You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya sanya ta tabattar da ba ™arya yake yi ba."

"""Ummi ki yi tunani, wace irin ala™a ce a tsakani na da ke?"""

"Kamar zata fashe da kuka ta ce ""Raihan, ni fa ™anina na Wauke ka, ™anin ™awata ce kai, mutum ne kai mai"

"muhimmanci ne a gareni, amma ba irin wannan ala™ar ba""."

"Tashi yayi ya taka, ya je gabanta ya dur™usa, ya Wan tsura mata ido ya ce ""Bamu haWa ala™a da ke ba, ta uwa ko ta"

"uba ba, kuma tarayyar mu da muka yi da ke ta wuce yadda ki ke tunani, ta kuma wuce gurbin da ki ka ajiyeta. Salma son juna muke yi. Lokacin nan da muka Wauka ba ma tare, ki ka yanke ala™armu, kin sani a mummunan yanayin da yakamata ki ce na yafe miki, na shiga matsananciyar damuwa"""

"Da sauri ta girgiza kai ta ce ""A'a Raihan, ina ganin mutuncinka, babu wannan maganar a tsakanin mu dan Allah a"

"barta, kar ka sake yin ta bana so"""

"Ya shafi gefen fuskarsa, yana jin zafi a zuciyarsa, ya kalli ummi ya ce ""Na gode Salma"" ya tashi ya fice daga wurin."

Ummi ta takure tana ajiyar zuciya.

"""Salma, ki yi ha™uri ba zan iya barin wani ya aureki ba, saboda ni nake sonki"" shi ne abun da ya din ga yi mata kai"

kawo a zuciyarta.

"Manager ne ya biyota yana tambayarta me ta yi wa ™aninsa ya ga ya fita rai a Sace, ummi ta ce masa babu komai."

"Kwanaki biyu a tsakani, headmaster ya daina kiranta a waya gaba Waya, messages Win ma da yake tura mata ya"

daina.

"Sai dai ko a jikinta, tunanin ya raihan yake yafi tsaya mata a rai."

"Gashi ya ce halin da ta saka shi a ciki, yakamata ta nemi yafiyarsa."

"Ganin ba ta da mafita, ya sanya ta neme shi a waya, amma shiru ba ya Wagawa."

"Tana cikin jimamin lamarin, dr. Yayi sallama a ™ofar Wakinta, ta amsa sannan ya shiga."

"Ya nemi wuri ya tsaya, sannan ya dube ta ya ce ""Ummi, baya fa ta haihu, mutumin nan malam Isa ya kirani a waya,"

"ya ce mini ya janye maganar aurenku, kuma hakan yayi mini dai-dai, dan kuwa ko bai janye ba, ba zan bashi aurenki ba, binciken da na yi a kansa bai yi mini daWi ba, dan haka ki cigaba da addu'a, Allah ya kawo mafi alkhairi"" har kawu yahaya ya fita, ummi na tunanin me raihan ya yi wa headmaster ya fasa aurenta, kenan da gaske yake yi sonta yake, ba zai bari kowa ya aureta ba!?"

"Gabanta ya faWi tare da tabattarwa da kanta ba ta ga ta zama ba, idan ba raihan da rigima ba, ai ya san zaren ba"

"kalar yadin bane ba, ina shi ina ita? Kyakkyawan matashi kamarsa me zai yi da ita, ga uwa uba ta girme shi, dole ta lallaSa shi su rabu lafiya."

"Sanin baya Waga wayarta, ya sanya washegari da ta shirya, ta tafi office Win su raihan."

"Sai dai ba a bari ta shiga ba, sakataren shi yayi mata sannu da zuwa, tare da tambayarta raihan ya san da zuwanta?."

"Ta ce ""A'a, amma ace masa ummi ce"""

"Sakataren ya tashi ya shiga cikin office Win raihan, ya dawo ya ce mata ta jira, zai neme ta."

