You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

koma gida, sai dai ummi ta sha surutun mutanen gidan na"

rashin aure.

"Suna tafe kawu yahaya yana yi wa ummi nasiha, a kan ta kwantar da hankalinta a kan rashin aure, saboda lokaci ne,"

shi aure ba gaggawa ba samun nagartaccen miji da gidan aure mai cike da farinciki shi ne abun fata.

Ita dai ummi ganin sun taho daga gagarawa ya fi komai faranta mata rai.

"Tashin hankali ba a saka masa rana, bayan su ummi sun sauka a kano gida, ummi ta tarar da Wakinta a garame an saka masa mukulli."

"Falo ummi ta tafi, ta samu Farida ta ce ""Anty ke ki ka kulle Wakina?"""

"""Eh ni na kulle, saboda ba gidan ubanki bane ba? Dan mun riga mun yi da shi ba zaki dawo mini gida ba"""

"Saroro ummi ta yi tana kallon fareeda, dr. Ya fito yana faWin ""Wai farida bamu gama wannan maganar ba? To wallahi idan ki ka cigaba da matsawa, sai dai ke ki bar gidan, kema ki koma naku gidan"""

"Farida ta duba wajen dining, ta Waukko kaya ta watso su tsakar falon ta ce ""Sai ka tambayeta a ina ta samu wannan"

"kayan? Wallahi dole ta bar mini gida, kan ta lalace ta lalata mini yara"""

"Ummi tabi kayan da kallo, kayan mayukanta ne, na wurin raihan da kayan sawa."

"""Wannan kayan sun fi arfin na dubu Wari, sai ka tuhumeta a ina ta samu, kuma gidanka ba zan bar shi ba, dan na ci gida""....."

Ayshercool

08081012143

"[4/20, 7:20 PM] Authoresses: *CUTARWA!*"

*MIKIYA WRITER'S ASSOCIATION*

P29

FOLLOW ME ON WATPAD VIA THIS LINK.

https://www.wattpad.com/user/Ayshercool7724?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefr

iends

"Masu neman free books Wina, da free pages duk akwai a kan watpad account Wina. Irinsu"

Abduljalal

Wata kissar sai mata Wuta a masaa Cutarwa

anwar maza Gaba da gabanta Aidata

RuWin uruciya

Zaku iya samun paid pages Win a Arewabooks @ayshercool7724. Ko ku tuntuSe ni kai tsaye ta lambar wayata.

8081012143.

And also don't forget to subscribe my YouTube channel via this link.

https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels

Ayshercool.

PAID ADVERT!.

"Ina uwargida, amare, har ma da an mata masu burin zama gaba gaba, wurin yin amfani da turarruka na kece raini,"

masu daWi da amshi.

"Mafaka gidan amshi da ke, Ring Rord western bypass kanawa park sun kawo muku"

Oll types of Turaran wuta

Sandal Halut Irik Difur Gab Gab Kajiji Habil Nabak Humra

Kulakcha Dilke da kalta Kayan

Garan jiki Muna turara Kaya

Kujerar garan jiki Kannada

Madarorin turare masu kamshi Man garan gashi

Indai kamshine kuzo MAFAKA GIDAN KHAMSHI karshene Sai Sai kin zamo abin kwatanche Ku nememu a wan nan no 08065728702 08025453921

*TALLA!TALLA!TALLA!*

"*INA MANYAN MATA, UWARGIDA DA AMARE KAI HAR DA AN MATA MASU SON KECE RAINI, DA SHIGA TA ALFARMA, MUN SHIRYA TSAF DOMIN KUWA MUN TANADAR MUKU LAGOS LACE MANYA DA ANANA, DAIDAI ALJIHUNNKU BA TARE DA TSAUWALAWA BA* *HAKAZALIKA INA MASU SON AWATA GIDAJENSU DA HAAUN KAYAN KITCHEN, UNIQUE DA SAI AN KALLA AN SAKE KALLO, MUN TANADAR MUKU HAAUN KAYAN KITCHEN NA ALFARMA NA GIDA DA NA WAJE*."

