You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Kuwa Farida kamar za ta kama dr. Ta daka, saboda azabar kishi da bala'i, sai dai fafur ya mayar da ita"

kamar mahaukaciya ya i saurarenta.

"Yanzu da safe Abdul ya kawo kai zai shigo falo, ya ji yo muryarta tana ta SaSatu, tare da amfani da kausasan malamai"

wurin ci masa mutunci.

"Dr. Ya fito ya fice, ba tare da ya ce mata uffan ba, Kausar na ta ba ta hauri, Abdul ya shigo rai a Sace ya kalli farida"

"ya ce ""Maama wannan abun da ki ke yi ba mutuncinki bane ba, duk mawabta na jinki, wannan zubar mana da mutunci ki ke yi"""

"""Haba yaya Abdul, ka san menene kishiya kuwa? Kuma kishiya da mahaukaciya ku baku san komai a kan wannan"

"lamarin ba"""

"Farida ta ce ""Rabu da shi, bain ciki ya kasheni, sai su ci duniya da tsinke da ubansa, bands butulci da zalunci irin na"

"Wan Adam, duk halaccin da na yi masa ya rasa da mai zai saka mini sai wannan rashin mutuncin, maimakon ya auro cikakkiyar mace da zan yi kishin na gaske da ita, sai ya are a mahaukaciya, ai da ar tata ya aura shi ne arshen soyayya"""

"Abdul ya ce ""Koma wa ya auro, hakan dai zaki yi maama, wallahi Abba ba ma bin sa bashi, shi ne yake bin mu,"

"menene bai yi mana ba na kulawa a rayuwar nan, shekara sama da ashirin yana arar da arfin sa saboda mu, kuma lokaci Waya duk sai mu haWu mu goya miki baya mu rabu da shi? Bamu yi masa adalci ba, kuma wataila da baki kori ummi ba, da bai ce zai ara auren ba""."

"Muguwar ashariyar da ta lulua masa ya sanya shi waro ido, ba shiri ya fice ya bar su da kausar."

"Ta kalli kausari ta ce ""Ki shirya ki je gidan ta, ki dawo mini da a ta, idan ta i ki ci uban noor Win, tun da ba"

"mahaukaciyar uwarta ce ta haifeta ba, sannan ki tabattar kin ci mata mutunci da sai ta zubar da hawaye"""

"Kausar ta ce ""Zan yi, amma dan Allah ki kwantar da hankalinki, kin ga fa yadda ki ke haki"" gaba Waya farida sai ta fi"

kama da mahaukaciyar tuburan.

"Noor kuwa ta mie abun ta a gidan ummi, ummi ta fara samun sauin wasu abubuwan saboda noor, ita take bata"

kuWin motar zuwa makaranta boko da islamiyya.

"Ummi ta ce mata yakamata ta biya gida, su gaisa da su farida, amma ta ce ita ba ta son ta je gidan ta tarar da su Abba suna faWa."

"angaren mami ma abubuwa sun yi mata zafi sosai, dan haryanzu Alhaji fushi yake yi da ita, ga Sangaren su safiyya"

"sun hura mata wuta, dan zuba ido suke yi, a danaro musu kayan lefe."

"Sai dai zancen nema yake yi ya shiririce, dan Alhaji ma ya ce kar ta sake yi masa maganar auren raihan, shi na fari da"

"ya yi masa, shi ne hurumin sa."

"Kuma sanin halinta ya sanya yayi mata gargaWi na gaske, a kan gidan da raihan ya saya wa ummi."

"Kausar kuwa da ta je gidan ummi, hankali kwance ta tarar da su har da raihan suna kallo, babu abun da ya dame su."

"Sai duk ta kasa sakewa ta yi rashin mutuncin da ta ullo, duba da yadda raihan yake muzurai."

"Hankali kwance ummi ta karSeta, ta karrama ta."

"Ta ce ""Dama maama ce ta ce noor ta koma gida"""

"Raihan ya ce ""Saboda me?"""

