You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

haka, amma iya ta din ga yi wa ummi ba'a, har sauran"

"yaran gidan, su yi ta ce mata mummuna ko wasa da yara ba ta yi, kuma duk iya ce ta janyo, da ta tsawatar ai ba za su yi mata ba ko?"""

"Raihan ya ce ""Gaskiya ne, amma ummi ai mai kyau ce, ga ilimi da tarbiyya, ta cancanci a so ta"""

"Yaya maryam ta ce ""Dan Allah ki daina zancen nan da ya wuce"""

"Salim ya ce ""Kamar tana jin daWin hirar, ki ™yaleta"""

"Mariya ta sake cewa ""Ka san har malaman makarantar su ummi, wai su yi ta ce mata ba™a, na yi ta kuka, ko ace"

"idonta irin na mayu, da ta fita yara su yi ta cin zalinta, shiyasa ni da babanta mu yi ta sonta, ba ka ga yadda yake son ta ba"""

"Raihan ya ce ""Allah sarki, mu ma muna son ta sosai"""

"Ta kalli Salim ta ce ""Ka ga yadda kakarta ba ta son ta ko? Amma bayan mutuwar baban ummi, matar nan ta ™wace mini ummi, ba fa iya kula da ita take yi ba, an ce sun azabtar mini da ummi sosai da sosai"" tayi maganar tana share"

hawaye.

"Salim ya ce ""Ki yi ha™uri ki daina kuka dan Allah""."

"Ta kalli raihan ta ce ""To ka ga dai yarinya ce, dan Allah ka kula da ita sosai, ka din ga ba ta abinci, idan magariba tayi a"

"saka mata kayan sanyi, cikin dare ma a tashe ta tayi fitsari"""

"Ya ce ""Duk za ayi mama, ai ummi yarinya ce kyakkyawa, duk za a din ga kula da ita"""

"""Eh, to amma ban bar maka ita ba fa, zaka dawo mini da ita"""

"Mama ta din ga zuba, suna hira da raihan da Salim, duk rashin sakin jikin salim, suka din ga hira da mama, wani abun"

"idan tana gaya musu, sai tayi kuka, wasu abubuwan ma duk ummi ba ta san sun faru ba."

"Har da tambayar maryam, wai anya Salim da raihan ba su ne jaririn da suka haifa ba aka ya ce ya mutu."

"Gashi dai ba ta da cikakken hankali, amma a nutse take, malam kakan ummi, ya din ga yi musu nasiha, tare da gaya"

musu muhimmancin ri™e addu'a.

"Salim suka ba su kayan da suka zo da su, Malam ya ce ai ba su suka ri™e ummi ba, dan haka babu bu™atar kawo"

wannan kayan.

"Malam akwai kwarjini, ya kasa magana, Salim ne ya tausasa harshe tare da nuna masa cewar ba su takura ba, duk"

abun da suka yi wa ummi ta cancanta.

"KuWin turaren wuta da na gyaran jiki, suka dan™awa yaya maryam masu kauri."

"Mama har bakin mota ta raka su, suna cigaba da hira."

"Ummi ta ji daWin karamcin da suka nuna wa mama, mama har da tambayar yaushe zasu kuma zuwa? Su faWi abun"

da zata dafa musu.

"Yaya Wanlami ya ce ""Ban da larura ma, yaushe mutum zai zauna ya yi ta zuba da sirikai"""

"Su raihan suka koma kano, cikin farinciki da tausaya wa mama da irin abubuwan da ta din ga faWa game da rayuwar"

ummi.

Har suka je gida ummi na kiransu na jin yaya suka je gida?

"Mama sai zancen su raihan take yi, ko sunansu ba ta sani ba, tun da Allah ya sa ta haWu da ummi, bakinta ya buWe"

"tayi ta surutu amma da ummi take yi, sai kuma su Salim da suka zo."

"Da daddare bayan su raihan sun sauka kuwa, ya takurawa ummi da waya, dan duk taka tsantsan Win sa sai da ya"

"kusa kauce hanya, sai dai ummi ta yi masa shiru."

