You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

Dan Iska mummyna Kake Jawa tsaki Gefe ya kalla bece komai ba

Kallon Salim tayi tace Nima ya fini a wajenka Ko? Girgiza Kai yayi Alamar a'a

Ba Abin mamaki bane Dan hakan ya faru tunda tarbiyar da halima ta baka kenan.

Runtse idanu Salim yayi Dan zafin daya Keji Haidar kam Abin mamaki yake bashi

Kallon haidar tayi tace

Kai kuma a gida haka aka baka tarbiyar girmama na gaba da Kai Kallon gefen ido yayi Mata yace

Point of correction

Ai ni tarbiyar da aka bani shine na girmama Wanda ya girmama kanshi amma Idan har mutum be rike girmanshi ba to koshi Ya yankewa k'asa cibiya nakan bi takai na taka ne

Mari Faisal ya Kai mishi yace

How dare you talk to my mum like dis Murmushin takaici yayi yace

Oh Kai kadai Kake da uwa mu tamu ba haifar mu tayi ba sannan mu Bama kishin iyayenmu sai Kai

Matsowa Kusa dashi yayi yace

Wannan kaci alfarmar zuwa nayi har Cikin office din mahaifiyarka amma ka kuma Marina to zai zama babban Kuskuren da zaka aikata a rayuwarka

Jan hannun Salim yayi Ya matsar har gabanta yace

Madam zainab ki sani Salim shine kadai Dan uwanki amma ba farouk ba Idan har kuskure yasa kika kuma kirana Akan dis nonesense things zan gwada miki ni wanene

Aikin banza kawai

To ko club grade by grade ne.

Murmushin gefen baki yayi mata Ya juya ya fita

Office d'in shiru yayi kafin ta daga Kai ta Kalli Salim tace Uwarka ka tsaya yi

Da sauri Ya fita

A admin block d'in ya had'u da farouk d'in Cikin tashin hankali yace

Kai bro ina ka shiga tun d'azu naketa nemanka ? Jan hannunshi kawai Salim yayi suka tafi

Suna zuwa d'aki Ya zaunar dashi A sanyaye yace

Mamane ta aikeni wajen Yar uwarta. Girgiza Kai yayi yace

OK

farouk Ko haidar

Written by

Deeja one love =ØŠÝ

Dedicated to madina m umar 09

Tashi farouk yayi Ya zuba musu abincin

Yana Lura dashi kawai juya cokali yakeyi Kamar yadda Salim ya zata

Mamace ta kirashi a Waya tace Tana bukatar ganinshi

Salim yace

Mama ki Bari sai next week Dan wannan satin ina da ayyuka da yawa Umarni na baka fa ba shawararka nake nema ba

Kashe Wayar tayi

Kallon farouk yayi sannan ya Mike ya fita

Ya Muhammad Ya Kira a Waya ya gaya mishi abinda Ya faru Ajiyar zuciya yayi yace

Salim ka bari zan Mata magana amma kasan halinta Ko? Eh amma ai ni babu Laifina fa a ciki

Salim ya bashi amsa

Suna gama Wayar ya hango haidar na tahowa Had'e rai yayi

Haidar yayi dariya yace

Dama Sakin ranka kayi Dan ba kyau Kake ba Idan ka daure fuska. Ai bansan kaima bomb bane da ban kaika ba

Salim ya fada

Dariya haidar ya kuma yi kafin yace Haushi suka bani

Salim yace

Amma ka sani Dan uwana rocket neDariya haidar yayi yace

Tab Allah Ya kyauta

Ya kuka k'are to Had'e rai yayi

Bayan ka ja mini matsala Kake tambaya ta yanzu ina zakaje Shafa cikinshi yayi

Dariya Salim yayi yace

Wlh mummy na k'ok'arin Kaifa consumer ne.

Jan hannun shi yayi yace Naji Muje

daga jiya zuwa yau nayi missing girki me dad'i.

