You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kai kande kauye...

" cikin makirci tace driver Alhaji? Hmm ne wallhi ban yarda da kande ba kasa hamza yakaita...

" kamar yaya farida?

" Alhaji bazaka gani ba sai nan gaba kawai kasa hamza ya kaita...

" Tohm shikenan kisaka wannan kayan da nasiyo miki...

" kad'a ido tayi tace Alhaji wannan kananan kayan?

" Dariya yasa yace eh su nake nufi nafita...

" okay bye please ka kula da k'anka?

" okay...

" dariya tasaka ne farida sai kowa yagani kuransa agidan nan bari dai Alhaji yazo hannu na....

K'ande ce ta zauna tana bawa malam jabir hadda har ta gama...

" kur'anin ta ya karba yayi mata Alama!..

" malam jabir naji bakayi mun gyaraba kardai kace babu gyara....

" akwai gyara Amma kuma kina kyautata karatun ki kuma kina fadar harufan yadda yakamata Al mahimma tajweed dinki!

" Tohm nagode...

" fatima idress zoki bada taki..

" tsayawa tayi tafara karatu shaaaaa...

" haba fatima garda'u style zakiyi mana babu basmala babu istu'aza? Ko kinmanta manzon Allah (saw) yace:-wanda baya kyautata karatun alqur'ani (baya tare dami)...

" astagfirrullah ko ba hadisin bukari ba 7527? namanta malam ayimun afuwa...

" kwarai shi, fara muje..

" tunda aka tashi k'ande ta mik'a hanyar gida tafiya takeyi ita kadai cikin mamaki taje Asallamu Alaikum?

" wa'alaikas salam..

" kinyi mamakin gani na ko? Hmm ai kowacce hanya zaki bi zan ganeta...

" lah uncle i'syaku bahaka bani ba gani nayi wannan hanyar tafi sauki, ina yini?

" fine yakokari kin dage dai sai zuwa makaranta kikeyi?

" hmm ai ilimin shine komai?

" Tabbas shiyasa nake fatan kizama matata wallhi am in love with you...

" ita dai kande bata saba jin irin kalaman nan ba tayi shiru!

" me isa akullum kike kyamata ta idan halina ne baiyi miki ba sai kigayamin na gyara?

" aa nidai bance ba!

" yakamata ace kinsaki dani mai sonka shine naka makiyin ka kuwa bazai taba zama naka ba!

" hakane, ni bari nashiga gida sai anjima...

" okay sweetheart bye....

Shigarta gida babu wuya taga ya haruna da firdausi sai hira sukeyi yana nuna mata Abu awayarsa...

" cikin bak'in ciki lallai yau ta tabbatar tana son yaya haruna acikin zuciyar ta tayi sallama ta shige...

" firdausi kuwa dadi ya cikata sai kara za kalkale wa takeyi..

" haruna ne yace ke baki iya sallama ba!

" batasan lokacin data fashi da kuka ba ai nayi ta shiga dak'in ta wane zazzabi zazzabi takeji alwala tayi, sannan tayi sallah anan bacci ya kwashi ta...

" mama farida ce tasaka English wear sunyi mata kyau, sakko wa tayi palour Anan taga hajiya da firdausi da farida....

" kowannen su sak'in baki yayi me zasu gani haka?

" sas sannun ku!!!

" farida tace haba Amaryar dad wannan shigar Ai ba ta mutanen kirki bace?

" inje ubanwa nan fa gidan miji nane kuma shiyake son shigar in zaki hanani sai ki hanane!!!

" aa farida daga fadin gaskiya cewar hajiya?

" ina gaskiya Anan in bazaku iya ganina ku kauda k'anku ba to kada wacce takara shiga harka ta...

" hayaniyar suce tasa k'ande ta fito sai zare ido takeyi...

" farida tace kaje mata kinzo daga kauye kinga daula shine zaki fara yimana iskance...

" ince dana tawo daga kauyen gidan mijina nazo?

" oho miki...

" mama farida ce ta wankawa farida mari....

" kutmar uban nan kika mari ne wallhi sai na rama!...

" dady ne ya shigo A lokacin dagudu mama farida tatafi gurin Alhaji nafara gajiya da gidanka har takai farida ta mari ne??

" firdausi dake zaune tace kutmar au ita ta mari ki?

