You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

wata matsalar da azahirance sai haidar wanda a fili yake nuna bayaso,shi kuwa farouk nauyi abin yake mishi."

"Momma cikin farin ciki ta amshesu,sai zolayarsu take,haidar ya tabe fuska yace""momma pls ki"

"dena""."

"Salim yayi dariya yace ""bakasan me ba wai salim da mata!,haidar yace""za'a ga shiririta"",hararar"

"haidar farouk yayi,yana dagowa suka hada ido da momma kauda kai yayi yana murmushi."

"Da dare momma tayi sallama ta shigo,farouk ke duba takardu,,salim da haidar duka sunyi barci."

"Murmushi farouk yayi yace""barka da dare momma"",hannunshi ta rike tace ""sannu da aiki"",shiru"

sukayi na wani lokaci.

"A hankali momma ta murza hannunshi tace""hadin yayi maka?,saukar da idanunshi kasa yayi"

"yace""wanne fa?"""

"Murmushi tayi tace""Wanda mai martaba yayi""kallonta yayi yace""idan beyi ba za'a canza ne?daga kai tayi tace""idan har bakaso sai a canza"",murmushi kawai yayi yace""momma kina nuna bambanci,"""

"Katseshi tayi tace""kamar yadda kake nunawa ko?,"

"Hannunta ya rike yace""ba haka bane haidar Dan uwanane awajen haihuwa tare aka haifemu"

haka zaman da mukayi a mahaifarki don haka duk wanda zanso a bayanshi yake.

"Jinjina kai tayi tace""hakane na yarda da abinda ka gaya""tambayarta yayi yace""to ke me yasa"

"kike nuna bambanci?,kanshi ta kwantar a jikinta tana sa hannu a cikin sumarshi."

"Ahankali take shafa kanshi har barci ya daukeshi,murmushi tayi sannan ta gyara mishi kwanciya tayi addu'a ta shafa mishi,wajen haidar ta matsa shima addu'ar tayi ta shafa"

"mishi,hakama salim,sannan ta kashe light ta fita."

"Sai da akayi kiran sallar asuba sannan suka farka,koda suka idar da sallar suna dawowa barci"

suka koma.

"Sai goma sannan suka tashi,wanka sukayi sannan suka fito domin karyawa,a dinning area suka"

samesu duka domin yau weekend ne.

"Murmushi momma tayi tace""sai yanzu?"

"Dariya salim yayi yace""Allah momma kinsan nan yafi adamawa dadin zama,dariya sukayi gaba daya,farouk kuwa murmushi kawai yayi."

"Daddyn baby yace""kaima zama da farouk ya sa kana neman kaki dangi ko?"",haidar ya cuno"

"baki yace""Damuwace kawai tayi yawa acan."

"Da mamaki momma tace""adamawar?"",daga kai haidar yayi yace""kullum busa ke tada mutum a"

"barci kamar ana farauta,salim ya kara da cewa""ga kuyangu da bayi duk inda kayi ana damunka."

"Daddyn baby yace""da har zan bawa mai martaba shawara akan cewa idan ya tashi murabus ya"

"dora ka,da sauri haidar yace""wa kenan?""gimtse dariyarshi daddyn baby yayi yace""kai"

"mana,haidar da salim suka kalli Juna suka fashe da dariya."

"Salim yace""da kuwa anga shiririta""harararshi haidar yayi yace""wallahi ka fita idona nine"

"mashiriricin?""salim yayi dariya yace""eh mana ai hakanne""haidar ya daure."

"Momma ta mikawa farouk tea tace""nidai Ku bar maganar haka shima tsokanarka yakeyi,haidar"

"ya cuno baki yace""momma ai wallahi banason wannan tsokanar"",salim ya kwashe da dariya."

"Haka suka cigaba da shirmensu har aka gama breakfast din,baby da momma suka kwashe"

kayan.

"Su farouk kuwa palour suka koma shidai farouk channel ya kamo na news,salim da haidar"

kuma suka cigaba da shirmensu.

