You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

a duniya lokacin,"

"uban me zaki tuna?"""

"Ummi ta yi shiru sannan ta ce ""DauWar gora ciki ka sha ta, duk wanda ya tona wannan sirrin ban yafe masa ba, ba"

"haka ki ka ce ba a lokacin? Mama ta din ga kuka a lokacin da daddare, Idris ne mana iya"""

"Iya ta dafe irji ta ce ""An shiga uku, dama na daWe ina faWar kina da alaa da maita, tayaya zaki tuna abun da ya faru kina shekara uku da rabi? To ba Idris bane ba magaji ne"""

"Ummi ta girgiza kai ta ce ""A'a Iya Idris ne, dan haryanzu ban manta irin barazanar da yake yi mini ba, da oarin sake"

"haike mini, yaya magaji ne yake watata"""

"""Sai kuma ki yi, Idris godiya yakamata ki yi masa, dan taimakon ki yayi"""

"Ummi ta yi kuka kamar ranta zai fita, ta ji zafi da bain cikin mummunan labarin da iya ta gaya mata, daga Idris Win"

"har hashim wata irin tsanarsu ta shiga ranta, amma asan zuciyarta ya kasa amince mata da yaya magaji zai aikata haka, ta yi oari ta din tuna alkhairin sa, hakan ya sanya yin oarin Soye masa abun da yake ranta game da shi."

"Gashi babu wanda za ta tattauna Maganar da shi, dan haka ita kaWai tayi kukanta ta sha bain cikinta, haka zalika"

"maganganun iya ba su yi tasiri a zuciyarta ba, ta ji za ta iya yafewa Idiris zaluncin da ya yi mata ba."

"Iya ta faWa mata haka ne, saboda zafin rashin amincewa da auren Idris a karo na biyu, da kuma yadda Hashim yake ta son nuna shi yake son ya auri ummi lokacin da suka je saukar."

"Sai dai hakan bai yi tasiri a zuciyarta ta ji zata sake iya auren Idris ba, shi ne zuwan da suka yi har dr. Ya ce sai an"

nemi iznin ummi.

"Ummi ta Sata darare da dama tana kuka, tana tunanin babu wani abu mai kama da farinciki da zata samu a rayuwa."

Yana Waya daga cikin dalilin da ya sa ta ara tsananta gudun Raihan.

CIGABAN LABARI.

"Raihan kamar zai zare saboda neman ummi, duk iya tunaninsa yayi amma ya rasa ina ta shiga."

"Gagarawa kuwa Abdul suka kira suka sanar masa da halin da ake ciki, wai sun nemi lambar dr. Sun rasa su zo su"

"kawo musu Wauki, ummi ta kai arar su kotu."

"Abun ya bawa Abdul mamaki, Abdul ya tambayi ina ummin take, suka sanar masa ai ta bar gidan ba su san in da ta"

"koma ba, ya cigaba da matsawa da bincike, dan ya san ummi ba zata aikata irin wannan Wanyen aikin ba, ya kira Yaya magaji, magaji ya ce an yi haka, amma Iya ce ta kori ummi."

"Ya tambaye shi ko ya san in da ummin ta koma, ya ce masa bai sani ba."

Abdul ya tabattar da lallai an kai ummi bango da har ta fara da irin wannan hukunci mai girma.

"Kawu Saminu ya din ga nanatawa Abdul, lallai ya sanar da dr. Kan ranar da za a fara shari'ar domin, a kashe maganar."

"Abdul ya ce ""Kawu ka manta baya asar, babu abun da zai iya yi a kai, kuma yanzu a fara mayar da hankali a samo in"

"da take tukuna, sai a yi wa tufkar hanci, tun da in dai ba ita ta janye arar ba, ba zai yiwu a kashe maganar ba"""

"""Innalillahi wa Innalillahi raji'un, amma wannan yarinyar an yi sheWaniyar mara mutunci, maimakon iya mu ta gaya"

"mana ta ce a raba gadonta a bata, sai ta kaimu kotu?"""

