You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

rasa yadda za ta yi da al'amarin gaba Waya."

"Duk da mami ba ta shiga harkarsa, hakan ba ya hana shi zuwa in da take, da la'asar bayan ya dawo daga aiki, yayi"

"niyyar zuwa yau ya je ya ga ummi, ya nufi sashin mami ya je ya tarar da maryam ta zo gidan."

"Sanin halinta ya sanya ya tsuke fuska, dan ya san ba wai zuwan Allah da annabi ba ne ta yi shi haka."

"""Mami barka da yamma"" banza ta yi masa, daga baya kuma ta ce ""Kar ka sake zuwa gaishe ni, muddin ba ka aiwatar"

"da umarnin da na baka ba, bana buatar ganinka a sashina ma gaba Waya"""

"Maryam ta kalleshi ta ce ""Wallaahi ka bayar da maza raihan, me aka yi aka yi ummi? Meye da ita meye abun"

"burgewa a tare da ita? Sannan menene aibun Safiyya, amma na lura kamar ba a hayyacinka ka ke ba, wannan annakiyar bain zaka Waukko ka kawo mana mugun iri cikin family, wannan yarinyar da mujiya....."

"""Dalla malama dakata!"" Ya yi wa maryam tsawa."

"""Islamiyyar da ki ka yi ba ta amfane ki da komai ba, da baki san daraja karramawar da Ubangiji ya yi wa Wan Adam"

"ba, ki tsaya iya matsayinki, idan mami tayi matsayinta ne, ke kuwa ko kusa ko a nesa ba ki da alaa da aurena, dan haka ki zuba ido idan zaki iya idan ba zaki iya ba ba zan juri cin zarafin matata ba, idan kin yi mata a baya ba ta da bakin ramawa, ni dai-dai nake da ke"""

"A tare suke shiga karanto ""Innalillahi wa Innalillahi raji'un"""

"Mami ta ce ""Au raihan har ta zama matarka ma ashe? Yanzu a gabana ka ke gaya wa ar uwarka haka saboda"

"yarinyar da ba ka aureta ba ma? A wayance kana nuna mini babu gudu ba ja da baya kenan sai ka aureta"" raihan ya yi shiru yana huci."

"Maryam ta ce ""TaSWijan, akwai ura mami, ita ma munafuka na kirata a waya ta i magana, da yake ba ta da gaskiya,"

"munafuka uwar son abun duniya, sumi-sumi da ita garin yayime-yayime na, na yayimo mana masifa"""

"Cewar ta kira ummi ya fi komai Waga masa hankali, ya san dole sai ta yi wa ummi rashin mutunci."

"Juyawa yayi da sauri ya fice, ya tafi Wakinsa ya sauya kaya, ya Wau babur Win sa ya fita."

"Gidansu ummi ya tafi, ya yi sa'a security yana nan, ya ce masa ya yi masa sallama da ummi."

"Jin ana sallama da ita, ya sanya farida kallon ummi da take ta aiki a falo."

"Farida ta kwaSe baki, haka ma kausar, kausar ta ce ""Ohh su mujiya an yi abun arziki, kowane mai tsautsayin ne? Na"

"ga dai wancan tsohon ya ce ya fasa"""

"Farida ta ce ""Oho dai, ni dai ayi a tattara a bar mini gida"""

"A gaggauce ummi ta gama, ta je Wakinta ta shirya, ta fito harabar gidan, ya mayar da hankali a kan wayarsa yana dannawa."

"amshin turaren wurinsa da take yi, ya sanya shi Wagowa, ya zuba mata ido."

"Duk ta yi wani iri, alamu sun bayyana arara a cikin damuwa take."

"""Sannu da zuwa"" ta faWa a hankali."

"""Yauwwa, ya ki ke ya gidan?"""

"""Lafiya alau"" ta amsa tana murza yatsunta."

"""Kwana biyu ayyuka sun yi mini yawa sosai ban samu na zo na ganki ba, zuciyata duk a takure"""

"Ita dai ummi ta yi masa gumm, tai magana."

"""Yaya ummi"" ya kirata da sunan da ya saba a baya."