"*BAMU TSAYA IYA NAN BA, DOMIN KUWA MUNA SAYAR HAAUN SUPPLEMENT NA GYARAN JIKI, MAYAR DA TSOHUWA YARINYA, GYARAN JIKI DOMIN DAUWWAMAR DA HASKEN TAURARUWARKU A WURIN MAZAJEN KU, TARE DA KECE RAINI A CIKIN SA'ANINKU*"

"*MUN SHIRYA TSAF DOMIN SHARE MUKU HAWAYNKU, DOMIN ARIN BAYANI, KU TUNTUE MU A KAN LAMBAR WAYARMU 08166117985, SAYEN NA GARI MAYAR DA KUI GIDA*"

"BRIGHT PENS A SHIRYE MUKE, WURIN KARAR TALLACE TALLACENKU CIKIN FARASHI MAI SAUI."

29

"Wata irin tsuma jikin ummi ya fara yi, dan ba ta san ta ina zata fara bayani ba, bata taSa tunanin farida za ta shiga"

"Wakinta, tayi mata bincike ba."

Dr. Ya bi kayan Waya bayan Waya da kallo.

"Cikin hailo farida ta ce ""Sai ta yi maka bayanin in da take samun wannan kayan, idan ba wani mugun abun take"

"aikatawa na rashin gaskiya ba"""

"Tsulum noor ta tsoma baki ta ce ""Kai, yaya raihan ne fa ya saya ya bata, ko yaya ummi?"""

"Kamar gunki ummi ta sake sandarewa, dan ba ta san ta aka yi noor ta rie sunan raihan haka ba ma."

"Dr. Ya durusa ya tsince kayan, ya mayar cikin ledarsu, ya mie tsaye ya kalli farida ya ce ""Bani mukullin da ki ka rufe"

"mata Waki"""

"""Ban gane ba, me ka ke nufi?"""

"""Abun da ki ka gani, ba budurwa ba ce ba? Ke abubuwan da ake kawowa kausar cikin gidan nan zama ki ke ki"

"tuhume ta?"""

"""Amma tsakani da Allah ka taSa ganin wani yayi sallama da ita da sunan yana sonta, da zai saya mata wannan kayan"

"masu tsada?"""

"Ya wuce Wakin farida, tabi bayansa tana cigaba da masifa, ya Waukko mukullaye, ya dubi ummi ya ce ""Mu je"""

"Tabi bayansa hawaye na zuba daga idonta, ya buWe Wakin nata, duk an hargitsa shi."

"Ya ajiye mata kayan, ya kalleta ya ce ""Mamana, na yarda da ke Wari bisa Wari, na san ba zaki aikata wani abu na Allah"

"wadai ko a bayan idona ba, goya miki baya baya nufin, ki aikata abun da bai dace ba, ba zan matsaki a kan lallai sai na san me ki ke ciki ba, ni uba ne, kuma malamin makaranta, na san yadda zan tafiyar da tarbiyar yarana."

"Kin mai munzalin da bin diddigin rayuwarki, ba shi ne mafita ba, amma dai ina sake yi miki tuni, da ki ji tsoron Allah, ki kuma kare mutuncinki, amma har ga Allah ni bana zargin ki, ki goge hawayenki ki samu ki huta, ni ban gaji da zamanki da mu a gidan nan ba, saniya ba ta taSa gazawa da ahonta, dan haka ki kwantar da hankalinki komai mai wucewa ne, kuma in sha Allah zaki sha mamakin abokin rayuwar da Allah zai zaSa miki, ke dai ki cigaba da tsare mutuncinki"""

"Ummi ta jinjina masa kai, ya fita daga Wakin, ta zauna a hankali tana kallon kayan, tayi shiru tana nazari, idan har"

"zargi zai shiga zuciyar dr. Game da ita, gara ta nemi duk mai yiwuwa ta rabu da raihan. Tabbas kaya ne masu tsada da ta cancanci a tuhumeta a kansu, da kawu ya matsa ta ina zata fara yi masa bayanin wannan alaar ta su, da ba kowane mai hankali ne zai sanyata a gurbi mai ma'ana ba."