"""Haka dai ta ce"""

"Raihan ya ce ""To ai ni mun yi magana da dr. Ya ce tayi zamanta, ta din ga zuwa makaranta daga nan, amma noor kin"

"ji abun da mamanki ta ce"""

"Noor ta tura baki ta ce ""Ni na tambayi Abba ya ce na zauna, zan koma amma ba yau ba"" juyin duniya, noor ta ce ba"

"in da za ta je, ita fa maama ba son ta take yi ba, dan kullum cikin yi mata faWa take da zaginta."

GAGARWA.

"""Kai auwalu, daga kai har Alhassan kun kashe zuciyarku, kalli yadda rana ta take, sai baccin asara ka ke yi ba zaka"

"tashi ba?"" Tayi maganar tana dukan ofar Wakinsa."

"Amma ya i tashi, ta gama SaSatunta yayi burus da ita, ta yale shi, ta koma sashinta, ta Webi ruwa tana alwala."

"Ta Wago za ta tashi, ta ji an yi ball da ita gaba, ta dungura."

"Cikin tangaWi da maye, ya ce ""Ke banzar tsohuwa, ban gaya miki babu ruwanki da ni ba? Ko in tashi ko kar in tashi"

"ban hana ki shiga harkata ba"""

"Iya da yar ta motsa, wani irin jiri ya din ga Wibar ta, taga gari yana jujjuya mata."

"Kan ta ankara, ya sake surarta yayi jifa da ita kamar tsummokara."

"Ta kurma uban ihu, amma ba kowa, ya din ga jifa da ita, tun tana ihu, ta koma kakari, jini ya fara zuba daga hancinta."

Ya sake surarta yana tangaWi ya nufi wawakekiyar rijiyar da ke tsakar gidan.

Ayshercool

PAID ADVERT!.

"Ina uwargida, amare, har ma da an mata masu burin zama gaba gaba, wurin yin amfani da turarruka na kece raini, masu daWi da amshi."

"Mafaka gidan amshi da ke, Ring Rord western bypass kanawa park sun kawo muku"

Oll types of Turaran wuta

Sandal Halut Irik Difur Gab Gab Kajiji Habil Nabak Humra

Kulakcha Dilke da kalta Kayan

Garan jiki Muna turara Kaya

Kujerar garan jiki Kannada

Madarorin turare masu kamshi Man garan gashi

Indai kamshine kuzo MAFAKA GIDAN KHAMSHI karshene Sai Sai kin zamo abin kwatanche Ku nememu a wan nan no 08065728702 08025453921

*TALLA!TALLA!TALLA!*

"*INA MANYAN MATA, UWARGIDA DA AMARE KAI HAR DA AN MATA MASU SON KECE RAINI, DA SHIGA TA ALFARMA, MUN SHIRYA TSAF DOMIN KUWA MUN TANADAR MUKU LAGOS LACE MANYA DA ANANA, DAIDAI ALJIHUNNKU BA TARE DA TSAUWALAWA BA* *HAKAZALIKA INA MASU SON AWATA GIDAJENSU DA HAAUN KAYAN KITCHEN, UNIQUE DA SAI AN KALLA AN SAKE KALLO, MUN TANADAR MUKU HAAUN KAYAN KITCHEN NA ALFARMA NA GIDA DA NA WAJE*."

"*BAMU TSAYA IYA NAN BA, DOMIN KUWA MUNA SAYAR HAAUN SUPPLEMENT NA GYARAN JIKI, MAYAR DA TSOHUWA YARINYA, GYARAN JIKI DOMIN DAUWWAMAR DA HASKEN TAURARUWARKU A WURIN MAZAJEN KU, TARE DA KECE RAINI A CIKIN SA'ANINKU*"

"*MUN SHIRYA TSAF DOMIN SHARE MUKU HAWAYNKU, DOMIN ARIN BAYANI, KU TUNTUE MU A KAN LAMBAR WAYARMU 08166117985, SAYEN NA GARI MAYAR DA KUI GIDA*"

"BRIGHT PENS A SHIRYE MUKE, WURIN KARAR TALLACE TALLACENKU CIKIN FARASHI MAI SAUI."

CUTARWA!

