You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ce ""Babe you're so sweet I love you more"", Nadrah lumshe ido tayi kawai ta zuba mishi fried indomie da yaji kayan hadi sai baza k'amshi ya keyi, ba tare da tace mishi komai ba, Areef ya cusa kanshi a wuyanta yana shin shinar wuyanta cike da wani irin salo kamar zai had'iyeta, hannunshi d'aya yana cikinta yana shafawa a hankali yanajin kamar tana d'auke da kwayoyyenshi a cikinta, bayan ta zuba mishi ta had'a mishi coffee sannan ta diba takai bakinshi ta ce ""Gashi"" lumshe ido yayi sannan ya bud'e bakinshi ya fara amsa."

Shima yasa hannunshi ya d'auki spoon ya fara bata da taki amsa ganin takici shima ya ce bazai ciba ganin da gaske yasa ta fara amsa itama tana ci d'in.

"A haka sukaci suka k'oshi Nadrah ta sauka a cinyarshi don gaba d'aya ya gama kashe mata jiki ga yadda banananshi ke mata haniniya a mazaunanta, kwashe kayan ta fara tana kaiwa kitchen shikuma ya wuce bedroom don wai wankan."

Nadrah sai da ta wanke kayan data b'ata duk sannan ta rufo kitchen d'in ta kashe wutan parlorn gaba d'aya sannan ta wuce bedroom itama.

"A bakin mirror tasa mishi yana shafa turarukanshi masu dad'in k'amshi wanda yake kara kashe mata a jiki, zama tayi a bakin bed ta zuba mishi ido yana shiryawa."

"Iska ya hura mata fuskan yadda ta kafeshi da idanunta ko kiftawa batayi batasan ma yazo gabanta, lumshe ido tayi tai k'asa da kanta, hannunshi yasa ya d'ago fuskanta ya ce ""Babe fad'amin me kike kallo?"" Nadrah murmushi ta sakar mishi ba tare da ta ce komai ba jin saukan bakinshi tayi a nata a hankali ya fara tsotsan lips dinta cike da"

kwarewa tuni ta cafke itama tana bashi Hot kisses a hankali tai baya ya kwanta jikinta yasa hannun a kirjinta yana murza nononta a hankali.

"K'aramar rigarta ya cire mata shima ya cire kayanshi suna ba junansu zazzafan romancing, k'okarin tura Ayabarshi yayi a hankali yaji tak'i wucewa wani irin k'ankameshi Nadrah tayi saboda yadda taji burarshi yana ratsata ga zafin d'aya ratsata shima lumshe ido tayi tana kara d'aurewa harya gama shi ganta gaba d'aya."

"Lokacin da Areef ya jishi ya shiga gidan dad'in salati ya saki, saboda wani irin dad'in ya ziyarci ko wani sassan jikinshi a hankali ya fara yawo da banananshi a cikin HQ d'inta yana bin jikinta dawani hot kisses gaba d'aya ya rud'e yana wani irin fitar da numfashi kamar wanda zai dauke gaba d'aya har wani shidewa ya keyi yana k'ara cinta da k'arfi Nadrah d'aurewa tayi ta fara biye mishi kara rik'eta shi tayi da kyau tana tayashi, kawai ya sakin mata kuka yana wani irin fitar da nunfashi yana kuka yana fitar da nishi dad'i, har wani fisgon numfashinshi yakeyi kamar zai shid'e."

"Da asuba bayan sunyi sallah Nadrah ta gaidashi ya amsa cike da farin ciki yana sa mata albarka, Nadrah bacci takeji ko karatun al'qurni bata samu tayi ba, saboda da daddare ba wani bacci Areef ya barta tayi ba ta haye gado, shima hawa gadon yayi ya rufesu da duvet, ya dinga bin jikinta da kisses gaba ya rud'e mata sai da ya k'ara kusantar ta sannan ya rungumota jikinshi ya matseta yanajin wani irin sonta yana fisganshi a haka bacci a kwashe dukkansu."

Koda safe bayan sunyi breakfast suka koma bacci sai wurin 12:17pm sannan suka farka.

