You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kuwan zaki fadi haka""?"

Gaban Asmee ne ya fad'i don baza ta b'ata barin Nadrah ta gano ba ita ta haifeta ba.

"Asmee kukan munafinci ta fashe dashi ta ce ""Yanzun ni kike cewa bani bace na haifeki tunda kike kin taba tasowa da wata uwarce bayan ni meye ban miki a rayuwa ba da zaki fadi haka Nadrah ko wannan abunda nakeyi ina yine don rayuwarku""."

"Ki duba halin da muke ciki sometimes abinda zamucu wahala yake mana yanzun yaka mata ace kin samo kudi domin mahaifinki ya samu lafiya tunda ga dama ya fara zuwa miki Nadrah ked'in fa jini tace nine na haifeki nafiki sanin abinda nakeyi kina kallo wa kikaga ya tab'a temaka mana yanxun shekaran Abbanku 6 yana kwance ba lafiya kin taba tunanin ina zamu samu kudin daza mukaishi asibiti domin lafiyanshi rashin kudi ne yajawo haka shiya kamata ace yana nemo mana abinda za muci amman kiga yadda rayuwa takeyi damu, shikenan idan ni kike so nabi maza na nemo kudin daza muci gaba da ciyar da kanmu zanyi haka domin farin cikinku kuka Nadrah takeyi shab'e shab'e harda majina Mommah haka kukan takeyi."

"Mommah ta ce ""Shikenan Nadrah bara na fita na fada musu su kwashe kayan su mai da mishi dashi, da sauri na Nadrah ta rungume Mommah cikin muryan kuka tace ""Mommah kiya hakuri kiya femin don Allah akan abinda na fada, Mommah ta juyo da ita tasa hannu tashare mata hawayen fuskanta ta ce ""Ba komai na yafe miki yarinyata bar kukan haka, bara naje karsu tafi basu kwashe kayan ba"", da sauri Nadrah ta ce ""A'ah Mommah karkisa su maida kayan zan fita kuma na miki alkhawari duk wani abinda kikeso shi zanyi tunda kema kin mana abinda muke so abaya ta fad'a wasu hawayen suna k'ara zubo mata."

"Mommah ta rungumeta tana lallashinta ta ce ""Shikenan kiyi shiru Allah yai miki albarka kinji""."

"Gyad'a kai kawai Nadrah ta yi sannan Mommah ta ce ""Yanzun ki shirya sai kije kisa meshi a wajen"" nan ma kai kawai Nadrah ta iya dagawa sannan taje ta wanke fuskanta."

Mommah kuwan ita da Nafisa suka kwashe kayan suka Adana a karamin kitchen dinsu.

"Nadrah ta fito taima Mommah sai tadawo itama tace adawo lafiya, Mommah a zuciyarta ta ce ""Shegiya a haka zaki kare kuma abinda kike gudu shizai faru ko an fad'a miki bansan abinda yake damunki bane sha'awar na mijine ya saki gaba tun kina yarinyar kisa ma kanki jaraba, gwanda ma ki bada kai buri yahau idan ba haka kimutu a haka don ba aure zakiyi ba balle kisa a rai sai kin kai budurcinki gidan miji ta saki tsaki mtswww ta shige dakinta ta kulle da key."

"Nadrah koda ta fita yauma tsayawa ta yi ta kasa yin knocking d'in motan don har ga Allah bata son ko ganin fuskan Fahad harta juya zata koma ta tuna da Mommah shi kuma a lokacin ya fito da sauri ganin zata juya, ya ce ""Sarauniyar kyau kuma gimbiyata barka da zuwa don Allah yau karki wahalar min da kafafunki ki shigo mota mana."

"Banza dashi tayi kamar batasan yana magana ba, haka yaita mata surutun ta shigo matan amman taki, ganin baza ta shigo ba ya ce ""Shikenan zan fada ma Mommy guduna kikeyi bansan me nai miki ba."

"Tura baki tayi ta ce ""Nifa bacci nake ji zance na kwana Fahad ganin yadda ta tura mishi bakin ji yayi kamar yasa bakinshi ya cafko bakin nata dashi."

