You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Downloaded From https://tknovels.com.ng ’žBABY ZUMAH

MALLAKAR

MARYAM MUHAMMAD SAHEEBAH

_Page 21&22_

BISMILLAHI RAHMANIR RAHIM

"Koda ya isa police station d'in, sai da ya kusan 14 minutes kafin ya fito daga cikin motan don sai da ya tsaya yai ma Jamcy transfer kud'i."

"Jamcy tana zaune tana shafa cream masu k'amshi a jikinta ta ji alert ya shigo wayarta da sauri ta duba don tasan Areef ne, 5 million naira ta gani, da sauri ta mik'e tsaye sai da tak'ara mirje idonta ta tambatar da haka idonta ke gane mata ko gizo ne yake mata, aikon haka ta gani da gaske ne, wani ihun dad'i ta saki ta fad'a kan bed cike da murna, ta danna ma k'awayar Aysha Babe kira jikinta har rawa ya keyi."

A hankali ya fara takunshi na k'atsaita zuwa cikin police station d'in.

Yana shiga ciki akafara gaidashi cikin girma-mawa don sun sanshi daman ko amsawa bai yi ba sai k'ara had'e fuska ya keyi.

"D.P.O yasa a d'auko mishi kujera don ya zauna jikinshi sai bari ya keyi yana yashe baki kamar wawa, Areef ya girgiza kai cikin k'asaita ya ce ""Ta na Ina ne""?"

"D.P.O yasan Nadrah yake nufi, ya sa d'aya daga cikin police d'in ya kaishi inda Nadrah take, gaba ya yi shi kuma Areef ya bishi a baya har zuwa cell d'in da take, ga zarnin fitsari da wari daya fara dukan hancinshi dake tashi a wuri."

"Dan sandan ne ya bud'e mishi k'ofan cell d'in, Areef ya shiga ciki, ganinta ya yi kwance sai rawan sanyi ta keyi a hankali ya k'arisa kusa da ita ya duk'a a gabanta sannan yasa hannu ya ja gashinta baya da ya rufe mata fuskanta shatin duka ya ganin kwance a fuskanta kallon jikinta ya yi da sauri yaga jikinta duk bushashen jini ne gashi duk ya kun bura alaman dukan, don baima lura da shaidan dukan ba sai yanzun,"

"Cikin b'acin rai ya kalli police d'in ya ce ""Wa ya ce kuyi mata irin wannan dukan?, Police d'in ya ce ""Emm daman madam ce ta ce ai mata dukan da sai ta kasa motsi."

"Areef ya ce ""Kuma ku kayi saboda baku da hankali, inda ta mutu fah ko wani abu yasa meta fah ya za kuyi da ita""? Shiru ya yi yana zare idanuwa kamar tsohon maye, Areef hannu yasa ya d'agota zuwa jikinshi ya rungumota jikinshi wani sanyi ne ya ratsa zuciyarshi wanda bai tab'a jiba game da mace, Nadrah da sauri ta k'ank'ameshi ta fara kuka k'asa k'asa ta ce ""Yasir pls ka kaini a sibiti zasu kashe ni wllh bazan iya zaman nan ba pls Yasir ka fitar dani anan wurin cikin jikina zafi yake min wllh muga"

"yene kuma ba abinda nai musu wllh"", Areef kuwan jin suna wani k'ato a bakinta ne take yaji wani abu ya daki zuciyarshi batare da sani dalili ba, ya mutse fuska ya yi sannan ya d'auketa cak ya fito da ita daga cell d'in, sai hararan y'an sandan ya keyi, koda ya k'ariso kusa da inda su D.P.O yake ko kallon inda suke bai yiba shikuma sai magana ya ke mishi."

"A haka ya fito daga police station d'in, inda yai parking motanshi ya nufa ya bud'e murfin motanshi da hannu daya ya sata a ciki ya rufe, sannan ya koma gaba ya bud'e ya shiga yaja motan da k'arfi yabar haraban police station d'in. mutane suka bishi da kallo gudun da ya keyi."