"Nadrah wanka tayi ta shirya cikin wata had'adden atamfa blue nd red dingi doguwar riga ne ba k'arami kyau yai mata ba tai daurinta mai kyau ta dauki babban mayafi ta yafa, ta feshe jikinta da turaren k'amshi, Areef yana kwance a gado yana binta da kallo harta gama shiryawa ba k'aramin kyau tayi ba."

"A hankali ta juya ta kalleshi tasakar mishi murmushi, ta ce ""Hayatynah zan tafi gaidasu Ammie da su Granny"", lumshe ido yayi ya mik'a mata hannunshi, Nadrah ba yadda ta iya tasa hannunta a nashi ya jawota jikinshi ya zaunar da ita akan cinyarshi yana kwantar da kanshi a wuyanta, a hankali ya ce ""Sarauniyata kinyi kyau sosai ba kad'an ba, Nadrah murmushi tayi ta ce ""Nagode sosai Hayatynah"" kiss ya kuma manna mata a wuya ba tare da ya ce mata komai ba."

"Few minutes bai ce mata komai ba ga lokacin yana wuce a hankali ta ce ""Hayatynah bara naje lokaci yana wuce"", ajiyar zuciya ya sauke sannan ya manna mata kiss a wuya ya ce ""Baby don Allah karki kai dare har nazo ina nemanki kinji"", murmushi ta yi wanda ke k'ara mata kyau ta ce ""Bazan dad'e ba nai maka alkhawari zan dawo nai mana girki"", Areef ya ce ""Noop baby akwai wa inda zasuyi girki ki bari kawai karki wahalar min da kanki"", Nadrah ta ce ""Nidai Aa bazan bari mijina yana cin abincin masu aiki ba, zanyi maka girki da kaina"", wani dad'i ne ya ratsa Areef ya shiga bin jikinta da kisses masu zafi da sauri Nadrah ta zame jikinta ta gudu tana dariya don tasan daga kiss dinna zai zamo wani abu daban kuma."

Dariya yayi ya tashi don shima yanason fita ne akwai aikin da Daddy ya bashi yayi shiyasa.

Nadrah tana sauka tasamu Ammie ita kad'ai a Parlorn tana kallon wa'azi malam Aminu daurawa don tana son wazinshi sosai.

"A hankali ta duk'a tai k'asa dakanta ta ce ""Ina kwana Ammie"", Ammie murmushi ta saki ta ce ""Lafiya kalau Nadrah kuntashi lafiya"", Nadrah ta ce ""Lafiya kalau ya little?"" Ammie ta ce ""Tana lafiya, zonan kusa dani ki zauna"" Nadrah ta girgiza kai tana k'ara k'asa da kanta."

"Ammie ta ce ""Yanzun fa ni ba siri karki bace mamanki ce ni zonan kusa dani don Allah, Nadrah cike dajin dad'in maganarta ga kunya ta mike a hankali ta zauna kusa da ita tana k'ara sun kuyar da kanta k'asa, Ammie ta rungumeta a jikinta tana sa mata albarka."

***********

Bayan sati biyu soyayya da kulawa ne mai karfi ya k'ara shiga tsakanin Areef da Nadrah.

"Umma tana nan bata koma ba don tace zata dawo Abuja ne gaba d'aya da zama, kusa da yan jikokinta, Nafisa ma tana gidan kullun sai sun had'u da Nadrah, Nafisa kuma taci gaba da zuwa makarantarta."

"Bangaren Jamcy kuwa kullun saita kira Areef a waya baya d'auka daga karshe ma wayar a kashe take jinshi kullun idan takira, Areef ya canza number ne saboda kar y'an matanshi su kirashi, baya buk'atarsu yanzun tunda yana da zumar da take shayar dashi zumar dad'inta."

"Yasir ne kawai yasan ya canza number ba, kuma ya ce karya yarda ya fad'a ma Jamcy, koda Jamcy ta kira Yass shima ya nuna mata bashi da numbernshi kam."

"Yass kwana biyu kenan da dawowanshi Abuja, koda ya je Kano da zai dawo Abbanshi ya bashi wata d'aya ya kawo matar da zai aura idan ba haka ba zai hadashi da duk macen da ya gadama ya aura mishi Ita, hankalinshi ya tashi sosai don bashi da wacce yake so kuma yake da burin aure inba Nadrah ba gashi kozai kira numberta sau dari a rana switch up yake jinta, Nadrah itama tasa Areef ya canza mata sim card ne itama shiyasa ta yarda wancan sim d'in."