"Marairaice fuska ya yi ya matso kusa da ita wanda sunajin numfashin junansu, don tanajin yadda kirjinshin ke gogan nata sai numfashinta ya tsaya cak jin kamshin tura renshi."

"A hankali ya ce ""Pls baby kizo mu shiga mota mana kinsan mai dace muna tsaye anan ba""."

Ganin numfashinta zai dauke da sauri ta tureshi don batasan lokacin data bude motan ta shiga don bata lura baya ta bude ko gaba ba ashe murfin motan baya ta bude ta shige ganin haka shima ya shiga bayan.

Shiru tayi tana wiki wiki da ido don tunda take bata tab'a shiga motan wani ba.

"Fahad ya ce ""Kiban labari mana shiru ta yi bata iya cewa komai ba don jikinta rawa ya keyi."

"Hannunshi yasa ya daura akan cinyarta yafara shawa hannu tasa ta ture hannunshi Fahad ya kara matsawa kusa da ita ya ce ""Baby ki bari kodan bakinki nasha pls Nadrah ganin haka ta murda murfin motan tana son fita taji kofar a rufe."

"Kallonshi tayi ta ce ""Ka bud'e min mota na fita Fahad yasa hannunshi ya rik'o hannunta ya k'ara matsawa jikinta, Nadrah ta ce ""Meye haka don Allah ka rabu dani bude min kofa na fita ni""."

"Fahad ya kara matseta a jikinshi Nadrah ta ce ""Don Allah kibar... Bata gama rufe baki taji ya hade bakinshi da nata...."

"[9/21, 6:07 PM] : _Page 53&54_"

"Mutsu mutsun kwacewa ta farayi, hannunshi ya tura cikin rigarta ya hau shafa nonuwanta, cike da salon kwarewa yana matsa kan nipples dinta a hankali."

"Nadrah Jin wani sabon ya nayin da bata tabajin ba yasa itama ta hau tsotsan lips dinshi, Fahad ganin haka ya samu damar cire mata hijab d'in jikinta gaba daya damar wata karamar rigace ta bacci a jikinta iya cinya ta tsaya mata duk da ta tsufa amman da dan kyanta kad'an take surar jikinta suka kara bayyana gashinta ya zubo har gadon bayanta daman ta daureshi ne kuma ya warware Fahad gaba daya ya rude da sauri yakai bakinshi kan nononta ya fara tsotsansu kamar sweet Nadrah ihun dadi tasaki tana kara k'ankameshi a jikinta."

Kwantar da ita ya yi yai mata runfa da kirjinshin ya maida bakinshi cikin bakinta yana juya halcenshi cikin bakinta ita kuma sai cafka takeyi tana kara shigewa jikinshi.

"A hankali ya zame bakinshi cikin nata yakai kan nononta yana tsotsa yana mirza dayan nonon da dayan hannunshi Nadrah ta ce ""Oushhh Ahhh washhh tana zuk'an bakinta kamar me shan yaji, hannunshi yakai saman HQ dinta wani taushi yaji da fatan wurin kamar flower haka ya fara shafawa zuwa saman maranta wani kuka Nadrah ta fashe dashi da jin hannunshi a saman mararta don wani bala'i ciwo yake mata amman jin hannunshi a wurin wani dadi ne taji har cikin kwanyar kanta."

"Cire hannun ya yi da sauri ta rik'e hannunshi ta maida mishi saman mararnata, bakinshi ya cire asaman nononta a hankali ya ce ""Baby Nadrah shiru ta yi don ita kadai tasan abinda takeji a wannan lokacin, kiss d'in nonuwanta ya shiga yi yana hura mata iskan bakinshi har lokacin hannunshi yana saman mararta yana shafa mata shi a hankali cike da salo yana dan matsawa."

"Nadrah kuka kawai ta keyi ta k'an kameshi a jikinta, a hankali ya kuma cewa ""Baby fadamin ciwo yake miki wurin da sauri ta gyad'a mishi kai wasu hawayen suna zubo mata."

