You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

nawane zan siya fadamin"", murmushi ta saki wanda ke kara mata kyau ta ce ""Oushhh ba haka nake nufi ba kawai bana bada number ne tana fadin haka ta shiga cikin motanta da sauri ya rik'e murfin motan ya ce ""Don Allah kite maka min mana ki bani."

"Ganin zai bata mata lokacin ta bashi card me dauke da numbernta a jiki godiya ya yi sannan ya ce ""Sunana Alhaji Ismail danja kabiru, ta ce ""Nice"", sannan ya ce ""And you? sai da ta d'an yamutsa fuska ta ce ""Call me baby Zumah, Alhaji Ismail ya ce ""Woww nice name Baby murmushi ta yi ta ce ""Thank you sannan ya ciro kudi ya mik'a mata"

da kamar baza ta amsa ba kuma tasa hannu ta amsa tai godiya taja motarta tabar wurin.

***********

Tunda da ga wannan lokacin ne suka kula alaka da Alhaji Ismail suke more junansu kudi kuwa ba abinda baya siyan mata dashi wanda a haka ne ya siyan mata gida Dan k'are mekyau dashi amman bata fada ma kowa ba ta amshi takardun gidan ta boye kawai.

"Samari kuwan har layi suke mata amman ba kowa take kulawa ba sai wanda yai mata idan kazo mata da maganar aure kuma ta zageka tass shiyasa samarinta kaf ba mai mata maganar aure masu sonta da aure kuma wasu sun hakura wasu kuma basu hakura ba, kudi kuwan shigo mata yakeyi kota ko ina a haka harta siya wani gidan shima ba tare da Mommah ta sani ba, Abba kuwa ba asibiti da batasa an kaishi don gani yasamu lafiya amman ina sun kaso gano me yake damunshi sai dai su dawo dashi gida haka zataci kukanta takoshi wani zubin kuma tai ta kyeman kanta da kanta."

Ana hakane mutanen unguwan sukace sai sun bar unguwan don sun fahimci abinda Nadrah take aikatawa hatta Maryam kawar Nadrah ta gujeta haka akaita zaginsu wai

"zata bata musu yaransu suka koresu Mommah haka tai ta kuka tana basu hakuri wai ina to zasu toh har lokacin Nadrah batace komai ba sannan ta ce ""Mommah mu tafi kawai""."

"Mommah ta ce ""Ina zamu kuma Nadrah""?"

"Nadrah ta ce ""Karki damu muje kawai haka suka d'an kwashi wani abu wanda zasuyi amfani dashi don Nadrah ta ce karsu kwasa komai na gidan Mommah batace komai ba haka suka sa Abba a mota."

Suka bar unguwan mutane sai zaginsu sukeyi Nafisa sai kuka takeyi Nadrah kuwan daman tasan hakan zai faru ko a jikinta takama hanyar gidan da Alhaji Ismail ya bata.

"A hanya Mommah ta ce ""To ina zamu ne Nadrah""? Nadrah ta ce ""Gidana zamu mu"" Mommah ta ce ""Gidan ki kuma Nadrah ta ce ""Eh kawai sannan taci gaba da driving dinta harta isa wani unguwa ya danyi nisa da unguwan da suka baro sosai don shi"

G.R.A ne.

Mommah kuwa sai baza ido takeyi taga gidan Nadrah.

Wani dank'areren gida Mommah taga tayi Horn aka bude mata suka shiga don harda mai gadi Alhaji Ismail yasa mata gate.

"Parking ta yi a parking space sannan ta fito ta ce ""Ku fito Mommah da Nafisa baki sake suka fito suna kallon dank'areren gida sannan ta bude musu ciki suka ruko Abba suka shigo dasu suna shiga parlour sanyi AC ya fara hurasu Mommah ta ce ""Yaushe rabo, ido kawai take warewa don wllh sai ta ce gidan su Alhaji Abubakar bekai wannan haduwa ba, da tsaruwa komai na zamani ne a ciki parlour."

Nadrah ta nuna musu d'akin Abba suka shiga dashi suka kwantar dashi shima d'akin nashi yayi kyau sosai masha Allah.

