You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Dan uwa ke tadi TV

Da sauri farouk ya Mike ya Rufe masa baki

Dariya haidar yayi yace

Wai fa Kin taba ganin mutum Ya manta da numfashin.....

Da sauri Ya karasa ya Rufe masa baki Yana Zaro idanu

Salim ya Lumshe idanu ya Kai hannunshi kan saitin zuciyarshi yace Kada ki damu kina zuciyata kodayaushe.

Ai kawai farouk fita yayi saboda tsananin kunya Yana jiyo dariyarsu gaba daya

Can wajen wata canopy ya je ya sami kujera ya zauna Daddyn Abuja ne ya karaso yace

Haidar Ko farouk

Da sauri Ya dago kanshi Ganin daddyn Abuja yasa yace Farouk

To mai martaba na kiranka Inda Ya nuna masa Ya kalla

Can wajen Wani hadadden balcony ya hango Mai martaba d'in Yana zuwa ya janyo shi jikinshi

Cikin kulawa yace ina yan uwanka

Kamar bazai yi magana ba yace suna bangaren Fulani Dan murmushi mai martaba yayi yace

Ikon Allah magaji mafiyi Kallonshi farouk yayi yace Me kenan

Yadda Kake da miskilanci haka mahifinka yake shima kuma a wajena yayi gado hakan yasa take sonshi Kaf Cikin yarana

Dan murmushi kawai farouk yayi Tashi Muje can wajen

Tafiya suke a k'asa suna tafe Mai martaba yana bashi labarin kuruciyar daddy hamma bayi kuma na miko gaisuwa

Sai da suka shiga Wani waje Karamine Mai kyau Kananan kayan wasa ne

Wani Dan karamin doki haidar ya tsugunna ya d'auka Mai martaba yace

Wannan shine wajenda mahifinka yafiso tun yana k'arami Wai'nnan kuma kayanshi ne na wasa tun yana k'arami Rufe wajen yayi sannan suka nufi bangaren daddy hamma Wani daki ya bude musu suka shiga

Hotunan wasu kyawawan yarane guda biyu tun suna jarirai Hannu farouk yasa ya d'auka

Mai martaba yace

Wannan shine hotunanku tun kuna kanana a duk lokacin da yaga Wani Abu daya birgesshi sai

Ya siyo muku shi Ya ajiye Ance kun mutu amma shi akullum karyatawa yakeyi.

Daddy hamma dayake tsaye ya k'araso Ciki yace Kuma ko a India haka dakin yake

Da sauri farouk ya rungume daddy hamma yana zubar da hawaye mai martaba ya hadasu duka ya rungume yanajin son su yana karuwa

Mai martaba yace

Kayafe mini Kaji na hukuntaka duk da nasan kuskure ne. Daddy hamma yace

Ban taba rikeka ba ko sau d'aya a Raina.

Har kofar bangaren samarin Mai martaba da daddy hamma suka rako farouk Kallon yadda suka jera yayi yayi murmushi ya juya ya shiga

Yana fita daga lifter suna haduwa da ammar Cikin sauri yace masa Sannu da dawowa.

Ko kallonshi farouk beyiba Ya wuce Ya tafi Faisal yaja tsaki yace

Allah Ya kara kaita tura kanka yana gwasaleka. Dan murmushi kawai ammar yayi Ya shiga lifter

*** **** **** **** * Rumaisa na shiga Cikin gidan ta fashe da kuka

D'aki Ta wuce direct kan gado ta kwanta Tana Cigaba da rera kukanta Kanwarta hamida ta Kira Tana kuka Tana fada mata abida Ya faru Hakuri ta dinga bata tana tausar ta

Cikin sheshsheka tace

Haba hamida sunki su kulani kwata kwata Gashi Mai martaba ya goya musu Baya

Itadai hamida hakuri ta Cigaba da bata Zazzabi ne ya rufeta kan dare

Daddyn baby na shigowa Ya ganta Tana Kwance tana rawar sanyi Cikin tashin hankali ya tarota yace Muje asibiti

Babu musu suka tafi

Suna zuwa likitan yasa mata drip sannan ya Debi Jininta domin ayi test Hajiya Salma tace dole mu sake shawara

Hajiya Zainab tace

To wannan karan babu ruwana gaskiya Yafindo karima tace

Wawiya Yar uwar taki kike cewa bazaki taimaketa ba

Hajiya Zainab ta Mike tace Kunga tafiyata.