"Ummi kuwa ana gobe za ta bar gidan su Iya, ta karSi aron wayar amaryar kawu Ilyasu, ta aika nana ta sayo mata kati"

ta kira yaya magaji.

"Suka gaisa ya ce ""Ummi layi ki ka canza ne?"""

"""A'a yaya, akwai matsala ne, ina so ka taimaka mini ina gagarawa yanzu haka"""

"""Subhanallah, matsalar me kuma?"""

"Ummi ta ce ""Aurena ne ya samu matsala, can gidanmu anty farida ta ce ba zan zauna ba, nan ma Iya ta ce sai na"

"tafi"""

"Hashim ya ce ""Innalillahi wa Innalillahi raji'un, mutuwa auren yayi?"""

"""Eh, mamansa ce ta saka ya sake ni, ba na son zuwa maiduguri in Wora musu nauyi daga yin aurena, ga dr. Ba ya gari"""

"""Kin san menene, ni yanzu ina dutse ni da matata, ki saurara da kyau, zan yi miki kwatancen gidana, akwai mukulli a"

"mawabta, zan kira su su baki, ki buWe ki shiga ki zauna, ki bani account number ki in turo miki kuWi, ko zaki buaci wani abun, amma Abdul ya kirani ana nemanki, basu san in da ki ke ba, ai ban san kina gagarawa ba""."

"Ummi ta ce ""Dan girman Allah ko ya sake kiranka kar ka gaya wa kowa ina gagarawa, kuma ba wanda zan gayawa ina"

"gidanka, dan Allah kar ka gayawa kowa idan ku ka dawo zan yi maka bayanin komai"""

"Ya ce ""To shikenan, ki turo mini account number"""

"""Kar ka damu, akwai isashshen kuWi a hannuna""."

"Ana idar da sallar asuba, Ummi ta Webi kayanta ta bar gidan iya, sai dai ba ta bar gagarawa ba sai da ta je ta shigar da"

"ara a kotu, sannan ta tafi gidan magaji da ba a cikin gagarawa yake ba."

"Ko da magaji ya dawo ummi ta kwashe komai ta gaya masa, sai dai ya ji zafin kora da wulaanci da Iya ta yi mata, sai"

"dai ba ta gaya masa batun kai ara kotu ba, dan haka da ya je gagarawa bai nuna musu ya san meyafaru ba."

"Sai dai tun da ya ji ta'asar da Iya ta aikata, ya kasa komawa gidansa, saboda damuwa da fargaba, ya kasa komawa"

"gidansa ya kalli ummi, ashe duk tsawon lokacin nan kallon da take yi masa kenan?."

"Ganin ba shi da wani zaSi, ya sanya ya koma gidan, ya tarar da ummi da matarsa suna hira."

Kamar baon munafiki haka yayi sallama idonsa yayi jawur.

"Ummi ta ce ""Yaya menene? Wani abun suka yi maka?"""

"Ya girgiza kai ya ce ""Ashe kin kai ara kotu?"""

"Ummi ta ce ""Eh, dama ina son zan yi maka bayani, na san zaka fuskance ni"""

"Ya arasa gaban ummi ya zube a kan gwiwoyinsa, sai ga hawaye ya ce ""Wallahi! wallahi! wallahi ummi ban aikata abun da Iya ta gaya miki ba, bani bane ba ummi, ban taSa sanin abun da ta gaya miki ba kenan, dama da abun ki ke"

"kallona? Wallahi ummi Idris ne, nima ban san an yi ba sai lokacin da za ta yi miki auren huce takaici da shi, na nuna mata illar yin hakan, saboda kina da ananan shekaru kuma ba ya aunar ki, amma ta gaya mini ga abun da ya faru shekarun baya, aurensa shi ne rufin asirin ki, wanda a kan haka sai da ta haWa ni da babanmu kamar zai tsine mini, kuma still bayan auren da ya zo yana faWar maganganu a kan an bashi ragowa na tuna masa koma menene shi ya fara, ya je ya gaya wa Iya ta sake ci mini mutunci da barazanar na sake Waga maganar sai ta tsine mini, ina ji ina gani yayi ta yamaWiWin ragowa aka bashi ke, ga kuma larura kina da ita, ba yadda na iya, amma ko Alqur'ani aka bani zan rantse wallahi ummi bani bane ba"""

