isa kofar gidan, hango shi tsaye hannun shi cikin aljuhun wando shi yana
sanye da wata farin shirt da wando blue kaftani, ya zuba mata ido. Ganin yadda take
tafiya tare da kame jikinta ya sashi ji kamar ya had'iye zuciyar shi ya huta da
wurga yarinya karama cikin musifar rayuwa, dole sai ya matsa mata zata wuce.
"A nawa kika basu kanki? Nawa ya biya kika bashi ta kazamar hanyar. Anum da
sadakina da kome, kuka hanani hakkina. Hmm Alhamdulillahi Ubangiji ya fara nuna
muku ayoyin rayuwa, wata rana sai wajen nan ya fi karfin ki"

Kukan da take dannewa ne ya fito, tare da jingina da motar ALHAJI NUHU
fawa, kuka take tare da rike jikinta.
"Da na gaya miki Xoxo bala'i ce a rayuwar ki baki yarda ba, gani kike kamar da
gayya ake hana ki, rayuwa da su, da XOXO da Hafsat Yayarki d'an jumma ne da dan
Jummai, Mahaifiyarki kuwa! Ban san wani aji zan sakata ba.

Khadijah kin san me? Zuciyata bata tab'a kinki ba, asalima yanzun nake kuma
jin kaunarki, ki bani dama ta biyu na, adanaki a."
"Don Allah ka bani hanya na wuce, domin babu kome a tare dani."
"Kece kika dauke shi wani abu, ba shi bane a gaba na, babban damuwa na, ki amince
min!"

Girgiza kai tayi tare da niman rab'ewa gefen shi zata wuce, a hankali ya kai hannun
shi kwaib'in ta, da sauri ta d'ago kanta. Hawaye na zuba a idanun ta, a lokacin
kuka ya kwace mata sama da na da, tana niman abokin da zata gaya mishi matsalar ta,
dan haka ta kifa kanta a kirjin shi tana kuka, sun jima a gurin sannan ta fara
sauke ajiyar zuciya. Zafin da jikinta ya fara yi ne ya sashi ce mata.
"Ko zaki shiga gida ne domin,.na hana Rulwanu rufe miki gida, Anum don Allah ki
rabu da su Xoxo. Mu gyara zaman auren mu. Kinji ko? Mu hada kanku mu zauna lafiya,
zan saya miki mota, zan biya miki makaranta, a duk inda kike bukata, don Allah ki
bani dama mu koma rayuwar auren mu, idan ma baki son zama da Hajjo zan rabu da ita
sai mu koma mu biyun mu!"
"Toh Maude!"
Ta faɗa mishi haka a sanyayye, sannan ta nufi cikin gidan, kamar zata fadi yayi
saurin bin bayanta, ya bude mata kofar gidan, har cikin gidan su ya rakata,
adaddafe ta nufi hanyar dakin Mamanta, Umma ta gani ta fito daga ban dakin. Kallon
ta tayi sabida akwai hasken lantarki a tsakar gidan, zuba mata ido tayi.
Sannan ta nuna mata d'akinta.
Babu musu, ta nufi hanyar dakin Umma, kasa nutsuwa Umma tayi kawai ta ajiye butar,
ta biyo bayanta, ta tirketa tayi da barazana sosai, inda ta dauko Muciyar ta, kamar
zata rutseta.
" Ciki kika zubda?"
"A'a wallahi ba ciki na zubar ba, fyade aka min" toshe bakinta tayi tare da dafe
kumatunta, hawaye na zuba mata, bakin ciki yasa Umma rufeta da duka, kamar Allah ya
aikota, tana yi tana kuka, tare Da cewa.
"Kin cuce Ni! Nasan zaki bawa wani kanki ne da bazan baki kulawa na Musamman ba,
Anum meye malam yayi miki kika shafa mishi bakin fente, eyye Anum meye muka tsare
miki? Me yasa zaki saka mana"

Zama Umma tayi tana kuka, tare da kallon Anum ji take kamar ta shaketa,
ta huta.

Fita tayi

Please Login or Register in order to submit comment