You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yana tsotsa lips dinta."

"Nadrah tausayin kanta ne ya kamata Allah ya had'ata da miji mai jaraba wanda yafi Yasir, hakan ta biye mishi don tasan ba abinda zai hanashi kasan cewa da ita tunda yasa a ranshi sai yayi d'in."

Granny gyangyadine ya fara d'aukanta ta fara bacci anan parlorn.

"Shigowan inna Larai ne ya farkar da ita da sauri ta tashi ta ce ""Ashe har bacci na farayi inna Larai ta ce ""Eh Granny daman tsumin da kika ce na had'o miki shine na"

kawo miki ta nuna mata wani roba mai d'auke da magani a cikin ruwan zafin sai tiriri ya keyi ta ce wannan zama zatayi a cikin ruwan na 1 hour wllh duk budewar mace wllh saita matse da kuma wasu nasha haka duk tai ma Granny bayani da aikinsu sannan tai mata sai da safe.

"Granny ta ce ""To waima yaron nan ya fita a d'akin ko kuwa yana ciki ne har yanzun?"" ta mik'e a hankali ta nufa bedroom d'inta don ta duba shi ko ya tafi ko ya nanan..."

_Page 97&98_

"Tana shiga bedroom taga ba kowa sai hijab d'in Nadrah da ya cillar a k'asa, tasa hannu ta d'auka tana ""To ina suka tafi kardai ace yaron nan ya tafi da yarinyar nan ne?"" Ta juya zata fita a d'akin kenan motsi taji a toilet kamar ana nishi da sauri ta k'arisa jikin toilet d'in ta fara bugawa, Areef da ke kogin duniyar maji dad'i, yaji ana buga kofar Nadrah ta ce ""Granny ni nefa"" ta fad'a tana zaro ido yanzun yaza ai kafita?"", Areef ya manna ma nononta kiss cikin raunanniyar murya ya ce ""Baby kice mata kina toilet ne kina wanka""."

"Nadrah ta ce ""Nifa tsoro nakeji Granny zatace bani da kunya idan ta kamamu, Areef ya ce please baby ni bai isheni ba just tell her kina wanka ne."

"Nadrah cikin k'asa da murya ta ce ""Granny ina toilet d'in ina wanka ne"" Granny ta ce ""Shine bazakiyi magana da wuri ba sai hannu ya cire da buga k'ofar tukunnan"" Nadrah ta ce ""Ya hakuri Granny kinsan ba a magana a toilet ne"", Granny ta ce ""Ina Areefu ya ke shi?"" Nadrah shiru tayi tana kallon Areef dake ta faman tsotseta ko ajikinshi shi, sannan ya d'ago kai da runannun idonshi ya ce ""Kice mata na fita tun d'azun"" Nadrah ta ce ""Ai ya fita Granny bai miki sallama bane"" Granny ta ce ""Kyale d'an jakar uba kila ganin na fara bacci ne yasa ya tafi a abinshi, ke kuma ki maza ki fito na fara tsumaki don bacci nake ji ga gobe akwai taro""."

"Nadrah bata iya cewa komai ba saboda wani salon cin da Areef yake mata nishin dad'i ta saki tana k'ara bud'e mishi kafa yadda zaiji dad'in cinta da kyau, Areef kuwa a zuciyarshi sai tsine ma mazan da suka santa a matsayin ya mace yakeyi yana tunanin irin lagwadar dadin da suka kwasa ji yake bazai tab'a samun mace mai zak'inta da gard'inta ba ya tsine musu yafi sau dubu a cikin ranshi."

"Granny gadon ta haye tana jiran fitowan Nadrah, shiru shiru Granny bataji fitowanta ba, gashi sai saukan nishi ta keji sama sama don shi ya hanata komawa bacci, Granny ta sakko daga gadon tana tunanin inane takejin nishin ta koma jikin kofan toilet ta kara kunnenta a jikinta nishi taji sosai da sauri ta buga k'ofar Nadrah a tsora ce ta Kalli Areef da shagalinshi kawai ya keyi yana nishin dad'i yana tsotsan nonuwanta."