"A ™alla ta shafe awanni biyu tana jira, bai fito ba, ba kuma dan yana abun da ya fi ganinta muhimmanci ba, sai dan"

ya sanya ta yarda da ala™arsu soyayya ce.

"Yana office Win sa, ya kira waya ya saka aka kai mata ruwa da lemo da snacks."

"Ya koma ta window ya tsaya yana kallonta in da take zaune, fuskarta duk ta faWa, tana ta wasa da yatsun hannunta."

"Ji yayi ya kasa jurewa, ya nufi ™ofa ya fita, tana hango shi ta tashi ta tsaye, sakataren ya fara yi masa bayanin ita ce ba™uwar da take son ganinsa, ta daWe a wurin. BuWar bakin raihan sai cewa ya yi ta rubuta a rubuce tana son"

"ganinsa, idan yayi approving ya bata date da time ya fice ya bar ummi."

Ayshercool.

08081012143

"[4/20, 7:21 PM] Authoresses: *CUTARWA*"

*BRIGHT PENS*

(FREE BATCH)

"MASU BU˜ATA DAGA FARKO WANDA BA SA WATPAD, KU YI FOLLOWING CHANNEL ŠINA, ZAKU SAMU DAGA FARKO"

IN SHA ALLAH.

Follow the COOL HAUSA CHANNEL channel on WhatsApp:

https://whatsapp.com/channel/0029VaPywxs8kyyIhWtuvh3g

"Follow this link, to join my what's app channel, domin samun sabbi da tsofaffin litattafaina, tare da tattaunawa a kan"

abubuwan da suka shafi rayuwa na yau da gobe.

FOLLOW AND SHARE

AYSHERCOOL 08081012143

"MASU BU˜ATA DAGA FARKO WANDA BA SA WATPAD, KU YI FOLLOWING CHANNEL ŠINA, ZAKU SAMU DAGA FARKO"

IN SHA ALLAH.

Follow the COOL HAUSA CHANNEL channel on WhatsApp:

https://whatsapp.com/channel/0029VaPywxs8kyyIhWtuvh3g

"Follow this link, to join my what's app channel, domin samun sabbi da tsofaffin litattafaina, tare da tattaunawa a kan"

abubuwan da suka shafi rayuwa na yau da gobe.

31

"Har raihan ya bar harabar gidan bayansa ummi take kallo, ko sau Waya bai waiwayo ba, ita kuma ba ta daina zubar da"

"hawaye ba, gani take kamar kallon ™arshe take yi masa, ba zai sake dawowa rayuwarta da sunan yana son ta ba."

"Ta tashi jiki babu ™wari, ta tafi Wakinta, ta rufe Wakin ta saka sakata, saboda kar noor ta zo ta isheta da surutu."

"Ta zauna ta din ga kuka, ta ma rasa kukan me take yi."

"Ta yi shiru tana tuno irin rayuwar auren da ta yi a gidan idiris, ta kasa manta irin wula™antar da ta yi a gidan idiris,"

"irin tozarcin da ya yi mata, tamkar ya auri mushen dabba ba Wan Adam ba, kuma Wan Adam Win ma ´ar uwarsa."

"Ta tuna yadda abokansa suke zunWensa da angon WoWWoya, ba zata manta tonon asiri da wula™antarwar da Idiris"

yayi mata ba.

"'To idan kuma haryanzu ban warke ba fa'?"" Ta tambayi kanta."

"Ta dafe ™irjinta tana zancen zuci, ita dai tun da Allah ya sa kawu yahaya Waukkota, yayi ta ™o™arin saya mata"

"magunguna, cikin ikon Allah ba ta sake jin wannan matsalar ba, ko ma™iyinta ba ta fatan Allah ya haWa shi da bala'in da yake cikin larurar sanyi."

"Tun da farida ta dawo daga gidan inteesar, tamkar ita za ayi wa kishiya, kamar za ta yi hauka, domin kuwa da ita da"

"wasu daga ™annenta suka dawo gidan, suna ta bata ha™uri, a kan sai ta daure ita ma, idan ba haka ba inteesar ba zata kwantar hankalinta ba."