Gaskiya ba lallai gobe da jibi ku sami two page saboda zan je makarantar hadda kuma sai shida zan dawo so Idan kuka sami one page ma ku godewa Allah.

Bye bye.

Murussss lols

farouk Ko haidar

Written by deeja one love =ØŠÝ

Dedicated to madina m umar

Kuyi hakuri am not feeling well ne Shiyasa kuka jini jiya shiru but ga wanna kuyi hakuri dashi. Idan na sami sauki zakuji ni sosai.

27

Hajiya Salma tace

Yanzu abinda Ya kamata musan me ya kamata muyi gaba. Yafindo Hari tace

Ai shawara na gareki ki gode Allah mahaifiyarsu mukayi amfani da ita wajen batar dasu Da yanzu asirinmu ya tonu.

Hajiya Salma tace

Yanzu dai zamusan next step da zamuyi. Tashi tayi ta fita

Ammar yayi sallama ya shiga farouk Ke Kwance yana danna Waya yayinda haidar da Salim suke buga Mario Kart racing

Farouk tunda ya d'ago ya kalleshi ya maida Kai Ya kwanta

Ammar ya Matsa Kusa dashi farouk yayi saurin tashi ya shiga bathroom Jiki sanyaye ammar ya koma wajensu haidar

Daure da towel ya fito Alamar daga wanka yake Sai da ya shirya tsaf sannan yace

Kai ku tashi Mu fita mana

Duka suka fito Shidai ammar binsu kawai yakeyi Suna fita takaddama ta tashi kan Wanda zaiyi driving Dariya ammar yayi yace

To ku kawo ni nayi driving d'in Shikenan ma

Budewa sukayi suka shiga.

Haidar ya dubi farouk yace Nawan shigo mana Lumshe idanu yayi Ya juya ya bar wajen.

Da mamaki suka bishi da kallo A sanyaye ammar yace

Kuje ku bashi hakuri Bari na fita Kallonshi Salim yayi yace

Malam yi zamanka Bari na taho dashi. Wajenshi Ya karasa

Yace

Wai Kai ka fasa fita ne Eh

Atakaice Ya fada

Dan Had'e rai yayi yace

Kama isa wallahi sai kaje A dake yace

Bazanje Idan wancan shi zai yi driving ba. Salim yace

Wai Kai me Kake nufi ne Yafa baka hakuri Meye Hakane.? Kallon Salim yayi yace

Amma ai haidar be Rama marinshi ba Dan zaro idanu yayi yace

Kai Wai saboda wannan ne Hannunshi yaja ya Cigaba da cewa Muje malam.

Salim yace

Haidar yi driving d'in kawai

Salim da haidar suke gaba yayinda ammar da farouk ke baya.

Duk shirmen da suke be sa musu baki ba shi kuwa ammar dariya da mamaki suke bashi Salim yace

Allah Kai ka cika San jiki Dariya haidar yayi yace

Kaji Wai kura zatace da kare Maye Waya kaika San jiki. Juyawa Salim ya yi yace

Wai bro Hakane

Ko kallon inda suke be yi ba. Ammar yace

Ku kuna Abu Kamar yara. Haidar yace

Ai har yanzu na sa mana pampers. Ammar yace

Allah Ya baka hakuri

Dariya duka sukayi haidar ya Dora da cewa Kai Wlh Salim akwai Rashin ji ga shiririta Harara farouk ya galla mishi

Dan Kauda Kai haidar yayi yace

Nifa kana bani mamaki Idan kana Abu Kamar Mace Salim ya zaro idanu yace

Ni nake Abu Kamar Mace Of course yes

Bayan muna makaranta ni nake girki ka zauna ka ci Har Tana farouk sai da yayi dariya

Ammar ya Kalleshi da mamaki Cikin dariyar yace

Da kuwa bamuci abinci ba Salim Cikin tsokana yace

Ko fa Lipton baka iya dafawa ba.

