You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

a family house d'insu.

*********

Da safe misalin k'arfe 10:32am yazo layin su Aisarah yana parking motarshi yara suka zo suka zagayeshi kamar yadda suka saba haka yabi ya raba musu kud'i suka tafi sannan ya aika akira mishi Abba don yana son ya sanar da Abba yau zai tafi da Aisarah.

Yaci sa'a kuwa cikin minti 12 Abban ya fito cikin fara a.

Gaidashi ya yi cikin girma-mawa sannan suka d'an tab'a hira Abba yana k'ara bashi amanar Aisarah.

Sannan anan ne ya ke sanar dashi cewa yau zai tafi da Aisarah saboda yana son ya sauka a Kaduna nane.

"Abba baiso hakan ba ya ce ""Tom shikenan bara na shiga ciki na fad'a musu sai a fito da ita."

Alhj Abubakar ya amsa da tom yau godiya.

Abba yana shiga ya sanar dasu abinda ya ce Aisarah kuwan dad'i ne ya kamata jin zata tafi birni ko d'an damuwan nan batai ba.

"Ummanta kuwa itama bata so ba, amman ya ta iya tunda yanzun tazama matarshi ya fisu iko da ita."

"Haka sauran y'an biki suka shiryata sosai, sannan aka fara mata nasiha sosai Umma ma haka tai mata nasiha mai ratsa jiki taji nasihan sosai amman zumudin zuwa birni yasa ko hawaye babu a fuskanta, sannan aka kaita wurin Abba shima yai mata nasiha sosai, haka suka fito da ita har zuwa motanshi sai baza k'amshi takeyi."

"Bud'e musu motan akayi aka sata ciki kowa sai addu'a yake taji dad'i sosai motan kawai sai saharan sanyi yake fitowa Asmee kuwa kuka ta fashe dashi tana itafa sai tabisu ba yadda ba ai da ita akan taya hak'ura ba amman ina tak'i ganin haka Alhaji Abubakar ya ce ""Tom indai ba matsala abarta su tafi tare mana Umman Asmee tanajin haka ta ce ""Eh atafi da ita ba matsala ai"", daman haka taso wai ko itama zata samu miji mai kud'i acan."

"Alhaji Abubakar waya yayi ya ce a tanada wani ticket d'in na jirgin sun zama su uku Kenan, idan sunje airport d'in sayi sauran abinda yaka mata acan."

"Haka sukai musu sallama suka tada motar suka tafi, Abba da Umma harda kuka sai a lokacin Aisarah ta fashe da kuka itama na kewan Abbanta da Ummanta da zatayi."

Koda suka fara nisa har lokacin bata dena kuka ba Asmee sai lallashinta takeyi amman tak'i shiru.

Tsaida motar yayi ya fara mata magana cikin sanyi murya ya fara lallashinta.

Shiru tayi ganin tayi shiru ne ya tada motar zuwa airport din.

*********

Cikin minti 20 suka isa airport d'in ana ganin zuwansu akazo aka bud'e musu k'ofan motan suka fito Aisarah da Asmee sai wuri wuri sukeyi da ido kaman mayu.

Cewa yayi Asmee ta biyoshi tabishi suka bar Aisara a tsaye a wurin.

Basu dau lokaci ba suka dawo d'auke da passport d'in Asmee.

"Haka dai suka gama duk wani abinda zasuyi lokacin shiga jirgi yayi akace su shiga yai ma abokananshi sallama, yaja hannunshi suka fara hawan jirgin, Su Aisarah gaba d'ayan su a tsorace suke sai faman zare idanuwa su keyi."

"Haka dai suka shiga ya zaunar dasu ko wacce a sit dinta Aisarah ce a kusa dashi gashi sai kallonsu akeyi, bayan sun zauna ne yasa hannu ya kamo hannunta ya fara mirza dogayen yatsin hannunta, kallonshi tayi murmushi ya sakar mata ya d'aga mata gira."

Dok'ar da kanta ta yi cike dajin kunya don sai yanzun kuma ta farajin kunyanshi.

Asmee kuwa wani abune taji ya tokare mata k'irjinta wanda ita kanta batasan dalili ba.

Daidai lokacin jirginsu ya fara tashi nan fa tsoro ya fara mamaye su.