Suka fito sannan ta nuna ma kowa dakinshi Nafisa dakinta da ba Mommah haka nata daban ita kanta Nadrah dakinta da ban Mommah kuwa farin ciki yasa ta kasa magana don bata taba tunanin zataga gidan da yafi na Abubakar haduwa ba yau gashi ta gani.

"Nadrah ta ce ""Kiya hakuri Mommah ban fada miki ba wannan gidan Alhaji Ismail ya bani tom naso na fadamiki Amman ban fad'a miki ba don nasan irin wannan ranar zai zo shiyasa yanzun burinki ya cika""?."

"Mommah ta rungume Nadrah harda kuka farin ciki ta ce ""Eh Wllh Allah yai miki albarka Nadrah ta ce ""Shikenan Mommah yanzun zanje na huta ne akwai masu aiki biyu kisa su dafa mana wani abu daza muci yunwa nakeji"", Mommah ta ce ""Harda masu aiki kice mun zama yan gata muma na dena wahan girki"", murmushi kawai Nadrah ta yi sannan ta wuce dakinta."

"Mommah ta ce ""Yanzun naji batu tabbas barikinki yai mana rana yanzun sai shagali kawai sanan ta nufa kitchen d'in don sanar da masu aikin su dafa musu abinci."

*********

"Haka rayuwarsu ya cigaba da tafiya a haka Alhamdulillah ba abunda basu dashi najin dadin rayuwa don Nafisa taci gaba da zuwa makaranta, Nadrah a yanzun matsalarta daya ne rashin lafiyar Abban don taso har kasar waje ta fita dashi amman likitocin sunce koda ta fita dashi suma ba abinda zasu iya shine kawai damuwan da yasata a gaba."

"Wata rana taje super market siyayyan kayan abincinsu anan ne suka hadu da Yasir shiya biya mata komai da ta siya, godiya ta yi mishi sannan suka amsa number junansu."

"Tunda daga ranar ne suka kulle suke more junansu duk da Yasir ya nuna mata aurenta zaiyi ta nuna masa bata son maganar aure tun yana tunanin wasa take mishi yafahimci da gaske ne batason maganar aure don idan zai mata maganar aure aranar bazai kara gane kanta ba, sai ya lallabata ya bata hakuri sannan suke dai dai tawa.."

Yau shine ya kira ta a waya har ta tafi wurinshi bayan ta tafine akai mata waya akan cewa Abbanta yana asibiti kuma yana son magana da ita wanda kafin ta karisa Allah ya amsa abinshi.

"Wannan shine takai taccen labarin Nadrah shin zata gano cewa Asmee ba itace asalin mahaifiyarta ba, kuma zata yadda da aure da granny take son hadawa da Areef al halin Nadrah rashin son aurenta a nono tasha cabb d'in?sai mun hadu a cigaba labari...."

"[9/21, 6:07 PM] _Page 57&58_"

CIGABAN LABARIN

Areef sai da ya gama morewanshi da Fadeelah sannan ya biyata don yaga kamar itama zaije da ita wurin harka.

"Wanka ya yi ya fito ya shirya cikin kayanshi Fadeelah sai wani kara narke mishi ta keyi, sannan ta ce ""Please Baby karka fad'a ma Madam fa don zata koreni ne agidanta"", kallon banza ya watsa mata na baki da hankali shiza ta maida karamin yaro janyeta yayi a jikinshi sannan ya fito daga d'akin."

"Part d'in Jamcy ya shiga yaga kofan bedroom dinta a bud'e yake ya tura kai ciki, abin takaici ganinta yayi da Zee suna abinda suka saba tsaki ya buga ya juya zai fita a dakin don a duniya ya tsani lesbian duk iskancinshi baya son yaga mata suna wannan abin."

"Jamcy da tana ganin ya shigo dadi ne da tsoro ne yaka mata da sauri ta sakko a kan bed din ta rik'e shi ta ce ""Baby Am so sorry nakira wayarka bata shiga kuma inada bukatarka sosai ganin ban same ka bane shiyasa nakira Zee""."

"Areef ya ce ""Dana sameki da mace kuna wannan abin yafin na ganki da maza 10 suna cinki bazai dame ni ba tunda sana'arki ne, amman na tsani mace me irin harkan nan ya fisge hannunshi a jikinta ya fita a d'akin."