Had'e rai yayi yace

Waye Ya gaya maka haka? Dan murmushi yayi yace Mamie mana

Karya Kake kuma ai gwara ni

Ikon Allah kawai ammar yake kallo Husuma ce ta tashi Kowa na ya iya girki Farouk yace

Nidai kun dameni da hayaniya ya isa haka.

Da taimakon ammar da Salim suka zagaya Garin adamawa Suna dawowa suka tarar dasu abba da daddyn baby a bakin get Daddyn baby yace

Yan biyu Andawo

Gaisheshi sukayi sannan suka wuce

Karfe hudu filin gidan daya decorating Ya Fara cika da yan uwa wa'inda ke tayani daddy hamma farin ciki ganin yaranshi.

Farouk da haidar shadda dark brown anyi walima me kayatarwa soyayya masu bakin Ciki nayi masu farincikin nayi.

Washegari da wuri su baffa da daddy da abba suka tafi sai da akayi fama da farouk kan ya yarda ya zauna

Akan nan da sati Mai zuwa zasu tafi. Farouk tun bayayiwa ammar magana har ya koma yana yi masa.

Suna zaune suna hutawa ammar suka jero tare da Faisal. Sai da sukayi musu sallama sannan suka zauna.

Faisal yace

Mummy na tace na gaya muku za'a Fara lectures Next Monday D'aga Kai farouk yayi kawai

Salim ya Had'e fuska yace

Nidai sai nan da sati biyu zan koma Kallon baka isaba farouk yayi mishi Dan Tabe fuska haidar yayi yace

Ai bama a lectures sosai Idan an koma makaranta. Dariya ya basu duka

Cikin dariya Faisal yace

Wai ma sai kace secondary school Haidar yace

Da gaske nake

Harararshi Salim ya yi yace Kalallab'a kawai

Zaro idanu farouk yayi Ammar Cikin dariya yace

Tab Wai ai ni tsakaninku bansan Wanda yafi Wani son jiki ba

Haidar ya ce

Yafini mana bakaga yadda yakeyi bane Salim yace

Ai kowa yasan banda son jiki kamarka Farouk ya harari ammar yace

Kaga ka janyo yanzu zasu damu mutane ko

Shidai dariya kawai sukeyi dashi da Faisal su kuwa su Salim husumar su suka Cigaba Kiran Wayar farouk ne ya sashi tashi ya bar wajen

Yana dagawa Cikin kuka Tace

Yaya farouk bazaka dawo bako?

Lumshe idanu kawai yayi yanajin kukan Nata

Can Cikin makoshi yakira sunanta Humairraaaa.

farouk Ko haidar

Written by deeja one love=ØŠÝ

Dedicated to madina m umar

28

Sheshsheka ta ajiye Alamar zatayi kuka tace

Yaya to kaine kayi zamanka Gashi su umma ma sun dawo Kai kuma ka k'i dawowa A hankali yace

Kinaso na dawo ne?

