You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya samu jaka haka
yake ba lallami ba komai da sai dai tsabar gadara da nuna isa



Sam bana jin daɗin zama da sabit don har yanzu na kasa sabawa da shi kullum cikin
fargaba nake dana ganshi sai gabana ya faɗi


Rannan ya dawo da yamma lkcn ina kitchen ina girki sam banji shigowar shi ba
kawai sai fitowa nayi kawai na ganshi gabana ne yai mugun faɗuwa ban san lkcn dana
saki plate ɗin da ke hannuna ya faɗi ƙasa ba tare da furta kalmar


*innalillahi wa inna ilaihi raji'un* wannan kalmar ce ta katse masa kallo ya juyo
gare ni


"dodo kika gani ko me, da zaki dinga gani na kina jin tsoro kamar wani aljani ko
meye" tasowa yayi ya taho inda nake wacce ni kuma nake ta komawa baya har na haɗu
da garun kitchen ɗin



Ƙafarsa ya saka ya take min tawa ƙafar wanda zafin hakan ya sani sakin ƙara, ba
ankara ba naji lips ɗin sa a nawa yana tsotsa kamar wanda yake da niyyar cire mins



Hawaye ne kawai yake bin fuska ta, don azaba hankaɗa ni yayi ƙasa inda na kwanta
ruf da yaga min kayan jikina ya somayi kamar wani taɓɓaɓe



Kuka na dinga masa ina roƙar sa akan ya ƙyale ni ko ma dai me zai min ya min a
mutunce amma mutumin nan kamar kunne sa a toshe yake



Haka ya wulaƙanta ni kamar wata karuwa mara class, ɗurkusawa nayi a ƙasan
kitchen ɗin ina ta kuka, ba abinda ya fi ƙona min rai kamar wannan wulaƙancin da
sabit yake min
Tashi nayi na jawo skirt ɗina wanda yai fata fata na ɗan samu na kara shi a
jikina sannan na wuce ɗakina ina wanka ina hawaye



Kai wallahi wannan wulaƙanci ya fara isata gaskiya dole ne ayi wacce za a ayi
amma a gaskiya na gaji



Mijin da ke aure na ya mai da ni baiwar sa kamar siyata yayi kamar banni da wata
ƙima ko daraja a wajen sa, gaskiya na zo ƙarshe dole ne asan abinda za a yi ina
wanka ina ƙara jadda hakan

[10/05 09:51] YAYA HAYAT: 🥦🥦🥦🥦🥦🥦🥦🥦🥦🥦

*A̺͆U̺͆R̺͆E̺͆N̺͆ B̺͆A̺͆U̺͆T̺͆A̺͆*

🍷🍽🥛


~(t̸h̸e̸ a̸m̸a̸z̸i̸n̸g̸ c̸o̸o̸k̸)~




🍳🍜🥘🍲🍛🍝🥗🌯🍛🍢🥠



ʙʏ ᴍᴍɴ ᴡᴀʟɪᴅ ᴀɴᴅ ᴡᴀʟɪᴅᴀ (ᴍʀs ᴀʟɪʏᴜ)




🤲🏻 *ALLAHUMMA BALIGNA RAMADAN BIL IMAN*🤲🏻




P⃗a⃗g⃗e⃗ 17🌹




Sai dana gama wanka na tsab na fito ɗakina na ɗauki jakata na fara haɗa kayana ina
hawaye yau dole ne in barwa sabit gidan nan



Ban dan ko nawa ne kuɗi na a wajen mummy ba amma dole yau zan bar gidan nan ko
da kuwa tace baza ta bani kuɗina ba na tafi inje gidan abincin hjy munnira ina mata
aiki inna samu kuɗin in koma garin mu amma gaskiya wulaƙanci yayi yawa sosai na
faɗa ina hawaye
Ƙarar buɗe ƙofar ɗakin nawa naji ko ban kalli ƙofar ba nasan cewar sabit ne don
kuwa ƙamshi turaren sa kawai nake ji sam ban kalli inda yake ba na ci gaba da
abinda nakeyi


