You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kuwan kusa da Nadrah ta k'arisa tasa hannun ta shafa yalwataccen suman gashin kanta da yake kwance har goshinta.

Kallonta ta farayi cike dajin k'aunar Nadrah na ratsa duk wani ilahirin jikinta.

"Daddy ne ya shigo ya ce ""Granny muje daga baya zamu tura inna larai da abinci kafin ta farfad'o tunda Dr. Ya ce kar a dameta da hayaniya kuma ta kula da ita harta samu lafiya."

"Granny ta ce ""To Ina zamu samo iyayenta""? Daddy ya ce ""Muje gida tukun masan yadda zamuyi mune mo iyayenta ko shi ya fad'a mana inda suke da kanshi."

"Granny ta gyad'a kai suka fito a d'akin har lokacin kuka Ammi takeyi tana kuma tsana Nadrah don a rayuwarta a yanzun in akwai wacce ta tsana tom Nadrah ne""."

********

"Areef kuwa koda ya fito daga asibitin yama rasa ina zashi, saboda gaba d'aya kanshi ya d'aure da al'amarin shidai yasan ba abinda ya shiga tsakaninsu da ita balle ace har ciki ya shiga abin takaicin ma da ake dangantashi da cikin da baisan dashi ba koda tazo da ciki ne tom tabbas zaiga alama, can k'asan zuciyarshi hankali yak'i kwanciya Dr. Anwar ne ya fad'o mishi arai don yasan shi ka d'ai ne zai iya mishi wannan kullalliyar makircin kuma yasan yayi hakane saboda karya tona mishi asiri shiyasa yai mishi wannan sharrin."

Direct gidan Yasir ya wuce yana zuwa kuwa yaci sa'a yana nan.

"Knocking ya yi baifi minti 5 ba yazo ya bud'e mishi k'ofan parlorn yana ""Ah my Areef kaine yau""?, Areef ko kallonsa baiyi ba ya shige ciki ya zube a akankujeran Parlor yana sauke nishi."

"Yasir yayi mamaki ganin Areef a wannan yanayin kulle kofar ya yi ya shiga shima zama ya yi kusa dashi ya ce ""Wai meke faruwa ne yana ganka kamar wanda bashi da lafiya""?."

Areef saida yai minti 3 sannan ya sauke a jiyan zuciya ya kalli Yasir duk da halin da yake ciki ya gane Yasir ya rame sosai.

"A hankali Areef ya bud'e baki kamar bazaiyi magana ba ya ce ""Yasir me yaramar dakai haka""?"

"Yasir nisawa yayi ya ce ""Ni nafara tambayarka kaban Answer tambayata tukun zan fad'a maka dalilin nawa""."

Areef bai boye ma Yasir komai ba har had'uwanshi da Nadrah da alwashin da yai akanta da abinda ya faru yau duka.

"Yasir nisawa ya yi cike da abin mamaki donshi kanshi abin ya d'aure mishi kai balle Areef, Yasir ya ce ""Wannan mak'ark'ashiyar daga wurin Dr. Anwar ne gaskiya""."

"Areef ya ce ""Hakane Yasir amman Yanzun bansan ta yadda zan bullo ma al'amarin ba, gaba d'aya Daddy da Granny sunk'i saura rona Ammi ce kawai ta goyi bayana to ya zanyi yanzun har bana son komawa gida."

"Yasir ya ce ""Ka koma gida ka k'ara magana da Daddy na fahimta zasu fahimce ka su nemo gaskiyar al'amarin Yanzun idan kak'i komawa gida zasu d'auki al'amarin da gaske kayi d'in""."

"Areef sai da ya yi kusan minute 10 yana tunanin maganar Yasir d'in sannan ya ce ""Hakane Yasir hakan zanyi kuma wllh Dr. Anwar saiya gane kuranshi."

"Sannan ya ce ""Fad'amin Kai kuma me yaramar dakai haka""? Yasir ya ce ""Soyayyar wata yarinya wacce nakeji idan har ba ita bazan taba iya rayuwa ba itace farin ciki na itace komai nawa Abokina wllh tariga da tatafi da zuciyata gaba d'ay... Areef bai bari ya k'arisa ba ya ce ""lallai Kai d'an wahala ne saboda mace kazama haka Yasir Soyayyar banza da hofi ni wllh a duniyar nan banga macen da zanso haka ba har ya sani a yanayin da kake ciki ba""."

