You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

""Wane kuWin?"""

"""Ba ke kika haWa mini kayana ba?"""

"""Eh nice"" ummi ta amsa."

"""KuWin da suke cikin wardrobe Wina, kuWin anty farida ne"""

"Ummi cikin faWuwar gaba ta ce ""A'a anty rahama, ban ga kuWi ba wallahi, kayanki kawai na haWa miki a cikin akwatin"

"da sauran kayanki a cikin jakunkunan da ki ka bani, dubu biyun nan ce kawai kuma kin Wauketa, amma ban ga kuWinki ba""."

"""Ke rufe mini baki ko na dalla miki mari, kuWin anty farida ne dubu hamsin"""

"""Wallahi wallahi anty rahama ban gani ba, ki cajeni ki caje kayana, wallahi ban Wauka ba"" ummi tayi maganar jikinta yana rawa tana tuna irin tozarcin da aka yi mata lokacin da iya ta ce ta yi mata sata."

"""Rahama ina kuWin ne? Ta baki?"""

"""A'a fa sai kin zo da kanki, ta ce ita ba ta Wauka ba""."

"Farida ta ce ""Ke, ina kuWina?"""

"""Anty ban Wauka ba"" ta faWa kamar numfashin ta zai wace, saboda fargaba da tashin hankali."

"Ashar Win da farida ta yi mata cikin tsawa ya sake gigita ta, ta ma rasa me za ta ce."

"Shaeta rahama ta yi tana zazzaro mata ido ta ce ""Zaki faWa ko sai na kashe ki"" girgiza kai kawai ummi take yi."

"Farida ta ce ""Rahama yaleta, kar ta ja miki bala'i, ta rie miki kurwa kamar yadda ta yi mini, wallahi sai ya biyani kuWina, kuma a wannan karon ko ubanta zai fito daga kabari ta din ga yawo da shi, sai ta bar mini gida ta koma in da"

"ta fito, ba zan zauna da Sarauniya ba, ga sata ga maita ba zai yiwu ba""."

"""Antyn dan Muhammadurasulillah ki yi hauri, dan Allah kar ki mayar da ni auye, wallahi ban taSa sata ba, ban san menene maita ba"""

"""Zaki santa yau, Waukko ullin kayanki ki wuce, ba zai yiwu ba"""

"Suka hankaWo ummi waje, duk attention Win mutanen gidan ya dawo kansu, noor da ta fara dariya, tana hango"

ummi ta hau dariya tana Waga mata hannu.

"""Lallai farida an haWaki da masifa, satar kuWi kuma, wannan wataran sai ta ganki a makara hankalinta zai kwanta"" a"

"tsakiyar falon suka zazzage mata kayanta, sai ga dubu Waya sabuwa fil wadda kawunta ne ya bata."

"Rahama ta ce ""Anty ta fito da sauran, suna wurinta wallahi, kalli dubu Waya fa a ina ta samu""."

"Inteesar ta ce ""Tashi a caje ki, olay"" kausar ta yalyale da dariya tana maimaita olay."

"Dr. Yayi sallama tare da Abdul ya tarar da ummi a durushe, tana ta gursheen kuka, noor sai zillo take ummi ta"

Wauke ta.

"""Lafiya kuwa?"""

"""Dr. Ni fa na gaji, da abun da yarinyar nan take yi mini, daga bawa rahama ajiyar kuWi ta kwashe, ta bani kuWi tun da"

"girma da arziki amma tai""."

"""Shi ne zaki ajiyeta a gaban mutane kina tozarta ta haka? Idan yaranki ne haka zaki yi handling Win su? Nawa ne"

"kuWin?"""

"Cikin mamaki ta ce ""Au haka ma zaka ce?"""

"""Na ce nawa ne kuWin?"""

"""Dubu hamsin"" ta bashi amsa tana rie ugu."

"""Sana'ar me ki ke yi da har ki ka tara dubu hamsin? Idan ma akwaita na san a jikina aka sameta, zan biya na kashe"

"maganar nan daga yau, kuma daga yanzu. Ummi ba Sarauniya ba ce ba halin ta bane"". Ta yinura za ta sake magana ya tari numfashin ta ta hanyar cewa ""Na ce na kashe maganar nan"""

"Ya dubi ummi ya ce ""Ummana, tashi kiyi tafiyarki"""

"Ba tare da ummi ta yi zuciya ba, ta dubi yarinyar da take ta zillo tana kuka, ta arasa ta Wauketa, ta nufi Waki da ita."