"Fahad tausayin tane yaka mashi yaji bazai iya yin komai da ita amman yagane matsalar sha'awa ce kawai ke damunta, yasan cewa ba kalan matan da baiyi hulda"

dasu ba amman haka kawai yakejin bazai iya amfani da ita ba gwanda ya aureta kawai.

"A hankali yasa halcenshi ya lashe mata hawayen fuskanta ya tsotsi lips dinta, sannan ya gyara mata rigarta ya d'agata ta zauna da ita har lokacin jikinta bai dena rawa ba kwantar da kanta tayi a kirjinshin shi kuma ya sa hannunshi yana shafa gashin kanta, a zuciyarshi ya ce ""Yarinyar nan ta hadu kota ina itadin matar aure ce don ta wuce Baby sai dai a kirata da Baby Zumah ajiyar zuciya ya sauke sannan a hankali ya ce ""Baby Zumah zaki aure ni muyi aure kinga duk abinda kike so sai na dinga miki kinji kinga lokacin kin zama tawa na zama naki""."

"Duk yanayin da Nadrah take ciki sai da taji ranta ya baci cikin bacin rai ta ce ""Bazan aure ka ba din bana son aure karka karamin maganar aure na tsane duk wani me min maganar aure bud'e min kofa na fita""."

Fahad sai da ya tsorata don a tunaninshi aljannunta ne ya tashi.

"Ya ce ""Zuma kwantar da hankali indai maganar auren ne baki so bazan kara miki ba me kike to yanzun""?."

Nadrah da har lokacin abinda takeji be sake taba don Fahad ya d'an dana mata zuma a baki kawai ta kara tura kanta a kirjinshin hannu yasa ya matseta shima yanajin yadda take ajin zuciya.

"Fahad cikin zuciyarshi ya ce ""Gashi dai abukace take da na miji amman me yasa batasan aure? Can kuma ya ce ""Tunda bata son aure kawai kayi abinda kake so da ita a wuce wurin, can kuma ya ce ""Amman kuma ina sonta."

"Nadrah kuwa burinta kawai taji taci gaba da shafa jikinta da shan mata nono gashi tunda ya rungumeta yaki mata komai ga mararta sai juya mata ya keyi,"

"Fahad ganin bashi da mafita a hankali ya ce ""Baby zaki rakani gidana sai mu kwana acan da safe zan dawo dake kinji komai kike zan miki, Nadrah sai da taji gabanta ya fadi amman abinda takeji shi ke kokarin rinjayarta."

Shiru kawai ta yi batare da tace mishi komai ba itadai indai zai cigaba da yin mata abinda yake mata zata bishi koma ina ne ganin haka ya fahimci tana bukatan hakan itama.

Fitowa ya yi a bayan motan ya duba a gogan hannunshi yaga karfe 9 da minti 17 shiga ya yi sannan ya tada motan suka bar kofar gidan.

Ba wani nisa sosai da gidan suka shiga wani karamin gida ma dai daici me kyau dashi sannan me gadi ya rufe gate din bayan sun shiga.

Fahad ya bude bayan motan har lokacin tana kwance ta kasa koda kwakwarar motsi hannu ya mika mata a hankali tasa hannunta ta fito daga cikin mota sai dai takasa tafiya saka makon yadda marar tata ta rik'e mata d'aukanta ya yi cak zuwa cikin gidan.

Nan ne inda yake more rayuwarshi da yan matanshi Fahad kenan me zamani.

Cikin parlour suka shiga yayi kyau sosai ba laifi babu abinda babu na more rayuwa. ciki wani bedroom ya shiga da ita ya kwantar da ita akan bed dinshi.

Lumshe ido ta yi wani zuciyar yana kwab'anta akan abinda takeyi fa ba dai dai bane ace ta biyo wani kwaton saurayi har gida kuma su kwana tare wanda ba muharraminta bane.

Tana cikin wannan tunanin ne taji Fahad ya kwanta kusa da ita yasa hannu ya janyota jikinshi ya rungumeta kasa hannashi ta yi don har ga Allah tana son haka tanaji ya zare mata rigar baccin jikinta gaba daya daga ita sai pant shima tanaji ya zame mata shi.

