You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

za a had'u aci abinci a dining d'in, ganin bata da ninyar tashi iftee ta jawo hannunta sukabi Granny zuwa Main parlour."

"Suna zuwa Daddy yaja ma Granny kujera ta zauna sai iftee da Nadrah abaya Nadrah tunda suka shigo parlorn tai k'asa da kanta, Iftee taja hannunta ta ce ""Anty zo mana"" Nadrah ta ce ""Aa Iftee ni sama zan haura bacci zanyi"" Ammie ta watsa ma Iftee banzan kallo ba shiri ta saki hannunta, Nadrah har zata wuce sama Granny ta ce ""Nadrah Ina zaki kuma kizo muci abinci mana"" zatai magana Daddy ya ce ""Kai Areef kana kallonta zata wuce baza ka hanata ba, sai a sannan Areef ya kalli Nadrah ya fahimci gaba d'aya a tsoroce take da Ammie a hankali ya ce ""Zoki zauna"" ya fad'a yana ja mata kujera kusa dashi Iftee da sauri tasa hannunta ta zaunar da ita itama taja nata kujeran ta zauna, Ammie ji tayi kamar tabar wajen saboda kawai bata kaunar"

"ganin Nadrah kusa da ita, Granny ta fahimci Ammie tai fuska ta ce ""Aminatu baza ki zuba mana abincin bane"", Ammie ta ce ""Ya hakuri Granny"" sannan ta tashi ta zuba ma kowa abincin da yaji naman kaza zuk'u zuk'u sai baza k'amshi ya keyi, Nadrah ne kawai bata zubama waba, da mamaki taga Areef ya d'auki abincin data zuba mishi yasa agaban Nadrah shi kuma ya d'auki plate ya fara zuba nashi Ammie bakin ciki kamar ya kasheta, Granny da Daddy kuwa abun ba k'aramin dad'i yai musu ba Nadrah ita kam tunda tai k'asa da kai ta kasa d'agowa, Areef ya d'aura hannunshi akan nata ta k'asan table din ya matsa hannunta kallonshi ta yi ya nuna mata abinci a hankali yadda ba kowa zaiji abinda ya ce ba ya ce ""Oyah Eat"", kauda kai tayi sannan ta d'auki spoon ta fara juya abincin ba tare da tafaraci ba, har lokacin hannunta yana cikin na Areef bai saki ba shima da hannu d'aya ya faracin abincin."

Kowa ya faracin abincin hankali kwance banda Nadrah da sai cakalan abincin takeyi tunda tai 1 spoon bata k'ara ba saboda yadda Ammie ta tsireta da ido.

"Granny ne ta ce ""Nadrah kici abincin mana, sai a sannan ta k'ara kai wani cokalin bakinta dakyer take had'iye abincin, kiran Areef akayi a waya yabar wurin yana amsa kiran wayan, Ammie ganin hankali kowa baya kanta ta diba yaji mai uban yawa ta zuba a abincinta ta juya sosai yadda baza a gane ba sannan ta d'auke na gaban Nadrah tasaka mata mai yajin data saka, Iftee tana kallonta bata ce komai ba, Nadrah da kallo tabi abincin dai dai lokacin Areef ya dawo ya zauna ya ce ""Kici abincin mana"" kallon Ammie tayi wacce take mata murmushi mugunta tai k'asa da kanta sannan ta ci gaba dacin abinci, wani azababben yaji ne ya d'auki halcenta ta runtse ido da kyer ta had'iye abincin sannan taci gaba dacin abincin gaba d'aya yaji abincin ya fara kidimata d'aurewa kawai ta keyi damke hannun Areef ta yi ya kalleta yaga yadda idanuwanta sukai jawur baiyi tunanin komai ba ya ci gaba dacin abincinshi, Nadrah azaban yaji ya isheta ta mik'e da sauri da kallo kowa ya bita ganni yadda ta mik'e a razane, Granny ta ce ""Nadrah ya akayi ne"", Areef ya bita da kallo ya fahimci gaba d'aya bata da natsuwa Areef ya ce ""Me ye haka zauna mana"", Nadrah bakinta ta bud'e zatai magana kawai ta kasa da sauri ta nufa hanyar upstairs da gudu Areef ya mik'e ya bita Granny zata mik'e Daddy ya ce ""Granny zauna zai kula da ita""."