"Ta Wago ta kalleshi, ya ce ""Meyafaru ne? Duk kin canza mini, kamae an canza mini ke, meyafaru ne?"""

"Kamar ya soso mata in da yake yi mata aiayi, ta ce ""Dan Allah, ka taimaki rayuwata ka fasa auren nan raihan, wani"

"alubalen ne yake tinkaro ni, kamar ba zan iya Wauka ba, Astagfirullah idan ka aureni kamar sabon babin addara zan buWe, da alama kai kaWai ka ke so na, gidanku ba zasu karSe ni a matsayin sirika ba"""

"Ya jinjina kai ya ce ""Eh, thank God tun da ina son ki ni, na san akwai alubale, maryam na san ta kira ki, haka zalika"

"na san mami kin ji abun da ta ce ranar, amma duk ba matsala ba ne ba. Salma ki canza rayuwarki ki koyi tsayawa a kan ra'ayinki da abun da ki ke so duk tsanani duk alubale. Ke kin san ko mata huWu na ce ina so za a bani a garin nan, amma na tsaya kai da fata na ce sai ke, ni meyasa zaki watsa mini asa a ido? Ummi ba wasa nake yi ba da nake nanata miki ina son ki, ni kaina fa a cikin alubalen nake, amma na ji zan jure saboda ke. Dan Allah ummi kema ki koyi tsayuwa a kan ra'ayinki ba ra'ayin wani ba, ita maryam Win waye ya hanata auren wanda take so, sai ke?"

"Dan Allah ki manta da wani alubale mu tsara rayuwar mu, jarrabawa ba ta arewa a rayuwar mumini. Ai ki na so na ko? Tayi shiru tare da haWe rai."

"""Ba kya so na saboda na yi miki yarinta ko? Headmaster ki ke so?"""

Ta Waga kai alamar eh.

"""Ko gidan tsohon mijinki ki ke son komawa"" yadda ya ga ta razana ne abun ya bashi mamaki."

"Ya kawar da zancen ya ce ""Ni a wani bugiren ki ka ajiye ni?"""

"Bai yi tsammanin za ta bashi amsa ba, ya Wora da cewa ""anin ki ko, wanda ki ka raina da aure?"""

"ZumSura baki ta yi, tana juya wayar idonta a hankali."

"""Ummi wai meyake damunki ne? To mu yi hira ta yaya da anwa kamar yadda muka saba"""

"Ta ce ""To, ya gida ya office?"" murmushin yayi ya ce ""Ita ce hirar da ki ka fi so take yi miki daWi kenan?"""

Ta jinjina kai alamar eh.

"""Office aiki ya yi yawa ba hutu"""

"""Ina su Yaya sagir? Kun shirya kuwa?"""

"Raihan ya ce ""Mun shirya, amma ba ya kulani"""

"""To kai ka din ga kula shi mana ai kai ne arami"""

"Ya Wan shafi sajensa ya ce ""Gayen nan Wan wulaanci ne fiye da tunaninki, yanzu sai ya yarfa ni, har gara Salim wasu"

"lokutan"""

"""Ai gani za su yi kamar idan suka sakar maka fuska zaka raina su, ka cigaba da jan su a jiki, kar ka nuna musu yama"

"saboda abun da suke yi watarana sai labari, ka gayyace su cikin ayyukan kamfaninku, ko ba ka sakar musu komai ba, ka ja su a jiki sosai""."

"Ya Wan yi shiru sannan ya ce ""Gaskiya ne, sai ma kin ga hajiya, ta fi bani tausayi wallahi, tana iya yin ta a kansu,"

"amma kullum kamar ana tura su dawa, amma zan yi oari in yi abun da ki ka ce in sha Allah"""

"""To Allah ya baka iko"""

"Ya amsa da amin, ""Bari na je, zani wani wuri zo mu je ki karSi saon ki"""

"Ya tashi ya yi gaba ta bi bayansa, a jikin babur Win sa suka tsaya, ya kalleta ya ce ""Alhaji ya ce na zo na fara gini, a"

"wace unguwar ki ke son mu zauna? Sannan wane irin gida ki ke so, flat ko mai bene?"""

