You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da take mishi, kuka ta saki cikin zafin rai wani zuciyarta na cewa kawai ta shiga ciki don harga Allah tunda da taga Areef wani sha'awarshi ya kara taso mata barin tunawa da tayi da lagwadar da ya bata itama jiya."

Amman tasan baza ta iya ba haka ta koma d'akinta ta toshe kunnenta karta taji ihun Jamcy ta dinga kuka abinta.

*******

Areef da Jamcy kuwa sosai suka more junansu sannan sukai wanka badon sun kaji ba sai dan yunwa dake kwakule musu ciki.

"Bayan sun fito dining sun faracin abinci ne, Jamcy ta ce ""Baby wllh ka iya harka sosai murmushi yayi ya ce ""Ai ban kaiki ba smiling tayi ta ce ""Hmmm baza ka gane bane amman dai yau tare zamu kwana ko""? Areef ya ce ""Idan kina so nima zanji dadin haka"", Jamcy ta ce ""Sai na fika Jin dadin haka don yadda kake jiyar dani dadi ba macce da zata d'an dani zumarka ta dena mar marinka kuwa."

a: _Page 61&62_

Murmushi kawai Areef ya sakar mata sannan suka karisa cin abincin.

**********

Washe gari tunda safe Daddy ya hada takardun gida dana mota da kudad'e masu tarin yawa.

"Koda sukaje wurin breakfast Daddy baiga Areef ba Daddy ya ce ""Ina Areef yake kuma"", Ammi daman talura Areef kamar ba agidan ya kwana ba, sai ta ce ""Yana wurin Yasir ne can ya kwana saboda Yasir din bashi da lafiya ne daman Areef ya"

"fad'a mata Areef ba lafiya"" Daddy ya ce tom Allah ya bashi lafiya"", ta amsa da Amin""."

"Daddy ya ce ""Idan ya dawo ki ce mishi ina son magana dashi kuma bayan sallah Isha'i yau muna da meeting a part d'in Granny harda ke 8:30pm"", yana fadin haka ya tashi yabar kan dining d'in""."

"Ammi a zuciyarta ta ce ""Allah yasa ba wani munafinci aka kula ba duk ansa yarona a gaba, ajiyar zuciya ta sauke sannan tatashi itama tabar dining d'in."

Iftee kuwa daman school za akaita itama tatashi ta fita zuwa wurin drivernta.

11:00AM Daddy da Granny suka isa hospital.

"Suna zuwa suka shiga d'akin da Nadrah take har lokacin Nadrah ko motsi batai ba sai kace gawa, Mommah da Nafisa sai mai kulawa dasu itama a gefe, suna zaune suna dam hira sama sama sannan sukaji sallaman su Daddy."

"Mommah dadi ne yaka mata ta amsa sallama ba yabo ba fallasa sannan suka nema wuri suka zauna suka gaidasu da yinmusu yamai jiki suka amsa Alhamdulillahi, Daddy ya ce ""Wai bata farka ba har yanxun""? Mommah ta ce ""Alh. Bata farka ba wllh"", Daddy ya ce ""Allah yakara lafiya""."

Suka Amsa da Ameen dukkansu.

"Bayan nan Granny ta ce ""Zasuyi magana Larai da Nafisa suka fita waje daga Momma sai Daddy da Granny sai Nadrah dake faman bacci."

"Daddy ya ciro takardun gidan dana mota da key d'in mota sannan kudi ya mik'a mata, Mommah jiki na bari ta amsa bakinta na rawa ta ce ""Yanzun wannan duka nawane na kaina wayyo dadi""."

"Granny ta ce ""Kwarai ma kuwa""."

"Daddy ya ce ""Nasa driver anjima zai kaiku gidan da kuma koya miki mota don nasan baki iya ba duk wani abinda zaku buk'ata nasa an tanadar muku a gidan komai akwai sannan kuma sauran naki alkhawarin gobe ne nake son adaura auren da yau Jumma'a naso tom saboda yadda baki yarda ba gobe Saturday za a daura auren da karfe 1:30pm insha Allahu""."

"Mommah cike da murna ta ce ""Na yarda gobe a daura aure koma yau ne a daura"" Daddy ya ce ""Goben zaifi saboda ban gaya ma Matata ba kuma son dina ma baisan da maganar auren ba""."