"Da yamma suka shirya suka fita,a wani mall suka fara tsayawa sukayi siyayya ,shidai farouk yana makale da humaira duk inda tayi yana binta,salim yace""mutumina kaga abinda Dan uwa"

"yakeyi kuwa?""haidar yace""to sai me shi zai jawa kanshi raini"",salim yace""to nima na tafi,"

"Haidar ganin kowa ya tafi nashi wajen yasa shi matsawa kusada surayya,harara ta aika mishi"

"shima harararta yayi ya kauda kai,jin shirun yayi yawa yasa surayya ta nufi mota,ganin ta tafi yasa shima binta,a motar suka zauna har su farouk suka gama siyayyar suka taho."

"Kowa motarshi ya shiga sannan suka dauki hanya wani garden suka tsaya,haidar ya hade rai yace"

"Meye haka kuma,hannu ya fito dashi ta glass ya musu nuni da lafiya?,salim ya nuna mishi"

Alama da su shiga.

"Tsaki yayi sannan ya fito,itama surayya ta biyo bayanshi, kowanne wajen zama ya nema."

"Farouk ya kalli indo yace""me za'a kawo miki?"",sai da tayi fari tace""coke ma ya isa,kasa cewa"

komai yayi shikuwa waiter tafiya yayi domin kawo mata.

"Farouk yace""waya koya miki?"",tace""me kenan?"

Dan juyar da kai yayi yana murmushi shidai yasan baya kin humaira haka baya jin xai iya zama da ita amatsayin matarshi.

"Haidar ya dago ya kalli mutanen wajen yayi tsaki ya cigaba da danna phone dinshi,surayya itama tayi tsaki ta dauko wayarta ta danna ,kiran yusra tayi suka fara fira(kasancewar su kowacce mai martaba yace Wanda zai aureta shi zai kaita hakan yasa yusra take adamawa wajen ammar sai gobe zai kaita Zaria daga nan ya wuce India ita kuma husna yau suka tafi abuja da faisal sai gobe suma zasu wuce Zaria), haidar dai kallonta kawai yakeyi""wai wannan"

ita zai aure she is too pride !

"Ganin bazasu tafi da wuri bane yasa shi mikewa,a Mota ya tsaya jiran surayya,ita kuma ganin be ce Mata ta taso ba yasa tayi zamanta,ganin taki tahowa yasa yaja motar da sauri ya bar"

wajen.

"Dariya salim yayi yace""Dan rainin Wayo"",sumayya tace""meya faru wallahi no nasan za'ayi show"

mai dadin kallo a gidansu.

"Farouk ya dubi ya salim da hannu ya nuna mishi alamun lafiya,salim ya daga kafada alamar be"

sani ba.

Farouk ya dubi humaira yace

"""Zo muje kinga haidar has gone ya kamata mu wuce muma,murmushi tayi sannan ta mike."

"Ganin duk sun mike yasa surayya itama mikewa,motar farouk ta shiga."

"Koda suka je gida motarshi bata nan,da mamaki farouk yace""ina to yaje?""surayya ta tabe baki."

"Koda suka shiga azaune suka tarar da momma,kunyace kuma ta kamasu,humaira dai bayan"

"farouk ta boye,ita kuma sumayya tayi sama da gudu."

"Momma tayi dariya tace""yaran zamani wato kun gama soyayyarku yanzu kuma zaku zo kuce"

kuna jin kunyata.

"Shi kanshi farouk din kamar kasa ta bude ya shige haka yake ji,shafa fuskarshi yayi sannan"

"yace""barka da yamma."

Amsawa tayi cikin farin ciki domin tasan sunyi na'am da zabin mai martaba kenan

* FAROUK KO HAIDAR*

*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATON~ *

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*~D'we beare's of soon golden we writer's assiduously percieven No pain so magical Our

creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Out worlds for it cause u np pain~*

written=ØŠÝ By Deeja One Love

54-55

"Momma tace""ina haidar ne?""farouk yayi saurin cewa ya biya ta wajen wani abokinshi ne."

"Haidar kuwa sai dare sannan ya dawo,a tunaninshi duk sunyi barci Dan haka wanka kawai yayi"

ya kwanta.

"Yana kwanciya farouk yace""da gaske baka sonta?,girgiza kai yayi yace""a'a kawai her pride"

"extend the limit."""

"Dariya abin ya bawa farouk,murmushi yayi yace""Allah ya kyauta""ameen,haidar ya amsa."

"Bayan sunyi break fast da safe momma tace""kuzo muje wani waje""cikin farin ciki suka Tashi."

