You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bayan ya gama wayar, Farida ta kalleshi ta ce ""Wasu irin kujeru ne da sai ka sayar da filinka, ga aa kana da su? Ba ka ce ka"

"gama komai ba?"""

"Dr. Ya ce ""Ke ina ruwanki? Ke ki ka saya mini filin? Falonta uku na riga na yi kujera set Waya, dole zan nemi yadda zan"

"ara mata"""

"Waro ido tayi kamar za ta faWi daga kan kujerar ta ce ""Ban gane falo uku ba, Wan wa za ta aura haka? Anya ka yi binciken sana'arsa kuwa?"""

"Dariya yayi, yana kallon yadda hassadar ta, ta kasa Suya ta fito fili, ya ce ""Ai ummana, Allah ya gwangwaje ta da miji,"

"ni na san sana'ar sa kuwa, sai fatan Allah ya sanya alkhairi"""

"Can maiduguri kuwa, noor ta sake sosai, tana hidimominta, gashi kasancewar mariya na son yara, kuma ta ji"

"sunansu Waya, ya sanya noor da mariya jonewa, komai tare suke yi."

"Raihan yana ta turawa da ummi kuWi, a ciki ta yi wa noor Winkuna ita da Nana, da kayan fitar biki, shi ma raihan ya na ta samun gudunmuwar biki, duk da ba wani babban biki ya Waukko ba, amma ya kashe kuWi sosai da sosai."

"Ita kanta Ummi ta san ta gyaru, ta sha kulawa da gyara kala-kala daga wurin dangin mahaifiyarta."

"Aka shiga satin biki, suka din ga shagulgulansu a maiduguri, har ummi ta gaji, daga wannan sai wancan, aka yi aka"

"gama, ana gobe Waurin aure, ranar Alhamis, suka taho kano."

"Sai dai dr. Ya aika Abdul, ya ce ya kai su tsohon gidansa, ya saka an gyara, a can za su zauna, su yi nasu taron bikin,"

saboda sanin halin farida.

"A yammacin da suka zo, raihan ya zo, suka kuma gaisawa da su mama, kamar ya sace ummi, tana magana tana"

lumshe ido saboda azabar gajiya.

"Ya ce ""Madam, tun yanzu har kin gaji har haka?"""

"A Wan raunane ta ce ""Ba zaka gane ba MD, a gajiye nake sosai wallahi"""

"""Kar ki damu, akwai kulawa ta mussaman jibi in Allah ya kaimu da zan baki"" tayi masa shiru."

"""Babyna am talking fa"" tai kula shi."

"Ya sake cewa ""Ina fatan da ki ka je gagarawan babu wata damuwa? Kuma ba ku haWu da tsohon mijinki ba?"""

"Ta ce ""To meya kawo wannan maganar kuma?"""

"""Saboda ina kishinki fiye da yadda ki ke tunani, duk da Wan uwanki ne, ba zai sake saka ki a idonsa ba"""

"""Saboda me?"""

"""Saboda haka na ce"" yayi maganar cikin isa, tare da tsareta da ido, sai da ta Wan sha jinin jikinta. Ta tura baki ba tare"

da ta ce masa komai ba.

"Ya Wora da cewa ""Gobe in Allah ya kaimu da wuri mai yi miki kwalliya za ta zo, duk in da huWu tayi, ki kammala"

"shirinki, zamu zo Waukar ki""."

"""Tom Allah ya kaimu"""

"""Gobe in Allah ya kaimu i yanzu, kin zama matar Muhammad, inyeee babyn ba"" zolayar raihan ta yi yawa, sai da ya"

sakata murmushi tana rufe fuska.

"Ya ce ""Bari na tafi, ki je ki huta, ki ci abinci sosai da sosai"" ta jinjina masa kai suka yi sallama."

"Washegari da sassafe an gagarawa suka isa kano, sai dai babu Iya, dan cewa tayi ba zata je ba."