AYSHERCOOL

(BRIGHT PENS)

MIKIYA WRITER'S ASSOCIATION

https://whatsapp.com/channel/0029VaPywxs8kyyIhWtuvh3g

47

PAID ADVERT

"*Hajiya ina zaki? Saurin me ki ke yi haka? an bani aron mintuna biyu kacal, na gaya miki albishir Win da na zo miki"

"da shi. Shin ko kin san sirrin shein fatar ummi, da ya sanya ta kama zuciyar MD raihan ta hana shi sukuni? Kai ba ma skin care ba, har da sirrin gyaran gashi, ina masu fama da amosani, karyewar gashi ko kuma sano, jan gashi ne da ke? Ko taurin gashi kamar soson arfe. Idan matsalar ki budurwar fata, tare da rashin glowing, Annur skin scrub da hair bliss sun shirya tsaf domin magance muku kukanku, me ku ke jira ku tuntuSe su a kan lambar wayar su dan arin bayani 07045971194 ko 08140450950*"

47

Gadan-gadan ya nufi rijiyar yana tangaWi.

"Amaryar kawu Ilyasu ta wala ihu da salati, bayan ta shigo daga cefane."

"Bai kai ga rijiyar ba, ya sake yin jifa da ita. Ta tafi da gudu tana kiran sunan iya, sai dai jini sai zuba yake daga"

hancinta.

"Auwwalu kuwa cikin maye yake ta masifa ""Sai da na gaya mata ba ruwanta da ni, amma tai ji, dama a ule nake da"

"ita ta zagi babarmu jiya, duk ta tsane ni saboda bana ba ta kuWi, ina kallo har kazata ta mara dan tana jin haushina, wallahi wiwina ta fiye mini wannan tsohuwar banzar"" yana gama maganar ya juya yana tangaWi ya fice."

"Da gudu amarya ta fita tana kururwar neman agaji, mutanen gidan suka fara shigowa, Iya na kwance ko motsi ba ta"

iya yi.

"Da yar aka samo abun hawa, aka tafi da ita asibiti, daga can asibitin suka ce sai dai su je babban asibiti, ba zasu iya"

dubata ba.

***

"Can garin kanon dabo kuwa, ummi kamar ta taka rawa, saboda ranar dr. Zai Waukko mata mama daga Maiduguri, ita da noor sai aiki suke yi, ummi cikinta ya fito sosai ganin tudunsa a rigarta."

"Dr. Kuwa tun sassafe ya tafi maiduguri, domin Waukko mariya, da shi da abokinsa."

"Can Maidugurin ma, an shirya musu kayan abinci, an yi wa mariya lalle, ta sha gyaran jiki kai ba ka ce ta haifi ummi"

"ba, ana gobe dr. Zai je suka Wan gayyaci mutane da an uwa aka yi walima a can maidugurin."

"Anty maryam ta kalli mariya ta ce ""Wai duk murnar ganin angon ce haka? Bakinki ya i rufuwa"""

"Ta ce ""Haba Anty Maryam, kin saka na ji kunya, kawai zan ga ummina ne, nake ta jin daWi"""

"""Kai mariya, ke sam ba ki da alkunya, ar fari ce fa"""

"Ta Wan rausayar da kai ta ce ""Shekarar mu nawa ba ma tare, sai in din ga jin tamkar ta koma ar karamarta, ar"

"baar a ta mai kyau, na gyara duk wasu abubuwa marasa kyau da suka faru da rayuwar a ta, wallahi anty maryam haryanzu ina jin tausayin ummi, rayuwar da ta yi ya kasa zama tarihi a wurina, kuma zuwan da ta yi na arshen nan, kamar akwai wata damuwa da take Soyewa, fatana Allah ya sa ba wata matsalar ce a gidan auren nata ba, Allah ya sa ta daina shan wahala"" kan ta kai maganar gaba Waya hawaye ya wanke mata fuska."

"Mama ta ce ""Mariya, ba zaki daina Worawa ranki damuwar abun da ya wuce ba ko? Ga bawan Allahn nam sun zo, ai sai su zata ko son shi ne ba kya yi"""

"Sallama dr. Yayi tare da abokinsa, suka amsa suna yi masa sannu da zuwa."