"""Kowanne ka yi shikenan, Allah ya yassare"""

"""Salma kenan, haryanzu kina doubting idan ni zan aure ki, kuma ko zan iya rie ki, abun da muke shirin yi ba zunubi"

"bane ba, hasali ma yana da asali a addinin musulunci, dan haka ki manta da batun al'ada da surutun mutane kin ji sweetheart"""

"Ta jinjina masa kai, tana wasa da hannun babur Win."

"""Salma"" ya kira sunanta a hankali, ta Waga ido ta kalle shi."

"""Ina sonki sosai saboda Allah"" tsigar jikinta ta tashi, ta kawar da idonta gefe."

"""Ko sau Waya ki gaya mini wani abu mai daWi da zai bani warin gwiwar cigaba da gwagwarmayar neman aurenki,"

"dan nima ina fuskantar alubale"""

"Jiki a sanyaye ta ce ""Dan Allah raihan ka yi abun da zaka zo ka cutu daga baya, ka ara tunani a kai""."

"""Ni na riga na roi Allah a kan lamarin nan, kuma shi so baya bayar da ofar tunani, ba abu ne da yake bamu damar"

"yin shawara ba, ki tausaya mini ummi"" jikinta yayi sanyi, wani irin tausayin su ya kama ta."

"""Ban san me zan ce ba, zan yi mana addu'a iya yi na, Allah ya zaSa mana abun da ya fi alkhairi"""

"Ya ce ""Amin ya haiyyu ya aiyyum. Gobe in Allah ya kaimu ki yi mini girki dan Allah, zan biyo ta wurinku na ci"""

"""Me ka ke so"" tayi maganar tana murmushi."

"""Ke nake so"""

"Ta yamutsa fuska ta ce ""Ina nufin me zaka ci?"""

"Yayi dariya ya ce ""Abinci mana, ko me ki ka dafa zan ci da yardar Allah"" yayi maganar yana mia mata ledar"

"hannunsa ya ce ""Ki koma gida ki huta, duk da ban gama ganinki ba, zamu yi waya, dan Allah kar ki kashe waya kin ji baby"""

Ta karSi ledar ta juya tana murmushi.

"Sabuwar waya dalleliya raihan ya gwangwaje ummi da ita, irin wayar da ba ta taSa zaton zata rie irinta ba, bakinta"

"ya i rufuwa sai da ta kira shi ta yi tayi masa godiya, ya ce shi ba godiya yake so ba, kawai ta ce masa tana son sa shi zai sa ya ji daWi ya tabbatar da ta ji daWin kyautar da yayi mata."

"Aikuwa ta yi gumm, ta kasa magana."

"Da kuWinta tayi cefane, washegari da safe ta shea masa girki, bai kira ta a waya ba, sai fita tayi ta ganshi a waje yana"

jiranta.

"Suna tafe yana yi mata normal hira, tare da nuna mata yadda za ta yi amfani da wayar da ya saya mata."

"A mota ya ci abinci, yana ci yana yi mata hira, ta buWe ruwa ta bashi, ta duba jakarta ta Waukko tissue, ta warwro masa ta bashi ya goge hannu."

"Yayi murmushi ya ce ""Ka ga mace ta gari, ta fara aikinta tun yanzu""."

"Ta haWa kan kwanukan ta ta ce masa ""Sai anjima, Allah ya kiyaye"""

"""Amin ya rabb, yakamata mu koma ayi siyayya, mayukan nan kamar sun karSe ki, na ga kina ta glowing"""

"Da sauri ta ce ""Fari na yi?"""

"""A'a kyau ki ka ara, ban sani ba ko idona ne"""

"""Kar ka saka mu makara, sai anjima"" ta fice daga motar, ya zuba mata ido, har ta shige shagonsu, sannan ya ja motar"

ya tafi.

"Duk wata hanya da mami za ta bi, ta rusa maganar auren raihan, abu ya gagara ta kaWa ta raya, amma raihan ya"

"dage, ya samu goyon baya Wari."