"ke meye wannan kike yin haka nan"


"tafiya zan yi ai ko aure ma sai da ra'ayi ake zama to na bincika har ƙasan
zuciyata banni da ra'ayin zama da kai bana ƙaunar ban taɓa son ka ba kamar yadda
kake ikirarin hakan to meye dalilin da zai sa mu ci gaba da zama bayan bama ƙaunar
juna"



Ina magana hawaye na zuba daga ido na sakin baki yayi yana kallona daga dukkan
alamu be ɗauka zan masa haka ba


"da izinin wa zaki fita ko ita fannar da zakije wajen ta barin ki zama zatayi"


"ban ma tafi ba kenan in dai a waken anty fannah zan zauna, garin mu zan tafi aure
tsakanina da kai babu shi ka bani takarda ta an gama show ɗin daga yanzu"


"daɗin abindai sakin a hannuna yake kuma bazan sake ki ba har sai lkcn da na ga
dama, wai ke asmau me kike so ne meye bana baki saboda tsabar rashin godiyar Allah
da rashin gode masa shine zaki tafi ko ki tafin mu gani in hakan ne zai sani ƙara
miki matsayin"



Ficewa yayi daga ɗakin ni kuma naci gaba da haɗa kayana, sai da na gama haɗa
komai na sannan na ɗauko jaka ta na fito


Ko kaɗan banji wani abu ba wai zqn bar gidan duk da dai bam san wace irin rayuwa
zanyi a azoren ba amma ni a ganina gwanda in tafi da wannan cin zarafin da sabit
yake min



A garƙame na tarar da ƙofar fita daga falon, an rufe da mukulli daga waje
jijjiga ƙofar nq fara yi tare da dukan ta ko ta buɗe duk da dai nasan a banza nake
amma kuma ance baka fidda rai da tsammani



Sai da na gaji da dukan ƙofar sannan na sulale ƙasa na zauna ina kuka na, alamar
buɗe ƙofar naji nasan sabit ne zai shigo muciya na shiga kitchen na ɗauko da niyyar
yana buɗewa in muƙa masa sannan in tsere


Anty fannah ce ta shigo ganina da muciya a hannu ya sata ɓata rai tare da
ƙwacewa ta yar sannan ta ja hannuna zuwa ɗakin na

"me ye haka sai kace wata matar ƙauye, kamar wacce bata da ilimi ina karatun da
nake koya miki kar dai kice ba ɗauka kike ba kawai zuba ta nake yi kamar ƴaƴan
kanya"



Bayan ta sabit ne ya shigo, faɗa ta shiga min wai sabit ya kai mata ƙarata akan
ina mishi rashin kunya, sakin baki nayi ina kallon mutumin nan wanda yake ta danne
danne sa a wayar sa kamar baya wurin


"Wallahi anty ba haka bane ƙar........" ban ƙarasa ba naji ta toshe min baki


"kar ma ki ƙaryata mijinki da ido na na gani kin ɗauko muciya zaki doke masa kai,
in banda shima sabit ɗin me haƙurine wane namijin ne zai yadda da irin wannan cin
kashin"



Fashe mata nayi da kuka ina rants rantse na wanda sam kamar ma bata yadda ba don
bata nuna alamar yadda ba


Sabit da ke gefe wanda tunda aka fara bece komai ba sai yanzu


"anty ni fa bana kawo ki bane don kiyi mata faɗa ba kawai so nake yi ki ja mata
kunne akan abinda take yi be dace ba"


"yi haƙuri sabit zan mata faɗa tashi ka tafiyar ka uzurinka" miƙewa yayi tare da
zira hannu a aljihu sa sannan ya fice, bin bayan shi nayi da harara