"Unguwar dake gaba dasu kadan sukayi horn a dai dai wani gida,plat mai kyau,sai santi sukeyi"

dan dai-dai ne.

"Haidar yace""momma nan ina ne?""hannun farouk ta rike tayi murmushi tace""gidan dana siyawa"

"baffa ne inaso su dawo nan,farouk besan lokacin da murmushi ya subuce masa ba."

"Sun zagaya gidan yayi kyau sosai kuma sunyi murna,salim yace""su humaira za'a shigo birni."

"Murmushi kawai farouk yayi,haidar ya hade rai yace""momma kina ganin nawan ko bambanci"

yake nunawa.

"Farouk ya kalleshi yace""me kuma nayi?"",haidar ya harareshi yace ""da nine na fadi abinda salim"

"ya gaya da yanzu ka harareni,amma da yake Dan gwal ne murmushi kawai kayi."

"Dariya salim yayi yace""jealousy"",sumayya tace""Allah ko ni haka nake gani wallahi yaya haidar kada ka yarda,harararta salim yayi yace""waya saka baking"",haidar yace""gulma fa""tsaki surayya"

"tayi tace""Allah ya Kara"""

"Kafarta haidar ya taka da karfi,tsabar azaba batasan lokacin da tayi Kara ba,cikin sauri momma"

"tace""lafiya kuwa?"""

"Suna hada idanu da haidar ya galla Mata harara da sauri tace""babu komai"",murmushi momma"

tayi .

Suna komawa gida suka shirya domin tafiya kamar yadda sukazo haka suka tafi kowa a

motarshi.

Farouk ya dauke hanyar kano su kuma suka wuce adai-dai Zaria sumayya ta koma motar

"haidar ya ja suka tafi,shi kuma farouk ya tafi gida."

"Yau satin su daya da dawowa farouk yana zaune humaira ta shigo,kallo ya bita dashi,tab"

wannan za'a aura masa hmm! Da sake aradu .

"Gefe ta nema ta zauna kallonshi tayi tace""yaya na kawo maka abinci,girgiza kai kawai yayi,shiru"

tayi tana wasa da yatsan hannunta.

"Shi kuwa zuba Mata idanu yayi yana tunani,inna Mari tayi sallama ta shigo ,da murna tace""ga"

"baffanku can ya dawo yace kuje""a tare suka mike suka tafi,"

"A zaune yana cin abinci,yana garinsu yayi murmushi yace""alhamdulillahi dazu mai martaba ya"

kirani yake gaya mini abin arziki.

"Da mamaki farouk yace""me kenan?"",Dan murmushi yayi yace""mai martaba ya biya mana hajji"

wannan Karan zamu sauke faralli.

"Dariya farouk yayi yace""Allah ya sanya alkhairi zan kirashi na mishi godiya,shafa kanshi yayi"

"yace""Allah ya muku albarka ga kanwarka nan Dan allah ka riketa amana."

"Sunkuyarda kai yayi yace""insha Allah baffa dame zan saka muku irin abinda Kuka yi mini."

"Baffa yace""kai dana ne farouk Dan haka duk abinda nayi maka sauke hakkine ,sannan insha"

allahu bazaka tabe a rayuwa ba iya biyayyar da kake mini ko Dan Dana haifa sai haka.

"Shiru wajen yayi kafin baffa yace""kunci abincin?"",girgiza kai farouk yayi,baffa ya kalli humaira"

yace kawowa farouk abinci mana.

Washegari da yamma farouk ya shigo gidan waya a kunnenshi da alama waya yake yi.

Humaira dake wanki ta amasa sallamarshi ta cigaba da wankinta daga nesa ya ya tsaya

"yace""haba salim idan kayi wani abin sai kace yaro karami haba yaushe muka rabune."

"Sallama momma tayi ta shigo,da mamaki farouk ya kalleta human kuwa da gudu taje ta"

"rungumeta,shafa kanta tayi tace""anata wanki ne""daga kai kawai tayi."

"Farouk ta kalla tayi mishi alama da yazo,murmushi yayi sannan ya matso kusa da ita,cikin sauri ta rungumoshi,wanda yayi dai-dai da fitowar inna Mari."

"Momma cikeda kunya ta sake shi,inna Mari kuwa yi tayi kamar bata gansu ba."