"Ganin haka ya janyota jikinshi ya rungumota ya manna kanta da k'irjinshi, Asmee kuwa wani iri taji wanda batasan lokacin da tasa hannu ta ta rik'o natashi ba, bai hanata ba don ya d'auka itama tsoron jirgin ta keji."

"A haka dai jirginsu ya gama tashi inda Aisarah bacci ya kwasheta a jikinshi, Asmee kuwa ta kwantar da kanta a kafad'anshi ita gaba d'aya tama kasa baccin ta rasa me ke daminta."

********

Nigeria

11:23pm jirginsu ya sauka a garin Abuja.

Tada Aisarah ya yi yaja hannunta suka fara fitowa daga cikin jirgin Asmee na biye dasu a baya.

Da sauri akazo aka tare su har zuwa inda wasu manyan manyan motoci suke suka k'arisa wurin aka bud'e musu baya suka shiga harda Asmee itama bayan ta shiga.

Sai da aka gama kwashe komai nasu sannan aka tada motan zuwa gida.

*********

"Wani makeken gidane d'ank'are suka shiga, yasha penting white and Ash color yayi kyau sosai ya had'u iya had'uwa fad'in had'uwar gida baya missaltuwa."

"Mutane ne d'ank'are a gidan, motansu na shiga aka fara sakin gud'a aiyiriri yiriri."

"Bud'e musu motan akayi suka fito daga ciki su Asmee gaba d'aya angama rud'ewa saboda ganin irin gidan da basu tab'a gani ba, koyin mafarkin zasu shiga yau gashi sun zo a gaske ba amafarki ba."

"Wata Hajiyar mata ce mai dan shekaru amman kud'i ya zauna kamar ba tsohuwa ba ta k'ariso wurin, ta rungumo Alhaji Abubakar cikin farin ciki ta ce ""D'ana barka da zuwa, wacece sirikar tawa a ciki ne?"""

"Murmushi ya yi ya ce""Barka dai Hajiyarmu fatan kuna lafiya?"", wannan ce ta fad'a ya na mik'a mata hannu Aisarah da gaba d'aya kunya ya gama rufeta."

"Hannu Hajiya tasa ta rik'o Aisarah cike da farin ciki ta ce ""Ashe zanga Aure Abubakar d'ina?"" Na gode miki gaskiya da kika sace min zuciyar yarona da tuni beyi aure ba""."

"Kasa da kai kawai ta yi ta kasa ko cewa uffan balle gaisuwa, Hajiya ta ce ""Ya sunanki ne yarinyata?"" Aisarah da kyer ta ce ""Aisaratu sannan ta ce ""Ina wuni munsame ku lafiya."

"Hajiya ta ce ""Alhamdulillah y'ata, sannan ta kalli Asmee, wacce gaba d'aya tama rasa me takeji a cikin zuciyata tayi k'ok'arin ta kama kanta amman ta kasa ji tayi ance ke kuma ya sunanki?""."

"A hankali ta ce""Asma'u amman ina kirana da Asmee."

"Hajiya ta ce ""Masha Allahu yanzun kuzo muje ciki kuci abinci kuyi wanka ku shirya don daman zuwanku ake jira a fara shagalin."

Ba musu suka bi bayanta shi kuma Alh.Abubakar ya nufa inda abokananshi ke jiranshi.

*********

Su Aisarah basu k'ara rud'ewa ba sai da suka shiga cikin Parlour wannan shine aljannah duniya fad'in kyawunshi da had'uwanshi bazai missaltu ba.

*****

"Suna shiga matan dake zaune a parlour kuwa suka fara binsu da ido, tabbas kyawawane amman duk y'an k'auye ne daga gani."

"Hajiya ta ce ""Karimatu zoki basu abinci sannan kisa suyi wanka ki shiryasu da wuri, wannan ce Amaryar ta fad'a tana nuna Aisarah da kunya duk ya sheta ita kanta batasan tana da kunya haka ba sai yau."

"Karimatu ta ce ""Toh Hajiyar karki wani kinji kin damu za ai yadda kike so sannan ta ce ""Ku biyoni muje ba musu suka bi bayanta zuwa wani k'atan d'akin shima a kwai parlour a ciki ya had'u sosai."

Asmee gaba d'aya wani irin bak'in ciki ne ke taso mata sai a lokacin take cewa da ma tasani tun farko tasan yadda za tayi ya aure ta ba Aisarah ba.