"Mommah ta ce ""Shikenan Allah yakaimu goben""."

"Granny kuwa hannu Nadrah ta kama ta shafa kanta cike da kaunarta ta ce ""Allah ya baki lafiya Nadratuna."

Sannan suka danyi hira sama sama Daddy da Granny sukai musu sallama suka tafi.

"Mommah kuwa Daddy da murna yakasa boyuwa a fuskanta Nafisa na shigowa ta ce ""Nafisatuna anbamu gida harda mota ga kudi zamu zama yan gayyu kuma gobe yarki zatai auren mai kudi kema Allah yasa ki auri mai kudin""."

"Nafisa ta tab'e baki kawai sannan ta ce ""Angode amman ni koda mara kudin ne duk wanda Allah ya bani inason"", Mommah ta ce ""Wllh baki isa kema mai kudin zaki aura kijimin shegiyar yarinya kawai yar bakin ciki."

"Nafisa kuwa ta kauda kai tana kallo Nadrah cike da tausayinta don tasan Nadrah batasan ma za ai wannan auren ba, tanajin Mommah na ma sifa da babbami amman ko kulata batai ba""."

***********

Areef kuwa da Jamcy sosai suke morewarsu don ko da daddare ma basuyi bacci ba haka suka kwana sunacin junansu.

"Da safe kuwa da kyer Jamcy ta iya fitowa breakfast ma sai da Areef ya d'aukota har dining sannan sukayi breakfast din, ta koma bacci shima baccin yayi amman suna farkawa suka ciga ba da gashi."

Wayanshi ne hau ringing bai dauka ba don lokacin yana tsaka da caccakar Jamcy sai ihu takeyi.

Fadeelah kuwa itama ko bacci batai ba haka tasha kukanta ta k'oshi don duk ihun da Jamcy takeyi tanajinsu.

"Kiran ne ya kara shigowa wayarshi ya dauka zai kashe wayar gaba d'aya kenan yaga Ammi ne da sauri ya zare banananshi a HQ d'in Jamcy, yasa hannu ya toshe bakinta saboda nishi da takeyi kar Ammi taji ya dauka."

"Ammi cikin fad'a ta ce ""Wai son yaushe zakai hankali ne ina kaje jiya baka kwana a gida ba, da sassafe Daddy ya fara tambayanka me yasa ka keson ka zama wani iri ne kana ina nema yanzun""?"

"Areef ya ce ""Sorry Ammi ina gida Yasir ne can na kwana fa""."

"Ammi ta ce ""Maza ka dawo gida yanzun domin Daddy anjima yana son magana dakai a parlour Granny kadawo yanzun yanzun nan"", bataji me zai ceba ta kashe wayar."

Areef nisawa yayi sannan ya shafa banananshi dake tsaye kyam ko kwanciya batayi shi kanshi mamakin kanshi ya keyi duk irin cin gindin da yaima Jamcy amman taki kwanciya.

"Jamcy ta zame bakinta a hannunshi ta ce ""Baby pls come mana""."

"Areef ya ce ""No babe Daddy yana nemana a gida yanzun don't worry zan dawo later."

"Yana fadin haka ya fad'a toilet don yayi wanka, Jamcy haushi ne yaka mata ta ce ""Nifa wllh guy dinna aurenshi zanyi muna cikin Jin dadi wani tsohon banza yana kiranshi."

Areef da kyer ya samu banananshi yadan kwanta sannan yai wanka ya fito ya fara shiryawa.

Jamcy tana kwance ta kasa ko mik'ewa gaba d'aya haushi ya tuk'eta tafiyan da zaiyi yabarta cikin wannan ya nayi.

"A hankali ta ce ""Honey zaka iya aure na""?"

"Areef da mamaki ya kalli Jamcy ya ce ""Aure kuma ni ban shirya aure yanzun ba kuma ko auren zanyi ai bazan auri wacce mukai hulda da ita kafin aure ba."

Jamcy batasan lokacin da ta fashe da kuka ba don harga Allah ita kam tana son Areef kuma inba aurenshi tayi baza ta samu sukuni a zuciyarta ba.