"Washe baki tayi tana musu sannu da zuwa,karasawa tayi,bayan sun gaisa sannan inna Mari"

"tace""bari a Kira baffan."

"Bayan farouk ya Kira baffan,yana shigowa ya ganta shima cikin murna ya Mata sannu da zuwa."

"A varender suka zauna,humaira ta kawo Mata ruwa da drinks,murmushi tayi tace""sannu da"

"aiki""."

"Bayan Tasha ta kalli baffa tace""abinda ya kawo ni nan shine naji ance mai martaba ya biya muku aikin hajji,to shine nace mai zai hana kuyi parking ku koma gidanku idan yaso sai ayi biki"

"kunacan"""

"Murmushi baffa yayi yace""hajiya banki ta taki ba sai dai inaso ya kasance bikin farouk a kano za'ayi shi zai zama zamu je mu amso mishi auren hunaira a wajen yan uwana idan akayi haka"

"sai washe gari a wuce adamawa"","

"Shiru momma tayi na Dan lokaci kafin tace""shikenan hakan ma yayi,idan Allah ya kaimu bayan"

"biki sai Ku koma"""

"Inna Mari tace""ni aganina mai zai hana idan mun dawo saudiyya sai mu sauka acan"""

"Baffa yace""kwarai kuwa kin kawo shawara mai kyau hakan za'ayi""."

"Momma tace""to bayan wannan inaso idan babu damuwa a bani amarya na tafi da ita""baffa yayi"

"dariya yace""wannan kuma keda yar ki amma ni ango yana nan."

"Dariya itama momma tayi kafin ta kwalawa humaira Kira,cikin sauri humaira ta fito,momma tayi"

"murmushi tace""dauko hijab mu wuce ko."

"Humaira ta Amsa sa to,sai da ta Kara gyara fuskarta sannan ta dauko hijab din."

"Inna hadiza tace""aifa dama akuyar daure ta sami sake babu tamabayar ina za'a je babu komai."

"Humaira ta rufe fucks tace""ai nasan momma bazata kaini inda zan cutu ba."

"Kowa na wajen yaji dadin maganar data gaya,farouk kuwa ji yayi kamar ya janyota ya"

"rungumeta,momma ta kalli inna hadiza tace""to kinji ko?"

"Har bakin mota farouk ya rakasu,momma ta kalli farouk tace""to sai bayan an daura aure ko?"""

"Shafa kanshi yayi yace""momma!."

"Kudi ta ciro ta mika mishi tace""gashi ka rike wannan a hannunka,sati mai zuwa zan aiko maka da sako""murmushi yayi yace""to momma Allah ya kiyaye hanya,ta Amsa da ameen,shigewa"

Mota tayi ta barsu domin suyi sallama.

"Shiru wajen yayi,ahankali humaira ta dago,idanunshi na kanta hakan yasa idanun nasu haduwa,a lokaci daya zuciyarsu ta buga,tunda aka sa musu rana yaune ranar da suka tsaya"

cikin kwanciyar hankali suka kalli juna.

"Momma ganin kallon yaki karewa yasa tayi musu horn,cikin sauri farouk ya zare nashi idanun"

"ya maida kan momma,da hannu tayi mishi alamar lokaci."

Humaira kuwa sunkuyar da kai tayi tana wasa da yatsun hannunta ita kadai tasan me take ji

azuciyarta.

"Farouk cikin dashewar murya yace""yanzu ya za'a yi mu dinga magana ko shikenan,girgiza kai"

"tayi tace""ka kira ata momma kawai."

"Murmushi yayi yace""to shikenan amma ai bazan dinga ganinki ba,kasa tayi da kai tace""za kayi missing dina ne?,waro idanu yayi yace""kefa?""daga kai tayi tace""sosai ma,"

Lumshe idanu kawai yayi zuciyarshi na bugawa.

"Momma ta Leko tace""ko na tafi na barku ne, da sauri humaira ta nufi motar,har ta bude murfin"

"kofar ta tsaya da sauri ta juyo tace""kai fa baka bani amsa ba."

"Ido cikin ido ya kalleta yace""zanyi fiye da yadda kike tunani,murmushi ta saki shima haka ya daga Mata hannu alamar bye.shiga tayi ta maida murfin ta rufe,momma tayi murmushi taja"

motar.