"Mommah da Nafisa da Maman Shahid tunda sassafe suka shirya suka taho police station d'in, koda sukazo aka hanasu shiga ciki, da suka matsa sai sun shiga ciki d'aya daga cikin police d'in ne baya son sun san cewa Areef ne ya tafi da ita don su kansu basu san inda zai kaita ba balle asan a binyi , ya ce ai wani yazo ya tafi da ita yai belling ta tun d'azun, Mommah cikin rud'ani ta fashe da kuka ta ce ""Kamarya wani yazo yai belling ta bayan jiya nan muka bar d'iyar mu yanzun kuce wani yau yayi bellingnta, wayeshi."

"Ya ce ""To ai kune kukai belling ta yanzun kuma kuce mana bakusan da anyi belling taba to wllh ku bar wurinan tun wuri tun kafin mutara muka jama'a Kun siyar da yarinyarku yanzun kuma kuce bakusan da zance ba, taya zaku zo kuyi belling ta amman kuce ba ku kukayi ba, ce mana ya yi yayanta ne shi yazo belling ta ne mu kuma muka ba da ita, kuje can ku nemeta tunda son kud'i yasa kun siyar da ita""."

"Mommah zubewa ta yi a k'asa a wurin ta fashe da kuka tana wllh saikun fito min da d'iyata ba wanda muka turo yai belling jiya ba yadda ba muyi da kuba akan kubamu belling ai hanawa ku kayi, yanzun kuzo kuce min yayanta ya yi belling y'ata bata yaya itace babba a wurina wllh ku fito min da yarinyata karkuce min kunsiyar da d'iyata duk mugunta da kukai mata bai isheku ba, ku biyani Nadra na saikun nemomin ita duk inda kuka kaita wllh mugaye kawai azalumai y'ata ba abinda tai muka kukazo har gida kuka tafi da ita saboda son zuciya"", kuka take sosai abin tausayi Nafisa kukan ta keyi itama tana kiran sunan Anty Nadrah kina Ina ne don Allah""? Maman Shahid kuwan gaba d'aya kanta ya kulle tama rasa abinyi don abin akwai rud'ani a ciki."

"Lallashin Momma da Nafisa ta farayi ga mutane sun fara taruwa a wurin, Dan sandan ne ganin mutane suna taruwa harda masu video ne ya fara d'aga murya yana cewa ""Nace kutashi kubar wurin nan saboda son kud'inku kun siyar da yarinyar ku shine zakuzo ku wani wa yince da cewa ai baku kukai belling ta, to uban wa kuka ije da zaiyi belling ta."

"Mutane kuwan take suka fara ihu suna zagin su Mommah da tsine musu, wasu matasa ne suka fara jifansu da duwatsuna, da sauri Nafisa ta kare Mommah suna jifanta har suna samin Maman Shahid a goshinta, sai jini ya keyi, Dan sandan ganin abin ya fara yawa da kyer ya dakatar dasu da jifan ganin haka Maman Shahid ta jasu da sauri suka bar police station d'in."

********

Areef kuwa direct gidanshi dake Dala road ya nufa da ita.

"Yana isa yai horn gate man ya bud'e mishi gate din ya shiga ciki sannan yai parking motanshi a parking space, ya fito ya bud'e murfin baya yasa hannu ya d'aukota cak zuwa k'atan Parlornshi Nadrah gaba d'aya batasan ma wake tare da itaba don a iya tunaninta Yasir ne kawai zai mata haka ga azaban da ta keji a jikinta gashi tana son ihu ko zata samu sassauci amman baza ta iya ba saboda azaban da ta keji a cikin jikinta."

"Cikin bedroom d'inshi ya wuce da ita ya kwantar da ita a k'aton gadonshi, ya zame hannunshi zai tafi da sauri Nadrah takama hannunshi murya k'asa k'asa ta ce ""Please Yasir ka kaini asibiti wllh jikina ciwo ya kemin sosai"", Areef tunani yayi ya ce ""Wai wannan ya take had'ani da wani banzan saurayinta ne, kodai Yasir d'ina ne take magana""? Da sauri ya girgiza kai ya ce ""No impossible nasan Yasir d'ina ba abinda da zaiyi da wannan y'ar matsiyatar yarinyar kucaka da itama mara class, da sauri ya fisge hannunshi anata yabar mata bedroom din Nadrah kuka tasaki don ita kad'ai tasan azaban da ta keji, a jikinta ga zazzab'i mai zafi daya addabeta."