Haka suka shiga aka kawo musu abinci kala kala harda wanda basu tab'a ciba ko ganinsu.

Haka dai sukaci abinci don daman yunwa su keji sosai suka baje ciki sai ci sukeyi.

Har suka gama tasa su suyi wanka bayan sunyi wankan ne aka fara shirya Aisarah shigan amarya itakuma Asmee a matsayinta na babbar kyawa masha Allahu sunyi kyau sosai sai dai Asmee kishin ganin Yadda Aisarah ta fita kyau ya sata a gaba.

Bayan angama shiryasu ne aka fito dasu wurin taron kunya duk ya ishe Aisarah.

Sannan aka fara gabatar da amarya Aisarah da kawarta Asmee.

"Alh. Abubakar kuwa shima yayi wanka ya shirya yayi kyau sosai sannan aka fara shagali da wa'azizzika da sauran abinda ya dace, duk na rayuwar zaman aure."

Bayan angama shagalin bikin ne aka wuce da Amarya wani part me kyau dake cikin gidan..

"[9/21, 6:06 PM] : _Page 39&40_"

"Yayi kyau sosai sai raba ido takeyi, masha Allahu yayi kyau sosai part d'in ba abun da babu na more rayuwa najin dad'i, haka aka barta a d'akin bayan ancanza mata kaya masu kyau, tayi kyau sosai."

"Asmee taso abarta anan Anty Karimatu ta ce ""Aah tazo sutafi ai gobe zata zo ta ganta ba yadda ta iya haka ta bisu tana sak'a wani tunanin a cikin zuciyarta."

********

"Alh Sabitu kuwan tunda da yaga Aisarah hankalinshi ya tashi sosai don harga Allah ya kamu da sonta so sosai fa, ga wani irin kishin Abubakar da ya keyi barinma yadda yaga yana rawan jiki ya k'osa ya tafi d'akin, gashi sai janshi ya keyi da hira."

"Alh Abubakar ya ce ""Sabitu kabari gobe zamuyi magana kaji Yanzun nagaji inason na samu na huta"", zaiyi magana Abubakar ya ce ""No brother sai da safe"" ya tafi yana mishi bye bye."

Wani tuk'i k'in bak'in ciki ne ya turnik'eshi ji yakeyi kamar ya shak'o Alh Abubakar ya mutu gaba d'aya.

"Tsaki yayi ya ce ""Dole ma na san abinyi akan bawan Allah nan idan ba haka ba to tabbas sai ya kassarani ya fini dukiya sannan ya samo mata kyakyawa kamar balarabiya nikon ina nan da bak'ar fata wllh baka isa ba sai nayi maganinka a kwanan nan Abubakar, aikin banza kawai"" sannan yai tsaki Mtsww yabar wurin yana sak'e sak'en muguntar da zai mishi."

Alh Abubakar kuwan bangarenshi ya nufa sai baza k'amshi ya keyi.

Da sallama ya shiga bedroom d'in bayan ya kashe komai na kayan wuta a Parlourn.

Tana zaune sai wasa ta keyi da yatsin hannunta murmushi yayi ya k'arisa kusa da ita ya zauna.

"K'ok'arin matsawa ta yi zata mik'e da sauri yasa hannu ya janyota jikinshi ta fad'o kan cinyanshi, zagaye hannunshi yayi a k'ugunta yana shakan k'amshi jikinta wani irin zirrr taji lokacin da taji ya cusa hannunshi a riganta ya shafo nonuwanta."

Runtse ido Aisarah tayi tanajin yanayin da bata tab'a jinshi ba.

"Zatai magana yasa yatsanshi ya rufe bakinta ya ce ""Nifa mijin kine inada damar da zan shafa ko ina a jikinki ko""?"

K'asa tai da kanta don wani irin kunya ne ya ka mata.

"A hankali ya ce ""Baby kinci abinci? Gyad'a mishi kai tayi alaman eh taci."

"Murmushi yayi ya ce ""Tom bara na d'auko plate a kitchen sai muci kazan amarcin mu ko, murmushi tayi kawai ta kauda kai don daman ita kazan take son taci duk da taci naman kaza yau ba iya ka amman bai isheta ba."