Jamcy har parlour ta biyo shi tana bashi hakuri ta manta ma ko kaya babu a jikinta amman ko saura renta beyi ba ya fice a gidan.

*******

"A hanya yayi tunanin ya koma wurin Yasir can kuma ya ce ""Ina zuwa zai dameni da soyayya tsaki yaka mtswww sannan yayi parking motanshi a bakin titi ya kwantar da kanshi a jikin kujeran motan ya runtse ido,abunda suka faru suna kuma mishi yawo akai tabbas idan yakama Dr Anwar bazai kyaleshi ba don shi yasashi a wannan halin da yake ciki yanzun."

"Wata zuciyarshi tashi ta ce Ka koma gida kawai don hakan da kakeyi bashi bane mafita, kaje ka kara nuna masu Granny kaifa bakai bane Kai mata ciki sharri ake maka amman idan kana gudu ai za adauka da gaske ne kaine Kai cikin, ajiyar zuciya yasauke sannan a fili ya ce ""Yau naga takaina"", yaja motan zuwa gida."

Granny kuwa harta kosa safiya tayi taje ta samu iyayen Nadrah.

********

"A asibiti kuwan Dr. Anwar ya fad'a ma Dr Musty ya dinga ma Nadrah alluran da baza ta farka da wuri ba don karta tona mishi a siri da yaso a kasheta ne ma Dr. Musty ya ce ""Bazai iya haka ba gaskiya sai dai kawai zai dinga mata alluran da zai dinga sumar da ita baza ta tashi ba."

Bangaren su Mommah kuwa hankalinsu a tashe yake ganin basu san inda Nadrah take ba.

"Asmee ita damuwarta ma kar ace tatafi Kaduna ne ma, wani zuciyar nace mata me zataje tayi a Kaduna tunda ita tasan bata kowa acan, nan nema hankali Asmee ya fara kwanciya daman Maman Shahid ta riga da ta tafi gida daga ita sai Nafisa."

*******

"Areef yana isa gida yai parking ya fito ya shiga cikin parlour ba kowa a parlour sai tv dake aiki, Sama ya haura zuwa part dinshi don daman bacci yake sonyi a gajiye yake, Ammi tana ganin shigowanshi ta biyoshi dakinshi, cikin damuwa ta ce ""Areef ina kaje tun dazun nashiga damuwa sosai""?."

"Areef ya rik'o hannunta sannan yaima hannu kiss ya shafa fuskanta ya ce ""Ammi bana son kina shiga damuwa akaina nafa girma duk inda zani zan dawo gida kefa na lura kallon karamin yaro kike min duk inda zani ai ko dan kema zan dawo gareki Ammina ya fada yana jan kumatunta dariya Ammin ta yi ta ce ""My son wllh na shiga damuwane akan sharrin da ake maka ni nasan cewa Dr. Anwar karya yakeyi nasan baza ka taba aikata hakan ba"" ta fada tana marairaice fuska."

"Areef ya ce ""Ammi tunda kin yarda da d'ankin karki wani damu gaskiya zai bayyana ba da dad'ewa ba insha Allahu, Ammi ta ce ""Nifa ba wannan bane ma damuwana""."

"Areef ya ce ""Ammi menene""?"

"Ammi ta ce ""Kar Daddy ya d'auki wani matakinne""."

"Murmushi Areef ya yi ya ce ""Ammi Daddy ba abinda zaimin ni nasani, ni fa d'anshi ne kawai kije ki kwanta karkisa damuwar komai a ranki ba abinda zai faru"" haka ya lallaba Ammi ta tafi part dinta."

Shi kuma toilet ya shige yakara watsa ruwa ya dad'e acikin bahon wankan sannan ya dauro alaula ya fito don ko magrib da Isha'i beyi ba.

Da safe kowa ya hallara dining table abin mamaki harda granny ita da take cewa bata son iyayin zamanin nan baza iya cin abinci a sama ba.

"Areef ne yazo daga baya gaidasu yayi kamar yadda ya saba dadi da Granny ciki ciki suka amsa tab'e baki yayi ya zauna iftihar ta gaidashi itama ya amsa yana can bata kuma ta ce ""Ochhh Ammi""."