"Sun cika falo suna mayar da yadda aka yi, noor kuma na ta kokowa da remote tana ™ara volume Win tv."

"""Wai ke noor baki da hankali ne? Ba ni san meya samu yayarki Inteesar ba ne?"""

"Noor ta juyo ta kalli mai maganar ta ce ""Mutuwa ta yi ne?"""

"""Wane irin mutuwa, ke ko gidan nata ma baki je ba, balle a haWu a rarrasheta da ke, kina kallon mahaifiyarku"

"hankalinta a tashe, ita ma can muka baro ta tana kuka, amma ke kina nan kina ™ure wa mutane kunne da ™arar tv"""

"Noor ta taSe baki ta ce ""To tun da dai ba mutuwa tayi ba ai barkanta, wanda ba shi da kunya ai dole ayi masa"

"kishiya, haka wata malama ta ce rannan a tv, na ce ashe saura maama"""

"""Ke uwar taki ki ke cewa ayi wa kishiya?"""

"Kausar ta ce ""Mama hadiza, ki ™yale yarinyar nan kar ta saka hawan jininki ya tashi, ba isasshen kai ne da ita ba,"

"yanzu sai ta yi miki rashin kunya, kuma ba kowa ne ke zigata yana koya mata wannan iskancin ba, ban da ummi, idan ba haka ba ta yaya Wa zai yi fatan a yi wa uwarsa kishiya, banda shashasha mara hankali"""

"""Ni dai ban saka da da™i™i a maganata ba, mutum ya bari ya fara gane karatu"" kausar ta ja bakinta tayi shiru, idan ta"

"cigaba da tankawa noor, sai noor ta kunyata ta a gaban mutane."

"Nan kuma akalar hirar ta koma kan ci wa ummi mutunci, da ziga farida a kan lallai yakamata ummi ta bar mata gida,"

tun da ta tsofe a gidan babu aure.

"Suka gama soko burutsunsu, suka bar gidan."

"Ummi kusan kwanan zaune tayi, tayi ta salloli tana kaiwa Allah kukanta, wayarta kuwa ta dubata babu adadi, amma"

babu sa™on raihan Waya da ya sake shigowa cikin wayarta.

˜asan zuciyarta ya shiga tabattar mata da sun rabu da raihan kenan.

"Bayan ta idar da sallar asuba, message ya shigo wayarta, wani website da raihan ya saka ta shiga, ta yi submitting"

"cv Win ta, an kira su screening ciki har da ita, wani sabon gidan talabijin da ba a daWe da fara shirye-shirye a cikin sa ba."

"Yau da safe aka ce su je wurin, ba ta ga sa™on ba sai yanzu, cikin sauri ta tashi ta haWa credentials Win ta, agogo ta"

"kalla, muddin ta ce za ta jira ta yi musu girki, to fa zata makara, dan haka ta dudduba jakunkunanta, ta samu kuWi ta fito, ta turawa Abdul message na in da ta tafi."

"Ko da ta je wurin ta tarar da mutane da yawa, haka nan ta fara bin layi ita ma, ta din ga duba wayarta tana tunanin"

"raihan, shi ne mutum na farko da yakamata ta kira, ta sanar masa da an kirata screening, sai dai ba ta da wannan damar a yanzu."

"""Dama na sani, babu lallai ka dawo gareni raihan, amma duk da haka ba zan ga laifinka ba, ina yi maka fatan alkhairi"

"a duk in da ka ke""."

"Farida tamkar ita aka yi wa kishiyar, ko bacci gagararta yayi, ta taso da nufin ta tarar da abincin safe, Abdul ya shigo"

"ya sanar da ita sa™on ummi, tana fara zage-zagenta, ya fice ya bar mata falon."

"Raihan yana zaune yana ta juyi a kan kujera a office Win sa, ya kasa taSuka komai, ya juya kai nan ya juya kai can, in"

aka jima sai ya ciro wayarsa ya duba ya mayar ya ajiye.