Fira suke har suka karasa d'akin yana zaune Yana Karatu suka shigo Dago Kai yayi Ya amsa sallamar su

Kallon kallo aka koma yi Tsakanin haidar da farouk Cikeda mamaki haidar yace

Mutumina ka ga abinda na gani Ko aljanine Dariya Salim yayi yace

Ba ina gaya muku kuna Kama ba kuma karyata ni ai Gashi Nan kun gani da idonku Shidai farouk be ce komai ba sai idanu da yake binsu dashi

Zuba masa abincin yayi

Shi kuma ya Fara ci

Haidar na gamawa yaceda juya ya Kalli farouk yace Mutumina Anya kuwa wannan yana magana

Tab'e baki Salim yayi yace

Bro ai yadda kasan ya had'a Jini dana sarauta Ko ni bazan gaya masa miskilancin ba. Ko kallonsu be yi ba

Tashi Salim yayi Ya fusge littafin dake hannunshi yace Bro Meye Hakane Wai kanaji ana magana kayi shiru Kallonshi kawai ya tsaya yi kafin ya kwace littafin Had'e rai Salim yayi Ya Mike

Da sauri farouk ya rike hannunsa yace

Kai Wlh ka cika rigima to yanzu gaya mini me Kake so nace Bansani ba

Salim ya fada a zafafe

Murmushi yayi ya juya ya Kalli haidar yace Barka haidar Ko

Daga Kai yayi Alamar eh

Kaga bro yaji haushi ka saka baki mana Haidar ya Kalli Salim yace

Haba mutumina ai Ya bada hakuri ya wuce Ko Harara ya galla mishi yace

Bansan katsalandan malam ina tare ka ganmu Kallon farouk haidar yayi Ya Tabe fuska

Cikin shagwaba yace

Ka ga na saka baki ya gwasaleni Ko?

Sakin hannun Salim yayi Ya matso kusada haidar yace To ai kaine ina tare ka ganmu

Zaro idanu yayi yace Had'e mini Kai zakuyi Dariya Salim yayi yace Ai maganinka kenan Tashi yayi yace

Bazan kuma dawowa d'akin nan ba Dan watarana duka zakuyi mini Farouk zai bishi Salim yayi saurin riko shi yace

Kyaleshi gobe ma zai dawo

** ** ** ** ***

Haidar ya Kalli Salim daketa had'a kaya yace

Wai Kai sai kace me kwana goma ina kwana biyu kawai zakayi Farouk yace

Kyaleshi Nawan wannan daka gani ba Karatu yakeso ba Dariya Salim yayi yace

Ba Muda lectures Ranar Monday da Tuesday fa Shiyasa zan kwana hudu

Kallonshi farouk yayi yace

Yanzu kai sai ka tafi ka barni ni d'aya To baga haidar nan ba

Salim ya bashi amsa Shiru yayi yace

Ko nima na tafi Kano ne? Haidar yace da sauri

A'a ni Kadai zaku Bari kenan Murmushi farouk yayi yace

To ai kai dama kana da abokin zama Shiru yayi kafin yace

Gaskiya ban yarda ba

Wai ma a Kano a ina Kake Salim yayi dariya yace

Kasan Sarina dake wudil local govt

D'aga Kai yayi Alamar eh ya k'ara da cewa Amma jinta nakeyi

To Dan can ne

Har bakin get suka rakashi kafin su juyo Mama tace

Yi mini shiru banason jin komai a gabanka za'a ciwa Zainab mutunci ka kyale wai Salim da bakinka Kake cewa gwara bare da Dan uwanka to Wlh ka kiyayeni bance kada kuyi Abota ba amma matukar zaka dinga janyo bacin rai na to Tabbas zan datseta

In banda Kai Wani irin mutum ne taya zaka yarda a dinga wulakanta Dan uwansa Haba Yanzu Gashi aunty halima ta kirani tace nanda end of this month zasu zo Idan kuma Maganar taje kunnenta Nace Mata me?