"Granny ta ce ""To meya faru kuma?"" Daddy ya ce ""Kila ko batajin dad'i ne? Ko cikinta ya baci ne shiyasa ta tafi da gudu"" gyad'a kai Granny tayi ta ce ""Tom kila haka ne""."

"Nadrah tana shiga d'akin ta nufa fridge da sauri ta d'auko goran ruwa, ta bud'e ta kafa a bakinta ta fara sha sai da ta shanye ruwan tasss ta kuma d'auko wani Areef da sauri ya k'arisa wurin ya kwace goron ruwan, ya ce ""Lafiya zaki dinga dura ma cikinki ruwa haka?"" Nadrah wani ta kuma d'auko jikinta na rawa zata bud'e wani ya k'ara kwacewa Nadrah zubewa tayi a kasa tana rik'e bakinka saboda yadda gaba d'aya ya d'auki rad'ad'in yaji."

"Areef ya rik'o ya ce ""Nadrah me yafaru ne?"" Nadrah azaba yasa ta kasa magana kawai ta k'ankameshi tana nuna bakinta ta na ""Ru..wa..don.. Allah..ka..ba..ni ruwa.."" Areef ya bud'e mata ruwan ya bata ta amsa jikinta na rawa ta kafa abakinta sai da ta shanye wani ma tass sannan ta wullar da goron ruwan tana neman k'ara d'aukan wani Areef ya ce ""Wai meye a bakin ne naki ki fad'amin mana?"" Nadrah ta kyer ta iya cewa ""Bakina Akwai yaji ne Ammie tasamin yaji ne a abincina ta fad'a hawaye yana zuba mata Areef zama ya gyara mata akan cinyarshi ya kalleta ya ce ""Kina nufin"

"Ammie ce ta sa miki yaji a abincinki yaushe?"" Gyad'a mishi kai tayi tana rik'o gaban riganshi tana cusa k'anta a kirjinshi, Areef lumshe ido yayi a hankali ya d'ago da kanta ya kai bakinshi setin nata ya zira halcenshi da sauri Nadrah ta cafki halcenshi ta fara tsotsa don ita mafita kawai take nema shima sosai ya shiga tsotsan bakinta da halcenta, koshi sai da yaji yajin halcenshi ya dauka shima, kara rik'eta yayi sosai a jikinshi, Nadrah sai cusa bakinta takeyi cikin nashi tana tsotsan ko wani lungu na bakinshi Areef hakan da takeyi ba k'aramin gigitashi ta keyi ba, hannunshi ya sa ya rik'o sosai yacusa hannunshi cikin gashin kanta yana yamutsa gashinta, so sai suke kiss d'in junansu har Nadrah ta farajin yaji ya fara raguwa a bakin nata, a hankali ta zame bakinta a nashi tana sauke nishin wahala, hannunshi yasa a bayanta yana shafawa a hankali, d'ago da kanta yayi ya kira sunanta ya ce ""Nadrah"" a hankali ta bud'e idonta da suka rage jan da sukayi ta d'aura akan nashi sai kace wata yar maye haka ta dawo."

"A hankali ya shafa gashin kanta ya ce ""kina lafiya?"" gyad'a mishi kai tayi don Alhamdulillah bakin nata ya rage zafin yajin so sai, rungumota jikinshi yayi sosai yana tunanin me yasa Ammie ta zama haka bayan yasan baza ta iya cutar da ko kwaro ba amman tana ma Dan Adam wannan mugunta har haka abin yayi yawa ai."

"Nadrah a hankali ta zame jikinta a nashi ta mik'e, a hankali ta fara takawa har ta shige bedroom d'inta, tana shiga ta fad'a kan bed d'inta ta fashe da kuka, a zuciyarta tana tunanin haka zata cigaba da rayuwa kenan ba farin ciki, sosai take kuka ta rungume pillow."