"Yasir ya ce ""Hmmm Areef kenan bakasan so ba""."

"Areef ya tab'e baki ya ce ""Indai haka son yake kar Allah yasa nasanshi kam."

"Yasir murmushi ya yi ya ce ""Allah ya nunamin ranar da zaka fad'a soyayya wacce tafi Soyayyar da nake ciki inga ya zakayi""."

"Areef ya ce ""Ba Amin ba mugu azzalimi kawai addu'an da kake min kenan, insha allahu bazan gani ba kaida kake tafama da wahala kaje can Kai tayi nikam soyayya ba dani ba, kana kallon halin da nake ciki sannan ka k'aramin da naka allah ya isa tsakani na dakai d'an iska kawai""."

"Dariya Yasir ya kwashe dashi ya ce ""Y'an iska dai zaka ce""."

"Areef ya ce ""Kaji dashi dai nikam bara naje wurin Jamcy ko zan rage zafin abinda ke damuna."

"Yasir ya rik'e baki cike da mamaki ya ce ""Wato Kai a halin da kake ciki sai kayi iskanci kaida zakaje kaita neman yafiyar Allah."

"Shine zakaje wurin Jamcy ko kaje sai kadawo lallai zaka k'ara da kanka a fitina kenan""."

"Areef banza dashi ya yi ya tashi yana cewa ""Wato saboda sharrin da akaimin sai ya hanani naji dad'i na tom wannan kuma ba abu mai sauk'i bane""."

"Yasir ya ce ""Don Allah Areef Kar kaje kabari kasamu solution akan halin da kake ciki kar kaje ka k'ara kunno wa kanka wutar da baza ka iya ka shewa ba""."

"Areef yai banza dashi ya fita a d'akin, Yasir girgiza kai yayi yasan duk iskancinshi Areef ya fishi kuma tunda yasa kanshi tom dole sai yayi abinda yai niya, addu'a yayi ya ce ""Allah kasassautar al'amarin""."

*******

"Jamcy kuwa gaba d'aya hankalinta ya tashi, tun d'azun take kiran wayar Areef baya picking duk ta rasa ya zatayi ga wutar sha'awa shi sai taso mata ya keyi gashi yadda takeji baza ta iya hulda da wani ba kuma inbashi ba."

"Zee sai kiranta takeyi a waya wai tazo tak'i bari tazo, daga k'arshe Kawai ta kashe wayar tai kwanciyar ta."

******

Areef kuwan yana zuwa gidan yai Horn aka bud'e mishi gate ya shiga.

"Parking yayi ya fito daga cikin motan, gashi baimasan inda yaje fa wayanshi ba balle ya kirata, kawai ya danna kanshi ciki ya shiga cikin Parlornta koda ya shiga ba kowa sai wata mai aiki data fito daga kitchen daga ita sai k'aramin duguwar riga da kad'an ya wuce cinyarta mai suna Fadeelah."

"Gaidashi tayi don tagane shi bak'on Hajiya ne, murmushi ta sakar mishi don ita wllh tunda taganshi takejin wani irin sonshi da sha'awanshi na taso mata tunda take bata tab'a ganin kyakyawan na miji kamarshi ba siffan larabawa a zuciyanta ta ce ""Gaskiya wannan guy din ya had'u sosai ba macen da zata ganshi bataji wani abu a kanshi ba wllh, wani irin fari tai mishi da ido ta ce wa kake nema ne""? Areef kallonta ya yi yaga yadda take juya mishi idonta, ba laifin kyakyawa ce kad'an kallon k'irjinta ya yi yaga a cike suke hips d'inta ya kalla ita kuma sai kara juya mishi ta keyi ba laifi suma akwaisu lumshe ido yayi ya kauda kai don bashi da ra 'ayin bin yar aiki don ba kowacce irin mace yake son hulda da ita ba, duk da yaga ta hada duk abinda yake so ajikin mace tana dasu."

"Bai ankara ba yaji ta rungumeshi tana goga mishi k'irjinta a nashi tasa hannu ta shafo banananshi data gama mik'ewa, wani ajiyar zuciya ya sauke baisan sanda ya matseta a jikinshi ba."

"A hankali ta ce ""Pls muje dakina Hajiya bacci takeyi baza tasan kazo ba."