D'aga Kai tayi Kamar yana gabanta sannan tace Eh

To ai zamu koma makaranta ne Ya bata amsa

Kuka ta Fara yi Tana fadin Nidai yaya kazo inaso na ganka Ajiyar zuciya yayi yace

Zanzo Idan Allah Ya yarda

Murmushi tayi Wanda sai da yaji sautin shi Cikin matukar farin ciki tace

Allah Ya kawo ka Lafiya

Murmushi shima yayi Ya amsa da Ameen Yau Saura kwana biyu Su koma makaranta Duk Wani shirye shirye an riga da an Gama

Da yamma farouk ne zaune suna fira da daddy hamma

Kallonshi yayi yana murmushi yace

Amma satinsu d'aya yau Da tafiya Ko me zakaje kayi Dan marairaice fuska yayi yace

Daddy Wlh inaso naje akwai abinda zai kaini

To shikenan kaje anjima ka gayawa Mai martaba Bayan sallar magrib Ya wuce turakar Mai martaba A zaune Yana lazimi Ya sameshi

Da hannu yayi mishi nuni daya matso Kusa dashi. A hankali ya Matsa ya tsugunna Kusa dashi

Sai da yagama sannan ya shafa kanshi yace Farouk Ko haidar

Dariya yayi ya juya Kai yace Farouk ne

Hannunshi Mai martaba ya rike yace To gaya mini me ya faru Sunkuyadda Kai yayi yace

Dama inaso gobe na tafi Kano ne

Su kuma su Salim su wuce Zaria Idan yaso Ranar lahadi na dawo Kallonshi yayi na Wani lokaci yace

Hakan yayi maka D'aga Kai yayi yace Eh

To Jeka Allah Ya maka albarka Washegari Salim na Kwance yana barci

haidar yana gefe yana kallon farouk na hada kaya Haidar ya ce

Amma wannan wace Kalar tafiya ce Ko humaira ta murza kanbuntane? Harara ya aika mishi yace

Bansaniba

A waje suka had'u da Faisal da ammar Da mamaki suke tambayarsa

Lafiya Ya had'a Jaka Haidar yace

Wai kano zai tafi Faisal yace

Me zakaje yi

Dariya haidar yayi yace Tadi

Ammar yace

To Muje mu rakaka

Sai da suka shiga bangaren duka matan Mai martaba Fulani tace

Shi ina Salim d'in

Farouk yace Yayi barci Tace

To basai ku tasheshi ba Farouk yace

Allah Fulani Idan yasan zan tafi cewa zaiyi sai Ya bini. Dariya duka dakin sukayi

Yafindo Hari data shigo yanzu tace Ai Salim sai Kai wallahi

Haidar yana dariya yace Yafiye rigima ne

Farouk ya zuba masa idanu

Ahankali Ya dauki jakarshi yana fadin Nidai ka kula dashi kawai

Dan Tsayawa haidar yayi Ya bata rai yace To ni waye zai kula Dani

Juyowa yayi yace Faisal mana

Dariya Faisal yayi Wanda ya kular da haidar Duka ya Kai mishi

Shidai farouk gaba yayi

Haidar ya Kalli yafindo Hari yace

Kinji abinda Nawan yace ko shi yafi damuwa da Salim Ammar yace

Kana kishi ne Harararshi yayi yace

Bansaniba Kamar ansaka dakai Fulani ta Janyoshi tace Kyalesu Kaji

Salim ne yayi sallama ya shigo Kallon Dakin yayi yace da haidar Ina farouk

Ammar yace yanzu ya tafi Kano Zubawa ammar idanu yayi yace Ba gaskiya bane

Faisal yace Da gaske yaro

Kwabe fuska yayi Kamar me shirin kuka Yafindo Hari ta Janyoshi tace

Kwana biyu zai yi Ya dawo.

Tun yana kumbure kumbure har ya sauko suka Cigaba da harkarsu. Farouk kuwa Yana fita

Wani dogari ya k'araso yace

Ranka Ya dade Mai martaba ya bada umurnin mu kaika har Kano

Wata mota Benz ya bude mishi Ya shiga Motoci sunkai goma suka tafi rakasu Goma a Kano tayi musu

Suna fara shiga Garin aka Fara binsu domin ganin irin motocin Dan murmushi yayi a zuciyarshi yace

Oh yan Garin nan ko sai yaushe zasu waye? A daidai kofar gidansu motocin sukayi parking

