You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tare da fadin kabarta ta huta sosai tana bukatar hutu in ta tashi ka bata Tea Tasha...

" Okay dr mungode Allah...

" Nan ya sanar da Mamee ta farka mame tayi hamdala tace tana hanya zata karasa girke ne....

" tsayawa yayi yana kallon ta shikuma yaje har ta shiga cik'in ransa murmushi yayi sannan ya tuna da masifar da zai tarar a gidan sa Amma kuma bayason rabuwa da yarinyar nan kwata kwata....

" a yayin da mame ta karaso cikin murna da zumude taga kamde idonta biyu sai kallon dakin takeyi..

" 'yata kiyi hakuri tsautsayi ne kinje?

" Daga kanta tayi Alamar bakomai Amma kana kallon fuskarta kasan da damuwa acikin ta?

" mamee bari naji nayi wanka na dawo...

" Tohm tace Mamew tasata Agaba tanata kallonta...


karfe 5 Na yamma jirgen su haruna ya sauka a cikin garin kano yana cikin murna sosai domin yau zai hadu da masoyi yarsa ayayin da ya tuna bata daukar wayarsa nan kuma hankalin sa ya tashi....

" firdausi dake palour cikin kwalliya da iyaye ta tafi da sauri tace welcome back yayana dubarta yayi lokaci daya ya kauda idonsa mumy da mama ya gaida ya shiga room nasa yayi wanka yafito suna gaisawa da dady aka fara hira yace wai ina kande ne?

" cikin jan i'dun sa yace yau kusan kwana uku 3 ana nemanta...

" what??? Matar tawa ce ta 'bata????

" Dady yace kande fa???

" Dady itace abokiyar rayuwa ta I can't live without her?......

*Urs Nana diso*


nanadisoo.blogspot.com

Email:kabba43@yahoo.com

Gmail:nanadiso100@gmail.com

Wattpad:NEIRNAHDISO
[2/3, 11:03 AM] ('kubrieh cier vervier: _69-73_

*K'ANDE*


Ink'iya:-Nita Dabance!!!


*NA NANA DISO*



K'arfe 5 Na yamma jirgen su haruna ya sauk'a a cikin garin kano yana cik'in murna sosai domin yau zai hadu da masoyi yarsa ayayin da ya tuna bata daukar wayarsa nan kuma hankalin sa ya tashi....

" firdausi dake palour cikin kwalliya da iyaye ta tafi da sauri tace welcome back yayana dubarta yayi lokaci daya ya kauda idonsa mumy da mama ya gaida ya shiga room nasa yayi wanka yafito suna gaisawa da dady aka fara hira yace wai ina kande ne?

" cikin jan i'dun sa yace yau kusan kwana uku 3 ana nemanta...

" what??? Matar tawa ce ta 'bata????

" Dady yace kande fa???

" Dady itace abokiyar rayuwa ta I can't live without her..

Mama farida ce ta katse maganar da yakeyi haruna kasan me kake fada ne? Kande fa kace?

" Dady yace aine kunkara har gitsane akace soyayya kukeyi da firdausi?

" which firdausi kuma bamma santa ba!...

" mumy tace to rasa kunya 'yarmu firdausi ake nufi....

" cikin bacin rai haruna yace ke look at my eyes! Nataba cewa ina sonki? ko kuma mun taba hirar soyayya? Ke let me tell you bazan taba auren abunda zan cuto ba....

" Dama da kande kakeso?

" look dad she's my life..kuwa yasan da soyayyar mu since she was small, iya tasane, goggo duk family ma ansani har mahaifinta ma....

" mama farida da wane maluluwa ta tsaya mata dan bak'in ciki sai cewa tayi me isa tuntuni baka fada ba?

" see one talk, kinfi kowa sanin kande, kuma abunda yasa na jinkirta saboda karatun da takeso tayi known tayi kuma shine right time da zanyi maganar Auren mu....

" mumy cikin bakin ciki tace ko mutuwa tana kunyar idon mahaifa amma kai bakada kunya ko dan darajar mahaifinta ai bakace baka sonta ba....

" abubuwa dayawa na rayuwa anayi musu alkunya amma banda abunda zakayi rayuwa dashi banda abunda kakeso ka kasance dashi har abada....

" Shi dai dady shiru yayi yana kallonsu duk jikinsa wane iri...

" a take ya ciro wayarsa yafara sanar da manyan jami'an tsaro Gidan median da gidan jaridu Nan aka nemi hotonta atake yatura musu....

" Dady yace haruna nafa sanar da police!