"Ya zama dole ta nesanta kanta da raihan, duk da abu ne mai wahala a wurinta, daga haWuwarsu zuwa yanzu, ya gina wani tarihi da ba zai rushe ba a rayuwarta, raihan na daga cikin mutane masu muhimmanci da ba zata taSa"

"mantawa da su ba, zuciyarta ta saba sa shi, ta shau da shi, ya bata arfin gwiwa daban-daban, ya sanya ta jin ita cikakkiyar mace ce Wan Adam da zata iya gogayya da kowa, tabbas raihan ya cancanci a kira shi araminsu babbansu, domin kuwa a manyan ba kowa ne za a samu da irin qualities Win sa ba."

"A hankali ta tattare kayan, ta gyara Wakinta, ta rama sallolin da suka tsere mata, ta cigaba da tunani."

"Ta Waukko wayarta ta duba, missed call Win sa duk a wayar, har da sao yana tambayarta meyafaru ba ta Waga"

wayarsa?.

"Ta kashe wayar gaba Waya ta ajiye, tana son fara koyawa kanta janye wa raihan."

"Ta yinura ta fito daga Wakinta, amma ta jiyo hayaniyar kawu da farida, kuma duk a kanta, jiki a sanyaye ta koma"

"Wakinta, da tana da wurin zuwa da zata bar wa farida gidanta, ko kawu ya samu sassauci daga wulaancin da farida ke yi masa."

***

"Anty Rakiya ta cigaba da matsa lamba, da arfafa mami, a kan lallai a haWa auren nan na zumunci, ita kuma mami ta cigaba da matsawa raihan, tare da ziga Alhaji a kan lallai a takura raihan yayi aure."

"Abun ya fara damun raihan, dan haka ya samu hajiya da maganar, Hajiya ta ce ""Babban mutum, menene a ciki dan"

"ka yi aure, gaskiyar maminka ne shi ne cikar kamalarka ai""."

"""To hajiya sai in yi aure su yaya ba su yi ba, kuma nema ake fa a sakani na auri wadda ba na so, ni bana son yarinyar"

"nan"""

"""Raihan, dan ka riga su Salim aure babu laifi a ciki, bujirewa umarnin mahaifiyarka ba shi da fa'ida, ko ba ka auri"

"wadda take so ba, ka yi oari kai ka kawo musu wadda ka ke so"""

"Yayi shiru yana nazari, sannan ya kalli hajiya ya ce ""Shikenan hajiya na gode sosai da sosai"""

"Ya tashi ya fita, yana nazarin maganar Hajiya."

"Gefe guda kuma yana mamakin kasa samun ummi a waya, har ta what's app, ya fara tunanin ko dai wani abun ya"

sameta ne.

"Yaje wurin aikinsu Ummi, ya tambayi mai yi musu shara, ya ce masa ba ta je ba."

"Ita ma ummi a lokacin da take oarin auracewa kiran raihan, headmastern su ya kunno kai, sai ya din ga kiranta a"

"waya, wai su gaisa, wannan satin har da bata dubu biyu wai ta hau mota, saboda Wawainiya da take yi da Walibansu."

"Hankalinta ba a kan wannan yake ba, kamar ta fi raihan azabtuwa da auracewar da ta yi masa, gashi pressure cikin gidansu, ta ara yawa, dan kuwa farida kullum cikin masifa da tashin hankali take a cikin gidan nan."

"Babu tsammani dr. Ya samu ummi ya ce mata ""Mamana, wani mutum ya zo wurina, ya ce mini yana sonki, kuma"

"babu daWewa yake son ayi auren, na bashi damar ya zo ku gana, sai dai ba ina nufin lallai sai kin aure shi bane ba, bana son yi masa karambani, ganin babban mutum ne, amma duk yadda ku ka yi sai ki gaya mini"""

"Ummi ta amsa masa da to ne, amma ta shiga cikin fargaba da zullumi, tare da tunanin, waye wannan? Kai tsaye ya"

tafi wurin dr.?

"Abun yayi ta bata mamaki, sai dai sam ba ta Wokin abun, domin kuwa bayan saka wayarta a flight mode, sai ta koma"

tana duba messages Win raihan.