"Dr. Ya sanar da su kawu Ilyasu, zai karSi kuWin auren ummi, dan haka mutum biyu daga cikin su su zo ranar juma'a. Hatta kayan soye-soye da zai karSi bai, daga waje ya yi order abun sa, dan sai saura an kwanaki, sannan ya gaya"

wa farida.

"Farida ko a jikinta, tana ganinsa yana ta shige da ficensa shikaWai, ya shirya komai."

"Kafin sallar juma'a, su kawu Ilyasu suka zo gidan, bayan sallar juma'a, su Alhaji Tahir suka zo."

"Bayan gama tattaunawar da duk yakamata, dr. Ya gabatar da su kawu Ilyasu ga su Alhaji Tahir, tare da gaya musu"

"matakin karatun ummi, tare da tabattar musu da binciken da yayi a kan Raihan, bai samu wata matsala ba."

Alhaji Tahir ya sake gabatar da kansa ga su kawu Ilyasu.

"Sannan ya kalli dr. Ya ce ""Ban sani ba ko kun yanke kuWin aurenta da sadakin?"""

"Dr. Ya ce ""A'a, duk abun da Allah ya sa ku ka bayar, zamu karSa fatanmu ubangiji Allah ya sanya alkhairi"""

"Alhaji Tahir ya jinjina kai, sannan ciro kuWi a aljihunsa ya ajiye kuWi dami guda a tsakiyar falon, ya ce ""Ga su nan,"

"dubu Wari biyar ne, mun saka watanni huWu idan Allah ya sa zamu gani, amma idan kuna ganin mun saka da yawa kuna iya ragewa""."

"Dr. Yayi murmushi ya ce ""Bamu nemi ari ba ma nemi ragi? Allah ya nuna mana"""

"Kawu Ilyasu ya ce ""Amma ranka ya daWe har naira dubu Wari biyar, kun kuwa san yarinyar nan bazawara ce? Kuma"

"auren da ba a tsauwwala almubazzaranci ba yafi albarka, bazawara ce ta taSa aure shekarun baya""."

Ayshercool

08081012143

FOLLOW ME ON WATPAD VIA THIS LINK.

https://www.wattpad.com/user/Ayshercool7724?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefr

iends

"Masu neman free books Wina, da free pages duk akwai a kan watpad account Wina. Irinsu"

Abduljalal

Wata kissar sai mata Wuta a masaa Cutarwa

anwar maza Gaba da gabanta Aidata

RuWin uruciya

Zaku iya samun paid pages Win a Arewabooks @ayshercool7724. Ko ku tuntuSe ni kai tsaye ta lambar wayata.

8081012143.

And also don't forget to subscribe my YouTube channel via this link.

https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels

Ayshercool.

PAID ADVERT!.

"Ina uwargida, amare, har ma da an mata masu burin zama gaba gaba, wurin yin amfani da turarruka na kece raini, masu daWi da amshi."

"Mafaka gidan amshi da ke, Ring Rord western bypass kanawa park sun kawo muku"

Oll types of Turaran wuta

Sandal Halut Irik Difur Gab Gab Kajiji Habil Nabak Humra

Kulakcha Dilke da kalta Kayan

Garan jiki Muna turara Kaya

Kujerar garan jiki Kannada

Madarorin turare masu kamshi Man garan gashi

Indai kamshine kuzo MAFAKA GIDAN KHAMSHI karshene Sai Sai kin zamo abin kwatanche Ku nememu a wan nan no 08065728702 08025453921

*TALLA!TALLA!TALLA!*

"*INA MANYAN MATA, UWARGIDA DA AMARE KAI HAR DA AN MATA MASU SON KECE RAINI, DA SHIGA TA ALFARMA, MUN SHIRYA TSAF DOMIN KUWA MUN TANADAR MUKU LAGOS LACE MANYA DA ANANA, DAIDAI"

ALJIHUNNKU BA TARE DA TSAUWALAWA BA* *HAKAZALIKA INA MASU SON AWATA GIDAJENSU DA HAAUN

"KAYAN KITCHEN, UNIQUE DA SAI AN KALLA AN SAKE KALLO, MUN TANADAR MUKU HAAUN KAYAN KITCHEN NA ALFARMA NA GIDA DA NA WAJE*."