"au ko a gaban nawa bazaki bari yi masa rashin kunyar ba, haba asmau wallahi
duk abinda kike yi Allah dai yana kallon ki" ƙara fashe mata nayi da kuka nan na
hau labarta mata duk zaman da muke yi da shi bata katse ni ba sannan sam bata nuna
alamar tausayawa ba ko wani abu


Sai da nagama tsab sannan tace min in share hawaye na, tas na goge fuskata ta, na
nutsa sannan ta kalle ni tace min


"Asma'u shawara ɗaya zan baki ko ki ƙi ko ki sa amma ɗaya ce ba ƙari, duk wannan
abun da kika ga sabit yana yi har yanzu be san meye so bane kawai dai yana bin
sahun ƙyal ƙyal banza ne


In kina son sanin ainihin waye sabit me sabit yake so kamata yayi ki zauna ki
karance shi ki karanci aban da yake so kafin ki fara judging ɗin sa


Har ga Allah ina sonki da sabit kuma duk wani abunda nasan zai ƙara ku
kusanta da shi shi nake miki amma na lura sam ke ba haka kike so ba kin fison
tafiya ko" ta tambaya da alamar tambaya


Gyaɗa mata kai nayi alamar ni na fison tafiyar
"to shike nan duk yadda kike so hakan za ai miki yanzu abinda da so da ke shine ki
kwantar da hankali sosai akan sabit duk abinda yake so kiyi masa sai a lkcn da ya
saba da ke da duk wani abu naki sai ki tsiri rama abinda yai miki tas ki rama kar
ki yadda kice zaki raga masa daga lkcn idan yaga abin ya mishi yawa sai kiga ya
sake ki salin alin ko ya kika ce"



Tsayawa nayi ina tunani shin anya kuwa wannan mafita ce ko kuma wani sabon salon
ƙara jawo sabit gare ni ne, ganin ban amsa ba ya sa ta miƙewa


"to bari in tafi tunda na baki shawara amma naga kamar bata miki ba"

Hannun ta na kamo sannan nace mata

"ba haka bane kawai dai ni bana son abinda zai sake haɗa ni ne da shi"


"to shike nan duk abinda yai miki ya tashi a banza kenan, ai in baki koyi rama
abinda ɗa namiji yai miki ba daga farko to ko kin ƙara auren ma ƙila abinda zaki
tarar kenan amma kin ga inkin saba ba abinda zai zame miki sabo"



Shiru nayi ina tunani to wai ramuwar dole ce na faɗa a zuciyata ni fa sam abinda
ya danganci sabit nr bana so


"kinga in shawara ta bata yi ba na yi gaba sai kine mi me baki shawara nan gaba"
ganin cewar in ta tafi shikenan a ina zan samu wanda zai haɗa ni da wanda yake son
irin na


Don haka dai na riƙe mata hannu tare da cewa

"na haƙura amma wallahi saboda ke" shafamin gefen fuska ta tayi sannan tace


"yauwa ƴar albarka" zama tayi ta dinga bani saƙwanni ta yadda zan kama sabit jinta
kawai nake yi amma abu guda banjin zan iya amma kasancewar bana son tace na ƙi jin
maganar ta yasa kawai sai gyaɗa mata kai nake yi kamar ina ji ta gama zancen ta
sannan tai min sallama ta fice nice har da rakata bakin ƙofa sannan mukai sallama


********************


Tun daga lckn na koma bana yi wa sabit musu duk abinda yake so ina mishi amma fa
babu batun sakin jiki kadaran de kadahan



Rannan da safe yana zaune akan dining table yana break fast sai ga call, yadda
naga naga ya ɓata fuskar sa sai na ɗauka ko wani wanda yake damun sa ne amma ga
mamaki na sai naji yace
"only ya dubai" ban san me tace masa nadai ji ya amsa mata da