"Ummi cikin sheshshea ta ce ""Ka yi hauri yaya magaji, nima zuciyata ta daWe tana yi mini wasi-wasi a kan hakan,"

"amma ba yadda na iya tura ta kai bango, na gaji da abun da Iya take yi wa rayuwata, shiyasa na zaSi fesar da abun da yake zuciyata ko da kuwa zumuncin zai tarwatse. An cutar da ni da yawa me nayi da na cancanci haka yaya magaji?"""

"Yayi ajiyar zuciya ya ce ""Ummi ba zan hana ki ba, ba zan dakatar da ke ba, Iya ita ta rusa duk wani tubalin soyayya da"

"auna da tarwatsa kan iyalanta, ta hanyar fifita wasu a kan wasu saboda zunzurutun tsagwaron son zuciya da abun duniya, ta yi miki CUTARWA ma fi muni wallahi kowane mataki zaki Wauka ba ruwana, ni dai ki yafe mini wallahi bani bane ba"""

"Ummi ta share hawaye ta ce ""Ni yakamata na nemi yafiyarka yaya, amma ba zan Soye maka ba har iyayenmu dr. Kawai na cire amma suna kallon yadda rayuwata ta wulaanta cikinsu Waya da mahaifina saboda bai mutu ya bar"

"mini komai ba, aka rasa wanda zai kula da rayuwata, aishikenan"""

"Cikin sanyin jiki matar magaji ta ce ""Ummi abun da hauri bai bayar ba, akasin ba zai bayar ba ki yi hauri ki yafe"

"musu mana"""

"Ummi ta ce ""Ai da fari na yafe musun, sai na ga idan ba rayuwata ce ta are ba, ba za a daina cutar da ni ba. Mijina yana yawan gaya mini in tsaya da afata a rayuwa in fuskanci kowane irin alubale""."

"Yayi nisa a zurfin tunani, ya ji ana bugun ofar falo kamar za a karyata, babu shiri ya tashi ya je ya buWe a fusace, sai"

dai ganin Mami a tsaye ya sanya shi haWiye masifar da ya unso ya saukewa mai bugawar.

"""Raihan, meye haka? Amai da gudawa ka yi ne kayi wannan mummunar ramar?"" Ya girgiza mata kai tare da shigewa"

falon.

"Ta bi bayansa, tana are masa kallo."

"""Ya aka yi na je office ba ka je ba? Me ka ke yi a gida?""."

"""Mami ba a san fa in da Ummi take ba"""

"""Shi ne me? aramar yarinya ce ita? Saboda haka ne nake ta kiranka a waya kashe wayoyinka?"""

Yayi shiru bai ce komai ba.

"""Alhaji yana nemanka, za ku yi magana a kan kai kuWin Safiyya, kuma a yau ba sai gobe ba, ka je ka ji me take buata"

"na shirin biki, kuma idan ka kuskura ya san na saka ka saketa sai na yi mummunan Sata maka rai"" bai ko Waga kansa ba, balle ya tanka mata, tayi ta gama ta tafi."

Me zai yi da wata safiyya? Ya tuna yadda take yawo da wani Wagaggen mayafi tana gantsare-gantsare kamar an

"banare kaza, gaba Waya baya ganin kyan kowa idan ba Salmansa ba."

Bai san lokacin da ya ja wani guntun tsaki ba.

"Gaba Waya gidan yayi ura saboda ba ummi, ya tara wanke-wanke a kitchen, da yar yake iya yi. Daga baya ma sai dai ya sayo fruita ya ci duk ya zubar a wurin."

Yayi wanka ya shirya ya je gida ya samu Alhaji.

Shi kansa sai da ya tambayi raihan ko ba shi da lafiya ne? Ya ce masa lafiyarsa alau.

