You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

shigo harabar gidan."

"Farouk kuwa yana fitowa ya hango kamar duhun mutum,cikin natsuwa ya fara Tasia,sai da ya"

matsa kusa da ita sannan ya game ta.

Hannunta ya rike kawai ya jata zuwa cikin gidan.

"A falo ya zaunar da ita,shikuma ya shiga ciki."

"Humaira dai sai zare idanu takeyi,Jim kadan ya fito sanye da wasu kayan daban which means"

wanka ya sake.

"Kitchen ya shiga komai a gyare yake tsaf-tsaf dashi,plate ya dauko sannan ya fito."

"Kazar daya shigo da ita ya bude ya zuba a plate din,ita dai humaira da idanu take binshi."

"Hannunta ya rike ya zaunar da ita,bece Mata komai ba ya fara bata a baki."

"A sanyaye ta bude bakin ya fara bata,sai da taci ta koshi sannan shima yaci."

"Suna gamawa yaja hannun ta ya kaita Dakin shi,kallonta yayi yace""ki shiga kiyi alwala kinji."

"Sai da ta fara yin wanka sannan tayi alwalar,kayan jikinta ta maida,shiru yayi be ce Mata komai"

ba.

"Wardrobe ya bude ya dauko Mata wasu kayan,har kusa da ita ya karaso,hannunta ya rike yana"

murzawa a hankali.

"Da sauri ta dago suka hada idanu,kallon juna suke ido cikin ido, "

Sauke idanunta tayi a hankali ta karbi kayan.

"Bathroom ta shiga sannan ta saka,farouk kuwa murmushi yayi kawai,shima kayan ya dauka ya"

saka.

"Humaira ta dade a cikin bayin tana kallon kanta a madubi,a zuciyar ta tace""wai yaya farouk"

"yana nufin a haka zan fita ko me?,sai ta murda kofar sai ta maida ta rufe."

"Farouk kuwa ganin taki fitowa yasa shi biyota,yana bude kofar numfashin shi ya tsaya"

"cak,domin kayan yayi Mata kyau sosai."

"Humaira kuwa runtse idanu tayi gaban ta na faruwa,da kyar ya tattaro ragowar jarumtar shi ya"

karasa kusa da ita hannunta ya riko ya fito da ita waje.

"Hijab da darduma ya miko Mata,kanta a sauke ta amsa."

Salloli raka'a biyu suka yi sannan ya kama kanta yayi Mata addu'a yana gamawa ya Mata

"tambayoyi akan addinin ta,kusan duka ta amsa mishi."

"Mikewa yayi yaje ya kwanta,da idanu humaira ta bishi."

"Ganin bata taho ba yasa ya juya yana kallon ta,da ido ya Mata alama da lafiya,cuno baki tayi ta"

"fara mitsitsika idanu,hannu ya bude Mata alamar ta taho."

"Noke kafada tayi,cikin sauri ya mike ya taho,gabanta ya fadi,hawaye ya zubo Mata."

"Harshe yasa ya fara dauke hawayen,cikin sanyin murya yace""zo muje babu abinda zan miki."

"Kallonshi tayi tace""promise?da ido ya bata amsa,hannunta ya rike sannan suka kwanta."

"Kanta na kirjin shi,yayin da ta zagaye hannayenta har zuwa bayanshi,a hankali yake shafa"

bayan ta har barci ya dauke ta.

"Sam fa barci yaki zuwar wa farouk,kallon kawai yake yi,ganin abin ba mai karewa bane yasa ya"

mike ya daura nafila.

"Cikin dare humaira ta farka,jin babu alamun mutum yasa ta tsorata,zaune ta mike ta bare baki"

zatayi kuka.

"Farouk ya taso da sauri ya koma wajen ta,sai da ta koma ta kwanta yadda take sannan barcin"

yazo.

"Murmushi yayi wato ita tana barcin ta shi kuma barcin ya gagareshi,a haka yana tunane-tunane"

har barci ya dauke shi.

"Sai da yayi alwala da asuba sannan ya matsa kusa da ita,a hankali yake shafa fuskar ta."

"Mika tayi sannan ta bude idanu,murmushi yayi yace""tashi kiyi sallah."