"Nadrah ta ce ""Granny ne fa take nocking please ka bari gobe don Allah"" ko saurarenta beyi ba ya ci gaba da abinda ya keyi, tasan ba zai saura reta d'in b ta ce."

"""Granny nakusan gamawa"", Granny ta ce ""Nadrah naji nishi ne a bayin bud'e min k'ofa ban yarda dake ba wanka tundazun sai kace kina wanka shego"" Nadrah zare ido tayi tana zame jikinta ana Areef dake ta faman kara janyota jikinshi da sauri ta ce ""Granny nishi kuma kila ko kunnenki ne yake jiyar dake ha""."

"Granny ta ce ""Ba wani kunne na bazai jiyomin gai bu ba, maza kizo ki bud'e min k'ofan nan kafin ranki ya b'aci, Nadrah da sauri ta mik'e ta kalli Areef ta ce ""Yanzun ya za muyi Areef ya mik'e tsaye ya janyota jikinshi ya kwantar da kanshi a kirjinta yasa hannunshi ya zagaye k'ugunta dashi, ya ce ""Kije ki bud'e mata kawai"" Nadrah ta zaro ido ta ce ""Ni dai gaskiya bazan iya ba kuma Granny fad'a zataimin"" ta fad'a tana ranai ranai da idanunta kamar wacce zatai kuka ita kunyar Granny kawai takeji, kissing d'in bakinta ya yi ya ce ""Ni bara zan je da kaina na bud'e mata tunda ba haramun bane don na kasance da mamata"", ya saketa zai tafi da sauri ta rik'e shi ta ce ""Don Allah karka tafi wllh Granny fad'a zataimin sosai, ya tsanshi yasa yaja gashinta baya da rabi ya rufe mata fuska ya shafa gashin ya kuma manna mata kiss a lips dinta ya ce ""I love you so much babe"" Nadrah bata iya ce mishi komai ba ita tsoron da kunya Granny ne kawai batasan yadda zatai ba idan ta gansu tare."

Da sauri Nadrah ta kunna shower tai wanka tsarki ta d'aura towel kawai a jikinta.

"Areef ya maida trouser da jallabiya ya sa hannu ya janyota jikinshi ya matseta sosai yana sauke nishin dad'i ga wani kaunarta dake k'ara shigewa cikin zuciyarshi a kowani second one, ya shafa kanta yana sumbatar wuyanta sannan ya maida mata da kayanta don yasa baza ta iya ba tunda ta tsorata kar Granny ta gansu, ita Nadrah tana bayanshi ba tare da ta ce komai tana zare ido."

"Granny kuma sai dukan k'ofan ta keyi har lokacin tana ""Wai bazaki zo ki bud'e bane, ki fad'amin keda waye a cikin bayan gidan nan?"""

"Areef dai dai lokacin yake bud'e k'ofar toilet d'in ya ce ""Ita da mijin tane"" Granny ta saki salati tana na shiga uku ni Hajjo naga iskanci kala kala Amman ban tab'a ganin iskanci a toilet ba, yo daman iskanci har a toilet akeyi wato kai gaka mara kunya harda wani ita da mijinta ne fad'amin uwar me kake mata a toilet d'in?"" Areef ya had'e fuska ya ce ""Iskanci mukeyi"" Granny ta zaro ido ta ce ""Nashiga uku Areef baka da kunya wllh ko kad'an d'an iskan yaro kawai, ta kalli Nadrah wato ke kuma mai miji kika bishi zalau zalau, wllh bara ya gama cinyeki ya barki, wato ko ajin nan na mata baza kija ba zaki fara bashi gidin yanaci ko yaushe ya mai dake abinci yaci da safe yaci da rana yaci da yaman ga kuma na dare lallai kam, yau naga iskanci ganin idona ni Hajjo"" ta fad'a tana tafi tana d'aura hannunshi a bakinta cikin da mamaki, Nadrah dake bayan Areef gaba d'aya kunya yaka mata, ga maganganun Granny yasa ta k'arajin kunyarta."