"Banzan da ita yayi yagama shirinshi tsaf sannan ya ije mata bandir din kudi yan dubu d'aya d'aya, sannan ya ce ""Sai yadawo anjima ko lallashinta beyi ba ya fita haushi da bak'in ciki yakama Jamcy ganin ko lallashinta beyi ba."

*********

Areef yaso ya biya gidan Yasir amman ya wuce gida gashi ko waya basuyi ba Kwana biyu kuma yasan bashi da lafiya.

"Koda yaje gida parking yayi ya shiga cikin parlour yaga kowa a parlorn part d'in Ammi ya wuce ya sameta tana waya a bakin gado, sufa yayi ya hau bed d'in ya rungumota ta baya."

"Ammee ije wayar tayi bayan ta gama wayan, ta ce ""My son naga alama gaba d'aya ba abinda yake damunta wannan halin da muke ciki baisa ka natsu ka kama kan kaba amman kayi nan kayi nan abinda kakeyi""."

"Areef ya ce ""Ammee to kidenamin fad'a naga kamar ma kin dena sona"" ya fad'a kamar karamin yaro."

"Ammi ta ce ""Kai ko da nayi magana kace ina maka fad'a"" ta rik'o hannunshi ta ce ""My son ba fad'a nake maka ba kai kasan kaine farin ciki na to amman kaidin ne ka girma kamar baka girma ba."

"Areef ya turo baki ya ce ""Ammi to ai nace miki wurin Yasir naje kuma kinsan bashi da lafiya ne"", Ammi ta ce ""Nasani My son amman don Allah ka nutsu kar ka kara zuwa ko ina kaga anjima Daddy yana son magana dakai""."

"Areef ya ce ""Tom Ammi I promise ba inda zani yau""."

"Ammi taja kuma tunshi ta ce ""Yawwa my boii sannan ya kwantar da kanshi a cinyar Ammi ita kuma tana shafa yalwataccen gashin kanshi dake ta faman baza k'amshi suluf suluf."

***********

"8:26pm kowa yana parlour Granny amman banda iftee, Areef yaso yaja Granny da wasa bayan ya gaidata ta amman ya fahimta gaba daya ko kallon inda yake batayi balle ya samu fuska koba komai yasan yayi missing dinta gaba d'aya sai yaji ba dadi, duk da daman ba shiri suke ba amman koba komai Granny dinshi ce zaiso yayi wasa da ita kamar yadda suka saba."

Daddy ne ya shigo daga baya ya nema wuri ya zauna.

"Sannan ya kalli Areef dake gai dashi Daddy banza yayi dashi ya kauda kai ba tare da ya amsa gaisuwar ba, ya fara magana abinda ya taramu anan shine akan Areef da yarinyar da ya bata ma rayuwa Ammi haushi ne yaka mata gashi ba daman magana."

Areef duk sai yaji babu dadi yadda Daddy yai mishi kuma ga wani takaici kuma.

"Sannan Daddy ya ce ""Don haka ne nida Granny muka yanke shawara cewa gobe insha Allahu za a daura maka aure da ita, da sauri Areef ya d'ago idanuwanshi da sukai jawur ya kalli Daddy."

"Ammi ne ta mik'e tsaye ta ce ""Wllh d'ana bazai auri karuwar yarinyar nan ba, haba don Allah ace gaba d'aya ka kasa yarda da yaronka an hada baki an mishi sharri amman kai ka yarda to indai ina raye wllh bazan bari aure ta ba."

"Daddy ya ce ""Amina ni kike fad'a ma wannan maganar ko kin mata nidin mijin kine ke kanki a karkashina kike balle d'an da kike ta k'ama dashi shima din yana karkashina ne, kuma ba sharrin da ake mishi tunda komai ya bai yana a fili""."

"Ammi ta ce ""Daddy amman ai wannan zalinci ne yaza ai kuce zaku hadashi aure da karuwa ni dai ba da yawuna ba buddin ya aureta wllh"", sannan ta kalli Areef ta ce ""Areef karka yadda da wannan had'in bazan bari a b'ada maka rayuwarka da auren karuwar titi ba wacce tagama zubar da mutuncinta a titi""."