"Cuno baki tayi,Hannu yasa ya rike bakin.zafin da taji yasa hawaye ya zubo mata."

"Daure fuska yayi yace""oya Tashi maza kinsan bansan wasa da sallah."

Yana fita ta murguda baki sannan ta mike tayi alwalar.

"Tana idar da sallar ta dauko alqur'ani,farouk yana dawowa tun daga palour ya fara jiyo sautin"

karatun ta.

"Yana shiga ta dago ta kalleshi shi,murmushi suka yiwa juna sannan tace""ina kwana,shafa kai"

"yayi yace""ya bakunta,sunkuyar da kai kawai tayi."

"Kusa da ita ya zauna yace""oya bude muyi musaffah."

d'd'd'd'

d'd'd'd'

One love ce

d'd'd'd'd'

d'd'd'd'd'

d'd'd'd'd'

* FAROUK KO HAIDAR*

*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATON~ *

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*~D'we beare's of soon golden we writer's assiduously percieven No pain so magical Our

creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Out worlds for it cause u np pain~*

written=ØŠÝ By Deeja One Love

Dedicated to madina m umar

63-64

"Sai da gari yayi haske sannan suka rufe alqur'anin,komawa suka yi suka kwanta."

"Humaira kuwa karfe takwas ta farka,falo ta fara kakkabewa Sannan ta shiga kitchen,tab gaskiya"

an kashe kudi da yawa.

"Falo ta dawo ta zauna,door bell aka Danna,da sauri ta mike taje ta bude,wani dogari ta gani,sai"

"da ya tsuguna ya gaisheta sannan ya miko Mata basket,Amsa tayi sannan ya juya ya tafi."

"Akan dinning ta jera sannan ta tafi dakinta,wanka ta shiga tayi tana fitowa ta fara kwalliya"

"simple makeup tayi,wata atamfa ta dauko mai ruwan hoda ta saka."

"Tayi kyau sosai da sosai,tana tsaye tana gyara Dan kwalin ta farouk yayi sallama ya shigo."

"Ta mirror suke kallon juna,murmushi suka yiwa juna sannan ya karaso kusa da ita."

"Hannun ta ya rike a kunne ya rada mata""kin yi kyau,sassayyan murmushi tayi tace""na gode kai"

ma kayi kyau.

Kallon kan shi yayi wani yadi ne dark blue a jikinshi dinkin mu hadu a abuja.

"Murmushi yayi har hakoranshi suka bayyana kafin yace""nima na gode,muje mu ci abinci."

"A nutse suka fito har falo,humaira tayi serving din su."

A plate daya suka ci cikin farin ciki.

"Yau sati biyu da bikin su,idan kaga farouk da humaira kuwa sun Kara haske da kyau,sai dai har"

lokacin babu abinda ya shiga tsakanin su.

Humaira ita tsoro take ji shi kuma farouk haha so ya takura mata.

"Humaira kwance kan kujera tana chatting dasu surayya suna fira suna dariya,farouk yayi"

sallama ya shigo.

Da idanu ya bita wato ita duniyar dadi take Mata bayan shi kullum dare a wahalce yake.

Humaira kuwa mikewa tayi ta mishi sannu da zuwa.

"Murmushi yayi Mata kafin yace""gobe zamu fara aiki a hospital din mu."

"Cikin farin ciki ta taya shi murna,kallon ta yayi yace""amma ni kadai ne zan fara zuwa,da mamaki"

"tace""saboda me?,"

"""Eh saboda su haidar zasu tafi honey moon"" ya bata amsa."

"Shiru tayi kafin tace""saboda me mu baza muje ba,da mamaki yake kallon ta kafin yace""me"

zamu je yi bayan baza ki iya bani hakkina ba?.

"Kasa tayi da kai,mike wa yayi Sannan yace""ki shirya anjima zamu je gida domin gaisuwa."

"Shiru tayi,kallon ta yayi yace""baki ce komai ba"",daga kai kawai tayi."

"Sai da yayi wanka sannan suka yi lunch,yana gamawa ya wuce bedroom dinshi."