Bakinshi ya tura a nata ya fara tsotsa itama tsotsan nashi ta farayi tanajin yadda yake ya mutsa mata nonuwanta wani dadi takeji ta kara shigewa jikinshi.

"Hannunshi ya kai saman mazaunata yaji yadda suke da taushi ga dadin ta bawa a hankali ya ce ""Baby komai naki dadi ne dashi Nadrah kuwan batasan yana yi ba, kwantar da ita yayi ya daura hannunshi duk biyu a kan nonuwanta bakinshi yakai kan cibiyarta ya hau kar k'ada halcenshi a ciki yana kara juya halcenshi ihun dadi tasaki ta kara damkeshi a haka har yakai kan HQ dinta yana zagaye halcenshi a wurin."

"Lashewa ya farayi yana wani irin zuk'o ruwan ni'iman dake fitowa a wurin shi kanshi sai da ya kara gigicewa don dadi, nishi me hade da kuka tasaki wanda ta fara sambatu Ashhhh dadi Fahad abinda kake min akwai dadi sosai washhh Dadiiiii...Ahhh Oushhh nishi kawai suke saki dukkansu, Fahad ganin numfashinshi na kokarin daukewa don dadi da sauri ya zame bakinshi wani ruwa na kara bulbulowa a gabanta kaman tap."

Kayanshi ya cire duka sannan yamaida bakinshi saman nononta yana kara tsotsesu kamar ya samu lollipop.

Banananshi ya fara goga mata a wurin yana kokarin tura matashi amman yaki shiga don yasan shine mutun na farko da zai rabata da budurcinta shiyasa yake son ya bita a

hankali Nadrah kuwa dan zafi ta faraji a wurin amman yadda Fahad yake tsotsan mata nonuwanta yana mata dadi sosai don har tsakiyar tafin kafarta takeji kukan dadi takeyi kawai da sambatu.

"Muryanshi na rawa ya ce ""Baby natura mikishi shima akwai dadi yafi abinda nake miki dadi ma sosai, gyad'a mishi kai ta dingayi kamar k'adan garuwa don baza ta iya magana ba, Fahad runtse ido yayi ya tura banananshi da karfi cikin durinta don shima ya k'osa yaji shi a k'oramar dadinta wani gigitacce ihun azaba Nadrah tasaki ta k'an kame bedsheet da karfi tana son kwanta kanta amman ina takasa don Fahad suburbudanta ya farayi kamar ana yaki ya matseta sosai a jikinshi yadda baza ta iya kwacewa ba, kuka takeyi sosai tana magiya, ""Ni karabu dani bana so abinda kake min daman kai mugu ne azzalimi wllh bazan yafe maka ba wayyo Mommah zai kashe ni Abba kazo kate makeni shege mugu kawai Dan iska karabu dani natafi gida wayyo wllh bazan iya ba wllh don Allah kaya hakuri karabu dani ni bana so nafasa kacire abun banso cizonshi ta dingayi duk inda tasamu fata a jikinshi harda ya k'oshinshi dana sani ne kawai a zuciyarta tun tana kuka da hawaye ta komayi ba hawayen."

Fahad kuwa shima kukan dadin ya dinga mata da ihun dadi duk yacika mata kunne don wllh zeyi rantsuwa tunda yake hulda da mata bai tabajin mace mai shegen dadin taba dadi mara misaltuwa.

***********

Tunda ga wannan dare ne kaddara Nadrah ya soma.

Don ko da safe haka ya kuma hayeta tanaji tana gaji haka ya dinga cinta kuma hakan baisa ta yi kuka ba duk da azaban da wurin yake mata ta daure tabarshi yayi yadda yake so da ita.

"Bayan ya gamane ya kuma sata a ruwan zafin me dauke da dettol a ciki, sai da ya gasa ta sosai taji dadin wurin ba laifi."

Sannan ya bata wasu kayan ta saka don daman yana ije kayan mata kala kala a gidan.

Dakyer yasamu tasha ruwan tea me kaurin daya hada mata.