" Dady yace yimun shiru yan iska marasa tarbiya daga hannun sa ke da wuya ya sharara wa farida mari, duk ranar dakika kara dukar min mata wallhi sai kun bar gidana!...

" mumy tace haba Alhaji katsaya kaje ba'ase mana...

" ba'asin me zanje duk wanda yakara bata mata rai wallhi barin gidan nan zaiyi kuma duk Abunda takeso shi za'adinga yi....

" mumy tace harni Alhaji?

" harke d'in, muje my wife...

K'ande da tasake baki tana ganin ikon Allah juyawa tayi takoma dak'inta Lallai akwai buderi akaba...

Washe Gari da safe suna karyawa a dinning k'ande tace dady na shirya...

" to ga wannan kibawa goggo da iya!...

" tohm Angode hajiya natafi...

" me ruwa na da tafiyar ki in kinje karki dawo!...

" k'ande tace toh tana shiga mota taga yaya hamza gidan baya ta bude!..

" Ne driver dinki ne abeg come front...

" cikin sanyi jiki ta koma gaba ahankali suna tafiya yana satar kallon ta...

" suna isa batasan lokacin data bude motar ba...

" Ahankali hamza yace Aisha!

" sunan taje yayi nata dadi Batasan lokacin datace Naam ba..

" yi ahankali karki buge bari na gyara parking din motar awa nawa zakiye?

" lokaci daya ta marairaici Dan Allah kabarni na kwana!

" murmushi yayi tohm shikenan...

" ya hamza yanada kyau especially in yayi murmushi...

" aguje ta shega goggo uwata mahaifiyata ummita inakike...

" maraba ma raba sannun ki da zuwa sannun ki rungumeta tayi goggo nayo missing dinki!

" yaya abbas ne da kabiru suka fito ohh k'ande ke ta dabance ko sallama?

" kai dai mao ruwanka zaka fara tsokanar tane?

" sadiya ce tafito ta rungumeta kanwata nayi missing nake!

" hahaha nema haka..

" sun dadi suna hira goggo tace wanene ya kawoki haruna ne?

" A'a Hamza ne ai..

" goggo dai bataji wane dadi ba tace ina harunan da sauran yan gidan?

" suna lafiya...

" me isa kikeson yaya haruna cewar sadiya?

" Ai babu mai gane halin haruna sai wanda yazauna dashi ina kwadayin ya aure kande...

" kima daina fadin haka dan yaya haruna yana da wanda yakeso...

" To Allah yabada nagare...

" Ameen dai, wannan nakeni inje Alhaji, wannan lemo nani da aka bani natara nakawo muku, Atamfar nan kuma sadiya nabawa...

" To Allah yayi miki Albarka...

" bari naje gidan iya habu nadawo...


Ina yar tsohuwar nanne?

" lahhh kande?

" rungumeta tayi Naam iya ina yini kina lpya ya gida yakomai da komai...

" ke za'a tambaya wannan...

" kinje matsalarki...

" nayi kyewarki har zazzabi nayi...

" ina chan anacen ubana hahaha kinga Aikin danakiyi?

" ai Damam nasam za'a runa hakuri zakiyi, mai hakuri shi keda riba...

" hakame iya, ga wannan inje Alhaji wannan dubu biyarne kudin makaranta nake tara wa ki rike kyayi amfani dashi...

" aa sunyi min yawa fa...

" haba iya habu aikinfi karfin haka Agurina!...

" haka suka sha hira har dare...

" Da asussuba aka tura driver ya dakko K'ande saboda aikace aikace cikin rashin jin dadi ta tawo tana dawowa taga gidan kamarna kaje haka tafara gyarawa...

" A'a harkin dawo?

" eh yaya nadawo...

" hamza ne yave pleace ki soyan chips...

" ajiye kije ki huta malama...

" Tohm tace dama tagaje kwanciyar datayi ba dadiwa taje an cillo mata tsintsiya...

" mama farida lpya?

" kifito ki dura break fast ki gyara gida, shiyasa nasa aka dakko ki da hurhuri.......

*Urs Nana diso*

http//:nanadisoo.mywapblog.com

Email:kabba43@yahoo.com

Gmail:nanadiso100@gmail.com

Wattpad:NEIRNAHDISO
[1/8, 5:10 AM] ('kubrieh cier vervier: _38-40_

*K'ANDE*

Ink'iya:-Nita Dabance!!!