"Kwana biyu da komawar raihan kano, Salim da kansa ya samu Alhaji ya tsutsiye shi, wai me zai bawa raihan na"

gudunmuwa.

"Alhaji ya ji daWin kulawar da Salim ya bawa raihan a kan aurensa, kuma ya lura raihan Win ne bai canza masa daga"

"biyayyar da yake yi masa ba, duk da yana da wani mu™ami ba."

"Alhaji ya ce ""Ni za a yi wa solidarity?"""

"Ya ce ""A'a ginin da saura ne, kuma saura wata guda biki, za a kai mahaifinta ya ga gida, kuma da kai da hajiya bamu"

"ga gudunmawarku ba"""

"Alhaji ya yi murmushi ya ce ""Na tsaya na ga iya gudun ruwan sa ne, kuma yayi ™o™ari sosai da sosai, kuma babban"

"abun da ya burgeni, duk faWi tashin da yake yi, bai nemi taimakona ba, bai kuma ci amanar da na bashi ba, ya Waukar mini kuWi babu izinina ba, dan haka za a san abun yi, kar ka damu"""

"Ya ce ""Ok, mun gode, dan Allah a bashi da kauri sosai"""

"""Za a duba, Salim na ji daWin ™o™arin da ka ke yi masa, ka yi playing role Win ka na babban wa, saura kuma kai ma ka nutsu ka yi naka auren"""

"Salim ya ce ""Raihan, duk da wasu abubuwan da mahaifiyarsa take yi, ina kallon yadda yake Wawainiya da"

"mahaifiyarmu, duk da yadda muke Sata mata rai wasu lokutan, shi sanyin idaniyarta ne, yana ™o™ari a kan mahaifiyarmu sosai, amma a cigaba da yi mana addu'a"" bai jira me Alhaji zai ce ba, ya fita."

"Alhaji ya ce ""Tabbas raihan babban mutum ne, amma akwai dattaku kam"""

"Da Alhaji ya tashi, a account Win Salim ya tura masa kuWin gudunmuwar auren raihan, kuWi masu kaurin gaske."

"Nan da nan aka ™arasa ginin raihan, suka kai Alhaji tare da Dr. Rana Waya suka gani."

"Jikin dr. Yayi sanyi, gado biyu ya yi wa ummi, da dining da kujeru saiti Waya."

"Sai dai falukan ummi uku, bedroom huWu, sai kitchen da sauransu."

"Alhaji ya ja dr. gefe ya ce masa ""kar ka damu, ka saka abun da Allah ya yassare maka, zan ™arasa ba tare da kowa ya"

"sanu ba, ai ana ™o™ari sai godiyar Allah"""

"Saura sati biyu biki, Raihan ya koma maiduguri ya kai wa ummi katin biki, ya ce ko akwai wanda za ta rabawa a kano"

ta ce ita ba wanda za ta bawa.

"Raihan ya tafi da kwana Waya, dr. Ya je, ya Wauki ummi zuwa gagarawa, ta kai musu katin bikin da kanta, in da ta ji"

"daWi, sai ya tafi da noor."

"Kamar kullum, tarbar da ta saba samu ita ta samu, sai dai sai kallon ummi suke yi, ta yi kyau sosai da sosai, a nan dr."

"Ya gaya wa iya cewar ya gano garin su mariya, kuma ummi tana can, sai da suka yi faWa sosai da iya a kan hakan."

"Ummi suna zaune, wata yarinya ta shigo za ta yi sa'ar noor, kallo Waya ummi tayi mata ta gane ta, saboda kamar da take yi da hindu matar Idris."

Iya ce ta hau zagin yarinyar tana tambayarta daga ina take?.

"Cikin fitsara yarinyar ta ce ""Tasha na bi sajida sayar da shinkafa da wake na tayata ta san mini"""

"""Saboda matsiyaciya ce ke, sai kin tona mana asiri?"""

"""Tun da aka bar ni da yunwa, ba a ™aunata dole na ciyar da kaina""."