"*BAMU TSAYA IYA NAN BA, DOMIN KUWA MUNA SAYAR HAAUN SUPPLEMENT NA GYARAN JIKI, MAYAR DA TSOHUWA YARINYA, GYARAN JIKI DOMIN DAUWWAMAR DA HASKEN TAURARUWARKU A WURIN MAZAJEN KU, TARE DA KECE RAINI A CIKIN SA'ANINKU*"

"*MUN SHIRYA TSAF DOMIN SHARE MUKU HAWAYNKU, DOMIN ARIN BAYANI, KU TUNTUE MU A KAN LAMBAR WAYARMU 08166117985, SAYEN NA GARI MAYAR DA KUI GIDA*"

"BRIGHT PENS A SHIRYE MUKE, WURIN KARAR TALLACE TALLACENKU CIKIN FARASHI MAI SAUI."

*CUTARWA*

33

*BRIGHT PENS* (FREE BATCH)

*MIKIYA WRITER'S ASSOCIATION*

"MASU BUATA DAGA FARKO WANDA BA SA WATPAD, KU YI FOLLOWING CHANNEL INA, ZAKU SAMU DAGA FARKO"

IN SHA ALLAH.

Follow the COOL HAUSA CHANNEL channel on WhatsApp:

https://whatsapp.com/channel/0029VaPywxs8kyyIhWtuvh3g

"Follow this link, to join my what's app channel, domin samun sabbi da tsofaffin litattafaina, tare da tattaunawa a kan"

abubuwan da suka shafi rayuwa na yau da gobe.

FOLLOW AND SHARE

AYSHERCOOL 08081012143

"MASU BUATA DAGA FARKO WANDA BA SA WATPAD, KU YI FOLLOWING CHANNEL INA, ZAKU SAMU DAGA FARKO"

IN SHA ALLAH.

Follow the COOL HAUSA CHANNEL channel on WhatsApp:

https://whatsapp.com/channel/0029VaPywxs8kyyIhWtuvh3g

"Follow this link, to join my what's app channel, domin samun sabbi da tsofaffin litattafaina, tare da tattaunawa a kan"

abubuwan da suka shafi rayuwa na yau da gobe.

33

"Tsit suka yi gaba Waya, suna jiran abun da Alhaji Tahir zai ce, dr. tamkar ya nutse saboda takaicin abun da kawu Ilyasu"

ya yi.

"Alhaji Tahir ya yi murmushi ya ce ""an uwa, ita bazawara ba mutum ba ce ba da ba za a kyautata mata ba? Shi ya ga"

"yana son ta ai, ni mutum ne mai matuar aunar aana duk abun da suke so, sai ya saSa wa addini ne zan ce a'a, amma dan bazawara ce ba shi yake nufin a aureta a wulaance ba"""

"Kawu Ilyasu ya ce ""Ai dama kar ku ga an rufe ku ne, ku kallemu a matsayin mutanen banza, shiyasa na bayyana"

"komai ko ba gaskiya ba? Kar ku zo a saka yaro yayi ta kashe kuWi, tun da an ce shi bai taSa aure ba, kar ya narka"

"dukiya a auren bazawara ya zata budurwa ce, amma dubu Wari biyar sun yi yawa a kuWin auren bazawara, kar a cutar"

"da shi"""

"Alhaji Tahir ya gyara zamansa ya kalli kawu Ilyasu ya ce ""Ka san da wa ka ke magana kuwa? Bana alfahari da fariya,"

"amma ko yafi haka ya bayar in kawo zan kawo, ba bazawara ba ko da tsohuwa ce kuwa, ka kuwa san wa ar ku zata aura ne? Da alama dr. ShikaWai yayi binciken nan yakamata ya faWaWa muku bayanin waye Muhammad Raihan Tahir, zuriyarmu mun gaji yi wa iyali hidima. Ai ni da raihan ya ce mini mahaifiyar ta ar maiduguri ce, na yi zaton zaku yanka mana sadaki ne da sisin gwal, dan an ce auren aanku sai jarumi"" yayi maganar cikin barkwanci."