"Gaba Waya ummi ta manta da dr. Ya ce za ta yi bao, saon raihan na arshe ya tsaye mata a rai."

"""Ummi na bincika kina lafiya, amma you are avoiding me, ban sani ba ko nayi miki laifi ne, idan na yi miki laifi ne dan"

"Allah ki yi hauri ki yafe mini, ina cikin damuwa sosai wallaahi, ban zaci shauwarmu ta kai in shiga damuwa haka ba, dan Allah ki yi mini reply ummi, zan tafi italy gobe in Allah ya kaimu da asuba, dan Allah ki yi mini magana"""

"Ajiye wayar ummi tayi, idonta na cika da hawaye, ""Ban kyauta maka ba raihan, amma yanzu ko na yi maka bayani ba zaka gane ba, buyagi zaka yi mini"" tayi maganar a hankali, tana sake kallon wayarta."

"""Yaya ummi, wai baonki ya zo"" noor tayi maganar ba tare da ko sallama ta yi ba."

"Ummi ta jinjina mata kai, tare da jin matsananciyar faWuwar gaba, dan wannan ne karon farko da zata tsaya tayi zance da wani, da sunan yana sonta, gashi alamu sun nuna da gaske yake, tunda ya biyo ta wurin dr., Duk da abun"

"da take ta addu'a a kai kenan, idan tana da rabon aure, Allah ya kawo mata miji nagari, sai dai gaba Waya ba ta murna da lamarin a yanzu, kuma ta rasa dalili."

"Sai dai ta tsinke da al'amarin, ganin headmastern su a gareji, wai shi ya zo wurinta, kenan shi ne baon?"

"Suka gaisa suka zauna a kan fararen kujeru, tana bin sa da ido, dan ba ta gama yadda da shine baon ba."

"Yayi gyaran murya ya ce ""Wato ummi na san zaki yi mamakin ganina, da dalilin zuwana, duk da nasan mahaifinki"

yayi miki bayani.

"To ni dai ummi ba wani abu ne ya kawo ni wurinki ba face alkhairi, na daWe ina sonki, tun ranar da na ga kin cire hijjabi kina alwala, watannin baya baki ganni ba ke amma, to a lokacin gidana mata huWu ne, amma yanzu Alhamdilillah mun rabu da ta ukun, dan haka akwai gurbin mutum Waya, ya sanya na ce tun da naga alamar babu tsayayye bari ni na tsaya, mu dai-daita mu rufawa juna asiri, dan yanzu kin san maza tsada muke yi"" yayi maganar yana murmushi yana kallonta."

"Ummi dai sama-sama take jin sa, asan zuciyarta lissafi take yi, ta yi wa raihan reply ko ta yale shi, ta san duk"

daWewa idan ya dawo sai ya nemeta.

Dan haka sama-sama take jin maganganun headmastern.

"""Ba zan takuraki yanzu ba, amma dai ki yi tunani, dan kuwa da wuri nake son ayi auren nan, bana son Sata lokaci, kuma za ayi abu ne dai-dai talaka da tsarin addini, ba wani Sarnar bidi'a, in kawo abun da Allah ya yassare ayi"""

"Ummi ta yi ajiyar zuciya ta ce ""To malam, idan na yi tunanin sai mu yi magana"""

"Ya ce ""Yauwwa ummi, Allah ya wuce mana gaba "" ta amsa da Amin, ya tashi ya tafi, ita kuma ta dasa sabon zama"

tana nazari da tunani.

"Sai da ta ji sauron wurin na neman halakata, sannan ta tashi ta koma cikin gida."

"Kitchen ta nufa ta zubo abinci, zata fito farida ta tare ta ta ce ""Ubanki ne ya kawo abincin?"" Ummi ta girgiza kai."

"""To ajiye ki fita, mayya mara zuciya, ai si ki je wurin waWanda ki ke bi ku watse su saya miki kaya, su saya miki"

"abincin, wallahi takura da masifa yanzu ki ka fara ganinta, sai ranar da ki ka bar mini gida, ko ki yi aure, ko ki koma in da ki ka fito ko ki bi duniya """

"Salin alin ummi ta ajiye abinci, ta bar kitchen Win."