"Yass yau ya shirya zashi gidansu Areef domin Areef sai fad'a yake mishi yaki zuwa yaga kyakyawar matarshi ko, shine yau ya ce mishi zaizo ya ganta insha Allahu shiyasa ya shirya zai tafi gidan."

"Suna zaune a parlorn akan kujera Areef ya mik'e kafa, Nadrah tana kwance a jikinshi tana wasa da gashin kirjinshi tana shafawa a hankali suna lumshe ido a tare, shi kuma hannunshi yana cikin nonuwanta yana shafasu suna hira sama sama, Nadrah"

"ba k'aramin cika ta karayi ba tayi fresh nonuwanta sun kara cikuwa haka ma hips d'inta ya kara cika sosai komai masha Allahu kam, Areef ne ya ce ""Zawjana"" Nadrah ta ce ""Na'am Zaujinah"", Areef yai kiss goshinta sannan ya ce mata ""Yau babban abokina Yasir zaizo ku gaisa bai tab'a ganinki ba lokacin da akai shagalin bikinmu baya nan ne shiyasa baki ganshi ba a ranar."

"Wani irin fad'uwa gabanta yayi, jin Ya ce Yasir duk ba bata tabbatar da Yasir din da take tunani ba ne ta sauke ajiyar zuciya ta ce ""Tom Allah ya kawo shi lafiya"" Areef ya fahimci yadda tacanza amman bai nuna ba ya ce ""Ameen zawjana"" sannan suka cigaba da abinda sukeyi daga karfe kawai ya dauketa suka shiga bedroom.."

"[9/21, 6:07 PM] : _Page 105&106_"

"Karfe 4:36pm Nadrah ta gama had'a abincin mai rai da lafiya, don Nafisa tana part dinta tana tayata tare suka kammala komai, tunda Areef ya fita yace tare zasu taho da yass d'in, Nadrah taje tai wanka ta shirya cikin blue din abaya tai rolling d'an kwalin akanta ba k'aramin kyau ta k'ara ba sosai hasken fatanta ya k'ara fitowa, sannan ta fito parlorn, Nafisa daman tana zaune tana kallon film arewa 24 film d'in Labarina."

"Nafisah tana ganinta ta ce ""Woww Anty Nadrah wllh kinyi kyau sosai kuma kin k'ara kyau wannan idan ya Areef ya gani ai"". shiru tayi ta kasa k'arisa zance tana"

"kame bakinta, dariya Nadrah ta yi ta ce K'arisa mana mara kunya"" dariya Nafisa tayi ta ce ""Sorry Anty Nadrah""."

"Nadrah ta ce ""Bara na shiga d'akin na huta nagaji idan sunzo saiki kirani ta fad'a tana ya mutse fuska don kwana biyun nan yawan kasala ke da wainiya da ita sosai ga yawanjin bacci."

"Nafisa ta ce ""Toh Anty Nadrah"" Nadrah ta juya ta koma bedroom d'inta, tana shiga ta hau bed ta mik'e kafa tana lumshe idanuwanta."

"Motansu ne yai parking a harabar gidan, suka shigo gidan a parlorn suka samu Ammie suka gaisa da Yass har take mishi ya jiki ya ce ""Alhamdulillah Ammie sannan suka tab'a hira ta ce ""Yaushe zakai auren ne kai abokinka yayi aure ya barka Kai kam kana tuzuro ba aure?"", Yass yai murmushi ya na shafa kanshi ya ce ""Ammie very soon insha Allahu nima na kusayi"" Ammie ta ce ""To masha Allahu, Allah ya tabbatar da alkhairi ya kaimu lokacin"", suka amsa da Ammie sannan suka haura sama."