"Areef baiyi musu ba don yasan amatse yake, yabi bayanta zuwa d'akinta dake wani lungu a gidan."

"Suna shiga tasa key ta rufe k'ofar, take ta fara cire rigar jikinta, manyan albarkatun k'irjinta suka bai yana, hannu yasa ya janyota jikinshi ya k'arisa cire mata rigar jikinta don bazai iya jira tacire da kanta ba shima ya zame nashi kayan."

"Da sauri yakaima ma nonuwanta cafka yana matsasu, nishin dad'i Fadeelah ta saki tana kamo Ayabarshi tana liliyawa cike da salon barikinta."

"Bakinshi ya d'aura asaman nonuwanta yana tsotsansu kamar sweet, sosai suke romancing d'in junansu Areef ya jefata kan bed yai mata runfa da k'irjinshi ya maida bakinshi kan nononta yana lashe saman nonuwanta nishin dad'i Fadeelah kawai take sauke wa ta kamo Ayabarshi tana liliyawa sai ruwan sha'awa dake fitowa hannunshi ya sa ya HQ d'inta ya fara shafawa a hankali yana tura yatsanshi ciki yana caccakanta ihun dad'i Fadeelah ta saki tana kuma damkar banananshi tana zukan bakinta kamar wacce tasha yaji..."

"[9/21, 6:06 PM] _Page 33&34_"

Bud'e mata k'afa yayi ya zira banananshi ciki ya fara cinta wani ijiyar zuciya Fadeelah ta sauke yayin da taji banananshi a cikin HQ d'inta.

"Bakinshi yakai saman nononta yana tsotsa yana cinta ihun dad'i Fadeelah takeyi tana sambatu, Areef ganin kar wani ya jisu da sauri ya sa hannu ya rufe bakinta."

"Su Daddy kuwa suna isa gida kowa ya wuce part d'inshi, a zuciya ma kowa da abinda yake damunshi."

"Ammi tunaninta ina Areef ya tafi ga dare ya farayi, kuma wannan wani irin kitimurmuran sharri ne ita tasan a iya saninta Areef baya wani son mata don tana da tabbacin ko hannun mace bazai iya rik'ewa ba."

Daddy kuma yana tunanin ya zai bullo ma al'amarin don baya son maganar ya fita waje har mutane suji karya b'ata mishi suna.

"Granny kuwa tunaninta kawai a d'aura ma Areef aure da yarinyar tunda abinda yai mata bai dace a barta haka ba don ya cutar da yarinyar sosai, gata yarinya k'arama, tausayin Nadrah ne tsantsa a cikin zuciyar Granny, ta yanke shawara gobe za a nemo iyayenta don ai maganar auren zatai ma Daddy da Ammi magana."

WA CE CE NADRAH?

"Alhaji Abubakar shine asalin sunan mahaifinsu, sai Aeesarah mahaifiyarsu."

Alhaji Abubakar tsohon d'an kasuwa ne wanda kasuwancinshi ba iyaka Nigeria ya tsaya ba harda k'asashen waje.

Asalinshi haifaffen garin Kaduna ne can aka haifeshi.

Inda wani kasuwancin yakaishi garin Agadaz.

"Wata rana ya fito daga wani company da sukai maganar kayan daza a kawo, yana sauri ba tare da ya sani ba agogan hannunshi ya fad'i."

"Sai da yai nisa zai bud'e motanshi kenan yaji ance Malamm ta bayanshi tsayawa yayi ya juya bayanshi da mamaki yaga farar buzuwa da wani kwalla a hannunta, ta had'u iya had'uwa gashin kanta bakine subul subul sai shek'i yakeyi."

"Kasa d'auke idonshi ya yi akanta bai ankara ba yaga tana cewa, ""Daman naga ka yarda abunnan ne don batasan sunanshi da hausa ba don ko hausar tata baya fita sosai."

"Kallon hannunta ya yi yaga agoganshi ne murmushi ya sakar mata wanda baisan ya sub'uce ba, itama murmushi tai mishi sannan ta k'ara mik'a mishi, a gogan amsa ya yi sannan ya ce ""Nagode sosai ta juya kenan zata tafi ya ce ""Don Allah ya sunanki wani dad'i ne ya rufeta don abinda take so kenan."