"'Tabbas! Tura ta kai bango, yakamata na yi wani abu na matsa daga gidan nan, na fuskanci alubalen da ke gaba, zaman gidan nan yana neman fin arfina"" tayi maganar a zuciyarta."

"Abokin kukan nata ga oarin da take yi a kansa, ta nesanta kanta da shi."

"Abubuwa suka cigaba da Waukar zafi, dan da kawu zai koma aiki, sai da ya gindawa farida sharaWi, a kan muddin ya"

"dawo ya tarar ummi ba ta nan, sai ya saketa."

"Farida har mamaki take yi, yanzu asirin ya daina kama dr. Al'amari in dai ya shafi ummi, ba ya saurarawa."

"Ummi ta din ga sallar dare tana kai wa Allah kukanta, amma a asan zuciyarta ta ji ta amince da auren headmaster,"

"no matter what wahala ba yanzu ta fara shigar ta ba, tarwatsewar gidan dr., Da kuma alarsu da raihan su ne manyan barazanar ta a yanzu, idan ta yi aure ta san ta rage kaso mafi yawa daga matsalolinta."

"Raihan ya sha mamakin burus da ummi ta yi da shi, ba dan ba ta ganin saonninsa ba."

"Gajeren sao ta tura masa ""Baka yi mini komai ba raihan, tarayyarmu na barazana ga kwanciyar hankalina, da jefa"

"zargi a zuciyar mariana, ka yi hauri da hukuncin da na yanke"""

"Message Win ya nuna blue tick, alamar ya ga saon amma yai reply, tun ummi na jiran yayi reply, har ta sare, sai"

"kuma abun ya dame ta ta rasa sukuni, ga headmaster ya matsa mata kamar maye, ita har mamaki take yi, duk lokacin da suka shafe, bai ji yana son ta ba, sai watannin baya da ya ganta tana alwala, mata huWu sun rabu da Waya zai aureta, kodayeke wannan duk bai dameta ba, wutar gabanta take oarin kashewa, dan haka ta ce masa ta amince."

"Tamkar ya goya ummi, saboda murna da nishaWi, ta amince da aurensa, ya ce mata zai zo wurin kawu su yi maganar kawo kuWin aure, ta ce masa baya nan sai ya dawo."

"Ya fara yi wa ummi huWubar shi talaka ne, dan haka kuWin sadaki, da na lefe da na aure, zai bayar dubu Wari, dan"

"Allah ta ce ta yarda a haka, ko da babanta zai ce ba yadda ba."

"Ummi ta amsa masa da to, dan ba ta da burin da ya wuce ta Waga daga gidan nan, ita ma tana burin ta ganta a"

"Wakinta, ko ta samu sauin gorin da take sha."

"Kullum cikin duba wayarta take, taga raihan yayi mata reply na message Win da tayi masa, amma yai yin reply, wasu"

"lokutan tana kallon sa online, amma bai yi responding ba."

"Tunani ta din ga yi hanyar da ta bi tana neman maraba da raihan tayi musu tsauri daga ita har shi, amma ta san idan"

"tayi masa bayani, ba zai taSa tsayawa ya fuskanceta ba, dan akwai shi da kafiya wasu lokutan."

"Noor tana ta gyara wa ummi kan mudubin ta, tana jera mata mayukanta tana faWin ""Ai yaya ummi ba sai kin cigaba da Soyewa ba, kawai ki jera abun ki, dama na san dr. Ba zai yi miki faWa ba"" ta lura hankalin ummi baya kanta, dan"

"haka ta ce ""Wai yaya ummi me ki ke jira a wayar ne, ko salary ki ke jira ne?"""

"""Noor raihan ya daina kulani"""

"Noor ta Wan waro ido ta ce ""FaWa ku ka yi? Innalillahi yaya raihan Win namu?"""

"Ummi ta ce ""Ni na fara daina kula shi, noor bana son zargi ya shiga ran kawu a kaina ne, kuma aure nake son yi,"

"bana son na yi aure mu kasa rabuwa""."

"""To yaushe zaki auren?"""