" me police zasuyi dady kuma nasan na nan kano ka sanar, ya dawa a duniya shi zaisa Allah ya bayyana ta, ko ba 'dan kaba bai kamata ace kun tsaya kuna dariya ba karku manta Allah sai ya tambayi mu abisa amanar da muka dauka....

" Cikin tausayi dady yace nema na sassanar wallahi yanzu haka in nafita police din zan koma.....

" a hanzarci haruna ya mik'i har yakai kofar palour...

" firdausi cikin kuka tace yaya bakace abincin ba?

" cikin takaici da jin haushin ta yace ta yaya zance abinci bayan masoyi yata tana chan cikin wane hali, yayi ficewarsa.....

" farida ta kalle firdausi tace Amma baki da zuciya wallahi...

" karkuga lefena! wallahi ina sonsa ....

" mama farida ce tace aheeeree ai in ma zaki hakura ki hakura kande ta samu goshe kuma kunsan halin haruna tunda har ya furta to zanci ya k'ankama....

" wallahi bazan hakura ba ina sonsa ta miki ta huce sama....

" mumy ce ta kalle dady dubi 'yarka cikin wane hali na soyayya amma yace mana fuska ya futa....

" mik'ewa yayi shima ya kama hanyar fita .....

Duk wane guri daya kamata haruna yaje ya tambaya amma sunce su basu ganta ba directly makarantar ya huce Nan yasamu malaman makarantar yayi musu tambaya suka tabbatar da ai ta koma gida aranar, a gate ya tsaya yana mamakin batan kande cikin kuzari ya huce gurin baba maigadi ya zauna....

" a'a yaushe kadawo haruna?

" sai da yakusa mintuna goma sannan yace dawowa ta kukuma samun mugun zance wai kande ta bata innalillahi...

" baba mai gadi dayake a tsorace yace ta yaya kande zata bata gaskiya kuyi bincike sosai....

" Dole ne ayi duk wane planning dina ya rushe ya Allah...

Abuja

Ummi Na tafi sai nadawo am in worry naje naga queen dita...

" wata muguwar dariya ummi tayi sannan tace ko ba queen kande ba?

" yeap ita ummi to ka gaisheta sosai...

" are you serious ummi?

" yes i am...

" thankyou ummita na huce sai k'unganne...

" ummi ce tace zama kadawo ne da k'anka..

" Maryam tace wai brox da class dinka kadage wai kande mtseww kome kagani ajikinta ohooo....

" see idiot ne sa'anki ne to respect ur self, Wanda yaga bazai iya ganina da k'ande ba to sai nema ya hakura Dani....

" ummi cikin mamaki take kallonsa tare da wasu sak'ei sak'ei....

Jigawa

Lok'acin da kande ta farka kuka ta saka, bakomai ke yawo acikin zuciyarta ba irin cin mutuncin da mumy da 'ya'yanta sukayi min ba Akan D'A NAMIJI..

" mamee ce tace subhnallhi baiwar Allah menene na kuka haba 'yata? Dan Allah kiyi shiru in kina kukan nan sai naga kamar baki yarda da kaddarar da Allah ya dura miki ba komai da sila...

" kallon ta ta k'arayi takara fashewa da kuka...

" haba 'yata karki sani nema nayi kukan please kiyi hakuri kinje?

" Dr ne ya shigo ya chanja mata drip mame ga magungunan ta nan ke kokarta ke bata tasha...

" Tohm Dr inshaa Allahu....

" A lok'acin abdul ya shigo cikin bacin rai amma ayayin da ya lura kande na kuka mamee sai magiya taketayi mata amma tak'i shan tea din....

" mame bani kiga, a lok'acin da ya'ansa kujerar gaban gadon kande ya zauna kallon ta yake tayi komai na rayuwa Allah ne yake kaddarawa kullum abunda muke fata mucinye kaddarar da Allah ya rubuta mana muyi hakuri da abunda ya gagaremu a sannu Allah zai cika mana burin mu, Kiyi hakuri nazama sanadiyar karye warki ki taimaka ki yafemin! Kukan nan da kikeyi babu abunda zai karamiki face tadadi da kuna kiyi hakuri DanAllah ki karbe shayin nan kisha badan komai ba kodan lafiyarki....

" ida nuwanta da sukayi jajir ta dago, ta mika hannu domin karbar shayin cikin mintuna biyu ta shanyi, Nan abdul ya roketa data sha maganin ta, haka ta karbe ta sha kanta ta kifa akanta akai....

Cik'in jindadi abdul yace hajiya kinje har yanzu batayi magana ba...