"Suka shiga Wakin da aka saba saukarsu, ya kalli maman ummi, ya tuna maganar Farida, ta yi shar da ita, sai dai yayi"

mamaki ganin tana kuka.

"Ya kalli mama ya ce ""Mama lafiya kuwa take kuka?"""

"Anty maryam ta ce ""Daga yin zancen ummi, ta hau kuka ta i ta bar abu ya wuce, kullum ta tuna rayuwar ummi sai"

"ta yi kuka, abu ya riga ya zama tarihi"""

"Mariya ta ce ""Anty Maryam, tun tana kan cinya fa, aka wace mini ita, kuma fa itakaWai ce da ni"""

"Mama ta ce ""To da mutuwa ta yi ya zaki yi?"""

"Da sauri ta ce ""A'a ummi ba zata mutu ba, babanta ya mutu, aninta ya mutu, idan ta mutu ya zan yi?"""

"Dr. Ya fuskanci jikinta haryanzu da saura, kuma tuna rayuwar ummi, ke saka jikin ya motsa mafi akasari, dan haka ya"

"ce ""Shikenan ya isa haka, ke da zaki koma kano ma, duk lokacin da ki ke so zaki ganta, ku koma kusa da juna"""

"Kamar aramar yarinya take goge hawayenta ta ce ""Ni sonake ta koma ar arama kamar lokacin da iya ta wace mini ita, in din ga goyata, idan na yi mata wanka na yi mata kwalliya, amma kawai iya ta wace mini ita, ga zafin"

"mutuwar mijina"""

"Ya Wan ura mata ido, ba a asa ummi ta Waukko shagwaSa ba, duk da ummi ta ninka mariya shagwaSa nesa ba kusa"

ba.

Ya kalli su Anty Maryam ya ce su Wan basu wuri.

"Bayan sun fita ya matsa gabanta ya ce ""Haba maman ummi, idan mijinki ya mutu yanzu ba gani ba""."

"Ta kalleshi ta ce ""Kai ba bashir bane, yaya yahaya ne, ba na so kai ma iya ta ce na kashe ka, wai iya ta ce ni na kashe"

"baban ummi, ya za ayi na kashe shi?"" Tayi maganar hawaye na cigaba da zuba."

"""Ki manta da maganar iya, yakamata ace memorynki, yana tuna abubuwa masu daWi, idan baby ki ke so ki yi addu'a"

"Allah ya kawo miki annen ummi, ki yi ta goyawa ita yanzu ummi tana da mai goyata"""

"Ta Wan yi shiru kamar wadda ta farka daga bacci ta ce ""Kai, ummi fa ta yi aure, kuma nima sai na haihu?"""

"Yayi murmushi, ganin kamar tunaninta ya dawo."

"Ya ce ""Idan ki ka cigaba da kuka, da tuna abun da ya wuce, ba zan tafi da ke ki ganta ba""."

"Haka yayi ta rarrashin ta, dama tuni su mama sun haWa mata kayanta, suka raka su har mota, suka kama hanyar"

kano.

"Gidan ummi, bayan sun gama aiki, noor ta Wauki wayar ummi ta tafi Waki tana game."

"Ummi kuma na falo tana kallo, sai ga Farida ta zo gidan, gidan da tun da ummi tayi aure, kusan shekara ba ta taSa takowa ba."

"Sai dai duk yadda ake kwatanta mata haWuwar gidan ummi, sai yanzu ta tabattar da idonta ya gane mata."

"Kamar babu komai ummi ta tashi cikin fara'a, kamar babu wani abu a asa tana ""Oyoyo, yau na yi babbar bauwa, sannu da zuwa anty"" wani irin mugun kallo take yi wa ummi, da mamakin iskanci ne ko rainin hankali ya sa take"

wannan washe mata bakin.

"""Ke saurara bana son karuwanci da iskanci, ni zaki yi wa bariki kina wani washe baki kamar bakin buhu?"""

"Ummi ta shafa bakinta, a iya saninta dai ba ta da aton baki, ji ta yi kamar ta yi dariya amma ta maze ta ce ""Ai"

"baonka annabinka anty, kuma akwai hadisin Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam, da yake cewa wanda yayi imani da Allah da ranar lahira, ya girmama baonsa. Ki zauna bari na kawo miki ruwa""."