"""Malam ya ce idan kawu ya dawo zai zo su yi magana ya kawo kuWin aure, sonake ya kawo kan raihan ya dawo"""

"Noor ta kwaSe bakk ta ce ""Wai wani malam, ni fa bana son malam Win nan, Astagfirullah bari dai na yi shiru, amma"

"dan Allah kar ki auri wani malam, ki auri raihan mana"" ummi ta zare ido ta ce ""Ke anina ne fa, kamar Wan uwa yake a wurina, malam ya ce zai bayar da dubu Wari kuWin komai da komai, kar a wuce wata uku, amma ban san yadda za su yi da kawu ba""."

"Kamar shashasha noor ta kalli ummi ta ce ""Wai ke yaya ummi, ni na rasa me zance, shikenan ke ba za a kawo miki"

"lefe ba? Matansa fa uku, gashi tsoho, to kina son sa ne?"""

"""Mama yaleni, surutun nan naki ma ya fara damuna""."

"""Hmm, Yaya raihan yayi fushi da ke fa, har makarantarmu ya je, bayan mun dawo daga gagarawa, ya tambayeni idan"

"tare muka dawo kuma lafiyarki alau, na ce masa eh. Ya jinjina kai ya tafi"""

"Cikin tsananin mamaki ta ce ""Ya aka yi ya san makarantar ku har ya je? Sau biyu fa kawai kuka taSa haWuwa, Kin ga dalilin da yasa nake son mu rabu, raihan ya iya rigima fa"""

"Noor ta ce ""Eh amma yana da kirki sosai ai, tun da ya taSa bani kuWi, wannan malam Win gaskiya talaka ne, ko kuma"

"wayo, dubu Wari fa ba ta da yawa sosai, shikenan ke ba za a kawo miki akwatuna masu yawa ba, kamar na inteesar"""

Ummi kawai ta kwana ta yi wa noor shiru.

"Ta cigaba da kallon wayar, a ranta ta ce 'Haba babban mutum, manyan ba sa haka fa' ta cigaba da duba chats Win su na baya."

"Headmaster ya kira dr. A waya, yana tambayarsa yaushe zai dawo, so yake da ya dawo, ya kawo kuWin, dr. Ya ce masa"

baya son gaggawa ya jira shi tukuna.

"Wasa-wasa kusan sati uku kenan, raihan da ummi ba su yi magana ba, ba kuma dan hakan yana yi wa kowanensu"

daWi ba.

"Ummi ta kira direban da yake aikowa ya karSar masa abinci, ta tambaye shi ko raihan ya dawo, ya ce mata a'a."

"Yanayin sintiri da nacin da headmaster yake yi mata, abun har mamaki yake bata, kamar ya Wauketa ya kaita gidansa"

ya ajiye.

"In da Allah ya rufawa ummi asiri, aikin nan nata, tana Wan samun salary, idan tayi girki ta gama farida sai ta hanata"

"abinci, tayi ta janyo mata masifa da bala'i da miyagun alkaba'i, tare da fatan ta sha wahala a rayuwa kamar yadda ta wahalar da ita a gidan aurenta."

"Ummi a ranta ta ce 'Wahala waccece ban sha ta ba, kuma ban cutar da ke ba a zamanmu ke ki ka cutar da ni!"""

"Tun da dr. Ya zo gida, headmaster yake sintiri, a kan zai kawo kuWin, dr. Ya ce ya Wan ba shi lokaci tukuna."

"Hatta wurin aiki manager ya lura yanayin ummi ya sauya, kamar wani abu na damunta, amma dai yayi shiru bai ce"

mata komai ba.

"Dr. Ya kira ummi ya tambayeta ko tana son malam Isa, ummi ta ce eh."

"""Ummi, kar takura ko damuwa ta sanya ki kai kanki ga halaka, rauwar aure ba rayuwar gida ba ce da babu nauyin"

"kowa a kanki, kar ki kai kanki in da zaki yi dana sani, mutumin nan babban mutum ne, kar ki zo daga baya azo a samu matsala, ki dai je ki sake tunani"" ummi ta amsa masa da to, ba dan ta so ba, ita fatanta kawai dr. Ya amince."

