You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ɗinsa ya koya mata hankali



******************


Sai da na gama dinner tsab sannan na zuba aka raba aka kai wa kowa nashi sannan
na ɗauki na mummy domin kai mata


Ina shiga part ɗin ta tana zaune tana kallo nai sallama na jiye mata na tashi zan
fita kenan sai ta kira ni


"asmau idan kin gama abinda kike yi ki tattara kayanki a yau ki koma part ɗin mijin
ki da zama zaman naki a BQ ya ƙare, su ma ragowar ƴan uwan nakin na gaya musu daga
yau koya ya dinga girkin sa kin dena mijin ki yace ki koma"



Tsayawa nayi na saki baki kamar wata wawiya ina kallon ta me wannan yake nufi
kenan in koma ɓangaren sabit wulaƙanci ke nan sunfari sunfari zan dinga kwasa
gaskiya da sake bazan iya ba


"mummy amma me yasa zan koma kin............" bata bari na ƙarasa ba ta hau yi min
faɗa kamar zata ari baki, wai dama ni shegen taurin kai gare ni,


Wata macen ce mijinta ya gayyace ta ta koma ɓangaren ta a matsayin matar sa
kamar yadda kowacce mace take da matsayi amma ta ƙi kina nufin kin ta zama kenan a
matsayin cook ai dama wataran dolr ne ya nemi ki koma ki karɓi girki



Faɗa ta dinga min daga nan kuma ta hau faɗa min wai yadda mallaki zuciyar sabit
cikin ruwan sanyi, sannan da yadda zan dinga masa biyayya tare da yin duk abinda ya
sani



Duk wani faɗan ta ya ƙare ne akan yadda zan farantawa ɗan ta sabit sam bata damu
da halin da zan shiga ba ƙiri ƙiri na nuna mata bana ƙaunar komawa amma hakana sam
be gamsar da ita ba itadai in koma in farantawa ɗanta




Miƙewa nayi jikina a sanyaye na kama hanyar fita, sai naji mummy tana kiran me
aikin ta wai ta raka ni ta taya ni haɗa kayana sannan ta raka ni ɗakina

"ai ba a bar amarya ta tare ita kaɗai ba ba ɗan rakiya"


Wannan kalmar ta amarya tafi komai ƙona min rai lallai ma waya ga amarya


Tas matar nan tasa na haɗe kayana na kwashe su ta taimaka min kwasar su sai part
ɗin sabit abin haushi ma yana zaune a falon yana kallo



Wani takaici ne ya ziyarce ni danaga mun shigo ya wani taso har da karɓar jakar
hannuna na tare da yi mana welcome, ita kuma babar har wani washe baki take tana
cewa
"ga amarya nan na kawo maka ita Allah ya bada zaman lfy ya kawo ƙazantar ɗaki"
nuna mana ɗakin yayi


"ga ɗakin ta can sai ta shiga da kayan natan" tare muka shi da babar ni ko ƙala
bance masa sai da taga na shiga na ajiye kayan nawa sannan tai min sai da safe ta
fice


Kayana na fara gyarawa inda duk na jera su a kwabar da nagani a ɗakin sannan sai
kayan kwalliyata waɗanda na jera su a kan dreesing mirrow



Sai dana ga na gama gyaran sannan na shiga toilet nai wanka na ɗauro alwala,
sallah na gabatar ta ishsha sannan na kwanta



Ina cikin addua naji an buɗe ƙofar ɗakin, gabana ne ya yanke ya faɗi, ko da dai
fitilar ɗakin a kashe take amma ai nasan sabit ne


Da sauri na miƙe na nemi wani zani da ke kusa da don in ɗaura, ban kai ga ɗauka
ba naga hasken pitilar ɗakin ta kauraye ɗakin ya ɗau haske



Ga wata ƴar mitsitsiyar rigar bacci da ke jiki na, saurin lalubar zanin nayi
sannan ɓata rai tare da ce masa

"me ya kawo ka"