"Ammi ta ce ""Wai kai baza ka dena yin ma yar autana mugun taba ko dariya ya yi sannan ya fara serving din kanshi."

Bayan kowa ya gama breakfast ne suka koma parlour.

"Granny ta ce ""Areefu ina ne gidansu yarinyar nan, Areef ya ce ""Wata yarinya kenan Granny""? Daddy ya ce ""Ba asani ba waye abokin wasanka anan cikin hade fuska yai maganar""."

"Areef ganin Dad bada wasa yake ba ya ce ""Daddy ni bansan gidansu ba Ammi ce ta sani daman."

"Daddy kallon Ammi ya yi ya ce ""Ina ne gidan su""? Ammi shiru tayi sai da Dady ya kuma yin mata magana cikin tsawa abinda bai taba yin mata ba kenan amman saboda shigiyar karuwancan yana mata tsawa a gaban yaranta kuma, tura baki tayi kamar karamar yarinya ta ce ""Hamisu driver ne ya kaini gidan yasan address din gidan"", tana gama fadin haka ta tashi fuuuu tabar wajen."

Areef da baice komai ba shima ya tashi yabar waje iftihar ma tashi ta yi ta haura upstairs zuwa dakinta don ita gaba d'aya kwana biyu al'amarin gidan bata gane mishi.

"Granny ta ce ""Wazeeru yanzun nake son muje gidan don muga iyayenta"", Daddy ya ce ""Idan kin shirya muje ai naga Hamisu yana nan sai yakaimu gidan tunda ta ce Shine yabata address din gidan""."

"Granny tace""Muje kawai a shirye nake"""

Daddy ya mik'e suka fita a parlour.

"Areef kuwan number Dr. Anwar yakira amman baya dauka daga bayama daya kira akashe yake jin wayar, tsaki yayi ya zauna a bakin bed ya ce ""Wai me yasa ma nadawo Abuja ne da nayi zamana acan da duk hakan bai faru ba."

********

Mommah da Nafisa suna zaune suna tunanin inda Nadrah take.

"Me gadine yazo ya ce musu wai sunyin bak'ine, Mommah ta ce ""Wani irin bak'i kuma""? Gate man ya de ""Sunce min wai suna neman mahaifin Hajiya Nadrah ne amman nafada musu ya rasu yau kwana biyar kenan shine suka cemin to wai nai musu iso zuwa wurin mahaifiyarta."

"Mommah ta ce ""Su nawane don duk tunaninta ko dangin su Abubakar ne"" Me gadin ya ce ""Su uku ne wani Babban mutun ne sai wata mata tsuhuwa tare dashi sai drivern da yakawo su suke nan."

"Mommah ta ce ""Muje na gansu hijab tasaka suka fito har bakin gate din sai da ta leka taga bata sansu ba tai ajiyar zuciya sannan ta ce ""Bude musu gate din su shigo""."

"Bud'e musu akai suka shigo sannan Mommah ta ce ""Su shigo ciki suka shiga cikin parlour suka zauna Nafisa ta dauko musu ruwa ta basu sannan ta gaidasu suka amsa cikin fara'a ta tafi d'akinta."

"Mommah ta ce ""Suwaye ku don Allah""?"

"Granny ta ce ""Kiya hakuri nasan baki sammu ba, ya karin hakurin rashin da kukayi Mommah ta tuna aiko gaisawa basuyi ba nan suka gaisa sukai mata ta iziyya."

"Sannan Granny ta ce ""daman munzo fad'a miki cewa yarki Nadrah tana wurin mu, Mommah ta ce ""Tana wurinku kuma to ina take me yasa baku zo min da ita ba""?"

"Granny ta ce ""Ki kwantar da hankali tana asibiti ne bata da lafiya sannan Granny ta kwashe komai ta fad'a ma Mommah."

"Mommah tahau kuka tace Yanzun shikenan yaronku ya batamin yarinya yanzun wazai aureta idan akasan yai mata cikin shegen""? Granny ta ce ""Kiya hakuri mana kuma ai cikin ya riga daya zube ma kuma insha Allahu ba wanda zai sani kuma munzo ne ma akan idan zaki amince mu hadata aure da jikan nawa kinga kenan dukkanmu munrufa wajunan mu asiri shikenan."

