You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

" fidausi tace kamar yadda kika wada son uncle hamza ba!..

" hmmm

" nashiga son uncle haruna so me tsanane idan bangan sa ba bana iya bacci fatana kawai yazama mijina!...

" kamar yadda nake fatan uncle hamza ba...

" sister ki k'alle nutsuwar sa kyansa ilimin sa uwa uba ga sana'oi gashi daman irin ustazan nan sunfi iya soyayya...

" farida tayi dariya kin dai wada soyayya...

" hmm ke dai bari sister....

" mumy ce ta sakko kasa dakin kande tarar da'ita tayi tafara bacci takalmi ta d'asa mata a cinyarta...

" a firgece ta tashi subhnlhi lpya mumy?

" lpyar uwarki? Tun yaushe nace ki wanke mun breziya ta?

" Amma ai naga kowa da kansa yake wanke tasa?

" tashi malama kafin jikinki yaji!

" tohm tace sannan ta tashi taje tafara wankewa bayan ta gama ta wanke toilet ta gyara dakin ta, kitchen taje ta wanke kwanu ka ta gyara, palour ma taga bakowa aciki ta dakko tsintsiya zata fara shara haruna ya shigo...

" k'ande menene haka 12 fa yanzu kike shara sai kinje kin kwaso wa kanki aljanu?

" to yaya yazanyi? Gobe inada jarabawa 7:30 mumy bazata barni in tafi ba sai na gyara gidan!...

" ajiye to ki bari bayan asuba kyayi...

" banza tayi masa tacigaba da karasawa!!!

" matsowa yayi ya fara kwachar tsintsiyar a hannun ta wane irin kallo yafara yimata itama shi tafara nan kande ta saki tsintsiya batasani ba....

" firdausi data liko tagansu sai ciwa tayi banta uba ta koma...

" haruna yace wa kande to tashi kije ki kwanta kinje?

" tohm tace sannan ta fita daga palour....

Da asuba da wurwuri ta gama tea da chips K'ande da hankalin ta yayi skull taje dady na rangada mata kira sauri tayi ta shirya...

" dukan su suna zaune a dinning banda uncle haruna sallama tayi ta durkusa har kasa ta gaishe su...

" aa har kin shirya?

" eh dady Na shirya...

" yauwa yar Albarka antynki ce tace batason dankalin turawa sai doya kije ki soya mata...

" mamaki ne yacika kande farida da ko akauye tafi kowa son dankali shine zata hadan tuggu...

" mama farida tace alhaji tayi sauri yunwa nakeji fa....

" Au baki tafi ba k'ande....

" firdausi ta dallah mata wata muguwar harara tace nima adafa dani...

" to tace musu ta shiga kitchen da sauri gurin mintin ta ashirin...

" sauri tayi ta dau jakarta ta fito uncle hamza tagani a waje please uncle kadan ragimin hanya nayi late!!

" God forbid!!! Matsa ma daga gabana kafin naci ubanki......

" to tace sannan tafita takama hanya sauri sauri takayi kamar zata tashi tana isa ta ajiye bag dinta ta anshi paper ta zauna....

" Basu gama ba sai 2 ahanyar makaranta nafisa take cewa anya baki zaki dau ta daya ba kindage kina karatu fa!

" uhm nafisa kenan...

" gaskiya gidan dakike ciki Aisha akwai matsala ya kamata kisamu matsayi fa?

" kamarya ya?

" kamar yadda suke wulakanta ki kema kifara fa!

" ta yaya?

" cikin dabara, zan kawo miki wasu novels kikaranta kinje...

" okay thank you sai gobe!....

" tana shiga gate mai gadi yabata kaya sannan yace wayannan ki kaiwa haruna kinje?

" Tohm tana shiga tafara gwada kayan sunyi mata cifcif ajiki sak'on ya haruna ta tuna sannan ta tafi kaimasa sallama tayi taje shiru tana shiga ta gansa acikin bargo yayi luf...

" lafiya yaya mike damunka nan ta kidemi???

" Ahankali yace zazzabi sauri tayi tafita domin siyo magani, ta manta kanta ba dan kwale ga kaya sunyi mata cifcif ajiki da hamza sukayi karo ya kalleta up and down yace ina zakije haka?

" am srry sauri nakeyi..

" wanka mata mari yayi baki kalle yadda kike bani?

" kuka tasaka sannan taja hijjabi da gudo taje chemist ta siyo tana dawowa ta huce kitchen ta dauki cup ta dau ruwa...

" firdausi duk mamaki ya kamata yadda taganta da hijjabin ta! Biyota tayi kofar dakin ta tsaya...

" yaya tashi kasha please sai kuka...

" banci abinci ba fa!

" plate din kusa dashi taja ta dauke doyar tafara basa abaki kadan ya ci tabashi maganin!

" ahankali ya lumshe ido kallon sa kawai takeyi har bacci yafara ibarsa tana fita ta rufe masa kofa dakin ta takarasa....