Sannan ya dauketa suka dawo gida haka kawai ta nemi tsoron zuwa gidan ta rasa.

"Haka ya dauki kudi masu yawa ya mik'a mata amsa ta yi don tasan Mommah zatai farin ciki sosai idan taga kudin, kissing lips dinta ya yi ya ce ""Baby Zumah ki kulamin da kanki kinji anjima zan siyo miki waya saboda na dinga kiranki inajin muryanki I love you ya fad'a yana shafa lallausar fuskarta, sannan ya ce ""Sai nadawo anjima ki gaida Mommy"", kai kawai ta gyad'a mishi sannan ta fito a motan duk da tafiyanta ya canza haka ta fito ta shiga gida a hankali take tafiya Allah yaso ba mutane a layin, sai da yaga ta shiga gidan sannan yaja motan yabar kofar gidan da wani irin son Nadrah na kara narkewa a cikin zuciyarshi tabbas yayi nishadi da ita sosai wanda bazai taba man tawa da ita ba."

"Mommah kuwa koda asuba da taje tashinsu taga bata ga Nadrah ba ta aina aranta ta bi Fahad ne murmushi ta yi ta ce ""Allah yasa yabata kudi da yawa""."

Abinda ta fada kenan batare da taji wani Abu aran taba.

"Koda Nafisa ta ce ""Mommah ina Anty Nadrah ne Mommah ta ce ""Ta akets ne tunda asuba bata damu ba har suka karya."

"Mommah ganin karfe takwas ya wuce bata dawo yasa ta ce ""Kodai ya je yasiyar da ita ne tana cikin wannan tunanin ne Nadrah ta shigo gidan bakinta dauke da sallama."

"Mommah ganinta ta sauke ajiyar zuciya ta ce ""Yar albarka kin dawo ne""? Nadrah batace komai ba kawai tana zuwa kusa da ita ta zuba mata uban kudin da Fahad ya bata."

"Wani dadi ne ya rufe Mommah ta ce ""Kice muda talaucin mun fara mishi bye bye""."

"Nafisa ce ta ce ""Anty Nadrah inakwana kin dawo""? gyad'a mata Kai kawai ta yi ba tare da tace komai ba, sannan Nadrah ta shige dakin da Abbanta yake."

Tana shiga a hankali ta karisa kusa da inda yake kwance ta zauna kusa dashi idonshi a lumshe suke kamar me yin bacci.

"Hannunta tasa ta riko hannunshi sannan ta fashe da kuka ta rungume hannunshi a kirjinshinta sannan ta ce ""Abba kaya femin na aikata abinda koda kana da lafiya nasam baza ka taba yafemin ba nazubar da mutuncina a waje Abba kaya femin nayi hakan ne don farin cikin Mommah damu dukkanmu sannan kaima zaka samu lafiya kaji Abba insha Allahu sannan takara fashewa da kuka mai cin rai."

Ji tayi ya matse hannunshi anata da sauri ta dago da kanta ta kalleshi hawaye ne taga yana zubowa daga kuncinshi.

"Wani kukan takara fashewa dashi tana Abba kaya femin, sannan ta saki hannunshi ta fito a dakin ta shiga dakinsu da gudu duk da wurin yana mata zafi haka ta zube akan katifarsu tana kuka tana Allah kaya femin na aikata laifin da kace baka so Allah natuba Allah ka yafemin..."

"Mommah kuwan Nadrah ta fito tana kuka baki ta tabe tace keda uban naki kwaci kanku ai, sannan ta tattara kudin ta shige dasu d'aki."

Nafisa jikinta yayi sanyi jin Nadrah na kuka ta tashi ta shiga daki..

: _Page 55&56_

"Nafisa tana shiga ta nemi wuri ta zauna sannan ta ce ""Anty Nadrah bansan me kike ma kuka ba amman don Allah kiya hakuri bana son naga kina kuma sai naji kamar nima na fashe da kukan karki manta komai yai zafi maganinshi Allah, ki mika komai gareshi shidin mai jinkan bayinsa ne."

"Nadrah tasa hannu ta share hawayen fuskanta ta ce ""Shikenan Nafisa nabar kukan kinji ta fad'a tana share wasu hawayen da suke kara zubo mata."