"Suna shiga Nafisa kawai suka samu a parlorn tana kallo a Bollywood don angama labarin ta koma can, amsa sallamar ta yi ta mik'e tana sannunku da zuwa, Areef ne kawai ya amsa sallamar Yass ya kafe Nafisa da ido yayi tana mugun kama da Baby Zumanshi sai dai ita bak'a ce Amman kaman ya b'aci inda ba din ita bak'ar fata bace kuma tafi Nadrah yarinta tabbas zaice ita ce, duk a zatonshi itace Amarya murshi yayi ya ce ""Amarya bakya laifi ko kin kashe angonki naki, murmushi"

"Nafisa tayi kawai ba tace mishi komai ba, don wani irin kwarjini yai mata, Areef ya ce ""Waya fad'a maka itace Amaryar wannan k'anwartace ai"", Yass ya ce ""Oh guy na d'auka ita ce Amaryar"" ya fad'a tana zama kusa dashi, Nafisa da sauri ta shiga kitchen ta dibo mishi snacks da sukayi da drinks kala kala ta zuba a gabansu sannan ta dibo abincin da sukayi ta jera akan dinning duka."

"Areef ya ce ""Ina take ne?"" Nafisa ta ce ""Ta d'an kwanta ne tace min ta gaji sosai shine ta ce bara ta huta, amman bara na tasheta Yasir ya ce ""Aa karki haka barta ta huta aini d'an gida ne harta tatashi ma, Areef yaso ganin matarshi hankalinshi ya kwanta amman bai tashi ba saboda kar Yasir yaji ba dad'i kuma ya barshi shikadai."

"Areef ya ce ""Muje muci abinci wannan snacks din maci daga baya yunwa nakeji nasan kaima haka, dariya yayi yass ya mike yana ""Wllh kamar ka sani kam"" suka nufa dining table Nafisa tai serving dinsu sannan ta koma ta zauna tana satan kallon yass haka kawai taji ya burgeta."

Haka suka cika cikinsu saboda yadda abinci yai musu dadiii sosai.

"Bayan sun gama suka dawo parlorn suka zauna suna hira, Nafisa tana zaune tana kallo abinta, amman gaba d'aya hankalinta yana kan Yasir."

"Nadrah muryan Areef taji sama sama don baccin ya fara dibanta tashi tayi ta gyara fuskanta sannan ta fito sai baza k'amshi ta keyi, Areef k'amshi jikinta yaji ya lumshe idonshi da murmushin a fuskanta ta ce ""Sannu da zuwa abokinmu"". muryanta ne ta"

"makale a lokacin da suke had'a ido da Yasir da tun fitowanta idonshi ya sauka a kanta, Nadrah ta ce ""Yasir kaine daman a bokin Zauji?"" mik'ewa yayi tsaye ya ce ""Babyzumatah daman kice wacce Abokina ya aura?"", Areef shima mik'ewa yayi ga wani abun kishi da ya lullubeshi Jin yass ya ce ""Babyzumarshi."

"Nadrah jirine taji ya fara d'aukanta tai baya zata fad'i, Areef da gudu ya k'arisa ya rik'o ta fad'a jikinshi ya rungumeta yana hura mata iska a fuskanta, Yass gaba d'aya kanshi ya d'aure ya duk'a a wurin ya rike kanshi saboda wani irin sara mishi daya farayi, ba shiri jima ya zube a wurin a sume Nafisa ganin Anty Nadrah ta suma hankalinta ya tashi sosai, ga Yass shima ya fadi, Areef gaba d'aya ya rud'e da sauri ya mik'a ma Nafisa wayanshi ya ce ""Maza kizo ki duba number zakiga Dr. Maryam kikiramin ita da sauri."

"Jikin Nafisa yana bari ta amsa wayar tai searching number da sauri tai dailing ringing uku yayi ta d'auka Areef da k'arfi yai magana yana rungume da Nadrah da ke faman nishi da karfi a jkinshi ta k'ankameshi, ga yass shima kwance baya motsi, ""Dr. Maryam don Allah kina gida kizo gida yanzun yanzun nan akwai matsala Dr. Maryam ta ce ""Ganinan zuwa insha Allahu ina gida na shirya zani hospital kenan ma bara na taho nan"" Dr. Maryam nan unguwan take basu da nisa gida biyu ne a tsakaninsu."

"Areef ya kalli Nafisa ya ce ""D'auko ruwa"" da sauri Nafisa ta d'auko ruwan da ke gaban ta mik'a mishi, ya ce ""D'auki wani ki zuba ma Yasir a jikinshi karki bari ya shiga hancinshi ko kunnenshi fa"", Nafisa ta ce ""Toh"" ta d'auki ruwan ta bud'e."

