You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sune amaren."

"Dayar matar Mara kiba tace""to hajiya amma dai dole a bamu bangare daya domin kula dasu."

"Can wani bangaren momma ta kaisu tace""nan Zach dinga zama har na kwana goma sha biyu a"

"nan za'a dinga gyaraku,duka suka sunkuyar da kai cikin jin kunya."

Lallai kuwa suna shan gyara domin ko waje basa fitowa haka koda yaushe jikinsu a rufe

"yake,saukin ta ma da yake suna da yawa a tsakaninsu sukanyi fira,Dan har wayoyinsu momma ta amshe."

"Kwanansu biyar suka canza fatar su tayi laushi,kamshi kuwa duk inda suka zauna ko sun tashi zasu barshi,momma duk lokacin da ta zo yabonsu take,barin ma humaira domin har haske ta"

kara.

"Da dare suna zaune yusra tace "" kai amma naji dadi wallahi domin momma tasa ana gyara mu,surayya ta harareta tace""wallahi yusra tun ba yau ba nasan aure kike so,sumayya ta tabe baki tace""nifa wannan abin ya fara isata wallahi komai zakaci sai an tantance ayita durawa"

mutane abu.

"Yusra tayi shewa tace""ai ni wallahi na kosa ayi bikin nan a wuce,duka sukayi,surayya"

"tace""ubangiji allah ya shiryaki wallahi gidanku da kallo."

"Yusra tace""ke barni nayi sunnar manzo kids ina ji gidanku allah ta waya zaku dinga yin"

"komai,dariya kowa yayi."

"Momma tayi sallama ta shigo tace""humaira amsa za'ayi magana dake."

"Ta amsa tayi sallama,farouk yace""haba kuma daga waya say daya baki kuma mama na ba"

wallahi baki San yadda nake ji bane .

"Itadai humaira dariya kawai tayi a hankali yace ""baki ce komai ba"",humaira tace""momma ta"

amshe wayar ne shiyasa kaji shiru wallahi.

"Ajiyar zuciya yayi yace""wai na tambayeki mana,kina sona kuwa?,shiru tayi kafin"

"tace""kaifa?,murmushi yayi yace""ki bari idan akayi auren mu zan gaya Miki kinji,.amsawa tayi da to."

"Sun dade suna waya wani abin idan ya gaya ta kasa bashi amsa,wani kuma da kyar take bashi."

"Momma data gaji tafiya tayi kawai,sai daya saura sannan ya hakura yace""taje ta kwanta"""

"Tana zuwa ta tarar da duk sunyi barci,bayi ta shiga ta tara ruwa mai dumi tayi alwala sannan ta"

tada sallah.

"Washe gari aka dora daga Inda aka tsaya,kwanansu Goma Amma sunyi bala'in kyau,a lokacin"

su faisal da ammar duk sun zo.

one love for u

* FAROUK KO HAIDAR*

*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATON~ *

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*~D'we beare's of soon golden we writer's assiduously percieven No pain so magical Our

creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Out worlds for it cause u np pain~*

written=ØŠÝ By Deeja One Love

Dedicated to madina m umar

58-59

"Yau suka cika kwana goma sha biyu,kuma yau biki saura kwana biyu,duk wani shirye-shirye"

sun riga da sun gama.

"Ammar ne ya Kira su a waya ya hada conference yace""Ku bude data"",duka suka amsa da to."

Pic din gidaje reras guda biyar duka duka kuma kalarsu daya dark milk sai ratsin lemon green

"kadan,iya haduwa gidan sunyi kyau."

"Faisal yace""jiya daddy hamma yace muje mu gani domin yana so kowa ya dauki nashi."

"Ammar yace""to shine muke so ku zaba domin kunga sai an daura aure sannan zaku taho nan."

"Faisal yace ""kowanne da number Ku duba jiki zaku gani"",farouk ya turo da no 1,salim yace no 2,haidar yace""baka isa ba ina son na kusa da nawan"",salim yace""baka isa ba,nan fa rikici ya"

tashi.

"Su faisal kuwa sai emoji na dariya suke turowa,farouk yace""ya is haka kayi hakuri haidar ka dau"

"na 3,haidar yace""dama nasan kafi sonshi,idan ba haka ba a biyo ta shekaru mana."