Fita yayi baifi minti 5 ba ya shigo da plate d'in kaza cikin plate d'in.

"Zama ya yi a k'asa sannan ya ce ""Matata sakko muci""."

Batai musu ba ta sakko ta zauna.

Haka ya fara d'ibo mata ya fara bata a baki dakyer ta amsa shima yanaci yana d'an janta da hira.

Sai da sukaci suka k'oshi sannan ya maida komai kitchen ya dawo har lokacin tana zaune yasan batasan yadda zatai komai ba dole shi zai dinga nuna mata.

"Ya ce ""Muje toilet ko""."

"Kallonshi tayi don batasan wani toilet ba, gane hakan da yayi ya k'arisa kusa da ita yasa hannu ya d'auketa cak zuwa toilet d'in ita kuma gaba d'aya kunya duk ya isheta."

"Yana zuwa ya direta a k'asa sannan ya ce ""Tacire kayan jikinta zaro ido ta yi ta ce ""Nacire kaya kuma ai zaka ganni ka fita to""."

"Had'e fuska ya yi ya ce ""To ni yanzun ba mijinki bane kuma komai na jikinki nawane yanzun nafiki iko da komai a jikinki in baki sani ba to yanzun ki sani, ko kina son Allah yasaki a wutane""? Da sauri ta girgiza kai alaman A'ah."

"Ya ce ""Shikenan yanzun ki cire komai sannan kiyi wanka zan nuna miki yadda zakiyi amfani da komai""."

"Kayan ta fara cire wa shikuma ya zuba mata ido ya kasa kauda kai a kanta harta gama cirewa duka komai nata suka baiyana, ganin ya zuba mata ido ne ta fara k'ok'arin kuka, da sauri ya k'ariso kusa da ita ya rungumota jikinshi yana wani irin sauke ajiyar zuciya don gaba daya ta rikita mishi tunaninshi."

"Shafa bayanta yayi ya ce ""Kiya hak'uri my love na kasa d'auke idona akan kine"" shiru tayi tana jin wani irin dad'i dumin jikinshi na ratsata."

"Sakinta ya yi ya fara nuna mata komai na toilet d'in yadda zatai amfani dashi sannan ya bata brush tayi, bayan ta yi ne sannan ya sa tai alaula ya bata towel ta d'aura a jikinta."

"Cire kayanshi ya farayi a gabanta da sauri tai shiru gudu a toilet d'in da sauri ya ce ""Kar kije ko ina ki tsaya."

"Tsayawa tayi ta kauda kai tana runtse idonta, murmushi ya yi kawai ya shige bahon wanka ya fara wankanshi."

"A haka shima ya kammala komai yasa suka fito kayan bacci masu kyau da tsantsi ya d'auko mata ya bata ta saka batai musu ba ta saka sannan ya dauk'o ma hijab d'inta ya bata ta saka, don yasa Ummanshi a zuba komai na amfaninta kafin su zo daman."

Shima farar doguwar jallabiya ya d'auko ya saka sannan ya shimfida musu sallaya ya tada musu sallah.

Bayan sun idar ne yai mata tambayoyi kamar yadda addini ya tana dar mana. Ba laifi ta amsa don daman tayi islamiyya acan.

Hannu yasa ya janyota jikin shi ya rungumeta sosai wani ajiyan zuciya suka sauke atare.

"Lumshe ya yi sannan yasa hannu ya d'ago da fuskarta ya ce ""Aisaratunah"". D'ago da idonta ta yi da suke lumshe ta kalleshi ba tace komai ba."

"Alh. Abubakar ya ce ""Kina sona kuwa, murmushi ne ya cufce mata tai k'asa da kanta cike dajin kunyar tambayar da yai mata sannan ta ce ""Ina sonka sosai."

Batai aune ba taji ya cunfuceta sai gado yai mata runfa da faffad'ar kirjinshi ya hau kiss dinta tako ina a jikinta.

**********

Bayan Sati daya Aisaratuh tak'ara gogewa da daukar wanka kamar ba yar kauyen Agadaz ba.

"Asmee ma ba laifi sosai itama take shiganta yadda take ta saba da yan gida inda nata yazo daya da Alh. Sabitu sai dai Asmee a halin yanzun ba wacce ta tsana a duniya irin Aisaratuh, Alh. Sabitu kuwa gaba daya ya gama macewa da soyayyarta Aisarah."

