You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya bata ke dauke lagwane kije kiyi wanka kigyara kanki ai da wannan kazan tar taku aljanu ki samun damar shiga jikinku kizo kiyi sallah kuma...

" ne gaskiya...

" wallahi inbaki tashiba kabiru zankira yazani ki!

Birni

Garin kano
Nasarawa gra!

Gidan Alhaji hassan! Yanada mata daya asma'u mace ce kamila babu ruwanta ya'yan su biyu farida, zainab sai firdausi.....

Bayan sun isa Gida likita ya tabbatar masa dacewa in har suka dage Akan magani to haruna zai samu sauke!

" suna shiga cikin gida hajiya tace sannu haruna sannu!

" kallon ta Kawai yakeyi...

Farida ce ta sakko daga Sama dady sabon maigadi aka kawo???

*Urs Nana diso*

http//:nanadisoo.mywapblog.com

Email:kabba43@yahoo.com

Gmail:nanadiso100@gmail.com

Wattpad:NEIRNAHDISO
[12/9/2016, 11:21 PM] ('kubrieh cier vervier: _10-15_

*K'ANDE*

Ink'iya:-Nita Dabance!!!


*NA NANA DISO*


k'allon ta K'awai yakeyi...

Farida ce ta sakko daga Sama dady sabon maigadi aka kawo???

Wane mugun kallo dady ya sak'ar Mata sannan ta zauna!

" dady Ina yi maka magana kayimin banza nace Mai gadi NE?

" uwarki ce nace uwarki ce Sha Sha shai kwata kwata bakisan mikikeyi ba, to yayanki ne domin d'a nane matsayan ku daya agidan nan!

" haba dady yana fak'irin? Gaskiya kadaina hadamu dashi..

" Alhaji kadaina yimusu haka yarane fa!

" mtseww dama kike lallata su to bari in gayamuku inkunason farinciki na a gidan to ku farantawa haruna...

" hajiya tace haba alhaji wannan mahaukacin har wata kima gareshi?

Au hardake to mu zuba mugani, tashi muje nakaika dak'in ka haruna....

" to yace masa sannan ya bisa Har bangaren nasa dak'i ne Sai bandaki aciki...

" to Haruna ga dak'in da zaka dinga kwana idan kana da bukatar wane abun to kasanar dani kaje??

" to Ya ambata batare da Ya kara kallon sa ba!


" farida ce tace mumy wai me dady yake nufi ne? Kinsan bazamu lamunta rashin mutunci agurin wane bari ba!

" to farida haruna ai shima mutum ne in banda abunki ai duk daya kuke!


Haba momy stop it please haba mumy kinsan me kike fada?

" Wai what's going on ne? Tun dazu nakejin hayaniya! Cewar fiddausi...

" farida ta taba baki wannan mutum kauyen aka kawo gidan nan!

" haba dai...

" ke bakije wasu zantuka da dady yakeyi ba wai we are all thesame!!

" dad kenan ai akwai difference bama sai mun bata mouth din mu ba!

" oya tell her fiddausi, adinga hadamu da wane dirty man..

" abeg see you later inada lecture kuma kinsan baida kirki!

" farida tace kidaina wane sauri sauri car dinki ba awanke take ba! But ga mukullin dad ya manta ki dauka....

"Mumy tace kunga kudaina abunda kukeyi you're all girls be matual cuz duk kun girma..

" mum kenan u can't understand wlhi bye bye...

" Tun daren jiya haruna yakejin sa acikin wata sabuwar rayuwa wanda hakan yasa yayi tunanin kamar gidan kawunsa wayar kusa dashi ce tafara ringing a hankali ya nutsu sannan ya fahimce inda zai dauka...

" assalamu alaikum

" haruna akwai magani agefan katifarka ka dauka kasha...

" tohm, yace sannan ya dauka yasha daga nan ya kwanta bacci..

Da safe haruna yayi wanka sannan bude wata k'waba ya dauki wata shadda ya saka bakin gadonsa ya zauna yayi shiru shi kadai...