"Areef yasan bataci wani abincin sosai ba, kitchen ya shiga ya had'o mata tea me kauri ya kai mata d'aki kuka yasa meta tanayi har cikin zuciyarshi yakeji kukan nata, a hankali ya zauna a bakin bed din ya kira sunan a hankali ""Nadrah.."" bata kulashi taci gaba da kukanta hannu yasa ya rik'o hannunta da sauri ta fisge hannunta anashi, a hankali ya ce ""Kiya hakuri daman tea na kawo miki kisha zakiji dai dai"", Nadrah cikin muryar kuka ta ce ""Ni bazan shaba kafita dashi a d'akin nan bana buk'ata"", Areef ya ce ""Don Allah ki tashi kisha ko kad'an ne"" Nadrah cikin b'acin rai tatashi ta kalleshi da idanuwanta wanda sukai jawur ta ce ""Nace bazan sha kuma wllh saika rabu dani bazan zauna a gidan nan ana cutar dani ba, sai yaushe zanyi farin ciki a rayuwata ne wai, ta fashe da kuka ta k'ara kifa kanta a kan pillow tana kuka Areef rasa meke mishi dad'i ya yi a hankali yasa hannu ya rik'ota da sauri ta k'ara fisgewa ta ce ""Wllh koda Mommah zata tsine min ne sai ka rabu dani kada kakara ta bani bazan cigaba da zama anan ba mahaifiyar tana cutar dani ba inajure komai amman banda wulakanta ni bani da hakuri amman nai hakuri dan yi biyayyar aure amman sai cutar dani a keyi sai na zauna nai shiru bazan iya ba gaskiya"", Areef ya kuma rik'ota daga kwance da take ya rik'eta sosai a yadda baza ta kwashe ba ya gyara zamanshi akan bed d'in ya ce."

"Ya ce ""Nadrah ni nacutar da kenan"" Nadrah ta ce ""Kaima baka samu dama bane, ni ka sakeni"" k'ara matseta yayi a jikinshi ya d'ago da fuskanta suna kallon juna fuskanta shab'e shab'e da hawaye a hankali ya ce ""Ba kyaso na ne?"" Nadrah kallonshi tayi cike da kallon mamaki da tambayar rainin wayan da yai mata ta ce ""Kamar ya bana son kane, daman wazai soka din ba mace da zata soka wllh"", Areef ido ya runtse ya saki nishi sannan ya k'ara kallonta ya ce ""Kenan ba kyaso na?"" Nadrah ta ce ""Ni kasa keni bana sonka bana kaunarka wazai soka daman"" hannunshi yasa yakara matseta sosai a jikinshi ya kwantar da kanshi a kirjinta yana furzar da iska mai zafi tunda yake ba macen data tab'a furta cewa bata sonshi, Jin yadda yake fitar mata da zazzafan nunfashi a kirjinshi ta ce ""Ni kasa keni"" Areef kasa cewa komai yayi kuma yak'i"

"sakinta har lokacin kanshi yana saman kirjinta, Nadrah tana son kwacewa takasa saboda ka k'aramin rik'o yai mata ba."

"Areef a hankali ya d'ago da idonshi wanda sukai jawur zuciyarshi kamar ta fashe, ya ce ""Ni.. in...ina.."" kasa k'arisawa yayi ya kifa kashin a kirjinta yana k'ara sauke numfashi, Nadrah ta ce ""Ni kasake ni don Allah jikina ciwo yake min"" bai saketa ba kuma baice mata komai ba, ganin ba sakinta zaiyi ba kawai tasa hakurin ta gantsara mishi cizo a shoulder d'inshi, da mamaki ko gezau beyi ba."

"D'ago da kanshi yayi a karo na biyu yasa hannunshi ya rik'o fuskanta yana kallonta, da mamaki hawaye ta gani a fuskanshi, cikin sanyi murya ya ce ""Nadrah Ina..ina.. shiru yayi sannan yakai bakinshi kan nata ya tsotsi lips dinta Nadrah kasa hannashi tayi saboda yadda taga yana hawaye a zuciyarta ta ce ""Me kuma yasashi kuka daman duk taurin zuciyarshi da girman kanshi akwai abinda zai sashi kuka, jin hannunshi a kirjinta yasata sauri katse mata tunanin da ta tafi, da k'arfi ta fisge jikinta ta sauka akan bed tana nishi, kallonshi tayi cikin b'acin rai ta ce ""Kada ka k'ara tabani idan kai d'an halak ne mugu kawai me mugun nufi kuma wllh saika sakeni yau ko gobe bazan shigaba da zama da ku ba, waya sani ma wannan kulawar da kake nuna min da biyu ka ke yinsa ko kun shirya min wani abunne kai da Ammie to aniyar ku ya biku Insha Allahu nafi karfinku ta Allah bata ku ba"" tana gama fad'in haka ta fice a d'akin ta shige d'ayan bedroom din tasaka key ta kulle ta fad'a kan bed cike dajin haushinshi."