"Nidai nace""hmm su farouk an iya soyayya babu ko kunyar momma "

One love taku ce d'

* FAROUK KO HAIDAR*

*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATON~ *

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*~D'we beare's of soon golden we writer's assiduously percieven No pain so magical Our

creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Out worlds for it cause u np pain~*

Written =ØŠÝby deeja one love

Dedicated madina m umar

56-57

"Direct Zaria suka wuce,mama ta taresu cikin farin ciki,humaira kuwa wajensu husna ta wuce."

"Suna zaune salim ya shigo,cikin murna yace""oyoyo momma zuwa babu sanarwa,kallon"

"humaira yayi yace""momma kin biya kano ne?"""

"Daga kai tayi,cikin sauri yace""kin taho da farouk ne?""mama tace""ikon Allah farouk din yarone da"

sai ta taho dashi.

"Dariya sukayi duka,tabe fuska salim yayi yace""to ai nasan zai biyo ta ne,mama tace""ya biyo ta"

"yayi me?turo baki yayi yace""yazo wajena."

"Rike haba mama tayi,momma kuwa murmushi kawai tayi,mama tace""to ai kai kasan inda yake"

"sai kaje,Kara turo baki yayi yace""ba abba ya hanani ba""."

"Dariya ma ya basu duka,momma ta rike hannunshi tace nan da sati both ne fa zaku hadu a"

"adamawa fa,Sosa kai kawai yayi."

"Washe gari momma tace""dama fa Nazi tafiya da amare ne domin su zauna acan."

"Abba yace""to ai babu matsala,ya kalli su husna yace""to ai sai Ku Tashi Ku shirya,humaira kuwa"

murna takeyi za'a tafi dasu.

"Daganan kaduna suka wuce,basu sami kowa a gidan ba sai surayya,tayi Murray ganinsu sosai."

"Momma tace""ina mamien taking?"",surayya tace""tana wajen aiki""momma ta kuma tambayarta"

"ina haidar fa tace""yana hospital tare da daddy."

Daki surayya ta kai momma tayi sallah sannan ta kwanta kasancewar batazo da kowa ba duka

a taraba ta bar yaran.

"Sai shida mamie ta dawo,ganin momma tace""au ashe da baki a gidan,murmushi kawai momma"

tayi.

"Haidar kuwa sai bayan magrib ya shigo da murna ya matsa kusa da its yace""dazu ai salim ya kirani ya gaya mini kinzo,hannunshi ta rike tace""eh da yau naso na koma amma ban same Ku"

ba yanzu dole sai dai gobe.

"Kanshi ya dora a kafadarta yace""shikenan hakan yayi ai."

"Washe gari da wuri suka shirya,shima har parking lot ya kawota momma ta ciro kudi ta bashi"

"tace""sati mai zuwa za'a kawo muku sako in allah ya yarda."

"Mota ta shiga ta barsu domin suyi sallama,gefe ya kalla ita kuma ta cigaba da Danna"

"wayarta,ganin shirun yayi yawa yasa ta dago ta kalleshi."

"Dan tabe baki tayi ta juya ta fara Tasia,hannunta ya rike a hankali yace""Allah ya kiyaye hanya,da sauri ta kalleshi kamar bashi yayi maganar ba Dan ko kallonta be yi ba,a sanyaye"

"tace""ameen."

"Be saki hannun ba haka ita ma bata kwace ba,sunfi five minutes a haka Sannan ya saketa a"

"hankali,cikin sauri ta tafi har ta bude kofa sannan ta juyo ta kalleshi ,shima ita yake kallo,murmushi yayi ya juyar da kai,itama murmushin tayi sannan ta shiga."

"Tana shiga yusra ta kalle ta tace munafikai kuna so kuna kaiwa kasuwa,harararta surayya tayi"

"tace""ke kuma kina sa ido ko?,dariya sukayi,itadai momma batace komai ba."

"Farouk ya kira mai martaba yana dagawa yace"" abokina ya dai""?,murmushi farouk yayi sannan"

"ya gaisheshi,yace""mai martaba dama na Kira ne nayi godiya""."