Hajiya da su farida suna k'an dinning sun fara breakfast...

" kunji ne shiru ko? Cewar dady ina dan waya ne!

" hajiya tayi dariya tace aikam su farida har sun fara ci ko jiran ka basuyi ba!..

" a'a ina yayan naku?

" wane yaya kuma dady? Cewar fiddausi..

" haruna mana jiki kirasa mana tun dazu ace bai karya ba!

" haba dady wannan har matsayin akirasa yake dashi? Gaskiya ne...

" will you call him ko sai na mari ki...

" cikin kunkine ta shiga dak'insa kai mutumin kauye gadon talauci anzo anga arzuki za'a maimayi to kazo inje dady!

" haruna da hankalin sa har yanzu da saura sai cewa yayi toh Amma yana ganin fuskarta yasan rashin kunya takeyi masa...

Suna shiga gurin dinning din dady yace haba haruna how many times zan gaya maka nan gidan gidan ku ne!

" to Alhaji bread din ya dauka yanata kallonsa..

" hahaha farida tasaka dariya yaga bakon abu ba'asaba ci ba!.

" alhaji yace nima ubanki ta haka nasaba ci tashi kubani guri kafin ranku ya bace...

" haruna ya kalleta sannan yayi murmushi!
" alhaji yace ya k'an naka?

" Ahankali yace akwai ciwo kadan Amma Alhandulilahi,

" yauwa sai katashi mutafi asubuti akarasa aikin!

" lokacin dasuka isa asubutin likita yasanar dasu cewa jikin sa yayi kyau kuma inyi nasara inshaa Allah..

" nagode doctor nagode...

"Haruna bakomai wannan hakuri da kake dashi zai kaika inda baka zato!

" kwarai kuwa yanzu muje nasa akaika ka huta...

" tohm ya ambata sannan aka kawoshi yana shiga yatarar da farida na zance bai kalleta ba Amma yaji tana fadin ai wanke yakeyi mana!

" Amma kuma kyakyawa ne farida!

" ahaka salman to ai mahaukaci ne..

" amma yana da ilimi ko?

" eh to yana dashi yanzu masters zaiyi!

" kuma kikace mai wanke ne?

" kwarai kuwa...


K'auye

Iya habu wallahi sai kin biyane ashirin dita ta wancan shekarar,

" oh ne k'ande narasa irinki wallhi ace naira shirin kin kasa barmine?

" iya habu iya habu wallhi zankai ki kara koto, in kuma kinfiso nayi miki Allah ya'isa sai nayi miki!

" k'ande ne! Har kudi zai hadamu?

" bazaki bayarba kenan?

" banda chanji dari biyar ce!

" kawo nakawo chanji!

" haba k'ande inna samu chanji zan baki!

" iya habu karfa na barki da Allah kikawo sai na dauka..

" toh gashi wannan dabi'a take Allah ya shiryeki!

" kowa ma shiriyar yake nema ina dalili a hanaka hakki na kinga sai na dawo daga makaranta!

" tohm Allah ya tsare....

" iya habu ina sonki fa!

" nema haka k'ande..

Au ke harkin yarda? Ai wannan chanjin nake dare hudu da tamanin kosai zan siya nayi miki sadaka!

" da sauri saurinta tace zo k'ande karki yimin...

" ohh to sai nayi kinga tafiyata..

Salamu alaikum goggo ina kwana?

" har an shirya k'ande?

" gashi kuwa kinganne ina baba ne?

" ya akayi yar gidan baba?

" yauwa sannu Alhaji babana kadai ce abinci ko?

" eh Aishatu ya'akayi?

" a makaranta ance mukai kudin littafi dubu daya! Amma na dura ribata nema 1200 ne...

" sadiya tace mtswee sai fitinar tsiya...

" Ne kike gayawa haka? Yauwa baba malamar su Sadiya tace tafiye kuli kuli ga tsokana!