Shi dai Salim be ce mata komai ba Numfasawa tayi kafin ta Cigaba da cewa

To daga yau kada hakan ta kuma faruwa sannan Daga yau Kullum kaje ka gaisheta wannan umarni na ne

Sunkuyadda Kai yayi yace

To Insha Allah zan dinga zuwa sannan Allah Ya huci zuciyarki kiyi hakuri hakan bazai kuma sake faruwa ba

Tashi kaje Mikewa yayi tafi Haidar yace

Bani labarinka Nawan Murmushi yayi yace Me zakayi da labarina Dariya haidar yayi yace

Let's keep our selves busy mana Littafi farouk ya janyo Ya Mika masa Dariya haidar ya kuma yi Ya ce

Nifa labarinka nake so.

Kallonshi farouk yayi yace.

Gidan mu babban gidane a Sarina

Mahaifina manomi ne yanada yara takwas mace d'aya maza bakwai Nida yayyena da kannena

To Kaji labarina

Ajiyar zuciya haidar yayi yace

OK ni kuma ina a kaduna anguwar rimi

Momma na babbar justice ce high court babana kuma babban likita ne da ake ji dashi a kasar nan Dan shine likitan dake kula da iyalan governor na kaduna

Mu biyar ne ya'yansa Maza uku mata biyu

Yaya Abbas shine babba commissioner of police na kaduna Sai yaya Adnan shi kuma babban lawyer ne

Sai ni dake Karatu yanzu nake karantar medicine/surgery

Sai surayya ita kuma tana karantar mass communication me a Cambridge University England Sai sumayya ita Ko candy bata yi ba

Kasancewar babu tazara tsakanina da surayya yasa tafi Raina ni Wannan shine labarina

Murmushi farouk yayi yace Meyasa ba'a fitar da Kai ba?

Nine Bana so kawai ji nayi nafison nazo nan nayi Karatu Haidar ya bashi amsa

Gaskiya gidanku gidan yan Boko ne Farouk ya gaya Yana dariya.

farouk Ko haidar

Written by

Deeja one love =ØŠÝ

Dedicated to madina m umar 09

Tashi farouk yayi Ya zuba musu abincin

Yana Lura dashi kawai juya cokali yakeyi Kamar yadda Salim ya zata

Mamace ta kirashi a Waya tace Tana bukatar ganinshi

Salim yace

Mama ki Bari sai next week Dan wannan satin ina da ayyuka da yawa Umarni na baka fa ba shawararka nake nema ba

Kashe Wayar tayi

Kallon farouk yayi sannan ya Mike ya fita

Ya Muhammad Ya Kira a Waya ya gaya mishi abinda Ya faru

Ajiyar zuciya yayi yace

Salim ka bari zan Mata magana amma kasan halinta Ko? Eh amma ai ni babu Laifina fa a ciki

Salim ya bashi amsa

Suna gama Wayar ya hango haidar na tahowa Had'e rai yayi

Haidar yayi dariya yace

Dama Sakin ranka kayi Dan ba kyau Kake ba Idan ka daure fuska. Ai bansan kaima bomb bane da ban kaika ba

Salim ya fada

Dariya haidar ya kuma yi kafin yace Haushi suka bani

Salim yace

Amma ka sani Dan uwana rocket neDariya haidar yayi yace

Tab Allah Ya kyauta

Ya kuka k'are to Had'e rai yayi

Bayan ka ja mini matsala Kake tambaya ta yanzu ina zakaje Shafa cikinshi yayi

Dariya Salim yayi yace

Wlh mummy na k'ok'arin Kaifa consumer ne.

Jan hannun shi yayi yace Naji Muje

daga jiya zuwa yau nayi missing girki me dad'i.