"Ya kifa kansa a kan teburin gabansa, yana jin yadda kansa yake masa wani irin zafi."

"Jin motsin an buWe ™ofa ya sanya shi Waga kai ya ga me shigowar, babu tsammani ya ga safiyya, tana sanye da doguwar riga straight gown, sai mayafinta a kafaWa da jakarta, ta shigo bakinta Wauke da sallama."

Ya amsa mata tare da mayar da kansa ya kifa.

"""Yaya raihan, barka da rana?"""

"""Yauwwa sannu"""

"Ta nemi wuri ta zauna ta ce ""Gidan su wata ™awata na je, a nan tsukin ne, na ce bari na biyo mu gaisa"""

Yayi shiru bai ce mata komai ba.

"""Are you ok?"" Tayi maganar tana kai hannu goshinsa, ganin yana gumi duk da akwai sanyi a office Win."

"Rau ta ji goshin nasa ya Wau zafi, ta ce ""Subhanallah, yaya raihan baka da lafiya ne? Jikinka zafi"""

"Ya Wago a hankali ya ce ""Safiya, ki tafi gida Please, ki ™yale ni"""

"""Amma ya zan tafi na barka a wannan halin?"""

"Kallonta yake yi, yana tunanin dama ummi ce a zaune a gabansa take yi masa magana yanzu."

"""Ki tafi na ce"" yayi maganar a Wan hasale, tare da jin haushin yadda ya ta tsare shi da ido, saSanin ummi da ba ta iya"

"™ura masa ido haka, sai tana yi tana kawar da kai."

"Safiyya ba ta fi shekaru goma sha tara ba, ummi ta girmeta sosai, sai dai shegen iyayi da rawar kai, duk in da ta"

"zauna ba ta da aiki sai hira da samari a waya, ga shegiyar kwalliya kamar ´ar tsana."

"Ta razana da tsawar da yayi mata, ta tashi da sauri, har ta kusa fita ya ce ""Kar ki sake biyo ni office, office wurin"

"aikina ne ba shirme ba"" tayi sauri ta fice tana waiwayensa."

"Ummi kuwa ta galabaita a ranar, dan bayan screening, aka ce su jira aka tura musu waWanda suka yi nasara a waya,"

"ciki har da ita, aka ce su jira ayi musu interview."

"KuWin hannun ummi ba zasu kai ta ci abinci ba, ga yunwa ta isheta, haka nan suka cigaba da jira."

"Ba a zo kan ummi ba, sai kusan biyar na yamma, da farko bayan shigarta studion aka fara yi mata interview, a Wan"

"tsorace take, ga yunwa tana ji, Waya daga cikin masu interview yana cewa masha Allah muryarta mai daWi."

"Šayan ya ce ""Jin ta ya fi ganinta, wannan da radio ce irin su ne masu sauraro ke Wokin gani"""

"Shugaban wurin ne ya shigo, ma'aikatan suka din ga gaishe shi, yana hura hanci, ya dubi ummi ya ce ""Wannan fa?"""

"""Sir tana cikin wanda suka tsallake screening, interview ake yi mata"""

"""Wannan Win?"""

"""Eh sir"""

"""Dan Allah ku zaSo wanda za su yi attracting Win mutane, ba wanda sai mun yi ta faman sanya filter muna fafutuka"

"kan mu haska su ba, wannan shirin talabijin ne, ba na gidan rediyo ba!"""

"Tsit mutanen wurin suka yi, ba wannan ne karo na farko ba, amma a duk lokacin da aka yi mata, jin abun take kamar"

"sabo, sum-sum, ta tattara kayanta, tayi waje, duk suka tsaya suna kallon ummi, shi kuma ko a jikinsa ya cigaba da maganar sa."

"Ita ba ta san ma yadda aka yi ta isa gida ba, abubuwa daban-daban cunkus a ranta, ta Waukko gajiya da ba™in ciki, tana zuwa gida farida ta dira mata nata tashin hankalin."