"zuwa nayi in karɓi haƙƙin ta ko ta ƙarfi ko ta tsiya na ga alamar innai sanya sai
a kai wa wani abanza a wofi" gaba na ne ya yanke ya faɗi amma sai na dake don kar
yaga ma tsorata ya rena min wayo



Matsowa ya fara yi kusa dani gabana yana ƙara faɗuwa

"abinda kike burin kaiwa abdul ne nake son ruguza wa, tunda yanzu halak ɗina ne me
zai hana in mori kayana tun kafin a kai wa wani banza, gwanda in karɓi kayana da
hujja" fara matsawa nayi baya kashe fitilar yayi sai ɗakin ya ɗau duhu wanda hakan
yasa na kasa gane a ina yake,



Haƙuri na fara bashi na don Allah ya ƙyale ni wallahi wasa nake masa, jinshi nayi
kusa da ni wannan ya ƙara firgita ni


Ganin bashi da niyyar ƙyale ni yasa ni ma na fara kokawa da shi wallahi bazan
bari yayi abinda yaga dama dani ba ai nia ina da ƙarfi
********************

Wayyo Allah sabit ya cuce ya raba ni da budurcina ba lallami ba daɗin baki ba
komai sai azaba da nuna ƙarfi in short zan iya cewa raping ɗina ma yayi


Kuma abun takaici yana gamawa yayi wulli da ni sannan ya fice bayan rashin
mutuncin da ɗiban albarka daya min, ina kwance nai rigingine ina ta kuka ba abinda
nake ji sai tsabar raɗaɗi


Wayyo ni asmau wannan wace irin rayuwa ce mijina ya same ni budurwa sannan yai min
wannan aika aikar amma sam a lamarin sa ba tausayawa wayyo sai yaushe wai zan samu
me sona ne na gaskiya gashi abinda nake ta tattalin sa ina alfahari da shi yanzu
babu kuma a wulaƙance ya ba wani daraja ko nuna mutunci ko wani abu gaskiya sabit
ya gama cutata har abada




*menu of d day*


*fatan doya, meat balls and mixed fruit juice*

*fatan doya*

```ingredients```


-doya
-wake
-attaruhu
-albasa
-kifi
-salt
-sugar
-mai



*method*

1) ki zuba mai a tukunya da albasa idan yayi zafi sai ki zuba jajjagen ki na
attaruhu da albasa

2) idan ya sayu sai ki zuba ruwa da maggi da salt daga nan sai ki bar shi ya tafasa
idan ya tafasa sai ki wanke waken ki ki zuba sannan ki rufe ki barshi ya dahu


3) ki fere doyar ki sannan, sai kin tabbatar da waken ya dahu sannan sai ki zuba
doyar ki zuba sugar ki ƙara albasa sannan ki dagargaza soyayyan kifi a ciki ki rufe
har dahu idan ya ɗauko dahuwa a rage masa wuta
*Meat balls*

```ingredients```


-nama
-kwai
-garin bushashen burodi
-maggi
-albasa
-attaruhu
-mai


*method*

1) ki dafa naman ki da albasa maggi, tafarnuwa idan ya dahu sai ki sauke sannan sai
ki daka


2) bayan ya daku sai ki fasa masa kwai ɗaya sannan sai ki zuba daddakekken attaruhu
da albasa da maggi in yana buƙata ki zuba garin burodi ki ɗaure shi sannan sai ki
fara dunƙule wa kamar ƙwallo


3) ki fasa ƙwai a bowl daban sannan ki kaɗa shi, ki ɗora mai a wuta idan yayi zafi
sai a ɗauko ƙwallon naman nan a saka shi a cikin garin burodi a jujjuya sannan a
tsoma shi a kwai daga nan sai kasko a soya idan yayi brown sai a sauke