"Don tun lokacin daya shiga take addu'a Allah yasa ya fito don haka kawai taji tana sonshi balle kuma taganshi da babban motan mai tsada, suna zaune ita da kawarta Asmee sai gashi ya fito cikin sa'a agoganshi ya fad'i a idonta, da sauri Asmee ta ce mata ""Maza kije ki d'auki a gogan kikai mishi daganan ta ki ce kina sonshi, da kamar baza taba sai ta tuna irin saurayin da take so kenan mai kud'i don duk wuraren ba"

"masu gayu haka masu kud'i irinshi, wasu ma suna da kud'in amman basa cewa suna sonsu, shiyasa suke kawo tallan abincin su baki company ko zasu sami mai kud'i ya ce yana son su, gashi taganshi tun shiganshi take addu'an Allah yasa ya ce yana sonta duk da tafahimci ba haushe ne ba yarensu d'aya ba amman ita ba ruwanta tunda yana da kud'in ai."

"Ya ce ""Y'an mata kinyi shiru lafiya""? Dariya ta yi ta ce ""Sunana Aeesaratu, murmushi ya yi ya ce ""Kina da kyau sosai itama ta ce ""Kaima kana da kyau ai, nisawa ya yi ya ce ""A'ah ni bani da kyau nida nake bakin fata ba irin kiba farar fata kyakyawa ta ajin farko."

"Aeesaratu ta yashe bakin cikin jin dad'i ta ce ""A'ah to kaima kana da fari kuma da kyau, dariya ya yi ya ce ""Shikenan tom nagode sosai sannan ya ciro kud'i dami kuda ya mik'a mata."

"Da kamar ta amsa hannunta har k'aik'ayi yake mata, can kuma a zuciyarta ta ce ""To idan na amsa bazai ce yana sona ba zaiga kamar ina da son kud'i ne, kawai ta girgiza kai alaman A'ah ya yi yayi ta amsa amman tak'i."

"Sannan ya ce ""Tom shikenan tunda kink'i amsa fad'amin inane gidan ku ana""? Dad'i ta ji da sauri ta ce ""Yana can da nisa ne zaka kaimu gida ne a motarka""?."

"Murmushi ya yi ya ce ""Mai zai hana keda waye"". Ta ce ""Nida k'awata ce Asmee ne""."

"Ya ce ""Tana ina kirata muje nakai ku toh."

Jikin Aisaratu har rawa ya keyi don bata tab'a shiga mota ba tatafi da gudu kiranta.

"Dariya ya yi sai kace k'aramar yarinya ganin yadda take gudu, don daga ganinta zata kai 24 ko 25 years."

"Tana zuwa ta janyota ta ce ki taso muje ya ce zai kaimu gida a motanshi, Ai Asmee tana ji da sauri itama ta d'auki kwanan abincin suka tafi da sauri."

"Shi dai take Allah ya zuba mishi k'aunar Aisaratu yana ganin ta k'ariso ya bud'e musu mota jiki na b'ari suka shiga harda cire takalmansu, ko tsoran a sai dasu basayi kawai suka shige abinsu."

Zagayawa ya yi mazaunin driver ya shiga motan ya ja suka tafi.

A hanya su Aisarah harda lek'e ta window motar ganin yadda yake tafiya dasu AC ya kuna musu wani k'amshin dad'i ne da sanyi ya fara hurasu.

"Tambayansu ya yi ina ne gidansu suna tafiya suna nuna mishi hanya har suka fara shiga lungunansu gida jansu na k'asa, sai lek'e su keyi suna ma wasu kyawayensu gwalo shima yana kallonsu ta mirror sai dariya ya keyi."

Duk inda motar ta wuce sai kallo ana mamaki mai yakawo mota unguwan su.

A haka har suka isa wani tsohon gida ginin bulo duk ya zaizaye ko kyan gani babu parking ya yi ya fito don yasan baza su iya bud'e motar ba.

Bud'e musu ya yi suka fito su Aisarah sai murna ba a tab'a hawa saiyaratun ba.

Yaran garin kuwa akazo aka fara zagaye mota ana tab'awa.

"Aisarah ta ce ""To mungode cikin hausanta da bata fita da kyau."

"Murmushi yai mata ya ce ""Ina babanki jin haka dadine ya rufeta ta ce ""Yana cikin gida bara na kira makashi yazo, kafin yace wani abu take ta zuba da gudu zuwa cikin gidan."