"only ki yi zamanki ku gama siyayyar ku a nitse ni sam ba a takure nake ba am
taking really good care of myself don haka kar ki damu"


Shiru yayi inda ta ci gaba da mai masa da martani

"only ba komai ko wata ɗaya zaku ƙara is ok by mee, ni yanzu am really busy at d
office inna fita tun safe karfe 06 : 00am bana dawowa sai 12 :00 na dare don haka
am really busy gwanda kawai ki nutsu kiyi shopping ɗinki"


Wayaga zuƙi ta malle ina kitchen ina iya jiyo sa yana ta zankaɗawa matar sa
gidoga 🤣 wai office tun safe sai yamma mutumin da sai kusan 09 :00am yake fita kuma
duk inda 06 :00 tayi na yamma ya dawo amma shine yake shararowa matar sa wannan
sharhi kai gaskiya wasu mazan ma sai a slow da lamarin su



Ina jin sa ya gama lallashin ta akan kar ta dawo ko ta gama shopping ɗin ta zauna
ta huta, har da wani cewa ko kin gama ki zauna ki huta a can, wato ga banza ka samu
ko to wallahi sai na san yadda na samu number badiar na saka ta ta dawo don in samu
in huta



Sai da suka gama wayar sannan ya ajiye wayar ya ƙarasa cin abincin sa, ya na gama
wa ya kirani inzo in kwashe kayan