"Ranar juma'a tun sassafe, su Yaya maryam suka je kafin kaya, sai dai sun rie baki da ganin gidan ummi, gida ya"

"haWu sosai da sosai, ya awatu kai da gani ka san an kashewa gidan kuWi ba kaWan ba."

"Ba aramin murna ummi ta yi ba, ganin an zo da Nana, an gagarawa a gidan dr. Suka sauka, su mama kuma suna"

Waya gidan.

"Bayan sallar juma'a, aka Waura auren Ummi da raihan, a kan sadaki naira dubu Wari biyar."

"An sha surutu shi ma a kan sadakin nan, mussaman an gagarawa, har da cewa dr. Zai aurar da ummi ga Wan yankan"

"kai, tana bazawara ana wannan bushashasha haka a aurenta."

"Manager yayi mamakin ganin wai raihan ne mijin da ummi za ta aura, dan ko da ya ga katin ma, bai kawo shi ne ba,"

dan Muhammad Muhammad Tahir aka saka a katin bikin.

"Duk in da ummi ta yi, noor da Nana ne ke biye da ita, su ne awayen nata, can gidan su raihan Hajiya ce take hidima"

da jama'ar da suke ta shiga suna fita.

"Wani irin danareren leshi da raihan ya saya mata ta saka, Winkin doguwar riga, da mayafi, ba wani make up aka yi"

"mata ba, komai dai-dai kalar fatarta."

"Idan ba an gaya maka ba zaka ce mama ba ta da lafiya ba, ta sha kwalliya cikin atamfa ita ma, tayi kyau sosai da"

sosai.

arfe huWu da rabi raihan ya aika motocin da zasu tafi da waWanda zasu je walimar da za ayi.

"Daga baya kuma motarsa ta je Waukar ummi, ta yi kyau sosai da sosai, cikin tausaywa da soyayya yake kallon ummi."

"Ta shiga cikin motar da sallama, tuni amshin turaren ta ya cika motar, ta sunkuyar da kanta ta ce ""Ina wuni?"""

"""My wife, legally sealed you now belongs to me Salma"" yayi maganar yana rie hannunta."

"Tayi murmushi ta ce ""Ka rabani da headmaster ko..."

"Ba ta gama ba, ya rie hannunta da arfi ya ce ""Ki sake maganar wani a gabana ki gani, da kin aure shi in ba sai ya"

"gaji ya sakar mini ke ba, idan na din ga sintiri a gidan ki har uwar Wakinki"" unshe baki tayi tana dariya, haryanzu gani take kamar ba ita ba, wai raihan za ta aura, abun da mamaki."

"Babu mutane da yawa a wurin, an ci an sha sosai, sai dai duk da mayafi ne a jikin ummi irin na amare, daga sama"

"har asa, tana ta rufe jikinta, amma sai da raihan ya ji wani abu a ransa na kishi."

"Ana ta hotuna, a nan an gagarawa suka ga mariya, tsaf da ita kamar ba ita ta haifi ummi ba, tsaf da ita gashi ta yi"

"kyau sosai da sosai, shekara sha takwas rabon da a haWu."

"Suka din ga gaisawa da facalolinta, ta kalli sa'adatu ta c ""Ina Alhassan mai yi mini Albishir da mutuwar mijina?"" Tayi"

"tsuru-tsuru tana basar da zancen, dan ba su zaci ganinta a haka ba, sun Wauka hauka take yi tuburan."

"Ana oarin yin hoto, noor na ta ture Sagir, wai ya koma kusa da raihan shi ne Wan uwansu, su kuma su ne an uwan"

"ummi, a kusa da ita za su tsaya."

"Zuwa sallar isha'i aka tashi daga wurin, noor da Nana suka shige motar Salim, noor ta ce ""Bawan Allah dan Allah ka"

"mayar da mu mukaWai gida, kar ka Wauki kowa, motar daWi"" kallonsu yake yi, har gara Nana akwai auyanci a tare da ita, amma ya lura da noor, tun a wurin bikin tana da rawar kawai sosai da sosai."

"Ya kalli noor ya ce ""Ke bana son surutu, ke ki shiga bayan mota, ke kuma dawo gaba"" yayi maganar yana nuna Nana."