"A sanyaye humaira ta bishi Dakin a kwance ta same shi,cikin sauri itama ta Hau bed"

"din,idanunshi a rufe yace""please humaira sauka i wanna sleep."

"Zaro idanu tayi to kodai an bata mishi rai ne a waje,tuna wa tayi da yanayin Zaciyar shi,cikin"

sauri ta mike ta fita.

"Dakin ta ta koma ta kwanta hawaye ne suka fara zubo mata,waya ta dauka kamar zata kira"

surayya sai kuma ta fasa tunda ta San anjima zasu hadu.

"Da yamma tayi wanka ta saka swiss lace ruwan hanta da ratsin ruwan madara,mayafi Kalar"

"milk da jaka da abin hannu,tayi Kyau sosai."

"Falo ta fito ta zauna kamar ta shiga sai dai tana tsoron shi,tunda tasan yanayin fushin shi,sai ta"

je Kofar sai ta kasa shiga.

"Farouk kuwa wanka yayi ya shirya cikin shadda kalar ruwan madara yayi kyau sosai,sauri-sauri"

yake yi domin baya so humaira tayi ta jiran shi.

"Yana bude kofa ya ganta tsaye a bakin kofar,tausayi ta bashi domin yasan tsoro take ta shiga."

"Murmushi yayi Mata yace""ya dai yan mata,ajiyar zuciya tayi kafin tace""dama ina so nace maka"

"ne na shirya""."

"Hannun ta ya janyo ta fado jikin shi,tsam ya rungumeta cikin wata kalar murya yace""kin yi kyau"

kamar kada mu fita gaskiya ina kishin wani yaga wannan kwalliyar.

"Murmushi tayi a Zuciyar ta tace""ina fa zan yarda wani a fasa fita Dan ina so naga aunty yusra"

yau.

"Jan hannun ta yayi suka koma dakinta,its dai kallon ikon Allah take,hijab ya ciro Mata milk"

"colour yace""ki saka wannan Dan gaskiya bazan yadda ki fita da wannan shigar ba."

"Amsa tayi babu musu ta saka,hannun ya rike sannan suka fita."

"Sai da ya tada.motar sannan ya Kira salim yace""gamu mun fito""."

"Motocinsu a Jere suka fice daga unguwar,suna shiga fada aka fara guda,farouk kuwa hannun"

humaira ya ja yayi tsaki kasa kasa.

"Fada suka fara shiga sukayi gaisuwa sannan suka shiga cikin gida,bangaren yafindo hari suka"

gaisheta ta.

"Suna fitowa suka yi hanyar bayan gida da mamaki ammar yace""farouk pls,kallonshi kawai"

farouk yayi ya cigaba da tafiya.

"Juyawa yayi niyar yi amma haidar dake bayan shi yace""baka isa ba dole kaje ammar."

"Kallon yusra yayi ta marairaice fuska tace""haba zuma na muje mana,hanging ta ya rike suka bi"

su farouk.

"Hasbunallah!ammar kuka ya fashe da shi domin gaba daya wajen wari yake yi,ga wasu"

tsutsotsi da suke fitowa ta kasanta.

"Kasa cewa komai tayi sai dai hawaye da yake bin idanun ta,a sanyaye suka bar waje,bangaren"

fulani suka wuce.

Su farouk kuwa can suka bar matan su kuma suka fita suka nufi section na maza.

"Yusra tayi dariya tace""ai wallahi soyayyar Ku humaira akwai burgewa ni na kalla kun fi kowa"

"kyau ne,dariya aka kwashe dashi."

"Kallon su tayi tace""nifa da matsala,cikin sauri suka ce""meye matsalar?,nan ta kwashe komai ta"

basu labari.

"Shiru suka yi kafin sumayya tace""amma kin bani mamaki wallahi yaushe ake haka sai kace zamanin da kinfa yi makarantar boko bare ace gidadanci ke Damon ki,husna ta amshe da cewa""ki zauna wasa wallahi zaki ga wasa duk zurfin cikin yaya farouk har ya iya fitowa ya gaya"

miki amma ki kasa ganewa bari ya miki kshiya naga ta tsiya.