"Farouk yace""to shikenan"",salim yace""baza a biyo ba yadda na zaba haka kaima sai dai ka"

"zaba""."

"Haidar yace""to shikenan""yayi off,farouk yace""ammar abi ta shekaru kawai,ammar yace""no ba"

haka za'ayi ba ka dauki no 2 salim 1 haidar 3 kaga duka suna kusa da kai kenan.

"Faisal yace""haka yayi dai-dai ma kawai,bari na kira haidar din""farouk yace""ko ka Kira shi bazai"

"daga ba"","

"A ranar momma ta dauki amaren duka suka wuce adamawa,yaya muhammad shi ya dauko"

humaira da surayya da sumayya kowacce ya kaita gida.

Yau dubban Jama'a suka shaida daurin auren ammar muhammad sani da yusra Ahmad

"al'ameen,sai faisal ibrahim jigo da husna ahmad al'ameen."

Daurin aure ya samu jama'a sosai manyan kasa da sarakuna kowa ka kalla a lokacin kasan

"yana cikin farin ciki,bazai yiwu ayau suje kano da kaduna ba,hakan yasa aka bari kan sai washe gari."

"Cikin gida dankam yake da mutane,duk inda na wulla idanu kan na hango wanda na sani ban"

ganshi ba.

Lallai ma wato babu mai zuwa kenan .

"Washe gari da sassafe aka dauki hanyar kano,da kyar na sami mota na shiga domin mutane da"

kowa ke so yaje.

Ina gaba ina zare idanu kamar nabeela tayi Karya .

"Tab wasu mutanen ma sai da akaje can,Dan sai da aka fara biyawa ta masarautar kano"

tukunna.

"Ba iya sarina ba,gaba daya karamar hukumar wudil sai da ta amsa domin mutane ba'a magana."

"Baffa shi yayi wakilcin farouk,nan dai aka daura auren farouk al'ameen m al'ameen da Aisha"

humaira adamu hassan.

"Duk inda ka waiga jama'ane kawai ana ta hada hada,can na hango star boy umar ana ta fama"

da take away.

Rike haba nayi nace ikon Allah wannan kuma kowa ya gayyace shi oho!.

"Ina shiga gidan muka hade da amatul manan ta taho da hanzari kamar zata bigeni nace""ita"

kuma wannan duk kishin ne haka.

Oh ni! deeje kamar ne na hana farouk auren ta.

Karfe biyu akayi kaduna domin dauro na tom and jerry lols.

"Ma'aikata bila adadin,anata hada-hada."

"Rike haba nayi nace""ai dama Ku kaduna ba baya ba wajen ma'aikatan gwamnati."

Munje kano munga yan kasuwa munzo kaduna allah ya hadamu da yan boko .

An daura auren haidar al'ameen m al'ameen tare da surayya abubakar idris misau sai kuma

salim Ahmad al'ameen tare da sumayya abubakar misau.

"Lallai fa komai ya tafi yadda ake so,washe gari da sassafe duka suka wuce adamawa domin"

acan za'a karasa bikin.

"A ranar akayi walima,Washe gari za'ayi dinner da yamma,farouk duk yadda yaso ya hadu da"

humaira be yiwu ba domin mutane sunyi yawa.

"Da dare daddy hamma ya Kira su yace""dama akan kasar da zakuje honey moon ne inaso idan"

an gama watse biki sai ku zaba.

"Haidar kam dariya yayi,farouk yace""mun gode sosai allah ya Kara budi,murmushi daddy hamma yayi yace""to kuyiwa iyayenku godiya,domin daddyn yola shi ya gina muku gida,daddyn baby ya gina muku wani a taraba,mai martaba shi ya zuba muku kaya dake ciki,da Abba da"

daddyn kaduna sune suka muku lefe.

"Murmushi sukayi,lalai su yan gata ne."

"A gajiye suka kwanta,basu farka ba sai da asuba."

"Wanka sukayi agurguje suka shirya,farouk ya kalli haidar yace""zanje wajen momma tana"

nemana.