" ya kabiru Dallah yimana shiru duk wata tsokana ta huce tak'i?

" ga kudin makarantar sai kindawo to baba nagode...

Zakuga tsokana da fitina ganin idon ku!

" nikike gayawa haka?...

" ka huce nagaya makane har shekara nawa kabani?

" kabiru yace goggo gayamata shekara nawa na bata!

" ba sai tayi asarar fada ba shekara biyu kabani so what?

" hahaha yaushe kika san english din har kina wane rawar kai!

" ai dai da koyo akan iya komai....

" i can't tolerate any nonsense so getout...

" hmm koma mai nene kafada nema wataran zan iya!

" baba yace k'ande in kindawo daga makaranta kisameni a gona!

" tohm Alhaji baba goggo kiyimun addu'a natafi...

" Allah ya shiryeki...

" sukace Amin..

Tafiya takeyi har sai da ta'isa gurin tabawa mai kosai sannan suka gaisa oh tabawa gaskiya kina ciniki...

" to k'ande ya san ranki?

" kajeki tabawa to ba mutuwa ba! Kibane na dare hudu da tamanin...

" kai k'ande ince basata kikayi ba?

" mtseww agurin mijinki na koya ince? Kinga zuba mun kokuma intafi banson hayaniya...

" ai dan ciniki zakiyi min da wallahi baza'ni baki ba son banzan ki yayi yawa...

" har na kaiki? Ke da kikeyin sana'a kintsa kina magana sai kace asararriyar aku malama zubamin...

" gashi amma nema ki bani sadakar!

" oooh mutum da abunsa Amma yana roko..

" hmm sai anjima..

K'ande tana cikin tafiya taga wasu almajirai azaune sunata wasa kiransu tayi sannan ta basu kosai tare da fad'in Allah yasa naje burni karatu...

" Amin k'ande..

" ina kukasan suna na?

" ai munsan sunanki kintaba shigar mana fada komai nake na dabanne ai!

" Allah sarki ai dama watarana bawa shi zaiyi nasara..

" shiga makarantar ta babu wuya taga wasu mutane kamar turawa sunata turanci tsayawa tayi kusan minti goma can taga ana kokarin rufe gate, baba baba mai gadi ya hakane ai lokaci baiba!

" kina can kina k'alle kallin ki ai har tara tayi...

" oh ne kande na banu 9 fa kace kudu tasaka takarasa cikin makaranta uncle imran tagani da bulala...

" kuka wayyo uncle banda lafiya shiyasa banzo da wuri ba...

" na tambayi ke ne? Bani hannun ki!

" to to amma nagaya maka banda lafiya!

" zaki bani ko sai nasakake tsallen kwado?

" Allah y tsare mace da tsallen kwado, ai da yar kace bazaka yimata ba!

" zauga mata bulala yayi babu shiri ta ruga aguje tana kuka, tana shiga ajin ta samu seat kusa da badariyya ta zauna...

" kande mai yafaru kike kuka?

" hum hum hum wai badariyya anya kinje warin bakinki kuwa?

" Dariyar da yan aji sukayi yasa badariyya hawaye tace ai ba laifina baniba gawaye nane ya kare!!!

" kande tace to kinsan da haka zaki barni na zauna ki saka cikina ya kumbura?

" yan class suka kara saka dariya...

" goggo tana tsakar gida tana gyara shinkafa sallamar kande ta katseta...

" ina kudin iya habu?

" lahh goggo itafa tace inyi mata sadaka...

" k'ande k'ande kikeyayi fushina to ne banda ko sisi taje tagayawa mahaifinki kuma yabiya ta..

" kaje iya habun nan...

" goggo tace rashin kunyar zakiyi mata ne..

" aa haka nace har tsofa yafara zuwar mata..

" salam aishatu inta jiranki a gona!

" ya Ali yace ina zatazo hankali bai isheta ba!

" ya abbas yace sai kace mahaukaciya...

"Kut wallahi ne ba mahaukaciya baciba ga mahaukaci can a dangen ku!