"Areef ya ce ""Ina ruwanki idan ta bani naci naga dai halak d'ina ko bana son sa idoni, matsamin na wuce ko na tureki ki fadi atoh, haka kawai mutun da matarshi baza a barshi ya huta da ita ba, ya kuma had'e fuskanshi Granny baki ta saki tana bin Areef da kallo tama rasa abin cewa ashe iskanci nashi yakai har haka yazo d'akinta yayi kuma a cikin bayan gida ma oh Allah ita gaba d'aya abin mamaki ya bata, gashi kuma shi ko ajikinshi."

"Matsa mishi tayi ta ce ""Kaje zanyi maganinka tunda salon Iskanci naka kenan"" Areef ya kalli Nadrah ya ce ""Babe good Night"" Nadrah kasa cewa komai tayi, kanta na katsa tana jin kunyar had'a ido da Granny."

Areef fita yayi idan ba haka yaima Granny ba zata ta kyaleshi ba.

"Granny ta kalli Nadrah ta ce ""Ke kuma kyaji da munafincinki kina sinne kai harda wani wanka nakeyi ashe kina can kina bud'e mishi k'afa, tunda kin gama bud'e mishi k'afar, nasan ya gama gwaleki sai kizo na fara tsumaki ki samu ki had'e, gobe ki koma d'akin mijinki bazan iya da wannan iskanshin nan naku ba, nan gaba ma nasan a katifatama zakuyi tunda na lura duk kanku jarababbune"", Nadrah bata ce komai ba kanta yana k'asa Granny sai masifanta takeyi ita kadai ko gajiya batayi da surutu, a haka ta fara tsumata cikin ruwan zafin da inna Larai ta kawo tasa ta shiga ciki ta zauna, ta had'a mata wasu magunguna ta bata tashanye shi wani da dad'i wani kuma da d'aci, haka take runtse ido tasha saboda tasan fad'a zata kuma sha a wurin Granny."

"Areef yana zuwa d'akin ya shige toilet yai wanka da wankan tsarki, ya fito ya shirya cikin kayan baccinshi ya feshe jikinshi da perfume, ya hau gado ko abincin baya sha'awanci ya rungume fillo yana tunanin Nadrah cike da kewarta."

"Da asuba da kyer Nadrah tai sallah ta koma bacci saboda batai wani bacci ba da daddare, saboda Granny tasata a gaba akan sai ta gyarata yadda Areef zai kara rud'ewa akanta dan jikallen nata tana sonshi ba kad'an ba kawai dai basa jituwane da Granny."

"Da asuba ma hanata bacci tayi tana farawa ta tasheta wai tatashi su cigaba daga inda suka tsaya, Nadrah ba yadda ta iya haka Granny tai tasata a ruwan magani inna Larai tana kara karo mata wani, don ta ce wllh sai Nadrah ta had'e ato zata kyaleta."

"Da safe gida fa ya fara cika da jama'a y'an uwa da abokanan arziki duk sun fara zuwa, Ammie gaba d'aya komai ya dena mata dad'i don Areef ko d'akinta bai kalla ba lokacin zasu fita da Daddy tunda sassafe suka fita, kamar fushi ya keyi da ita tasan akwai taro shiyasa ta shige dakinta don tasan duk a kan Nadrah ake taron."

Masu girke girken abinci kuwa sai kaiwa sukeyi suna dawo sunata aikace aikacen su cike da natsuwa.

"Nadrah tana bedroom d'in Granny ana zana mata kunshi, ja da bak'i, don Granny tace sai an mata kushi, Nadrah kuma tun da take daman ba ta tab'a kunshi ba kuma tana so kawai bata da lokacin da zatai don zaman lallen shi ke b'ata mata rai shiyasa ba tayi, Granny taso har kitso tayi Nadrah ta ce batason kitso shiyasa kawai ake kushin, ga uban kazan da inna Larai take ta dura mata ta hanata cin komai kazan kawai takeci ga kazar salam da d'an d'aci, kamar tai amai ba yadda ta iya don tasa tane a gaba da kanta take bata kota ce takoshi zatace dole fa sai taci ko kuma ta barta tad'an huta kad'an ta kuma ya gar mata wani ta tura mata a baki, haka ruwan sha ma sai dai tasha na maganin ko ruwan kanun fari shine ruwanta gashi kuma tun yanzun ta fara tsiyayyan ruwan ni'ima tana jin yadda yake zuba kamar me period duk ya fara damunta, amman idan ta tuna da gogan nata fa saitai fuska kawai taci gaba da amsar kazar."

