You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da murmushi da kowa yagane zaisan na yak'ine...

" ya haruna yace malama k'ande har kin fito? Yakamata afara bamu lecture...

" Dariya suka saka mata har hamza!...

" babu abunda ta tsana irin wulakanci kana ganin fuskarta kasan da bacin rai aciki...

" ko baza akoyar damu bani?

" banxa tayi masa tabar gidan!

Sanadiyar yau Ana Rana tafiya k'ande take Kamar Kar ta taka kasa, da alamu Dai ranar ce ta dameta shan kwanar dazatayi ta hango uncle isyaku yanata kallonta!

" yau ce Rana tafarko dayataba yiwa k'ande cikakkin kallo sanyi take da uniform brown duk da dai ita ba fara bace wankan tarwada ce Idanunta darara ga kuma hanci daidai ita, ita kanta bakinta yana bata sha'awa sanadiyar dan karamine!!

" Tabarakallah uncle yaketa faman fadi...

" lokacin da takarso tace Kai uncle irin wannan kallo haka Allah ne kaban tsoro!...

" ina kallon abar alfaharina, matata Anan gaba uwar yayana lokacin da zan kalleki son ran na babu mai hanani....

" cikin ya tsenan fuska k'ande tace nifa wannan kalaman naka bana fahimtar inda suka dosa!..

" ai su kallamai na sakko ne zuwa zuciyarki indai har sun isar watarana nema zaa bani sakon nakaiwa zuciya ta....

" hmm yanzu dai nazo makaranta see you later....

" har ta shige yana kallonta nan yace ya Allah kacikan burina...

Lokacin da tafara bada hadda sai tini akeyi mata!

"Malam jabir yace anya lafiyarki Aisha yau yadai?

" wallahi nema bansaniba...

" kins bukatar tulawa kije zuwa gobe k itabbatar kin bani daidai...

" Toh tace sannan ta koma gurin zamanta!

" lokacin da mlm umar yashigo tambaya yakeyi sosai kuma layi layi akebi wanda bai iyaba dukansa yakeyi...

" Fatima ce ta zungure kande...

" ahankali tace fati menene?.

" DanAllah in antambayi ne ki gayamin Amsar kinje?

" Tohm karki damu..

Assalamu alaikum kamar yadda kukasani yau tambayoyi ne da Amsa mutane 4 su zasu amsa Na yau tafarko shine auwal farouk!

" labbaika...

" Auwal farouk kamar yadda muka karanta acikin hadisi akwai wane hadisi da yake magana Akan Qarshen suratul bakara! Bukari yakawo shi wanne hadisi ne?

" hadisi ne mai lamba 5009 acikin bukari wanda *An karbo daga Abi Mas'ud Allah ya qara yarda a gareshi yace Manzon Allah SAW yace:Duk wanda ya karanta ayoyi biyun qarshe na suratul baqara a cikin dare to sun isheshi*...

"Mlm umar yace me imam annawawy yace?

"Imam Annawawy Allah yayi masa Rahama yace: Wadan nan ayoyin nada fassarori awajen malamai wasu su kace sun ishi wanda ya karantasu daga sallar dare, wasu kuma sukace sun isheshi sharrin shaidan, wasu kuma sukace daga sharrin komai, ayar zata iya daukar ma'anonin baki daya, qarshen maganarsa kenan.....

" jazakallahu khair...

"Fatima idress kice ta biyu ga tambayar ki acikin sahihil jaami'i wanne hadisi ne yake magana akan masu yawan godiya ga Allah...

" shiru tayi can taga kande na rubuta mata sai tace hadisi mai numba 1571 *manzon Allah (saw) yace :Mafi falalar bayin Allah sune Aranar Alqiyama sune:Masu yawan Godiya Ga Allah*

"Barakallahu fiyki..

" sadik mustapha kaine na uku Ana karanta Alqur'Ani acikin ruku'u???

"A'a ba'karantawa!

" menene dalilinka?

"Domin manzon(saw)ya kasance yana hana akaranta qurani a cikin ruku'u da sujada yana cewa ni an hanani karanta qurani ina rukun'ce ko sujjada ne, acikin ruku'u ku girmama ubangijinku mai girma da buwaya a sujada kuwa kuyi ta kokarin addua hakika zaa amsa muku!...

" jazakallahu khair..

" Aisha gatambaya ta hudu itace wacce surace idan Aka karanta shaidan yake guduwa daga gidan?