"Areef runtse ido yayi ya kwantar da kanshi akan pillow yanajin wani azababben sha'awarta na taso mishi, bai damu da kalaman da tai mishi ba hannunshi yasa ya damke mararshi data kulle yana fitar da nishin azaba, ko lokaci da yatsinci kanshi da masifan jin sha'awarta kafin ya aureta ba kamar na yanzun ba, don yadda yakeji muddin idan bai kusan ceta ba zai iya mutuwa, a daddafe ya tashi ya fita a d'akin ya nufan d'akin da take, ya murd'a handle din k'ofar yajita a kulle bubbuga mata ya farayi yana ""Nadrah don Allah ki bud'e min nifa yanzun mijinki ne na rokek'i don Allah ki bud'e min"", Nadrah tana jinshi tai banza dashi ta k'ara shigewa cikin blanket ta toshe kunnenta karma taji shi, Areef tunawa yayi ai akwai extra key din d'akin a d'ayan bedroom d'in, a daddafe ya koma cikin d'akin yaja hannu drawer ya d'auko key din ya fito a hankali yasa ki key d'in ya bud'e d'akin, a hankali ya shiga ba tare da Nadrah taji komai ba don ta toshe kunnenta don kartaji bugun k'ofa da ya keyi."

"Kawai ji tayi anrungumota, Areef ya matseta a jikinshi, ihu zatai don ta d'auka aljanine, da sauri yasa hannunshi ya toshe mata bakinta, a hankali ya ce."

"""Please Baby karki hanani kanki pls, wllh zan iya mutuwa muddin kika hanani kasan cewa dake a yanzun, Nadrah ta fisge bakinta a hannunshi ta ce ""Ni karabu dani sai dai ka mutu amman bazan baka kaina ba""."

"Areef jin yadda mararshi ta kara kulle mishi yai kokarin yin amfani da ita kota k'arfi ne, juyar da ita yayi yai mata runfa da kirjinshin ya had'e bakinshi da nata yahau tsotsan lips d'inta yana cusa hannunshi cikin rigarta yana damko nonuwanta jikinshi sai rawa ya keyi ya danneta sosai yadda baza ta iya kwacewa ba, Nadrah kokarin kwacewa ta keyi ta kasa don baza ta tab'a bashi kanta ba, jin yana kokarin kai hannunshi gidan dad'inta da sauri ta gantsara mishi cizo a bakinshi mai azaban zafi da sauri Areef ya saki bakinta ita kuma ta samu ta kwace jikinta duk da haka kokarin"

"kamota yayi amman ta zille da sauri ta shige toilet ta rufe da key tana sauke nishin wahala, Areef kuka ya fashe dashi saboda yadda mararshi ta rik'e gaba d'aya duk dauriyarshi ya kasa da kyer ya mik'e ya kunna hasken d'aki bata nan, wayanshi ya d'auka daken kan bed side drawer ya kunata a dakyer ya duba number Jamcy kira ya danna baisan yasa wayar a speaker ba, ringing biyu yayi tai picking Nadrah tana toilet tana sauke nishin wahala, taji muryar mace ta ce ""Hello Honey"" take gabanta ya fadi rass Areef cikin wahallen murya ya ce ""Babe pls kizo gidana bazan iya zuwa ba zan mutu"", Jamcy a rud'e ta ce ""Honey inane gidan katura min address d'in zanzo gidan yanzun, Areef baice komai ba ya kashe kiran daily number Yasir ya yi ""Yass shima ringing daya yayi yai picking cikin hard'ewar halce Areef ya ce ""Ya..ss plea..se ka..tura..ma..ja..mcy address d'in gidanmu"", bai jira amsan shiba ya kashe wayar yana fitar da nishin wahala a hankali yake furta innalillahi..wa'inna...ilaihi.. raji'un.."