Asmee ma tabi bayanta da gudu zuwa cikin gidan.

Shi kuma ganin yadda yara suka zagaye shi ya ciro kud'i ya fara raba musu.

"Aisarah tana shiga gidan taga Ummanta zaune kusa da Abbanta suna hira tana zuwa ta fad'a jikin Umma cikin yaren buzanci ta ce ""Umma nayi saurayi mai kud'i kuma ma yace na kira Abba wai su gaisa."

"Abbanta ya ce ""Ke mara kunya waike me yasa baki da hankali ne kin girma kaman baki girma ba""."

"Tura baki ta yi ta ce ""Abba kaje yana kiranka a waje kuma tun d'azun yake jiranka."

"Abba ya ce ""Wai wayeshi ne""? Aisarah ta ce ""D'azun ne fa a wurin tallan abincin shine muka had'u ta basu labari yadda suka had'u, girgiza kai Abba ya yi ya ce ""Shine ya zama saurayinki daga had'uwa haba sai kace k'aramar yarinya."

"Aisarah ta ce ""Kaje dai yana jiranka Abba karya gaji ya tafi, Umma ta ce ""Waike lafiyarki""? Ta gyad'a kai tana murmushi k'asa k'asa ganin Abba ya tashi d'in.."

"[9/21, 6:06 PM] : _Page 35&36_"

Yana fita waje yaganshi jingine a jikin motanshi ya sa hannu a aljihun wandonshi yayi k'asa da kanshi kawai yana tunanin kyakyawar fuskarta don zuwa lokacin ya gama sallamar yaran unguwan.

"Da sallama Abba ya k'arisa inda yake tsaye suka mik'a ma junansu hannu, sannan Alhaji Abubakar ya gaidashi cikin girma-mawa, sannan Abba ya ce ""Tom angode fa Allah yasaka da alkhairi Aisaratu ta ce Ka kawosu gida kuma sannan kana nemana"

"Allah yasa lpy dai ba wani abun tai maka ba""?, Alhj Abubakar ya ce ""Ba komai wllh Abba nine da godiya kuma batai min komai ba daman inason na tambayeka ne""."

"Abba ya ce ""Bakomai fad'i tambayarka Allah yasa nasani""."

"Alhaji Abubakar ya gyara tsayuwarsa sannan ya duk'ar da kai k'asa ya ce ""Da farko dai sunana Alhaji Abubakar ni mazaunin garin Abuja ne kuma d'an kasuwa don kasuwanci ne ya kawo ni garin nan daman zanyi tambayane Abba ko akwai wanda kuka ba Aisaratu ne da sunan aure""?."

"Abba yai dariyar manya ya ce ""Malam Abubakar ba wanda muka ba Aisaratu da sunan aure, sai dai muna mata addu'an Allah ya kawo mata miji na gari wanda zai kula mana da d'iyar mu""."

"Alhaji Abubakar ya nisa cike da jin dad'in abinda Abba ya fad'a, ya ce ""Tom Masha Allah Abba addu'anku ya amsu domin nidai Allah yasa min k'aunar Aisaratu a cikin zuciyata wato idan har zaka bani aurenta tom na amince zan aureta kuma zan kula da ita fiye da tunanin ku."

"Abba ya ce ""Alhj Abubakar bank'in zancen kaba amman taya zan d'auki auren y'ata tilo na baka aurenta kuma ba anan k'asar zaku zauna ba a Nigeria, ita da bata da kowa acan""."

"Alhj Abubakar ya nisa sannan ya ce ""Abba ka yarda da Allah kuma ka yarda dani na maka alkhawari ni zan zamo mata gata tamkar kai da mahaifiyarta dangina zasu zamo danginta zan bata kulawa zan rik'eta amana nai maka wannan alkhawarin""."

Abba ya gamsu da maganar Alhaji Abubakar don haka kawai zuciyarshi ya yarda dashi kuma ya aminta dashi yaji aranshi zai iya bashi aurenta.

"Sannan ya ce ""Tom shikenan Alhaji Abubakar, kazo gobe tunda jumma'a ne da misalin k'arfe 2:00pm za a d'aura maka aurenta katafi da ita can k'asar naku na yarda da Allah kuma na yarda dakai."

"Dad'i ne ya kama Alhaji Abubakar yai ma Abba godiya sosai don bai tab'a tunanin zai samu auren Aisarah ba cikin sauk'i haka ba, lallai mutane k'asar Agadaz suna da kirki da karamci."

