You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

soyayyar mu kune kuke wani fade a"

"baki"",dariya akayi duka."

"Sumayya tace""Sannan akwai wata yar maiduguri da take zuwa wajen fulani na sami number din"

"ta har mun yi waya idan kuna so turarrurruka take siyarwa nace ta kawo mini,idan kuna so to zan sa ta kawo mana gaba daya,a dinga hadawa da kamshi kuma."

"Husna tace""hakane amma duk da haka sai mun hada da hakuri Dan wallahi duk kisisina da shan magane-magane bashi bane,zaman ya wuce wasa dole wata rana ku sami sabani Dan haka ke mace kece a kasan shi sai kin yi hakuri fiye da nashi,kada ki dauki wai daga kin iya kissa da kisisina da kuma shan magani shikenan auren ki ya gyaru,ayya sister dole ki aro hakuri"

ko baki dashi ki yafa akan ki allah yasa mu dace ameen.

"Tabbas abinda husna ta fada gaskiya ne,kuma su kansu sun yarda da abinda ta gaya."

Sai da yamma sannan kowacce mijinta yazo ya dauke ta.

"Washe gari kuwa humaira ta fara gwadawa,ita kanta tasan ta canza domin yadda take jin kanta."

"Da yamma farouk ya dawo,kamar yadda ta saba haka ta tare shi bayan sun gama komai farouk yace""teddy me kika sha ne?"",girgiza kai tayi tace""meya faru"",naji kinfi sweet din lollipop dadi"

"ne"",dariya tayi tana rufe bakin ta."

Yanzu humaira karatu ya fara zafi yau suka gama tests din su zuwa sati mai zuwa zasu fara

exams end of third semester.

"Cikin yusra da sumayya wata shida takwas kenan surayya da husna kuma Wata hudu,humaira"

ce kawai single.

"A gajiye yau ta dawo wanka kawai tayi ta kwanta domin anjima tanaso ta tashi tayi karatu gashi tasan mijin ta bazai barta ba,shafa cikin ta tayi taji lakwas alamar yunwa takeji,daga haka barci"

ya dauke ta.

d'd'd'one love fa guys and babesd'd'd'.

* FAROUK KO HAIDAR*

*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATON~ *

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*~D'we beare's of soon golden we writer's assiduously percieven No pain so magical Our

creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Out worlds for it cause u np pain~*

written=ØŠÝ By Deeja One Love

Dedicated to Madeena m umar

"Ummee yusuf ina taya ki murnar gama littafin ki mai suna""ukubar kishiyata""allah yasa kifi haka"

ameen

"A page daya wuce nayi mistake ba habbatus sauda ba hulba nake so nasa sai ku kiyaye,na gode."

71-72

"A hankali yake shafa fuskarta,bude idanu tayi sannan tayi mika,murmushi tayi masa tace""peach"

"ka dawo?"",hannun ta ya rike ya mikar da ita,bathroom ya kai ta kamar teddy haka ya Mata"

"wanka ya fito da ita,da kan shi ya shafa mata mai ya canza kaya ."

"Hannun ta ya rike yace""muje mu ci abinci"",komai anyi settling akan dinning kujera ya Mata"

"yace""zauna,lafiyayyen jalop din shinkafa ne wacce taji vegetables sai farfesun kifi,a baki ya dinga bata har ta koshi,sannan yaci shima."

"Idanu kawai ta zuba masa tana kallon shi,""daga mata gira yayi alamar lafiya,murmushi tayi tace""wato baffa ya gama mini komai a duniya,bayan ya iganta rayuwa ta sannan dana kai minzalin aure ya hada ni da gwarzon namiji wanda zai kula dani,wanda zai sadaukar da farin cikin sa Dan nawa,ya bata lokacin sa dan ya faranta mini rai,INA SON KA FAROUK da ban"

aure ka ba da ban San ya rayuwa ta zata kasace ba.