Audu ne ya fito da sauri Dan labari Ya Riga da Ya iso. Rungume juna sukayi suna farin ciki da ganin juna Sai da ya Fara ajiye kayanshi a dakin su

Ya sallami wa'inda suka kawo shi sannan ya shiga Cikin gidan Abin mamaki yau duk sasan Kowa kallonshi yakeyi

Hakama sa-sa na biyu Da sallama ya shigo Inna Mari na daka Indo kuma na wanki

Cak ta tsaya domin batayi tsammanin zuwanshi ba Sai da ya gaisar da Inna Sannan ya mik'e Wajenta ya nufo

Sai da ya matso daf da ita yace Gani nazo ya akayi kike nemana

Sunkuyaddakai tayi Tana wasa da yatsun hannunta Hannun ya rike

Dayan kuma yasa ya dago fuskarta kallon juna suke ido Cikin ido Sallamar Inna hadiza ya dakatar dasu

A hankali ya Janye Idanunshi ya Maida kan Inna hadiza Gaisheta yayi Cikin farin ciki ta amsa

Kan ya juyo Indo har ta gudu Daga wajen Dan murmushi kawai yayi Bokiti ya d'auka Ya shiga wanka

Yana fitowa Inna Mari ta tareshi da tuwon shinkafa hadadde Sai da yaci sannan suka tafi wajen baffa

Ahanya farouk yace Da Audu

Har yanzu sani yana zuwa wajen humaira Ko? Dariya Audu yayi yace

Haba dai farouk kada kace mini Kai matsoraci ne baffa ya hanashi zuwa Dan har iyayenshi ya turo amma yaki karshe babanshi ya ji haushi ya aura mishi binta Yar gidan habu mahauci Dan murmushi farouk yayi

Audu ya Dora da cewa

Da munajin haushi meyasa baffa ya hanata sani tunda alamu yanuna Tana sonshi sai kuma daga baya muka fahimci Ashe danshi yayiwa mata

Kafe shi da idanu yayi A sanyaye ya ce

Amma humaira taji haushi

Audu yace Har kuka tayi

Shiru kuma yayi Wanda da alamu sai da yayi Maganar Kuma yayi dana saninta Kallon farouk yayi sai dai be Ga Alamar canzawa agareshi ba

Hakan yasa ya Dan ji sanyi

A bangaren farouk kuwa Abin ya kona masa rai matuka Wanda ya daure ne kawai Suna zuwa suka tarar baffan baya nan

Audu ya ce

Kaga mun manta yau alhamis kasuwar Darki yau takeci Sai dare sannan baffa ya dawo da mamaki yace Saukar yaushe?

Kuma ai munyi dakai bazaka dawo ba ko Kanshi a k'asa yace

Baffa banaki bin umarninka bane humaira ce tace sai nazo

Ganin Kowa Ya zubo mata idanu yasata sunkuyadda Kai hawaye na zubo mata Da sauri

Yasa hannu ya goge mata Hawayen yace Meye kuma na kuka zo Muje na baki Tsarabarki

Hannunta Ya rike suka tafi

Baffa yayi murmushi ya Cigaba da cin abincin sa Wata Leda ya dauko ya miko mata yace Sumayya tace na kawo miki

Wannan kuma husna da Yusra Ga ta Salim wannan kuma tawa. Ajiye duka nasu tayi ta bude tashi

Wata hadaddiyar Riga da wando ne Pakistan sai takalma guda biyu Murmushi tayi tace

Na gode yaya

Nuna mata sauran yayi yace duba wa'innan mana Ta Salim ta bude

Su chocolates ne da sweet da chewing gum Hannu yasa ya miko mata ta sumayya

Dogunayen riguna ne guda hudu sai brezia da pants

Da sauri ta kalleshi ganin ita yake kallo yasa ta kara jin kunya Dariya ya kunshe ya juyar da Kai