"Ganin da Yarinyar ta yi ummi na kallonta, ya sanya ta ce wa ummi ""Ina wuni?"""

"""Lafiya ™alau ya ki ke?"""

"Ta ce ""Lafiya ™alau"""

"Ummi ta ce ""Zo mana"" ta ™arasa gaban ummi ta dur™usa."

"Ummi ta ciro kuWi a jakarta ta ce ""Ungo, yo cefane sai mu yi girki mu ci, amma ki daina zuwa tasha ba mutuncin ´a"

"mace bane, kamata yayi ace kina makaranta duk da an yi hutu"""

"Yarinyar ta ce ""Ni da bana zuwa makaranta, ko abinci basa bani, sai idan babarmu ce ta bani, kowa ya tsane ni, ni ya"

"zan yi ni na ce a haife ni haka?"" Yarinyar tayi maganar tana kuka, duk da ba ta san ummi ba, amma ta ji hankalinta ya nutsu da ita."

"Ummi ta fuskanci in da zancen ya dosa, ta ce wa noor ""Rakata ku yi cefanen, sai ayi girki kowa ya ci"""

Iya na kallonsu ba ta kula su ba.

"Kusan mintuna talatin, ummi ta tayar da salla, ta ji sallamar su noor, sun dawo, sai dai suna shigowa ba daWewa Idris"

"ma yayi sallama, kuma bai yi wata-wata ba, ya hau yarinyar ta sa da duka."

"Ihu take yi tana neman taimako, ummi ta yanke sallar ta fito da sauri, ya saka itace yana ta jingar yarinyar, har"

bakinta ya fara kumfa.

"Ummi ta hankaWe shi, ta ri™o ta, bai san wacece ba, ya kuma kawo itacen yana ™o™arin janye yarinyar, a fusace ummi ta tsinka masa mari, da ya sanya shi Waga ido ya ga wacece."

"""Jahilin ina ne kai? Azzalumi mara imani, ´ar ta ka ma baka ™yale ba, dabban ina ne kai idris?"""

Ayshercool

08081012143

*CUTARWA*

*BRIGHT PENS*

(FREE BATCH)

*MIKIYA WRITER'S ASSOCIATION*

37

"MASU BU˜ATA DAGA FARKO WANDA BA SA WATPAD, KU YI FOLLOWING CHANNEL ŠINA, ZAKU SAMU DAGA FARKO"

IN SHA ALLAH.

Follow the COOL HAUSA CHANNEL channel on WhatsApp:

https://whatsapp.com/channel/0029VaPywxs8kyyIhWtuvh3g

"Follow this link, to join my what's app channel, domin samun sabbi da tsofaffin litattafaina, tare da tattaunawa a kan"

abubuwan da suka shafi rayuwa na yau da gobe.

FOLLOW AND SHARE

AYSHERCOOL 08081012143

"MASU BU˜ATA DAGA FARKO WANDA BA SA WATPAD, KU YI FOLLOWING CHANNEL ŠINA, ZAKU SAMU DAGA FARKO"

IN SHA ALLAH.

Follow the COOL HAUSA CHANNEL channel on WhatsApp:

https://whatsapp.com/channel/0029VaPywxs8kyyIhWtuvh3g

"Follow this link, to join my what's app channel, domin samun sabbi da tsofaffin litattafaina, tare da tattaunawa a kan"

abubuwan da suka shafi rayuwa na yau da gobe.

"*Alhamdilillah ala kulli halin, ina amfani da wannan damar, wurin isar da Wimbin godiyata ga ´an uwana marubuta, tarin masoya makaranta, da sauran al'ummar da suka yi mini ta'aziyyar rashin kakata, ina fatan Ubangiji Allah ya"

"ji™an magabatanmu baki Waya, ya kuma bar zumunci, yayi mana jagora a rayuwa baki daya, Allah ya sanya kaburburan magabatanmu ya zama dausayi daga aljanna, idan tamu ta zo ya sanya mu cika da imani*"

37

"A razane yake kallon ummi daga sama zuwa ™asa, iya kuma ta mi™e tsaye da sakakken baki ta kasa magana."