"Hannun ta ya rike yace""humaira ni ya kamata nayi godiya wa baffa domin tun ina karami dai dai da rana daya ban taba ganin abinda zai sa inji a raina ni ba dan gidan bane,hasalima soyayyar daya ke mini tafi ta duk sauran yaran shi,kun San da hakan amma baku taba kishi Dani ba karshe ma taya shi kuka yi,bayan na girma ya dauko 'yar shi guda daya daya haifa ya bani ita aure,me zan cewa baffa,wallahi humaira koda bana son ki bazan iya wulakanta ki ba ballantana"

ma kece CIKAR MURADINA YAR UWATA.

Rungume shi tayi tana mai jin farin ciki.

"Yau su baffa suka tafi saudia domin sauke faralli,haka a lokacin allah yayi wa hajiya salma rasuwa,abin gwanin ban tausayi,domin yaran ta sun shiga tashin hankali har gwara ammar"

yakan danne ya nuna babu komai amma uwa uwace ko yaya take.

"Bayan anyi bakwai kowa ya koma inda yake,a lokacin humaira ta fara jarabawa,tun daga"

lokacin farouk ya dauke Mata aiki indai ba Tana da interval ba.

"Koda yaushe tayi magana sai yace""humaira tun kina karama nake da burin kiyi karatu yanzu dama ta zo Dan haka kiyi amfani da ita kan ta wuce (damar da yawancin matan hausawa ke wasa da ita kenan,mijin ki ya barki karatu kiyi ta shiririta,duk da yanzu naga babu laifi ana"

gyarawa allah ya Kara fahimtar damu ameen.)

"Suna gama jarabawa ya dauke ta suka tafi fada,bayan sun gaida mai martaba suka wuce"

"taraba kwana biyu kawai suka yi suka wuce kaduna,sai da suka yi sati daya sannan suka dawo."

"Bayan kwana biyu ya kaita gidan salim,sun yi farin cikin ganin juna,sumayya anyi nauyi haihuwa"

yau ko gobe.

"Sumayya tayi murmushi tace""humaira dan allah kiyi wa yaya farouk magana yayi mishi magana ina so ya kai ni kaduna na haihu acan,murmushi humaira tayi tace ""haba kada ki damu kinji"

"consider it done"",Cikin farin ciki suka rabu da juna."

"Da dare suna kwance humaira tace""yauwa peach sumayya ta bani sako tace Dan allah kasa"

"baki,shiru yayi bece komai ba,cuno baki tayi tace""peach ina magana fa"",still bece komai ba."

Mutsikka idanu ta fara yi alamar zata yi kuka da idanu ya bita kafin ya janyo ta jikin shi hannu ya

kai ya dauko wayar shi dake ajiye a bed side cabinet.

"Number din salim ya nemo ringing daya ya daga,cikin sauri yace""lafiya Dan uwa"",murmushi yayi yace""kabar sumayya taje kaduna ta haihu acan mana,""shiru yayi kafin yace""to shikenan bro zan kai ta gobe in allah ya yarda"",suna kashe wayar ya janyo humaira jikin shi yace""shikenan ai"

"ko?,daga kai tayi."

"Washe gari ya dauke ta ya kaita aka Mata passport,a kwana biyu da yake da kudi aka sama"

musu visa.

"Salim ya kai su airport,suka wuce italy."

"Kwanan su hudu a can sumayya ta haihu,murna kamar humaira tayi tsuntsuwa ta dawo,kullum"

ita kenan video call ana nuna Mata yarinyar ta.

Haka ranar suna through out tana online suna video call tana ganin yadda abubuwa ke tafiya.

"Satin su biyu a can suka wuce Dubai sosai kasar ta burge humaira,soyayya kawai suke sha"

abin su.

"Yana shigowa ya samu tana waya jan ta jikin shi yayi ya fara shinshinar wuyan ta,cikin sauri tayi sallama ta kashe wayar,bata fuska tayi tace""peach waya fa nake"",bece Mata komai ba ya"

cigaba da abinda yake yi.

"Hannun shi ta rike tace""kasan me da surayya muka yi waya tace wai taji kai ka yiwa salim magana ya bar ta taje kaduna ta haihu shine take so ka yiwa yaya haidar magana itama ya bar"

ta.

"Shiru yayi kafin yace""humaira salim da haidar da bambanci,amma zan gwada na gani."