" ka kyaleta ta huta abdul bafa tadadi da farkawa ba ne wallahi yarinyar ta shiga raina jira nakeyi kawai tagaya mana asalinta....

" kande dake sauraron maganarsu cikin ranta tace bazan taba gayamuku asalina ba....

" abdul ya kara kallon fuskar kande yace eh wallahi Nema haka...

" Abdul ya kukayi da nasiba?

" hmmm mamee halin nasiba sai ita am tired wallhi kullum da sabon fi'ili da cin mutunci, anyway dai nasanar da'ita komai tace in tasamu time zatazo...

" bakomai abdul ka cigaba da hakuri wataran sai labari...

" hakuri inayi mamee, but soonest zankara aure fa...

" Aure fa kace abdul?

" Inshaa Allahu mamee/ " toh Allah yabaka tagare....

" abdul ne ya matso kusa da kande yace yar kanwata bazan daina baki hakuri ba, sunana abdul shekarata 38 inada yara biyu duk mata minal da minat sai matata guda daya wannan itace mahaifiyata muna ce mata mamee i love her so much ina aiki akanfanin tabarma na NAMS....

" kallonsa tayi hawaye yana bin fuskarta cikin zuciyar ta babu wanda take tunawa irin mahaifin ta....

" Ahankali abdul ya bata rai banaci kidaina kuka ba?

" kau da kanta tayi..

" mik'ewa yayi direct ya shiga gurin dr usman ina dai fatan babu wane matsala dangane da jinta ko maganarta??

" No babu wata matsala all what i want from you shine kadinga kwantar mata da hankali kaji?

" nema shine farin cikina ako yaushe kuma zanyi kokarin yin hakan....

" yauwa..

Abdul Yana shiga dak'in mamee tace bari naje nayi wanka Na dawo daga Nan sai nayi mata abinci...

" Tohm mamee..

" abdul ka kula da'ita fa, 'yata ke daina kukan nan kinje...

" kanta tadaga kamar ya cire saboda ciwo tace to...

" bayan tafiyar mamee taji ana kiran sallah sai tafashi da kuka yanzu ta yaya zanyi alwala...

" maganar tata har cikin ransa a hankali yace bari na dakko roba koyi aciki....

" hannu na duk ciwo bazan iya taba ruwa ba kafata kuma akarye heeee....

" haba kamwata Dan Allah kidaina kuka kiyi taimama ajikin garu mana....

" cikin jindadin maganar sa tace toh dan ita tama manta da wata taimama sallar ma nune tayi domin ko'ina ajikin ta radadi yakeyi mata kamar huta bayan tagama taketa addu'ar Allah ya karamata ya hukuri yasa haka shi yafi alkhairi...

" Dan Allah kanwata yaya sunanki....

" Shiru tayi batare da kallonsa ba, zuciyarta tace mata kada kisanar dashi sunan gaskiyar kifade wane.....

" Sunana Aisha humaira...

" babban suna kenan my humaira zan dinga ci miki ai yayi ko?

" daga kanta tayi, A'ina nake?

" kina garin jigawa kina cikin babban asubutin su...

" innalillahi.. wayoo iya habu heeee heee...

" karki damu my humaira zan kula dake kamar yadda zankula da kaina kigayamin sunan gidanku sai naje nasanar dasu...

" cikin kuka mai taba zuciya tace bani dasu...

" Tohm bazan takura miki ba Amma kikwantar da hankakinki Nan da sati uku kin warke....

" acikin ranta tace Allah yasa....


Kano

Lokacin da hamza ya isa a gate yafara horn baba maigadi ne ya bude masa sannu da zuwa sannu da zuwa...

" cikin gida ya shiga sannan yayi sallama dukkan ninsu suna palour har kasa yace barka da yamma?

" A'a hamza sannu da zuwa..

" farida ce tace barka da zuwa?

" hamza yace barka kadai farida yagida?

" lpylou yasu maryam da ummi..

" sunce agaidaku..

" mumy taje dadin kulawar da hamza yayiwa 'yarta..

" Dady ina kande ta shiga ne banganta ba?

" haruna ne ya daka masa wane kallo shikansa hamzan sai da ya tsargu...

" dady cikin jin kunya da kamekamee yace ai kande yau kwana 5 ba'aganta ba!

" wane tareni ya tasowa hamza bashire ya jifa maganin sa baki sai kuma ya tsaya, haba dady me isa ba'asanar da jami'an tsaro ba?

" ansanar har gidan jarida..

" yakamata ayi addu'a ayi sadaka akuma tsananta bincike...