"Yusra tace""to bude kunnuwan ki kiji wallahi kodai ki gyara ko a gyareki tab su fa maza sun fi so"

"suga mace wayayyiya amma kin zauna kauyenci,ita dai surayya bata ce komai ba."

"Fada suka yi Mata sosai da sosai sannan suka koma labarin honey moon,yusra tace""wai kuna"

ta shirye-shirye ko?.

"Husna tace""Sosai ma gobe zamuje passport,yusra ta dubi surayya tace""ke wai me Zaku je"

"yi?,banza surayya tayi da ita."

"Sumayya kam harara ta gallawa humaira kafin tace""ga wannan vanzar da taja mana nan,wai"

"my choco idan yaya farouk baza suje ba muma haka,dariya akayi gaba daya."

"Humaira tace""aikuwa kun lashe,marairaicewa sumayya tayi tace""Dan allah ki taimaka ki lallaba"

Mijin ki yayi mishi magana muje tunda Ku ba zuwa Zaku yi.

"Meye tukuici na""humaira tace,sumayya tace""wallahi a ranar da zamu bar kasar nan zan baki"",to"

shikenan.

* FAROUK KO HAIDAR*

*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATON~ *

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*~D'we beare's of soon golden we writer's assiduously percieven No pain so magical Our

creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Out worlds for it cause u np pain~*

written=ØŠÝ By Deeja One Love

Dedicated to madeena m umar

Sister feenerh ina tayaki murnar gama littafinki mai suna auren soja allah ya Kara hade kanmu

ameen

Wannan page din sadaukarwa ne ga duk mai suna umar farouk.

"Sannan wajen numbering ina mistake kuyi hakuri, bubuwa ne sun fara mini yawa abinka da mai Iyali lols, Sorry for my mistakes."

65-66

Sai da sukayi isha sannan kowa ya zo ya dauki matar shi.

"Suna komawa farouk wanka kawai yayi ya kwanta,humaira kuwa ta dade tana tunanin"

magan-ganun dasu yusra suka gaya Mata.

"A sanyaye ta shigo dakin ganin ya kwanta ya sata ajiyar zuciya,wanka tayi ta canja kaya"

sannan ta kwanta.

"A hankali take bin fuskarshi da kallo maganar yusra ke dawo mata inda take cewa""ko be neme"

"ki ba ke ki neme shi,jinjia kai kawai tayi yama za'ayi ta iya wannan ai rashin kunya ne."

"Hannu tasa ta shafa daga kan hancin shi har wajen bakin shi,cikin shagwaba tace""my icy i love you to amma taya wai zan kawo maka kaina bayan kai baka nema ba,rufe idanu tayi wai ita taji"

kunya.

Light kiss tayi mishi a goshi sannan ta kwanta akan kirjin shi a haka har barci ya dauketa.

"Farouk ya shafi inda tayi kissing dinshi cikin tsananin murna yace""love you too my teddy"","

Cikin shauki yau suka kwana.

"Yau dai masu honey moon suka daga zuwa kasar oman,washe gari kuma farouk ya fara aiki a"

hospital din su.

"Farouk ya shigo gida a gajiye,cikin sauri humaira ta tarbe shi,orange juice mai sanyi ta tare shi"

da shi.

"Kallon shi tayi tace""yaya farouk wanka,a gajiye yace""teddy kiyi hakuri na gaji"",cuno baki tayi."

"A hankali ya mike ya shiga wankan,kayan shan iska ta ciro mishi,white three quarter da light"

pink armless.

Murmushi yayi domin tana wajen kula dashi humaira bata wasa sai dai kuma ta kasa biya mishi

bukata har yanzu.

"A kan dinning ya sameta,abinci yaci sosai domin kuwa cous cous tayi daya ji vegetables."

"Bayan kwana biyu,humaira ta fito a zaune ta sami farouk yana waya da salim,kan kafar shi ta"

"zauna,lumshe idanu yayi yace""da gaske""."

"Bata ji me salim din yace ba,farouk cikin farin ciki yace""to yaushe zaku wuce india?,nan ma bata ji me salim yace ba,farouk ya kuma cewa""ok allah ya kaimu,zan sa ran ganin Ku nan da sati biyu idan kuka wuce ko,to kada ka nufo adamawa kaji na gaya maka,dariya yayi sannan ya"

kashe wayar.