*fruit salad*


```ingredients```

Seasonal fruits


*method*

1) a samu duk fruit ɗin da kike son amfani da shi amma wanda yake bozo ki wanke ki
fere sannan a yanka shi sannan a markaɗa sai a tace a zuba sugar a saka a ƙanƙara a
sha



*BON APPETIT*


*ASMA'UN SABIT*
[10/05 09:51] YAYA HAYAT: 🥦🥦🥦🥦🥦🥦🥦🥦🥦🥦

*A̺͆U̺͆R̺͆E̺͆N̺͆ B̺͆A̺͆U̺͆T̺͆A̺͆*

🍷🍽🥛
~(t̸h̸e̸ a̸m̸a̸z̸i̸n̸g̸ c̸o̸o̸k̸)~




🍳🍜🥘🍲🍛🍝🥗🌯🍛🍢🥠



ʙʏ ᴍᴍɴ ᴡᴀʟɪᴅ ᴀɴᴅ ᴡᴀʟɪᴅᴀ (ᴍʀs ᴀʟɪʏᴜ)




*A sakamakon ramadan dake matsowa sannan gashi ina fatan kammala littafin kafin
lkcn in shaa Allah, nake so in cire menu ɗin da nake kawo wa sannan in ƙaɗa yawan
read more, in shaa Allah kafin ramadan na kammala, sannan in shaa Allah zaku dinga
samu 2pages each day saboda ao sauri a gama*



```masu comment ina gani ina jin daɗi da masu miƙo min addua Allah ya amsa mana
baki ɗaya ya kuma biya mana buƙatun mu gabaɗaya```




*ALLAHUMMA BALLIGNA RAMADAN BIL IMAN*




P⃗a⃗g⃗e⃗ 16🌹




Ina kwance kamar wata matattaciya can dai dana ga ba sarki sai Allah sai na miƙe na
shiga toilet na samu na ɗan gyara jikina na fito na kwanta


Bacci ne yake son kwashe ni amma kuma sam bana jin ɗadin yanayin da nake ciki
kyanta ace ina da pain killer dana shaa



To cikin ikon Allah a hankali bacci ya soma kwasata kamar a mafarki naji ana
yaye min mayafin dana rufa da shi bude idona nayi a hankali


Kasancewar da duhu a ɗakin yasa na kasa gane wane amma kuma kamar ƙamshin turaren
sabit yake
Gabana ne ya ƙara faɗuwa kar dai sabit ne ya kuma dawo wa


"sabit don Allah kaji tsoron Allah ka ƙyale ni wallahi bana jin daɗi"


"da kina tsoron Allahn zaki dinga mu'amala da wani gardi da aure na akan ki, ai na
faɗa maki sai kin gane kurenki"


"wallahi wasa nake maka"


"ni sa an wasan ki ne, kinsan a matsayin baiwa na ɗauke ki amma kike wasa da
ubangidan ki, to ki sani baki da wani matsayi har yanzu a wajena daya wuce na
baiwata wacce na siya don haka duk yadda naso yi da ke haka zanyi baki da wani
zaɓi, ko an gaya miki ana wasa da ni ne, hankalina kike son jawowa gare ki ko, to
albishinki kin samu amma sai kin rena kanki"


Fuzge zanin jikin nawa yayi yai wulli da shi sannan ya hankaɗa ni, azabar da
nake ji da ce ta kuma ƙaruwa inda na saki wani kuka me ciwo amma sai yace


"ki buɗe bakin ki kiyi da hujja ba me ceton ki"


Banni da ƙarfin yin kokawa da shi don haka sai kawai na zuba wa sarautar Allah
ido na miƙa wuya in ma kashe ni zaiyi a daren yau shike nan na ma huta



Be ce min ƙala ba sannan be bi ta kaina ba yana gamawa ya fice hannuna ma
kasa ɗagawa nayi balle in motsa ban da kuka ba abinda nake yi ga raɗaɗi da azaba
kamar ana yankani da reza



Kafin meye wannan zazzaɓi ya rufe ni ruf zanin gadon na ɗan jawo na rufe jikina
da shi ina ta karkarwa a haka har wani wahallalen bacci yai gaba da ni