Aisarah da Alh. Abubakar sun kara shak'uwa sosai da tsantsar soyayya a tsakanin su me karfin gaske.

******** After 2 month

"Aisarah sai faman zazzab'i ta keyi gashi taki yarda akaita asibiti ko kiran Dr. ga Alh. Abubakar baya nan ya tafi kasar Australia wani kasuwanci, Asmee ke kulawa da ita duk da itama baso ta keyi ba."

"Umma sai da tahau fadan cewa ""Aikam bata isa ba wllh sai ankira likita ya duba lafiyarki, haka kawai ko da Abubakar baya nan aimu yabar mana amanan kulawa dake taya zaki ce kar akira likita?"" ta fada tana ciro wayarta ta kira Family Doctornsu."

Ya ce mata gashinan zuwa yanzun nan insha allahu.

******

Bayan yazo ne ya dubata yai mata duk wani abinda yaka mata.

"Umma ta tambayi me yake da muntane?"" Dr. Ana yake fad'a musu ai cike ne da ita har na tsawan wata daya da sati biyu."

"Wani dadin murnane da farin ciki ya kama Umma tahau tsalle ta rungumeta Aisarah da idonta ke lumshe itama taji dadin zanje sosai, Dr. Ya ce ""Aah Hajiya yanzun tana bukatar kulawa ne sosai da huta sannan yai musu bayanin komai da magungunan da zata sha, ya tafi Umma tana sai ya jita da goron albishiri."

"Asmee kuwa tama rasa tana wani duniyar ne wai Aisarah ne da ciki ina wllh bata isa ba baki isa ki haifan ma Abubakar d'aba nice nan zan haifa mishi d'a amman bake ba sai nayi maganinki na fara gajiya da raga mikin da na ke yi wllh, sai na tabba d'an nan naki bai zo duniyar nan ba, zance da ta keyi kenan a cikin zuciyarta....."

Tofah Asmee meye haka kuma? sai mun hadu a next page insha allahu ngd sosai

"[9/21, 6:06 PM] _Page 41&42_"

Haka Aisarah ta fara rainon cikinta wanda Asmee tayi kokarin bin duk hanyar da zata kawar da cikin amman bata samu ba hakan ya tada mata da hankali don koh abinci tayi Aisara bataci idan ba na Umma ba.

Abubakar kuwa gaba daya ya kosa ya dawo kasar don yaga cikinshi dake jikin matar shi.

*******

Alh Sabitu ne ya kira Asmee don yasan komai nasu sunfi zuwa daya don shima wannan cikin ya daga mishi hankali ba kadan ba.

"Tana zuwa ya janyota jikinshi ya rungumeta ya ce ""Baby wato kwana biyu ko kewata ba kiyi ba shine ko ki nemeni koh?"" Yafada yana kissing din kunnenta cikin salon bariki."

"Lumshe ido Asmee ta yi ta ce ""Hmm Darling kenan wllh ina cikin damuwa ne shiyasa"", murmushi yayi ya ce ""Kamar yadda nake cikin damuwa kenan"" kallonshi ta yi tace fadamin me yasa kake cikin damuwa meye damuwanka fadamin?""."

"Alh Sabitu ya ce ""K'awarki ne damuwana itace kawai babban damuwana a halin da nake ciki a yanzun, cike da rashin fahimta ta ce ""Fadamin damuwan data saka ka""."

"Murmushi yayi ya ce ""Cikin dake jikinta shine damuwan, wata dariya Asmee ta kwashe da shi cikin rashin fahimta Alh Sabitu yake binta da kallon mamaki dariyar da takeyi, tsagaita dariyar ta yi sannan ta ce ""Kenan damuwarmu daya?""."

"Murmushi ne ya sufce mishi jin abinda ta ce ya kara rik'ota jikinshi ya ce ""Baby kenan kema bakyason cikin dake jikinta?""."

"Gyada mishi kai ta yi ta ce ""Saboda nice wacce nake son na haifa ma Abubakar yaro ba ita ba, saboda ina sonshi sosai ada nasoshi ne don kudin da yake dashi kamar yadda itama taso don kudinshi, amman ni a halin yanzun son gaskiya nake mishi wanda ko ba dukiya zan zauna dashi har abadan,"" sannan ta kalli Alh. Sabitu ta ce ""Fadamin dalilinka""."