"Salim yace""to adawo lafiya,sai dai kada ka dade"",murmushi kawai yayi ya fita."

"Yana zuwa momma tace""yauwa farouk taraba nake so kaje ka dauko mini akwatin a dakina,na manta ban taho dashi ba"",amsawa yayi da to,ta Kara cewa""blue zaka ganshi yana nan a"

"kasa,be ce komai ba."

"Salim yace da ammar""wai kuwa kaje wajen mum dinka?,hade rai yayi ya juya fuska,haidar ya juyo dashi yace""malam magana ake maka"",ammar ya kwace hannunshi yace""wai ina ruwanku"

ne matar data kashe mahaifina.

"Salim yace""koma meye ai mahaifiyarku ce ya kamata ace tanada daraja da martaba a"

"wajenku"",nan dai suka cigaba da yi mishi nasiha."

"Ajiyar zuciya yayi yace""to Allah ya kaimu anjima zan je kafin dinner,haidar yayi dariya"

"yace""kasan me salim?,salim yace""a'a""haidar yace""wallahi ni sai nake ganin da ammar da"

"nawan halayyarsu wajen kala dayane,"""

"Salim yace""kamar ya fa?,haidar yace""kamar miskilanci da riko har yanayin tafiyarsu da yanda zasu waske da abu su nuna kamar basu gani ba,""faisal ya Kara da cewa ""har zurfin cikin su"

"ma,""dariya akayi gaba daya."

"Salim yace""kuma wallahi hakane sai dai kuma abinda yake bani mamaki shine har yau basu cika shiri ba"",faisal ya rike baki yace""riko da riko ne fa ya hadu taya zasu shirya,""salim ya kalli"

"haidar yace""kai ma fa wani lokacin kana da miskilanci,l""."

"Dariya faisal yayi yace""ai idan kanaso kaga miskilancin haidar to ka kawo surayya,""dariya suka"

"fashe dashi,ammar kam be ce musu komai ba."

"Da gudu salim ya bar dakin yana dariya,haidar ya bishi."

"Bayan ya dauko ya duba agogo saura minti talatin a fara dinner,speed ya Kara domin yayi sauri."

Koda ya iso har an fara deban mutane suna tafiya modibbo event center

"Cikin sauri ya kai mata,haidar ta Kira a waya,yana zuwa ta bude akwatin ta ciro wasu kaya"

kowanne ta bashi.

"Kayane kamar silk ruwan zuma sai ratsin sky blue light,kayan yayi kyau sosai,kallon su tayi"

"tace""bari naje wajen amaren suma su shirya."

"Akwatin taja tayi waje,su kuma suka fara shiryawa,wayyo! amatu ina ma kina kusa kiga yadda"

farouk yayi kyau.

"Suna gama shiryawa suka fito,da kallo kawai mutane suke binsu,haka duk inda suka wuce sai"

sun birge mutanen wajen

"A harabar gidan suka hadu da mai martaba,cikin murna yace""kaga angwaye,shafa kai sukayi suna murmushi,hannusu ya rike sannan ya saka musu key yace gashi nan kowa ya sami driver"

a cikin drivers na gidan ya bashi wanda zai kaisu wajen dinner din.

"Godiya sukayi sannan suka tafi,a bakin parking plot suka sami su ammar,salim yace""wai kun"

"ganku kuwa gaskiya kunyi kyau sosai"",murmushi kawai sukayi."

Suma dai shigar da sukayi irin tasu ce ruwan zuma da sky blue light.

"Bangaren amare kuwa,momma na zuwa ta samu a Natalie music make up kayan ta ajiye gefe sannan tace"

"""Gashi da surayya da humaira ga kayan Ku nan."

"Rigar fitet sai skirt din irin me budewar nan daga kasa ruwan zuma,saman rigar kuma anyi"

"kwalliya da kalar light sky blue,haka ma head dinsu ruwan zuma ne me ratsin light blue din,mayafin kuma zallar light blue ne."

Takalmi mara tudu sosai light blue haka ma purse din hannunsu.sai fashion na Dan kunne da

bracelet sunyi Kyau kamar ka dauke su ka gudu.