Da sauri ta Maida kasa bude nasu Yusra tayi Ki bude mana

Dan girgiza Kai tayi Matsowa yayi yace

Kina tsoron ki bud'e kiga abinda yafi wancan kunya ko kasa cewa komai tayi

A hankali ya Kai hannu zai d'auka

Cikin sauri ta kwashe tayi Waje da gudu Dariya ta bashi Wanda sai da ya durkusa

D'akin Inna Mari ta fada Tunawa da tayi zai iya biyota yasa ta fita Can kuryar dakin Inna hadiza ta shige

Sannan ta bude

Takalma da veil sai kayan kwalliya. Wata babbar Leda ta ciro

Juyawa tayi ganin bata gane Ko Meye ba yasa ta ajiye Inna hadiza na zuwa Cikin farin ciki ta nuna mata.

Washegari kin Bari tayi su had'u dashi Yana sane Dan haka ya kyaleta.

Acan adamawa kuwa ammar yayi musu rakiya har parking space ji yake Kamar kada su rabu Haidar yace

Kada ka damu kaima fa gobe ne zaku tafi Murmushi kawai yayi Ya D'aga musu hannu Wayar Salim ce tayi kara

Ganin wake kiran yasa ya Had'e rai Haidar yayi dariya yace rigimamme

Harararshi yayi yace Ina ruwanka

Wayar haidar yayi Kara Shima kin dagawa yayi

Murmushi kawai farouk yayi yace Rigimammu kawai

Faisal ya kira

Bayan sun gaisa yace

Ina Salim d'an bashi Mika masa yayi

Da farko Kamar bazai amsa ba sannan daga baya Ya amsa Kamar yana gabanshi ya Tabe fuska yace

Shine kayi Wani tafiyarka Dariya farouk yayi yace

Wai kai bakasan ka girma bane. Noke kafada yayi yace

Ni mun bata

Murmushi kawai yayi yace Humaira tace Tana so ta ganni. Dariya Salim yayi yace

Kace tadi ka tafi Farouk ya ce Kanwartawa?

Haidar ya kwace Wayar yace

Wato ni baka nemana ko

Dan murmushi yayi yace

Kai ai jinin jikina ne koda yaushe kana tare Dani. Dariya haidar yayi yace

Ka gaida umma da Audu kace na kira wayarshi akashe Eh babu caji ne

Haka suka Cigaba da Wayarsu

Yana kashewa Wani Kira da bakuwar number ta shigo Koda ya D'aga muryar Mai martaba yaji yana cewa Haka akeyi aboki sai ka sauka tun jiya babu ko kira Cikin jin kunya yace

Yi hakuri wallahi na manta ne

Nasiha Ya sake masa sannan sukayi sallama Number din ammar ya kira

Bayan sun gaisa yace

Turo mini da number din daddy OK yanzu zan turo maka

Kun tafi kun barni da kewa Ko?

Da sauri hajiya Salma ta kwace Wayar ta kashe Cikin D'aga murya tace

Wallahi ammar ka fita idona kanajina Idan ba haka ba zan Saba maka wawa kawai Meye hadinka dasu ne?

Shidai Wayar kawai ya amsa ya mike Ya fita yana mamakin halin mahaifiyarshi. Sai da ya Koma daki sannan ya sami damar tura masa da number din

Farouk yana ganin number din be bata lokaci ba ya kira

Bayan sun gaisa ya bashi hakuri Akan dalilin daya sa be Kira jiya ba Bakomai ya su ummantaka?

Daddy Ya tambaya Suna Lpy lau

To ka gaishesu da haka sukayi sallama Daddyn baby ne tsugunne gaban sarki Yace

Mai martaba Allah Ya huci zuciyarka amma Dan Allah kayi hakuri ka bari mu dauki yaran nan wallahi rumaisa tayi nadama baka gani ba Kamar zata mutu

Cikin bacin rai Mai martaba yace ....

farouk ko haidar

Written by deeja one love=ØŠÝ

Dedicated to madina m umar 29

Ta mutu mana wayayi asara?