"Mommah ta ce ""Aure waye zaiyi auren badai Nadrah ba kam bazata auri dan naku ba kuma ban shirya aurar da ita yanzun ba."

"Granny ta ce ""Me yasa zaki ce haka ai yaka matane kiyi farin ciki bawai ki fadi haka ba""."

"Mommah ta ce ""Nace muku Nadrah bazatai aure ba, don haka kukaini wurin yarinyata idan tai aure wazai cigaba da dawainiya damu tsawon shekaru itace gatar mu bayan Allah don haka ku tafi baza tai aure ba kuma ku dawomin da yarinyata gida""."

"Daddy ya ce ""Me kike so aimiki kiyarda da auren bana son sunana ya baci a garin nan, ki fada ko nawa kike so zan baki gida mota kudi duka zan baki muddin kika yarda da auren kuma maganar kulawa daku ninan nayi alkhawarin kulawa daku har karshen rayuwata, Asmee Jin maganar kudi da gida ga mota yasa tai shiru tana tunanin yadda zata zama hajiyar kanta ga gida na kanta ga mota sannan ga daula tom amman matsalar ai wannan sihiri ne a jikinta na rashin auren can kuma ta ce ""To daman ba saboda Abubakar bane yanzun baya nan yanzun ne yaka mata ace kema kinji dadi rayuwarki, amman Nadrah fa ba lallai ta yarda da auren ba tunda sihirin ita yana jikinta...."

"Granny ne ta katse mata tunani ganin tayi shiru, ta ce ""Ki fad'a komeye kike da buk'ata za muyi mikishi insha Allahu, Mommah ajiyar zuciya ta sauke sannan ta ce ""Na amunce amman da fari sai kun cika alkhawari da kukaimin sannan zan yarda a daura auren""."

"Granny cikin farin ciki ta ce ""Ba matsala kibamu zuwa gobe zamu kawo miki komai da kuma fada miki""."

"Asmee wani farin cikine fal ranta a cikin zuciyarta ta ce ""Lallai Nadrah ashe arziki na yana tare dake."

"Sannan ta ce ""Shikenan Allah yakaimu goben yanzun muje kukaini wurinta ba musu sukace taje ta shirya su tafi aikon ta shiga d'akinta cike da murna itama zata zama Hajiya mai kudi"

Sannan ta fito tunda tagaba takeyi ba wani kwalliya da zatayi ta fada ma Nafisa itama tabiyo suka tafi asibitin tare.

Suna zuwa hardakin da take sukaje amman fa har lokacin bata farka ba.

"Daddy ya sami Dr. Musty meyasa har yanzun bata farka ba""?"

"Dr. Ya ce ""Eh muna mata alluran bacci ne don gaskiya bamason ta farka ma yanzun saboda tasha wahala sosai dole zatayi bacci koda nan da wasu kwanaki kafin nan komai sun mata normal"", Daddy ya ce 'Nagane sannan yai mishi godiya yabar office dinshi."

Sannan ya sanar dasu Mommah abinda Dr. Ya ce sannan Daddy da Granny suka wuce gida ko wannesu cike da murna don su Mommah sunce zasu zauna da Nadrah ne anan suka barsu.

Mommah kuwa harta kosa goben tayi taga da gaske ne abinda suka fad'a.

**********

Daddy da Granny kuwa koda sukaje gidan ba wanda sukai ma magana kowa yayi part dinshi.

"Areef kuwan bacci yasha ma ishi sannan ya tashi, wayanshi ya duba yaga missed calls d'in Jamcy baby ta messages na ban hakuri da yawa akan baza ta sake ba."

Yasan cewa ko da baya son Jamcy dole a yanzun ya kasance da ita tunda yasan cewa wurin tane kawai yake iya samun ibinda yake so a jikin mace.

Kiranta yayi ringing daya ta dauka cikin kukan shagwaba ta dinga bashi hakuri ganin zata dameshi kawai ya kashe wayar ya tura mata da message na cewa komai yawuce amman karta sake baya so sannan kuma tai mishi shiri me kyau yana nan zuwa.