Daddy ya ce ni kuma muddin kika ki bari d'anki yak'i amicewa da aure nan to wllh a bakin aurenki don bazan bari mutuncina ya zube a idon al'umma ba mutuncina yafimin komai bayan mahaifiyata wllh.

Don haka na gama yanke hukuncina goben nan zan d'aura mishi aure da ita ko kina so ko baki so haka shima Areef din.

"Yana gama fadin haka ya tashi ya fita a parlorn, Granny kuwa tana zaune batace komai ba."

Areef da kanshi ya riga da ya d'aure da maganar Daddy ga abinda ya fad'a akan Amminshi duk akan shegiyar yarinyar can da kuma Dr. Anwar wllh sun cuceshi.

"Sannan ya d'ago ya kalli Ammi da gaba d'aya tayi mutuwar tsaye nema ta kasa cewa komai, sannan ya kalli Granny da take kokarin shigewa cikin bedroom dinta, da sauri ya rik'o kafarta ya ce ""Granny don Allah kiyi ma Daddy magana ya janye maganar shi wllh ni banyi wa yarinyar nan ciki ba ban taba koda kusantar taba kuma kujira ta farka ku tambayeta wllh ban mata komai ba, Granny ki yarda dani banyi komai ba karkisa Daddy yaimin auren dole nasan kece kawai zaki iya hana Daddy akan maganar nan."

"Granny ta ce ""Areefu kenan aikin gama ya riga daya gama da tun lokacin da nake cewa kafito da mata ai maka aure da kafito da ita fa, da duk hakan bai faru ba ai to gashi yanzun zakayi na dole tunda bakai na lalama ba wllh koda ace zata farka ta ce ""Sharri ake maka bakai komai da ita ba to saika aureta""."

Tana gama fadin haka ta wafce kafarta a hannunshi ta shige cikin dakinta tabarsu a parlorn.

"Areef ya kalli Ammi da wanda hawaye ya fara wanke mata fuska, da sauri ya tashi yaje kusa da ita ya rik'o hannunta yana mirzawa anashi ya ce ""Ammi kiya hakuri saboda ni Daddy ya miki abinda bai tab'a miki ba Ammi wllh ban na yarinyar nan komai ba ki yarda dani amman tunda sunce na aurenta na Ammince zan aure don Allah Ammi karkiyi kokarin hanani na rokek'i bana son ku samu matsala da Daddy kuma na miki alkhawari da kanta zata gudu tabar gidan, ya karisa maganar bakinshi na rawa."

Ammi ba tare da tace mishi komai ba ta shafa kanshi ta gyad'a mishi kai sannan tatashi ta fita a parlorn Granny.

"Areef hawaye ne masu zafi suka zobo mishi na takaicin Amminshi na kuka, ga kuma bakin cikin da ake son sashi."

Wllh ya dauka wakanshi alkhawari koda ya aureta baza ta tab'a Jin dadin zama dashi ba balle taji dadi aure daga ranar tamkar ta shigo makabartarta ne da kanta saina gana mata azaban da kanta zata nema rabuwa dani....

"To kai Areef duk wannan abinda kakeyi ita kanta Nadrah bata masan da auren ba kuma itama bata son aure ma a tsarin rayuwarta kuma a tunaninka zata bari ka gasa mata aya a hannu ne, Hmm muje dai zuwa sai mun hadu a next page..."

"[9/21, 6:07 PM] : _Page 63&64_"

Washe gari kuwa karfe 1:30pm aka daura Auren Nadrah da Areef.

"Areef ko halarta wurin beyi ba don yace wllh bazai je dauri auren ba, shiyasa yasha baccinshi."

"Don ko a daren ranar yaso ya kwoma wurin Jamcy ko zai sami sauki abinda ya keji Ammi ta hanashi fita, da ko wllh bazai zauna a gidan ba balle bak'in ciki ya dameshi."

Wasu daga cikin yan uwa sun d'anzo duk da Daddy yace ba taro za ai ba duk wani shagalin biki sai bayan auren za ayishi tunda amaryar bata da lafiya har yanzun.

"Areef kuwa koda yaji dawowar su Daddy ya tabbarta mishi da cewa andaura aure, shi mamaki ma yakeyi waishi ne yau ya zama miji andaura mishi aure abinda baimasa a lissafinshi nan kusa ba, kuma auren ma bada wacce yake so ba sai wacce ya tsana."