"Kasancewar yau babu coustomers, ummi ta bar reception ta koma in da take zuwa ta yi salla ta ci abinci ta kwanta,"

tana cigaba da duba chat's Win su da raihan.

"amshin turaren raihan ne ya fara yi mata sallama, ta zaci hallucinating kawai take yi, sai dai ba ta gama tunanin ba,"

ta ganshi a tsaye a kanta.

"A zabure ta tashi zaune, tana bin sa da kallo."

"Wani irin kwarjini ta gani a tare da shi, wanda ba ta taSa gani a tare da shi ba, fuskarsa a matuar haWe, kamar ba ya"

dariya.

"""Raihan"" ta kira sunansa a hankali."

"Ya nemi wuri ya zauna, ya ura mata ido sannan ya ce ""Salma wannan shi ne tukuicina daga gareki ko? Ko rabuwa ki"

"ke son mu yi, yanke alaa da ni kai tsaye ba tare da wani dalili ba kina ganin shi ne mafita? Bafa a rana Waya muka gina alaar nan ba, ummi dama zaki iya wulaanta Wan Adam har haka kamar yadda ki ka yi mini?"""

"Cikin rauni ta ce ""A'a raihan, ba haka bane ba, dan Allah ka fahimce ni"" nan ta gaya masa bayan dawowarta gida"

"abun da ya faru, yadda farida tayi mata bincike ta nuna wa dr."

"""Raihan wulaanci ba halina bane ba, ina ma naga arfin gwiwar da zan iya wulaanta wani? Raihan ba kowa zan yi wa bayanin alaarmu ya kalli abun da idon basira alaar ta yi masa ma'ana ba, bana son zargi ya shiga ran dr. Duk da"

"ya goya mini baya, amma ban san ta yaya zan wanke kaina ba, kafi arfin wulaanci a wurina raihan, ban yi haka dan wulaanta ka ba"""

"Ya girgiza kai ya ce ""Ban yadda ba ummi, duk a oarinki na guje mini, ki ke shirin kai kan ki ga halaka, zaki auri"

"shugaban makarantar ku ko? Malam isa"""

"A zabure ta kalli raihan, ya aka yi ya san wannan maganar?"

"""Mamaki ki ke yi ma? Ni zaki juya baya rana tsaka ummi, har ki yi shirin aure ban sani ba? Ina bibiyar rahuwarki fiye"

"da yadda ki ke tunani, gani nake ko yaya na kawar da kai a kanki wani abu zai faru da ke, rabuwa da ni ba mafita bane"""

"""Raihan haka ne kawai mafita a wurina, matar gidanmu ta matsa mini da yawa, alubale ko ta ko ina, ba zaka gane a"

mawuyacin halin da nake ba...

"Ya katseta da cewa ""Kuma sai ki kai kan ki ga halaka, mutumin da ya saki mata sun kai biyar, ya saki wata ke ma zai"

"aureki ya biya buatar sa ya sake ki, ba irin wannan mijin nake roa miki ba"""

"Ta ce ""Raihan alkhairi nake fata"""

"""Yi mini shiru"" yayi maganar a hasale, galala take bin sa da kallo."

"""Yakamata mu daina yaudarar junanmu, daga ni har ke, idan saboda ki rabu da ni ne, ki ke oarin yin wannan"

"auren, kin riga kin makara, ba za ayi shi ba. Ban damu da koma me wani zai yi zargi ba, ba zaki iya rabuwa da ni ba, kin riga kin makara. Ke banda rashin lissafi ma me zaki yi da wannan dattijon, shekarunsa nawa ke naki nawa? Me zai tsinana miki, ko ke ba kya wannan lissafin, ko an ce miki ci da sha ne kawai aure? Kodayeke ai kin san me nake nufi"" kai ka ce gunki haka ummi ta koma, yau raihan ya zama wani abu na daban."

"""Salma, ki yi hauri ba zan iya barin wani ya aureki ba, saboda ni nake sonki"""

"Tamkar ya jona mata shocking ta zabura ta ja da baya tana kallon fuskar raihan, yadda farar fatarsa ta koma ja, da"

"irin kallon da yake yi mata,

Please Login or Register in order to submit comment