"Wayar shi ya dauka ya Kira haidar din ringing daya ya dauka bayan sun gaisa yace""haidar me zai Hana itama ka taimaka ka barta ta je kaduna ta haihu mana"",haidar yace'saboda me?,kai kana can kana honeymoon ni kuma ka barni gauro bazai yiwu ba"",kafin farouk yace wani abu"

haidar ya kashe wayar.

"Kallon humaira yayi yace""ki bata hakuri tayi zaman ta kinji?,a sanyaye tace""to."

"Yau saura kwana biyu su wuce India,kwance humaira take tana barci,farouk ya shigo kusa da"

"ita ya kwanta,bude idanu tayi tace""ka dawo?,Kara shigewa jikin ta yayi."

"Tudun da yaji cikin ta yayi ne yasa shi kallon ta,cikin sauri ya yaye blanket din data Rufa,bude"

"idanun ta tabe fuska tayi tace""haba peach barci fa nake yi."

"Da sauri yace""teddy when last kika ga period din ki?,shiru tayi tana tunani can tace""to ai kamar tun muna second semester wajen four month kenan,cikin farin ciki ya rungume ta yace""me yasa ban fahimci kina da ciki ba sai yanzu,saurin kallon shi tayi tace""peach ciki kuma?"",daga Mata"

"kai yayi yace""eh mana."

"Washe gari suka tafi india a can ya kai ta hospital nan aka tabbatar mishi da tana da ciki har ma four month likitan yayi ta mamaki jin cewa farouk din shima likita ne amma wai be fahimta ba,sai da yace mishi""ita fa bata laulayi haka bega wani symptoms na pregnant ba sai jiya duk da dai"

ya kan lura da wani lokacin tana yawan barci.

"Ai suna dawowa ya Kira salim cikin murna yace""salim humaira nada ciki har wata hudu"",zaro idanu yayi yace""da gaske amma dama ranar da kuka zo ban gaya maka kamar tana da ciki ba ka musan ta,ai kuwa yanzu Labari zai bazu,suna ajiye waya salim ya fara yayadawa humaira"

nada ciki.

"Kafin dare humaira gajiya tayi da daga wayar masu yi musu barka,sai farouk ne ya cigaba da dagawa,momma na Kira tace""amma nan zaka dawo da ita ta haihu ko,""shiru yayi,momma ta kuma cewa""farouk da kai nake fa,""farouk yace""momma kin ga ana strike ka Mata yayi ace"

yanzu ne muka mori hutun mu kan a koma.

"Murmushi momma tayi tace""farouk kuka yi me,""da sauri ya kashe wayar."

"Washe gari sai ga waya surayya da husna sun haihu,murna ba'a magana,duka maza suka"

"haifa,ranar suna haka humaira taji kamar ta dawo."

"Daddy hamma ya dinga Mata dariya,kuka ta sawa farouk akan ita ta gaji gida ta ke son"

"dawowa,momma kuwa koda yaushe cikin kiran shi take kan ya dawo da ita."

Watan su biyu sannan cikin humaira wata shida suka wuce umara Dan su baffa tuni sun yi aikin

hajjin su sun koma.

"Humaira tayi farin ciki da ziyartar gari mai daraja garin madina,makka kuwa gata ga ka'aba"

"abinda bata taba kawowa a ranta ba,ibada tayi ta sosai da sosai."

"Sai da su kayi wata daya wai sai taga gari,karshe dai momma data gaji ta Kira salim ta gaya"

mishi.

"Dawowar su daga da'if kenan wayar salim ta shigo,bayan sun gaisa salim yace""bro Dan allah"

"Ku dawo haka wallahi nayi missing din ka sa yawa sannan momma tana ta kira na a waya wai na maka magana""."

"Farouk yayi murmushi yace""on friday jibi kenan zamu taho insha allah amma kada ka gayawa"

"kowa,""cikin murna yace""babu wanda zan gayawa."

"Washe gari ya kwashe ta suka je suka yi siyayya mai uban yawa,ranar friday jirgin su ya daga"

zuwa naija.....