" kande ta mik'i tace suratul bakara itace surar Kamar yadda hadisi mai lamba 1824 acikin muslim, An karbo daga Abi huraira Allah ya qara yarda a gareshi cewa manzon Allah saw yace: *kada ku mayar da gidajenku kamar maqabartu tabbas shaidan yana guduwa daga gidan da ake karanta suratul baqara acikin sa*

" barakallahu fiykum hadu ranar asabar...

Bayan k'ande ta koma gida tayi sallah abincin da mama farida tayi ta dakko ta ci tana cikin ci farida tazo ta barar da Abincin!

" cikin zafin rai kande tace malama bakisan darajar abincin ba shiyasa kika barar da kinsan illar da haramcin dafa abinci da baki zubar ba!

" nace ubanki ne yasiyo ko uwarki? Kigayamin ta rike kwalar rigar kande banza kinje kin asirci ubanmu kinzo daga dan iskan kauyen ku shine zakizo kinayi mana iskanci?

" kande tace sakar min riga!

" ai naga ubana ne yasiya miki, kokawa suka farayi fada sosai kande dataga babu ide sai ta yakushe fuskar farida, haka suka dinga yi, haruna ne ya shigo da sauri ya daka musu tsawa mumy ce tafito da sauri...

"Ke kande abunki ya isheni yaza'ayi kina cin arzukin ubansu kuma kidinga fada dasu ko ke gidan ubanki ne?

" kande ce tafashi da kuka tashiga dak'inta kuka takeyi kamar ranta yafita Allah kajikan majaifina, Allah ka karamana hakuri da juriya! Mai isa mutanen nan sukeyi min bori...

" haruna ne ya shigo yazauna ahankali yace kanwata kidaina kuka domin kukanki yana tabamin zujiya Am with you so kidaina damu!...

" jajayen idon ta ta bude da hawaye bai daina zuba daga cikin sa ba, tace tayaya kakeson nasan kana tare da dani, kadubi yadda suke zagena sukeyi mun bori nima fa inada gata!

" ke yarinya ce yakamata ki daina saka damuwa aranki, kikuma dunga hakuri....

" cikin shashekar hawaye tace tohm yaya...

" indai kikaye hakuri komai zai huce...

" Tohm...


Karfe tara taje hayaniyar su dady hijjabin ta saka tana fita taga Alhaji mahmuda yazo su mumy suna zaune anata hira!...

" ina yini kawu!

" A'a kande lpylou, su momy sun kwace mana ke!

" murmushi tayi ta zauna!

" To hamza nagaji da jiranka yau kusan sati biyu kana yimun wasa da hankali to nagaje umarni Nake baka!!!

" Dady yace baza'ayi haka ba kai hamza wakakeso?

" k'ande ya kallah itama shi take kallo lokaci daya cikin ta yakada...

" ba dakai ake magana ba...


" abi na samu wacce nakeso......

*Urs Nana diso*


nanadisoo.blogspot.com

Email:kabba43@yahoo.com

Gmail:nanadiso100@gmail.com

Wattpad:NEIRNAHDISO
[1/14, 1:31 PM] ('kubrieh cier vervier: _47-48_

*K'ANDE*


Ink'iya:-Nita Dabance!!!


*NA NANA DISO*




To hamza nagaji da jiranka yau kusan sati biyu kana yimun wasa da hankali to nagaje umarni Nake baka!!!

" Dady yace baza'ayi haka ba kai hamza wakakeso?

" k'ande ya kallah itama shi take kallo lokaci daya cikin ta yakada...

" ba dakai ake magana ba...


" abi na samu wacce nakeso......

K'ande da kirjenta ke faman bugawa ahankali ta daga k'anta hakan yasa sukayi ido biyu da hamza!...

" Abi kadan karamin lokaci manah soonest zan kawo....

" kowanne lokaci abunda kake gayan kenan to let me tell u this is the last time da zan karayi mika magana!

" inshaaAllahu Abi...

" farida dake gefe tayi tsuru tazata Hamza zai ambace sunanta Amma sai taga ya basar...

" mumy ma abunda take tunani kenan!.

" firdausi da zuciyar ta keyi mata wasu wasi yadda taga hamza na kallon k'ande...

" Toh Alhaji ne zantafi Amma ina neman Alfarma guda daya?

" Haba Alhaji mahmuda ai tsakanina da kai babu wannan kafadi kome nine?

" yauwa daman kande nakeso tabine ta danyi kwana biyu...

" kande datayi maza gurin daga kanta sai dady yace uwata ke shirya to kutafi....

" cikin rashin jindadi tace toh...

" hamza dake faman jindadi domin shima campany suna nemansa wannan kuma dama ce dazai samu gurin nuna mata soyayya!...

" Toh hamza sai katashi mutafi muna jiranta a mota matan dady sai anjima...