"""A'a ka barmu mu zauna a baya daukkanmu"""

"""To ku nemi wani"""

"Noor ta ce ""A'a yi hauri, Nana ki koma gaban"" suna tafe suna ta surutu ita da Nana."

"Nana tana magana tana fulatanci, Noor ta ce ""Nana, Allah ya sa nima na auri irin yaya raihan, mai kyau kamarsa"""

"Sai da Salim ya waiwaya ya kalli noor, ba ya tunanin ko fitsarin kwance ta daina take zancen wani miji."

"Suka yi ta surutu, ko gajiya ba sa yi, har ya kai su gida."

"Washegari aka yi wunin biki, da isha'i aka kawo motocin Waukar ummi, da mariya da yaya maryam da wasu daga an uwan su, suka tafi da ummi gidan farida, domin yi mata sallama."

"Yaya maryam ta din ga yi wa farida godiya, saboda rie ummi da ta yi, sai wani cika take tana batsewa, ta zata za ta"

"gan su an auye, sai dai ta ga sun sha dressing, sun yi kyau, tayi mamakin ganin babar ummi, ta Wauka ita ma baa ce wuluk, amma ta ganta da haske kuma shar da ita."

"Dressing Win da aka yi wa ummi, ta din ga kallo, ita kanta a asan zuciyarta ta san son zuciya ne ke sanya suke ce wa"

"ummi mummuna, tana da bai ne dai kawai amma ba wani muni."

"Dr. Ya yi wa ummi nasiha sosai da sosai, ummi ta yi masa godiya tare da neman yafiyarsa, ya ce shi ba ta yi masa"

komai na laifi ba.

"arfe tara na dare, aka kai ummi gidan raihan, dr. Da kansa ya kaita a motarsa bayan yi mata nasihohi masu ratsa"

"jiki, mutane sun yi santin gidan nan sosai da sosai, dr. Sai da ya cika ko ina, kitchen Win ta kuma su yaya maryam sun yi rawar gani, ga uban kayan turaren wuta duk an yi mata, komai nata sai masha Allah."

"Dangin mami da ta din ga ce musu ba ta da gata, sun Wauka ba za a zuba mata kayan kirki ba, su samu na gori, amma"

suka sha mamakin kayan da dr. Ya zuba mata.

"Kowa ya watse, ummi idonta ko kuka ba ta yi ba, saboda ita a wurinta cigaba ta samu, ta bar wa farida gidanta, sai"

fatan Ubangiji Allah ya sassauta mata alubalen gidan raihan.

"Sai sha Waya ya shigo, daga shi sai Salim da wasu mutum uku, da take kyautata zaton an uwansa ne, suma suka yi"

"musu nasiha, tare da addu'a zaman lafiya, suka watse suka bar su."

"Ya dawo ya tarar da ummi a zaune a in da ya bar ta, ya yi gyaran murya ya ce ""Yaya"" ta Wago kai ta kalleshi yayi"

"murmushi ya ce ""Kin yi kyau fiye da kullum"" ta sunkuyar da kanta asa."

"Ya zauna a kusa da ita, ya mia mata hannunsa ya ce ""alle mini"" jikinta na rawa ta Salle masa maSallan hannun"

"rigarsa, ya cire babbar rigarsa, da ta cikin, ya shiga banWaki yayi alwala, yayi mata umarnin yi ita ma."

"Bayan sun yi salla raka'a biyu, raihan ya daWe yana yi musu addu'a, bayan ya kammala kuma, ya din ga yi wa ummi nasiha."

"""Salma, bayan gwagwarmaya daban-daban, Allah ya cika mini burina a kanki, ina da yainin na kawo mace ta gari,"

"kuma uwa ta gari ga aana, ummi duk wani aure da nasa alubale, amma in sha Allah, daga gareni babu alubale, sai abun da ba a rasa ba, amma zaki yi hauri da wanda zaki fuskanta daga an uwana, mu zama masu hauri da rie sirrin junanmu, kamar yadda na yi wa mama alawari, zan rie ki amana na kula da ke, in sha Allah zan yi iya yi na, Allah ya bamu zaman lafiya. Na san ba a za a rasa Sacin rai a harkar auratayya ba, kin san halina wasu lokutan ina da zafi, amma ki zama mai yi mini uzuri, Ubangiji Allah ya bamu ikon kula da juna"" ta amsa da Amin, ya tambayeta ko ta na da abun cewa ta ce masa a'a."