"Nafisa ta ce ""Tom Anty Nadrah bara na dauko miki kayan shayinki yau shayi Mommah ta hada mana yaji madara"", Nadrah ta ce ""Aah Nafisa bana so akoshe nake bazan iya cin komai ba a yanzun."

"Nafisa ta yi raurau da fuska kamar zatai kuka ta ce ""Anty Mommah fa ta ce ""Da asuba ta aikeki kenan ai baki karya ba ko""?"

"Nadrah tasan halin Nafisa da naci ta ce ""Tom naji jeki dauko min nawa nasha toh""."

"Nafisa ta ce ""Tom Anty sannan ta fita a d'akin a lokacin ne Mommah ta shigo d'akin Nadrah kauda fuska ta yi don ko ganinta bata sonyi."

"Mommah tai raurau da murya ta ce ""Nadrah wai fushi kikeyi dani ne kin tab'a ganin yarinya tana fushi da Mahaifiyarta ne karki manta fa fushin iyaye yana tare da fushin Allah ni idan nayi fushi dake zakiji dadi ko kina manta cewa nine mahaifiyarki fa ina son rayuwarki fiye da yadda kike son rayuwar taki, kowacce uwa tana da buri akan yaranta, Nadrah cikin bacin rai ta ce ""Mommah ke kuma burinki kenan akaina to Mommah bara kiji muddin kikasa Nafisa a wannan hanyar da kika sani tom zan matan dake d'in mahaifiyar muce ni tunani nakeyi ya za ai ace uwa da kanta tana sa yarinyarta a wani harka daban wanda ko jahian da banji sunyi hakan ba""."

"Asmee sai da taji tsoro don tunda suke Nadrah bata tab'a mata magana cikin rashin d'a'aba sai yau, a zuciyarta ta ce ""Nadrah kenan baki da hankali daman taya zansa Nafisa tayi irin rayuwar da kikeyi lallai kina kallo zatai aure tabarki da yawan iskancinki ke daman wannan a alkalamin kaddaranki yake don itama tana samun mai kudi zan aurar da ita."

"Sannan Nadrah ta ce ""Mommah kudi kike muyi ko tom zamuyi na miki alkhawari insha Allahu tunda na riga dana fara sayar da budurcina a waje kuma kece sanadi tana fadin haka ta kuma fashewa da kuka."

"Mommah ta ce ""Nadrah ni kike gaya ma haka yau shikenan ba komai nagode"" ta fad'a tana share munafuksn hawayen da suka zubo mata."

Nadrah hakan baisa taji tausayin Mommah ba balle ta yi nadama maganganun data fad'a mata.

"Mommah ta tashi ta fita a dakin tana goge hawaye fuskanta koda Nafisa ta shigo dakin, kallon Nadrah ta yi don tana kitchen taji maganarsu sama sama amman batasan me suke cewa ba taji dai Nadrah na cewa zata matan da Mommah ita tahaifemu kuma taga Momma tana share hawaye."

"Nafisa ta ce ""Anty Nadrah me Mommah ta miki ne haka naga kina kuka itama tana kuka""?"

"Nadrah tasa hannu ta share hawayen fuskan nata ta ce ""Bakomai Nafisa bani shayin nasha Nafisa batai musu ba ta mik'a mata sannan ta zauna kusa da ita tana kallonta yadda take shan tea d'in kamar tana shan gani."

"Mommah kuwan maganganun Nadrah ko a jikinta, itama ta yi hakane daman don kartasa wani abu aranta tana fita taci gaba har kokinta."

Koda da daddare da Fahad yazo kuma Nadrah ta fita harta dan saki jiki dashi ya bata wayar daya kawo mata tai mishi godiya don babban waya ce iphone 14 pro max dal a kwalinta.

******

"Fahad ganin tasaki jiki dashi tunda ga wannan lokacin shima ya fara kashe mata Kudi kamar baza su kare ba, haka zai kwaso mata atamfofi da laces masu kyau da tsada gasu abaya suma masu kyau kananun kaya kuma ba amagana da kayan bacci da ta kalma jakunkuna masu kyau haka yake lodo mata su wani zubin harda Mommah ma yana siyan mata, Nadrah tun tanajin haushi kanta ta dena amman har yau tabon Mommah na zuciyarta."