"Areef Parlorn ya koma ya zauna sannan ya lalibi wayarsa ya kira Dr. Anwar family Dr. tansu ne koda ya d'auka yai mishi bayanin komai kuma ya gargad'eshi da kar ya sanar wa kowa akan wannan zance sirri ne tsakaninsu, sannan ya kashe wayar akan sai yazo d'in, ya jin ginar d'akanshi a jikin kujeran ya lumshe ido da mamaki yaji abu na zillo a wandonshi dubawa yayi yaga banananshi ce ta fara zillo a wandonshi."

"Da sauri ya rutse ido yana matse k'afafunshi gaba d'aya wani jarabar sha'awarta ne ke taso mishi, shidai yasan yadda baya son kazanta, amman ga mamakinshi duk da yaganta jikinta sai a hankali ga warin cell d'in da ta keyi amman hakan baisa yaji k'yamanta ba, da har ya d'aure da sha'awarta dake taso mishi, a zuciyarshi ya ce ""Wannan wani irin jarabane wannan yarinyar zata kashe ni wllh."

"Lumshe ido ya yi yasa hannu yana shafa banananshi ko zai samu relief amman gaba d'aya suranta ke mishi yawo a idonshi, sai yanzun ma yake iya tuna girman hips d'inta lokacin da ya d'aukota a mota, yafi minti 5 a haka ko zai samu sauk'in abinda ke damunshi don yasan a halin da take ciki bazai iya yin mata komai ba k'ara lumshe idonshi yayi sosai yana sauke nishin a hankali burin shi kawai ya ganta a jikinta ko zai samu sauk'in jarabar sha'awarta, dake addabanshi."

"Sai da yakai minti 10 a haka amman kamar kara zuba mishi wutar sha'awarta a keyi, da sauri ya mik'e ya nufa hanyar bedroom d'in da take don harga Allah yakasa controlling kanshi akanta don ji ya keyi idan har bai samu abinda yake so ba a gareta bazai iya samun kwanciyar hankali ba da natsuwa."

"Shiga bedroom d'in ya yi a hankali ya k'arisa kusa da ita, Nadrah kuwan wani wahalallen bacci ne ya kwasheta, k'are ma jikinta kallo ya farayi daga k'aramin face d'inta harzuwa santala santala cinyoyinta da dogayen k'afafunta, hips d'inta ya zuba ma ido sosai da k'irjinta duk da ya lura bata da cikan k'irji amman tana da tsayayyun"

"nonuwa masu jan hankali a zuciyanshi ya ce ""Daman marasa jiki akwai su da irin shape dinnan haka mai kwai tab'e baki ya yi ya ce ""Wannan kwailar banga abin sha'awa a jikinta ba balle mutun yaji dad'i sai dai kayan takaici, akan d'an wannan abin gaba d'aya na fita hayyacina, tsaki yaja ""Mtsww"" don yanda yaga banananshi sai kara zillo takeyi kamar zata fito daga wandon don jarabar."

"A hankali ya haura saman bed d'in ya kwanta ta gefenta, ya sa hannu ya janyota jikinshi Nadrah zafine taji sosai saboda yadda ya matse mata hannunta kuma akwai ciwo da aka jin mata a hannu, bud'e idonta ta keson yi amman takasa saboda nauyin da sukai mata baza ta iya ba, hannunshi ya cusa cikin nonuwanta ya fara shafasu a hankali, da mamakinshi wani irin laushin dad'i ne ya faraji tunda yake bai tab'a jin nonuwa masu taushi da dad'in tab'awa ba kamar nata."