"Momma ta riko hannunsu da kanta ta bude mota ta saka su,tana juyowa suka hada idanu da"

mama sai a lokacin kunya ta kamata.

"Mama tayi dariya tace""aunty babu Kara balle kawaici,kasa cewa komai tayi."

"Suna tsaye sai ga mamie ta riko husna,inna Mari ta riko sumayya,hajiya zainab kuma yusra."

"Duka suka bude Mota suka saka su,mamie tace""maman salim yanzu an miki Kara ko?,dariya"

sukayi gaba daya.

"Momma tace""kuzo mu shirya mu tafi ko domin kada guri ya cika."

* FAROUK KO HAIDAR*

*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATON~ *

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*~D'we beare's of soon golden we writer's assiduously percieven No pain so magical Our

creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Out worlds for it cause u np pain~*

written=ØŠÝ By Deeja One Love

Dedicated to madeena m umar

Barka da gama littafinki namesy allah ya Kara hazaka da zakin hannu.

Jinjina gare Ku kungiyar golden pen writers allah ya Kara hade kanmu ameen.

60-61

Hall din ya cika sosai da sosai kasancewar biki ake na 'ya'yan gata.

"Duk Inda ka duba mutane ne,cikin annashuwa da farin ciki."

Babu abinda yake tashi sai busa da tashin algaitu.

"Motarsu a jere tayi parking...a hankali suke fitowa,ammar da yusra,faisal da husna,farouk da"

"humaira,haidar da surayya sannan salim da sumayya."

"zagaye su akayi sannan suka fara shiga,kowanne rike da hannun amaryarshi,salim ya dubi"

haidar ganin duka sun dauke kai abin ya bashi Dariya.

"Cikin sauri ya janyo hannunshi ya hada da nata,harara haidar ya galla mishi Sannan ya juya ya"

"kalleta,ko kallonshi bata yi ba,hakan yasa yaja tsaki kasa-kasa."

Wajen zaman da aka tanada domin zaman suka je suka zauna.

"Ana kiran Amare da angwaye su fito suyi rawa Wajen ya dau tafi,cikin nutsuwa kowa ya mike"

"tare da tashi matar,akan dandalin aka fara cashewa,shidai farouk kallon su kawai yake yi domin"

be iya rawa ba.

"Babu abinda kake gani a sama sai kudi,momma ta fito tayi bajinta sosai Dan sun sha ruwan"

kudi.

"Bayan kowa ya natsu aka fara ci da sha,daya ke serve yourself ne."

"Can naga A'eeshat da marakisiyya ana dambe akan abinci,ikon allah ."

"Shamsiya kuwa hannu baka hannu kwarya,kamar yau ta fara cin abinci kodan wannan special"

ne oho!.

"Members na Hafsat hausa novels kuwa suna kan dandali suna cashewa,nace""Ku kuma nan"

kuka fi auki.

"Ina zagowa muka hadu da amatu ana ta Jan kaji, ba'aje daurin aure ba an iya zuwa dinner."

"Hayaniya muka jiyo daga bakin hall,can suka fara shigowa,wa'innan ai members na hausa"

"novels by ask,tab Ku kuma sai da aka kusa gamawa kuka zo ."

"Dinner ta kayatar yadda ya kamata sosai,an ci ansha an deba an zuba a jaka(da namesy da"

star boy umar ba ).

"Ana dawowa aka fara shirye-shiryen kai amarye,duka za'a fara ajiye su a adamawa kafin wani"

lokaci sai kowa ya dauki Tashi matar.

"Humaira kam kankame inna mari tayi da kyar aka Raba su,kuka take kamar zata shide."

"Yan kai amarya suna kaisu suka juya,humaira duk tsoro ya kamata,bakin kids ta fito ta"

"tsaya,tana wajen motar shi ta shigo harabar gidan."

"Farouk kuwa yana fitowa ya hango kamar duhun mutum,cikin natsuwa ya fara Tasia,sai da ya"

matsa kusa da ita sannan ya game ta.

Hannunta ya rike kawai ya jata zuwa cikin gidan.

"A falo ya zaunar da ita,shikuma ya shiga ciki."