"Ummi ta dur™usa ta Wago yarinyar da take zubar da wani irin yawu daga bakinta, saboda wahalar duka."

"Noor kuwa na gefe tana tsuma, duk da basu saba ba, tare suka yo cefane, har noor ta bata shawarar su sayo taliya"

"sai tafi sauri, tun da ummi ba ta gaya musu me zasu sayo ba. Suna tafe a hanyar ta kalli noor ta ce mata ""Ya sunanki?"""

"""Sunana mariyatul kibWiya, ana ce mini noor"""

"""Masha Allah, sunanki me daWi"""

"Noor ta ce ""To ke ya sunanki?"""

"""Wai hajara, sunan kakata aka saka mini, ni kuwa na ce wallahi bana so, na canza suna ake ce mini Nana"""

"""To meyasa ba kya so, ba kakarku ba ce? Au kamar sunan iya ne ai ko?"""

"Nana ta ce ""Eh mana, baki ga yadda ta tsane ni ba, ni ma kuwa na tsaneta, yauwwa idan kuWin yayi ragowa muka"

"sayi kifi, ba za ta ce komai ba?"""

"Noor ta ce ""Ai idan ma kifin ki ka saya da duka kuWin babu abun da za ta ce miki, yaya ummi fa babu ruwanta"""

"Nana ta ce ""Na gani, kin san wani abu, wallahi ta burgeni, ga muryarta mai daWi, a nutse take komai, sau Waya na taSa ganinta sun zo da kawu yahaya, ´ar sa ce?"""

"Noor ta ce ""Ke, ni ma fa ´ar sa ce, iya duk kakarmu ce kenan? To ya aka yi ban sanki ba"""

"Noor ta ce ""Ni ba kakata ba ce ba, kakana ta haifa dan haka babu abun da ya yi mini zafi da ita"""

"Wani yaro suka haWu da shi a hanya ya ce ""Nana, ana ta nemanki a gida, wallahi ki je gida baba yana nemanki"""

"""Ba zani Win ba, in je a jibgi jaka, gidan iya zan je, tayi ba™i za a dafa abinci, sai na ci na dare zan dawo gida"""

"Mamaki ya kama noor, jin amsar da ta bayar, da aka ce babanta yana nemanta."

"Sai dai sun shiga sashin iya sun yi sallama babu jimawa, Nana ta fara Waukko kwanukan da zasu yi amfani da su su yi girkin, Idris yayi sallama da itacensa a hannu, ya fara jibgar Nana."

"Marin da ummi ta yi masa ba a kan sa hankalinsa yake ba, face shaiWan da ya shiga ™awata masa ummi, hijjabi ne a"

"jikin na roba, dan haka ya kwanta a jikinta, gaba Waya tamkar ™ibarta ta koma ™irjinta, haka da ta juya baya ma, kamar an aunata an dasa mata ™ugunta."

"""Ke yanzu lalacewar taki har ta kai haka ummi, Idris Win ki ka mara?"""

"Duk da jikin ummi tsuma yake da tashin hankali da tsoro, dan ko a mafarki ita kanta ba ta taSa zaton aikata abu makamancin haka ba."

"Amma ta ji zuciyarta ta bushe, ta ce ""Iya yaushe zaki bari kanmu ya haWu a matsayin iyalanki ne? Kalli fa dukan da yake yi mata? Mutum ba dabba ba"""

"Cikin ™warin gwiwa, da son Soye halin da ya faWa ya aro jarumta ya ce ""Ni zaki mara? Kin san abun da ta yi ne?"""

"""Ina ruwana da abun da tayi maka? Barewa za ta yi gudu Wanta yayi rarrafe ne? Abun mamakin daga haWuwata da"

"yarinyar yau, har ta fara faWar irin damuwar da take ciki, look at her, just an innocent kid like me before"""

"Tayi maganar cikin matu™ar rauni, hawaye na zuba daga idonta, tana share wa yarinyar hawayenta da wannan yawun, da da™al™allen hijjabin da yake wuyan yarinyar, sautin kukan na ta ma ya kasa fita sai sheshshe™a,"

"santaleleliyar yarinya kai da ganinta ka san fara ce, azabar datti da rashin kula duk ya dafar da ita."