"Nadrah jin hannun mutun da tayi a riganta yasa tai k'ok'arin kwace jikinta da sauri, damk'eta ya yi da k'arfi yana kara tura hannunshi cikin riganta yana kara matseta da jikinshi Nadrah kuka ta saki murya a dakule ta ce ""Wai Yasir meye haka ka barni mana kasan fa banda lafiya ba abinda zan iya yi a yanzun ko tausayi na ma ba kaji a halin dana ke ciki ma"", ta fad'a tana son kwace jikinta."

"Da sauri Areef ya haye samanta yasa hannu ya b'arke rigan jikinta gaba d'aya take tsayayyun nonuwa suka baiyana farare dasu tas tas kamar madara Areef rud'ewa ya yi da ganin nonuwa masu ban sha'awa haka, da sauri yakai bakinshi kai ya fara tsotsansu da zafi zafi Nadrah ganin abin tayi da gaske ne fa, ta ce ""Yasir wai daman baka da imani ne haka? don Allah ka kyale ni bazan iya ba nace maka bani da lafiya kuma bakaga jikina duk da ciwo ba don Allah kakaini asibiti ko wurin Mommanah? Kuka ta keyi tun muryanta bata fitowa ya fara fita a hankali Areef kuwa wani irin tsotsan nonuwanta ya keyi kamar ya samu lollipop ga dad'i dake ratsashi har kwanyar kanshi, kukanta ne ya cika mishi kunnenshi da sauri ya cire bakinshi a nononta ya had'e bakinshi da nata ko k'yamanta da ya keji bai tsaya ya tuna da hakan ba, ya hau sarrafa halcenshi a cikin bakinta..."

"[9/21, 6:06 PM] _Page 23&24_"

"Nadrah kici niyar kwace bakinta take sonyi amman ta kasa saboda ba wani sauran k'arfi dake tare da ita, kuka takeyi sosai ga azaban da jikinta yake mata."

Areef kuwan hannunshi ya kai saman Headquarter d'inta ya fara shafawa yana kuma matse nonuwanta gaba d'aya ya fita hayyacinshi sai faman tsotsa bakinta ya keyi da halcenta.

"Zaro banananshi ya yi wacce ta gama mik'ewa samb'al sai haniniya ta keyi, yasa hannu ya b'arke sauran suturar dake jikinta, ya zaro bakinshi anata ya maida saman"

"nonuwanta yana juya halcenshi a saman nipple d'inta Nadrah kuka ta ke sosai don ita kad'ai tasan azaban da ta keji a jikinta don a halin da take ciki bata tab'a tunanin Yasir zai mata haka ba, tsantsar tsanar Yasir d'in ne ketaso mata, da zata iya data tureshi daga kanta amman baza ta iya ba, tanajin yadda yake sha mata nonuwanta, duk da tasan yau ya canza salon nashi duk azaban ciwon da takeji baisa ta kasa jin dad'in shan matan da ya keyi ba don ita macace mai son asha mata nono bata an kara ba taji yana goga mata banananshi a HQ d'inta, da sauri ta saki ihu tana kuma k'ok'arin tureshi akanta, a daidai lokacin ne akafara knocking din door d'in, Areef bai ma san anayi ba yana k'ok'arin shiganta wani karfi ne yazo mata tasa bakinta a kunnenshi ta fara yawo da halcenta a ciki kunnenshi wani gurnani ya saki na dad'i yana k'ok'arin kuma tura Ayabarshi cikin lagwadar dad'inta da k'arfi ta gantsara mishi cizo a fatan kunnenshi cike da salon mugunta cizo mai zafi kamar zata cire mishi kunnenshi gaba d'aya."

"Wani ihu ya saki da sauri ya mirgina gefenta yana nishin azaba, k'ok'arin sauka tayi zata gudu da sauri yasa hannu ya janyota jikinshi ya matseta sosai a k'irjinshi, ya kuma had'e bakinshi da nata yana tsotsan lips d'inta sannan shima ya gantsara mata cizo a lips d'inta kukan azaba ta saki tana k'ok'arin kwance bakinta amman ina yaci gaba da tsotsan bakinta yana kuma tura hannunshi cikin nonuwanta yana matsa mata su da k'arfi shima cike da salon mugunta kuka ta keyi sosai tana son kwance kanta amman ta kasa, saboda irin rik'on da yai mata, wayarshi ce dake ringing ta isheshi da k'ara yasa hannu ya dauka zai kashe wayar gaba d'aya kenan, yaga numbern Dr."