"Nadrah wata zuface ta fara keto mata ko ina, a hankali ta furta ""Kenan karuwarshi ya kira tazo nan gidan?""."

"[9/21, 6:07 PM] Page 93&94_"

"Yass koda yaji muryar Areef a haka murmushi kawai yayi, sannan ya tura ma Jamcy address din gidan, Jamcy daman ta shirya tana ganin antura mata address d'in tai murmushi ta tashi da sauri ta dauki key d'in motanta ta fito, motarta ta shiga tai Horn gatekeeper har fara bacci yaji Horn yazo ya bud'e mata gate ta fita da sauri a gidan""."

"Nadrah zama tayi a toilet d'in ta rasa meke mata dad'i ta mik'e ta fara safa da marwa a cikin toilet d'in tanajin yadda Areef ke sauke nishin azaba, wani azababben kishi takejin yana taso mata tasan dai bata sonshi amman ko ba komai mijin tane ai."

"Cikin minti kad'an Jamcy ta k'ariso address d'in gidan da aka tura mata tai parking a waje sannan takira Areef yana ganin kiranta yasan ta k'ariso ne, a daddafe ya tashi dafe da mararshi data rike mishi sosai ya d'auki wani key ya fita a d'akin yana jan jikinshi, Nadrah jin k'arar bud'e k'ofa yafita a d'akin, da sauri itama ta fito daga toilet d'in ko hijab bata tsaya ta saka ba ga kayan jikinta ba abinda baya nunawa, key d'in motanshi ta gani akan mirror da sauri ta d'auka tabi ba yanshi."

Ba kowa a parlorn saboda dare ya farayi kowa yaje ya kwanta.

"Areef a haka ya fita gidan gaba d'aya ya hango motan Jamcy da kyer ya k'arisa motan ya bud'e ya shiga, Jamcy ta ce ""Honey Ina zamu Areef daman ya d'auko key din gidan da Daddy ya bashi daza su zauna da Nadrah, da yake ba nisa sosai da nan ya fad'a mata address din gidan Jamcy taja mota suka bar wajen dai dai lokacin itama Nadrah tasa an bud'e mata gate ta fito da motan Areef, motan da ya shiga ta hango ya farayin nisa da sauri ta k'ara gudun mota tabi bayan su don Jamcy itama gudun takeyi, saboda tunda taga halin da Areef yake ciki tasan yana matukar buk'atar mace ne."

"Areef hannunshi ya cusa a kirjin Jamcy ya fara shafa nonuwanta zuwa ma zaunanta a haka har suka k'arisa dank'areren gidan, horn tayi da yake daman akwai gatekeeper a gidan ya bud'e musu gate suka shiga ya rufe."

Nadrah ganin gidan da suka shiga tana k'arisawa itama tai Horn me gadi ya kara bud'e gate din itama ta shiga ciki tai parking.

"Lokacin su Areef sun shiga ciki had'adden parlorn da yasha kayan furniture's komai na zamani ne a ciki iya had'uwa da tsaruwa ya yi fa, had'uwanshi bazai fadu ba a baki, direct suka wuce wani k'atan bedroom dake k'asa a gidan, d'akin ba k'aramin had'uwa yayi ba suna shiga Areef ya zube akan makeken bed d'in da ya gama da had'uwa da tsaruwa, ya na fitar da wani irin numfashin mai zafi ga wani zufa dake keto mishi ta ko ina a sassan jikinshi, shikadai yasan azaban da yakeji a mararshi baijira Jamcy ta cire kayan jikinta da kanta ba ya jawota ta fad'a kanshi ya rungumota yana zuge mata zip d'in rigarta manyan nonuwanta suka baiyana ba shiru yakai musu cafka ya fara lagude matasu."

"Nadrah tana shiga parlorn taga ba kowa jikinta ya fara rawa, saman stairs ta kalla, takuma kalla d'akunan da suke k'asa tasan baza su haura sama ba."