"Humaira dai sai zare idanu takeyi,Jim kadan ya fito sanye da wasu kayan daban which means"

wanka ya sake.

"Kitchen ya shiga komai a gyare yake tsaf-tsaf dashi,plate ya dauko sannan ya fito."

"Kazar daya shigo da ita ya bude ya zuba a plate din,ita dai humaira da idanu take binshi."

"Hannunta ya rike ya zaunar da ita,bece Mata komai ba ya fara bata a baki."

"A sanyaye ta bude bakin ya fara bata,sai da taci ta koshi sannan shima yaci."

"Suna gamawa yaja hannun ta ya kaita Dakin shi,kallonta yayi yace""ki shiga kiyi alwala kinji."

"Sai da ta fara yin wanka sannan tayi alwalar,kayan jikinta ta maida,shiru yayi be ce Mata komai"

ba.

"Wardrobe ya bude ya dauko Mata wasu kayan,har kusa da ita ya karaso,hannunta ya rike yana"

murzawa a hankali.

"Da sauri ta dago suka hada idanu,kallon juna suke ido cikin ido, "

Sauke idanunta tayi a hankali ta karbi kayan.

"Bathroom ta shiga sannan ta saka,farouk kuwa murmushi yayi kawai,shima kayan ya dauka ya"

saka.

"Humaira ta dade a cikin bayin tana kallon kanta a madubi,a zuciyar ta tace""wai yaya farouk"

"yana nufin a haka zan fita ko me?,sai ta murda kofar sai ta maida ta rufe."

"Farouk kuwa ganin taki fitowa yasa shi biyota,yana bude kofar numfashin shi ya tsaya"

"cak,domin kayan yayi Mata kyau sosai."

"Humaira kuwa runtse idanu tayi gaban ta na faruwa,da kyar ya tattaro ragowar jarumtar shi ya"

karasa kusa da ita hannunta ya riko ya fito da ita waje.

"Hijab da darduma ya miko Mata,kanta a sauke ta amsa."

Salloli raka'a biyu suka yi sannan ya kama kanta yayi Mata addu'a yana gamawa ya Mata

"tambayoyi akan addinin ta,kusan duka ta amsa mishi."

"Mikewa yayi yaje ya kwanta,da idanu humaira ta bishi."

"Ganin bata taho ba yasa ya juya yana kallon ta,da ido ya Mata alama da lafiya,cuno baki tayi ta"

"fara mitsitsika idanu,hannu ya bude Mata alamar ta taho."

"Noke kafada tayi,cikin sauri ya mike ya taho,gabanta ya fadi,hawaye ya zubo Mata."

"Harshe yasa ya fara dauke hawayen,cikin sanyin murya yace""zo muje babu abinda zan miki."

"Kallonshi tayi tace""promise?da ido ya bata amsa,hannunta ya rike sannan suka kwanta."

"Kanta na kirjin shi,yayin da ta zagaye hannayenta har zuwa bayanshi,a hankali yake shafa"

bayan ta har barci ya dauke ta.

"Sam fa barci yaki zuwar wa farouk,kallon kawai yake yi,ganin abin ba mai karewa bane yasa ya"

mike ya daura nafila.

"Cikin dare humaira ta farka,jin babu alamun mutum yasa ta tsorata,zaune ta mike ta bare baki"

zatayi kuka.

"Farouk ya taso da sauri ya koma wajen ta,sai da ta koma ta kwanta yadda take sannan barcin"

yazo.

"Murmushi yayi wato ita tana barcin ta shi kuma barcin ya gagareshi,a haka yana tunane-tunane"

har barci ya dauke shi.

"Sai da yayi alwala da asuba sannan ya matsa kusa da ita,a hankali yake shafa fuskar ta."

"Mika tayi sannan ta bude idanu,murmushi yayi yace""tashi kiyi sallah."

"Cuno baki tayi,Hannu yasa ya rike bakin.zafin da taji yasa hawaye ya zubo mata."

"Daure fuska yayi yace""oya Tashi maza kinsan bansan wasa da sallah."

Yana fita ta murguda baki sannan ta mike tayi alwalar.