"Kaga tashi ka bani waje tunkan raina ya baci dakai ,mikewa yayi yace"

Allah ya huci zuciyarka

Kiran rumaisa yayi ya gaya mata yadda akayi Kuka ta fashe dashi tace

Yanzu haka zan zauna ni daya daddyn baby pls do sumting mana.

Sai dare sannan ya sake lallaba daddyn yola sukaje still babu wani canji karshe ma cewa yayi kada su sake su sake zuwar masa da maganar rumaisa.

Jiki a sanyaye daddyn baby ya koma taraba Kuka tayi yafi say nawa.

Da dare mama ta kirata

Kara bata hakuri yayi sannan tace

Ga farida ta dameni tun da safe wait ita wajen mommyn ta zata koma. Yake rumaisa tayi tace

Kada ki damu zasu saba be

Hmm banga alamu ba kema ki sake tura daddyn baby wajen mai martaba mana. Mama ta fada

Wallahi yaje amma yaki hakura na rasa ya zanyi Rumaisa ta bata amsa

Haidar dake jikin mama ya tabe bani Harara mama ta aika mishi sannan tace To Allah ya kyauta kun koma asibitin ko? A'a wlh amma may be zuwa Gobe

Farida ta mikawa wayar India suka cigaba da wayarsu.

Washegari suka koma asibiti Inda aranar haidar ya dawo daga kano Dakyar indo ta yarda Dan kuka ta saka masa wai sai ya taho da ita

Shinkuma ya tsaya rarrashinta datakai inna hadiza bangone ta daka mata tsawa tace Dalla rufe mini baki kafin na dakeki awajen kai kuma wuce ka tafi

Audu ya rakoshi as usual sai da tace Kada ya bari humaira ta tsaya da kowa Dariya audu yayi tace

Kada ka damu da dabamusan akwai aure atsakaninku ba na hanata ballantana yanzu ai kada kaji komai

Yana isa Zaria ya Tarar da tabbatattu suna husumarsu akan girki wai sai sun tayata . Murmushi kawai yayi ya wuce daki yayi wanka sannan ya shirya ya fito

Ayanzu kuma haidar na kwance salim kuma ya zauna a gefen kujera yana danna waya Mama kuma tana zaune yana yanka kumba.

Husna da yusra kuma suna setting table Hararsu yayi tace

Fitinar kawai kuka iya amma an rasa Wanda zai tayata yanke farcen. Turo baki salim yayi tace

Nace zan tayata tace wai yanketa zanyi Dariya haidar yayi tace

Shiyasa ma bance zanyi ba Dan nasan bazata bari ba.

Amsa yayi yana tayata.

A taraba kuwa

Likitan cikin farinciki ya kalli daddyn baby tace Congratulations madam na dauke da juna biyu. Kallon rainin wayo yayi masa kafin yace

Kada kayi mini kalar wannan wasa mana yanzu shekarar mu ashirin da biyu dayin aure babu kasar dabamuje Dan Neman haihuwa ba sai yau zakace mana wai tanada cikin

Likitan ya dafashi yace

Calm down my friend ga takardar ai zaka iya karantawa

Amsa yayi ya duba cikin farinciki ya daga ta sama yana juyi da ita Shi kanshi dariya likitan yayi

Daddyn baby yakalli likitan yace

Kaine ka fara Sanar dani Dan haka na baka kyautar mota da kujerun hajji guda biyu. Cikin murna likitan ya fara godiya

Shawarwari ya basu sannan ya sallamesu sai gida.