*NA NANA DISO*


Da asussuba aka tura driver ya dakko K'ande saboda aikace aikace cikin rashin jin dadi ta tawo tana dawowa taga gidan kamarna kaje haka tafara gyarawa...

" A'a harkin dawo?

" eh yaya nadawo...

" hamza ne yace pleace ki soyan chips...

" ajiye kije ki huta malama...

" Tohm tace dama tagaje kwanciyar datayi ba dadiwa taje an cillo mata tsintsiya...

" mama farida lpya?

" kifito ki dura break fast ki gyara gida, shiyasa nasa aka dakko ki da hurhuri.......

" cikin takaice K'ande tace wai mai kukeso kumayar dani ne?

" bazakije bani kokuma sai na hadaki da mai gidan?

" ai gani nakeyi gidan mijinku ne kuma lada zaku samu bawai ace komai ne zandinga yi ba...

" ke ai amatsayin mai aiki kike agidan nan gwara ma in zaki tashi ki tashi kafin na hada miki tukk'u...

" wane dogon tsaki k'ande taja sannan ta huce ta gaban mama farida tare da fadin kinfi kowa sanin *Ne ta dabance!*...

" murmushin mugunta tayi sannan ta hau sama aa alhaji har ka shirya?

" eh saboda munada meeting yau...

" ayyah dakasani kabari na shirya ka...

" mata ta takaina bakomai next time sai...

" Dariya tayi sannan tace Alhaji 'ya'yan k'a bansan me nayi musu ba basa ganin girma na ko gaishe ni basayi ko sun manta nima matsayin uwarsu nake?

" kibarne dasu zanyi maganin su...

" cikin bak'in ciki takarsa soya chips din tana cikin kwashi wa hamza ya shigo...

" sannu da aiki dear!!!..

" ko gyaran murya batayi ba!

" sister kingama soyan chips din?

" plate ta dauka taje tajera a dinning...

" hamza ya shiga cikin tunani i can't understand ko nafada son k'ande ne!...

" haruna ne ya katse masa tunani cikin sallama...

" cikin murmushi ta Amsa yaya har ka shirya?

" hamza ne yayi zuciya ya fita yakoma palour ya zauna!..

" yes Na shirya please inkin dawo daga skull ki gyaramin room dina!

" okay no prblm i will inshaa Allah...


K'ande tana cikin ajiye tea sai ga Alhaji da mama farida...

" ina kwana dady?

A'uwata kintashi lpya?

" lpylou mutan kauye suna gaisheka!

" Farida tace firdausi jiye min karfin hali danAllah...

" firdausi tace su kaza har ansamu lafiyar yin kwai ba!

" k'ande ce tayi hanyar shiga D'aki dady yace come back, from today kidinga zama ana cin Abinci da ke!

" tohm ta samu guri ta zauna sai hararar juna sukeyi itada firdausi!!!...

" Dady ne yace hamza what wrong kasamu guri daya kazauna!

" k'ande cikin zuciyarta tace sai kace wane mumine ba!

" Am okay Alhaji...

" Amma uncle baka jurar zama da yunwa fa! Cewar farida...

" banza yayi mata...

" uhm Alhaji gaskiya sunan da yaran nan suke gayamin baya yimun dadi su dinga cimin Anty mana!

" yauwa mumy ince bakiyiwa yaranki tarbiya bani?

" badai muyi masu ba!

" from today Anty zaku dinga cewa mama farida, kuma yadda zaku gaida ne haka zaku gaisheta tunda itama uwarku ce!

" K'ande da dariya ta kusa kubuce mata tace tohm Alhaji baba yadda kace haka za'ayi...

" yauwa uwata!..

" uhm Alhaji maganar dinki na fa wazai kaimun?

" uwata ta kai miki inda takai nata!

" A'a ita k'ande dak'ina zata gyara min sai dai firdausi takaimin!...

" firdauci cikin gadara tace tabbijan!!!!

" will u shoutup idiot!

" mumy ce tasaki baki...

" Any time antynku tana magana kunayi mata gardama sai Na mugun saba muku!

" uhm Alhaji kadawo lafiya...

" farida da Abun ya isheta tace wallhi mumy bazata sabo ba taje tayi asiri zata rabamu da dady...

" mik'ewa mama farida tayi tace ina mace har sai nayi asiri zan mallaki mijina? Allah yabani iya magna kissa da ladabi to in har bakwayi mun biyayya kamar yadda kukeyiwa gyatumar ku toh kun fara ganin kaidi....