Sama ya hau inda ni kuma na fara kwashe kayan, har na zo wuce ta ta kusa tv set
ɗin falon sai na hango wayar tasan tana chargy da sauri na na je na ajiye kayan
sannan na zo na ɗauka na rubutawa badiar text


```only nayi missing ɗinki dana ce miki ki zauna wallahi am joking pls ki yi sauri
ki dawo as soon as possible i miss u a lot```


Nai mata sending ina shirin deleting naji foot steps ɗin sa don haka sai kawai na
kashe wayar na mayar na ajiye rigima ba uban wanda ta kashe barin ma rigimata da
sabit mun saba




Yana saukowa ya ɗauki wayar ya fice, farin ciki ne ya rufe nk Allah dai yasa
message ɗin ya shiga


Be daɗe da fita ba sai gashi ya dawo a fusace daga ganin sa nai kitchen a gujr na
ɗauko muciya, gadan gadan ya nufo ni fuskar nan tasa a murtike kamar an masa mutuwa


"wallahi idan ka ƙaraso kusa da ni sai na muƙa maka ita" tsayawa yayi ya kallo
muciyar da ke hannun sannan sai ya ja burki


"uban wa yace ki taɓa min wayata balle har ki min text"


"meye text" na tamyaba cike da renin sense

"baki ma san meye text ba, da kika ɗauka kikai wa badia text wai ina missing ɗin ta
ta dawo zaki ce baki san text ba"


"ni tunda nake ban taɓa riƙe waya ba tayaya za a yi in san yadda ake yin text" na
kuma bashi amsa


"to ni da waye a gidan da har akai wa badia text amma baki gani ba bayan anan na
ajiye wayar na hau sama kuma lkcn da na hau sama akai mata text ɗin"


"oho ni dai ban sani ba don ba taɓa riƙe wayar nayi ba balle in iya wani abu wai
shi text" duk wannan maganar da muke yi muciyata na ɗage daya matso kusa da ni in
muƙa masa


Kallo na ya tsaya yana yi tabbas da badan muciyar nan ba da tuni ya fara muguntar
tasa, amma babu halin hakan tunda yanzu am armed 🤺



Ƙwafa yayi sannan yace

"zaki gane kuren ki" a zuciyara nace oho dai nasan ta inda zaka rama kuma am
already immune to it, na riga na saba yanzu bana jin komai wani lkcn ma sai nishaɗi
🙈


Juyawa yayi ya fice inda na bi bayan sa da gwalo sam ban san zai waigo ba sai
gashi mun yi ido huɗu da shi ina masa, shan kunu nayi na ƙara ɗaga muciyata ƙwafa
ya kuma yi


"wallahi sai kin rena kanki" ya faɗa yana ficewa, ina jin shi yana waya da badia
inda yake cewa


"yanzu only kin riga kin yi booking ba za ku iya canceling flight ɗin ba ki ƙara
hutawa" ban san me tace masa ba na dai ji yana ce mata ok safe jorney



Ranar wuni nai ina murna badia zata dawo in huta da jarabar wannan jarababben
nata ta dawo can suje su ƙarata ni ma in samu in sakata in wala



Ina gama abinda nake yi na shiga part ɗin anty fannah na bata lbr ina ta dariya
ita ma dariyar ta taya ni sai da muka gama sannan tace
" bari in baki wani haɗi ki shaa, idan kika shaa badia tana dawo wa idan ya kwana
a ɗakin zai manta da ke saboda salanta mace yake"


Da murnata na ce mata tooo nice har da taya ta haɗa shi da zuma a ke sha sai
tsimi wanda ta haɗa tace nata ne shi sam ban sha shi ba haka kurum ina neman hanyar
gujewa sabit me zai kaini shan wani tsimi *ƙila ma na mmn fareeda ne sunan shi
maƙale mata*




Da yamma kuma ta haɗa min wani shayi mara daɗi wai in shanye na tambaya ta ko na
menene haɗe rai tayi tace min

"kin taɓa jin ance shayi yana maganin mata barin ma baƙi kawai ki sha" ɗaga
takashin kofin nayi nayi ɗaɗɗake shi sam ba daɗi


Sai farfesu da ta haɗa mana muka sha shima sam ba wani daɗi gare shi ba, anty
fannah a wannan lkcn ta iya girki amma wani lkcn in tai maka girki sai dai kawai
aci da haƙuri barin ma ace pepper soup ne sam baya daɗi wani spice take sakawa me
gari gari wai haka ake yi a garin su ni sam baya min daɗi