"""Ki yi mini shiru ko na Sarar da ke, ba ki da abun da zaki bani, ke da aka kawo mini ke cikin dauWa da azanta babu ko"

"suturar kirki, har ke ki ke da abin bani, dan kin auri mai kuWin da uwarsa ba aunarki take yi ba, auren abun kunya, auren yaro arami? Butulallaiya mara mutunci, wato abun da ki ka yi wa wancan an auyen shi ne nima ya biyo ta kaina, ki ka saka dr. Ya auri babarki, mahaukaciya da ba ta san ciwon kanta ba?"""

"Ummi ta ce ""A'a fa, ni ban bayar da shawarar hakan ba, dr. Ya zo mini da maganar na goyi bayansa Wari bisa Wari, ko"

"ba komai na yi ramuwar gayya, kuma ba fata ba ko aurena ne ya mutu, ko wani abu ya faru ina da wurin zuwa."

"Da ki ke iirarin an kawo ni cikin dauWa da azanta, ai ba ke ki ka kula da ni ba, wan ubana ne, dan haka ke bai kamata a ji wannan gorin daga bakinki ba, ba ki isa ki yi mini gori ba a kan wannan, ko kin manta irin rion da ki ka yi mini?"" Ummi ta Waga rigarta, gefen cibiyarta ya Wan yi shati, ta ce ""Na san wataila ke kin manta, kuma an yi sa'a jikina ba ya rie tabo, wannan ne kawai yayi saura kuma da shi zan koma ga Allah, har azaba da wuta ku ka yi mini ke da anwar ki, wallahi da ramuwar gayya zan yi a kan ki, sai kin bar gidan dr. Kuma Alhamdilillah a yanzu dai Allah ya yi mini sutura da rufin asirin da ba kwa so, kuma wallahi ni Salma ina da abun da zan baki."

"Amma ba wannan ba, na zata bayan na yi aure komai zai wuce, na yafe komai ya wuce, amma na fuskanci hali zanen duste ne, ba zaki canza ba, tun bayan da ki ka yi mini korar kare da na je gida aurena ya samu matsala, dan haka mun saka afar wando Waya da ke, za ki ga mahaukaciya ganin idonki, yadda na ke shimfiWa mulkina ba boka ba malam a gidan mijina, sai uwata mahaukaciya ta shimfiWa na ta mulkin ba yadda ki ka iya, zaSi ya rage naki, ko ki kwantar da hankalinki ku zauna lafiya, ko kuma ki shirya yin fito na fito da ni, tsakanina da ke babu Waga afa, kuma ki gaya wa rahama, idan har muna raye sai Allah ya jarabceta da wuta, kamar yadda ku ka yi mini azaba da iata, dan wallahi ban yafe ba! Ko zan yafe muku komai, banda wannan"""

"Tirashi! Ummi ta shayar da farida ruwan mamaki, gani take kamar daga wani wurin maganar ke fitowa ba bakin"

ummi ba.

"Cikin dakiya farida ta ce ""Yaushe aka yi daren, da har gari zai waye, ki ke iirarin shimfiWa mulki a gidan miji? a"

"namiji ne fa da bashi da tabbas""."

"Ummi ta yi murmushi ta ce ""Anty farida, ai daren yayi tsayi, ke ce ba ki farga ba, sai da garin ya waye. Duk da kina"

"iirarin uwata ba ta da hankali, amma a hakan ta din ga yi mini nasihar, jin tsoron Allah, rie addu'a da biyayya a aure, idan har tsoron Allah, addu'a da yi wa miji biyayya na saka a ci ribar aure, da yardar Allah ni da uwata mun fi arfin masu bin an tsubbu, kuma zamu zauna dai-dai a gidan miji, namiji ba shi da tabbas, ya danganta da yadda ki ka Wauke shi ne, nawa yana da tabbas, haka babana dr., Ke ce baki iya tattalinsa ba ki ke ganin an tsubbu sun mallake miki shi, shiyasa ki ka ga bashi da tabbas""."