"Areef a hankali ya fara ba Nadrah ruwan tana sha kad'an k'adan, lokacin idonta a rufe suke saboda jirin da takeji bai sake taba."

"Nafisa ta zuba ma Yass ruwa a jikinta ta shafa mishi wani a fuskanshi tunda take bata tab'a rik'e koda yatsan na miji ba, gashi yau wai har fuskan namiji take shafa ruwa."

"A hankali ya bud'e idonshi ya d'aura shi ana Nafisa, saurin kauda fuskanshi yayi yana me fashewa da kuka ba tare da Nafisa ta lura ba, a hankali ya tashi a kwance da yake ya zauna a kujera don shima jirin ya keji bazai iya mik'ewa ba."

"Dr. Maryam tana zuwa bata samu kowa a parlor ba da yake tasan d'akin Areef ta haura sama tana zuwa tai nocking da sauri Nafisa taje ta bud'e mata ta shigo Areef d'aukan Nadrah yayi ya shiga da ita cikin d'aki ya kwantar da ita akan bed yana rik'e da ita har lokacin, Dr. Maryam ta ce ""Bara na dubata a hankali ya zame jikinta a nashi amman hannunta yana cikin nashi."

"Fara dubata tayi tana duba tafin hannunta da kwayar idonta, sannan ta d'auko wasu allurai ta had'a tai mata su, sannan ta kara tabbatar da abinda take tunanin da yake Dr. Maryam babbar likitace."

"Bayan ta gamane sannan ta bashi wasu magunguna da zata dinga sha ta ce ""Kuma sannan matarka tana da ciki amman ina son in k'ara tambatar da hakan naga alaman ciki a tare da ita idan ta farka kuzo asibitin ko zuwa gobe ne akwai magunguna daza a daura ku akai, idan kuma nadawo da wuri zuwa gobe tunda night duty nake dad'i zan biyo da safe na k'ara dubata insha Allahu, yanzun nai mata alluran bacci don Allah kar a tasheta har saita farka da kanta, sannan don Allah ka kula da ita sosai banda yin"

"abinda zai b'ata mata rai ko ya canza mood dinta tunda kaga condition din da take ciki, cikin jikinta zai iya samun matsala a kula da ita sosai""."

"Areef farin cikin da yake ciki ya kasa b'oyuwa, godiya sosai yai mata sannan ya ce ""Ta duba Yasir dake parlorn insha Allahu zataji alert na goron albishirin da tai mishi"", Dr. Maryam tai dariya tana godiya ta fito parlorn da mamaki taga baya parlorn sai Nafisa da gaba d'aya a rud'e take, Dr. Maryam ta ce ""Ina yake ne?"" Nafisa ta ce ""Ya fita nace ya tsaya za a dubashi amman bai tsaya ba ya fita""."

"Dr. Maryam ta kwala ma Areef kira, shi kuma tana fita ya hau kisses d'in Nadrah ko ina jikinta, yana shafa cikinta dake lafe a jikinta, yanajin farin ciki da kaunarta yana k'ara ratsashi tako ina, hannunta yana cikin nashi yana mirzawa, Nadrah baccinta takeyi hankali kwance."

Areef jin kiran Dr. Maryam ya gyara ma Nadrah kwanciya ya rufeta da blanket ya manna mata kiss a goshinta da cikinta ya fito a d'akin.

"Dr. Maryam ta ce ""Areef Abokin naka baya nan fa wai ya tafi"" Areef runtse ido yayi sannan ya ce ""Karki damu Dr. Kije kawai zan je na sameshi nasan gidan ya wuce"", Dr. Maryam ta ce ""Shikenan Allah yak'ara lafiya"" ta fita a d'akin."

"Dr. Maryam tana fita taga su Ammie da Granny da Umma hankalinsu a tashe yake, Granny ta ce ""Dr. Maryam me ya faru ne yanzun Ammie take fad'a mana wai taga kin haura sama Allah yasa lafiya dai, munso mu shigo tom shine muka tsaya a wajen nan"", Dr. Maryam ta ce ""Alhamdulillah ba komai kawai sirikarku ce batajin dad'in kuma rashin lafiyar nata alkhairi ne, Umma ta ce ""Akwai alkhairi ne a rashin lafiya y'ar nan?"" Dr. Maryam ta ce ""Eh, insha Allahu domin na dubata tana d'auke da ciki a"

"jikinta, na fito kuma zan duba Abokin Areef ne bashi da lafiya shima kuma na fito ya wuce ban ganshi shine zan tafi""."