"Duk yadda yayi da ita ta saki jiki ta ci abinci, ummi fafur tai, shi yayi ciye-ciyen sa."

"Ita kuwa ummi wata irin fargaba da tsoro ne ya addabwa zuciyarta, abun da ya faru a aurenta na farko ne ya din ga"

"ya dawo mata, tana ta fargaba da addu'ar kar ta sake cin karo da matsalar da ta faru a farko."

"Ya fita daga Wakin, ya dawo da wasu kaya a hannunsa, ya ce ""araso"" yayi maganar yana yi mata nuni da hannunsa."

"Ta tashi tana sinnewa ta arasa, ya Waga mata wata doguwar rigar bacci, ja mai kyau, nasa kayan ma jajaye, ya ce"

"""Ungo naki"""

"Jikinta na rawa ta karSa, wani irin girma da kwarjini ta ga raihan Win yayi mata."

"""Ki saka naki, bari na baki wuri"" yayi maganar yana Waukar nasa kayan, ya fice daga Wakin."

"Ta lura raihan yana son jar kala, ta din ga jujjuya rigar, a ranta ta ce ""TaS ni zan saka wannan rigar kamar a turai, ba"

"kunya kuma in kalle shi?' ta zubawa rigar ido, sam ba ta ji za ta iya sakawa ba, haka ya dawo ya tarar da ita, shi har ya saka nasa, kallo Waya tayi masa ta kawar da kanta, ya cika tasa rigar shirt Win cif, an rubuta i love you, a gaban rigar sai wandon ta ja 3quater."

"""Ya baki canza ba?"" Yayi tambayar yana kallon ta. Tayi shiru ba ta ce komai ba."

"Ya arasa gabanta ya ce ""I understand, bari na taimaka miki"" yayi maganar yana janyo mayafinta."

"""A'a dan Allah, yi hauri"" tayi maganar kamar ta yi kuka. ""Oya ki canza ina jiranki, dare yana yi"" Ya juya ya sake"

"ficewa, bayan wasu mintuna ya dawo, ta saka rigar amma ta yafa mayafin kayanta."

"A ransa ya ce 'Lallai aurenki na fari mijinki yayi fama da taurin kai' rigar iya gwiwar ta, tayi kyau sosai, bai takura"

"mata sai ta sauke mayafin ba, ya kama hannunta suka bar Wakin."

"Suka ratsa falo suka shiga wani Wakin daban, an yi wa Wakin ado na musamman, duk da a cikin fargaba take, Wakin ya"

"yi mata kyau sosai, ya yi wa komai adon jar kala."

"""Sai ka ce Wakin amaryar indiya"" tayi maganar a hankali."

"Yayi dariya ya ce ""Duk wani abu na soyayya ummi, ba sai a wurin wasu ba, mu ma zamu iya idan har bai saSawa"

"addininmu ba, bai burge ki ba?"""

"Ta ce ""Yayi kyau sosai"" ya yi murmushi, suka arasa gaban gadon ya zaunar da ita, ya tashi ya kashe fitilar ya dawo"

"da plate ya zauna a kusa da ita ya ce ""Ki na buatar isasshen abinci sweetheart, ba zan bari ki kwana da yunwa ba, na kashe fitilar tun da kunyata ki ke ji, dan Allah ki ci"""

"Sai a lokacin ummi ta tuna aurenta na fari, ko fara Idris bai shigo mata da ita ba, yau kuwa kazar da ta gani a alla ta"

"kai biyar, ban da kayan marmari da lemuka."

"A hankali yake lallaSata yana ba ta a baki, kai ka ce wani babban mutum ne mai shekaru."