Tare mukai dinner da ita anan part ɗin nata kasancewar shima isma'il ɗin ana part
ɗin ta yake


Sai yamma lis sannan na tafi da guzurin abinci na, ina shiga toilet na faɗa nai
wanka na ɗauro alwalar sallah magariba



Yau gogan be dawo da wuri don har akai magariba sam banji ɗuriyar saba, sai can
kusan tara sannan naji shigowar sa



Ban bi ta kansa ba don komai na buƙata na tanadar masa, bashi ga shigo ɗakin nawa
ba sai ƙarfe 10 :30 na dare gashi ya hanani bacci indai br shigo ba haka na zauna
ina ta gyangyaɗi



Ranar munyi wani abu wai shi till dawn 🤣 daɗin abun i was enjoying myself all
along 💃🏼💃🏼💃🏼


A ɗakin ya ƙarasa baccin sa bayan ya tasa ƙeya ta toilet munyi wanka tare, Allah
sabit ɗin nan yana son ɓata min tarbiyya ta



Wajen ƙarfe shida ya fita ɗauko badia kamar sallah haka nake jin kaina, ko da ya
fita sai daya karta min warning ɗin kar badia ta sake ta dawo ban gama girki ba
sannan yace min
"idan kika sake naji wani abu daga gare ki zaki ga yadda zan miki" yana ficewa nai
tsalle tare da cewa


*FREEEEDOM* 💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼


********************



Yana tafe a mota yana tunani abinda asmau tai masa sam be ji daɗi ba, wannan
ƴar iskar yarinyar sam ban gama mission ɗina akan ta ba ta ruguza min budget ɗina
yanzu in badia ta dawo tayaya za ayi in samu sake wa da ita


Ga wani shegen abu a tattare da ita da sam mutum baya gajiya da ita, wani abun
da ke birgeshi da ita shine duk da taurin kanta amma yakan juyata son ranshi


Kamar kissing sam badia bata son kissing sai tace wai ƙazantar hakan take gani,
ita kuwa wannan sarkin taurin kan yaga har ta fara responding sannan wanka tare



Wannan no go area ne a wajen badia wankan ma a ɗakin shi sam bata yi balle yayi
joining ɗin ta sai ta tafi ɗakin ta ta saka key a toilet sannan take wanka


Amma asmau tuni ta saba da wanka da shi duk da dai kullum kamar bata so amma shi
hakan sam be dame shi ba


Sai kuma bacci tare wannan ma haram ne ga badia yana son yaga yana kwance matar
shi a jikin sa amma sam badia bata so wai bata son ya farka ya ganta ba makeup


Amma ita wannan sam makeup ɗin be dame ta ba ita dai tayi wanka ta saka turaren
ta me shegen tayar masa da hankali


Gaskiya tsakanin su akwai banbanci sosai amma matsalar asmau ɗaya ce baƙa ce shi
sam har yanzu bashi da taste akan baƙar mace balle har ace zata haifa masa baƙaƙen
ƴaƴa subhanalli ai da anyi yaƙi da shi ina shi ina baƙaƙen ƴaƴa


Ai dole ne ma ya ɗau mataki akan asmau don kar ta haihu shi sai yanzu ma ya kawo
maganar cikin ashe zata iya samun ciki gaskiya dole ne ya ɗau precaution akan asmau
haka kurum kar ta haɗa shi da baƙaƙen ƴaƴa ta cuce shi ya rasa yadda zai yi da su



Da wannan tunanin ya ƙarasa airport ɗin inda ya tarar jirgin nasu haɗ ya sauka,
sam ba kamar da ba yadda idan badia ta dawo yake rawar ƙafa yanzu kawai sai yaji
wani iri amma sai ya dake yai mata welcome kamar yadda yake mata adaa sannan suka
kama hanyar gida 🚕
[10/05 09:52] YAYA HAYAT: 🥦🥦🥦🥦🥦🥦🥦🥦🥦🥦
*A̺͆U̺͆R̺͆E̺͆N̺͆ B̺͆A̺͆U̺͆T̺͆A̺͆*

🍷🍽🥛


~(t̸h̸e̸ a̸m̸a̸z̸i̸n̸g̸ c̸o̸o̸k̸)~




🍳🍜🥘🍲🍛🍝🥗🌯🍛🍢🥠



ʙʏ ᴍᴍɴ ᴡᴀʟɪᴅ ᴀɴᴅ ᴡᴀʟɪᴅᴀ (ᴍʀs ᴀʟɪʏᴜ)




🤲🏻 *ALLAHUMMA BALIGNA RAMADAN BIL IMAN*🤲🏻




P⃗a⃗g⃗e⃗ 18🌹




Kafin ma su ƙaraso na gama komai na gyara gidan tsab, banji tsayuwar motar su ba
kasancewar parking lot ɗin yana can wajen gidan



Sallamar su kawai naji inda na tafi da gudu naje na rungume badia tare da cewa

"anty badia sannu da zuwa wallahi nayi bala'in murnar dawo warki" abin mamaki ya