"Tsaki yayi sannan ya d'auki wayarshi da ke ijiye missed call d'in Jamcy ne da tarin yawa don tunjiya take kiranshi bai dauka ba, a kasan kuma yaga missed call din Yasir har 3, number Yasir ya dailing."

"Ringing biyu yayi ya d'auka, Areef ya ce ""Sorry My friend ka kira bana kusa da phone d'in"""

"Yasir ya ce ""Areef zakai aure shine baka fadamin ba sai da Daddy ya kirani yana gaidani da jiki sannan yake gayamin zakai aure kuma ni ban sani ba, tsaki Areef ya tsaki ya ce ""Yasir don Allah kadena min maganar wani aure nifa bansan Daddy zaimin aure ba sai jiya asalima ni bana son aure balle yarinyar da Daddy suka auramin nifa ko maganar bana so""."

"Yasir ya ce ""Areef what do you mean? Kana nufin kacemin wai Daddy auren dole yai maka ko mene""?"

"Areef ya ce ""Yes of cuz""."

"Dariya Yasir ya kwashe dashi ya ce ""Amman abunnan ya dauremin min kai taya Daddy zai maka irin wannan auren How comes""?"

"Areef ya ce ""Ba dariya kakemin ba nagode, Yasir yasan Areef zai iya kashe wayar ya ce ""No my friend Am so sorry wllh kawai abin ya bani mamaki ne shiyasa amman ka fadamin meya faru har haka ta faru."

"Areef ya ce ""Kan dai wannan abinda ya faru ne, shine Daddy da Granny suka ce dole sai na aurenta tunda ni nai mata ciki, kuma wllh Yasir banyi komai da yarinyar ba asalima kin yarda tayi a lokacin kuma za ace har ciki nai mata""."

"Yasir ya ce ""Oh god me yasa su Daddy basuyi binkice ba sukayi gaggawan yanke hukunci haka gaskiya hakan bai dace ba yaka mata ace Daddy ya bincika abin sosai""."

"Areef ya ce ""Yasir ka manta Daddy ne shifa duk abinda yasan zai zubar mishi da mutuncinshi bai sonshi ko kad'an balle Dr, Anwar har tura mishi video na da ita yayi dole shiyasa yai saurin yanke hukunci""."

"Yasir ya ce ""Gaskiya Dr. Anwar bai kyauta maka ba""."

"Areef ya ce ""Hmmm wllh Dr. Anwar sai ya gane kuranshi akan sharrin da yai min, ita kanta shigiyar yarinyar da aka d'aura min aure da ita da kanta zata gudu tabar gidan don wllh baza ta tab'a samun farin ciki ba a tare dani."

"Yasir ya ce ""Areef karka fadi haka koma dai menene yanzun ta zama matarka kaya hakuri ka bata kulawa kamar mata da miji kaga a haka zaku fahimta junanku. Saurin"

"da katar dashi Areef yayi ya ce ""Yasir ashe baka sona bakasan zafin abinda akai min ba kake fadamin haka taya zan zauna da karuwa mara asalima, wllh tallahi kasan ko wanene ni bani da burin aure kwailar mace balle yarinyar da ta gama tambad'ewarta a waje. Yasir shima ya katse shi da cewa ""Aah Areef kaima fa ba abinda ba kayi ba"

"kuma yanzun tunda ta zama matarka sai kai hakuri ka zauna da ita cikin lumana idan ba haka to wani irin zama zakayi da ita bayan tazama matarka ba yadda zakayi""."

"Areef ya ce ""Kaga ni banason maganar banza kaine yaka mata ace ka kwantar min da hankali amman naga kamar kara tadamin da hankali kakeyi da kake wannan"

"magana Kai meyasa baza ka aureta ba, Yasir ya ce ""Aah ni bazan aureta ba domin ina da Nadrah na ta isheni me zanyi da wata kaje can kaita fama da matarka kaga zaka dena bin shegun y'an matanka dinna masu Jin tsoronka, tsaki Areef ya yi ya ce ""Kai kasani d'an iska kawai nifa bana da ra'ayin mace kalarta shiyasa har nai mamaki jin sha'awarta da nayi yanzun kuma gaba daya bana ma jin komai akanta tsabagen tsanar da zuciyata tai mata"", Yasir ya ce ""Hmm Areef kenan ni kam ba abinda zance sai dai nace Allah ya baku zaman lafiya"" Areef ya ce ""Ba Amin ba d'an iska kaje can kaita mafa da neman budurwarka can bawai kazo ka ishe ni ba""."