"Farida ta saki baki, hangal tana kallon ummi, ba ta gama mamakin ba ummi ta ce ""Yauwwa tun da bani da abun"

"baki, zaki iya tafiya, na ga kin yi mini aike noor ta koma, in dai noor ce, sai dr. Ya Wauke ta ya ba wa mamana, saboda kin raini ar ki da iyayyarki, saboda banzan dalilinki, na an saka mata sunan mahaifiyata, duk shauwar Wa da uwa, ta fi son babanta a kanki, cikin saui zan sanya ya karSe ta ya bawa mama ita, ba zan so ta tashi da rashin imani irin naki da su kausar ba, masu baar zuciya ba, tayi aure tana hali irin naki ba, idan kin fita ki rufe mini ofar falo, kar uda ya shigo mini bana son uda"" ko jiran amsar farida ba ta jira ba, ta bar falon ta bi wata hanyar, ta tafi can bedroom Win da noor take, wadda ba ta san ma farida ta zo ba."

"arfe huWun yamma, dr. Ya sauka, basu tsaya ko ina ba sai gidan raihan, ta rungume ummi suka din ga murna,"

kamar sun shekara ba su ga juna ba.

"Sam farida ba ta san ranar ma maiduguri ya je ba, yana komawa gida, ta dira masa bala'i tana gaya masa abun da"

ummi ta yi mata.

"Kai tsaye ya ce arya take yi wa ummi, sharrinta ne kawai ummi ba zata aikata haka ba, tsabar kishi ne kawai, idam"

ma hakan ne meyasa da ba ta je gidan ummi ba sai yanzu da wannan lamarin ya zo.

"Abun duniya duk ya ishi farida, asirin tayi har ta gaji, ya shammaceta, da kan ayi ne da ta yi yainin asirin zai kama shi, maganar ta rushe."

"Raihan ma ba aramin daWin zuwan mariya ya ji ba, tayi alau da ita."

"Noor kuwa tun bikin ummi da suka je maiduguri, suka saba da mama, tun da dr. Ya gaya mata takwararta ce."

"Kuma aka yi sa'a ba ta manta ta ba, a ranar da daddare, sai ga Salim ya zo har da Sagir."

"Mariya ta din ga murna, duk idan tana magana wasu lokutan ta kan haWa da shirme, amma a hakan take yi musu"

"nasiha, tare da ara musu haske a kan rayuwa."

"Sagir ya din ga mamaki da aka ce ita ce maman ummi, ita da haskenta ma, ummi ce dai baa, sai dai idan tayi wani"

abun kamar ummin.

"Ta tsiro da batun cewa lallai, a kai ta su gaisa da babar raihan, da babansa sun gaisa da Alhaji, babar raihan ce ba su"

taSa haWuwa ba.

"Gaban raihan ya faWi, amma ya basar ya ce zai kaita su gaisa."

"Su Salim sun daWe sosai, duk da a zahiri bayan mama, noor ce ta rie shi, dan chatting suke a wayar ummi ba ta sani"

"ba, idan suka gama sai ta goge."

"Ummi ta yi iya oarinta, ta mantar da mariya, batun haWuwa da babar raihan."

"Allah ya taimaki Iya, ba ta samu mumunan rauni ba, sai dai ta fasa kai, fuskarta duk ta uje, sannan ta targaWe"

"ashin afarta, da hannunta, gashi kuma kanta sai da aka yi mata Winki, kan ayi Winkin nan kuwa sai da aka sauke gashin kan gaba Waya, ga bakinta ya kumbura saboda wahala."

"Da yar suka yi karo-karon haWa kuWin magani, likita ya rubuta hoton wawalwa, saboda kai da take ta kuka da shi,"

"amma babu kuWin yi, maganin ma ba duka suka saya ba."

"Suna tsaka da wannan gaganiyar, ana oarin kiran dr. Suka samu labarin yayi aure, ya auri mariya."

"Gaba Waya sai suka manta da halin da iya take ciki, suka shiga salallami."