"Anwar ne tureta yayi da k'arfi wanda sai da ta fad'a kasan gado wani azabebben ihu ta saki saboda zafi don ji tayi kamar hannunta ya karye, Areef ko a jikinshi ya sauko daga kan bed d'in ko kallon inda take bai yi ba ya shiga bathroom, yana jin haushinta da tsanar ta nataso mishi a cikin zuciyarshi."

"Ya na shiga shower ya kunna wa kanshi yana furzar da iska kallon banananshi ya yi yaga gaba d'aya tak'i kwanciya, tsaki yaja ya ce ""Stupid girl kawai""."

"Gaba d'aya takaici ya isheshi, a zuciyarshi ya ce ""Wllh kota karfi ne sai naci yarinyar nan ai bata fini k'arfi ba, daman kawai na bita a hankali ne saboda raunikan da ke jikinta amman tunda ta haka ta biyo min sai ta gane kurenta a haka ya fara wanka tare da tsak'e tsak'en rashin mutunci da zai mata idan ya kamata."

Wankan ya yi ya fito d'aure da k'aramin towel a k'ungunshi.

Har lokacin tana k'asa ta kasa tashi sai k'ananan kuka ta keyi.

"Ko kallonta baiyi ba ya nufa dressing mirror d'inshi ya fara shafa cream d'inshi masu k'amshi da tsada ya bushar da yalwataccen gashin kanshi mai shek'i sannan ya gyara shi fess sai shyning ya keyi don gyaran da yasha, sannan ya feshe jikinshi da turaruka masu dad'in k'amshi ya nufa wardrobe d'inshi ya zaro T-shirt da wandon Jeans ya saka sannan ya k'ara fesa turare a jikinshi gaba d'aya d'akin ya hau k'amshi turarenshi."

"Sannan ya k'arisa kusa da ita ya duk'a, yana zuba mata ido harga Allah surarta ya tafi dashi gaba d'aya yasan cewa itad'in yarinyace amman yana mamakin yanayin shape d'in jikinta abin birgewa ne, can kuma ya ce ""Koma dai menene nafison k'atuwar mace ba kwai laba, kamar bazaiyi magana ba ya ce ""Kee""."

Nadrah kukanta taci gaba dayi ta najin da tana da k'arfi da wllh Yasir ya gane kurenshi akan abinda yai mata yau d'in nan.

"Areef hannu yasa ya d'agota da d'an k'arfi, k'aramin k'ara ta saki tana Oshhh hannuna bud'e idonta ta yi a hankali cike da azaban da ta keji, take tai karo da munmunar fuskar da ta tsana a duniya, k'ara tasaki tana son kwace jikinta a nashi k'ara damk'eta ya yi da k'arfi sannan ya girgiza k'afatunta da k'arfi, kukan azaba ta saki Areef ya ce ""Kin gane ni yanzun ba d'an iskan saurayinki bane da kike kira""."

"Kuka Nadrah ta saki duk da azaban ta ta keji ta ce ""Ai nasan cewa wanda nake tunani bazaimin abinda kake k'ok'arin yi ba daman, mugu azzalimi ashe danginku ba a mugunta kuka tsaya ba harda iskanci da yin ma mata fyad'e kuka tsaya shiyasa Allah bai baka damanyin abinda Kai ninya ba, hannu yasa ya d'auketa da wani gigitace mari zai kuma yin mata wani kenan wayanshi ya kuma k'aran ringing cikin b'acin rai ya ture ta kuma fad'uwa kasa Nadrah kukan azaba ta saki don tunda take bata tab'a had'uwa da mugaye mutane irin wa innan ba."

Gaba d'aya wani irin mugun tsanarsa ta keyi wanda yake fitowa daga k'asar zuciyarta.