"Dukkansu farin ciki ne ya rufesu suna godiya ga Allah, Granny suka dinga sa mata albarka har tai musu sallama ta tafi saboda tayi late d'in zuwa hospital."

Ammie cikin farin ciki ta dinga cewa alhamdulillah ta kusan samun jika. Granny da Umma kuwa ba a cewa komai.

"Areef ya ce ""Nafisa ki kulamin da ita bara naje na duba Yasir, Nafisa ta gyad'a Kai tana tom ""Saika dawo Allah ya tsare""."

"Yana fita ya sauka k'asa direct, lokacin su Granny suma sun sauka k'asa, suna zaune a parlorn ko wannensu fuskanshi d'auke da fara'a, kunya ne ya kama shi barin ma Umma itama tunda matsayin sirikarshi ce duk da shima jikane a wurinta, ya k'arisa ya duk'a yana gaidasu, Granny ta ce ""Ashe kana ciki baka fito ka fad'a mana abin arziki ba nan sukai ta samishi albarka da tayashi murna, Ammie ta ce ""Me ya samu Yasir ne shikuma naga kun shigo tare lafiya kalau amman kuma wai shima bashi da lafiya?""."

"Areef nisawa yayi ya gyara zamanshi sannan ya kwashe labarin komai ya fad'a musu da irin sonda Yasir yake ma Nadrah, ni ban santa ba saboda bai tab'a nunamin hotonta ba ko kuma ganinta a fili shine yau da yazo ya ganta Ashe itace wacce na aura shine sanadiyar rashin lafiyarshi."

"Su Umma salati kawai suka saki, abun su kansu ya d'aure musu Kai ba kad'an ba yanzun ya Yasir zaiyi tunda ta zama matar Areef sai dai ya ya hak'uri kawai."

"Granny ta ce ""Tabbas Yasir yana cikin wani hali"" Umma ta ce ""Kwarai kuwa"" Granny ta nisa ta ce ""Tom mezai hana mu bashi auren Nafisa tunda k'anwace a wurin Nadrah koba komai kaddara ta riga fata""."

"Dukkansu sunji dad'i shawarar, Ammie ta ce ""Yaka mata a fad'a ma Nafisa kafin taji ba dad'i akan al'amarin, Umma ta ce ""Ba matsala Nafisa yarinya ce mai fahimta ga natsuwa bata da matsala kawai Yasir d'in za muyin ma magana idan ya Amince kawai a d'aura musu aure da Nafisa""."

"Ammie ta ce ""Allah yasa hakan shi yafi zama alkhairi, suka amsa da Amin Granny ta ce ""Muje ka kaimu wurin Yasir din muyi magana nasan yanzun yana cikin tashin hankali""."

"Areef beyi musu ba suka tashi Granny suka d'auko mayafi ita da Umma suka sami Areef a mota, Ammie kuma ta koma daki cike da murna ta kira Daddy ta fad'a mishi sun kusan samun jika zasu zama kaka, shima yayi farin ciki sosai ya ce ""Ya kusan dawo gida yau bazai dad'e a office ba don yana had'a takardun da zai dank'a ma Areef ne ya mik'a mishi company dukan a hannunshi ga b'adaya Ammie taji dad'i sosai sannan sukai sallama akan sai ya dawo d'in."

"Yasir kuwa yana fita ya samu kike napep ya wuce gida, don baizo da motarshi ba dana Areef suka zo daman yana zuwa gida, ya shiga d'akin shi ya rufe kanshi ya dinga kuka rik'e da zuciyarshi yanaji ya rasa Babyzumah har abadan inda ba Areef bane ya aureta da duk wanda ta aura wllh sai raba auren nan koma tayayane amman bazai iya"

"ba a yanzun saboda tsantsar kaunar da yakeyi wa Areef, sosai yake kukanshi tamkar k'aramin yaro yana kiran sunan Nadrah shi kad'ai yasan azaban da yakeji a cikin zuciyarshi."