"Wani d'akin ta shiga k'amshi ne kawai ya daki hancinta ba kowa a ciki, da sauri ta fito ta shiga wani d'akin ma amman shima ba kowa, ta fito hawaye ne taji ya zubo mata a kuncinta ta ce ""To..Ina..suka..shiga?"" ta furta bakinta na rawa d'akin gabanta ta kalla taga kamar ba agama rufe k'ofar d'akin ba da sauri ta nufa wurin, kasa tura k'ofar tayi don jikinta ya bata suna cikin d'akin ta tsaya kusan 3 minutes, kawai runtse ido tayi ta tasa hannu ta tura k'ofar, tana addu'a a zuciyarta."

Dai dai lokacin Areef yake kokarin zame ma Jamcy syket d'in jikinta jin anturo k'ofar da sauri Jamcy ta tashi akan Areef wanda bakinshi ke cikin nononta yana sha kamar k'aramin yaro.

"Kukan kura Nadrah tayi ta k'arisa wurin tasa hannunta ta damko nonuwan Jamcy tajasu da karfi, ihu Jamcy ta saki tana wayyo zata cire min nonuwana, Areef ganin Nadrah cike da mamaki ya akai ta biyosu toh, kasa kwakwarin motsi yayi saboda shi a halin da yake ciki mace kawai yake buk'ata, Nadrah ta ce ""Shegiya karuwa mebin mazan aure uban me had'aki da mijina yar iska kawai, Jamcy ganin Nadrah taki sakin mata nonon azaba ya isheta tasa hannu ta tureta da karfi aikon ta fad'a kan Areef da sauri yasa hannunshi ya rungumeta gam a jikinshi, Nadrah hannu tasa ta dinga dukan kirjinshi cikin kuka ta ce ""Shine zaka kira karuwarka kuma...kasa k'arisa maganar tayi jin saukan bakin Areef a nata."

"Jamcy hannu tasa ta fincikon Nadrah amman rik'on da Areef yai mata yasa ta kasa fisgeta a jikin Areef kuka Jamcy ta fashe dashi ta ce ""Honey daman mutuncina zakaci shiyasa ka kira matar ka ko?"", tana fad'in haka ta dauki rigarta ta fice a d'akin tana kuka, Areef be sanma tanayin ba jin sabon salon da Nadrah take mishi don itama bakinshi takama tana tsotsan lips d'inshi cike da k'orewa, tana shafa yalwataccen gashin kirjinshi zuwa kan y'an nonuwanshi, tasa hannunta daya ta kamo banananshi data mik'e sambal sai da taji tsoro jin girmanta don duk samarin da tayi bata tab'a ganin banana mai girman na Areef ba."

Aikon Areef ya rud'e da sauri ya cire mata rigar jikinta yakai bakinshi kan nononta yana wani irin gurnani jin yadda take shafa mishi banananshi tana matsa yar tsagun

tana danna yatsarta ita kanta tasan tana buk'atar namiji kawai duk abinda Areef yake mata d'auri takeyi don kwana biyu tayi missing sosai.

"Sosai Nadrah take sama da k'asa da hannunta akan Ayabarshi tana zira halcenta cikin kunneshi tana tsotsa cikin kunne, Areef tsotsan nononta kawai ya keyi yana kara damuk'an d'aya nonon da hannunshi, hannunta tasa ta cire wandon jikinta ta fara goga mishi banananshi a HQ d'inta shiku ya fara kokarin tura banananshi cikin taki bashi dama tana gogga mishi HQ d'inta akai tanajin yadda Ayabarshi take haniniya a hannunta, Areef gaba d'aya ya fa rud'e da salonta sosai take tsotse mishi kunneshi tana zira halcenta ciki tana fitowa dashi tana yawo da halcenta bayan kunnenshi zuwa wuyanshi tana lashewa, Areef sosai yake tsotsan mata nonuwanta yasha wancan ya maida bakinshi wancan gaba d'aya ya rud'e kawai so yake yaji shi a gidan dad'inta tagama haukatashi da salonta."