Tun a hanya daddyn baby ya fara Sanar da yan uwa da abokan arziki. Kowa farinciki yake tayashi

Hartana mai martaba sai da ya taya su farinciki Cikin murna yace

Ashe zanga jininka alhamdulillahi yanzu burina yacika Naga jinin modibbo saura naka allah ya raba lafiya Ameen

Daddyn baby ya amsa

Maimartaba ya nunfasa sannan yace

Kai saboda wannan albishir din na rangwamta mata kaje ka sami Ahmad kace ya baka yaransu koma wajenku

Cikin murna daddyn baby ya fara godiya Tana kwance ya shigo

Da Sauri ya karasa wajenta yace Albishirinki

Cikin murna tace

Goro su haidar zasu zo wajen mu? Jikinsa ne yayi sanyi

Ya girgiza mata kai

A hankali ta maida kanta ta kwantar tace

Inaso na gansu a kusa dani shin ko zasuyi farin ciki Idan sukaji zasuyi kanwa ko kani? Har yanzu sun kasa yafe mini.

Share kwalla Daddyn baby yayi Dan ta bashi tausayi wato suna ranta kenan. Karfin hali yayi yace Mai martaba yace Muje mu dauko su baby

Da sauri ta Mike zaune

Cikin farin ciki da nishadi tace

Allah Ya kaimu gobe sai mu tafi Ko? Da kulawa daddyn baby yace

Kinga ba Lafiya kika cika ba kiyi hakuri naje ni kad'ai

Had'e rai tayi tace A'a ni banyarda ba

Dakyar ya yarda shima ganin ta samu ne Kaya ta shiga hadawa sai murna takeyi.

A Zaria kuwa abbane yayi sallama ya shigo Cikin matukar farin ciki Sannu da zuwa sukayi masa duka

Kallon mama yayi yace

Wai naga baki tambayeni meyasa nake murna ba ko albishir Ya rigani zuwa ne murmushi tayi tace

Wallahi yanzu nakeso na tambaya meyafaru? Rike hannunta yayi yace

Sai dai mu gode Allah domin d'azu khaleed Ya kirani yake gaya mini rumaisa Nada juna biyu da murna mama ta Mike ta Fara rawa

sai da sukayi dariya Salim yace

Zamuyi kanne kenan

su haidar sai a rage shagwaba Dogon tsaki haidar yaja kafin yace

Kai ka sani ni bakasan haushi ka bani ba kuma ka Cigaba mini irin wai'nnan Maganar watarana sai na mareka.

Yana Gama fadin haka mama ta tafa hannu tace

me zangani ni halima haidar kana hankalinka kuwa? Abin murna yakeyi samu kana ganin hakan.

Cikin bacin rai yace

to ni mama ina ruwana da Samin cikinta da tashinshi duk dayane awajena Yana Gama fadin haka ya bar wajen

Farouk kuwa komai bai ce ba

mama ta Kalli abba tace abban Mubarak Anya kuwa yaran nan. D'aga mata hannu yayi yace

Kada ki damu kinji watarana zai wuce yace gobe zasu zo su dauki su fahad mama tace

Mai martaba ya yarda kenan dariya Abba yayi yace

Kinga yadda yakeso murna kuwa Kamar Wanda aka saka a aljanna Washe baki tayi tace Allahu Akbar rayuwa kenan

Wuni guda Kowa firar kenan Akan Cikin rumaisa Washegari da wuri suka shirya kayansu

Mama ta Mike tace

Meye haka tafiya da wuri haka kofa bakwai batayi ba. Abba yace

Ku koma sai gobe zaku tafi Cikin sauri farouk yace

Abba munada lectures yau

Abba yace

yaushe ka Fara gardama bansaniba sunkuyadda Kai yayi

Abba yace maza ku koma

cikin jin haushi suka koma Mama ta Kalli abba tace daka barshi sun tafi murmushi yayi yace

Ki kyaleni dasu kawai mahaifiyarsu suke guduwarwa Dan sunki zatazo yau dariya tayi tace

Ikon Allah wannan Abu na bani mamaki. sai biyu jirginsu ya sauka aKaduna

Yaya Muhammad yace tafi Daukosu dama sai uku da Rabi suka iso zaria

duka suna falo

Kowa murna tayi da ganinsu

farida da fahad kuwa suna makale da rumaisa Shafa Kansu tayi tace

nayi

Please Login or Register in order to submit comment