"Bilhakki ummi ta rungumeta tana kuka, wanda kukan na ta yana da ala™a da tuna irin ba™ar rayuwar da ta yi a baya."

Iya kuwa ba ta taSa zaton ummi ta yi kilewar da zata iya gaura wa Idiris mari har haka ba.

"Hashim ne yayi sallama tare da matarsa, ya ji labarin ummi ta zo, ya ce bari ya zo tare da matarsa su gaisa, dan ba su"

taSa haWuwa ba.

"Amma ya tarar da mutane cirko-cirko, ga Idiris a gefe yana ta huci, ummi a dur™ushe da yarinya tana kuka."

"Ya kalli mutanen ya ce ""Lafiya kuwa? Meyafaru ne?"""

"""Ai magaji ba lafiya ba, ´ar daba ta zo mana gida, ashe bayan lalacewa a birnin ina ga ko dai shaye-shaye ko daba ta"

"fara, wai ace ummi ta Waga hannu ta zabge Idris da mari"""

"Saroro yayi ya ce ""Wane irin mari kuma ana zaune ™alau?"""

"Iya ta ce""Au to ™arya zan yi maka, ba gata nan a zaune ba?"""

"Hashim ya ™arasa gaban su ummi, ya ce ""Ummi meyafaru ne?"" Ummi ta kasa magana sai kuka."

"Ya ce ""Nana meyafaru?"""

"Cikin kuka yarinyar ta ce ""˜awata na raka tasha, na tayata sayar da abinci, da ta gama ta bani na ci, shi ne babanmu"

"ya biyoni yana dukana da itace"" tayi maganar tana kuka."

"Magaji ya ce ""Tabbas abun da ya baka tausayi, watarana zai iya baka tsoro, Allah ya kyauta, kuma wannan tsayuwar"

"da ku ka yi duk ba mafita ba ce ba, dan Allah kowa ya watse "" haka sai hashim ya sallami kowa."

"Suka gaisa da matarsa da ummi, ummi cikin kuka take yi wa hashim ™orafin abun da yake faruwa a familynsu, na"

"muzanta wanda wata ™addara ta same shi, ko kuma a Worawa mutum tsana babu dalili."

"Ya ce ""Ummi, wannan abun da zan iya maganinsa, da tun a kan ki na yi, lamarin yafi ™arfina, kuma har da sakacin"

"iyayenmu, da son zuciya irin na iyayenmu. Ba irin nasihar da ban yi masa ba a kan kula da yarinyar nan ba, amma ya™i. ˜arewa ba ya kula da su da uwarsu, aka korota daga makaranta, uwar ta koma Wora mata talla, aka tasamma lalata ta, idan ma an lalata tan ban sani ba, duk in da tayi sai tsangwama, na ce ya bani ´ar ya hanani, idan aka Wora mata tallan sai ta sayar ta kashe kuWin su yi ta rigima, abubuwan dai duk babu daWin ji"""

"Ummi ta dafe kai, tare da faWin ""Innalillahi wa Innalillahi raji'un"" muddin ba a takawa wannan lamarin burki ba, ´a´a"

"da yawa za su cigaba da shan wahala a gidan, idan har basu zo a yadda ake so ba."

"Ummi ta bata kuWi, ta sayo sabulu ta yi wanka, ta bata kuWin omo ta ce idan ta je gida ta yi wanki, ta ce washegari"

"ma kan su tafi, ta zo ta karSi kuWin abinci."

"Nana ta din ga yi wa ummi godiya, ummi ta ro™i Hashim a kan dan Allah azo mata da Nana kano lokacin bikinta, yayi"

mata al™awarin da yardar Allah za a taho da ita.