" mama farida tace oh hamza dubi yadda ka damu kanka sai kace farida ce ta bata...

" k'ande ce rayuwa ta, wallahi duniyar nan fankoce agurina indai babu ita am seriously in love with her....

" Haruna ne ya miki aikuwa kayi saki domin kande tawace ita kadai...

" banza hamza yayi masa sannan yacewa dady dama akan maganar auren mu Nazo....

" mumy ce tace innalillahi yau naga kudura to ku yanzu ina kanden take?

" hamza yace ai duk wanda kakeso yana tare dakai kuma zancen batan kande akwai alamomin tambaya akansu?

" mama farida tace kunyi saki duk tasiye su...

" farida ce ke faman kuka amma amma.....

" hamza yace Amma me? Ke ne bantaba soyayya dake ba let me tell you kima cirene acikin ranki....

" mumy ce ta miki tace ayi auren mugani ayi mugani...

" dady yace yanzu dai ku ajiye maganar nan sai Allah ya bayyana ta...

" Tohm sukace kowa ya tashi ya fita...

" mama farida ce tace toh Alhaji wa za'a bawa acikinsu?

" wallahi narasa wa zance dazu mahaifin isyaku yakeyi mun zancen kawo kudi amma nace su dan dakata In Allah ya bayyanata ta zabe wanda takeso...

" hakane alhaji...

" haruna ne ya miki directly ya huce gidan mukhtar!

" dazu nakejin wane labari a redio wai aishatu wacce akafi sane da kande ta bata yau kwana 5 kenan da kayan makaranta!

" wallahi kam sanarwar sai yi akeyi Amma shiru nefa nakasa gani al'amuran nan ko tayaya ta bata?

" Gaskiya akwai rudane kuwa aciki kakwantar da hankalin ki za'aganta...

" ina matar taka tayi ne?

" dazu ta tafi jigawa dan gidan mamee ne ya buge wata yarinya a mota!...

" subhanallahi abdul ne ko?

" Eh shine...

" Allah ya kiyaye gaba ita kuma yasa batayi wane rauni ba...

" ina ai har ta karyi akafa....

" Allah sarki Allah yabata lafiya wallahi cikin jikina najewa yarinyar nan....


Kauye

" haba iya habu kiyi hakuri mana addu'a aketayi fa kuma tayaya matansa zasu batar da'ita....

" kai Aliyu yimun shiru kai bakasan makiyin ka ba indai baya sonka babu abunda bazaiyi akan ka ba, dan baccin da nayi dazu kuka naganta tanatayi....

" goggo tace Allah dai ya bayyanata....

" Ameen nan da kwana uku zanje birnin wallahi sai nayiwa hassan kaca kaca yar marainiyar Allah....

" abbas ne yace ke dai yi hakuri iya....

Birni

Baba maigadi ne ke zagayi a tsakar gidansa inna ce ta leko malam lafiya?

"Me yafaru?

" Nan ya kwashe ya gayamata yadda sukayi da su firdausi dakuma kashedin da suka yimasa....

" amma malam kabadani wallahi Allah shi keyin abu ba mutum ba yaran banza da wofi kuma kace amanar Alhaji hassan yadda ya yarda dakai kayi masa karya karka manta yarinyar nan zata bayyana kuma zata sanar dasu gaskiya....

" yanzu kina nufin nagaya masa?

" Kwarai kuwa..

" To Allah ya bani ikon fada....

" Ameen...


Hajiya saratu ce ta bugowa mumy waya ke naji ana sanar da cigiyar kande kawai ki shirya mu bazama gurin shedani....

Boka kike nufi wai?

" eh shimana..

" tohm zanyi tunani tukunna...

Jigawa

Kande dake faman sake saki acikin zuciyarta gwara tayi rayuwa da wayannan mutanen data koma gidan kawu...

" My humaira banson kina yin tunani fa nagaya miki kicire komai a ranki ina tare dake....

" kuka tasaka sannan tace tayaya zan daina tunani...

" idan kina kukan nan sai naga kamar saboda na bugeki kike kuka?

" aa wallahi ba saboda kai baniba Nasan Allah ne ya kaddara kuma inshaa Allahu Alheri ne....

" To Allah yasa hakan my humaira yi murmushi sai na tabbatar da maganarki....

" yak'e tayi...

" tohm bari na karanta miki kur'ani cikin murya mai tausa zuciya yafara karantawa....

" kallonsa take tayi lallai akwai bayin Allah aduniya ahankali tace to bazakaje gurin aikin kaba?