"Nononta ta cire a bakinshi sannan ta kalleshi a hankali ta ce ""Areeff bata tab'a kiran sunanshi ba kuma bai tab'a jin yadda sunan yai mishi dad'i kamar na yau ba, bude idonshi yayi da sukai jawur ya zuba matashi anata murmushi ta sakar mishi daya k'ara fiddo mata da kyawunta ta tsinci kanta da furta ce wa ""Sorry"" Murmushi ya sakar mata batare da ya ce mata komai ba ya mirginata katsa ya haye kanta sannan ya ce ""Baby I love you so much, I love you with all my heart"", runtse ido tayi don bata tab'a tunanin kalmar zai fito daga bakinshi ba, jin saukar bakinshi tayi a wuyanta yana binta da wani hot kisses lumshe ido tayi ta cusa hannunta cikin suman kanshi tana yamutsa mishi ba k'arami dad'i yakeji ba idan ana wasa da gashin kanshi, hannunta ta d'aura saman bayanshi tana yawo da hannunta jin bakinshi tayi anashi ta cafke suka shiga kissing din bakinsu kamar zasu had'e bakin juna, hannunshi yakai kan HQ d'inta ya fara shafawa a hankali jin wani irin ruwan mai yauki mai ni'ima da tsantsin dad'i da yake fitowa a wurin ya kara kidi mashi."

"Banananshi ya fara gogawa a wurin yana sauke nishin dad'i jin yadda ruwan ni'ima ke k'ara ambaliya a gidan dad'inta, bakinshi ya cire a nata ya yadaura a nononta yana tsotsa, dad'i ne ke ratsa Nadrah tana kara tura mishi nonuwanta cikin bakinshi ta maida bakinta cikin kunneshi tana yawo da halcenta a ciki, Areef ya k'ara rud'ewa tsinta kanshi yayi da addu'an saduwa da iyali."

_Allahumma Jannib na-sshaiWana wa jannibi-sshaiWana ma Razaqtana_

"A hankali ya fara tura banananshi a gidan dad'inta, duk da yasan ba Virgin bace ita bai hana ya shigeta a hankali ba, Nadrah da yake ta gyaru wurin Maman Shahid sai da taji zafin shiganta da yayi da yake kuma abar tashi ba kad'an bace, a hankali ta ce ""Uhmm a hankali pls"" murmushi yayi cike dajin wani dad'i da gardi na ratsa dukkan wani sassan jijiyoyin jikinshi, mamaki ya keyi Jin yadda yajita a matse a hankali ya gama tura Ayabarshi yana saki wata ajiyar zuciya jin yadda ta shige gaba d'aya bai tab'a tunaninta tana da zurfi haka ba ya kuma kissing d'in lips dinta yana maida bakinshi kan nononta, ya fara tsotsan nononta a hankali ya fara yawo da banananshi a cikin gidan dadinta, wani rin nishin dad'i yafara saki yana kara yawo da zarmalulunshi a cikin HQ d'inta."

"Bakinshi ya cire anononta da yake ta gurnanin dad'i sambatu ya farayi mata ""Ashhhh babe Ashe haka kike dad'i wllh dad'inki ya wuce misali Ashhhhh dadiiiii shiiiii"" yana kara tura mata banananshi."

"Nadrah ita kanta dad'in takeji yadda yake k'ara tura mata banananshi har majiyar dad'inta, k'ara zira halcenta tayi cikin kunneshi tana kara juya mishi k'ugunta tana tayashi, don ba ason mace suna tarayya da mijinta ta barshi kawai bazatai komai ba kema ki taka naki rawar yana kara rik'ita me gida da kaunarki a cikin zuciyarshi."

"Wani ihun dad'i ya sakin Jin yadda yake tabo lagwadar dad'inta, ita kuma tana kara juya mishi k'ugunta yadda zaiji dad'inta sosai, bakinta ta cire a kunnenshi takai kan nononshi ta fara tsotsan mishi tana lashewa, wani k'aran ya saki yana ""Wayyo baby dad'i Ashhhh washhh babe dad'i sosai kina da dad'i sosai ban tabajin mace wacce takaiki dad'i ba wllh Ashhhh babe sosai ya fara cinta da k'arfi yana ihu, Nadrah itama ihun dad'i ta saki ""Ashhhhh dadiiiii"" don itama tana son taga ana cinta da k'arfi, bakinshi ya maida nononta yana wani irin gurnani kamar zaki gaba

Please Login or Register in order to submit comment