"Tana idar da sallar ta dauko alqur'ani,farouk yana dawowa tun daga palour ya fara jiyo sautin"

karatun ta.

"Yana shiga ta dago ta kalleshi shi,murmushi suka yiwa juna sannan tace""ina kwana,shafa kai"

"yayi yace""ya bakunta,sunkuyar da kai kawai tayi."

"Kusa da ita ya zauna yace""oya bude muyi musaffah."

d'd'd'd'

d'd'd'd'

One love ce

d'd'd'd'd'

d'd'd'd'd'

d'd'd'd'd'

* FAROUK KO HAIDAR*

*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATON~ *

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*~D'we beare's of soon golden we writer's assiduously percieven No pain so magical Our

creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Out worlds for it cause u np pain~*

written=ØŠÝ By Deeja One Love

Dedicated to madina m umar

63-64

"Sai da gari yayi haske sannan suka rufe alqur'anin,komawa suka yi suka kwanta."

"Humaira kuwa karfe takwas ta farka,falo ta fara kakkabewa Sannan ta shiga kitchen,tab gaskiya"

an kashe kudi da yawa.

"Falo ta dawo ta zauna,door bell aka Danna,da sauri ta mike taje ta bude,wani dogari ta gani,sai"

"da ya tsuguna ya gaisheta sannan ya miko Mata basket,Amsa tayi sannan ya juya ya tafi."

"Akan dinning ta jera sannan ta tafi dakinta,wanka ta shiga tayi tana fitowa ta fara kwalliya"

"simple makeup tayi,wata atamfa ta dauko mai ruwan hoda ta saka."

"Tayi kyau sosai da sosai,tana tsaye tana gyara Dan kwalin ta farouk yayi sallama ya shigo."

"Ta mirror suke kallon juna,murmushi suka yiwa juna sannan ya karaso kusa da ita."

"Hannun ta ya rike a kunne ya rada mata""kin yi kyau,sassayyan murmushi tayi tace""na gode kai"

ma kayi kyau.

Kallon kan shi yayi wani yadi ne dark blue a jikinshi dinkin mu hadu a abuja.

"Murmushi yayi har hakoranshi suka bayyana kafin yace""nima na gode,muje mu ci abinci."

"A nutse suka fito har falo,humaira tayi serving din su."

A plate daya suka ci cikin farin ciki.

"Yau sati biyu da bikin su,idan kaga farouk da humaira kuwa sun Kara haske da kyau,sai dai har"

lokacin babu abinda ya shiga tsakanin su.

Humaira ita tsoro take ji shi kuma farouk haha so ya takura mata.

"Humaira kwance kan kujera tana chatting dasu surayya suna fira suna dariya,farouk yayi"

sallama ya shigo.

Da idanu ya bita wato ita duniyar dadi take Mata bayan shi kullum dare a wahalce yake.

Humaira kuwa mikewa tayi ta mishi sannu da zuwa.

"Murmushi yayi Mata kafin yace""gobe zamu fara aiki a hospital din mu."

"Cikin farin ciki ta taya shi murna,kallon ta yayi yace""amma ni kadai ne zan fara zuwa,da mamaki"

"tace""saboda me?,"

"""Eh saboda su haidar zasu tafi honey moon"" ya bata amsa."

"Shiru tayi kafin tace""saboda me mu baza muje ba,da mamaki yake kallon ta kafin yace""me"

zamu je yi bayan baza ki iya bani hakkina ba?.

"Kasa tayi da kai,mike wa yayi Sannan yace""ki shirya anjima zamu je gida domin gaisuwa."

"Shiru tayi,kallon ta yayi yace""baki ce komai ba"",daga kai kawai tayi."

"Sai da yayi wanka sannan suka yi lunch,yana gamawa ya wuce bedroom dinshi."

"A sanyaye humaira ta bishi Dakin a kwance ta same shi,cikin sauri itama ta Hau bed"

"din,idanunshi a rufe yace""please humaira sauka i wanna sleep."

"Zaro idanu tayi to kodai an bata mishi rai ne a waje,tuna wa tayi da yanayin Zaciyar shi,cikin"

sauri ta mike ta fita.