Abdul ya durusa yana kwashewa ummi kayanta.

"""Farida anya maganin nan yayi kuwa? Kin ga fa abun da yayi miki""."

"Farida ta kasa magana saboda takaici, yau ta uduri aniyar ummi ta bar mata gida, tun da yau sun yi sababbin"

ayyuka a gidan.

"Ummi kuwa zuruuu tayi da ido, tana kallon noor da ke ta Sangale baki tana yi mata dariya."

"Cikin kuka take yi wa noor surutai, ta ce ""Mamana, kin gani ko, tun tafiyarki ban taSa kwanan farinciki ba, dan Allah"

"mama ki dawo, ko ina ne ki tafi da ni, mama kamar in sha guba in mutu"" tayi maganar tana kifa kanta a kan an afafuwan noor, tana wani irin kuka mai sauti"""

FOLLOW ME ON WATPAD VIA THIS LINK.

https://www.wattpad.com/user/Ayshercool7724?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefr

iends

"Masu neman free books Wina, da free pages duk akwai a kan watpad account Wina. Irinsu"

Abduljalal

Wata kissar sai mata Wuta a masaa

Cutarwa

anwar maza Gaba da gabanta Aidata

RuWin uruciya

Zaku iya samun paid pages Win a Arewabooks @ayshercool7724. Ko ku tuntuSe ni kai tsaye ta lambar wayata.

8081012143.

And also don't forget to subscribe my YouTube channel via this link.

https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels

Ayshercool.

Ayshercool

08081012143

"*CUTARWA!"""

*MIKIYA WRITER'S ASSOCIATION*

P17

FOLLOW ME ON WATPAD VIA THIS LINK.

https://www.wattpad.com/user/Ayshercool7724?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefr

iends

"Masu neman free books Wina, da free pages duk akwai a kan watpad account Wina. Irinsu Abduljalal"

Wata kissar sai mata Wuta a masaa Cutarwa

anwar maza Gaba da gabanta Aidata

RuWin uruciya

Zaku iya samun paid pages Win a Arewabooks @ayshercool7724. Ko ku tuntuSe ni kai tsaye ta lambar wayata.

8081012143.

And also don't forget to subscribe my YouTube channel via this link.

https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels

Ayshercool.

PAID ADVERT!.

"Ina uwargida, amare, har ma da an mata masu burin zama gaba gaba, wurin yin amfani da turarruka na kece raini,"

masu daWi da amshi.

"Mafaka gidan amshi da ke, Ring Rord western bypass kanawa park sun kawo muku"

Oll types of Turaran wuta

Sandal Halut Irik Difur Gab Gab Kajiji Habil Nabak Humra

Kulakcha Dilke da kalta Kayan

Garan jiki Muna turara Kaya

Kujerar garan jiki Kannada

Madarorin turare masu kamshi Man garan gashi

Indai kamshine kuzo MAFAKA GIDAN KHAMSHI karshene Sai Sai kin zamo abin kwatanche Ku nememu a wan nan no 08065728702 08025453921

*TALLA!TALLA!TALLA!*

"*INA MANYAN MATA, UWARGIDA DA AMARE KAI HAR DA AN MATA MASU SON KECE RAINI, DA SHIGA TA ALFARMA, MUN SHIRYA TSAF DOMIN KUWA MUN TANADAR MUKU LAGOS LACE MANYA DA ANANA, DAIDAI ALJIHUNNKU BA TARE DA TSAUWALAWA BA* *HAKAZALIKA INA MASU SON AWATA GIDAJENSU DA HAAUN KAYAN KITCHEN, UNIQUE DA SAI AN KALLA AN SAKE KALLO, MUN TANADAR MUKU HAAUN KAYAN KITCHEN NA ALFARMA NA GIDA DA NA WAJE*."