"Sakala hannun ta tayi ta wuyan shi tace""me yaya salim yake gaya maka"",Kara janta jikin shi"

"yayi yace""sumayya is three weeks pregnant,dariya humaira tayi tace alhamdulillahi kai amma naji dadi wallahi."

"Shinshina wuyanta yayi yace""ke yaushe zaki bani baby,murmushi kawai tayi."

"Hancin su ya goga yace""ki shirya mana kaya gobe zamu wuce taraba"",cikin murna tace Allah ya"

kaimu.

"Washe gari da safe humaira ta Kira sumayya ta Mata ya jiki,sumayya tace""yadai komai. ya kankama kuwa?""humaira ta amsa da""na kasa wallahi"",sumayya tace""ya kinyi amfani da turaren"

"da na baki kafin na tafi?""Humaira ta kuma amsawa da""a'a."

"Murmushi sumayya tayi tace""to ki saka a jaka sannan ki tabbatar da idan kunje kin sa sannan"

"da dare fa"",tsaki humaira tayi tace""insha allah zan yi amma shi turaren har wani doka yake"

"da?,dariya kawai sumayya tayi tace""ki Kira yusra itama kiyi Mata ya jiki domin itama nata two"

weeks ne.

"Dariya humaira tayi tace""wato ku daga zuwa honey moon an samo yan oman kenan"",sumayya"

"tayi dariya tace""kedai ki zauna neman duniya,kinji sai anjima habiby na jirana,kan humaira tayi wata magana har sumayya ta kashe wayar."

"Kiran yusra tayi itama tayi Mata ya jiki,nan dai itama ta tambaye ta itama nan dai ta bata"

shawarwari.

"Tana kashe wayar farouk ya shigo,kallon ta yayi yace""gulmar waye kuke yi?""girgiza kai tayi"

"tace""a'a wallahi da aunty yusra ne itama ya jiki nayi Mata."

"Murnushi yayi yace""zo muje idan kin gama inaso mu isa da wuri."

Sai da suka biya gidan mai martaba sannan suka wuce.

Ana kiran sallar azahar suka isa Dan haka farouk yana sauke ta ya wuce masallaci.

"Momma tayi farin ciki sosai,bangaren da idan sunzo suke zama momma ta bude musu,da Islam"

da ihsan sun girma sosai.

Kara kakkabe shi humaira tayi sannan ta zuba kayan su.

"Da dare bayan sun yi dinner,nan suka zauna suka dinga fira,zuwa can humaira ta mike ta tafi ta"

kwanta.

"Momma ta dubi farouk tace""babu wata matsala ko?"",amsa ya bata da eh."

Bangaren humaira kuwa bayan tayi wanka tasa kaya har ta kwanta kawai turaren ya fado Mata

"arai,tashi tayi ta dauko tace""yau dai bari na sa naga mai zai faru,an tayowa tayi ta zuba a jikin ta,Dan danan dakin ya dau kamshi,sannan tajeta kwanta."

"Farouk yana shigowa yaji dakin ya canza kamshi domin kamshin yayi dadi,bayi ya wuce sai da"

yayi wanka sannan ya sa kaya ya kwanta.

"A hankali yaji numfashin shi na sarkewa,cikin sauri ya matsa kusa da ita,dandanan hankalinshi"

"ya bar jikin shi,shafa ta yake yi kota ina."

"Humaira cikin barci taji wani bakon yanayi,kafin ta gama bude idanu,tuni farouk yayi nisa."

Nidai daga nan nayi waje Dan maryam khamis(my one love)ta hanani bin kwakwaf da gulma.

08139698893

For your comments korafi ko shawara.

d'one love taku ce

* FAROUK KO HAIDAR*

*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATON~ *

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*~D'we beare's of soon golden we writer's assiduously percieven No pain so magical Our

creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Out worlds for it cause u np pain~*

written=ØŠÝ By Deeja One Love

Dedicated to madina m umar

67-68

"Sai da hankalin shi ya dawo jikin shi sannan ya lura da barnar da yayi,humaira kuwa idanu yayi"

ja majina da hawaye sun hade gaba daya.