"Mai martaba yace""tame fa?farouk yace""baffa yace ka biya musu saudiyy 'cikin sauri mai"

"martaba yace""ya isa haka Dan na yiwa su baffanka abu bai zama dole ka Kira kayi godiya ba,umar ina son mahaifinka da mahaifiyarka sosai su kuma suna sonka,,,dole ne naso abinda"

"suke so ko?Dan na cika masoyin gaskiya ,abin dariya ya bawa farouk."

"Bayan sunyi sallama da mai martaba ya kira momma,bangajiyar sauka lafiya yayi Mata,momma"

"tayi murmushi a ranta tace""shiyasa yafi Dan uwanshi shiga rai domin yasan meya kamata."

"Farouk yace""momma me kike tunani ne,tace ""babu komai farouk,shiru yayi yana so yace ta"

bawa humaira kuma yana jin kunya.

"Karshe dai sallama sukayi,shiru yayi kan can yayi murmushi,wayar surayya ya kira,a lokacin"

suna zaune duka har momma a falo.

"Bayan ta daga,ta gaisheshi,a hankali yace""ina humaira""?tace""gata a zaune,to bata."

"Humaira ta mikawa wayar,tana amsa ta mike ta bar wajen,husna da yusra suka fara tsokanarta,sumayya na tare mata,momma kuwa murmushi tayi,wato yana jin kunyar yace ta"

bawa humaira kenan.

"Kamar me rada humaira tace""hello yaya"",ajiyar zuciya yayi yace""humaira shine ko nema na ba"

"kiyi ko?"",turo baki tayi tace""ai kasan bani da waya."

"Murmushi yayi yace""ki bari bayan biki zan siya miki,dariya tayi ta rufe idanu,shima dariya yayi"

"yace""ya akayi"",wallahi har ka bani kunya yaya"","

"Da sauri yace""tab kunya gaskiya ki ajiyeta gefe humaira aure za muyi fa,tace""to meye!yace""gaskiya bansan mace me kunya da yawa na fison wacce zata shagwabani da yawa"

"mu ci abinci tare muyi fira tare muyi wank ,bata bari ya karasa ba ta katse wayar da sauri."

"Kira ya sakeyi,hade rai tayi kamar yana ganinta sai kuma tayi murmushi ta rufe fuska,kasa"

"dagawa tayi har ta Yanke,kwanciya tayi a gado tana mamakin dama yaya haka yake!"

Ni kuwa nace indai mazane ai sunfi haka ma

"Karar wayar yasa ta dawo daga tunanin data tafi,dubawa tayi ganin""mr ego""yasa tayi dariya"

"tace""tab waye haka kuma?"

Nace kya tambayeni

"Yadda ta barsu haka ta dawo ta same su,ta mikawa surayya wayar tace""mr ego na kira,da sauri"

ta amsa.

"Yusra tace""kaddai yaya haidar shine hakan,surayya ta harareta da ido ta nuna Mata momma,ita"

kuwa momma yi tayi kamar bata San me sukeyi ba.

"Washe gari momma ta kawo wasu Mata guda biyu tace""gasu nan sune amaren."

"Dayar matar Mara kiba tace""to hajiya amma dai dole a bamu bangare daya domin kula dasu."

"Can wani bangaren momma ta kaisu tace""nan Zach dinga zama har na kwana goma sha biyu a"

"nan za'a dinga gyaraku,duka suka sunkuyar da kai cikin jin kunya."

Lallai kuwa suna shan gyara domin ko waje basa fitowa haka koda yaushe jikinsu a rufe

"yake,saukin ta ma da yake suna da yawa a tsakaninsu sukanyi fira,Dan har wayoyinsu momma ta amshe."

"Kwanansu biyar suka canza fatar su tayi laushi,kamshi kuwa duk inda suka zauna ko sun tashi zasu barshi,momma duk lokacin da ta zo yabonsu take,barin ma humaira domin har haske ta"

kara.

"Da dare suna zaune yusra tace "" kai amma naji dadi wallahi domin momma tasa ana gyara mu,surayya ta harareta tace""wallahi yusra tun ba yau ba nasan aure kike so,sumayya ta tabe"

"baki tace""nifa wannan abin ya fara isata wallahi komai zakaci sai an tantance ayita durawa"

mutane abu.

"Yusra tayi shewa tace""ai ni wallahi na kosa ayi bikin nan a wuce,duka sukayi,surayya"

"tace""ubangiji allah ya shiryaki wallahi gidanku da kallo."