Yana gama fadin haka ya kashe wayar ba tare da yaji me Yasir zai ceba don yasan yaci gaba da waya dashi tom sai sunyi fad'a.

"Areef dafe kanshi ya yi sannan ya koma ya kwanta, yana tsake tsake a cikin zuciyarshi."

***********

"Su Mommah kuwa anacan sabon gidanta da yar motanta Benz yayi kyau sosai ga masu aiki kota ina a gidan, batai taro ba saboda mutuwar Abba amman mutane hudu sunzo ciki harda Maman Shahid sosai sukaci suka sha don Daddy ba abinda bai ije musu ba."

"Nafisa kuma tana tare da Nadrah sai Inna Larai don Nadrah ta fara motsi da hannunta kawai bata bud'e ido bane, shima saboda alluran da Dr. Mustapha yake mata ne amman Alhamdulillah jikinta da sauki sosai."

************

Karfe 4:30 da rabi Daddy yai kiran Areef a waya yazo parlour Granny ba yadda ya iya haka ya shirya ya nufa can.

"Koda ya shiga Granny ne kawai da Daddy ya gani ba Amminshi, zama yayi sannan ya gaidasu, Daddy bai amsa ba ya ce ""Areef me yasa ba kaje daurin auren ba, Shiru ya yi saida Daddy ya k'ara mishi magana."

"Sannan ya ce ""Am daman Dad na tashi kaina ya min ciwo ne""."

"Daddy ya ce ""Shikenan Allah yasa da gaske kake, Abu na biyu shine, wannan shine makullan gidan nan na kazaure road ya fad'a yana miki masa, amsa yayi sannan Daddy yaci gaba da cewa anan ne zaku zauna kaida matar ka akwai komai na buk'ata acan komai a shirye yake a gidan sauran motanka nasa akai maka can gidan""."

"Areef ya ce""Tom Daddy nagode Allah yasaka da alkhairi amman Daddy don Allah maizai hana mu fara zama anan tunda akwai wuri a sama part dina babu abinda babu koba nan ba akwai wasu d'akunan da yawa a gidan in yaso daga baya sai mu koma can gidan."

"Daddys ya ce ""Aah kuje can gidanku kufara rayuwarku acan ina ganin zaifin maka gaskiya akan nan, Areef abinda yasa ya ce haka yasa kafin ma su koma wancan gidan ya riga da ya rabu da ita."

"Granny ta ce ""Wazeeru kamar yadda ya fad'a nima nafison su zauna anan saboda mudinga ganin yadda rayuwartasu zata kasance karya dinga takura mata."

"Daddy ya ce ""Shikenan ku zauna anan d'in, amman zansa a canza komai na part d'in naka, Areef ya ce ""Tom Daddy nagode""."

"Daddy ya ce ""Sannan kuma zakasa a hada mata akwatin aure da duka kayan ciki kakira Antynka Aneesha tunda tana London ta hada maka komai na akwati gobe zuwa jibi nake son akawoshi Nigeria, sannan kuma kashirya kaje ka ganta a sibiti yanzun nan wannan umurni nane""."

"Areef tom kawai ya ce ""Don Daddy ya d'aura mishi nauyin da yawa."

Sannan suka hada mishi da nasiha akan abinda ya shafi zaman aure.

Areef kuwan yana barin part d'in Granny ya nufa na Ammee.

Tana daki zaune a kan sallaya don ta idar da sallar la'asar ne bata tashi ba har lokacin tana tasbihi.

"Kwanciya yayi ya kwantar da kanshi akan cinyarta, ya ce ""Ammee ina wuni"" Ammee ta shafa yalwataccen gashinshi ta ce ""Lafiya lou my son ya kake""?"