"""Raihan ka gani ko?, ka kori wanda zai aureni, kaima ka tafi ka bar ni, komai yayi mini zafi"""

"Tayi kuka-kuka iya yin ta, har ta gaji tayi shiru."

"Ta wuni da yunwa, haka ta kwana da wata."

"Kwanaki huWu rabon raihan da ummi, yayi ™o™arin sanya abun da ta gaya masa a matsayin hujjar da za ta rabu da"

"shi, amma shi sam bai ji hakan a matsayin hujja ba, dan damuwa yake ™ara shiga na rashin ta, ya zuba mata ido ya ga iya gudun ruwan ta, ko za ta neme shi, amma ya ji shiru."

"Hakan ya sanya ya fara zargin anya ba da gaske take ba ta son sa ba, tun da ta iya gaya masa cewar su rabu, kwanaki"

"huWu amma ba ta sake nemansa ba, dan haka tsoro ya sake shiga zuciyar sa, ummi ba ta son sa."

"˜asan zuciyarsa yana mamakin yadda ta ce masa ta taSa aure, shi ba auren ta ne ya dame shi ba, meya kashe"

auren? A yadda ummi take har ace namiji ya sake ta?.

"Daurewa yayi, ya sake bawa ummi kwana Waya, ya zamana kwanaki biyar, amma shiru ba ta neme shi ba."

"Kwana na biyar, da yamma ya koma gidansu ummi, sai dai ya kira wayarta amma ba ta shiga."

"Yana tsaye sai ga motar dr. Raihan ya risuna ya gaishe shi, dr. Ya amsa masa, yayi parking a waje, ya shiga cikin gida."

"Raihan ya dudduba, mai gadin gidan ma baya nan, yayi ta kiran lambarta amma shiru ba ta shiga."

"Ya samu wuri ya zauna a ™ofar gidan, yana cigaba da dannan wayarsa."

"Dr. Ya sake fitowa, ya ga raihan, ya kalli raihan ya ce ""Yarona wa ka ke nema ne? Ko wurin Abdul ka zo?"""

"Raihan ya ce ""A'a Abba, wurin Ummi na zo"""

"Dr. Ya ce ""Too, ummi kuma lafiya dai ko?"""

"""Eh lafiya ™alau, wurinta dai na zo, na kira wayarta ba ta shiga ne"""

"""Amma wani abun tayi maka ne?"""

"Ya girgiza kai ya ce ""A'a, ba ta yi mini komai ba"""

"Dr. Ya jinjina kai ya ce ""Yaron kirki, ai babu lallai ummi ta tsaya ta saurareka, a yanzu mijin aure ne ya dace ya zo"

"wurinta, ba wanda za a yi soyayya ba kawai, wannan idan ba ku yi sa'anni ba, ba zaka girmeta da yawa ba. Ka yi ha™uri ka ji Wana."

"Cikin girmamawa raihan ya ce ""Abba ummi ta sanni, akwai ala™a tsakani na da ita, wallahi abba ba Sata mata lokaci"

"zan yi ba, aurenta zai yi, ina son ta wallahi""."

"Dr. Yayi shiru yana kallonsa, sannan ya yi murmushi ya ce ""Meye matakin karatunka?"""

"""Na yi degree a Sangaren Business administration, a ATBU"""

"""Idan da gaske ka ke zaka aureta, ranar lahadi ka turo mini mahaifinka mu yi magana da shi"""

"Raihan ya washe baki ya ce ""To Abba, in sha Allah zan gaya masa, na gode sosai da sosai"""

"Dr. Yayi murmushi yayi gaba, a tunaninsa yayi maganin raihan, dan ya zata irin yaran nan ne marasa ji, amma duk da"

haka nutsuwa da kamalar raihan Win.

"Raihan tafiya yayi yana murmushi, yana ganin abun kamar a mafarki, yau ya tsinci dami a kala, abun kamar a shirin"

"film, wai ya tura Alhajinsa a nema masa aure? Kai tsaye gida ya tafi."