"""To kai babarka ta ce wannan juma'ar kai kuWin aure, ni ban ganka ba. Ka zo ka kawo mini kuWin, da sauran shirye-"

"shirye amma ba ka ce komai ba, na san ba so ka ke yi ba amma ka daure ka yi mata biyayya""."

"Raihan kamar zai yi kuka ya ce ""Ni fa bani da kuWi"""

"Alhaji ya ce ""Kai babban mutum, ba ka da kuWi kuma? A auren Salma ne ka ke da kuWi kenan?"" Yayi shiru."

"Alhaji ya kira mami a waya, ta zo ta same su, ya sanar mata raihan ya ce ba shi da kuWin ara aure a yanzu."

"Mami ta ce ""Duk dan ya kaucewa umarnina ne, ni ina da kuWin zan bashi"""

"Alhaji ya ce ""Dakata tukuna, me za a yi wa a ta wanda zai kwantar mata da hankali? Ba zai yiwu watanni takwas da"

"yin aure, ba dan ta gaza ta ko ina ba ace za a ara mata kishiya ba tare da yi mata wani abu da zai kwantar mata da hankali ba""."

"""Alhaji me kuma za ayi mata? Ta ci nata rabon ai"""

"Alhaji ya katse ta da cewa ""Da ki ka hana ayi mata lefen sai ta Sarauniyar hanya ya yi mata? Ke ma da ban bayar da"

"kayan faWar kishiya ba, duk da Hajiya na da hauri, da ba ki shigo ta daWin rai ba, gara ita ta daWe na aure ki? Wannan fa?. Na gargaWe ki kar ki yi abun da zaki zo ki na dana sani, amma kin i. Kar ku jefa yarinya a halaka iyayyar Wa namiji masifa ce, kin i ai shikenan"""

"Ta Sata fuska ta ce ""Ba wata iyayya, iskanci ne kawai da kuma asiri da yake Wawainiya da shi"""

"Alhaji ya kalli raihan ya yi murmushi ya ce ""Ba wani asiri, ta iya kiwo ne kawai, ke ba abun alfaharinki bane a."

"Mallake Wanki ana kula da shi, nan ya zo ana bani labarin hannunta akwai maggi, ta iya girki, nima shaida ne ta iya girki. Dan haka ko dai a samu wadda ta fita ko kai Waya da ita idan ana son zaman lafiya, amma shawara ce na bayar. Babban mutum, me zaka bawa ummi da zaka kwantar mata da hankali?"" Raihan ya ji kamar Alhaji yana shiga zuciyarsa yana karanto damuwarsa ne."

"""Alhaji ban san kan abun ba, ban san me ake bayarwa ba""."

"""Eh to, ka ga recently kun fita waje, amma wannan cikin honeymoon Winku ne, kyauta zaka yi mata ta bajinta, ka"

gane me nake nufi ai kyauta mai sunan kyauta.

"A samu danareriyar mota a bata, idan da hali gidan da ke ciki a bata takardunsa, ita amaryar sai a nema mata haya a wani wurin, gidan ya zamana nata ne"""

"Cikin tashin hankali mami ta zabura ta ce ""Alhaji wannan kyautar ai sai kai? Idan ya bata gidansa shi shikenan ko"

"oho? Wai meyasa kamar goya masa baya ka ke yi ya bujire mini ne?"""

"""Yanzu ya ce ba shi da kuWin aure kin ce zaki bashi, ita wannan saboda ba ar ki ba ce ba, kin hana a bata kyauta, ta"

"samu kwanciyar hankali, ba zan so raihan ya rabu da gidansa ba, amma muddin kina so na tsaya yadda yakamata ya"

"ara aure, sai an yi balancing, tun da ba shi da kuWi, ke ki biya masa kuWi yayi aure, ni kuma zan yi mata kyautar da"

"zata sanya hankalinta ya Wan kwanta ya rage mata zafin kishi"". Raihan yayi murmushi ya ce ""Alhaji na gode sosai da sosai"""

"""Wallahi ba zai yiwu ba, arya yake yi yana da kuWi, kuma sai ka fito da su"""

"""To ya rage naku dai, ni dai idan aka yi wa Ummi kishiya, in sha Allah zan yi mata kyautar ban mamaki, sirikata ba ta"

"yi laifin komai ba, marainiyar Allah ba zan bari a cutar da ita ba"""

"Duk maganar da yake yi, yana observing Win raihan da ita kanta mamin, dan yana sane yake faWar wasu abubuwan."