"Suna zaune su Mommah suka zo da Nafisa da Maman Shahid aka shigar dasu part d'in Granny, Nafisa ta rungume Nadrah cike da farin ciki, sannan ta gaida ita ta amsa tana tambayarta ya school, ta ce ""Alhamdulillah Anty Nadrah Sannan Nadrah ta kalli Mommah da ke zaune bakin gadon Granny ba yabo ba fallasa domin tunda ta shigo take auna girman da had'uwan gidan tunda take bata tab'a ganin gida me kyau da had'uwa ba irinsa, Nadrah ta katse mata tunani da cewa ""Mommah ina wuni"" Mommah ta ce ""Lafiya kalau Nadrah ya sabon gida Nadrah ta ce ""Alhamdulillah kawai tai shiru tana karanta yadda Mommah kebin d'akin Granny da kallo."

Sannan Nadrah suka gaisa da Maman Shahid cike da fara'a Maman Shahid taji dad'in yadda taga Nadrah ta saki jiki har wani fresh ta k'ara abinta masha Allahu.

"Mommah tana son magana da Nadrah amman ganin akwai mutane yasa tai shiru suke tab'a hira da inna Larai, Nafisa kuma tana ba ma Nadrah labarin makarantarsu."

"Karfe 2:00pm mutanen kaduna suka sauka Abuja inda suka sauka a gidan Wazeeru Muhammad wato Daddy kenan, wata babbar macace wacce ta manyanta black beauty ta fito daga motar wani dank'areren mota duk da ta manyanta da kyawunta baza ka tab'a cewa k'anwar Granny bace yadda Granny take fara tass kamar baturiya kuma uwa daya uba d'aya, Granny ta biyo hasken mahaifiyarsu ce da"

kyawunta ita kuma tsohuwar ta biyo bak'in mahaifinsu ne kyau kuma na mahaifiyarsu.

"Mata uku ne a motan suka fito bayan ita, sai wanda shine da alama wanda ya kawo su ya juya yanu inda maza suke ba tare da naga fuskarsa ba."

"Granny ce ta fito da murnanta Jin mutane Kaduna sun iso, ta k'ariso wurin suka rungume junansu suke da kewar junansu, sannan Granny taja hannunta suka shiga wani part dake gidan inda nanne ta tanadar wa da kanwar tata da kuma sauran y'an uwa da suka zo tare, saboda part dinta a cike yake da mutane, zama Granny tayi suka fara gaisawa da hirar yaushe rabo daman ancika musu gabansu da kayan motsa baki, mussanman Granny tasa ai musu komai nasu da ban."

"Nadrah kuwa lallen ya bushe duka aka wankeshi ba k'aramin kyau yai mata ba, ta k'ara kyau sosai abinta ta fito a Amaryar Areef Wazeeru Muhammad."

"Suna zaune a bedroom d'in Granny, Maman Shahid tana gyara ma Nadrah gashinta, ya k'ara kyau sosai da tsaho tunda tasan bata son kitso shiyasa batai mata ba tana kuma turara mata gashin da turaren k'amshi, d'akin gaba d'aya ya d'au k'amshi."

"Mommah haka kawai taji gabanta ya fadi runtse ido tayi tana fad'in ""Innalillahi wa inna ilaihi raji'un, Nadrah da Nafisa suka kalleta da duk yan d'akin, Nadrah ce hankalinta ya tashi ta ce ""Mommah menen lafiya kuwa?"" Mommah ta ce ""Nadrah haka kawai naji gabana ya fadi amman insha Allahu lafiya, Nadrah ta ce ""Subhanallahi Allah yasa lafiya?"" Duk yan d'akin suka amsa da Amin, kowanne jiki a sanyaye, Mommah har lokacin hankalinta ya kasa kwanciya da fad'uwar gaban da tayi don tunda take bata tab'a irinsa ba sai yau."