Daga alkamin=Ø‹Ý

One love

* FAROUK KO HAIDAR*

*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATON~ *

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*~D'we beare's of soon golden we writer's assiduously percieven No pain so magical Our

creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Out worlds for it cause u np pain~*

written=ØŠÝ By Deeja One Love

Dedicated to madina m umar

Sis nabeela allah ya baki lafiya yasa kaffara ne ameen.

73-74

"Karfe biyu da rabi jirgin yayi landing a adamawa,salim ya Kira yace yazo ya dauke sure,sai da"

suka biya suka gaishe da mai martaba sannan suka wuce gida.

"Haidar ya Kira a waya ya gaya mishi sun sauka,sauran dangi kuwa salim ne ya Kira su ya gaya"

musu.

"Ita kam humaira a gajiya take,tun da tayi wanka ta kwanta bata Farka ba sai bayan la'asar,tana tashi ta rama sallolin da ake binta tukunna sannan ta fara neman abinci,a dinning taga babban leda tana budewa taga take away,murmushi tayi wato ya dawo kenan,tana gama ci ta koma"

komawa barcin ta.

"Farouk na shigowa da mamaki ya ke kallon ta yace""wannan bata gajiya da barci ne."

"Sai washe gari sannan su sumayya duka suka zo Mata sannu da zuwa,yusra tace""allah ke wannan irin kyau haka"",amsar yarinyar dake hannun ta tayi tace""Kairat tayi girma(sunan hajiya"

"salma aka sawa yarinyar),husna tace""ai yarinyar Kamar ana Jan ta,dariya suka yi gaba d'aya."

"Amsar ta hannun sumayya tayi tace""my takwara kin hadu,""dariya suka kwashe dashi haka suka"

cigaba da firar su har su haidar suka dawo daga wajen aiki.

"Sai da aka kawo musu abinci,salim yace""bro amma kai ka girka ko?""murmushi yayi ya daga kai,haidar yace""shi yasa nace muku auren babbar mace yafi"",faisal yace""wallahi yar shila tafi"",haidar yace""ba wani yar shila ga mai hankalin da zata kula da kai"",salim yace""to matan"

"namu kenan su basu da hankali"",nan fa husuma ta Tashi."

"Farouk ya gallawa haidar harara yace""wai Ku baza Ku taba girma bane,anji kunya da yara da"

"komai amma har yanzu kuna kuruciya""."

"Faisal yayi dariya yace""wallahi Ku gyara Dan zaku haifo yara yan wrestling,su dinga kwasan"

yan kallo.

Haka suka cigaba da firar su har suka kai bayan isha sannan kowanne ya dau matar shi suka

wuce gida.

"A yanzu haka cikin humaira ya shiga wata Tara, Yau suka shirya zasu kaiwa momma ziyara"

",kowa a motar shi zai dauki matar shi,farouk na gaba sai haidar sai salim."

Suna isa momma ta rin ka farin ciki haka ma inna Mari da inna hadiza domin sun same su acan.

"Sai da suka gaishe da su sannan suka fita,ita dai humaira barci ta kwanta."

"Da yamma duka suna falo,mazajen suka shigo,shirmen dai su haidar suke yi wanda baya kare"

musu.

"Kusa da momma haidar yaje ya zauna,farouk kuwa humaira kawai ya nufi wajen ta,haka salim."

"Sai da suka zauna suka huta sannan farouk yace""Ku tashi mu tafi kada dare yayi"

"mana"",momma tace""ban gane ba ina zaku farin?"",salim yace""adamawa mana momma,""tace""to allah ya kiyaye hanya amma babu inda humaira za taje."

"Da sauri farouk ya Kalle ta yace""haba momma ba muyi shirin barin ta ba fa"",haidar yace""haba kai kuwa idan mun tafi da ita zata wahala sosai"",farouk yace""gaskiya bazan iya barin ta ba"

haidar ta taso mu tafi kawai.

"Inna hadiza da inna Mari babu wanda yace komai,"

"Momma ta numfasa tace""shikenan allah ta kiyaye hanya,har ta dauko hijab dinta,salim yace"",ka bar ta mana kaji""."

"Kallon ta yayi yace""shikenan koma ki zauna na rinka zuwa"",kowa sai da yayi mamaki,momma cikin dariya tace""gaskiya na kusa na fara kishi da kai salim,jifa nayi-nayi ya barta amma yaki,kai"

"kana magana ya kyaleta,dariya akayi duka."