"Faranti Waya suka ci abinci da ummi, da Nana, nana na ta basu labarin irin azabtarwar da ubanta mahaifi yake yi"

"mata. Ummi a ranta ta ce ""Mugunta idan kana yi, ba ka yi wa kanka ba, ai baka iya ba' ta rubuta wa Nana lambar wayarta, ta ce gashi nan ta Soye, idan tana bu™atar wani abu, ta saka wani ya kirata."

"Iya ta din ga bugun cikin ummi, sai ta ji yadda suka haWu da raihan, da kuma sana'arsa amma ummi ta ™i gaya mata."

"Sai dai da dare yayi, Nana ta ce a wurin Ummi za ta kwana, idan ta je gida babansu zai sake zaneta, buWar bakin Iya sai cewa tayi ba zata kwana da ™azanta a Wakinta ba, sai dai ta tafi gidan ubanta ta kwana."

"Cikin tsiwa Nana ta ce ""Sai ka ce wata tsiyar ce a Wakin, ba dan anty ummi ba nima ba zan ce zan kwana a Wakin nan"

"ba, kuma in sha Allah sai Wakin nan yayi gobara, kin ™one a cikin sa"""

"Iya ta ce ""Laaa, ki gani a kan uwarki, tsinanniya"""

"Nana ta ce ""Wanda yayi zagi a kasuwa ya san da wanda yake"" Ummi kasa magana ta yi, jin mummunan alkaba'in da"

"´ar ™aramar yarinyar da ba ta fi sa'ar noor ba, ko sha huWu ba su cika ba, take ja wa iya."

"""Oho, idan ma baki ™one a ciki ba, ko dai Wakin nan ya zama kabarinki, ko kina ji kina gani zaki barshi tun kina raye"""

"Noor ta ce ""TaS girma ya faWi"""

"Ummi ta ce ""Shut up noor"""

"""Ai ban ce komai ni"""

"Ummi ta ce ""Nana, iyan ki ke gaya wa haka?"""

"""Kina ji fa yadda take tsine mini, ni me na yi mata take ce mini ™azanta? Ba fa yau ta fara yi mini ba, In sha Allah kina"

"raye sai kin ga ™azanta a jikinki kuma ba zaki iya gyarata ba"" Nana ta yi maganar cikin Waga murya tana kuka."

"Abun duniya ya ishi ummi, ta yi dana sanin zuwa gagarawa."

Idris kuwa marin da ummi tayi masa bai yi masa zafin da abun da ya bijiro masa yake damunsa a kanta ba.

"Yana zuwa gida ya tarar da Hindu a zaune tana tankaWe, ta saki nono tana shayar da yaro kamar akuya, duk sun zuSe"

"sun suWe, ya ja uban tsaki ya shiga Waki yana zage-zage."

"Sai da ya shiga Waki ya tsaya ya yi shiru, wai ummi ce ta mare shi a kan ´ar sa, ummin da ya din ga cin ubanta a baya,"

wai yau ita ce da ™warin gwiwar tsinka masa mari.

"Hindu ba ta kula shi ba, ya hau zage-zage yana ci mata mutunci da ita da Nana."

"Da abun ya isheta ta ce ""Kaga ni fa ban yi maka komai ba, ba zaka din ga zagina ba, Nana kuma ka je can ka nemeta,"

"ni ma ban san gidan uban da ta tafi ba, dan haka ba zaka huce a kaina ba"""

"""Ai koma menene ke ki ka ja, a can gidan Iya na sameta, ta ja mini mari shegiya watsatsiya"""

"Hindu ta ce ""kai ne babban watstste da ka kawota duniya, kuma ko waye ya mareka, Allah ya saka masa da alkhairi"""

"suka din ga faWa, ba ganin mutuncin juna, balle kima."

"Nana kuwa da ta je gidan, idiris ya kuma yin™urawa zai daketa, ta fita da gudu, ba ta kwana a gidan ba."