"Areef gaba d'aya yau kanshi yadau zafi da tarban bak'i gashi yana muradin kasan cewa da zinariyar zuciyarshi yayi kewarta sosai ba kad'an ba, gashi yana son jin koda muryarta ne ba dama bashi da numbernta balle ya kirata."

Suna tsaye da wani Abokinshi a jikin motanshi Huzaifa yana bashi labarin yadda sukai aure da matarshi da suka hadu a Dubai shidai Areef jinshi kawai yakeyi amman baya gane karatun da yake mishi hankali gaba d'aya yana wurin matarshi.

"Suna tsaye cikin ikon Allah yaga wata budurwa ta fito daga part d'in Granny ta shiga Main parlorn gidan bata dad'e ba ta fito zata koma part d'in Granny da sauri ya ce ""Huzzy jirani ina zuwa"" da sauri ya k'arisa kusa da ita ya ce ""Baiwar Allah d'an tsaya don Allah, budurwar tsayawa ta yi ta ce ""Ah Uncle Areef ina wuni murmushi yayi don sai yanzun ya gane Ashe babban yarinyar Maman Fu'ad ne murmushi yayi ya ce ""Lafiya kalau Anisah"" sannan ya ciro wayarsa a aljihu wandansa ya mik'a mata, ta ce ""Uncle Areef me zanyi dashi?"" Areef ya ce ""Kinsan matata ko?"" Murmushi ta yi ta ce ""Ehmn wllh kyakyawa da ita uncle wllh ka iya zab'e mace me kyau gata da gashi har gadon bayanta ni wllh ina sonta uncle Areef, Areef murmushi kawai yayi yana kara gode ma Allah dasu Granny da suka aura mishi Nadrah a matsayin matarshi sannan ya ce ""Kina ji banson kowa ya sani kiyi shiru ki mik'a mata wayar nan ba tare da kin beri Granny ta gani ba pls Anisah"" Anisah ta ce ""Tom uncle Areef zan bata bazan bari yar tsohuwa ta gani ba, sannan ta ce ""Uncle Areef ni banga iftihar bane naje na dubata ban ganta ba Areef baya son surutu ya ce ""Anisah kije zan turo miki ita anjima ki rik'e min waya da kyau fa, Anisah ta gyad'a kai kawai ta wuce, Areef yasan Ammie ne ta hana little fitowa shiyasa, Anisah kuma ta shige part d'in Granny."

"Areef ya koma ya amsa wayar Huzaifa ya ce mishi zaiyi amfani dashi ne zai kira sanyi idanuwanshi, Huzaifa murmushi yayi yana mamaki Areef yadda ya haukace akan soyayya."

"Sannan Huzzy ya barshi a wurin ya koma wurin abokanan su domin duka school mate din Areef ne, wanda suka had'u a Spain inda yai karutu kenan da yake dukansu y'an Nigeria ne ya gayya cesu walimar aure dukkansu ba wanda baiyi mamaki auren Areef ba yadda suka sanshi a school da neman mata amman baya soyayya sai gashi yayi aure basu sani ba sai da ta basu hakuri da kawo musu azuri amman bai fad'a musu da farko baya son Auren ba sannan suka hakura."

"Anisah kuwa tana shiga ta samu Maman Shahid ta gama gyara mata gashin nata, ganin hankali kowa baya kan Nadrah sai hira suke harda Mommah da tad'an saki jiki k'adan duk da jikinta yana bata fad'uwar gaban da tayi bana alkhairi bane amman ta dake zuciyarta, Anisah da sauri ta mika ma Nadrah wayar ta kai bakinta setting kunnenta ta ce ""inji uncle Areef ya ce na kawo miki waya."

"Nadrah batasan lokacin da murmushin ya sufce mata ba don harga Allah itama tayi kewarshi ba kad'an ba kawai tana dauriya ne, Maman Shahid ne tazo da wasu tura ruka zata turara Nadrah dashi a jikinta, Nadrah boye wayar tayi ta mik'e Maman Shahid ta ce ""Ina zaki kuma Nadrah ta marairaice fuska ta ce ""Zanje toilet ne fa"" bata bari Maman Shahid ta yi magana ba tai wuf ta shige toilet da sauri ta rufe k'ofar, tana shiga wayar ta fara ringing da sauri ta d'auka ta kara a kunnenta tana ""Hello"" shima yana ""Hello baby"" a tare suka sauke ajiyar zuciya jin muryar junansu..."