"Kud'i ne ya ciro dami gudu a cikin motanshi ya mik'a ma Abba ya ce ""Wannan dubu d'ari biyar ne karik'e kasiya goro da alewa karaba ma jama'a na daurin aure da duk abinda zaku buk'ata kasiya inma bai isa ba idan nazo anjima zan k'ara maka wasu."

"Abba yak'i amsa saboda tunda ya ke bai tab'a ganin damin kud'i haka ba, ya ce ""Haba d'an nan ina laifin kabani yar d'ari biyar ya isa asai goro da alewa araba ma jama'a amman wannan kud'in ina zan kaishi ya yi yawa kawai gobe kazo da dubu biyar a matsayin sadakinta ya isa amman bazan amshi wannan kud'in ba."

Alhj Abubakar ba yadda beyi ba akan ya amsa amman yak'i amsa ganin haka ya rage dubu d'ari biyu dakyer shima ya amsa sai da yaita rok'anshi sannan ma ya amsa k'irjinshi na dukan uku uku.

Sallama sukayi akan cewa da yamma zaizo yai magana da Aisarah.

Yai godiya cike da farin ciki ya tafi Abba ma haka sannan ya shige gida.

Shikuma yaja motanshi yabar unguwan ya nufa masaukinshi dake cikin gari.

"Abba yana shiga ciki ya neme wurin ya zauna ba tare da yai magana ba yana tunanin Allah yasa dai ba kasada yayi ba wurin amincewa da auren ba mutumin da bai sanshi ba kuma ba haushe ba d'an k'asar ba, amman cikin zuciyanshi yana amincewa da hakan alkhairi ne insha allahu, Umma ne ganin shirun ya yi yawa ta ce ""Malam lafiya kuwa""?."

"Nisawa ya yi ya ce ""Lafiya Lau Indo""."

"Kallon Aisarah yayi ganin yadda ta zuba mishi ido ya ce ""Tashi kibani wurin kishiga ciki zan nemeki anjima""."

Tashi ta yi tana zunbura baki don ita taso ai maganar tana wurin ne.

"Tana shiga ta lab'e a jikin labilen d'akin su da duk yagama kacaccalewa tsabagen dad'ewa, gashi yayi duk'un duk'un yadda kasan ba a tab'a wankewa ba."

"Umma ta ce ""Abban Aisarah fad'amin ya kuyi da Alhaji ne, Allah yasa dai maganar auren ne da gaske""."

"Abba ya ce ""Eh maganar auren ne Indo"", ya kwashe komai yadda sukayi ya fad'a mata harda kud'in da ya bashi, Indo ta ce ""Haba dai malam ya za kace ya rage kud'in nida nake son aima yarinyar nan aure na gani na fad'a a garinan kasan fa akwai al'adun da akeyi fa sosai kenan mu baza muyi ba tunda ga kud'i yazo""."

"Abba ya ce ""A'ah ba wani al'adan da za ai kawai yazo gobe a d'aura musu aure ya tafi da abinshi don ko taro baza muyi ba""."

"Umma ba haka taso ba amman ba yadda ta iya ta ce ""Toh Allah ya bada zaman lpy kuma ya tabbatar da alkhairi yasa hakan shine mafi alkhairi a tsakaninsu."

"Abba ya ce ""Shine kawai addu'an da zaki mata a yanzun""."

Aisarah kuwa murna ta fa rayi da tsalle jin gobe wai zata auri wannan mai kud'in kawai tunani ta farayi gashi tana cin naman kaza gata a AC yana hura ta ga masu aiki zagaye da ita tanayin yadda taso dasu tamkar wata sarauniya.

*******

"Alhj Abubakar kuwa yana isa babban masaukinshi ya kira y'an uwanshi da abokanan arzik'i ya fad'a musu auren da zaiyi amman baya gayyatar kowa saboda ba akusa bane, antayashi murna wasu kuwa anata mamaki shida a keson ya yi aure tun tuni beyi ba"

"sai yau Allah ya nufa wai da kanshi ya ce zaiyi aure, Iyayenshi sunyi fari ciki sosai addu'ansu ya karb'u."