"Sai dai ™asan zuciyarsa yana tunanin, ummi za ta amince ko kuwa za ta cigaba da gardama ne? Dan ya ga kamar ta"

"raina shi ne a matsayin mijin aure, yayi mata ™an™anta."

"Yana zuwa ya tafi sashin Alhaji, dan kwanakin nan kusan kullum Alhajin yana gida, ya daki sa'a shikaWai ya tarar a sashin nasa."

"Alhaji Tahir ya gyara zaman tabaran sa, ya ce ""Ya aka yi ne? Yanayin farinciki haWe da damuwa a fuskar babban"

"mutum"""

"Raihan ya je ya zauna a kusa da shi, ya ce ""Kowanne akwai Alhaji"""

"""Bani labari"""

"Ya ciro wayarsa, ya nemo hoton ummi da yayi mata, lokacin da suka sayo dogwayen riguna, ya ce ""Alhaji ka ga"

"wannan"""

"Alhaji ya karSi wayar, ya ™are wa hoton kallo ya ce ""Na gani, meyafaru?"""

"""Alhaji tana da kyau?"""

"Ya ce ""Masha Allah, very beautiful kuwa, da gani kuma tana da kunya"""

"""Ita nake son aura Alhaji, zaka nema mini aurenta?"""

"Alhaji Tahir ya kalli raihan yayi murmushi ya ce ""Babban mutum wannan ai matar manyan ce, anya ba ka yi tsaurin"

"ido ba kuwa?"""

"""A'a Alhaji, ai nima babban mutum ne, dan Allah tayi? Wallahi mutuniyar kirki ce"""

"Alhaji ya yi shiru ya ce ""Ai ni kallon sani nake yi mata ma"""

"Raihan ya ce ""Eh, ™awar maryam ce, amma ita ba ta girme ni ba, shekrunmu Waya da ita, kuma mutuniyar kirki ce ka tambayi Hajiya ma ka ji"""

"Alhaji Tahir ya dafa kafaWar raihan ya ce ""Easy my dear, in dai kana son ta tayi mini, za a nemi aurenta in dai za a"

"bamu"""

"Raihan ya washe baki ya ce ""Babanta ya ce ranar Sunday wai ka je ku yi magana, gani yake yi kamar ba aurenta zan"

"yi ba, Alhaji tana bani shawarari masu kyau, tana da kirki sosai"""

"""Allah ya kaimu lahadin, zan je in sha Allah, ko a lokacin suka ce sai a Waura, Ubangiji Allah ya sa abokiyar zama ta"

"gari ce"""

"Raihan ya sosa kai ya ce ""Alhaji saura abu Waya"""

"""Ok to ina jinka"""

"Raihan ya ce ""Dan Allah kar ka gaya wa mami sai maganar ta faWa, ban san yadda za ta karSi maganar ba."

"I really have to marry her, Alhaji rayuwar ummi akwai ™alubale da ban tausayi, dan Allah ka tsaya mini"""

"Alhaji Tahir ya jinjina kai ya ce ""In dai ni ne ka san baka da matsala da ni, ko tsohuwa ka ce kana so, zan wuce maka"

"gaba in dai tana da tarbiyya, kuma ko a hoto, ni yarinyar ban ga aibunta ba, ko ta girmeka in dai kana son ta shikenan, ai soyayya ba ™arya ba ce raihan, mune muke barin al'ada na rage mana jin daWin abun da addini ya halatta mana. Allah ya sanya alkhairi ango"""

"Raihan ya sunkuyar da kai yana murmushi, wani irin farinciki na ratsa zuciyarsa."

"Dr. Ya manta da batun haWuwarsa da raihan, dan ko ummi ma bai nema da maganar ba, sai dai ya rage ganin gilmawarta ko a gidan, ya bar hakan a wata™ila takurar farida ce ta saka ta ™ara takura kanta."

"Washegari raihan ya tafi wurin aikin Ummi, amma manager ya ce ""Ai ummi yau kusan kwana uku ba ta zo ba, ni ban"

"sani ba, ba ta da lafiya ne ko ya aka yi ban sani ba, kawai ta ce mini za ta je screening, tun ranar ba ta sake zuwa ba, na zata ma ko ba ta gama ba ne ba""."