"Yana zuwa ya bud'e mishi k'ofan parlorn, Dr. Anwar ya ce ""Haba Abokina tun d'azun ina ta knocking kuma ina ta kiranka a waya baka picking nafi k'arfin 1 hour a tsaye a wurin nan"", Areef tab'e baki ya yi a dak'ile ya ce ""Sorry, sannan yai wuce warshi ya barshi tsaye ba tare da yace mai ya shigo ba, Dr. Anwar yasan halin Areef sa'a akaci ma ya bada hak'urin."

"Sannan ya shigo yabi bayanshi, bedroom d'in ya koma har lokacin tana k'asa rufe da bargo a jikinta don gaba d'aya kayan sun b'arke."

"K'arisawa ya yi kusa da ita yasa hannu ya d'auke ta cak ya d'aura ta a kan bed ita kamu sai fisgewa ta keyi, a hankali ta ce ""Dalla malam ka kaini gida bana son nan wurin, banza ya yi da ita dai dai lokacin Dr. Anwar ya shigo kallonshi ta yi ta kauda kai, Areef ya ce ""Dr.Please ka dubata da kyau kai mata duk wani abinda yaka mata zan tafi idan ka gama ka kirani zan nemo mata abinci da kayan sawa, Dr. Anwar ya ce ""Baka da damuwa insha allahu""."

Kallonta ya yi ita kuma sai faman hararanshi ta keyi don harga Allah tama tsani ganin munmunar fuskarsa.

"Shima banzan kallo yai mata sannan ya duk'o da bakinshi dai dai saitin kunnenta, da sauri ta kauda kai hannu ya sa ya janyo kan cikin kunnenta ya ce ""Ga Dr. Anwar zai duba ki ni zan tafi na barki dashi sauran ki mishi abinda kikasa ba don naga kwana biyu ba kiyi ba kina buk'atar a sosa miki wurin karuwar gida kawai"" ya fad'a yana hura mata iska a kunnenta, runtse ido ta yi, da zata iya data shak'eshi ta huta da takaici da yake samata."

"Areef ya ce ""Dr. Na tafi"""

"Dr. Anwar ya ce ""Adawo lafiya."

Sannan ya fito don Areef ya yarda da Dr. Anwar bazai tab'ayin abinda ba asashi ba muddi za a biya shi kud'i.

"Dr. Anwar ya fara dubata sosai yaga duk raunin da taji allura yai mata a jijiyar hannunta, sannan ya d'aura mata drip, ya shafa mata magani a raunikanta, duk da taso tai gadda ma amman ba yadda ta iya."

"Sai da yai mata dressing sosai yasa mata alluran bacci a cikin drip d'in, Nadrah mafita ce ya fad'o mata ta ce ""Dr. Don Allah ka fitar dani a wurin nan wancan daya kawoka ka dubani mugune kuma azzalimi ne don Allah ka kaini gida inga Mamana bana don nan wurin cutar dani zaiyi""."

Dr. Anwar banza yai da ita baima san ta nayi ba.

"Ya koma ya zauna sannan ya ce ""Ba abinda ya kawo ni ba kenan nidai ya kirani ne na duba lafiyarki ne ba tai makonki ba"", Nadrah haushi ne ya kamata ta ce ""Ashe duk kanwar ja ce , Dr. Anwar ya ce ""Kwarai ma kuwan""."

"Kauda kai tayi shima cike da takaicinshi ga idonta dake rufewa alaman bacci ta kesonyi duk da bataso tai baccin, don kar muguncan ya kuma da wowa a haka bacci yai awan gaba da ita ba tare da tasani ba...."

"[9/21, 6:06 PM] _Page 25&26_"

Areef kuwa yana fitowa daga gidan direct gida ya wuce.

"Yana shiga Parlorn yaga Ammi rai a b'ace zaune kan kujera little na gefenta, tana ganin ya shigo bata jira yai magana ta ce ""Son Ina y'ar iskar yarinyar nan Ina ka kaita nakira station suncemin kazo ka tafi da ita""."

"Areef ya ce ""Yess Ammi naga ta kusan mutuwa ne kuma karta mutu ace mune da laifin mutuwar ta shine nace bara na kaita hospital koma meye ayi daga baya."