"Haidar ya tabe baki yace""ai ni da nayi magana momma nima bai saurare ni ba"",farouk yace""ai nima dana roke ka ka bar matar ka taje kaduna ta haihu kin barin ta kayi,salim kuwa ko tambaya ta dalili beyi ba ya bar ta"",juyawa yayi ya kalli momma yace""kinga laifi na Dan nafi jin"

"maganar salim?"",girgiza kai tayi wato halin shi na riko yana nan."

"Dariya salim yayi,haidar ya harare shi ya wuce ya ja matar shi ya fita,murmushi farouk yayi"

sannan suka yi sallama suka wuce.

"Da dare ciwo ya tashi humaira daga barci,cikin tsananin azaba ta fara tashin momma da yake"

anan tare suka kwana.

"Rudewa momma tayi ta fita da sauri ta taso daddy haka suka dauke ta sai hospital,daf da asuba"

"ta haihu,sai a lokacin hankalin momma ya kwanta sannan ta Kira su inna Mari ta gaya musu."

"Kiran salim tayi tace""ka gawa dan uwan ka matar shi ta haihu namiji,ai da murna ya daga"

sumayya cak yana juyi da ita.

"Nan ya Kira farouk ya gaya mishi murna kam ba'a magana,kan kice me maganar humaira ta"

"haihu ya zaga ko'Ina a fadin adamawa harda kano da kaduna,kowa yaji sai yayi murna."

"A ranar farouk ya juya shi da salim,haidar sai Washe gari sai suje shida faisal da ammar."

"Suna isa garin suka Tarar da gidan cike kowa na kokarin daukar yaron,ganin anki miko musu"

yasa ya takawa salim kafa.

"Salim yace""momma a miko mana yaron mana,harara ta galla mishi tace""da yake kai ne Mara kunya ko shi bazai iya magana ba shiyasa ya wakiltaka sannan duk nan ni ka raina shiyasa ni"

kace na miko muku to bana da hannu.

"Inna hadiza tace""a'a maman baby ya za kice haka mana duk wanda ya mika yaron ai bai yi laifi"

"ba"",momma tace""amma me yasa bece umman su ba ko ke sai ni"",dariya suka yi gaba daya,sannan inna hadiza ta dauki yaron ta mika musu."

"Da sauri duka suka mika hannu,farouk ya juya ya kalli momma ganin shi take kallo yasa yayi"

"saurin saukar da kan shi ya janye hannun shi,salim yasa hannu ya amsa."

"Masha allah kawai ya furta domin yaron kyakkyawa dashi kamar farouk yayi kaki ya tofar,hudu"

ba yayi mishi sannan ya mikawa farouk.

"Amsa yayi jiki a sanyaye,idanu ya tsura mishi,gaskiya yaron kyakkyawa ne,murmushi yayi yana"

"dagowa suka hada ido da momma yayi saurin mikawa salim yaron yace ""mai dashi mu tafi"" ."

"Har sun mike inna hadiza tace""meye haka tun yanzu,salim ya tabe fuska yace""inna Dan allah ba dole mu tafi ba tun dazu momma ke wa Dan uwa wani kallo wanda yasa duk ya tsargu ni"

gani nake kamar laifi muka yi Mata ma kice tayi hakuri mun tafi.

"Sai kuma jikin su duka yayi sanyi momma a ranta tace""wato yana sane kenan,wannan wane"

kalan so ne suke wa juna.

"Inna hadiza tace""a'a babu abinda kuka Mata Ku koma Ku zauna ko ganawa da matar ka baka yi"

"ba sannan kace ka tafi gashi ma baka gaya mana sunan yaron ba""."

"Juyawa yayi ya kalli salim yace""ai ban San wane suna salim yasa musu ba"",salim yace""sunan baffa ne fa wato adam"",kowa yaji dadi shi kan shi farouk sunan daya ke so yasa wa yaron"

kenan.

"Humaira kuwa fitowar ta daga wanka kenan,duka fita su kayi suka bar ta da mijin ta,rungume ta"

"yayi yace""na gode teddy da wannan babyn da kika bani ban San me zan ce miki ba."