"Ya sake nisawa ya ce ""To duk kun yi shiru, kai babban mutum ka fito da kuWi mana, kuWi fa akwai su"""

"Raihan ya karkace kai ya ce ""Dan Allah Alhaji a bar maganar auren nan yanzu, nifa ba ni da lafiya ma"""

Gaba Waya suka kalle shi.

"Mami ta ce ""Kamar yaya ba ka da lafiya?""."

"Ya ce ""Ba zan iya ara aure ba, a bari na nemi magani"" ya bata amsa kansa tsaye."

"Alhaji ya sunkuyar da kai kamar ya kece da dariya, raihan ba saiti wasu lokutan."

"Ya maze ya ce ""me yake damunka?"""

"Ya sosa kai ya ce ""Ai kawai muna zaune ne da salman, magani nake nema"""

"""Amma ba dawowarku aka ce tayi Sari ba?"" Tayi maganar a hasale."

"Ya ce ""Eh, amma bani da lafiya, dan Allah idan ba asirina ki ke son ya tonu ba, dan Allah mami ki bar maganar auren"

"nan na samu magani"""

"Yadda raihan ke tsara maganar kawai Alhaji ya san arya yake yi, yayi wani irin asaitaccen murmushi na manya ya"

"ce ""This is serious, dole a jinkirta maganar nan, dan wannan ba issue ne arami ba"""

"Ba tare da mami ta ce komai ba, ta hau zancen zuci, da oarin gane arya raihan yake yi, ko kuma da gaske? To me za ta cewa su Safiyya? Amma ba shi da lafiya ummi ta yi Sari""."

"""Kin ga bilki, ki tashi ki je zamu yi magana da shi"" Ummi ta yi wa raihan wani mugun kallo, amma yai kallonta."

"Bayan ta fita Alhaji ya yi ar dariya ya girgiza kai ya ce ""an zamani da uwar zamani, tashi ka je Allah ya shiryeka"

"babban mutum"" ko a jikinsa ya tashi ya bar falon, dan dama haka yake so, kuma ya udirce idan mami ta cigaba da uzzura masa sai ya gaya wa safiyya da Yaya rakiya ba shi da lafiyar da zai auri safiyya ummi ma rufa masa asiri take yi."

"Ganin ya kwantar da tarzomar wannan maganar, ya sanya ya sake tatara hankalinsa a kan neman ummi."

"Ya Wauki wayarta yana duddubawa, ya tarar da gmail a wayarta, wani babban gidan talabijin na jamus, suna son"

"bawa ummi aiki. Idan tana da buata ta tura takardunta ayi interview da ita. Tsaki yayi ya ajiye wayar ya dafe kansa yana tunani, ko a gidan ubanwa ma suka san ummi oho."

"Managern su ne ya faWo masa, dan ya gaya masa yadda ummi ta Wauki hankalin mutane."

"Ranar da aka fara shari'ar su ummi, ba ta je kotu ba sai lawyernta, kasancewar ATM Win ta na hannunta, kuma raihan"

"yana saka kuWi a cikin account Win ta, ya sanya ta saki kuWi."

"Alali ya bi komai tiryan-tiryan, tare da neman a kawo duk wani abu da aininhin kakan su ummi ya mallaka, da"

"yayyensa suka hau suka turmushe, a zama na gaba."

"Su kawu Ilyasu suka cigaba da kururwar neman agaji, suna kiran Abdul a waya, ya ce shi ba abun da zai iya yi, tun da"

ba a san in da take ba.