Ina cikin bacci naji an sheƙa min ruwan sanyi akai na, da sauri na farka na
buɗe ido na ɗan halak ɗin ne yana tsaye fuskar sa a murtuke yana ta kallona


"bana son ƙazanta, ina da rules don haka dole u have to abide by it, har ƙarfe
06:30am amma baki tashi ba balle kiyi wanka in ina da buƙata da safen nan are u
expecting me in doshe ki a haka kina wannan yanayi oyaa maza go and wash up kizo
ina jiranki a ɗakina"



Gabana ne ya kuma faɗuwa wayyo Allah yau da wane bunsuru Allah ya haɗa ni, me
nayi haka da sabit yake min wannan wulaƙancin na tashi zan miƙe naji jiri na ɗauka
na ga jikina nawa da zazzaɓi sosai ga kuma azaba wallahi duk abinda za a yi ayau
bazan kuma barin wannan mara imanin ƙara kusantata ba



A hankali na miƙe ina tafiya a sanɗa sanɗa har naje na buɗe ƙofar parlon na mu
na kama hanyar part ɗin isma'il gurin anty fannah gwanda in gudu daya kashe yanzu a
halin da nake ciki in ya kuma kusantata ai sai dai wata ba ni ba


********************



Yana ta window ɗin ɗakin sa ya hango ta tana nufar part ɗin isma'il tsab ya san
wajen fannah zata, wani haushin ta ya ƙara ƙule shi lallai ma yarinyar nan nufin ta
bata daddara ba ke nan



Lallai wannan tabbas ne sai ya ƙara hukuntata tunda ta zama wacce bata da sirri
sai ya sa gane shayi ruwa ne, ko da yake gwanda ma taje wajen fannar don ita fannar
ta gano cewar asmaun yanzu ba budurwa bace ko ta faɗawa ɗan iskan yaron nan da ya
liƙe mata



Lallai ma kowane wannan abdul ɗin lallai ma ya rena shi matar sa wai ace wani ɗan
iska yana shirin raba su ko be kula ta ba be sata a cikin lissafin sa ba ai matar
sa ce mallakar sa don haka dole ta yi haƙuri da shi


Amma ƴar iskar yarinyar nan wai har da wani cewa lkc suke jira su kasance tare,
lallai ma asmaun nan, shi bama wannan ba wani irin abu ne a tattare da yarinyar
wanda sam ko kaɗan badia batta da shi



Shi a rayuwar su da badia sai su shafe sati ba abinda ya shiga tsakanin su amma
ita kuma sau biyu a dare ɗaya kuma duk da haka jin shi yake yi kamar a wuni anayi



Lallai wannan yarinyar daban take, ita iya girki gyara da komai da komai matsalar
ta ɗaya baƙa ce, duk da dai ta sha gyara amma shi har yanzu bashi da ra'ayin baƙar
mace


Daga dukkan alamu sha'awace take jan shi zuwa yarinyar nan daya kau da ita zan yi
disposing yarinyar fatan shi ma kafin badia ta dawo ya kau da duk wata sha'awar sa
akan ta kije ki huta maa haɗu da daddare ya faɗa yana rufe window tare da faɗawa
toilet don yin wanka



*******************


A ƙofar part ɗin fannah ta fara knocking ta ɗan jima kafin anty fannah ta zo ta
buɗe ƙofar cike da mamakin wa ye yake mata wannan knocking ɗin da sassafe
Ganin asmau a cikin halinda take ya saka ta yi salati sannan ta ruƙo hannun
asmaun wanda yai zafi rau da shi


"me ya same ki" ta faɗa ta ƙoƙarin zaunar da ita akan kujera, cikin kuka asmaun ta
amsa

"sabit ne ya........." anty fannah bata bari ta ƙarasa ba ta toshe mata baki


"mara tarbiyya ce ke fallasa abinda ya wakana tsakanin ta da mijinta, amma me ya sa
har ya kai ga haka, ince dai gardama kikai masa don nasan ki da taurin kai barin in
haɗa miki ruwan wanka ki gasa jikin ki" ta faɗa tana shige ɗakin ta don haɗa ruwa