" wallahi bazan iya zuwa ba ganina akusa dake shine kwannciyar hankali na ko da na tafi tunanin ki zan dinga yi.....

" toh cigaba dayimun karatun ahaka bacci ya kwasheta....

*Urs Nana diso*


nanadisoo.blogspot.com

Email:kabba43@yahoo.com

Gmail:nanadiso100@gmail.com

Wattpad:NEIRNAHDISO
[2/6, 11:42 PM] ('kubrieh cier vervier: _73-75_

*K'ANDE*


Ink'iya:-Nita Dabance!!!


*NA NANA DISO*


Toh bari na karanta miki kur'ani cikin murya mai tausa zuciya yafara karantawa....

" kallonsa take tayi lallai akwai bayin Allah aduniya ahankali tace to bazakaje gurin aikin kaba?

" wallahi bazan iya zuwa ba ganina akusa dake shine kwannciyar hankali na ko da na tafi tunanin ki zan dinga yi.....

" toh cigaba dayimun karatun ahaka bacci ya kwasheta....

" Abdul ke faman kallonta ayayin daya fahimce tayi bacci rufe kur'anin yayi ya nufe gidan sa...

" Har kadawo kenan?

" ba dake mukayi zakizo ki dubata ba?

" kayi hakuri sai zuwa gobe yau banason fitane...

" tsaki yayi yace ai yayi miki kyau...

" kawai kaje ka makalewa wata yarinya ba maharramar ka ba wai kai jinya adinga tunawa da Allah dai....

" ke Narasa irin jahilcinki wallahi....h

" Ai dama haka jakace nan 'yarka batada lafiya ka tsalleki mu kayi tafiya, yanzu gawata bare can kama ajiye aikinka saboda ita...

" hmm Nusaiba kenan yakamata aci kinfi kowa fahimtar halina ayanzu! Kafin natafi ai dai nakaita asubuti wannan kuma sunanta humaira bansanta ba nazo Na bugeta ko ke ai kayimun fada Natsaya nakula da 'yar mutane...

" haha wai kai mai tausayi ai sai kayi tayi...

" Dak'insa ya shiga ya dakko wasu sababbun kaya dogayan riguna ya huce asubutin...

" mame ce ta sakata agaba sai tambayoyi takeyi mata tambayar karshe tasa kande kuka...

" haba 'yata kidaina kuka mana daga tambaya?

" cikin kuka tace Ne bansan inane garin mu ba in Allah yabani lafiya zan tabi ko'ina ne...

" aikuwa baza'ayi haka ba ki kwantar da Hankalinki kinje? Ki kuma d'aukeni amatsayin uwa kinje? Zan kula dake har ranar da yan uwanki zasu Nemi k'i...

" Hawayen da suka karasa sakkowa a fuskarta ta goge tace Nagode da irin karamci da tausayawar dakuka nunamin....

" ki daina godiya 'yata ke godewa Allah daya jarraba miki wannan kaddara....

" har acikin ranta taje Dadin maganganun mamee hakan yasa ta saki jiki dasu ta kuma godewa Allah dayasa ta fada hannu nagari...

" Yanzu me kikeso Na dafa miki?

" Cikin sarkakkiyar murya tace duk Abunda kika dafamun mamee...

" Haba 'yata Nace miki kidaina jin kunya wallahi Ne tamkar mum dinki zan zame miki....

" kande cikin ranta tace Ai sai dai tamkar iya habu domin tafi goggo sona...

" A hankali mamee ta rik'e hannun ta ki gayan abunda kike bukata 'yata...

" Macaroni nakeso da salad...

" Tohm karbe wayata ko zakiyi game bari naje Nadawo....

" Kande ta karba tafara game bayan fitar mamee abdul yashigo fuskarsa ciki da fara...

" sai Da ya kalleta up and down yadda yaga tanata walwalah sannan yace my humaira?

" A hankali ta dago kanta tace shine ka gudu nace kayimun karatu ko?

" yi hakuri toh bazan kara guduwa ba, ga kaya in mamee tazo sai ta canja miki...

" Tohm, ya baka kawomin minal da minat ba?

" karki damu zasuzo tare da mum dinsu, yanzu yaya kafartaki Naga ciwo k'an naki duk sun warke!..

" Eh yanzu ina iya motsa kafata Ne wallahi Nagaji da zaman nan....

" karki damu Nan da 2weeks zaki taka...

" Acikin ranta tace Allah yasa...

" my humairat yayanki nawa?

" cikin rashin son tambayar tace 3 ne duk maza sai kanwata sadiya....



Please Login or Register in order to submit comment