"Dr. Da kunya kamar ya nutse ya ce ""Ai kamar yadda na gaya maka, mu an jigawa ne gagarawa, mahaifiyarta ce ar maiduguri"""

"""Allah sarki, to ace wa sirikata ina nan ina jiran turaren wuta, dan mutanen barno akwai amshi"""

"Kawu Ilyasu ya ce ""Kuma akwai ta'addanci da surkulle ba, ai da yake ma babartata ba wanda ya san a in da take"

"yanzu, shekarun baya aka ce mana ta haukace ma"""

"Alhaji Tahir ya yi masa banza ya ce ""Yanzu kun amince a kan watanni huWun?"""

"Dr. Ya ce ""Ubangiji Allah ya nuna mana, ya sa zamu gani"""

"Suka kammala, suka tashi suka tafi, suna tafiya dr. Ya dirar wa Iliyasu da bala'i."

"""Wane irin mutum ne kai mara mutunci, ka ke tozarta yarinya a gaban sirikanta, wannan ai ba daidai bane ba"""

"""A'a yaya yahaya, haka shi ne kankaro mutuncinmu da kimar mu, haka kurum su gano daga baya, su ga mun zalunce"

"su ai gara mu faWa"""

"Kawu Saminu ya ce ""To yanzu da ka faWa Win me ya sauya?"""

"Cikin takaici kawu yahaya ya ce ""Auren na ta na fari, ba a gabanku Idiris ya saketa ba, ko kusantarta bai taSa yi ba ya"

"ce saboda larurar da take fama, ya tozarta ta da bakinsa ya faWa, da na taho da ummi daga gagarawa na kaita asibiti a kan larurar da take damunta, shi ma da bakinta ta tabattar babu mu'amalar aure a tsakanin ta da idiris ba ta da iddarsa."

"Idan ka tona wa ummi asiri meye ribar ka? Sigar yadda ka faWi maganar salon tozarci ne kawai, In da na gode wa Allah mutumin wayayye ne, kuma magana ake ta zunzurutun ilimi, kuma wannan maganar duk mun yi ta da shi, na gaya masa ummi bazawara ce ta taSa yin aure, ya ce mini in dai Wan sa yana son ta, shi ba shi da matsala da ita, kuma Waukakace kuna raye sai ummi ta yi ta, dan yaron manyan mutane ne, in sha Allah sai yarinyar nan ta huta."

"Ya ciri dubu hamsin a aljihunsa ya ce ""Ga wannan, ku bawa Iya dubu goma, ku Wau goma-goma sauran ku rabawa"

"dangi an saka ranar ummi"""

"Kawu Saminu ya ce ""Amma yaya, a bayar da kuWi har dubu Wari biyar amma ka bamu dubu hamsin, a duba lamarin nan mana"""

"""Da nake raye na yi auren a ta nawa ku ka bani gudunmawa? Sai ummi da ba ta da gata sai Allah sai ni, yarinyar da"

"ku ka son tozartawa zan baku kuWin aurenta, a kuWina ma na baku dubu hamsin Win nan, kuWin aurenta sisi ba zan taSa ba, kayan Waki zan yi mata na alfarma"" Haka suka rabu baran-baran dutse a hannun riga."

"Suna tafe a hanya kawu Saminu ya ce ""Ilyasu meyasa ka yi haka? Kai ina ruwanka?"""

"Ilyasu ya yi tsaki ya ce ""A gidanka ko a gidana meyasa ba a samu irin wannan ba, fin aanmu kyau ta yi, kaf"

"sirikanmu babu wani mai maio, amma kalli ya kawota birni zai aura mata mai kuWi, su haWu su yi ta ci Allah ya isa wallahi"""

"""To yanzu da wa ka ke Allah ya isan?"""

"""Kai ba zaka gane ba, yarinyar nan idan ta samu daula, za ta iya aikata rashin mutunci, ina laifin a samo mata miji"

"dai-dai ita, wai kuWin aire kawai dubu Wari biyar, wai ya zata sisin gwal za a yanke musu, a'a sisin uwarsa, sai wani baza babbar riga yake wai shi ga attajiri, shi kuma wannan banzan sai aryar turanci, aan mu ba su samu haka ba, sai wannan galmashurar yarinyar"" har suka isa gagarawa bakin Ilyasu bai rufu ba yana bala'i."