" cikin hada baki sukace agaida mutan gidan...

" k'ande da hawaye ke wanke mata fuska ayayin datake hada kayan nata gashi bata sanar a islamiyya ba number uncle ta dauka tare da jan akwatin waje....

" aa harkin shirya..

" eh nashirya..

" to agaishe su dama hutun makarantar ku sati biyu ne ko?

" tohm ran lahadi driver zaizo ya dauke ki...

" takalli su hajiya ta ce natafi...

" Daga su har yayan banza sukayi mata!...

" Tunda suka shiga mota k'ala bataci musu ba tanajin dai uba da dansa suna tattaunawa Amma ita ido ta zuba musu...

Basu isa abuja ba sai gurin6 hakan yasa ta bude idonta dan kalli kalli gidanjen datake gani ne yasata cikin wane farin ciki shigarsu maitama babu wuya ta hango wane katafaren gida, aranta fada take aljannar duniya...

" remote din dataga hamza ya danna shiya tayar da hankalin ta nan da nan taga ya bude da kansa! Lokacin da suka shiga gidan katon fili tagani da motoci sai wane bangare da batasan sunansa ba!

" Ahankali hamza ya dauki akwatin ta Abi kuma yace fito Aisha...

" lokacin da suka shiga parlour suka tarar har kashi uku Anan suka zauna sannan hamza ya fita...

" ita kande datake ganin ta waye ashe ba wayewa tayi ba wannan Aljannar duniya haka lallai masu kudi sunanan...

Wasu Yan mata tagani su biyu sun sakko daga katafaren bine sai kowacce fuska babu annuri!...

" wata fara doguwa ce ta fara magana Abi har ka dawo?

" yes am back!..

" d'ayar ce ta dakawa kande harara tace abi wa ka kwaso mana?

" kande data dauke fuskarta cikin tsanar su, Abi yace Aisha ga yayana fadila itace babba Amma tana Dubai ita da yan uwanta karatu! Wannan sunanta saddika waccen kuma sunanta maryam!...

" cikin murya a sanyi tace ina yinin ku?

" lou sukace sannan suka samu guri suka zauna...

" ummi ce ta sakko daga bine tana fadin abi kwashe kwashen ka yayi yawa wata yarinya kakawo mana?

" wacce irin magana ce wannan ummi? Yar ugurin kanwata ce tun farko ne naso abani ita ashe Alhaji hassan ya yi min fin karfi tazo ta kwana biyu ne anan!..

" okay ummin ta ambata batare da ta kara kallon su ba!

"Mikewa yayi yace maryam kushiga da ita dak'inku...

" sai data dan jima sannan tace okay!!!...

" kande dake guri daya tayi wane mugun tagumi cikin zuciyarta tace ina ina Ai bazan taba sonka ba uncle hamza wannan gida naku sai ku!

" ke kihau binne zakiga wane palour the first one shine namu akwai daki aciki so kishiga but karki haumana bed akwai kafet sai kizauna akai....

" toh tace sannan ta mik'i, tana shiga taga dakin ya hadu wane irin kafet dataki takawa akwatin ta ta ajiye sannan ta bude wane guri ashe bandaki ne haduwa tayi hadu tarasa inda zata kunna ruwa ahankali tasaka hannunta tanasawa taga yazo tana cirewa yadauke ikon Allah, bayan tayi alwala tayi sallah ta zauna tana tunanin rayuwa....

" after laasar hamza yashigo ummi ina yini!

" son so kakeyi nadinga fushi dakaine...

" maryam tace haba yaya kaje kawane zauna akano...

" saddika tace like irin house din nan nasu!

" dallah kuyimin shiru kusan dadin kano kuwa?

" ummi tace abi dai yatada fada yace sai kafito da matar aure nan da 2weeks..

" murmushi yayi yace to ai ummi nasamu yarinya mai hankali da ilimi gata kyakyawa!...

" ummi tace bazan daina gayamaka ba banason yar talakawa kuma nafeson mai ilimi sosai kaga sisters dinka sungama service, masters ya rage..

" haba ummi how many times zangaya miki tarbiya itace ba kudi ba...

" yi mun shiru malam kaine first born yar gidan manya nakeso kadakko min...

" maryam ta hau sama tare da fadin kinsan yaya da kwashe kwashe sai kinyi da gaski...

" saddika ma tabiyota tare da fadin aikuwa dai, suna shiga dakin suka haye gado babu wanda ya kalle kande, maryam taga ta dau waya tave d'boy katawo?

" itama saddika kiran prince tayi tare da fadin maryam sai karfe biyu zamu dawo fa!