" goggo ce ta gwabe bakin sa'anki ne!

" baba yace baruwan ku da'ita...

" aishatu kinason haruna?

" zaro ido tayi tace baba ne kanaso na?

" aishatu sosai ma!

" to tayaya zaka auramun mahaukaci? To babu wanda na tsana irin shi ma...

" kafin takarasa maganar ya Abbas ya wanka mata mari ke ti bari kije haruna yana birni kuma yafi karfin ki banza haruna mai zaiyi da kucaka irinki wawiya jahila...

" baba yace kayi shiru abbas yarinya ce fa...

" mikewa tayi tana fadin wallahi sai na rama nan ra ruga aguje...

" abbas zance mutuncin ka wallhi kudinga kuntata mata! Cewar baba

" hava baba yarinyar nan bata da kunya sosai fa...

" yarki ce?? To zan saba muku wallhi kuka kara takura mata...

" ya kabiru yace wai goggo mai isa baba kison kande ne?

" labarin yanada tsawo gobe kutuna min zan baku...

" tohm su kace sannan suka fita!

Iya habu iya habu wallhi bakya kyauta min yanzu kin zata cinye kudin nayi? nayi hakane dan Allah ya yayi wa ya haruna larurarsa!

Hawaye ne yafara zuba a idon iya habu tace kande na karbe kudin ne domin kince min kina bukatar takalmi dama kudin dana baki na takalmin ki ne!

" k'ande ce ta rungume ta iya habu wataran kinfe kowa mutunci fa oh namanta inada aiki! ...

Wane aiki zakiyi k'ande?

" Humm ke dai kitsaya zaki gane, takarda ta dakko da bairo tafara rubuta wasika kamar haka...

" Assalamu alaikum

Ne Abbas na tsaneki na kuma rabu dake daga yau zanje burni na auro mace wacce ba jahila ba! In ke ba mayya bace ba karki kara kulani!!!

" yauwa iya habu ina turarenki?

" wai me zakiye ne?

" Ke dai ki bani, dauka tayi ta faffesa ajikin takardar natafi sai na dawo...

" oh ne k'ande Allah yasa ba wata rigimar zaki hada ba...

" tunda kande tafito take murna sauri sauri takeyi har ta'isa gidan su dijangala Sallama tayi ta tarar da'ita a soro yauwa hmm gashi inje yaya Abbas...

" oh inason Abbas wallhi kalaman soyayyan aka rubuto?

" kande tace ina zan sani nidai da masifa ya aiko ne...

" to anshi naira 100 tukwuci..

" anty dijan gala ayi haka?

" haba k'ande *Ai ke ta dabance*...

" to nagode sai anjima, tana fita ta labi abango ihun dija tajiyo uwar tana tambayar ta ba'asi!

" murna gurin k'ande harda tsalle...

Ya Abbas yasiya namansa ya tafi gidan su dijan gala da murnar sa yau zaiga abar kaunar sa! Lokacin da ya isa ya aika mata yara sunfi biyar Amma taki fitowa a na shidan ne tafito idonta yayi jajir!

" menene ke faru eh dija?

" au dama bayan wanda kayimin a rubuci akwai wanda zakayi min da bakinka nagode da yaudarata dakayi wallhi Allah ya'isa mugu azzalumi...

" dija gala me yafaru? Me nayi???

" wannan fifar daka cimin mutunci acikin ta akwai abunda zaka karasa ne da bakinka?.

" muga lokacin da ya karanta sai da gumi yantsitto masa, waya kawo miki takardar?

" k'ande ka aiko aikasani...

" k'ande? K'ande?? k'ande......

*Urs Nana diso*



http//:nanadisoo.mywapblog.com

Email:kabba43@yahoo.com

Gmail:nanadiso100@gmail.com

Wattpad:NEIRNAHDISO
[12/12/2016, 12:39 PM] ('kubrieh cier vervier: _15-20_

*K'ANDE*

Ink'iya:-Nita Dabance!!!