"Alh. Sabitu ya ce ""Lallai kam ni dalilina baya wuce dukiyar Abubakar nake so kuma muddi ta haifi ciki jikinta tabbbas bazan samu abinda nake so ba shiyasa bana kaunar d'an uwana da cikin jikin matarshi amman fa ina son na kasan ce da ita koda sau daya ne don tun ranar dana ganta na kasa jure hakurina akanta."

"Asmee ta ce ""Nasan nima inason dukiyar Abubakar amman a halin yanzun nafi kaunarshi akan dukiyarshi""."

"Alh. Sabitu ya ce ""Indai dukiya ne baki da matsala idan na samu kamar kin samu ne da ina da burin kawai da Abubakar amman a yanzun ta dalilinki na fasa kawar dashi amman inason ki samu duk wata hanyar dazamu kawar da cikin jikinka bada dad'ewa ba, don kin fini kusan tarta a yanzun."

"Asmee ta ce nima ina bakin kokarina ganin bata haifi jikin nan ba amman zan kara kokarin haka""."

Ganin ba kowa a wurin yasa hannu ya dauketa cak zuwa dakinshi dake wani part da ban cike da murnan burinshi ya kusan cika.

********

Bayan sati biyu a lokacin cikin Aisara ya shiga wata na biyu tana samu kulawa sosai wurin Umma kuma alokacin Abubakar zai dawo k'asar.

"Asmee tayi duk wani kokarin tasaka magani a cikin abincin Aisara amman babu dama, inda tasamu sa'a sau daya Aisara tasa ta hado mata milk tasha inda ta zuba maganin zubar da ciki a ciki tana mika ma Aisara tana jin kamshin milk din ta ce ""Mai da kawai wannan kamshin zai sani amai idan nasha"" wani bak'in ciki ne ya kama Asmee yadda taji kamar ta shaketa kawai ta mutu gaba daya, amman bata iya cewa komai ba ta fita da milk din cike da takaicin Aisarah."

*********

"Yaune ranar da Alh. Abubakar zai dawo anata shirye shirye, Asmee da Alh. Sabitu kuwan bakin ciki ne kamar ya kashewsu gaba daya sun rasa abinyi amman basa nuna na ba don sunfi kowa farin ciki a fuska sai dai a wani bangare a zuciyar Asmee dadine sosai takeji saboda Sahibinta zai dawo."

Karfe 2:14pm jirginsu ya sauka a garin Abuja inda manya motoci sukaje tarbanshi a airport zuwa gida.

"Koda suka isa gidan ma wasu tarban yasha, Alh. Abubakar kuwa ya k'osa yaga matarshi Aisarah don idanuwanshi har wani k'aik'ayi suke mishi saboda rashin ganinta."

Mutane suka lafa mishi sannan ya nufa bangaren matar yasa meta zaune bakin bed itama tana zaman jiranshi tasha lace me tsada yaji stone work agaba yai mata kyau ga d'an cikinta da ya fara fitowa abinshi das das.

Cike da murnan suka rungume kowa kuma kowa da kewa junansu.

Asmee kuwa bakin cike kamar ya kasheta tun lokacin da taga ya nufa bangaren Aisara.

*******

A kwana a tashi ba wuya a wurin Allah a yaune cikin Aisarah ya shiga watan haihuwarta wato 9 month inda ta kara cika da kyau don cikin ba karamin kyau yai mata ba ko tsinke Umma da Alh. Abubakar basa bari ta dauka komai yin mata akeyi sosai take samun gata a wurinsu.

"Sai dai ta lura da Asmee gaba daya ta rage shiga harkarta sai tai sati bata gan taba kosun hadu basa wani hira Mai tsaho Asmee take nuna mata tagaji ita bacci zataje tayi, abun tun yana damu Aisarah yazo ta rage sa ma ranta komai itama ta shareta kawai tana rainon cikinta."

Alh. Sabitu da Asmee sunbi duk wata hanyar da zaisa cikin ya zube amman hakan baisa cikin ya zube ba kawai suka hakura da cewa bayan ta haihu sa kashe yaron ko yarinyar.

Yau Alh. Abubakar ya tafi Kaduna domin wani kasuwanci.