"*BAMU TSAYA IYA NAN BA, DOMIN KUWA MUNA SAYAR HAAUN SUPPLEMENT NA GYARAN JIKI, MAYAR DA TSOHUWA YARINYA, GYARAN JIKI DOMIN DAUWWAMAR DA HASKEN TAURARUWARKU A WURIN MAZAJEN KU, TARE DA KECE RAINI A CIKIN SA'ANINKU*"

"*MUN SHIRYA TSAF DOMIN SHARE MUKU HAWAYNKU, DOMIN ARIN BAYANI, KU TUNTUE MU A KAN LAMBAR WAYARMU 08166117985, SAYEN NA GARI MAYAR DA KUI GIDA*"

"BRIGHT PENS A SHIRYE MUKE, WURIN KARAR TALLACE TALLACENKU CIKIN FARASHI MAI SAUI"

P17

"Shiru noor tayi, tamkar tana jin abun da ummi take faWa."

"Sosai ummi ke kuka, tamkar za ta shiWe, duk da ba wannan ne karon farko da aka yi mata azafin sata ba, amma na yau yayi mata zafi da ciwo ba kaWan ba."

"Ji tayi an dafa ta, ta Wago da sauri dan ba ta ji shigowar mutum ba."

"Abdul ta gani a bayanta da kayanta a hannunsa, cikin damuwa ya ce ""Dan Allah yaya ummi kiyi hauri, na san ba zaki"

"yi sata ba, amma ki yi hauri dan Allah ki daina kuka, kar kanki yayi ciwo""."

"""Yaya Abdul, ya aka yi kai ka yadda ba zan sata ba, amma anty farida da rahama suka Wora mini sata? Suka ci"

"mutuncina a gaban mutane?"" ya durusa ya ce ""Na san babu daWi, kiyi hauri dai dan Allah"""

"Ta jinjina masa kai, dan kuwa tana ganin mutuncin Abdul sosai da sosai."

"Ya Wora da cewa ""Kar ki ga Wakinki a haka, mun yi magana da abba ne, ya ce a bari mu tare ya ga Wakin da maama"

"zata baki, sai ayi miki furnitures, kar a saka miki ta hanaki Wakin""."

"Ummi ta girgiza kai ta ce ""Dan Allah kar ka bari yayi mini, ya kashe kuWi da yawa, ni katifata ta isheni, duk kyan"

"furnitures Win da za a saka mini, arshe a tsakiyar asa za a binne ni, hakan ma ya isa"""

"Shiru yayi yana kallon ummi, ta kwanta a kusa da noor, ta sanya hannunta ta rie Wan aramin hannun jaririyar."

"Abdul ya tashi ya fita yana waiwayenta, duk abun da aka yi mata, bai sanya tayi zuciya tai kula noor ba."

"Kasancewar a gajiye take, wani irin nannauyan bacci yayi awon gaba da ita, baccin da rabon da tayi makamancinsa"

har ta manta.

"Kwanki uku da tarewarsu, aka kawo wa ummi atuwar katifa, da wardrobe mai biyu, sai Wan mudubi da stool."

"Ba aramar murna ummi tayi ba, tare da wani farinciki, wai duk wannan nata ne abun mamaki."

"Kawu yahaya ya fara deciding zuwa auye, ya gaida Iya, dan haka ya tambayi ummi ko za ta bi shi, ta je a gaggaisa."

Amma tayi shiru ba ta ce komai ba.

"""Ummana baki ce komai ba"""

"""Kawu ka ce ina gaishe su, ba sai na je ba"" tayi maganar tana addu'a a zuciyarta, kar ya matsa ya ce sai ya tafi da ita,"

"saboda tana tsoron ya tafi da ita, Iya ta sake cewa ba zata biyo shi ba."

"""auyen ne ba kya son zuwa ko ummana?"""

Ummi ta gyaWa masa kai alamar eh.

"Yayi murmushi ya ce ""Kwantar da hankalinki kyakywar uwa, abun da ki ke so shi za a yi, zan sanar da su saon gaisuwarki, ko ni ba zan so ki je ba, sai kin zama cikakkiyar mutum, da babu wanda zai tursasaki yin abun da ba kya"

"so a rayuwarki""."

"Kawu yahaya da kansa ya je auye dan ya Waukko iya, ta zo ta ga sabon gidansa da jaririya, amma ta ce ba zata ba, saboda matarsa ba ta da mutunci."

Hashim kuwa yana ganin kawu yahaya ummi ya fara tambayarsa.

"Ya ce ""Ummi na nan lafiya alau Alhamdilillah, tana nan tana karatunta duk ta ce a gaishe ku"""

"""Allah sarki ummi, muna amsawa""."

"Iya ta ce ""To wai yaushe zaka dawo mini da ita ne?"""