"Jamcy ganin message dinshi yasa ta hau saman bed ta dinga rawa tana juya jikinta sannan da sauri ta fita zuwa kitchen tasa su Fadeelah su mishi girki kuma a gyaran gidan sosai, sai kace ance mata mijin tane zai zo haka ta shiga toilet don ta yi wanka ta shirya mishi."

"Koda ta fito ta daddaki magungunan matanta kala kala sannan ta shirya cikin matsatsun kaya,"

Areef kuwa wanka yayi ya fito yai alaula ya shirya shima cikin k'ananun kaya sannan ya fito.

Masallaci ya wuce bayan yayi sallah ne yakama hanya zuwa gidan Jamcy.

"[9/21, 6:07 PM] : _Page 59&60_"

"Koda ya isa gidan ya shiga parlour, yasamu anshirya mishi komai dining table."

"Fadeelah kuma tana tsaye a gaban dining don tasan shi akai ma wannan delicious d'in, tana ganin shi tasakar mishi murmushi kauda kai yayi yai kamar ma baisan da ita a wurin ba."

"Jamcy ce ta fito cikin takunta mai jan hankali, don tanajin parking d'in motanshi takara feshe jikinta da turaren k'amshi wani irin lumshe ido yayi ya bud'e mata hannunshi da sauri ta fad'a kirjinshi suka rungume juna shikuma yakai hannunshi kan mazaunata yana matsatsu a hankali ya ce ""Ashhh baby so sweet"" ya fad'a yana kara matseta a jikinshi."

"Fadeelah dake tsaye a wurin kishi ne bakin ciki yasa ta saki tsakin da batasan ya fito ba, Jamcy ta d'ago da kanta a kirjin Areef takalli Fadeelah da tsoro yaka mata."

"Jamcy ta ce ""Kee dawa kikeyi uban ma meya kawo ki wurin nan""? Fadeelah ta ce ""Am daman fa na buge k'afana ne da kafan table shine nasaki tsaki ban tsani ba, Jamcy ta ce ""Karya kike munafuka tunda na fito na ganki tsaye anan uban me kikeyi""?."

"Fadeelah ta ce ""Kawai fa nazo nayi serving dinku ne"" Jamcy ta ce ""Daman ke kike serving dina""? Munafuka ko kinzo gulma dai""."

"Fadeelah ta ce ""Kiya hakuri Madam"" Jamcy ta ce ""Yau dinna saikin bar gidan domin na lura dake kwana biyu sai wani irin dabi'u kikeyi ban yarda dake ba"", Fadeelah ta zube akasa tana rokan Jamcy akan karta koreta don Allah""."

"Saikin bar gidan nan fa a yau dinnan shegiya munafukar banza""."

"Kuka Fadeelah ta saki tana rokanta, Areef ya kalli Jamcy sannan ya kara rik'ota jikinshi ya ce ""Pls Baby calm down, tunda ta baki hakuri why not bazaki hakura ba""?."

"Jamcy ta ce ""Nifa bana son zama da munafukin mutu kawai tazo tai mana tsaye akai harda samun yin mana tsaki sai kace akwai sa'anta ana kuma tana karkashina""."

"Areef ya ce ""To meye na sauri fushi bana son naga ranki yabaci, tunda tace kiya hakuri shikenan idan ta k'ara saiki duk abinda kikaga daman tsaki ta yi ta ce ""Kinci darajar Honey da yau dinna saikin bar gidan nan tashi kibar wurin nan""."

Godiya ta yi sannan tatashi da sauri tabar wurin.

"Shafa fuskanta yayi ya ce ""Baby ina fatan dai kin hakura gaba d'aya kar fushi yasa ki kasa jiyar dani dadin dana sa rai tun kafin na fito gida, dariya ta saki sannan tai kiss d'in lips dinshi ta ce ""Ba dole na na hakura ba tunda Honey yasa baki, kuma maganar jiyar dakai dadi wanna ai dole na ne"" ta fada tana janyoshi gaban dining suka zauna, sannan ta zuba musu abinci zasu faraci kenan."