Fira suke har suka karasa d'akin yana zaune Yana Karatu suka shigo Dago Kai yayi Ya amsa sallamar su

Kallon kallo aka koma yi Tsakanin haidar da farouk Cikeda mamaki haidar yace

Mutumina ka ga abinda na gani Ko aljanine Dariya Salim yayi yace

Ba ina gaya muku kuna Kama ba kuma karyata ni ai Gashi Nan kun gani da idonku Shidai farouk be ce komai ba sai idanu da yake binsu dashi

Zuba masa abincin yayi Shi kuma ya Fara ci

Haidar na gamawa yaceda juya ya Kalli farouk yace Mutumina Anya kuwa wannan yana magana

Tab'e baki Salim yayi yace

Bro ai yadda kasan ya had'a Jini dana sarauta Ko ni bazan gaya masa miskilancin ba. Ko kallonsu be yi ba

Tashi Salim yayi Ya fusge littafin dake hannunshi yace Bro Meye Hakane Wai kanaji ana magana kayi shiru Kallonshi kawai ya tsaya yi kafin ya kwace littafin

Had'e rai Salim yayi Ya Mike

Da sauri farouk ya rike hannunsa yace

Kai Wlh ka cika rigima to yanzu gaya mini me Kake so nace Bansani ba

Salim ya fada a zafafe

Murmushi yayi ya juya ya Kalli haidar yace Barka haidar Ko

Daga Kai yayi Alamar eh

Kaga bro yaji haushi ka saka baki mana Haidar ya Kalli Salim yace

Haba mutumina ai Ya bada hakuri ya wuce Ko Harara ya galla mishi yace

Bansan katsalandan malam ina tare ka ganmu Kallon farouk haidar yayi Ya Tabe fuska

Cikin shagwaba yace

Ka ga na saka baki ya gwasaleni Ko?

Sakin hannun Salim yayi Ya matso kusada haidar yace To ai kaine ina tare ka ganmu

Zaro idanu yayi yace Had'e mini Kai zakuyi Dariya Salim yayi yace Ai maganinka kenan Tashi yayi yace

Bazan kuma dawowa d'akin nan ba Dan watarana duka zakuyi mini Farouk zai bishi Salim yayi saurin riko shi yace

Kyaleshi gobe ma zai dawo

** ** ** ** ***

Haidar ya Kalli Salim daketa had'a kaya yace

Wai Kai sai kace me kwana goma ina kwana biyu kawai zakayi Farouk yace

Kyaleshi Nawan wannan daka gani ba Karatu yakeso ba Dariya Salim yayi yace

Ba Muda lectures Ranar Monday da Tuesday fa Shiyasa zan kwana hudu Kallonshi farouk yayi yace

Yanzu kai sai ka tafi ka barni ni d'aya To baga haidar nan ba

Salim ya bashi amsa Shiru yayi yace

Ko nima na tafi Kano ne? Haidar yace da sauri

A'a ni Kadai zaku Bari kenan Murmushi farouk yayi yace

To ai kai dama kana da abokin zama

Shiru yayi kafin yace

Gaskiya ban yarda ba

Wai ma a Kano a ina Kake Salim yayi dariya yace

Kasan Sarina dake wudil local govt

D'aga Kai yayi Alamar eh ya k'ara da cewa Amma jinta nakeyi

To Dan can ne

Har bakin get suka rakashi kafin su juyo Mama tace

Yi mini shiru banason jin komai a gabanka za'a ciwa Zainab mutunci ka kyale wai Salim da bakinka Kake cewa gwara bare da Dan uwanka to Wlh ka kiyayeni bance kada kuyi Abota ba amma matukar zaka dinga janyo bacin rai na to Tabbas zan datseta

In banda Kai Wani irin mutum ne taya zaka yarda a dinga wulakanta Dan uwansa Haba Yanzu Gashi aunty halima ta kirani tace nanda end of this month zasu zo Idan kuma Maganar taje kunnenta Nace Mata me?