"Yusra tace""ke barni nayi sunnar manzo kids ina ji gidanku allah ta waya zaku dinga yin"

"komai,dariya kowa yayi."

"Momma tayi sallama ta shigo tace""humaira amsa za'ayi magana dake."

"Ta amsa tayi sallama,farouk yace""haba kuma daga waya say daya baki kuma mama na ba"

wallahi baki San yadda nake ji bane .

"Itadai humaira dariya kawai tayi a hankali yace ""baki ce komai ba"",humaira tace""momma ta"

amshe wayar ne shiyasa kaji shiru wallahi.

"Ajiyar zuciya yayi yace""wai na tambayeki mana,kina sona kuwa?,shiru tayi kafin tace""kaifa?,murmushi yayi yace""ki bari idan akayi auren mu zan gaya Miki kinji,.amsawa tayi da"

to.

"Sun dade suna waya wani abin idan ya gaya ta kasa bashi amsa,wani kuma da kyar take bashi."

"Momma data gaji tafiya tayi kawai,sai daya saura sannan ya hakura yace""taje ta kwanta"""

"Tana zuwa ta tarar da duk sunyi barci,bayi ta shiga ta tara ruwa mai dumi tayi alwala sannan ta"

tada sallah.

"Washe gari aka dora daga Inda aka tsaya,kwanansu Goma Amma sunyi bala'in kyau,a lokacin"

su faisal da ammar duk sun zo.

one love for u

* FAROUK KO HAIDAR*

*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATON~ *

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*~D'we beare's of soon golden we writer's assiduously percieven No pain so magical Our

creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Out worlds for it cause u np pain~*

Written =ØŠÝby deeja one love

Dedicated madina m umar

56-57

"Direct Zaria suka wuce,mama ta taresu cikin farin ciki,humaira kuwa wajensu husna ta wuce."

"Suna zaune salim ya shigo,cikin murna yace""oyoyo momma zuwa babu sanarwa,kallon"

"humaira yayi yace""momma kin biya kano ne?"""

"Daga kai tayi,cikin sauri yace""kin taho da farouk ne?""mama tace""ikon Allah farouk din yarone da"

sai ta taho dashi.

"Dariya sukayi duka,tabe fuska salim yayi yace""to ai nasan zai biyo ta ne,mama tace""ya biyo ta"

"yayi me?turo baki yayi yace""yazo wajena."

"Rike haba mama tayi,momma kuwa murmushi kawai tayi,mama tace""to ai kai kasan inda yake"

"sai kaje,Kara turo baki yayi yace""ba abba ya hanani ba""."

"Dariya ma ya basu duka,momma ta rike hannunshi tace nan da sati both ne fa zaku hadu a"

"adamawa fa,Sosa kai kawai yayi."

"Washe gari momma tace""dama fa Nazi tafiya da amare ne domin su zauna acan."

"Abba yace""to ai babu matsala,ya kalli su husna yace""to ai sai Ku Tashi Ku shirya,humaira kuwa"

murna takeyi za'a tafi dasu.

"Daganan kaduna suka wuce,basu sami kowa a gidan ba sai surayya,tayi Murray ganinsu sosai."

"Momma tace""ina mamien taking?"",surayya tace""tana wajen aiki""momma ta kuma tambayarta"

"ina haidar fa tace""yana hospital tare da daddy."

Daki surayya ta kai momma tayi sallah sannan ta kwanta kasancewar batazo da kowa ba duka

a taraba ta bar yaran.

"Sai shida mamie ta dawo,ganin momma tace""au ashe da baki a gidan,murmushi kawai momma"

tayi.

"Haidar kuwa sai bayan magrib ya shigo da murna ya matsa kusa da its yace""dazu ai salim ya"

"kirani ya gaya mini kinzo,hannunshi ta rike tace""eh da yau naso na koma amma ban same Ku ba yanzu dole sai dai gobe."

"Kanshi ya dora a kafadarta yace""shikenan hakan yayi ai."

"Washe gari da wuri suka shirya,shima har parking lot ya kawota momma ta ciro kudi ta bashi"

"tace""sati mai zuwa za'a kawo muku sako in allah ya yarda."

"Mota ta shiga ta barsu domin suyi sallama,gefe ya kalla ita kuma ta cigaba da Danna"

"wayarta,ganin shirun yayi yawa yasa ta dago ta kalleshi."