"[9/21, 6:07 PM] : _Page 99&100_"

"Areef ya ce ""Babe"" Nadrah ta ce ""Na'am Zaujinah , ina wuni"" Jin sunan data kirashi dashi ya saki murmushin jin dad'i, ya ce ""Hayatynah fatan kina cikin k'oshi lpy?"" Nadrah ta ce ""Eh Ina lafiya kawai"" tai shiru batare da ta k'arisa ba, lumshe ido"

"Areef ya ce ""Kawai mene fad'amin?"" Murmushi ta yi sannan ta ce ""Ina kewar ne sosai"" ta fad'a a kunya ce Murmushi yasaki kana jin sautinshi a cikin phone d'in ya ce ""Hayatynah kamar yadda nake cikin kewarki ba gaba d'aya kamar banda lafiya Hayatynah"" Nadrah adan firgice ta ce "" me yake damun kane"" Areef ya sauke ajiyar zuciya ya ce ""Hayatynah please calm down I'm ok now tunda naji sanyayar muryanki daman kewarki kawai ke d'awainiya dani"" Nadrah bata ce komai ba kawai tanajin yadda muryarshi ke ratsa jijiyoyin jikinta, jin tayi shiru Areef ya ce ""Babe ya ne kinyi shiru inata ta magana kin shareni ko, pls Babe kidan shafamin boobs d'ina ko zanji dad'i pls"" Nadrah ta zaro ido ta ce ""Taya zakaji dad'in Zauji?"" Areef ya ce ""Kawai kiyi yadda nace zanji, Nadrah murmushi tayi kawai ta d'aura hannunta a kirjinta a hankali ta fara shafa nonuwanta cike da salon, wani siririn kara Areef ya saki ta wayar ""Ashhhh Babe dadiii gaskiya nayi missing d'inki sosai baby kizo mu had'u ko aboye ne wllh I need you so much"" ya fad'a yana sakin wani irin nishi, Nadrah ta cire hannunta tana ""Kasan baza mu iya haduwa ba by now"", da mamaki taji ya ce ""Me yasa kika cire hannunki?"" duba wayar tayi taga ai ba video call bane taya yasan ta cire hannunta a boobs dinta, Nadrah ta ce ""Taya kasan nacire to?"" Areef ya ce ""Dad'in ne naji ya tsaya maida hannunki kai, Nadrah ta ce ""Please Zauji zan tafi anjima zamu had'u kaga jirana akeyi tun dazun nake toilet karsu gane zan kiraka idan angama"" Areef ya had'e fuska ya ce ""Nace ki madai hannunki"" Nadrah ba yadda ta iya ta maida hannunta ta d'aura ya ce ""Baki shafa ba"" yawo ta farayi da hannunta a boobs d'inta tanajin yadda yake fitar da nishi a hankali."

"Ta ce ""Amman ai hakan zai k'ara tado maka da abinda kake jine, Areef da idonshi suka gama rinewa cikin cool voice ya ce ""Baby pls kizo mu had'u bazan iya hakura anjima ba"" Nadrah ta ce ""Zauji na fad'a mak...Jin bugun toilet Maman Shahid ta ce ""Nadrah ki fito mana lokacin yana wuce wafa kuma kinsa 4:00pm ne taron koh"" kuma kinsan time ya kusa don Allah ki fito ko kafin na shigo toilet d'in na fito dake, Areef yanaji ta wayan ya sauke ajiyar zuciya sannan ya ce ""Alright babe kije zamuyi magana later I love you"" bai jira me zatace ba ya kashe wayar saboda wani irin feeling d'inta dake taso musu lumshe ido yayi yana jin kamar yaje part d'in Granny ya d'auko matarshi amman bazai iya ba, k'arisawa yayi wurin friends dinshi suka fara hira suna tsokananshi."