"Dakin ta ta koma ta kwanta hawaye ne suka fara zubo mata,waya ta dauka kamar zata kira"

surayya sai kuma ta fasa tunda ta San anjima zasu hadu.

"Da yamma tayi wanka ta saka swiss lace ruwan hanta da ratsin ruwan madara,mayafi Kalar"

"milk da jaka da abin hannu,tayi Kyau sosai."

"Falo ta fito ta zauna kamar ta shiga sai dai tana tsoron shi,tunda tasan yanayin fushin shi,sai ta"

je Kofar sai ta kasa shiga.

"Farouk kuwa wanka yayi ya shirya cikin shadda kalar ruwan madara yayi kyau sosai,sauri-sauri"

yake yi domin baya so humaira tayi ta jiran shi.

"Yana bude kofa ya ganta tsaye a bakin kofar,tausayi ta bashi domin yasan tsoro take ta shiga."

"Murmushi yayi Mata yace""ya dai yan mata,ajiyar zuciya tayi kafin tace""dama ina so nace maka"

"ne na shirya""."

"Hannun ta ya janyo ta fado jikin shi,tsam ya rungumeta cikin wata kalar murya yace""kin yi kyau"

kamar kada mu fita gaskiya ina kishin wani yaga wannan kwalliyar.

"Murmushi tayi a Zuciyar ta tace""ina fa zan yarda wani a fasa fita Dan ina so naga aunty yusra"

yau.

"Jan hannun ta yayi suka koma dakinta,its dai kallon ikon Allah take,hijab ya ciro Mata milk"

"colour yace""ki saka wannan Dan gaskiya bazan yadda ki fita da wannan shigar ba."

"Amsa tayi babu musu ta saka,hannun ya rike sannan suka fita."

"Sai da ya tada.motar sannan ya Kira salim yace""gamu mun fito""."

"Motocinsu a Jere suka fice daga unguwar,suna shiga fada aka fara guda,farouk kuwa hannun"

humaira ya ja yayi tsaki kasa kasa.

"Fada suka fara shiga sukayi gaisuwa sannan suka shiga cikin gida,bangaren yafindo hari suka"

gaisheta ta.

"Suna fitowa suka yi hanyar bayan gida da mamaki ammar yace""farouk pls,kallonshi kawai"

farouk yayi ya cigaba da tafiya.

"Juyawa yayi niyar yi amma haidar dake bayan shi yace""baka isa ba dole kaje ammar."

"Kallon yusra yayi ta marairaice fuska tace""haba zuma na muje mana,hanging ta ya rike suka bi"

su farouk.

"Hasbunallah!ammar kuka ya fashe da shi domin gaba daya wajen wari yake yi,ga wasu"

tsutsotsi da suke fitowa ta kasanta.

"Kasa cewa komai tayi sai dai hawaye da yake bin idanun ta,a sanyaye suka bar waje,bangaren"

fulani suka wuce.

Su farouk kuwa can suka bar matan su kuma suka fita suka nufi section na maza.

"Yusra tayi dariya tace""ai wallahi soyayyar Ku humaira akwai burgewa ni na kalla kun fi kowa"

"kyau ne,dariya aka kwashe dashi."

"Kallon su tayi tace""nifa da matsala,cikin sauri suka ce""meye matsalar?,nan ta kwashe komai ta"

basu labari.

"Shiru suka yi kafin sumayya tace""amma kin bani mamaki wallahi yaushe ake haka sai kace zamanin da kinfa yi makarantar boko bare ace gidadanci ke Damon ki,husna ta amshe da cewa""ki zauna wasa wallahi zaki ga wasa duk zurfin cikin yaya farouk har ya iya fitowa ya gaya"

miki amma ki kasa ganewa bari ya miki kshiya naga ta tsiya.

"Yusra tace""to bude kunnuwan ki kiji wallahi kodai ki gyara ko a gyareki tab su fa maza sun fi so"

"suga mace wayayyiya amma kin zauna kauyenci,ita dai surayya bata ce komai ba."

"Fada suka yi Mata sosai da sosai sannan suka koma labarin honey moon,yusra tace""wai kuna"

ta shirye-shirye ko?.