"Areef ya ce ""Baby zoki zauna a jikina na kosa naji wa inna mala malan naki"", Ya fad'a yana rik'ota ya zaunar da ita a kan cinyanshi tanajin yadda banananshi ke to karin mata mazaunanta""."

"Lumshe ido tayi itama tana kara juyasu a jikinshi a hankali ya ce ""Ashhh baby nifa ba yunwan abinci nake ji ba pls muje ciki ki bani abincinki shi nakejin yunwa daga baya naci wannan abincin, duk da yunwa ya keji amman gani yake bazai iya cin abincin ba muddin baici Jamcy ba."

"Shafa fuskanshi ta yi ta ce ""Baby kabari Kaci abinci tukun nan""."

"Areef ya dauketa cak ya nufa da ita Hanyar bedroom ya ce ""Bazan iya jira ba."

"Yana shiga ya zube ta akan bed, Jamcy hannu tasa ta cire wandon jikinta da karamar rigan dake jikinta, komai nata suka kara bayyana lumshe ido yayi ya ce ""Woww Baby wannan ai zaki sa na some tun kafin nayi naga kamar komai sun kara girmane da ciki ya fada shima yana cire wandon jikinshi ga banananshi tsaye take kyem kamar sanda."

"Mik'ewa ta yi ta fad'a jikinshi ta ce ""Honey daman komai nawa haka suke...bata gama rufe baki ba taji ya hade bakinshi da nata."

Hannu tasa ta kamo banananshi ta fara mirza mishi ita tana matsa kan nishi ya saki ya zare bakinshi anata ya daura a kan boobs dinta yafara tsotsansu da lashansu yasa hannunshi yana matse mazaunanta.

Nishin dadi Jamcy ta saki tana kara matse mishi banananshi.

Ganin tsayuwar nason gagararsu suka zube a kasa suna cigaba da romancing din junansu kowanne cike da kwarewa.

"Banananshi ya fara goga matashi a nonuwanta wani irin lumshe ido tayi tana lashe baki, sosai yake wasa da banananshi akan boobs dinta hannunshi suna mazaunanta yana matsasu."

"Bud'e kafarta yayi yana tura mata yatsanshi yana caccakarta da hannu ihun dadi ta saki tana kara tura mishi boobs dinta akan buranshi tana matsa kan a saman nipples dinta, ruwan dake fitowa duk ya bata mata boobs dinta wato maziyi."

Bakinta tasa takamo buranshi ta fara lashewa tana tsotsewa nishin dadi ya saki yana kara tura matashi bakinta kamar zatai amai.

Sannan ya zare ya maida bakinshi kan nonuwanta yana lashewa kamar maye.

Kuka tafara tana pls honey kasa mana na k'osa naji burarka a durina pls baby fuck me.

Sai da yai sucking dinta da hannu iya son ran shi sannan ya kamo burarshi dake fitar da ruwan sha'awa sannan yafara goga matashi a saman HQ dinta ihun dadi tasaki tana kokarin kamowa ta zira da kanta amman yaki bata dama sai ya tura sai yazaro yana kar k'ada matashi akan HQ dinta kuka kawai Jamcy takeyi tana rokan shi yasa harda fisge fisge ga gurnanin da takeyi kamar zakanya.

"Sannna ya kara bude kafarta ya zira ta can ciki ihun dadi ta saki, tana wayyo bura dadi."

Yahau cinta da karfi ji kake fat..fat..fat. ihun dadi kawai Jamcy takeyi tana kara bud'e mishi kafarta.

D'aga kafafunta sama yayi sosai yaci gaba da cinta yana kara matsa mata mazaunanta yana dukansu da matsesu.

"Jamcy fadi take wayyo burarka dadi Honey""Ashhhh wayyo cini dakyau wayyyyooo dadiiiii bura dadi sosai wllh ina sonka don Allah ka aure niii..wani ihun ta kara saki wanda sai da Fadeelah taji, waayyyooo dadi zai kasheni wllh ka iya cin mace don Allah karka rabu dani dadiii sosai Ashhhh washhh dadiii."

"Fadeelah ta fito kamar mayya haka taje jikin kofar d'akin tanajin abinda sukeyi har ihun da Jamcy takeyi da sambatu

Please Login or Register in order to submit comment