"Kawu yahaya yayi murmushi ya ce ""Ai Ummi sai Allah ya kaimu lokacin aurenta zamu gayyace ku, ba zata sake zuwa"

"gagarawa ba""."

"A Wan hasale ta ce ""Saboda me?"""

"""Saboda babu abun da za ta zo tayi muku"""

"""Kai yahaya bana son sakarci, zumuncin fa? So kake ka raba mini kan iyali?"""

"Ya girgiza kai ya ce ""Ba haka bane ba, na nemi iznin zuwa da ita, ta ce in gaishe ku, saboda makarantar ta"""

"""Innalillahi wa Innalillahi raziuna, ita ummun ce ta faWi haka? Ta fifita boko a kaina?"""

"Magaji ya ce ""Iya wa Innalillahi raji'un ake cewa ba raziuna ba"""

"""Zan ci uwarka idan na sake magana ka tsoma mini baki, tun kan a haifi uwarka haka ake faWa, ba damar mutum ya"

"motsa sai ka ce zaka ci gyaransa?"""

"Ganin Iya na son dasa faifan cin zarafin ummi da iyayenta, ya sanya shi bawa Iya abun da zai bata ya tashi ya ce zai"

tafi.

"Har mota hashim ya raka dr., Ya ce a cewa ummi yana gaisheta, tayi karatu da kyau."

Kawu yahaya yayi alawarin isar da saonsa ga ummi.

"Kasancewar fitar sassafe yayi, yana gama abun da zai yi ya dawo kano, a falo ya yada zango, ummi tuni ta gama girki"

"tayi shirin tafiya islamiyya, ya tsareta a falon yana bata labarin saon an gidan na gaisuwa a gareta."

"Ganin yadda ummi ta Wan sake da kawu yahaya, har tana tambayarsa wasu daga mutanen gidan, ya sanya farida yi mata tsawa, ta ce ta tashi ta tafi makaranta."

"Abdul ya shigo da noor a hannunsa, ummi tayi saurin karSarta, ta Wan Wagata sama ta ce ""Mamana tafi ta kowa"""

noor kuwa ta buWe baki tana dariya.

"Wata irin zabura farida tayi, tun da ummi take kiran noor da maman wasu lokutan, ba ta taSa kawo sunan"

"mahaifiyar ummi bane ba sai yanzu, tayi wata irin zabura ta ce ""Dr. Sunan matar aninka ka saka wa noor? Babar ummi?""."

"Kai tsaye ya ce ""Yes"""

"""Saboda me? Meye alaata da ita? Ita tayi mini cikin? Ko ita ta haufa mini, wai tsaya meye alaarka da ita?""."

"""Alaar da ki ka faWa mana, na kawo miki amanar yarinya kina ta wulaanta ta, gashi tana ta yi miki bauta kamar"

"baiwar da ki ka sayo da kuWinki, dan haka na saka mata sunan mahaifiyarta, atleast ta samu ar uwa, kuma wadda zata din ga kallo tana jin daWi""."

"""Yahaya gaba Waya na kasa gane kanka, na rasa in da ka dosa a kan yarinyar nan yanzu saboda tsabar wulaanci da rashin mutunci, matar da ban sani ba kawai ka saka wa a ta sunanta? Ni wai wace irin alaa ce tsakanin ka da"

"ummin nan, ko zagata ka ke yi ne ban sani ba, da a duniya kullum abun da zai faranta mata kawai ka saka a gaba?""."

"A fusace ya ce ""Wace irin maganar banza ce haka farida"""

"""Ba wani maganar banza, maganar gaskiya dai, to ga noor Win nan na bar mata, ta je ta raine ta na bar mata, tun da"

"sunan uwarta ne ba na uwata ba""."

"Duk da ummi a tsaorace take rungume da noor, jin kawu yahaya suna faWa, sai dai jin abun da farida ta faWa, ya"

"sanya cikin wauta da uruciya, ta risuna ta ce ""Anty na gode Allah ya saka da alkhairi, Allah ya jian magabata na gode in sha Allah zan kula da ita, a bani kayanta da abincinta na gode"" a zaton ta da gaske ta bar mata noor."

"Kawu yahaya duk da a fusace yake, sai da yayi dariya, aikuwa cikin Sacin rai farida tayi kan ummi, ta fizge noor ta ce"

"""Ai ba uwarki ce tayi mini naudar ba"""

"Kawu yahaya ya ce ""Ummana, jeki makarantar ki kin ji"" ta Wauki jakarta, ta fita cikin damuwa."