Muga... lok'acin da ya karanta sai da gumi yantsitto masa, waya kawo miki takardar?

" k'ande ka aiko aikasani...

" k'ande? K'ande?? k'ande Kina nufin ita takawo miki wannan takarda!

" tabbas ita takawo min domin har tukwici na bata!

" to wallahi ne Abbas bansan da zancen takardar nan ba sharrin k'ande ne abunda tayiwa kabiru shi taso tayimin,ina neman afuwar matata da kuma hakuri...

" karka damu mijina na kwanan nan nayarda da maganar mutane dasuke fadin k'ande ta dabance...

" sai anjima abbas bai tsaya ko'ina ba sai kofar gidan su mahaifin sa yatarar sannan yace barka da rana baba!

" aa abbas mai ke faru naganka sai huce kakeyi Allah yasa dai lafiya!

" ina lafiya gaskiya abunda k'ande takeyi a kauyen yanan har ya zagayo kaina kalli takardar nan!.

" bani nagani, lahhh Aishatu kenan yarinyar kirki haba Abbas wasa tayiwa dija gala, ku dinga yi mata uzuri tunda kunga yarinya ce fa!

" haba baba kande ce yarinya wallahi sai na hukunta ta! Goggo fito kigane fito!

" me kuma yafaru abbas?

" kalle takardar nan!!!

" oh ne yarinyar nan abunta gaba yakeyi kabari sai tashigo kasata agaba ka zane ta kai idan yakai da karaya ma duk kayi mata ta maidaku sa'annin ta!

" kai abbas indai ne mahaifinka ne karka sake kayi mata komai...

" goggo cikin masifa tace aine uwarta ce dole nace ubanta!

" babane yabar gidan yana fita sadiya ta tawo tana kuka!

" me kuma yafaru?

" k'ande ce ta zane ni a makaranta wai dan munyi fada da kawata, baba kalle bakina yadda ya kumbura!

" wai sadiya bakisan hakuri bani? Ai hukunci tayi miki shige gida malama...

" goggo tayi salati na banu na haifi annoba da kaina shiga ki huta ne nasan me zanyi!

" salamu alaikum ina kwana goggo?

" lafiya lou lafiya ladi?

" k'ande ce tace bashin gyadar hamsin nace ta biyane tace ai babata tauye sukili takeyi dan haka bazata bani ba!

" goggo tace ai da saiki jata kiyi mata dukan tsiya ki daki hamsin dinki!

" wallahi k'ande ta dabance ki duba marin danayi mata, gashi tarama hakorina har rawa yakeyi...

" ya abbas yace amshi hamsin dinki!


Iya habu kinsan yau nafi kowa farin ciki, yanzu burina insamu in tafi birni wallahi..

" k'ande kenan wannan birni baza dai ki rabu dashi ba?

" ta yaya zan rabu da birni yaya haruna mahaukaci ma yatafi burni, yana can yana yimusu hauka!..

" k'ande dan uwanki ne fa!

" dan uwana ne sai akace na boye abinsa, ai wannan dan nake ko aiki baza'a dauke shi bafa! Sai dai zaman bola..

" haka kike gani amma haruna yahuce tunanin ki!..

" ta'ina? Ai degree din da yayi ta watse tunda yazama tababbe! Kinga iya habu yau zanje karatu babban kauye bari naje gida na dura musu abinci nadawo...

" Allah ya shiryeki k'ande!

" ameen! Harda ke iya habu!

Tana tafiya tana yar wakarta sukayi karo da wani yaro nan ta daga hannun ta ta wanka masa mari kai uwarka bata koya maka tarbiya baniba?

" kiyi hakuri bansani ba...

" mtseew bari na kwashi maka kyadar ka, kuma ka cewa babarka ta dinga soya gyadar tana soyuwa...

" Aguje ya ruga Allah ya'isa muguwa..

" da daddare zanzo har gidanku banza mai kan jimina!