"Sati Waya aka koma kotu, Aka je da komai na kakansu ummi. Gidan da suke ciki, aka ce ba zai rabu ba, saboda wasu sun rasu sai aansu, wasu duk sun ja wuri sun yi gini a ciki, sai dai a yi wa gida kuWi, a raba a fitar da gadon ummi,"

"da tumunin mahaifiyarta, sai su biya su."

"Duk wannan abun, arashin jagorancin lawyern ummi ake yin sa, dan ko sau Waya ba ta je kotun ba."

"Aka shafe wata guda da sati biyu, ba ummi babu labarinta, har Abdul sai da hankalinsa ya tashi, wurin neman ina"

ummi take?.

"Mami ta ce zata saka raihan a gaba ta nema masa magani, ya ce mata shi yana zuwa wurin likita ana duba shi, dan ta"

san komai za ta yi ba zai sha maganin hausa ba.

"Amma duk da haka ba ta haura ba, ta cigaba da saka pressure sai da aka kai kuWin nan!"

"Raihan duk yayi bai ya lalace, gashi kwatsam! Dr. Yayi masa magana a what's app cewar ba ya samun ummi a waya,"

shi ma tasa wayar ce ta lalace amma kwana biyu ba ta gaishe shi ba.

Raihan ya yi masa aryar ita ma ta ta wayar ta lalace amma zai haWa su.

"Duk wannan abun, Salim bai kuma tsoma baki a kan lamarin raihan da ummi ba, gashi bin wwafin da Alhaji yake"

"yi, yana daf da gano ummi ba ta nan, dan kuwa yana ta cewa raihan kwana biyu fa bai kawo sirikarsa sun gaisa ba"

"Gagarawa kuwa, da ummi da mariya aka yi iyasin suna da naira miliyan uku da rabi a gidan, dan haka Alali ya ce ko su kawo wannan kuWin su fitar da ummi da mahaifiyar ta, ko Alali ya saka gida a kasuwa a sayar, a sallame"

"su, kuma aka basu wa'adin sati biyu."

"Sun san ko giyar wake suka sha, ba su da wannan kuWin, ga kotu ta saka an yi wa sauran gonakin su kuWi, za a cire gadon bashir, sannan a cire na ummi da mariya. Alali ya ce su haWa su biya su ummi, sai su rie gida da gonaki."

"Raihan yana office baya gane komai, wayarsa ta fara ringing, ya Waga a hankali ya kara a kunnensa."

"""Barka da rana"" tayi maganar cikin sassanyar muryarta. A zabure ya tashi tsaye yana faWin ""Ummi, kina ina? Ina ki ka"

"shiga haka?"""

"""Ina nan cikin oshin lafiya"" ta bashi amsa."

"""Haba Salma, kin san yadda ki ka tayar mini da hankali kuwa? Kina ina ki tsaya na zo na Wauke ki""."

"Ummi ta ce ""Ka zo ka kawo mini takarda ta dai. Dan Allah wani abu nake son ka yi mini, family house Winmu na"

"gagarawa kotu za ta saka a kasuwa nan da sati biyu, dan Allah da an saka a kasuwa idan kana da hali, ka sai gidan ka basu short notice su tashi, da k yi haka zan gaya maka in da nake a Maiduguri ka zo ka kawo mini takardata, kar kuma kayi tracking Wina, sannan bana gidan mama, naira miliyan goma sha huWu aka yi masa kuWi burina kawai ka sayi gidan ka tashe su!"""

"Turus raihan ya yi yana kallon wayar, me zai saka ummi ta yi haka? Lallai akwai wani abu a Soye, amma idan har zai"

"ganta kuWi ko na Alhaji ne zai Wiba ya sai gidan kamar yadda ta buata, duk da bai san dalilinta na yin hakan ba!"

Ayshercool

8081012143.

I hit the jackpot with PalmPay! Join PalmPay with my link or my code 'XWPK6722' within 72 hours to help me get my

gift! >>https://link.palmpay.com/uwyy6

"Team Ummi wanda ba su taSa cike palmpay ba, dan Allah ga refaral Wina a bi link a cike mini."