"Ummi ba ta cika makara ba, dan haka da wuri ta je makarantar islamiyya."

"Zama tayi ita kaWai, tayi shiru tana tunani, tana son sake yi wa kawu yahaya maganar ya gano in da mamanta take?"

"Sai dai ta kasa tana jin nauyinsa, shi ya ce mata ta bashi lokaci, dan haka ba ta son cigaba da takura masa."

"""Ummi"" maryam ta kira sunanta."

"""Na'am"" ta amsa a taaice."

"""Taso ga mami can ta zo, ita ta kawo mu, ta ce yau dai tana son ta ganki"""

"Jin mahaifiyar maryam ce ke son ganinta, ya sanya ta tashi da sauri, dan duk in da aka ce wannan babba ne"

"mussaman sha'anin uwa, ummi na bashi girma sosai da sosai."

"A ofar makaranta suka tarar da mamin a wata zueiyar mota, suka arasa gaban motar, ta buWe ofar motar tana murmushi."

"Ummi ta durusa asa ta ce ""Mami ina wuni"""

"Matar ta arewa ummi kallo, sannan ta yi murmushi dariya na neman suSuce mata ta ce ""Lafiya lau ummi, ya gida"

"ya makaranta?"""

"""Lafiya alau, Alhamdilillah"""

"""Yau Allah yayi na ga ummi, kusan kullum sai tayi zancenki a gida"""

Ummi tayi murmushi tare da sunkuyar da kanta asa.

"""To Ubangiji Allah yayi muku albarka baki Waya, ina fatan wataran kuma zaki kawo mini ziyara gida"""

"Ummi ta ce ""To, zan tambaya idan aka bar ni zan zo in sake gaishe ki"""

"Tayi murmushi ta ce ""Masha Allah, ku koma aji to, Allah ya yi albarka"""

"Ummi ta amsa da ""Amin ya Allah na gode, Allah ya tsare hanya"""

"Maryam ta ce ""Bye bye mami, drive well"""

"Ta amsa mata da ""Thank you dear"""

"A haianin gaskiya maryam bata da aiki sai bayar da labarin bain ummi, da gidadancinta da rashin wayo, da yadda take kullum cikin kuka, abu kaWan sai ta hau kuka, da irin yadda malamai kan yi mata ba'a, ko yadda su kan su"

"Waliban ke attacking Win ta, amma ba ta iya cewa komai."

"Babban abun da ya burge mamin da ummi, shi ne nutsuwarta, da kuma gudun duniya da ta gani yau da wanda take jin labari a wurin Maryam."

****

"Yau babban burin Idris ya cika, dan kuwa ya hilato hindu shagon wani abokinsa, ya aiwatar da abun da yake muradi a kanta."

"Hindu tayi kuka kamar ranta zai fita, sai dai ya zuba mata ido, a tunainsa yanzu hankalinsa zai kwanta, sai dai ina,"

kasancewa da ummi kawai yake burin yi.

"Duk da babu abun da ya shiga tsakaninsa da ummi, yana jin kamar akwai wani abu na musamman da ummi ke da"

"shi, da baya tunanin ya samu a tattare da hindu."

"Iya taushin fatar ummi ya isa saka mutum annashuwa, ya daWe yana jin haushin kansa, da har suka rabu da ummi,"

bai amfana da ita ba.

"Kukan hindu ne ya dawo da shi hayyacin sa, ya din ga lallaSata yana bata hauri, tare da yi mata alawarurruka"

kashi-kashi irin na yaudara.

"Tun da farida ta san sunan babar ummi, aka saka mata, ya sanya ta ara tsananta iyayyarta ga ummi, azabtarwa iri-"

iri.

"Rayuwa ta cigaba da garawa, sai dai al'amura sun tsananta ga ummi, lokacin da dr. Ya samu canjin wurin aiki, daga"

"Kano zuwa kaduna, wasu lokutan sai yayi wata guda bai zo gida ba, wasu lokutan kuma ya kan zo weekends."

"Idan ummi ta karaya ta ji kamar ta mutu ta bar duniya ta huta, sai kuma taga wahalarta ta tashi a banza kenan, ba ta"

yi acheiving komai a rayuwa ba.