"Murmushi tayi tace""nice da godiya kuma ni ya ka mata nayi farin ciki da samun ka a matsayin"

miji na.

"Sai yamma sannan suka bar taraba,Washe gari su haidar suka zo suma suka ga baby."

Sai ana gobe suna sannan farouk ya sami damar komawa domin har tana kayan da zasu saka

"salim ya aika musu dashi akwati guda,da yaji labari murmushi kawai yayi."

"Suma su sumayya ana gobe suna suka sami damar zuwa,yusra ta dauki yaron tace""masha"

"allah ya sunan shi ne?"",humaira tace""sunan baffa aka saka"",sumayya tayi saurin amshewa tace""sai a rinka ce masa irfan"",humaira tace""to."

* FAROUK KO HAIDAR*

*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATON~ *

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*~D'we beare's of soon golden we writer's assiduously percieven No pain so magical Our

creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Out worlds for it cause u np pain~*

written=ØŠÝ By Deeja One Love

Dedicated to madeena m umar

75-76

*Last page*

"Ranar suna gidan cike yake da jama'a,ana ta hada hada."

"Mai jigo kuwa ta hade cikin wata dakakkiyar shadda ruwan golden tayi mata masifar kyau,haka uban gayya shima wankan shadda yayi sai da tashi sky blue ne(aradu ina so naga namiji yasa"

sky blue ).

"Humaira ta shiga wannan ta fita wancan domin kaya dai ta gansu Dan daddy hamma akwati biyu ya aiko mata da shi daya nata daya na baby haka ma mai martaba,daddyn yola da daddyn"

kaduna ma duka sun taka rawar gani.

Suna dai masha allah komai waja-waja domin duk wani abu na ci dana bukata an samar dashi

wadatacce kowa yaci ya sha masha allah.

"Satin ta biyu da haihuwa suka koma strike,wanda dole tasa ta komawa adamawa,amma"

momma sai da ta hada ta da wata yarinya mai kula da irfan.

"Watan irfan takwas amma sai kace Wanda yafi shekara yayi bulbul dashi,karatu kuma yanzu"

babu kama hannu yaro domin tana samin kulawa sosai wajen farouk.

"Shekarar irfan daya da wata bakwai humaira ta yaye shi,tana yaye shi farouk ya dauke shi ya"

"kai shi taraba,itama humairan hakan yafi Mata domin tana bukatar hutawa."

"Farouk ya shigo ya Tarar da ita sai barci take kwasa,murmushi yayi domin ganin project take yi"

"amma barci ya dauke ta,dauke laptop din yayi ya karasa Mata."

"Shida na yamma ya tashe ta,a gajiye ta tashi,sallah tayi kawai ta kwanta,shidai farouk be ce"

Mata komai ba.

"Yau allah da ikon shi humaira da sumayya an zama cikakkun gynecology,alhamdulillahi sun"

"fito da second class upper,duka har mutanen Zaria sun zo."

Dama aiki a hospital din su farouk za suyi.

"Yau watan su daya da fara aiki,farouk ya bude kofa ya shiga office din humaira,tsabar aiki humaira bata dago ba,kujera ya ja ya zauna sai da ta gama sannan ta dago ta kalle shi"

"tace""yadai meke damun ka,""ya mutsa fuska yayi yace""soyayyar ki mana."

"Tashi tayi tazo ta zauna akan cinyar shi,hannun ta ta makalo ta wuyan shi ta fara aika mishi da"

kiss.

"Bude kofar akayi aka shigo,da sauri suka waiga,haidar yace""amma Ku akwai yan duniya kun"

bar patients a waje kun zo kuna shan love ko?.

"Dariya sukayi humaira tace""kai ma fa babu Wanda ya hanaka yin love din nan,""."

"Girgiza kai kawai yayi ya ajiye file din hannun shi yace""idan kin gama gashi sai Ki duba."

"Wayar farouk tayi Kara ganin kiran momma ne yasa yayi saurin dagawa,gaishe ta yayi kafin tace""farouk Ku zo Ku dauki Dan Ku Dan ya ishe mu,farouk yayi murmushi yace""zan yiwa audu"

"waya zai zo ya dauke shi Dan mu aiki ya mana yawa,daga haka ya kashe wayar."