" ita dai k'ande uffan batace ba ta mik'i tabasu guri....

Hamza dake faman daddana waya yarasa me ke yimasa dadi wayar ya cillar sannan ya nufi motar sa kifa kansa yayi akan sityari k'ande ce tafito sanyi da kayan Makarantar islamiyya, baba ina yini?

" lafiya lou, har Anshirya?

" eh baba Na shirya...

" da sauri hamza yafito zomuje na kaiki...

" cikin hadewar fuska tace ai babu nisa makaranta!

" please kizo na kaiki!...

" kabarshi nagode zanje da kaina!

" Dafi kansa yayi yace ohhh shit!!!

" tunda k'ande tafita take faman tunani me hamza yake nufi da'itane haka takarasa makaranta batare da tabawa k'anta Amsa ba!

" bayan fitar malam jabir k'ande ta kalli fatima yar'uwa lafiya yau duk bakya walwala!

" cikin k'unar rai fatima tace ina cikin k'uncin rayuwa!

" kamar yaya fatima?

" bazaki gani ba kawata!

" karkice haka fatima sanadiyar gayamin dazakiyi zuciyar ki zata rage wane radadi da k'una!

" Sunana fatima mahaifina ya rasu tun ina shekara 10 mahaifiyata kuma tayi aure awane gari mai nisa!

Na kasance ina hannun kawuna, bai damu dani ba bai kula dani daga shi sai yayansa, hatta makarantar nan danake zuwa da kudina Nashiga!

" k'ande tace kamar ya da kudinki!

" komai ma dakikagani da kudina nakeyi ina sana'ar dinki sosai, dalilin haka yace bazai iya yimun komai ba nema na tashi na nema! Komai nawa babu dadi babu ruwansa da irin halin da zan shiga, baka kin maganganu kuwa har na saba dasu!

" innalillahi ince kina addu'a fati?

" Cikin kuka tace Add'u'ar ce take rufamin Asiri, Wallahi maraice bashida da dadi yanzu kudin term na islamiyya banida yadda zanyi na biya...

" toh samarin ki fa?

" A duk lokacin da suka zo sai ya fita yace ai yanada 'ya'yan da suka fine tarbiya!

" hasbunallah, karki damu fati komai lokaci ne, Nema kinga 2000 ce kudin makarantar Amma karbe Ne nasamu daga baya kibiya...

" nagode Aisha ke ta dabance...

" bani zaki godewa ba Allah ne yabaki...

Hamza yana shiga office ya zauna!

" Abdul ne ya shigo maza meke faru ne? 2days kazama so silent fa!

" hamza daya juya kujerar sa to me zance maka maza?

" ur problem mana!

" To ne dai ganinan don't know real abunda ke damuna but Nasan zuciyata ta wada k'aunar wata yarinya...

" hahaha kace heart anyi kamu, to wacece wannan ta samu fine man..

" Ai bakasan ma takaice ba abaya na wulakanta ta...

" Tana sonka ne?

" wai wallhi ko kulani batayi yanzu...

" haba maza karka bayar dani mana duk kudinka duk iliminka aci u can't control her! A beg show her love mana!....

" she's stil young fa don't think ta karasa 20, bama kasan wane abu ba idan Nasameta matsayim wife Na warki fa!...

" duk da haka show her you're In love with her, komai kaga tana so try to do it for her! Always Suprise her, make her laugh, if kuka fuskan ce juna tahaka love zai fada!...

" hamza yaji wane dadi yace dadi na dakai idea's...

" maza ai nafeso ace biki soonest...


Sallamar dataje ya tabbatar mata da uncle isyaku ne!

" Aisha me isa kike wahalar da zuciyar datake sonki?me isa kike wulakanta soyayya ta? Wallhi kaunar ki nakeyi tsakani da Allah my wishes is ki zama matata!

" k'ande ce tace kadaina kwadayin zuciyar da tariga ta saka wane, bana wahalar dakai, bakuma na gudun soyayyar ka sai dai tsoron kada ka fada tarko daga karshe yazame maka matsala....

" ki barne na gwada tawa baseerar kuma kinfi kowa sanin matar mutum kabarin sa! Why bazaki barni na nuna tawa baserar ba?

" Tohm uncle as u wish, please ina bukatar novel's tomorrow zan tawo maka da kudin!...

" a'a kibar kudin...