"Dan tabe baki tayi ta juya ta fara Tasia,hannunta ya rike a hankali yace""Allah ya kiyaye hanya,da sauri ta kalleshi kamar bashi yayi maganar ba Dan ko kallonta be yi ba,a sanyaye"

"tace""ameen."

"Be saki hannun ba haka ita ma bata kwace ba,sunfi five minutes a haka Sannan ya saketa a"

"hankali,cikin sauri ta tafi har ta bude kofa sannan ta juyo ta kalleshi ,shima ita yake kallo,murmushi yayi ya juyar da kai,itama murmushin tayi sannan ta shiga."

"Tana shiga yusra ta kalle ta tace munafikai kuna so kuna kaiwa kasuwa,harararta surayya tayi"

"tace""ke kuma kina sa ido ko?,dariya sukayi,itadai momma batace komai ba."

"Farouk ya kira mai martaba yana dagawa yace"" abokina ya dai""?,murmushi farouk yayi sannan"

"ya gaisheshi,yace""mai martaba dama na Kira ne nayi godiya""."

"Mai martaba yace""tame fa?farouk yace""baffa yace ka biya musu saudiyy 'cikin sauri mai"

"martaba yace""ya isa haka Dan na yiwa su baffanka abu bai zama dole ka Kira kayi godiya ba,umar ina son mahaifinka da mahaifiyarka sosai su kuma suna sonka,,,dole ne naso abinda"

"suke so ko?Dan na cika masoyin gaskiya ,abin dariya ya bawa farouk."

"Bayan sunyi sallama da mai martaba ya kira momma,bangajiyar sauka lafiya yayi Mata,momma"

"tayi murmushi a ranta tace""shiyasa yafi Dan uwanshi shiga rai domin yasan meya kamata."

"Farouk yace""momma me kike tunani ne,tace ""babu komai farouk,shiru yayi yana so yace ta"

bawa humaira kuma yana jin kunya.

"Karshe dai sallama sukayi,shiru yayi kan can yayi murmushi,wayar surayya ya kira,a lokacin"

suna zaune duka har momma a falo.

"Bayan ta daga,ta gaisheshi,a hankali yace""ina humaira""?tace""gata a zaune,to bata."

"Humaira ta mikawa wayar,tana amsa ta mike ta bar wajen,husna da yusra suka fara tsokanarta,sumayya na tare mata,momma kuwa murmushi tayi,wato yana jin kunyar yace ta"

bawa humaira kenan.

"Kamar me rada humaira tace""hello yaya"",ajiyar zuciya yayi yace""humaira shine ko nema na ba"

"kiyi ko?"",turo baki tayi tace""ai kasan bani da waya."

"Murmushi yayi yace""ki bari bayan biki zan siya miki,dariya tayi ta rufe idanu,shima dariya yayi"

"yace""ya akayi"",wallahi har ka bani kunya yaya"","

"Da sauri yace""tab kunya gaskiya ki ajiyeta gefe humaira aure za muyi fa,tace""to meye!yace""gaskiya bansan mace me kunya da yawa na fison wacce zata shagwabani da yawa"

"mu ci abinci tare muyi fira tare muyi wank ,bata bari ya karasa ba ta katse wayar da sauri."

"Kira ya sakeyi,hade rai tayi kamar yana ganinta sai kuma tayi murmushi ta rufe fuska,kasa"

"dagawa tayi har ta Yanke,kwanciya tayi a gado tana mamakin dama yaya haka yake!"

Ni kuwa nace indai mazane ai sunfi haka ma

"Karar wayar yasa ta dawo daga tunanin data tafi,dubawa tayi ganin""mr ego""yasa tayi dariya"

"tace""tab waye haka kuma?"

Nace kya tambayeni

"Yadda ta barsu haka ta dawo ta same su,ta mikawa surayya wayar tace""mr ego na kira,da sauri"

ta amsa.

"Yusra tace""kaddai yaya haidar shine hakan,surayya ta harareta da ido ta nuna Mata momma,ita"

kuwa momma yi tayi kamar bata San me sukeyi ba.

"Washe gari momma ta kawo wasu Mata guda biyu tace""gasu nan

Please Login or Register in order to submit comment