"Ammi ta ce ""To sai me idan ta mutu bamu da asara ai, Son wllh da atab'amin kai gwara a tab'ani ni zan iya hak'ura amman banda kai da little don wllh na tsane ta tsani ma wani mai sonta my Son, fad'amin wani asibiti ka kaita wllh bata isa ba sai ta koma cell d'innan a yau d'innan koda mutu tayi lokacinta ne yayi."

Areef a zuciyanshi yace Ammi ni kaina na fiki tsanarta amman a halin yanzun bazan iya fad'a miki inda take ba muddin ban biya ma kaina buk'atar da nake so.

"Ammi ta ce ""My Son tunanin me ka keyi ne nace ka fad'amin tana ina ne? Areef ya shafa yalwataccen suman gashin kanshi sannan ya ce ""Pls Ammi cown down, kibar komai a hannuna, bani ta wulak'anta ba wllh saita gane kuranta bazan kyale ta ba, ki bari kawai tasamu lafiya saina azabbatar da ita na wulak'anta fiye da yadda taimin""."

"Daga sama sukaji muryar Granny tana cewa ""Wacece ita metai muku haka kuke son wulak'anta ta""? Areef ya tab'e baki ya ce ""Kaji tsohuwa da gulma ina ruwanki toh? da za kizo da wani rub'abben bakinki duk goro kina wani tambayarmu."

"Granny ta ce ""Tom kai kuma mara kunya yaro ciki sai iskanci ba aure yaro ya zama tuzuru k'arfi da yaji, ni wllh da zanga yarinyar ma wllh da ita zan aura maka, mu hutu da wannan iskanci naka."

"Ammi ta ce ""A'ah Granny wllh dakinsa abinda yarinyar tai ma Son koh da ke da kanki kin hukunta ta kuma fa yarinyar yar barikice fa me zaiyi da ita Allah ya kauta."

"Granny ta ce ""Ah to ai hakan yayi min dai dai kinga sun zama d'aya kenan d'an iska da yar iska, shikenan."

"Ammi ta ce ""Granny pls ki dena fad'in haka mana."

"Areef ya ce ""Waye d'an iskan daman ai akwai iska yau kinga kenan ni d'ane a wurin iskan."

"Granny ta rik'e baki ta ce ""Kai fa baka da mutunci insha allahu sai ka auri yarinyar sai nai maka addu'a a sallar dare naga karshen iskancin nan naka""."

"Ammi ta ce ""Ba Amin ba Granny my Son me zaiyi da karuwa mai neman maza, Granny ta ce ""A'ah Amina shima kika sani neman matan ya keyi shi yasa baiyi aure ba, ya gwamance yaita saba ma Allah"" Ammi ta ce ""To ai aure lokaci ne Granny jikan naki kike ce ma haka?"" Granny ta ce ""Tom ki tambayi d'an naki mana aishi yasan abinda ya keyi ba kiji yayi shiru ba""."

"Areef ya ce ""Dad'i na dake tsohuwar nan akwai fad'in abinda ba shi bane, abin harda sharri kuma aure ne dai bazan yi ba sai na gadama, Ammi karki yarda da maganar Granny ke kinsan bazan aikata abinda bai dace ba."

"Ammi ta ce ""Na sani My Son baza kai abinda Granny ta ce ba"" Granny ta saki baki ta ce ""Amina wllh nasan cewa kece kike k'ara lalata yaronan bara Wazeer d'in ya dawo wllh sai an mishi aure naga rashin auren ne yasa yake wa d'an nan maganar banza ke kuma kina d'aure mishi gindi, wanda na isa dashi bara ya dawo zaku ga karshe sharri"" tai gaba abinta."

"Ammi ta ce ""Granny ba haka bane ki fahimta mana, Granny tai banza da ita tai wuce warta part d'inta, da sauri Areef yabi bayanta don kar Ammi ta kuma tambayanshi ina Nadrah, hannu yasa rungumota ya ce ""Masoyiyar kakata ina sonki, yana manna mata kiss a kumatu, Granny ta ce ""Wllh sai kai auren nan kana gani k'aryar iskanci ne

Please Login or Register in order to submit comment