"Ko ina babu daWi, gida azaba da wahala, makarantar boko, ba'a, cin zarafi daga Walibai har ma da malamai wasu"

"lokutan, sukan aibata ta ko su muzantata da halittarta."

"Sai da ta kai ta kawo, kuWin makaranta idan dr. Ba ya gari, idan ya turowa farida, ba zata bawa ummi nata ba, har"

korota ake yi daga makaranta.

"A ci mata mutunci, Saboda rashin biyan school fees, sai da ta kai Maryam ta saka babansu biya wa ummi kuWin"

makaranta.

"Shugaban makarantar ya hana malamai korar ummi, a duk lokacin da ba ta biya kuWin makaranta ba, sai ya yi wa"

"kawu yahaya waya, sai a lokacin dr. ya san abun da yake faruwa game da kuWin makarantar ummi da yake bawa farida ba ta bata, daga nan har makarantar boko, direct transfer yake yi musu."

"Duk wani aiki ko aike da yakamata namiji yayi ga Abdul, ummi ce za ta yi shi, sayen fetur, cefane, refilling Win gas,"

"duk ummi ce ke yin sa, intee da kausar babu abun da suke tsinanawa a gidan nan, ko Wauke cokali kuwa a kan hanya, saboda azaba har tayar da inji sai da ummi ta iya."

"awayensu intee idan suka zo, su yi ta nuna musu ummi a matsayin ar aikin gidan su."

"Allah ya taimaki ummi, aka sakawa rahama ranar aure, ta din ga murna ta san ko ba komai ta Wan samu rangwame."

"Gefe guda soyayya da shauwa mai arfin gaske ta shiga tsakanin ta da noor, noor komai ummi, kai ka ce ummin ce"

"ta haifeta ba farida ba, dan ita ce ta yaye noor ma."

"Ummi na ta aiki a kicin da safe, ta je Wakinta ta dawo, ta zo ta tarar da wai guda biyu a kan drower kitchen, ita dai"

"ba ta ajiye wai ba, dan haka ta kai hannu ta Wau wan tana duddubawa, rubutu ne a jiki, an zana wani hatimi da sunan wanda rahama za ta aura, har da zanen kan warangwal."

"""Ke!"" Tsawar da farida ta daka mata, ya sanya ta zabura ta saki wan ya faWi ya fashe, maimakon ruwan wai ya fito,"

sai jini da wani bain abu ya tsiyaye.

"""Innalillahi wa Innalillahi raji'un, wai wace irin karfa ce ke ne?"""

"Cikin magiya ummi ta din ga bata hauri, amma tsabar mugunta matar nan ta Wauki muciya ta din ga bugawa ummi."

"Abdul yana falo yana video game, ya shigo kitchen Win da sauri ya tarar da ita tana ta bugawa ummi muciya, tana"

oarin karewa.

"""Maama lafiya, meyasa ki ke dukanta da muciya"""

"""Dalla rabu da ni, na gaji da abubuwan da yarinyar nan take yi mini"""

"""Amma maama bai kamata ki dake ta da muciya ba, idan kuma ki ka ji mata ciwo fa?"""

"Cikin ko in kula ta ce ""Na daki banza"""

Tayi maganar tana sake kwaWawa ummi muciyar iya arfin ta.

"""Maama dan Allah ki daina cin zalin anty ummi, wannan CUTARWA! ce, maybe tsautsayi ne ya sanya ta yi miki laifin"""

"A fusace ta ce ""Ni ka ke gayawa ina cin zalinta?"" Tayi maganar tana nufo shi."

"Babu tsoro ko fargaba ya ce ""Idan ba CUTARWA! ba ce dai-dai ne Allah ya sa a yi wa intee ko kausar abun da ki ke yi"

"mata"" sak tayi tana kallon Abdul, ba ta taSa zaton wannan maganar daga bakinsa ba. Ta ji jikin ta ya yi sanyi, ta jefar da muciyar ta fice."

"Ya girgiza kai shi ma ya fita, dan kunyar ummi ma yake ji, bai san me zai ce mata ba, saboda abun da mahaifiyar su"

take mata.

BAYAN SHEKARU BIYU

***

"Ummi na tsaye a gaban mudubin Wakinta, tana ta aikin taje gashin ta, ta nemi wuri ta zauna tana kallon kanta a mudubi, gashin duk ya rufeta, ta sunkuya tana cire gashin da yake jikin comb Win, ta tare shi a gefe sannan ta"

nannaWe gashin kanta ta tufke shi.