"Husna tace""Sosai ma gobe zamuje passport,yusra ta dubi surayya tace""ke wai me Zaku je"

"yi?,banza surayya tayi da ita."

"Sumayya kam harara ta gallawa humaira kafin tace""ga wannan vanzar da taja mana nan,wai"

"my choco idan yaya farouk baza suje ba muma haka,dariya akayi gaba daya."

"Humaira tace""aikuwa kun lashe,marairaicewa sumayya tayi tace""Dan allah ki taimaka ki lallaba"

Mijin ki yayi mishi magana muje tunda Ku ba zuwa Zaku yi.

"Meye tukuici na""humaira tace,sumayya tace""wallahi a ranar da zamu bar kasar nan zan baki"",to"

shikenan.

"To Nima dai one love anan nake cewa fans din farouk ko haidar duk wanda zai je ya taho mu tafi na sama mana pass amma fa wanda yazo da wuri zai samu dan babu yawa,dan haka"

wanda zai je yayi magana.love you oll.

* FAROUK KO HAIDAR*

*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATON~ *

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*~D'we beare's of soon golden we writer's assiduously percieven No pain so magical Our

creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Out worlds for it cause u np pain~*

written=ØŠÝ By Deeja One Love

Dedicated to madeena m umar

Barka da gama littafinki namesy allah ya Kara hazaka da zakin hannu.

Jinjina gare Ku kungiyar golden pen writers allah ya Kara hade kanmu ameen.

60-61

Hall din ya cika sosai da sosai kasancewar biki ake na 'ya'yan gata.

"Duk Inda ka duba mutane ne,cikin annashuwa da farin ciki."

Babu abinda yake tashi sai busa da tashin algaitu.

"Motarsu a jere tayi parking...a hankali suke fitowa,ammar da yusra,faisal da husna,farouk da"

"humaira,haidar da surayya sannan salim da sumayya."

"zagaye su akayi sannan suka fara shiga,kowanne rike da hannun amaryarshi,salim ya dubi"

haidar ganin duka sun dauke kai abin ya bashi Dariya.

"Cikin sauri ya janyo hannunshi ya hada da nata,harara haidar ya galla mishi Sannan ya juya ya"

"kalleta,ko kallonshi bata yi ba,hakan yasa yaja tsaki kasa-kasa."

Wajen zaman da aka tanada domin zaman suka je suka zauna.

"Ana kiran Amare da angwaye su fito suyi rawa Wajen ya dau tafi,cikin nutsuwa kowa ya mike tare da tashi matar,akan dandalin aka fara cashewa,shidai farouk kallon su kawai yake yi domin"

be iya rawa ba.

"Babu abinda kake gani a sama sai kudi,momma ta fito tayi bajinta sosai Dan sun sha ruwan"

kudi.

"Bayan kowa ya natsu aka fara ci da sha,daya ke serve yourself ne."

"Can naga A'eeshat da marakisiyya ana dambe akan abinci,ikon allah ."

"Shamsiya kuwa hannu baka hannu kwarya,kamar yau ta fara cin abinci kodan wannan special"

ne oho!.

"Members na Hafsat hausa novels kuwa suna kan dandali suna cashewa,nace""Ku kuma nan"

kuka fi auki.

"Ina zagowa muka hadu da amatu ana ta Jan kaji, ba'aje daurin aure ba an iya zuwa dinner."

"Hayaniya muka jiyo daga bakin hall,can suka fara shigowa,wa'innan ai members na hausa"

"novels by ask,tab Ku kuma sai da aka kusa gamawa kuka zo ."

"Dinner ta kayatar yadda ya kamata sosai,an ci ansha an deba an zuba a jaka(da namesy da"

star boy umar ba ).

"Ana dawowa aka fara shirye-shiryen kai amarye,duka za'a fara ajiye su a adamawa kafin wani"

lokaci sai kowa ya dauki Tashi matar.

"Humaira kam kankame inna mari tayi da kyar aka Raba su,kuka take kamar zata shide."

"Yan kai amarya suna kaisu suka juya,humaira duk tsoro ya kamata,bakin kids ta fito ta"

"tsaya,tana wajen motar shi ta

Please Login or Register in order to submit comment