Granny kuwa kai yadau zafi anata tarban mutane zuwa cikin gida ko mutan Kaduna basu samu sunga Amaryan ba Nadrah.

"Karfe 4:00pm aka fara taro bayan an idar da sallar la'asar daman da yake agida suka had'a komai Areef ya ce ""Baya son a kama hotel tunda gidan yana da girma aka ware wuri guda akai mishi decoration na Amarya da ango wurin ya had'u so sai ba kad'an ba, aka zuba kujera masu tsada zaka dauka wani kad'an parlorn ne don yadda aka"

tsara wurin zaka rantse wurin hotel ne don yafi wani hotel d'in had'uwa da tsaruwa ma.

"Anshirya Nadrah cikin wata dakakkiyar lace Blue nd while color mai tsada ko innan stone ne a jikin d'inki riga da syket ne ba k'aramin kyau yai ma Nadrah ba, batai make up bcoz ta ce Ita bataso shiyasa aka d'aura mata d'an kwali me kyau dashi akan dan gyara face din ainihin kyakyawar fuskanta ya baiyana sosai ta kara kyau ga wani uban"

k'amshi dake tashi a jikinta duk wanda ya gifta ta inda take sai yaji k'amshi na tashi a jikinta Amarya Nadrah ga yadda jewelry na gold ke kyalli a jikinta Nadrah fa ta had'u iya had'uwa fad'in had'uwanta bazai fad'u a baki ba.

"Gaba d'aya kowa ya rud'e da had'uwan da Nadrah tayi Mommah kuwan gwalagwalan jikinta kawai take kallo don wllh sai tasa Nadrah ta batashi bayan taron, haka aka dinga d'aukan Nadrah hoto kamar za acinyeta, kowa yana masha Allahu Areef yayi sa'ar mata kyakyawa mai hankali sun dace sosai tunda duka kyawawa ne, aka wuce da ita Main parlorn na gidan."

"******"""

"Areef ya shirya cikin wata dakakkiyar shadda sky blue wacce ta had'u so sai sai shiney kawai ya keyi shadda mai tsada da d'aukan ido yasha babban riga ya fito a angonshi sak, sai hulanshi mai ratsin white nd Blue da daimond rolex watch dinshi me d'aukan idanu, sai talminshi mai half cover black color sai d'auko idanu yakeyi sai baza k'amshi ya keyi a haka ya sakko k'asa kafin ya k'arisa sakkowa daga upstairs, k'amshi turarenshi ya gama bud'e parlorn da k'amshin dad'i, Nadrah da ke zaune a parlorn ta lumshe ido don ko ba afada ba tasan shine damanshi suke jira don yajera da Amaryar sasu wurin taron su Granny suna can Amarya da Ango kawai akejira kowa ya halarta."

"Areef a hankali ya k'ariso parlorn yana zuba ma Nadrah idanunshi ji yake kamar yake ya rungumeta gawani masifaffen kyau datai mishi, su Maman Shahid ne dasu Nafisa da sauran yan uwa suka mishi barka da zuwa gaidasu yayi cikin girmamawa sannan Maman Shahid ta ce ""Kai muke jira daman kama hannunta mu tafi, ta d'aga Nadrah tana tasa hannunta a na Areef wani irin ajiyar zuciya suka sauke jin dumin hannunsu da sukaji, Areef idan badin mutanen da ke parlorn ba da ba abinda zai hana bazai rungume matarshi ba, Nadrah da k'anta ke kasa ta kara matse hannunta a nashi."

"K'amshin jikinsu ya had'e wurin guda yana bada wani irin masifaffen k'amshi, su Maman Shahid tafi suka fara yadda sukai mugun dacewa da junansu, murmushi kawai Areef yayi ya ce ""Kuyi gaba to Anty sai mubiyo ku a baya"" basuyi musu ba sukai gaba suka rufe Amarya da ango suka fara takawa a hankali suna fita a parlorn."

Ammie dake kallon komai a d'akinta batasan lokacin data fashe da kuka ba Iftee ne ta fara lallashinta gaba d'aya Areef ya dena kulata shine damuwarta ko Nadrah bata damunta

Please Login or Register in order to submit comment