" mamaki ne yakama kande dataga suna saka wane shigun kaya...

" Ke dallah daina kallon mu idiot kawai...

Kano

Cikin gidan dady kuwa kowa jin jiki yakeyi, ba shiri mumy tasa aka kawo mata masu aiki..

" mama farida kuwa inba ran girkenta ba ba batayin girke...

" haruna kuwa tunda ya dawo yaje labarin cewa kande bata nan yakasa sukuni baisan ko soyayya bace ko kiyayya shidai yasan yana jin wane abu acikin ransa ga yunwa da ke dawainiya dashi...

" sister farida wallahi kidage akan uncle hamza dan akwai abunda nake zarge!...

" ke dai bari sis nema kinga nakasa sukuni gashi nakira wayarsa Amma akashe...

" da daddare aka sanar da shi iya habu batada lafiya tambaya yayi sannan yaje yasiyo mata magani.....


" cikin daren firdausi tashiga dakinsa Amma yariga ya fita...

" lokacin da haruna ya shiga kauyen direct gidan iya habu ya zarce tarar da ita yayi atabarma...

" aa sannu da zuwa haruna sunnu da zuwa...

" gidan murmushi yace ya jikin naki iya?

" jiki naje sauki inason inyi maka fadane haruna ka girma ya kamata aci kayi aure haruna ganin awannan yanayin bazan jidadi ba inaso kafin nema na mutu naga jikokina!...

" shiru yayi yace toh iyah...

" inaso kanemi auran kande!...

" murmushi yayi yace kande fa kikace?

" kwarai ita nake nufi...

" Tohm zan gwada naga in zata soni...

" yauwa haruna hakana keso naji....


Abuja..

Tunda su maryam da saddika suka fita tsoro ne duk ya baibayeta ahankali taje turowar kofa!

" kanta ta daga hamza tagane ya shigo...

" yar kanwata sannu da hutawa!

" Kallon sa tayi takau da kanta!

" DanAllah Aisha ki soni wallahi ina kaunarki rashin soyayyarki agareni zata iya haifar mun da matsala acikin zuciyata...

" cikin masifa tave wai saunawa kakeso na sanar dakai bana sonka har Abada bazan taba sonka ba! Ba ciwo ba zuciyar ka ta Buga gaba daya but bazan soka ba!

" jikinsa na bare ya rike hannunta saboda me kande?

" sakar min hannu saboda na tsaneka...

" cikin salubewar jiki ya miki ya fita yana kokarin sakkowa abi ya ganshi...

" hamza what wrong...

" kuka ya fashi dashi tare da fadin banida lafiya...

" nace maka kadinga daure karmazama rago...

" a hankali ya dafe bango ya shige dak'insa...

Washegari yini guda hamza yana daki saddika ce takaimasa abinci da mamakinta ta ganshi kwance ahankali tace yaya miki damunka?

" yace babu komai riqeni mufita!...

" kande ma ta fito ganin gidan sukayi karo dasu wata muguwar harara tayi masa sannan ta huce...

" saddika tace yaya kadaina saka damuwa aranka please!

" wane mugun tari yafara sannan yace maidani ciki...

" tana kaishe kafin tafita taje ya miki ya dauke fitilar kusa da bed dinsa yana fasawa...

" yaya menene haka!...

" mudubin sa ya tararratsa yana fadin wallahi inasonki inasonki hannunsa duk jini nan da nan ya wadi luuuu...

" saddika ce tafita a guje tana Abi, ummi yaya! Yaya!! Yaya!!! tana kuka...


*Urs Nana diso*


nanadisoo.blogspot.com

Email:kabba43@yahoo.com

Gmail:nanadiso100@gmail.com

Wattpad:NEIRNAHDISO
[1/16, 9:30 PM] ('kubrieh cier vervier: _48-52_

*K'ANDE*


Ink'iya:-Nita Dabance!!!


*NA NANA DISO*



Tana k'aishe k'afin ta fita taje ya mik'i ya dauke fitilar k'usa da bed d'insa yana fasawa...

" yaya menene haka?..

" mudubin sa ya tararratsa yana fadin wallahi inasonki inasonki hannunsa duk jini nan da nan ya wadi luuuu...

" saddika ce tafita a guje tana Abi, ummi yaya! Yaya!! Yaya!!! tana kuka...

Kiran da saddika takeyi ya tayar da hankalin kowa hatta maryam dake cikin daki mik'ewa tayi aguje ta sakko suna girgiza sa suna magana hamza hama karka mutu kabarni wayyo Allah nah hamza!!...

" Abi ne yashigo agigice ya daukesa sai mota duk'an ninsu suka shiga mota suka bi bayansa...