"Dama dr. Yana garin, cikin gari ya tafi ya samu hotel ya kwana, da niyyar washegari ya mayar da ummi maiduguri"

"sannan ya koma kano, a ganinsa haka shi ne ™a'ida duk da abun da ya faru a baya, yakamata ace da kansa ya kai ummi gagarawa su kai musu katin aurenta."

"Da sassafe ummi da noor suka shirya, sai ga Nana da farar safiyar nan, dan a gidan iya tayi sallar safiya kamar yadda"

take cewa.

"Ummi ta yi ta mata nasihar ba a salla da safe, ta ce ""Ai ba a gidanmu na kwana ba, babanmu ne zai sake dukana na"

"gudu na tafi ™asan teburin wani mai tireda, na kwana"""

"Ummi ta ce ""Innalillahi wa Innalillahi raji'un"" tabbas idan ba a tsaya a kan yarinyar nan ba, to zata gagari kowa."

"Har ™asan zuciyarta ummi take jin damuwa a kan Nana, kyakywar bafulatanar yarinya kamarta Waya sak da mahaifiyarta, amma ba kula."

"Tana kallon iya tana kallonta, amma ko kallo iya ba ta isheta ba."

"Ummi ta dafa musu tea har da madara, ga bredi da ™wai, duk da cin mutunci da Iya tayi musu, bai hanata cin abincin"

da ummin ta sayo da kuWinta ba.

"Gidan babu wanda bai san zancen marin nan ba, aka din ga surutu a kai."

"Allah ya taimaki ummi, da wuri kawu ya zo, dan kuwa tuni kawu Ilyasu ya kira shi ya sanar da shi abun da ya faru."

"Sai da Iya tayi ta faWe-faWen maganganu, tare da gaya masa ™arya da gaskiya, amma ya basar da zancen, dan shi"

"yanzu abun da ya dame shi, yadda zai samu sauran kuWi, ya cika ya ™arawa ummi kujeru."

"Suna tafe a hanya, yake bata labarin gidanta da raihan ya kai shi, ummi ta ce ""Kawu kar ka wahalar da kan ka, ka yi"

"abun da Allah ya yassare maka kawai"""

"Ya ce ""Haka ne, amma dai duk da haka dolena ne na fitar da ke kunya"""

"""Na gode sosai kawu, ubangiji Allah ya ™ara arziki"""

"Ya amsa mata da ""Amin"""

"Aka jima ya ce ""Ummina, meya haWaki da idris har ki ka mare shi? Na dai ji zancen ne amma ban yadda ba"""

"Ummi ta sunkuyar da kai ta ce ""Wallahi kawu ban yi tsammanin hakan za ta faru ba, ™o™arin ceton yarinyar nake yi,"

"abun ya taSa mini zuciya sosai da sosai, amma na yi dana sani sosai wallahi"""

"Dr. Ya jinjina kai ya ce ""Na fahimce ki ummi, amma ki kula sosai""."

"""In sha Allah, amma kawu shikenan kowane family suna zamansu gwanin sha'awa, mu kuma shikenan idan ka zo ba"

"a yadda ake so ba, sai a tsangwame ka, yarinyar nan zuciyarta a bushe take fa, za ta iya lalacewa"" tayi maganar idonta na tara hawaye, dan sosai take jin abun a ranta."

"""Ummi, duk al'ummar da zata zauna cikin jahilci, dole a din ga samun irin wannan, bayan jahilci kuma har da son"

"zuciya, sai dai fatan ke da nake saka ran Allah ya Waukaka, Allah ya sa ki zama silar gyaruwar komai"" ta jinjina masa kai."

"Haka kawu yahaya yayi ta Wawainiya, dan bai koma kano ba sai cikin dare, kuWinsa duk sun ™are, a harkar bikin ummi, iya labulayen da zasu isa gidan ummin, sai da aka yi masa estimating kusan dubu Wari biyar, ya dage baya son"

daga Sangaren raihan ace sun ™arasa wani abun.

"Da safe yana zaune a falo, bayan ya karya yana waya, zai sayar da wani filinsa ya ™ara wa ummi kujeru,

Please Login or Register in order to submit comment