"Shafa kanta yayi cikin sanyin murya yace""am sorry teddy hankali na ya gushe ne,banza"

humaira tayi dashi.

"Ruwa ya. Tara mai dumi sannan yazo ya dauke ta ya saka a ciki,tun tana jin zafi har ta dawo"

"tana jin dadin ruwan,sai da ya ga ta fara wankan tsarki sannan ya fita ya barta."

"Gyara gadon yayi,humaira na fitowa yayi saurin tarar ta hannunta ya rike ya kaita ya zaunar da"

"ita,wata rigar ya dauko ya sa Mata sannan ya kwantar da ita."

Yau wani iska yake ji tana kada shi me dadin gaske.

Sallaya ya shimfida sannan ya fara jero lafiloli yana godiya ga allah domin gaskiya yau ya sami

nutsuwar daya jima be samu ba.

"Sai da yayi alwala sannan yazo ya tayar da ita,hankali ta taka ta shiga bathroom din,ganin ta"

shige yasa farouk yayi murmushi ya fita.

"Tana idar da sallah ta haye bed ta cigaba da barcin ta,koda farouk ya dawo be tada ita"

"ba,qur'ani kawai ya bude ya fara karatun shi."

Sai karfe bakwai sannan ya tashi da falo ya fara sai da ya gyara shi tsaf sannan ya shiga

kitchen ya dora musu break fast.

"Momma na fitowa ta fara jin kamshi,cikin mamaki ta fara fadin""humaira ba dai kece a kitchen"

"ba"",maganar ta makale ganin farouk daure da apron yana yanka albasa."

"Dariya abin ya bata tace""farouk kai ne a kitchen?shafa kai yayi cikin jin kunya yace""eh"

"momma,""rike haba tayi tace""ikon allah ina humairan?""shafa kanshi ya kuma yi yace""tana barci."

"Jinjina kai kawai tayi,anan ta zauna suna fira yana aikin."

"Sai da ta gama sannan ya wuce part din su,humaira ya samu ta fito wanka kenan,suna hada"

idanu tayi saurin saukar da nata domin wani kunya taji.

"Murmushi yayi yace""yau kuma kunya ta kike yi,shiru tayi hannunta ya rike yana murzawa a"

hankali.

"Humaira jin tsigar jikin ta na tashi yasa tayi saurin dago idanu tana kallonshi,sunfi thirty second"

"suna kallon juna sannan tayi saurin janye nata idanun,a hankali ta furta""ina kwana."

"Kwankwason ta ya riko ya jingina ta da jikin shi,peck ya Mata a goshi yace""lafiya lau,ya gajiyar"

"jiya?"""

"Fuskarta ta boye a jikin shi tana murmushi,shima murmushin yayi ya rungumeta sosai."

"A hankali ta zame jikin ta daga nashi ta wuce dressing mirror,shikuma farouk wardrobe ya bude"

ya zabo Mata kaya.

"Wata jar atamfa me ratsin blue sai alkyabba blue,tayi kyau sosai,murmushi tayi wato Mijin ta"

akwai shi da son blue colour.

"Hannunta ya rike yace""kinyi kyau,muje muyi break fast,""murmushi kawai tayi."

"A dinning suka sami mutanen gidan,gaishe dasu tayi sannan ya ja Mata chair ta zauna."

"Baby tayi serving din su,tana cin abincin ta dago hada idanu suka yi murmushi yayi ya kashe Mata ido daya,murmushi itama tayi tana juyawa suka hada ido da momma,tashi momma tayi"

kawai tana murmushi.

"Suna gama cin abincin ya nada Mata mayafin alkyabbar yaja hannun ta suka bar gidan,wani garden suka je nan suka kusa wuni sai idan lokacin sallah yayi suke zuwa suyi,zallar love kawai"

"take gani,har mamaki abin yake bata."

"Da yamma suka baro wajen,a super market suka tsaya nan tayi siyayya sosai sannan yaja"

hannun ta suka fice.