"Raihan ya yi shiru ya ce ""kira ta a waya ka ce ko ta dawo aiki, ko zaka koreta""."

"Manager ya zare ido ya ce ""Yayarta ka za a kora? Idan ban koreta ba ni ai yayana ya kore ni, ka san yadda yake"

"yabawa ™o™arin ta, da yabawa amanarta"""

"Raihan ya ce ""Dan Allah ka bar wannan maganar, kawai ni dai taimakon da zaka yi mini kenan, ka ce lallai ta dawo"

aiki.

"""Ba zan yi ba, ba kun fi kusa ba"""

"Raihan ya sassauta murya ya ce ""Haba manager, dan Allah ka taimaka Please"""

"""Da ka ce ba ka ji? Zan yi mata magana, amma ba dan halinka ba, kuma ba zan ce zan wani koreta ba, zan dai yi"

"™o™arin ta dawo Win"""

"Raihan yayi dariya ya ce ""Allah ya bar mini manager"""

"Manager kawai yayi murmushi, ya cigaba da aikin da yakamata ace ummi ce ta yi."

"Sai dai manager bai kai ga yin hakan ba, washegari sai ga ummin ta zo aiki, sai dai ta rame sosai, kallo Waya zaka yi"

mata ka san akwai tashin hankali a fuskar ta.

"Manager ya kira raihan a waya, ya gaya masa ummi ta zo."

"Bai ja dogon lokaci ba, ya daidaici lokacin tashin ta ya kusa, sannan ya tafi."

"Ta fito daga wurin aikin, yana nesa kaWan da ita yana kallonta, tana tafe a hankali kamar mara lafiya."

"Zuwa yayi ya sha gabanta da motar, ta tsaya tana kallon motar, ya sauke glass Win motar suka haWa ido, sai da ta Wan"

"razana, ya buWe mata motar ba tare da ya ce mata uffan ba."

"Jikin ummi ya yi sanyi sosai da ganin raihan, dan ba ta taSa tsammani ba, kamar mai jin tsoro haka ta Wosana ta"

shiga motar.

"""Ta tabatta dai ba kya so na ko ummi? Kina iya rabuwa da ni, baki damu da halin da zan shiga ba, kin ce mu rabu, ko"

"nema na baki sake yi ba, rashin muhimmancina har ya kai haka kenan ko Salma?"" Ta girgiza masa kai alamar a'a."

"""Shikenan, ni gashi na sake biyo ki ai, ranar lahadi Alhaji zai zo wurin dr."""

"A razane ta kalleshi, tana ™ifta ido."

"""Eh, mun haWu da dr. Shekaranjiya, na zo wurinki kin ™i Waga wayata, mun yi magana ya ce Alhaji ya zo su yi magana"""

"""Wai da gaske aurata zaka yi?"" Tayi maganar cikin matu™ar rauni."

"""Gashi ina gaya miki, kin zata da wasa nake yi? Na san wata™ila ba ni ne irin mijin da ki ke so ba, na san zaki ga na yi"

"miki yarinta da yawa, amma har cikin raina nake jin zan iya aurenki na ri™e ki da kulawa da girmamawa""."

"""Raihan zaka aureni ina bazawara"""

"""Kar ki sake kawo mini maganar kin taSa aure, zuciyata zata fashe, ummi kina wasa da son da nake yi miki kina ganin"

"kamar wasa ko? Hubban shadidan na kira shi, ban taSa jin damuwa da takura a kan son wani abu ba kamar ke, kawai in ganki a kusa da ni, shi zai kawo mini cikakkiyar nutsuwa"""

Tayi shiru tana wasa da zoben hannunta.

"""Meya rabaku da tsohon mijinki?"""

"Tayi ajiyar zuciya ta ce ""Kakarmu ce ta haWa auren,

Please Login or Register in order to submit comment