"Ta sanya doguwar rigar shadda brown, ta kawo dogon hijjabi milk ta saka, ta Wauki niabinta ta sanya."

"Ta shashshafa turare, tafin hannunta har Waukar ido yake yi, saboda tafin hannunta fari ne al, kamar mata jini a jiki,"

kuma aka Wora mata jan lalle a kai.

"Ta Wauki ar aramar jakarta ta fito, Abdul ya ce ""Inyee ka ga amaren sauka"""

"Kawu yahaya ya dube ta cikin fara'a ya ce ""Congratulations dear, Ubangiji Allah ya sanyawa karatunki albarka, ya"

"ara hasken makaranta"" ta risuna ta ce ""Amin kawu, na gode sosai da sosai"""

"Ya kalli farida da an matanta da suke ta sabgoginsu, kamar ba su san da zaman su a falon ba ya ce ""To mu mun tafi"

"wurin saukar"""

"""Allah ya tsare"" ta faWa a yatsune."

"Kawu yahaya yaji babu daWi, da yaransa ko mutum Waya babu wanda yayi saukar nan, idan baya nan sai sun ga dama suke zuwa makaranta, dan kuwa farida wurin koyon kwalliya ma ta sama musu, maimakon zuwa makarantar."

"Ummi gaba Waya bakinta yai rufuwa, kaf a an saukar ita ce arama, danma tana da jiki ne, dan ko Maryam shekara biyu ta bata, itakaWai ce mai shekaru sha shida a cikinsu, maryam na da sha takwas."

"Aka gabatar da abubuwan da suka kamata, sannan aka fara raba musu alluna."

"Ana bata nata ta nufi rumfar iyaye maza, har da gudu, wurin kawu ta arasa ta durusa a gabansa tana cewa ""Kawu"

"ka ga"""

Ya karSi allon yana murmushi ya shafa kanta ya ce

"""Allah ya sanya albarka ummana"""

"""Amin kawu na gode"" tayi maganar cikin tsantsar farinciki."

"Abdul ya ce ""Rufe bakin mana"""

"Ta kalleshi ta ce ""Ta ina ka san bakina a buWe yake a cikin niab""."

"""Yadda ki ke magana ne ya sa na gane"""

"Ta ce ""Bari Yaya Abdul, Alqur'ani da daWi wallahi""."

"""Wannan gaskiya ne ummana, kalli bain ki na waccan rumfar"" ummi ta waiwaya ta Waga kai."

"Wa zata gani? Yaya Magaji da auwwal, har da su Alhassan."

"Maimakon ta yi murna sai gabanta ya faWi, ta kasa magana, dan fatanta Allah ya sa babu Idris suka zo, dan bata"

aunar ganinsa.

"Sunanta aka din ga kira a speaker, ta zo ta karSi kyautarta ta Waliba mai hazaa."

"A hankali ta tashi ta nufi in da ake kiranta, tafiya take cikin nutsuwa, shugaban makarantar ya ce ""aramar su"

"babbar su, Salma Muhammad Bashir, kun ganta nan duk ita ce arama a an sauka, amma babu Walibar da ta kai ta cin maki lokacin screening"""

"Ummi ta karSi kyaututtuka daban-daban, na hazaa, ladabi da biyayya da sauransu."

"Mamin su maryam ummi ta hango, ta tafi wurin da take, dan jan lallen da aka yi mata ma, gidan su maryam ta je,"

mamin ce ta biya.

"Mamin ta rungume ta tana faWin ""Allah yayi albarka ummi, Allah ya sanya wa karatunku albarka"""

"Ta risuna ta ce ""Amin ya Allah"""

"Sau Waya ya Waga kai ya kalleta, ya lura da yadda ko iya haWa ido da mamin ba ta yi, saboda tsananin tarbiyya da girmama manya, ya so ta Waga niabin ya ga ainihin fuskarta."

"Ya dubi Maryam ya ce ""Ke ba uban da aka baki? ba na oarin, babu na Wa'ar"" yayi maganar yana sake gyara zaman"

face mask Win sa.

"Cike da tsiwa Maryam ta ce ""Ina ruwanka da ni? Ba a bani Win ba sai ka wace allon saukar ma gaba Waya, mami ki"

"rabani da

Please Login or Register in order to submit comment