Ajiyar zuciya asmaun tayi tare da ɗan kwanciya a kan sofa ɗin tana ɗan maida
numfashi kaɗan kaɗan

Fannah bata daɗe ba sai gata ta dawo,

"tashi muje na haɗa miki ruwan ki samu kiyi wanka ko kya ji daɗin jikin ki" miƙewa
nayi ina tafiya da ƙyar tana bina abaya tana kallon yadda nake tafiya sai tace


"wai garin ƙaƙa akai haka asmau kokawa kukayi yai miki haka, waya faɗa miki anawa
namiji musu ne a gado ai kawai daya doso ki ko kibi yarima ku sha kiɗa ko ki sakar
masa linzami yayi yadda yake so


Gaskiya baki kyauta ba shima sabit ɗin har da shi wannan abu sai kace be san
yadda abin yake ba, kar ki kuma yi masa gardama ki zubawa sarautar Allah ido
wallahi ko ba daɗe ko ba jima sai sabit ya durƙusa miki ai ba ƙaramin haɗi kika sha
a garin mu ba


Laƙani ne wanda duk ya kuskura ya fara ɗanɗana wa to shikenan shi kuma da haƙura
da mace sai dai wani ba shi ba"




Allah ma ya sauwaƙe min wai ni da sabit har abada mutumin da ko a ƙafa aka daura
min sai na tsinke na gudu balle wai ace na zauna amatsayin matar sa



Muka ƙarasa toilet ɗin ta cika bath da ruwan zafi sai wani ƙamshi yake tashi na
misk


"Maza shiga ki gasa jikin ki kuma ki tabbatar kin daɗe sosai a ruwan don ya ratsa
ki sosai amma kafin ki shiga ki fara yin wanka don kar dauɗar ƙafar ki ta ɓata
ruwa" tana gama faɗa ta fita
Wanka na soma yi, sai yanzu ma naji yadda na fulani na suke ashe suma sun sha
massage dai zafi suke min


A hankali na wanke jikin nawa sannan na shiga bath ɗin, zama na keda wuya wani
raɗaɗi da azaba daya shige ni ban san lkcn da ƙwalla ƙara ba sannan na miƙe da
sauri



Muryar anty fannah naji


"kar ki sake ki fito yana miki zafin haka zaki shiga a hakan ne zaki warke in baki
gasa kanki ba baza ki taɓa warke wa ba kuma sabit ba zai daina kawo miki ziyara ba
kema kin sani haka kawai ki lalace a banza maza ki shiga ki gyara kanki in ba haka
ba in shigo in miki da kaina"




Ƙara shiga nayi ina kuka kamar ana tsaga min wurin haka nake ji, dama haka mata
suke ji ko kuma ni kaɗaice don na haɗu da mara tausayi
\

Wallahi sabit zai gane bashida wayo ni da part ɗin sa hayhata hayhata, sai da
ruwan ya ɗan fara sararawa sannan na fara jin daɗin jikina



Na daɗe sosai a toilet ɗin sannan na fito inda na tarar da anty fannah ta haɗa
min tea me kauri sai pepper soup



Na zauna na karya sannan na sha magani daga nan sai bacci,



*******************


Abin ya ba fannah mamaki yadda sabit yai wa asma'u aika aikar nan amma sam be bi
ta kanta ba gaskiya be kyauta ba duk abinda asmaun tai masa tai ai sai ya ɗauka duk
a cikin yarinta ne



Ɗaukar wayar ta tayi ta kira shi ringing ɗaya ya ɗauka, yana ɗaga wayar yace


"yayata ina patient ɗin taki take" wannan maganar ta bawa fannah haushi


"ka damu da ita ne da ka damu da ita da ba kai da kanka zakai jinyar ba"


"wallahi babu yadda banyi da ita ba akan ta bari in gasa ta amma ta ƙi wai kunya
take ji ita wurinki zata zo shine nace to ta tafi nasan zata sha gyara fiye da
nawa"