Tana isa kan dakalin gidan su tace Alhaji baba hutawa kakeyi?

" eh aishatu yau banson zuwa gonar!

" ai gwara kadinga hutawa wai baba kai da iya habu babarku tahaifa ne?

" aa munada dan uwa hassan..

" hmm amma gaskiya baya sonku bana ganin yana zuwa...

" har zai sanar da'ita abirni yake sai kuma yayi shiru dab yasan kadan da aikin ta tace sai taje!

" to baba bari natashi na dura sanwa Allah ya gyara zumuncin ku...

" toh yar albarka..

" baba ya abbas yana gida..

" anya kuwa dazu naganshi bansan yanzu ba! Me kikaye masa...

" nan da nan tayi shiru sannan ta hado wata karyar uhm dama irin wasan nan nayi masa na kanwa da wa!

" ohooo ai yanada kyau...

" tana shiga soro taga sadiya ta jingina da bango, hahaha mai gyada irin wannan libe haka, kike kallona da kun nanki kamar na saniya ga baki yayi miki ganda kamar na rubabbeyar ganda!...

" sadiya kallonta kawai takeyi har ta karasa ciki! Yaya abbas budurwar kace ta mutu kayi tagumi haka?

" nan mama farida tace naga mijin da zai kwashe asara! Allah ya taimaki haruna ba ahadashi da annoba ba!

" kece babbar annubar ke kin manta da yadda akayi aurenki gidanku fa masu bakin jinin jakai akece muku!

" ni kike gayawa haka?

" nafada ke wacece?

Wallahi zan sumar dake?

" kin dade baki sumar ba zoki sumar danAllah dama ku anyi muku tambari da yan daba...

Lah k'ande tunda kike cacar baki da farida kice nema zakiyimin!

" abbas rufomin kofar nan, kinyiwa abba, kin yiwa mai aya, kin yiwa kanwarki, saura mu ai...

" wane mahaukacin mari abbas ya zuba mata batasan lokacin datayi kasa ba!..

" Ne zakiyi wa sharri? Shigeya jahila mai kama da fuskar jaki!

" nan goggo ta rufeta da duka ta dauke ice tana duk'anta, k'ande in banda kuka babu abunda takeyi...

" ki kyaleta haka goggo karki nakasa ta!

" ai gwara ta nakasa da nabarta haka babane ya shigo aguje ya tankada goggo menene haka yar taki?..
" da ita gwara babu, wannan yarinyar ta dabance duk yayana babu mai halinta to wallhi nakara jin kinyi wane abun gida yari zan kaiki!

" babane ya dauketa har dakinsa..

Kuka takeyi sosai, baba mai is goggo bata sona acikin 'ya'yanta?

" Lokacin d'a muna cikin amarci mahaifiya ta sam bata kyale goggo ba, ta takura mata sosai hatta abinci in ta dafa sai ance tayi barbade, haka shekaru suka dinga tafiya har aka haife ki, Nan goggo tace sunan mahaifiyar su za asaka wato sadiya, Nan mahaifiya ta takada ta raya alallai sunanta za'asaKa, tunda ganan goggo ta fidda rai dake bata kullum kukanta kada kiyi halin sirrikar tata...

" wata rana goggo ta gama girke sirikar tata tafito tace lallai sai ta sake wane, tana bata hakuri Amman sai ihu takeyi mata, k'ande ce ta shigo lok'acin bak'ifi shek'ara takwas ba, inna lafiya kike ihu ana jinki har awaje? Nan kik'a juya k'an goggo k'ik'ace goggo menene?
" bakomai k'ande, Nan inna tace wai bazaki tashi ki chanja ba?

" kinje tsuhowa k'in k'usa mutuwa sai shegen fi'ilin tsiya aik'in kawai malam, wallahi bazatayi ba, kinkusa mutuwa ki bautawa Allah kin tsaya mugun hali, wallhi kika kara sakata sai Na hada miki mugunta sosai.. " lallai

Please Login or Register in order to submit comment