"A mota ta kalle shi tace""yanzu yaya me zan cewa momma idan mun koma"",dariya yayi"

"yace""kice mata kin fita da Mijin ki ne"",shiru kawai tayi."

"Suna komawa gida momma bata ce musu komai ba,tana shiga part din su ta kira sumayya tana dagawa tace""allah ya isa wallahi"",dariya sumayya ta kwashe da ita tace""yaya farouk ya kashe arna jiya kenan"",humaira tace""hmm har da munafikai Dan wallahi nasha wuya,nan dai sumayya"

"tace""ki Kira yusra zata baki wasu sirrakan."

"Kwanansu uku suka koma adamawa,yanzu humaira an fara sanin dadin miji,kuma ta Kara"

haske.

"Humaira ta kalli agogo yanzu duk inda farouk yake ya kusa dawowa,tashi tayi ta shiga wanka,wata riga ta saka iya cinya transparent komai ana gani rigar baby colour,ana iya hango"

blue pant din ta.head band blue ta saka simple make up ne a fuskarta.

Bathroom ta shiga ta tara mishi ruwa sannan ta dawo falo fridge ta bude ta dauko hadadden

"kunun ayan ta,tana ajiyewa taji tsayuwar motar shi."

"Kafin tazo bakin kofa har ya danna door bell,cikin sauri ta bude kofar,murmushi suka aikawa"

juna kafin tayi peck din shi a goshi.

"Hannun shi ta rike ta kai shi har bed room,takalman shi ta fara cirewa sannan belt riga sai"

"wando,towel ta dauko ta mika mishi,murmushi yayi ya daga ta cak yayi bayin da ita,cikin bathtub ya jefa."

"Humaira tayi ajiyar zuciya sannan ta tabe fuska,dariya ya farayi wanda yasa humaira zuba"

"mishi idanu,tsayar da dariyar yayi sannan ya daga Mata girl daya alamar lafiya."

"Hade fuska tayi hawaye ya zubo mata,cikin sauri ya shigo cikin ruwan ya fara tambayarta"

"lafiya,baki ta tabe tace""na maka kwalliya baka gani ba ka bata mini."

"Hannun shi ya saka cikin rigar ta yace""ganin dana yi ne na yaba yasa nake so na bata"

"kwalliyar,kan tayi magana ya hade bakin su."

Fita waje nayi domin jiransu.

Bayan wani lokaci suka fito dukkansu daure da towel white jeans da blue shirt suka saka.

"Har falo ta kaishi sannan ta zuba mishi kunun ayar yana sha yana santi,ita kuma sai dariya take"

yi mishi ya kuwa sha da yawa.

Janyota yayi ya zaunar da ita kan jikin shi sannan ya ciro wayar shi yayi musu selfie.

"Hannun shi ya Dora kan cikin ta yace""ranar Monday zaki fara attending lectures a( futy),cikin"

"murna tace""na gode sosai my peach."

"Yau humaira ta fara attending lectures a gajiye ta dawo,tana shigowa tayi wanka ta dora abinci."

"Da yamma farouk ya dawo,cikin murna ta tarbo shi bayan sunyi wanka yace Mata""zo muje kiga"

surprise.

"Mota ya siya Mata new model yar karama bata san lokacin data rungumeshi ba,cikin tsananin murna tace""na gode mijina allah ya barmu tare"",da sauri ya karasa Mata""yasa na Miki kishiya"",hannu ta kai ta bugi kirjin shi,hannun ya rike yace""wane ni matukar kina bani farin ciki"

"baki ba kishiya,hade bakin su tayi tana aika mishi wasu sakonni."

d'd'd'd'd'one love d'd'd'd'd'

* FAROUK KO HAIDAR*

*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATON~ *

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*~D'we beare's of soon golden we writer's assiduously percieven No pain so magical Our

creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Out worlds for it cause u np pain~*

written=ØŠÝ By Deeja One Love

Dedicated to madina m umar

Wallahi big bro i don

tired 69-70

"Yau satin yan honey moon daya da dawowa,humaira ta Kira su ta musu sannu da zuwa domin"

"makaranta bata samin lokacin zama,suma su haidar a yau suka fara zuwa wajen aikin."