Shi dai Salim be ce mata komai ba Numfasawa tayi kafin ta Cigaba da cewa

To daga yau kada hakan ta kuma faruwa sannan Daga yau Kullum kaje ka gaisheta wannan umarni na ne

Sunkuyadda Kai yayi yace

To Insha Allah zan dinga zuwa sannan Allah Ya huci zuciyarki kiyi hakuri hakan bazai kuma sake faruwa ba

Tashi kaje Mikewa yayi tafi Haidar yace

Bani labarinka Nawan Murmushi yayi yace Me zakayi da labarina Dariya haidar yayi yace

Let's keep our selves busy mana Littafi farouk ya janyo Ya Mika masa Dariya haidar ya kuma yi Ya ce Nifa labarinka nake so.

Kallonshi farouk yayi yace.

Gidan mu babban gidane a Sarina

Mahaifina manomi ne yanada yara takwas mace d'aya maza bakwai Nida yayyena da kannena

To Kaji labarina

Ajiyar zuciya haidar yayi yace

OK ni kuma ina a kaduna anguwar rimi

Momma na babbar justice ce high court babana kuma babban likita ne da ake ji dashi a kasar nan Dan shine likitan dake kula da iyalan governor na kaduna

Mu biyar ne ya'yansa

Maza uku mata biyu

Yaya Abbas shine babba commissioner of police na kaduna Sai yaya Adnan shi kuma babban lawyer ne

Sai ni dake Karatu yanzu nake karantar medicine/surgery

Sai surayya ita kuma tana karantar mass communication me a Cambridge University England Sai sumayya ita Ko candy bata yi ba

Kasancewar babu tazara tsakanina da surayya yasa tafi Raina ni Wannan shine labarina

Murmushi farouk yayi yace Meyasa ba'a fitar da Kai ba?

Nine Bana so kawai ji nayi nafison nazo nan nayi Karatu Haidar ya bashi amsa

Gaskiya gidanku gidan yan Boko ne Farouk ya gaya Yana dariya.

farouk Ko haidar

Written by deeja one love =ØŠÝ

Dedicated to madina m umar

Eh Ni yar Zaria ce da magana ne da kikace ba Muda hankali munji bamada ki gaya mana kasuwar da kika sayo naki sai muma Muje mu siyo.

Allah yasa mu dace Ameen Assaburu indal azaa.

10

Haidar ya Kalli farouk yace

Yauwa me zai Hana Muje gidanmu kawai muyi hutunmu Kallon juna sukayi shida Salim suka fashe da dariya Salim Yace

Tab Kaji wata magana

Kawai kuyi zamanku a gidanmu next Hutu sai Kowa yaje yayi a gidansu Allah kamata yayi ace duk Hutu a Kusa mukeyi

Kallonshi haidar yayi yace

Ka isa ma ai Kd awa d'aya zuwa da Rabi zamu je shima babu nisa Husuma ce ta tashi Tsakaninsu

Cikin fushi Salim yace

To baka isaba sai ka tafi Kai kad'ai Nida bro muyi hutunmu anan Harararshi haidar yayi yace

Sai dai Kai ka zauna ni da farouk kuma mu tafi kaduna. Ka isa ai tare ka ganmu

Salim ya gaya a zafafe

Haidar yace

Ai kuma nidashi muke Kama Shidai kallonsu kawai yakeyi

Ganin bazasu Dena ba yasashi cewa Ku dakata nifa Kano zani nayi hutuna Zaro idanu duka sukayi

Cikin fushi duka suka ce Gurina malam zakayi Hutu Ajiyar zuciya yayi yace

Ai sai naga Wanda zai jani ta karfi

Dukkansu daukar Waya sukayi suna gayawa mamansu Shi dariya Abin ya bashi

Amshe Wayar yayi yace

Wai ku baku gajiya da rigima ne

Yanzu yadda za'ayi mu Fara zuwa kaduna muyi sati d'aya sai mu wuce Kano muyi sati d'aya sai mu dawo Zaria muyi kwana Tara yayi haka ina

Harara Salim ya galla wa haidar yace

Ni nasan kafi sonshi Shiyasa kace a Fara zuwa gidansu. Ni kabarni gidama zan tafi

Haidar ya maida masa da hararar yace

Dalla rufewa mutane baki bayan yafi sonka jifa Wai kwana Tara Wlh Nidai nasan yan ubanci kawai ake mini.