" Nan da nan ummi takirawo waya tare da sanar da asubitin ga sunan zuwa kuka takeyi su saddika suna bata baki kidaina damuwa zaije sauke....

" ummi da batasan lokacin datayi park cikin asubitin ba da sauri suka shiga suna biye da likitocin tuni anyi emergency dashi...

" Abi ne yace haba ummi cool down mana kukan ki bazaiyi miki komai ba u better pray for him...

" rungumesa tayi tana kuka haba Abi tayaya zanyi shiru bayan d'ana yana cikin rai ko mutuwa Alhaji mai yak'e damun hamza kagayamin cikin kuka takarasa zancen....

" bari doctors din sufito su zasu sanar damu Amma inshaa Allah babu komai...

" Duk suna tsaya sunata zagayi kusan awansu biyu kowannen su yakasa yiwa juna magana....

"K'ande ce ke faman tunani me yafaru suka fita agigice? wanene ba lafiya? To me yasamu hamza? Tambayoyi ne da suke ziyartar zuciyar ta can kuma tace me ruwana ma? Mekiwa tayi ta shiga kitchen nan ta tarar da kuku! Gaisawa sukayi cikin turanci sannan ta tambayi shi store nan ta dafa Abunda zataci tahaye sama!...

" Dr fabrick ne yafito yana tambayar ina alhaji Nan akayi masa Alamu da inda yake cikin muryar likitoci yace excuse me sir!

" uhm what wrong with him?

" kindly follow me to my office...

" nan ummi ta tashi dr yayi mata inkiya data zauna...

" cikin rauni ta rungume maryam tana fadin Allah yasa ba mutuwa yayi ba!

" cikin rawar murya saddika tace ummi cool your mind DanAllah, Allah yana tare da yayanmu...

" Acikin office din dr yabawa Alhaji hannu suka gaisa sannan yace hamza yana cikin matsanan cin hali, how many times naki gayamuku son yana da saka damuwa sosai acikin lamarin sa kudinga searching, yan haka zamuyi masa aiki!

" dr aiki fa kace...

" that's the only solution da zaa cice ransa!...

" innalillahi wa'inna illahir raji'um, yanzu when za'ayi aikin?

" Tomorrow inshaa Allah bama nizanyi ba akwai dr victor shi zai gudanar da aiki gobe by 12:00...

" okay, tashi yayi jiki a salube ya fita zuwa gurin su ummi wacce kana ganinta kasan tana cikin damuwa...

" ya mutu ko ai daman nasani...

" cikin sanyin murya yace jikin nasa da sauki kuma gobe za'ayi masa aiki!

" Aiki kamar yaya? Haba Alhaji kafita dashi waje ayi masa ni banga likitan dazaiyi masa aiki a abuja ba...

" ummi Allah kibada lafiya ba likita ba kuma dr din gobe zaizo daga America so babban likitane bangarin heart...

"Oh Allah kabawa son dina lafiya, Allah kadubi shi, to me hamza yasa azuciyarsa haka?

" abunda nakasa fahimta kenan ina tunanin zancen Auren nan nasani...

" saddika tace yes abi shine domin naji yana fadin wallahi ina sonki inasonki, itace kusan kalmarsa takarshe....

" Shiyasa nace aikai kudin kafin ma yaji sauki...

" Dawa kuma za'a akai?

" 'yar gidan Aminina mana farida ai dama ne ita nake hangi...

" Ne dai wannan nata tashi ba kabari 'dana ya samu lafiya...

" kuzo muje kutawo da Abinci saddika da maryam suka mik'e..

" A hanya sukace anya abi yaya yana son farida?

" yana sonta mana naga suna shiri sosai fa domin har waya sukeyi!

" Gaskiya Abi kabari kaje ta bakinsa karkayi masa shigar gaggawa...

" To ya ambata...

Suna shiga gida saddika tasanar da kuka ya hada abinci da kayan tea!..

" ya Amsa mata da okay!

" k'ande tana zaune inda ta saba zama shigowar su maryam ce tasata gyara zama da nuna gajiyawar ta..

" sanadiyar basa kulata domin yanzu ma ko kallonta basuyi ba hakan yasa ita tayi fuska tana kallon su...

" sauri sauri sukayi sannan suka fita zuwa car!

" maryam ce tace sister gaskiya wannan Aisha din *Ta Dabance*...

" Wallahi kam what am telling in my mind kenan!..

" bayan fitar su zaman ya ishe kande hakan yabata damar fita gurin mai gadi tana sannu sannu....

" aa yana ganki anan?

" wallhi

Please Login or Register in order to submit comment