"Iya na daga kwance ta tuna yadda tun bayan ya gano in da mariya take, ya ce zai aureta, amma ta ce ba ta lamunta"

"ba, tun da ya rie ummi shikenan, ba zai sake kwasota ya kawo musu dangi ba, saboda a cewarta mariya annoba ce, mugun abun ta ne ya sanya ta haukace."

"Su ummi suna airport, tare da dr., Ta wani Sangaren ransa a Sace, saboda tijarar da ya sha a wurin farida daren jiya,"

"da ya ce yau zai koma uganda, tare da babar ummi."

"Har da zaginsa ta are masa cin mutunci, abubuwa da dama yana duba yaransu ne ya sanya yake Waga mata afa, kuma tun ainihi, shi mutum ne mai sanyi ba shi da hayaniya, shiyasa take yi masa duk abun da ta ga dama."

"Suna airport sun rako su dr. Mariya sai kalle-kalle take yi, da alama a tsorace take."

"Sai ga wayar kawu Sagir, dr. Ya Waga tare da amsa masa sallamar."

"""Yanzu yahaya tsakaninmu da kai abun har ya kai haka? Muna an uwanka amma sai dai mu ji a gari ka yi aure?"

"Abokanka sun fi mu kenan?"""

"Dr. Ya ce ""Ba abun Waga hankali bane ba, abun ne ya zo ba shiri, na ga akwai buatar tun ina raye ya zamana ummi"

"tana da madogara ko bayan raina, dan yadda ba a kula da ita bayan ran mahaifinta ba, bayan raina ma ba za ta sauya zani ba, dan na san kun san wadda na aura, kuma da na neme ku, ba zaku bari ba, da kaina zan zo har gida na yi muku bayanu"""

"""Aishikenan, ni ba ma wannan ba, ka ganmu fa a asibiti da iya"""

"""Subhanallah me ya same ta?"""

"""Wallahi dai tsautsayi ne, Auwwalu ne ya sha ta gaya masa arya, ta yi masa faWan rashin sana'a sai bacci, ya din ga tamaula da ita, saura iris ya jefa ta a rijiya. Yanzu dai gamu a asibiti, magunguna an sayi wasu, wasu kuma ba a saya"

"ba, ga hoton kai an rubuta shi ma ba kuWin"""

"Dr. Ya ce ""Innalillahi wa Innalillahi raji'un, ka ga illar rashin mayar da hankali a kan tarbiyyar yara da iliminsu ko? Ina Auwwalun yake?"""

"""Ya gudu ba a san in da yake ba""."

"""To ka ga ni yanzu ina filin jirgin sama, zan koma makaranta, zan turawa Abdul kuWi ya zo ya dubata ya baku, Ubangiji Allah ya sauwwae"""

"""Amin, amma dan Allah yayi sauri ana buatar kuWin"""

"Dr. Ya ce ""Sai ya tura muku, idan ya so daga baya sai ya zo ya dubata"""

"Kawu Sagir ya ce ""To hakan ma yayi, bari na ga Idris yana da lambar banki, sai a turo ya saka kuWin, an gode"" bayan"

"dr. Ya gama wayar suka din ga jajantawa, mariya kuwa ko Allah ya kyauta ba ta ce ba."

"Ummi har da hawayen murna, ganin mama tare da dr. Za su keta hazo tare, ko ba komai tana sanyawa mama ran"

samun kulawa daga dr. Kasancewarsa jajirtaccen mutum.

"A ranta ta ce ""So so ne, amma son kai ya fi, in sha Allah a kujerun hajji da umaran da Alhaji yake rabawa sai kun"

"samu, ko ban je ba ku je a tare hakan nan, ku yi mini Addu'a."

"Bayan jirginsu ya Waga, suka koma gida."

"A cikin jirgin aname dr. Ta yi, saboda gani take kamar za su faWo daga cikin jirgin."

"Dariya ya din ga yi mata, ganin yadda take a rikice gaba Waya, hakan ya bashi damar rungumeta a jikinsa, sai wani"

irin daddaWan amshi take yi.

"A hankali take tambayar sa ""Baban ummi ba zamu faWo ba kuwa? Tsoro nake ji sosai"""

"""In sha Allah

Please Login or Register in order to submit comment