Zama farouk yayi Ya dafe Kai Wayarshi ya d'auka Ya Kira mama. Ya gaya mata abinda Ya faru Dariya tayi tace

Ka kyalesu Wlh ka Dena biye musu To fa mama duka Sunyi fushi

Ya bata amsa

To zan kira Salim d'in.

Kiran mamie yayi itama ya gaya mata Dariya tayi tace

Kana ma kokari ai farouk ka barni da haidar d'in. To Ya amsa tareda kashe Wayar

Kusan a tare Wayarsu tayi ringing

Bayan sun Gama amsa Wayar duka suka juyo suka kalleshi suka ce Taso Mu tafi.

Har suka fito bakin get babu Wanda yace Komai.

Zaman jiran minti talatin sukayi sannan driver d'in ya iso Shiga sukayi suka tafi

Ko a hanya babu Wanda yace komai

Farouk duk da ba Wani biye musu shiriritarsu yakeyi ba amma sai da yaji babu dad'i

To amma shi besan yadda zai dawo dasu normal ba Dan haka shima yaja bakinshi yayi shiru

A anguwar rimi

Anguwace ta masu hannu da shuni

Gine ginen farouk ya zubawa idanu Tabbas haidar ba daga gidan kananan mutane ya fito ba Dai dai bakin Wani makeken gida drivern yayi horn

Gidane haddadde kuma zagaye da securities

Wata farar matace daga gani kasan Hutu da dukiya ga uwa uba ilimi Ya zauna Cikin sauri Ta k'araso Tana fadin

Oyoyo my baby

Tsayawa tayi ta zuba musu idanu

Fahimtar bata ganesu bane yasa haidar ya nufeta da sauri Ya fada jikin ta. Salim yayi murmushi a ranshi yace

Wai Dan ma ba kaya kala daya suka saka ba Dan farouk shaddace ajikinsa ruwan milk Haidar kuma Wani farin yadine.

Cikin shagwaba yace Momma I miss you so much Peck tayi masa a goshi tace Babyn momma I miss you too.

Su farouk kuwa Sakin baki sukayi suna kallon ikon Allah Jan tsaki Salim yayi yace

Mutum Ya girma besan ya girma ba

Ai dai yanzu tunda nazo kuma nine k'arami Duka sai da sukayi dariya

Mamie ta k'arasa Kusa da farouk ta rungumeshi tace Welcome my son Ya hanya.

Murmushi yayi yace Lafiya lau Mamie

Wajen Salim ta nufa da sauri Ya noke kafada yace

Ni ban yarda ba sai da kika gama da wancan katon sannan zaki kulani Rike Haba tayi tace

Ikon Allah haka Salim dama Kake da rigima Dariya sukayi gaba d'aya

Cuno baki yayi yace

Ai ni wancan kika Fara Tara Janyoshi Jikinta tayi tace Yi hakuri zo my son

Shima peck dinsa tayi a goshi

Cikin farin ciki suka shiga Cikin gidan

Ajiyar zuciya farouk yayi Dan gidan Ya had'u karshe D'akin haidar suka shiga

Mamie tace

Fresh up then sai kuzo Kuci abinci. Wanka sukayi sannan suka fito

Wajen cin abincin ma haka suka dinga rigima Shidai farouk sai dai kawai yayi murmushi Mamie ta kalleshi tace

Gaskiya na baka girma Dan kafi cancanta haka suketa shiririta Murmushi kawai yayi Ya D'aga Wayar dayake kira yayi