BAYAN SHEKARA TARA

"Wata mota ce Ferrari fara ta tsaya a bakin harabar gidan,yarane guda uku suka bude motar suka fito da gudu."

Bayan su wani Dan saurayi ne sai farouk daya riko mishi hannu.

"Da sallama suka shiga gidan,a zaune suka sami humaira hannun ta rike da wata kyakkyawar"

"yarinya,su kuma wa'inda suka shigo suna kasa kowa na kokawa da leda."

"Farouk yace""mama na kawo na bude Mimi,cikin sauri karamar yarinyar ta mike ta nufi wajen"

shi.

"Sallama salim yayi bayan shi sumayya ce sai yara guda biyar da suka biyo bayan su,da sauri"

"humaira ta mike tana cewa""oyoyo takwara ta,""harararta sumayya tayi tace""to ban zo da ita ba."

"Cikin sauri tace""saboda?"",saboda kin fi son ta akai na,dariya suka yi duka kafin salim yace""ke"

kuma jealousy ko?.

"Wasu yaran ne suka kuma shigo wa bayan su surayya ce,yau dai ziyara aka kawo mana kenan"

ko?dariya a kayi gaba daya.

"Salim yayi sallama ya shigo,bayan sun zauna suka cigaba da hada-hada,wata yarinya ce ta"

"shigo wacce ba zata wuce shekara goma sha hudu ba,ganin gidan a cike ta hade rai."

"Farouk yayi murmushi yace""taho nan kinky,mikewa tayi a hankali taje. wajen shi,hannun shi ta"

"rike tayi murmushi tace""FAROUK KO HAIDAR?"""

"Sakin baki suka yi sumayya cikin zafin rai tace""uban ki ne,dariya suka yi suka ce""ai baki yi karya"

"ba,hannu ya mika mata suka tafa."

"Murmushi haidar yayi yace""kuzo muyi selfie."

Duka matsawa sukayi.

Gefe na koma ina kallon ikon allah daga me tabe baki sai mai kwalalo idanu.

"Dariya nayi nace""allah ya bar Ku tare masoya har abada."

Tammat bi hamdullahi.

Anan na kawo karshen littafi na mai suna

FAROUK KO HAIDAR.

Abin da nayi kuskure allah ka yafe mini.

Jinjina gare Ku kungiya daya tamkar da million GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION kun

cancanci yabo daga gareni baku kyamar bako haka baku wulakanta karamin marubuci Allah ka

Kara hade kanmu ameen

Jarumin admin din mu umar dalhat lallai ka cancanci yabo domin kana jajircewa wajen ganin typing din mu ya tafi yadda ya ka mata

Allah ya baka mata ta gari da 'ya'ya wainda zasu ji tausayin ka yasa ka gama da iyayen ka

lafiya.ameen

"Sister nabeela ubangiji allah ya baki lafiya yasa kaffara ne,group din sai yayi babu dadi da babu"

"ke a ciki yini daya kawai gaskiya muna missing dinki,fatan mu allah ya tashi kafadun ki."

Sardaunan gauraye kai ma ina godiya a gare ka bashier sufyein(lazy writer)kawai.

Godiya gareku

Aeeshat Adam(daughter) Marakisiyya mustapha. Amatul manan Shamsiyya m magaji Khadeeja duhu

Aisha yunusa Maryam khamis Fatima hussein

Dijency

Members of

Sardauna myth

Aunty fati hausa novels

Dandalin littattafan jarumai and hausa novels Hausa novels a yau

Hafsat hausa h² novels

Da sauran wainda ban samu damar ambatar su ba duka ku sani one love na sanku kamar

yadda kuke sonta.

Ku kuma star boy umar da abubakar Ahmad na kusa aurar daku na huta ehe!

d'd'd'one love d'd'for you guys and babsd'd'

Ramadan mufeeda in advance to all Muslim ummah all over d world.

Sai mun hadu bayan sallah idan muna da rai da lafiya.

*bye for now*


Downloaded From https://tknovels.com.ng


Please Login or Register in order to submit comment