"au ai na ɗauka ƙyale ta kayi tayi ta kanta tunda kai ka gama biyan buƙatunka"


"haba yayata ni na isa ƙanwar taki ai ƴar baiwa ce, ni na isa in wulaƙanta ƴar
baiwa kawai dai a kular min da ita zuwa dare inna dawo zan zo in ɗauke ta" ya faɗa
cike da nishaɗi


"a a ba sai ma kazo ba tana farkawa anji ma zan makda ita ɗakin ta saboda ayi
shirin tarar ango, amma don Allah sabit a dinga saurara mata"


"ba komai yayata yadda kika ce ɗin hakan za ayi" sukai sallama


Sabit wani daɗi ne yaka ƙara shigar zuciyar sa ganin yadda asmaun zata dawo da
kanta ba tare da yaje ya bada kansa ba don shi yanzu zuwa ma wai ya dawo da asmau
wani tashin hankali ne a wajen sa in shaa Allah kafin badia ta dawo duk wani daya
ji a game da ita ya kau amma kuma anya zai iya 🤔 shine abinda yake tambayar kansa



Ba komai ko bazai iya ba sai kawai ya mai da ita standby duk lkcn da badiar tayi
balaguro ga standby ɗin sa always available murmushin mugunta yayi daya tuno da
gurasar da zai tarar yau inya koma gida


Lallai kam ya yadda da aka ce ko wacce mace da baiwar da akayi mata wata Allah ya
bata kyau wata kuma Allah ya bata wani abun to amma ita asmaun matsalar sa da ita
shine baƙin ta duk da dai ya ragu yanzu ta koma chocolate amma shi gaskiya har
yanzu taste ɗin sa na farar mace be canza ba


*******************



Sai bayan azahar sannan ta farka ras taji ta kamar ba abinda ya faru da ita, abinci
taci sannan anty fannah ta kuma bata wani papper soup ta shaa sqm bashi da daɗi ga
wani uban gari a cikil amma haka ta sha


Bayan ta gama kuma anty fannah ta kuma kawo mata nono da wani garin magani a
ciki


"wai anty duk wannan abun da nake sha na menene" na tambaya don wallahi inda irin
maganin matan da naji ana faɗa ne wai don ya ƙarawa mace taste bazan sha ba taste
ɗin dana wofi sabit ɗin zan wa taste Allqh ya sauwaƙe mi



"Maganine maza ki shanye" ta amsa min


"maganin menene ba dai maganin matan nan bane ba kooo" na tambaye ta fuskata a
ɓace, kallon yadda na ɓata rai tayi sai ta ƙyalƙyale da dariya wanda ni kuma hakan
ya sani kyakkyaɓe fuskar kamar zanyi kuka


"wallahi anti indai shine bazan sha ba mutumin nan so yake yi ya kashe ni kina gani
fa abinda yai min amma wai ki ƙara ɗura min abinda zai sa shi ya kuma kusantata
wallahi ban yadda ba ni da shi hayhata hayhata" hawaye ne shar shar shar suka dinga
shatata a fuska ta


"to kuma meye na kukan ce miki nayi shine, maganine fa da zai sa ki warke da wuri,
kuma kika sha wannan maganin idan sabit ya kusance ki sau ɗaya bazai kuma ba saboda
lalata mace yake yi" ta faɗa fuskar ta ba alamar wasa


Ɗauka nayi na kwankwaɗe tas har da lashe cup ɗin sannan na sha ruwa


Rigima ce sabuwa ta faru tsakanin mu da anty fannah lkcn da ta nemi in koma ɗakina


Kuka na saka nace mata wallahi bazan koma ba, kashe ni zeni yi, tsayawa tayi tana
kallo na ina kuka,


"me kenan kike nufi da bazaki koma ɗakin ki ba, a nan zaki zauna in kai nawa mijin
ina"


"ni de gaskiya anti bazan koma wallahi kashe ni zeyi yace sai na gane kurena,
wallahi bazan koma ba"