"Duk da ba da yawa ta ci ba, ta ji daWin hakan, dan dama tana jin yunwa, hira ya Wan din ga yi mata, kan ya bata damar ta kwanta."

"Sai dai ummi tamkar zuciyarta ta tsaga irjinta, ta faso saboda tsananin tsoro da fargaba, da zunzurutun tashin"

"hankali, duk da kulawar da oarin kwantar mata da hankalin da yake yi. Shi har mamaki ta bashi, kamar wadda ba ta taSa aure ba."

"Raihan ya nuna mata banbancin ilimi, da zunzurutun jahilci, banbancin dattaku da tarin wauta, banbancin wayewa"

da kuma auyanci.

"Komai na shi cikin nutsuwa da aji yake gudanarwa, ba kamar yadda Idris ya yinurin haike mata, tamkar wani jaki ko"

mahaukaci ba.

"Ya nuna mata ita mutum ce, mai Wauke da zuciya mai rauni a irjinta, da ke buatar tausasawa da kuma kulawa tare"

"da tarin soyayya, ba abar wulaantawa da cin mutunci ba."

"Yau ta san meye aure, ba auren Idris ba, dan auren Idris ta bar shi a matsayin wata addara da dole sai ta faru da ita."

"Raihan Win da take yi wa kallon auren sa abun kunya, haka tana kallo ta zama cikakkiyar mallakinsa."

"Babban abun da ya razana ummi, tare da Waga mata hankali bai wuce yadda raihan bai ce mata komai ba, hasali ma"

"ya juya mata baya yayi shiru. Hakan ya Waga mata hankali, tare da tabattar mata da an samu matsala a wannan karon ma."

Ayshercool

08081012143

PAID ADVERT!.

"Ina uwargida, amare, har ma da an mata masu burin zama gaba gaba, wurin yin amfani da turarruka na kece raini,"

masu daWi da amshi.

"Mafaka gidan amshi da ke, Ring Rord western bypass kanawa park sun kawo muku"

Oll types of Turaran wuta

Sandal Halut Irik Difur Gab Gab Kajiji Habil Nabak Humra

Kulakcha Dilke da kalta Kayan

Garan jiki Muna turara Kaya

Kujerar garan jiki Kannada

Madarorin turare masu kamshi Man garan gashi

Indai kamshine kuzo MAFAKA GIDAN KHAMSHI karshene Sai Sai kin zamo abin kwatanche Ku nememu a wan nan no 08065728702 08025453921

*TALLA!TALLA!TALLA!*

"*INA MANYAN MATA, UWARGIDA DA AMARE KAI HAR DA AN MATA MASU SON KECE RAINI, DA SHIGA TA ALFARMA, MUN SHIRYA TSAF DOMIN KUWA MUN TANADAR MUKU LAGOS LACE MANYA DA ANANA, DAIDAI ALJIHUNNKU BA TARE DA TSAUWALAWA BA* *HAKAZALIKA INA MASU SON AWATA GIDAJENSU DA HAAUN KAYAN KITCHEN, UNIQUE DA SAI AN KALLA AN SAKE KALLO, MUN TANADAR MUKU HAAUN KAYAN KITCHEN NA ALFARMA NA GIDA DA NA WAJE*."

"*BAMU TSAYA IYA NAN BA, DOMIN KUWA MUNA SAYAR HAAUN SUPPLEMENT NA GYARAN JIKI, MAYAR DA TSOHUWA YARINYA, GYARAN JIKI DOMIN DAUWWAMAR DA HASKEN TAURARUWARKU A WURIN MAZAJEN KU, TARE DA KECE RAINI A CIKIN SA'ANINKU*"

"*MUN SHIRYA TSAF DOMIN SHARE MUKU HAWAYNKU, DOMIN ARIN BAYANI, KU TUNTUE MU A KAN LAMBAR WAYARMU 08166117985, SAYEN NA GARI MAYAR DA KUI GIDA*"

"BRIGHT PENS A SHIRYE MUKE, WURIN KARAR TALLACE TALLACENKU CIKIN FARASHI MAI SAUI."