" kada soyayya ta tabamin karatu cux zan iya rabuwa da kowane akan karatu!

" hmm Aisha kenan kayan islamiyyar suna yimiki kyau...

" Na karaso gida so bye bye!...

" bye dear...

Shigar ta cikin gida ta tarar da mama farida tana shan rake ta gabanta ta huce takarasa dak'inta bayan ta cire kayan makarantar ta shiga kitchen domin girke....

" bayan farida ta dawo daga lecture su mumy tagani a daki itada firdausi!

" mum na dawo!

" sannu dama jiranki nakeyi bakomai nakeso nagaya muku ba illa Abunda zai Amfani ku atakaice dai kunga ku 'ya'ya nane ina kuma fatan kusamu miji nagare, Amma ga mazaje nan masu hankali da tarbiya!

" hakane mumy...

So inaso kuma kudan dinga gyayu kuma kuna ladabi ko Allah zaisa suce suna sonku kunga ayi yar gida...

" hoo mumy hakane zamu fara from today...

" Yauwa 'yayana!!!...


Bayan k'ande ta gama Abinci wanka taje tayi sannan ta kara duba books dinta gurin tara ta tuna bata gyarawa haruna dakin sa ba sauri tayi ta mik'i domin gyara masa!

Tana shiga ya miki cikin masifa ya matso daf da ita tun yaushe kika dawo daga skul?

" Tun tun tun

" gayamin mana!

" tun 6 nadawo cikin k'inkina takara maganar...

" yanzu karfe nawa?

" karfe 9...

" Cikin wane mugun kallo irin na haruna yace ne kin raina ne i don't have respect in ur eyes inda hamza ne jikinki yana bare zakiyi masa tunda kina sonsa!

" wane muguwar faduwar gabace ta saukar mata duk ta dubur burci wallahi mantawa nayi yaya bangyara maka ba kayi hakuri!

" Ai hakurin ne yasa nace inda hamza ne da tuni kinyi masa!

" wallhi bana son uncle bana sonsa ko magana cikakkiya bamayi!

" acewar ki ba soon zanyi aure matata tagyara min tunda ke kanwata baki gyara min ba...

" idonta kawai yake kalla yadda yayi wuri wuri a hankali sai hawaye, to bari nagyara maka!

" kije banaso...

" please yaya Am sorry...

" kije kiyiwa wanda kikeso kokuma kiyiwa hamza!...

" jikin ta babu kwari wane mugun kuka tasaka bashiri ta wanke fuskar ta tafita dining, zama tayi kujerar dake kallon hamza tana cikin cin Abinci Haruna ya fito yace firdausi zo!...

" tune k'ande ta kware...

" hamza ne ya miko mata ruwa k'arbe..

" Ansa tayi tana kallon idom yaya haruna su yake kalla!

" firdausi kuwa cikin murna ta mik'i...

" hajiya dake faman murmushi, burin su zai cika!

" ahankaki hamza yace sai da safe sis!

" ita dai kallo kawai take binsa dashi...

Da safe zata tafi makaranta taga haruna a gate!

" ina kwana yaya?

" lpya...

" Namanta ban gaya maka ba iya tana neman ka!

" ai da hamza ne da tune kingaya masa...

" ita dai bataci k'ala ba tatafi makaranta...

" bayan Antashi daga makaranta suna tafe ita da nafeesa tace walhi uncle hamza ne ya takura min da kallo da shishige...

" hahaha kice tun yanzo ya kamu da sonki?

" Allah ya kiyaye me zanyi dashi?

" Nafeesa tace oho miki, sai gobe!

" okay...

" Tana isa gida hamza yace Aisha Aisha...

" banza tayi masa..

" Ga novels nasiyo miki...

" Cikin fara'a tajuya tace dagaske...

" ya k'ada mata kai Alamar eh...

" haruna ne yashigo yaga sai murna takeyi...

" bama tasan yananan ba tace yeap nagode uncle...


*Urs Nana diso*
nanadisoo.blogspot.com

http//:nanadisoo.mywapblog.com

Email:kabba43@yahoo.com

Gmail:nanadiso100@gmail.com

Wattpad:NEIRNAHDISO
[1/11, 11:50 AM] ('kubrieh cier vervier: _40-42_

*K'ANDE*


Ink'iya:-Nita Dabance!!!


*NA NANA DISO*



Tana isa gida hamza yace Aisha Aisha...



Please Login or Register in order to submit comment