Zama tayi kusa da ni tare da riƙe min hannuna tana lallashi na sai da na ɗan
tsagaita kukan nawa sannan tace min


"haba asmau sai da nace miki in baki koma wajen sabit ba bazai taɓa ƙyale ki ba,
wannan maganin da kika sha shine zai kore miki sabit, yanzu in baki koma ba wallahi
sai kin rena kanki gwanda salin alin ki koma tunda ɗumi ɗumin maganin ai miki aiki
kafin ya salance"



Jikina ne yayi sanyi wato sai dai na koma sannan sabit zai ƙyale ni, gabaɗaya ni
fuskar sabit ma bana son gani ballr wani abu ya shiga tsakanin mu amma wai yanzu
ana cewa in koma ni ma'u naga ta kaina



Da wayon ta da dabara ta sakani a gaba muka koma, bata bar part ɗin namun ba sai
da mukai girki tare muka gyara sannan tasa ni yin wanka na shirya cikin wani
english wears masu jikin zebra


Rigar armless ce amma tana da tsayi don har ƙasa ta kaimin sai dai ta ɗame ni
sosai, ni wallahi duk kunya ma nake ji wai sabit ya zo ya ganni a haka ai sai ya
ɗauka ko dan shi nayi
06 :00pm dai dai ya shigo lkcn muna zaune a falo muna hira, kallo ɗaya ya min ya
ɗauke kansa sannan ya koma kan antƴ fannah yace mata


"ashe kuna nan na ɗauka a wajen ki zan same ku"

"ko ɗaya tun ɗazu muka dawo gashi har munyi girki mun gyara ko'ina ma"


"lallai komai yayi kyau bari inje in wanka sai in sauko koo" ya faɗa yana shige
don hawa sama


"tashi ki bishi mana" inji anty fannah ɓata fuska ta nayi kamar ba zani ba, sai da
naga ta haɗe girar sama data ƙasa sannan na tashi



Saman na hau da sanɗa sai kace me shirin shiga ɗaki yin sata, a hankali na buɗe
ƙofar ɗakin nasa wacce ƴar iskar ƙofar ta yi ƙara ƙiiiiiiiiiiiiiii



Yana tsaye a gaban fridge ɗin sa daga gani ruwa yake sha juyowa yayi fuskar nan
tashi ba annuri

"me ya kawo ki ɗak..........." ban bari ma ya ƙarasa ba na juya tare da doka masa
ƙofar ɗakin don yasan baya gabana



Ina sauko wa na tarar da anty fannah bata falon don haka saina jera mishi
Abincin shi, sannan na wuce ɗakina don naji an fara kiran sallah magariba



Ban fito falon ba sai 09 :30pm lkcn na san ya gama cin abinci na zo na kwashe
kayan, yana falon a zaune yana kallo ben ce masa ba shima haka,


Sai da na gama komai sannan na koma ɗakin, lalubar mukullun ɗakin nayi na rufe ƙofa
sannan na nemi jeans na saka tare da wata doguwar riga ƙirar morocco irin masu
nauyin nan na maka ta sannan nai addua ana kwantaa



Ina cikin bacci naji kamar ana yanka min kayan jikina, farkawa nayi inda mukai
ido huɗu da sabit da kuma scissors ⚔ a hannun sa


A firgice na miƙe inda yaga ya doso ni da scissors kamar wanda zai chaka min,
hankalina a tashe na ce masa


"don Allah bari incire kayan"
Tsaywa nayi wanda ni kuma jiki na ɓark na cire kayan nawa ina cewa kayi ka gama
daga yau dai an bar wajen


********************



Duk yadda nake tunanin sabit zai ƙyale ni ba haka na gani ba sai ma wani ƙara
liƙe min yake yi kamar chewing gum abinda ya fi ƙona min rak da shi shine
wulaƙancin da yakr min kamar ba ƴar adam ba



Kullum cikin moriyata yake ba dare ba rana amma sam kamar wanda

Please Login or Register in order to submit comment