Bayan ya amsa sallamar yace

Mama dama cewa nayi Bari na kira na gaya miki mun iso Lafiya Cikin fara'a tace

Kai Masha Allah ka fisu hankali dama Murmushi kawai yayi yace

Ga Mamie ku gaisa

Amsar Wayar tayi Kamar sunsan juna haka suka dinga fira Bayan sun Gama Mamie tace

Bari zan amsa number dinta sai mu dinga gaisawa To farouk ya bata amsa

Audu ya kira yace

Idan kana gida bawa Inna

Ya kuwa yi sa'a yana gidan Dan haka ya bata Bayan sun gaisa yace

Dama na kira ne Nace mun iso Lafiya Ga kuma Mamie ku gaisa

Kan ta amsa Salim yayi sauri Ya kwace Bayan sun gaisa yace

Inna dama nan da sati d'aya muna nan zuwa Dariya tayi tace

To Salim Allah Ya kawo ku Lafiya

Yauwa Inna Kalar dambun da kike yiwa Dan uwa nake so Dariya tayi tace

Oh shi Ya baka labari Kallonshi yayi kafin yace Eh

Haidar yayi tsaki ya kwace Wayar ya ce

Inna kada ki damu da wannan k'aton wahalar dake zaiyi. Cikin fara'a tace

Babu komai ai

To Inna Dan wake ni nakeso Mamie ce ta fuzge Wayar tace

Kyalesu Dan Allah wai'nnan basuda aikin yi Dariya Inna tayi tace Kada ki damu ai Mamie tace

Wlh suka zo sai sun isheki itama fira suka yi kafin tace

To UMMAN farouk na gode

Inna tace

Babu komai Wlh nice da Godiya

Kuma ma dinga gaisawa ta Wayar audun Mamie tace

Au babu Waya a wajenki

Eh amma munkanyi amfani data yarane. Cikin mutunci sukayi sallama da juna Sallama sumayya sukayi suka shigo

Da gudu ta taho Tana Oyoyo yaya Tsayawa tayi cak Tana kallonsu

Surayya ita ma tana karasowa ta tsaya Tana kallonsu Kacin ci kancin ci ta fara

Dariya Mamie tayi tace Ato banbance mini Auta

Kamar me doubting ta karasa ta zauna a jikinsa Tace an dawo Lafiya

Dama surayya bata da madafa Dan haka kawai ta biye Mata Shidai amsawa kawai yakeyi

Kallon haidar yayi yaga Ya juyar da Kai Dariya Salim yayi

Surayya ta kalleshi tace

Kai kuma me ya baka dariya Cikin dariya yace

Gani nayi lokaci guda kun kasa gane kyakkyawa da katon banza Harara haidar ya galla mishi yace

Wlh ka fita harkata Shiru sumayya tayi tace Me Kake nufi

"Had'e rai yayi yace A, a Babu komai"

Itadai Mamie dariya kawai takeyi Cikeda k'uluwa surayya tace

Ki kyale wannan Ya Salim Din dama Ya haidar yace Mana Ya fiye tsokana Salim yaceda sumayya

Kinji matso na gaya miki gaskiya Tasowa tayi daga jikinsa ta matso A kunnenta Ya rada mata

Kallon haidar tayi Cikin dariya tace Sisi Wlh Ga yaya haidar d'in nan Da sauri surayya ta kalleta tace Da gaske

D'aga Kai tayi

Dariya suka kwashe dashi gaba d'aya .

farouk Ko haidar

Written by deeja one love =ØŠÝ

Dedicated to madina m umar

11

Surayya ta Matsa Kusa dashi tace Wlh yaya Kai Ko

Hannun sumayya ya rike yace K'anwata Ya makaranta Lafiya lau yaya

Sumayya ta bashi amsa Kumburo baki surayya tayi tace Ni kuma ai baza a tambayeniba