Ayshercool.

08081012143

PAID ADVERT!.

"Ina uwargida, amare, har ma da an mata masu burin zama gaba gaba, wurin yin amfani da turarruka na kece raini,"

masu daWi da amshi.

"Mafaka gidan amshi da ke, Ring Rord western bypass kanawa park sun kawo muku"

Oll types of Turaran wuta

Sandal Halut Irik Difur Gab Gab Kajiji Habil Nabak Humra

Kulakcha Dilke da kalta Kayan

Garan jiki Muna turara Kaya

Kujerar garan jiki Kannada

Madarorin turare masu kamshi Man garan gashi

Indai kamshine kuzo MAFAKA GIDAN KHAMSHI karshene Sai Sai kin zamo abin kwatanche Ku nememu a wan nan no 08065728702 08025453921

*TALLA!TALLA!TALLA!*

"*INA MANYAN MATA, UWARGIDA DA AMARE KAI HAR DA AN MATA MASU SON KECE RAINI, DA SHIGA TA ALFARMA, MUN SHIRYA TSAF DOMIN KUWA MUN TANADAR MUKU LAGOS LACE MANYA DA ANANA, DAIDAI ALJIHUNNKU BA TARE DA TSAUWALAWA BA* *HAKAZALIKA INA MASU SON AWATA GIDAJENSU DA HAAUN KAYAN KITCHEN, UNIQUE DA SAI AN KALLA AN SAKE KALLO, MUN TANADAR MUKU HAAUN KAYAN KITCHEN NA ALFARMA NA GIDA DA NA WAJE*."

"*BAMU TSAYA IYA NAN BA, DOMIN KUWA MUNA SAYAR HAAUN SUPPLEMENT NA GYARAN JIKI, MAYAR DA TSOHUWA YARINYA, GYARAN JIKI DOMIN DAUWWAMAR DA HASKEN TAURARUWARKU A WURIN MAZAJEN KU, TARE DA KECE RAINI A CIKIN SA'ANINKU*"

"*MUN SHIRYA TSAF DOMIN SHARE MUKU HAWAYNKU, DOMIN ARIN BAYANI, KU TUNTUE MU A KAN LAMBAR"

"WAYARMU 08166117985, SAYEN NA GARI MAYAR DA KUI GIDA*"

"BRIGHT PENS A SHIRYE MUKE, WURIN KARAR TALLACE TALLACENKU CIKIN FARASHI MAI SAUI."

*CUTARWA*

*BRIGHT PENS*

(FREE BATCH)

*MIKIYA WRITER'S ASSOCIATION*

44

"MASU BUATA DAGA FARKO WANDA BA SA WATPAD, KU YI FOLLOWING CHANNEL INA, ZAKU SAMU DAGA FARKO"

IN SHA ALLAH.

Follow the COOL HAUSA CHANNEL channel on WhatsApp:

https://whatsapp.com/channel/0029VaPywxs8kyyIhWtuvh3g

AYSHERCOOL

08081012143

"MASU BUATA DAGA FARKO WANDA BA SA WATPAD, KU YI FOLLOWING CHANNEL INA, ZAKU SAMU DAGA FARKO IN SHA ALLAH."

Follow the COOL HAUSA CHANNEL channel on WhatsApp:

https://whatsapp.com/channel/0029VaPywxs8kyyIhWtuvh3g 44

"Yayi ajiyar zuciya ya ce ""Amma meyasa ki ka yanke wannan hukuncin?"""

"Cikin nutsuwa ta ce ""Saboda na zama abun da ake so na zama"""

"""Me kenan?"""

"""Zaka ji daga baya"" ta bashi amsa."

"""Zan saya, amma dan Allah ummi kina ina, duk hankalina a tashe, Alhaji na daf da gano gaskiya ba ma tare, idan ya"

"gano ina cikin matsala dan girman Allah kina ina?""."

"Ummi ta ce

Please Login or Register in order to submit comment