Aisara tana zaune tana kallon wa'azi me ratsa zuciya taji abu na tsikarinta alamun nak'uda daurewa ta farayi tana cize labb'e taci gaba da kallon a daddafe.

Abu kamar wasa taji yana taso mata da gasken gaske kuka ta saki a daidai lokacin Asmee ta shigo dakin don a lokacin tazo da ninya biyu ne saboda Alh. Sabitu yasata gaba akan shifa yana son yai zina da Aisara kafin Alh. Abubakar ya dawo kuma ko ta yayane don ya gaji da jira a buk'ace yake kuma a yau yake so.

Shiyasa tazo kuma daman Umma ta fita zuwa gidan kawarta tace ma Asmee ta kula da ita daman.

"Aisara tana ganin Asmee cikin kuka ta ce ""Asmee ki kaini a sibiti don Allah""."

"Asmee ta k'ariso kusa da ita ta rik'eta ta ce ""To bara nakira Alh. Sabitu yakaimu asibitin."

"Wayarta takira taje gefe ta ce ""Maza kazo ga dama ta samu ina part dinta kayi sauri kafin Umma ta dawo bata jira mai zai ceba ta kashe wayar ta koma kusa da ita ta rik'eta tana lallashinta."

Cikin minti biyu Sabitu ya k'ariso part d'in Aisarah a parlour yasa mesu murmushi ya saki ya kalli Asmee ya kashe mata ido itama murmushi ta saki sannan ta saki Aisara dake faman kukan akaita asibitin bayanta zai cire.

Zuwa yayi ya rik'eta ya dauketa cak zuwa bedroom dinta Asmee kuwa ta nemi wuri ta zauna a parlour ta kure karan TV tana kallon abinta hankali kwace cike da rashin Imani ko tausayim k'awar tata bataji ba ko kadan.

"Aisarah ganin ya dauketa zuwa bedroom hankalinta ya k'ara tashi cikin azaba ta ce ""Ina zaka kaini kuma, don Allah ka kaini asibiti ne inba haka ba mutuwa zanyi"","

"Ijeta ya yi akan kado ya fara cire kayan jikinshi cike da rud'u Aisarah ta ce ""Sabitu meye haka kuma Sabitu ya ce ""Kimun shiru yau zan cika burina kuma wllh kika kuskura kika fada ma wani wannan abun wllh sai na kashe yar da zaki aifa ko yaro tunda yau zatazo duniya wllh a gabanki zan kasheta don haka ki bani had'in Kai""."

"Cikin kukan azaba ga bak'in ciki ta ce ""Don Allah kar kayi haka kamanta kaifa kanin mijina ne hakan baiha lartaba pls ka tema kamin kar kayi abinda kake so a gareni kaji tsoron Allah... bakinta ne yai shiru jin wani abu na sukanta a maranta da bayanta kuka ta saki na azaba, Sabitu kuwa ko ajikinshi ya hau gadon ko tausayinta bai jiba ya cire mata kaya ya hayeta lokacin da taji ya zira Ayabarshi cikin durinta ta dauka mutuwa tayi Saboda a zaba kukan ma kasawa ta yi ga bayanta dake shirin rabewa biyu tana jin ya fara cinta wanda da wannan ranar gwara mutuwarta a gareta zafin abinda yake"

mata ya danne na k'udan azaban da ta keji zuciyarka kamar ya buga saboda wani fat fat da ya keyi.

"Sabitu kuwa yi yakeyi yana ihun dadi don tunda yake bai tabajin mace mai dadinta ba, Aisara kuwa ihu ta fara saki saboda yadda taji abu na kokarin fitowa ta gabanta gashi Sabitu yaki kyaleta toshe bakinta yayi da hannu yaci gaba da abinda ya keyi."

"Aisarah wani irin bizge nunfashi ta farayi saboda Sabitu harda hancinta ya toshe ganin yadda ta fara nishi tana neman yin nun fashi ta kasa yasa da sauri ya zare banananshi a durinta ya fara maida kayanshi jikinshi, fisge fisgen azaba Aisara ta farayi ga nunfashi takasa."

"Da sauri ya maida mata kayanta ga jini ya fara fitowa da sauri ya koma parlour ya sami Asmee tana kallo ya ce ""Kizo da

Please Login or Register in order to submit comment