"Su Alhaji Tahir ma suna tafe, abokinsa Alhaji Sabo yake cewa ""Tahir mutumin nan fa da gaskiyar sa, yaya za ayi ka"

"bari raihan ya auri bazawara kuma ya kashe mata wannan kuWin haka?"""

"Alhaji Tahir ya ce ""Saboda Wa na kowa ne, kuma dukiya Wazu ce, muddin na bari yayi abun da mutuncinmu zai zube"

"tun yanzu, to raihan ba zai taSa kima a idonta ba, ina fatan ko bayan raina, nima Allah ya kawo masu kula da bayana, labarin nagartar yarinyar da na ji, ko tsohuwa ce ta kai a bayar da hakan"""

"anin Alhaji Tahir ya ce ""Gaskiya ne wannan, Allah ya wuce mana gaba, amma daga yadda wannan kawun nata yake"

"zaewa kawai na ji ta bani tausayi, Allah ya sanya musu albarka"""

Suka amsa da Amin.

"Tsananin Sacin rai da farinciki, ya sanya dr. Gaya wa ummi abun da kawu Ilyasu ya yi, a a'ida farida yakamata yayi zancen ya ji sanyi, amma ya san sai ta sake yin wani abun da zai tunzura shi, dan haka ya zaunar da ummi yana gaya"

"mata, tare da nuna mata kuWin, ya tambaye ta wani irin kaya take so."

"Jiki a sanyaye ta ce ""Duk abun da ka yi mini na gode kawu, Allah ya saka da alkhairi ya jian magabata"""

"Ya amsa da ""Amin ummana, ki yi ta addu'a kina hauri kin ji ko? Nasara ba ta zuwar wa bawa daga kwance babu"

"jarrabawa""ta jinjina masa kai ta ce ""In sha Allah"""

"Iya tayi mamakin jin abun da kawu Ilya suka ce mata an kai wa ummi, ta rie baki ta ce ""Shi kuwa wani asarren ne"

"zai kwashi wannan mummunar yarinyar mara fasali, har da kashe mata maudan kuWi haka?"""

"Kawu Ilyasu ya ce ""Oho musu, kuma yaron ma wai bai taSa aure ba, amma an cuce shi gaskiya"""

"""Ai ba zai wuce yahaya shi yake uula wannan abubuwan ba, kuma zai zo ya sameni har in da nake"""

"Magana ta cika gagarawa, cewar ummi ta samu wani hamshain attajiri a kano za ta aura, kuWin aurenta kawai naira"

dubu Wari biyar.

"Aka din ga surutu da yayata zance, har da masu zuwa yi wa iya Allah ya sanya alkhairi."

"Kasancewar Alhaji Sabo da suka kai wa raihan kuWi, matarsa awar mami ce sosai da sosai, bayan gama bawa"

"matarsa labarin abun da ya faru, ta Wauki waya tana yi wa mami mitar duk ga aan su amma raihan ya tsallaka waje zai auri bazawara."

"Mami ba ta gane zancen ba, sai da ta yi mata dalla-dalla, hakan ya ara tunzura mami, ta tafi sashin Alhaji kamar za"

ta kama da wuta.

"""Alhaji Tahir"" ta kira sunansa kai tsaye."

"""Na'am Bilkisu ya aka yi ne?"""

"""Wallahi raihan ba zai auri bazawara ba, ba zai yiwu ba, wai ka san yarinyar da zai aura bazawara ce?"""

"""Na sani, ba shi ya ce yana so ba?"""

"""Kuma ka kwashi kuWi har 500k ku ka kai, to wallahi sai dai ayi wadda za ayi, auren nan ba za ayi shi ba, ban lamunci auren fari ya auri wata bazawara ba, lallai yarinyar nan munafuka ce macuciya, har aure ma ta taSa yi"""

"""A irin wannan adamin, idan Wa namiji yana

Please Login or Register in order to submit comment