bata inda take ta ƙoƙari yakice ni daga jikin ta


Bayan ta ɓanɓareni sai ta kai duban ta ga sabit

" *SD* yarinyar nan lfyr ta ƙalau kuwa" be kai ga amsa mata ba na ƙara ruƙunƙume ta


"wallahi anty badia ba komai kawai dai nai murnar dawowar kine" ina kallon sabit
yana ta doka min harara sai na share shi


"yanzu tunda kin dawo sai ki karɓi duty ɗin kula da mijinki in huta da........."
ban kai da ƙarasawa ba naji sabit ya toshe min baki tare da hankaɗa ni cikin falon
"wuce ki ba mutane wuri da shegen surutun ki faɗi ba a tambaye ki ba"


" *SD* wane duty ne kuma asmaun take magana na kula da kai"


Ɓata rai yayi sannan yace

"wa yake bani abinci in ba ita ba, ya yake kula da gidan duk ai itace take yi, muje
only na san kin gaji ne da wannan tafiyar da kika"



Jan hannunta yayi suka shige ni kuma na tsaya ina kallon wannan wawiyar tunda
kika ji nace duty ai sai ki harbo jirgin



Sai da suka jima sosai a sama sannan suka sauko kowanne su yai wanka ya canza
kaya a zuciyata nace tabbas me wuri ya zo me tabarma dole ya naɗe


Yanayin fuskar sabit sam be nuna wani alamar farin ciki ba ko wani abu,



ba kadaran kadahan dai kamar ba wani abun da ya shiga tsakanin su ko me yasa sam
ba haka yake yi ba in ya kwana a ɗakina da fara'ar sa da nishaɗin sa yake fitowa


Ko ma dai menene su suka sani sunfi kusa can ta matse musu ni dai na samu
freedom


Ranar da wuri na gama dinner naje na jera musu bayan sun gama na kwashi, wanka
naje nayi na samu na kwanta, nai juyi sosai akan gadon kamar ranar na fara kwanciya
akan gado



Wani lafiyayyan bacci ne yayi awan gaba da ni, ina cikin mafarkina me daɗi kawai
naji an ɗaka min duka


"bana ce miki kar ki kwanta banzo ba, maza wuce kije kiyi brush ki sake wanka kizo
ina jiranki"


" Kai mafarki nake yi koo" na faɗa, ranƙwashi naji a tsakiyar kaina


"wannan ma a mafarkin kika ji shi"

Kallon shi nayi sannan nace


"wallahi ko ka fitar min daga ɗaki ko in maka ihi ai yanzu matar ka ta dawo"
"Allah ya baki sa ar ihun baza ta jiba don na ɗura mata maganin bacci, wai zaki
tashi ki gyara jikin ki ko musu zaki zauna kina min"


Banni da bakin magana haka na miƙe na shige toilet ina cikin wankan ne ma sai
gashi tare muka yi kamar yadda yake so sannan ya nannaɗo ni a towel na fito kamar
yadda nake gani a littafi




ƙwiiiii wasa nake yi da ƙafa ta na tako ko ta kaina ma be biba, a ɗakin ya kwana,
nai mamakin da ko a jikin sa haka ya kwantar da ni a jikin sa har yayi bacci


Ko cikin baccin idan nai birgima na koma ƙarshen gadon sai ya jawo ni jikin sa mun
cigaba da baccin mu,


Da asubar fari ya bar ɗakin a zuciyata nace an dai ji kunya



********************


Tun daga lkcn ya tsiri min shigar dare amma ba kullum ba kwana bibbiyu zaku ga
ya shigo ya kwana in kwana biyu kuma ya zagayo ko ƙeyar sa bana gani


A yanzu ma fara sabawa da sabit sosai, amma duk wannan abun da ake yi badia bata
da masaniya


Rannan tafiya ta kama shi, ƙiri ƙiri na dinga nuna masa ina murnar tafiyar sa,
ranar da zai tafi da daddare ya shigo ɗakina


Muna kwance sai yace min

"naga alamar murnan tafiyar nan tawa kike ji ko, bakya ganin zakiyi kewa ta"


"ko kaɗan" na amsa masa, mintsini kawai naji wanda ya saka ni zabura


"ni ma ba zan yi missing ɗinki ba da daddare ne kawai zanyi kewar ki amma zan
kira badia musha hirar mu"


Ban tanka ba don nasan halin muguntar sa sai ya ƙara min wani salon muguntar tasan


Kashegari da safe sai gashi da sabuwar wayar sa ya kawo min sqm badia bata ji
daɗi ba wai meye na sai

Please Login or Register in order to submit comment