Yanzun kusan kullun Fahad sai ya dauketa sun fita kosu kwana a hotel ko kuma suje gidanshi a haka Nadrah ta zama yar hannu yasa mata suna Baby Zumah.

"Kuma yanzun Nadrah komai sun kara cika a jikinta takara fresh kyawunta yakara fitowa don yanzun wanka take dauka abinta yadda kasa wata d'iyar minister, Fahad ya riga daya koya mata rayuwar jin dadi ne komai fess."

Ana haka Fahad ya fada ma Nadrah zai bar kasar don dadynshi ya neman mishi aiki a kasan waje a Germany.

Nadrah sai da taji wani abu daban don harga Allah ta saba da Fahad sosai.

Haka ranar daza su rabu suka sha kukansu da soyayyarsu kamar zasu cinye juna da zai ta fine yabata kyautar motanshi da kudi masu tarin yawa daa taki amsa ya nace sai da ta amsa don daman ya koya mata tukin mota ta riga da ta iya.

Haka suka rabu a airport yadda kasan wata mata da miji ne kamar karsu rabu don Fahad gaskiya yana son Nadrah sosai.

"Koda ta dawo gida ta fada ma Mommah ai Fahad ya bata mota dazai tafi, Mommah murna kamar ya kasheta ta ce ""Kin gani ko nan gaba gida za abaki ma ba mota ba, Nadrah ta ce ""Hmm Mommah kenan"", sannan ta tashi ta shiga dakinsu da yanzun yazama na yan gayu ta gyarashi sosai ba laifi yayi kyau."

Maryam k'awar Nadrah ta farajin wai Nadrah maza yanzun take bi har mota tana dashi ta kasa yarda ta shirya tazo gidan don tun ranar da Nadrah taje gidan basu kara haduwa ba.

"Koda ta je Nadrah ba abinda ta boye ma Maryam haka suka sha kukansu suka k'oshi, har Maryam ta kara mata nasiha akan ta dena don Allah babu kyau ta nema yafiyar Allah Nadrah ta ce Toh tai mata godiya sannan suka fito Maryam ko Mommah batai ma sallama ba don itama yanzun harga Allah haushin Mommah takeji din."

Nadrah bata kara fita ba don itama tanajin labari sama sama ana gulmarta a unguwa.

Yau haka kawai taji tana son fita ta shirya cikin wata had'adiyar lace wanda yaka mata sosai ko wani shape na jikinta ya fito das das tasha karamin mayafinta ta fita don tunda Fahad ya tafi bata kara fita ba.

Haka ta shiga motanta tabar unguwan ta nufa wani guri da ake sayar da kaza wato Dadin kowa tai parking ta fito kowa na wurin ido ya zuba mata saboda yadda take takunta me jan hakali ga kamshin turarenta dake tashi a jikinta duk da kamshi suyan nama ne a wurin bai hana kamshi jikinta fita ba.

Kujera tasamu empty ta zauna sannan tasa akawo mata kaza wacce ta gasu sosai sannan ta ce kuma asa mata uku a leda zata tafi dashi haka tafaracin naman kazan hankali kwance tana Dannan wayarta don chart sukeyi da Fahad akan yadda sukayi missing din junansu.

"Harta gama ta goge hannunta sannan taje wurin biyan kudi da mamaki taji ance anbi mata duka ta ce ""Waya biya kuma suka nuna mata wani Alhaji yasha babban riga murmushi ya sakar mata ta kauda kai sannan ta amsa ledar taje idan yake tai mishi godiya ta nufa wurin motarta zata shiga kenan taji ya ce ""Don Allah Hajiya ko zaki bani numberki Nadrah ta ce ""Sorry Alhaji bana ba da Number ta."

"Murmushi yayi ya ce ""Nagane nawa ne kike siyar da number naki ko

Please Login or Register in order to submit comment