Eh ai dayake ninace ki dawo dole ki dameni. Haidar ya bata amsa

Matsawa Kusa da Mamie tayi tace Mamie kinaji baki ce komai ba Dariya tayi tace

To ai kun Saba dama gwara ku raba Hali

Washegari suka shirya suka shiga Cikin garin kaduna

Sunyi yawo sosai haka kuma farouk ya ga gari Dan wannan ne zuwanshi na farko Cikeda santin Garin suka dawo

A dinning suka tarar da abba da Mamie Abba Ya ce

Ga yaran abba sun dawo

Cikin sauri karasa kusada abba Ya rungumeshi. Turo baki haidar yayi

Dariya Mamie tayi tace Tab rigimar zaku Fara ko

Hannunta Salim ya rike yace

Mamie kada ki damu da wancan katon ya girma besan ya girma ba Abba yace

Lallai ma dai Allah Ya shiryeku Kallon farouk yayi yace

Kaidai ka huta my son babu ruwanka Murmushi yayi yace

Ni ai babbane

Sumayya ta Kalli haidar tace

Allah Ya haidar ka cika fitina ka Gama da Sisi ka koma kan yaya Salim Dariya Salim yayi yace da ita

Yauwa k'anwata gaya mishi

Mamie tace

To ai ita surayyan ta gaji ta hakura yanzu Tab'e baki tayi tace

Ai Abin ne yafi karfina

Ana gobe zasu wuce Kano Yaya Adnan yace

Suje shop rite

Can ma dai rigimar suka dinga yi Kamar yara kananan karshe dai Zuba musu idanu farouk yayi

Ganin Abin nasu bazai k'are bane yasa ya Adnan yace duka Su wuce su shiga mota Kallon farouk yayi yace

Komai zaka d'auka ka daukar muku tare

Duk Abin da Ya kamata su siya sai da ya daukar musu

Har yazo fita wata doguwar Riga ta mata ta dauki hankalinshi Tabbas zata yiwa humaira kyau Daukanta yayi Dan gaskiya tayi masa

A falo suka tarar dasu ammie dukansu harda yaya Abbas Direct cinyarta haidar ya nufa

Daura kansa yayi akai

Salim kuma ya zagaya ta Dayan barin ya Dora kanshi a kafadarta Harara yaya Abbas Ya galla musu yace

Zaku dagata ko sai na taso Murmushi Mamie tayi tace

Kyalesu Daga yau ne ai sai an kwana biyu kan su kuma ganina Dariya suka yi gaba d'aya

Yaya Adnan yace

Wlh Dan ma baka gansu a shop rite ba kenan ai da sai sun baka haushi. Dariya aka kuma yi

Sumayya tace

Ba sai da Nace maka ka d'auki yaya farouk kawai ba . Surayya ta Dora da cewa

Wannan ai sai mamie Wlh Dan wuni suke Kamar yara Yaya Adnan yace

Ai kuwa karshe kadasu mota nayi nasa farouk yayi musu siyayyar To kayi da tsarabar da zaku Kaiwa ummanku Ko ?

Mamie ta tambaya

Girgiza Kai yayi Alamar a'a

Kayya to me akayi kenan tashi maza driver ya kaika ka siyo musu Mamie ta ce

Daukar key yaya Abbas yayi yace Muje na kaika Har sun tafi Mamie tace

Yauwa Idan kunje ka biya ka taho mini da phone k'arama me kyau. Angama

Abbas Ya fada

Koda suka dawo duka basa Falon Dan haka direct d'akinsu Ya wuce

Acan ya tarar da haidar a Kwance Salim kuma yana wanka Washegari da wuri suka d'auki hanyar Kano

A Cikin motar ma haka suka yi Ta rigimarsu Shidai farouk be ce musu komai ba

Suna isa Garin yara suka Fara bin motor da gudu Sai suka Bar rigimar suka

Please Login or Register in order to submit comment