*CUTARWA*

*BRIGHT PENS*

(FREE BATCH)

*MIKIYA WRITER'S ASSOCIATION*

38

"MASU BUATA DAGA FARKO WANDA BA SA WATPAD, KU YI FOLLOWING CHANNEL INA, ZAKU SAMU DAGA FARKO"

IN SHA ALLAH.

Follow the COOL HAUSA CHANNEL channel on WhatsApp:

https://whatsapp.com/channel/0029VaPywxs8kyyIhWtuvh3g

"Follow this link, to join my what's app channel, domin samun sabbi da tsofaffin litattafaina, tare da tattaunawa a kan"

abubuwan da suka shafi rayuwa na yau da gobe.

FOLLOW AND SHARE

AYSHERCOOL 08081012143

"MASU BUATA DAGA FARKO WANDA BA SA WATPAD, KU YI FOLLOWING CHANNEL INA, ZAKU SAMU DAGA FARKO"

IN SHA ALLAH.

Follow the COOL HAUSA CHANNEL channel on WhatsApp:

https://whatsapp.com/channel/0029VaPywxs8kyyIhWtuvh3g

"Follow this link, to join my what's app channel, domin samun sabbi da tsofaffin litattafaina, tare da tattaunawa a kan"

abubuwan da suka shafi rayuwa na yau da gobe.

38

"irjin ummi ne ya cigaba da bugawa, tare da sallama cewa, a wannan karon ma an samu matsala, wataila shi ma"

"raihan ya ci karo da matsalar ta, ta farko."

"Ta zubawa bayansa ido, duk da Wakin ba haske, sai dim light na kan side bed."

Ko wane hukunci zata karSa a wannan karon a hannun raihan? Allah ne ya bar wa kansa sani.

"A hankali ta ga ya motsa yayi mia, yana gode wa Allah, ya tashi tsam ya nufi toilet."

"Duk Addu'ar da ta zo bakin ummi yi take, saboda ita sam ba ta ga al'amuran sun faru kamar yadda take karantawa"

"ko sauraro a littatafan soyayya ba, a zaton ta tun da abun da take tsammani bai faru ba, an sake samun matsala, tun da babu wanda ya zaunar da ita a nasihar da aka yi mata, aka yi mata bayanin menene gundarin auren."

"Tana tufaka da warwara, da adduo'i, ya buWe ofar ya fito, ba ta iya ganin me yake yi daga in da take, amma ta ji alamar ya buWe wardrobe ya rufe."

"Bai Wauki lokaci da yawa ba, ya kunna fitilar Wakin, hakan ya sanya ta sake shigewa cikin bargo tana jiran irin"

hukuncin da zata karSa a wannan karon.

"A hankali ta Wago kai jin shiru, ta ganshi a tsaye a kan ta, ugunsa Waure da towel jikinsa da sauran ruwan wanka, ya"

"yi murmushi ya ce ""Ya ki ke sake shigewa cikin bargo, taso mana"" yayi maganar yana mia mata hannu yana murmushi."

"Jin maganar sa ya saka ta Waga kai ta kalli fuskar sa, ta ga me za ta iya ganowa, amma ba ta ga komai na damuwa ba,"

ko Sacin rai ba.

"""My love, ba fa canza miki ni aka yi ba, naga kamar wani abu ki ke son ganewa, yaron nan ne dai ki ke cewa ba zaki"

"auri aninki ba"""

Ta sunkuyar da kai cikin matsananciyar kunya.

"Ya ce ""Ok, let me help you"" yayi maganar zai Waga bargon amma ta rie ta ce ""Ka bani hijjabi"""

"""Ai nan babu hijjabi, sai dai na baki towel sai ki yafa mayafinki"" haka kuwa aka yi, ta Waura towel, ta yafa mayafinta,"

"ya rakata har toilet, ya dawo kan gadon ya sake gyarawa, sai dai abubuwa na ta kai komo a ransa, duk da bai san"

"dawan garin ba, amma ya san akwai banbanci tsakanin budurwa da bazawara, to ita ummi mecece? Budurwa ko"

bazawara?.