"Areef ya ce ""Ammi bani da lafiya Daddy da Granny sun sani gaba ya kwashe yadda sukayi ya fada mata."

"Ammee ta ce ""My son da kunje can gidan don ni wllh bani kaunar ganin ko fuskarta""."

"Areef ya ce ""Sorry Ammee nima bana son na zauna da ita ne acan gidan nafison na fara zama da wacce nake kauna agidan""."

"Ammi ta ce ""Shikenan my son saika kira Aneesha kafin Daddynka yai fushi""."

Areef baice komai ba kawai ya gyara kwanciyanshi a cinta ita kuma tana shafa gashin kanshi.

Aneesha kanwar Ammee ce dake London.

*************

Areef bai farka ba saida Ammi ta tadashi don ganin yamma ya farayi sosai ya shirya yaje asibitin kar Daddy yasan bai jeba.

Part dinshi ya wuce yakara watsa ruwa sannan ya shirya cikin kananan kaya ya feshe jikinshi da turaruka masu dadin kamshi sannan ya d'auki key d'in motanshi ya fita a gidan zuwa asibiti....

"[9/21, 6:07 PM]: _Page 65&66_"

Yana zuwa hospital d'in direct room din da take ya wuce.

"Yana shiga ya nufa inda inna Larai take Nafisa tana ganinshi a zuciyarta ta ce ""Woww wanna kyakyawa ne sosai daman akwai na miji me kyau haka, Areef kuwa daman bai kalli inda Nadrah take ba gaida Inna Larai ya yi har take mishi Allah ya sanya alkhairi bai amsa kawai ya kalli Nafisa ganin ta zuba mishi ido ya ce ""Ke lafiya""? Kunya taji ta ce ""Ina wuni ciki ciki ya amsa sannan ya ce ""Wacece ke""?"

"Nafisa ta ce ""Ni ne Nafisa k'awar Anty Nadrah ya ce ""Wacce kuma Nadrah""? Nafisa ta nuna Nadrah dake baccinta kallonta ya yi yaga wani irin masifaffen kyau ta kara fuskanta yayi fiyaut ta kara haske dogon hancinta ya kara fitowa sosai."

"Kauda kai yayi sannan ya tab'e baki ya ce ""Ya sunanta kika ce""? Nafisa a zuciyarta ta ce ""Kodai Dr. ne nace mishi Nadrah bara na fad'a mishi asalin sunanta kawai, cikin tsawa ya ce ""Ke ina tambayanki kuma kimin shiru""."

"Nafisa ta ce ""Am Aisha Abubakar ne sunanta, Areef ya ce ""Amman dazun kamar ba haka kikace min ba""."

"Nafisa ta ce ""Am Anty Nadrah ake cemata dai""."

"Shiru yayi yana tunanin sunan da Yasir ya fad'a mishi na budurwarshi da yake nema, ya ce ""Nadiya ce wancan kamar ya ce min ba Nadrah ba."

"Tsaki ya yi ya ce ""Wai Nadrah sai kace sunan mage."

"Sannan ya ce ""Bata tashi bane""?."

"Nafisa ta ce ""Eh ni tunda mukazo bata tab'a tashi ba wai Dr. dai ya ce ""Wai alluran bacci ake mata""."

"Areef ya ce ""What kina nufin wai tunda aka kawo ta asibitin nan bata farka ba""?."

"Nafisa ta kyad'a kai alaman Eh tsaki ya saki ya ce ""Nasan daman haka zai faru""."

"Ya ce ""Shirya zamu canza mata asibiti ne""."

"Nafisa ta ce ""To sannan tai sauri kwashe komai nasu inna Larai ma tatashi ta fara tattara kayan abinci da take kawo musu, zuwa yayi inda take yasa hannu ya d'auketa cak gashinta yaga ya zubo don daman kanta ba atifke yake ba, tattara gashi yayi cikin hannunshi yadda baza iya gani tsahonshi ba suka fito a d'akin."

"Dai dai lokacin Dr. Musty yana kokarin shiga d'akin, Dr. Musty ya ce ""Ina zaka kaita kuma ai hakan bai dace ba tunda ba abaku sallama ba."

Wani banza kallo Areef ya bishi

Please Login or Register in order to submit comment