"Kaninshi ne Alhaji sabitu kuwa ya yi farin ciki a fili amman a cikin zuciyarshi bak'in cikine don baiga dalilin da zai sa Abubakar yai aure ba, don muddin yai aure tom burinshi bazai cika ba tashin hankalin ma harya haihu shine matsalar amman zaiyi maganin abun da zarar Abubakar ya dawo k'asar."

********

Da yamma wuraren 5:23pm ya shirya tsaf cikin wasu tsadadden shadda sky Blue masu tsada da d'aukar ido komai sabo ne sai baza k'amshi ya keyi ya yi kyau sosai duk da girma ya fara kamshi amman kamar d'an 27 haka ya dawo.

A k'ofar gidan su Aisarah ya yi parking kamar jiya haka yara suka zagaye motanshi ya fito ya fara raba musu kud'i.

Asmee ce ta shiga gidan da gudu lokacin Aisarah tana zaune anci kwalliya kamar aljannah duk ta zane fuskanta da bak'in kwalli bakinta yasha jan jin baki fuskanta yasha farar powder kamar wacce zataje tashen dare.

"Asmee kuwa ta ce ""K'awata kinga yadda kikai kyau kuwan dad'i ne ya rufeta ta mik'e tsaye tana juya jikinta tasha wata shegiyar riga kamar malun malun din maza sai aiki da akai mishi irin na buzaye d'innan, duk ya kwod'e wani wurin ma duk ya yage akan ma shine sabo a kayanta shiyasa ta d'auko shi ta saka."

"Ta ce ""Ai nasan ko baki fad'a ba nasan na had'u ta fad'a tana fari da idonta."

"Asmee ta ce ""To Muje mana ya fazo tun d'azun shine nazo na fad'a miki, da sauri ta wawure wata tsunman gyele duk ya kod'e a yaya mutse ta ce ""Shine baki fad'a min ba sai yanzun""?"

"Asmee ta ce ""To ai ba fad'a miki Yanzun""."

"Taku tafarayi kamar tantabara ta ce ""Haka y'an gayu suke tafiya Koh""?."

"Asmee tafi tafarayi ta ce ""Wllh haka ne, maza mutafi kar yagaji da jira fa ya tafi kinsan yan gayunnan basa san jira fa ko kad'an""."

"Aisarah ta ce""Eh kuma haka ne fa muje"", ta fad'a tana jan hannun Asmee suka fito ko Umma ba a fad'a ma waba."

"Tunda yaga fitowansu yaso ya kwashe da dariya saboda irin kwalliyar fuskanta da tafiyan da ta keyi, a zuciyanshi ya ce wannan kwalliyar nasan ni akai ma wa amman kuma asalinki yafi kyau."

"Murmushi ya yi ganin sun k'ariso ya ce ""Sarauniyata barka da zuwa""."

"Gaidashi su kayi Aisarah tana washe baki jin ance mata Sarauniya, ta ce ""Nagode sosai"".."

"[9/21, 6:06 PM] : _Page 37&38_"

"Murmushi ya yi sannan ya ce ""Zinariyata kinyi kyau sosai, dariya ta yi tana k'ara juyawa tana fari da ido""."

A haka dai suka gama hiransu yai mata sallama ya tafi itama tatafi gida da damin kund'in daya bata.

*******

"Washe gari jumma'a da misalin k'arfe 2:00pm aka d'aura aure su, jama'a sun halarta d'aurin auren sosai abokinshi ne ya karb'ar mishi auren, tunda y'an uwansa ba wanda yasamu ya halarta."

******

Gidan su Aisarah jama'a ba masauki yadda kasan anyi shekara ana sanar da d'aurin auren gidan a cike yake dam.

Haka dai akasha biki masha Allahu Aisarah tayi kyau sosai tasa had'add'en lace d'in daya kawo mata tafito kamar yar birnin sai dai kwalliyar dai sai a hankali murna ne sosai cikinta Allah ya cika mata burinta ta samu miji mai kud'i d'an birni.

A ranar da Alhaji Abubakar ko samun ganin Aisara beyi ba sun hanashi ganinta wai sai gobe haka ya hak'ura ya tafi masaukinshi don dama ya gaji sosai gashi gobe yake son komawa Nigeria akwai wani aikin da zaiyi a Abuja kuma y'an uwa da abokanan arzik'i suna son ganinsu don su tayashi murnan amarya da yayi da walimar da suka shiryamishi

Please Login or Register in order to submit comment