"Farouk yana shigowa ya sami humaira na waya,kwanciya yayi ya dora kan shi akan kafar ta,ganin wayar taki karewa ya sashi saka hannu a cikin rigar ta,dole yasa tayi sallama da"

sumayya.

"Farouk kuwa yana ganin ta kashe wayar ya hade bakin su,sai da yayi kissing dinta yadda yake"

so sannan ya hakura.

"Lumshe idanu yayi yace""Dawa kike ways?"",shafa fuskar shi tayi tace""da sumayya ne tana gaya"

mini wai gobe tun da bani da lectures mu hadu a gidan yusra.

"Be ce komai ba ya mike ya shige bedroom,da idanu ta bishi a ranta tace""me hali baya"

"fasawa,mikewa tayi tabi bayan shi."

"A kwance ta same shi,kwanciya tayi a jikin shi tace""my peach ko kada naje ne"",idanun shi a"

"lumshe yace""ni na isa mijin ki sumayya ta baki umarni"",da sauri tace""bafa haka bane wata fassarar kayi kaga tunda suka dawo bamu hadu ba shiyasa"",shiru yayi bece komai ba."

"Washe gari humaira har ta cire rai da zuwa,tana zaune tana yanke farce,farouk ya amshi nailcutter din ya cigaba da yanke mata,tace""haba peach ka tafi wajen aiki mana idan yaso na"

yanke.

"Shiru yayi bece komai ba,sai da ya gama yanke mata sannan yace""kin fasa zuwa kenan?"",da"

"mamaki tace""ai naga baka yarda ba"",da sauri yace""jeki shirya,da sauri ta mike."

"A bakin get ya ajiye ta sannan ya juya ya tafi,cikin sauri ta karasa gidan,da murna suka tare ta."

"Bayan sun gaisa,yusra tace""gayan sirrin ni naga sai kyau kike karawa ne""dariya akayi kafin"

"humaira tace""ni da nazo ki bani wasu sirrikan,dariya suka kuma fashewa dashi."

"Yusra tace""sirrika kinzo gidan su,nan ta fara zayyanowa."

1

Ki sami sassaken baure da kanumfari ki tafasa su idan ya tafasu sai ki tace ki saka mazarkwaila idan ya wuce ki dinga sha.

2

"Ki nemi kankanar ki da dabino ki bare dabinon ki sai ki wanke,kankanar kuma sai ki fafe samanta ki debi dabinon ki zuba a ciki,ki barshi ya kwana sai ki kwashe dabinon ki cinye"

kankanar ma haka ki hada harda 'ya'yan.

3

"Ki sami dabinon ki da zuma ki bare dabinon ki wanke sai ki zuba su a cikin zuman,ki rufe idan ya jiku ki cinye duka harda zumar."

4

"Ki nemi kankana,cucumber,dabino,tumatir ki hada kiyi blanding din shi ki tace kina sha."

5

Ki sami zogale ki shanya idan ya bushe ki daka idan yayi laushi ki zuba madara peak ki shanye.

"Surayya ta Kara da cewa"""

Ki dimanci yawan shan abu mai ruwa irin su fate dadai sauran su.

"Sannan ki dena zama babu dankwali ko kina taka tiles babu takalmi ko zama akan shi,ki"

yawaita yin lallen gargajiya kina rage saka mayafi koda yaushe ki dinga rufe jikin ki.

"Banda tsarki da ruwan sanyi haka kuma kada ki yawaita shan ruwan zanyi,ki yawaita shan fruit"

"sannan shima zaki iya bashi yana sha,zogale rama cocumver,tomato,rake, ki dinga cin su."

Kullum kan ki kwanta ki dinga saka kanumfari guda daya a bakin ki kina tsotsa.

Ki sami habbatus sauda ki tafasa idan kika sauke ki barta ta huce sai ki tace wanda ya kwanta a

"kasa ki shanye,sai kina tsarki da wanda kika tace."

"Duka idanu suka zuba mata suna mamaki,yusra tace""yaushe masu girman kai suka sauko?"",dariya tayi tace""ai mu a aikace muke nuna

Please Login or Register in order to submit comment