"Yana tsaka da wannan tunanin, ta fito ya tashi da sauri ya nufe ta yana jera mata sannu, kamar wadda ta yi hatsari,"

sai raSe-raSe take tana tafiya a hankali.

"Ya rungumota jikinsa ya kai ta bakin gado, ya zaunar da ita, cikin dabara ya zare mayafin, ya shiga tsane mata dogon"

gashin ta da yake jie da ruwa da shi.

"""My love, gaskiya yakamata mu tambayi mama, anya asalinku an Nigeria ne? Ni fa ban taSa ganin bahaushiya mai irin gashin ki ba"""

"Ta ce ""HOD Winmu ma haka ya ce, wai wayar idona ba irin ta an Nigeria ba ce"""

"""Shi kuma saboda sa ido, har ya zuba miki ido ya gano wayar idonki ba irin ta an Nigeria ba ce?"""

"Ta tura baki ta ce ""To ai ana ganina ake ganewa ba baa ba ce"""

"Ya ce ""Idan na tashi dole a nemo hand drier, saboda tsane gashin nan, kar yawan wanke shi ba a busar ba, ya din ga"

"saka ki mura ko ciwon kai"""

"Ummi ta ce ""Ai ban damu da yawan wanke shi ba ma, saboda wahalar bushewa, na yi ta fama, duk ya dame ni, sai"

... Sai kuma ta yi shiru.

"Ya kwashe da dariya ya ce ""Yanzu kuma wanke kai ya ganki, ba dare ba rana daga Waya zuwa sau ba adadi a rana"" yayi maganar yana dariya, ta ja bakinta ta yi masa shiru."

"Yadda yake ta tattalin ta, da nuna mata kulawa kawai ya ga hawaye na zubowa daga idonta, tun daga kan auren"

"Idiris ba ta taSa zaton zata samu miji da zai nuna mata kulawa ba, hakan ba aramin tayar masa da hankali ba."

"""Sweetheart na yi miki wani abu ne da ba dai-dai ba? Dan Allah ki gaya mini menene me na yi miki? Ko abum da na"

"yi ne ya Sata miki rai?"""

"Ummi ta share hawayen ta ce ""Bakomai fa, wani abu na tuna ne kawai"""

"""Dan Allah kar ki sake tuna abun da zai saka mini ke kuka please, kar ki Sata mana farincikin da muke ciki mana, abun da ya wuce ki bar shi a baya, yanzu sabuwar rayuwa zamu gina baby, dan Allah ki daina"" yayi maganar yana"

"share mata hawayen fuskarta, ya rungumeta suka kwanta."

"Sai yanzu yake yi mata abun novel Win da take tunani, yana ta yi mata magana mai sanyaya zuciya, wasu"

"maganganun ma kamar ta toshe kunneta dan kunya, dan a duk rashin jin raihan, ba ta yi zaton jin wasu maganganun daga bakinsa ba."

"Can gida kuwa an gagarawa na koWa gidan ummi, dan sai da kausar ta je gidan, kuma sai da ta Waukko wa babr su"

"videon komai, ta zo ta nuna mata."

"Nan Sangaren su mariya ma haka ne, ana ta santin gidan ummi, da irin maudan kuWin da mijinta ya kashe a kan aurenta."

"Mariya ta ce ""Yaya maryam kin gani ko? Ina da kyakywan yainin ummina ba za ta tozarta ba, na yaba sosai da"

"nutsuwar mijin nan nata"""

"Yaya maryam ta ce ""Shiyasa kullum nake cewa ki din ga yi mata addu'a, yawan damuwar ba shi ne ba, ke dan ma"

"baki je kin ga gidan ba, zuwa gobe in Allah ya kaimu kafin mu tafi, sai mu je ki gani"""

"Mariya ta yi murmushi ta ce ""Yaya Maryam kenan, mai Waki shi ya san in

Please Login or Register in order to submit comment