"Koda su Areef suka k'arisa gidan yai mishi nocking amman shiru bai bud'e ba bugun duniya Areef yayi amman shiru bai bud'e k'ofar ba, Granny ta ce ""Allah yasa yana lafiya dai?"" Umma ta ce ""Amin ya Allah."

"Areef dukan k'ofar yayi da karfi sau uku yayi ya balla k'ofar, da sauri ya shiga ciki su Granny suka bishi d'akin Yasir ya samu yana kuka yana fitar da wani irin nishi, da sauri Areef ya kama Yasir ya rik'o shi jikinshi, Yasir ya rungumoshi ya k'ara fashe mishi da kuka, cikin muryar kuka ya ce ""Areef na rasata narasa Nadrah har abadan don Allah ka kwantar min da hankalina zuciya zata fashe ta kasa jure komai, Areef cike da tausayin Yasir ya fara shafa bayanshi a hankali yana hura mishi iska a kunnenshi sannan ya ce ""Yasir haka Allah yaso Nadrah ba batar ka bace matata ce kasani komai da kake gani a rayuwar d'an adam muk'addari ne daga ubangiji ya riga da ya tsara komai, Kai da kanka kacemin ita kaddara kowa yana da nashi ka d'auka wannan shine naka kaddara idan ka d'auki kaddararka Allah sai ya misanya maka da"

"abinda yafi alkhairi a gareka don Allah ka kwantar da hankalinka Yasir muyi magana""."

"Yasir a hankali ya d'ago kanshi a kafad'ar Areef wasu hawayen suna zubo mishi ya rik'e hannuwan Areef a nashi ya ce ""Areef hakika naso Nadrah amman sonda nake maka yafi sonda nake mata zan iya hakura da komai muddin kai zaka mallakeshi saboda kayimin komai na rayuwa sai dai na gode maka Areef, don Allah ka tayani da addu'a Allah ya cire min sauran sonta dake cikin zuciyata gaba d'aya na hakura da Nadrah har abadan, ya fad'a wasu hawayen yana kara zubo mishi."

"Granny duk jikinsu yayi sanyi ga tausayin Yasir ya cika su, Granny ta ce ""Yasir idan ka amince za a daura maka aure da Nafisa k'anwar Nadrah ranar jumma'a""."

"Yasir baisan dasu ba a cikin d'akin ya kalle Granny wasu hawayen suna zubo mishi bazai iya kin Amin cewa ba, tunda a yanzun bashi da wani ma fita ya rasa Nadrah har abadan, koba komai Nafisa zata iya rage mishi rad'ad'in rashin Nadrah a cikin zuciyarshi a hankali ya ce ""Na amince Allah yasa hakan shi yafi zama alkhairi a gareni"", suka amsa da Amin Areef yana k'arajin kaunar Yasir a cikin zuciyarshi yadda ya iya d'aukan kaddararshi cikin sauki sannan suka k'ara kwantar mishi da hankali, Granny ta ce ""Kakirawo Abban naka ka fad'a mishi ranar jumma'a ne daurin auren sai su fara shirye shiryen Auren tunda akwai sauran kwanaki yau Monday ne kuma nasan baza su k'i amin cewa da auren ba"", Yasir ya ce ""Zan fad'a mishi insha Allahu, na gode sosai Granny Allah ya saka da alkhairi Allah ya bar zumunci""."

"Su Granny suka amsa da Amin, sannan Areef ya k'ara kwantar mishi da hankali sai bayan magrib suka bar gidan Yasir d'in."

_Page 107&108_

"Bayan kwana biyu Nadrah ta warware sosai tayi farin cikin zata haifi baby, ga kuma farin cikin Yasir zai aure Nafisa, domin koda a kasa samu Nafisa da zance auren batai musu ba tace ta amince nan aka hau gyarata sosai wannan aikin duk, duk"

"Maman Shahid ne ai Nadrah ba abinda zata ce wa matan nan sai dai Allah yabiyata da gidan aljanna kawai, Nadrah itama tayi fresh abinta masha Allahu yadda kasan

Please Login or Register in order to submit comment