" kamar daga sama taje an hankada ta dan uwarki hijjabi na sa'anki ne, haruna nawa ne ni kadai nice mallakin sa wallahi nakara ganinki tare dashi sai naci ubanki...

" k'ande ce ta cire hijjabin ta cillamata ta hankada su kofar dakin ta rufe kuma indai yaya haruna ne kowa ya zuba nashi salon!

" firdausi wata azaba taje sannan tace wallhi zaki san kinyi min haka!....

" baba mai gadi ne yace Ana sallama da'ita...

" tana gurin mota taga uncle isyaku ne! Ina yini uncle?

" cikin murya mai sanyi yace lpya lou! Aisha ya maganar mu?

" maganar me fa?

" ta soyayya ta mana!

" kayi hakuri wane ya rigaka...

" murmushi yayi amma nema sai abari nagwada tawa damar mana!

" to shikenan ai...

" hamza ne ya fito gidan uban ki ne kokuma na uwarki ne ke fita daga gate din nan kafin na karya ki...

" uncle isyaku bye sai mun hadu gobe!

" jikinsa babu dadi dai yafita..


" farida tana daki tanajin waka firdausi ta shigo...

" feedy kinga kudin da dady yazo dasu yau kuwa?

" nop nawane!

" i think million biyu ne suna cikin wata black jak'a!

" firdausi cikin murna ta mik'i mumy ki kira kande ta gyara miki gadon ki mana!

" ai tana cikin toilet tana wanke min!!!

" wane dan tsalle firdausi tayi sannan taje ta dakko jakar kudin nan dakin k'ande ta shiga ta bude bakkon kande ta saka aciki ta zuge.....

" kowa yana zaune a palour kande tana ajiye abinci Alhaji ne ya fito mumy mumy ina kudin dana ajiye adakina?

" alhaji wacce irin magana ce wannan na taba yimaka sata ne???

" mama farida kin gansu?

" ban ma san kashigo da kudi ba!!

" hamza yace to dady ka duba dakuna mana!

" dadi ya kusa kashe firdausi!

" haruna yace to kufara da dakunan kasa!

" Dak'in k'ande aka fara shiga dady ya duba ko'ina...

" K'ande har tace Alhamdlhi can kuma sai ga hawaye....

" bakk'on ta ya bude a hankali ya ciro jaka...

" kowa yace k'ande k'ande???

" wallahi bani na saka ba wallhi dady!!!

" shigeya barauniya cewar farida dasu mumy...

" hamza yace ai dama kana ganin.....


*Urs Nana diso*


http//:nanadisoo.mywapblog.com

Email:kabba43@yahoo.com

Gmail:nanadiso100@gmail.com

Wattpad:NEIRNAHDISO
[1/2, 11:43 PM] ('kubrieh cier vervier: _34-36_

*K'ANDE*

Ink'iya:-Nita Dabance!!!


*NA NANA DISO*


K'ande har tace Alhamdlhi can kuma sai ga hawaye....

" bakk'on ta ya bude a hankali ya ciro jaka...

" kowa yace k'ande k'ande???

" wallahi bani na saka ba wallhi dady!!!

" shigeya barauniya cewar farida dasu mumy...

" hamza yace ai dama kana ganin....

Wannan yarinyar kasan zuciyar ta bak'a ci babu tsoron Allah kamar yadda kayanta suk'e duk a muci.....

" cikin hawaye micike da ban tausayi k'ande tace wallahi dady bani na dauka ba!

" to munafuka cewar firdausi kina nufin mu muka dauka!

" matsiyaciya ba cewar hajiya kabarmu muci ubanta muyi mata duk'an tsiya....

" dady yace tunda anganta ai shikenan koma Dama ba kudina baniba na haruna ne karbe nan!....

" mama farida tayi shewa lallai ne k'amde ai ta huce sata har fashi zata iyah akauyen mufa addabar mu tayi....

" farida tace shiyasa dady yakawo mana tsiya dubi ta lesi, atampha, kanta ko kitso babu!...

" hamza yasaka dariya ga wata kiba dush babu kyan gani....

" haruna hankalin sa yana kan Amira Amma maganar dasuke fada mata yaji babu dadi.....

" K'ande idon ta duk ya k'ada tace ku yarda dani ni ba barauniya baci ba....

" haruna da yaga taji jiki sai cewa yayi firdausi dazu ba jakar nan nagani a hannun ki ba kin shigo d'akin nan misalin karfe 2!!!

" gabanta ne yace tiriss gashi bazata iya karya tashi ba, kwayar idonsa ta kalla taji tsoro....

" i hope kinje mai nace!...

" cikin k'inkina tace nice na saka mata a kayanta?

" dady yace Amma kirasa wacce zakiyiwa kazafi sai marainiya yabzu kun dauki alhakinta....

" kaje mahaukaci kanwar tawa zakayiwa karya???

" wanka mata mari yayi....

" kuka tasaka taja hannun kanwarta suka fita!....

" Hajiya da mama farida suka bita, hamza da yakasa magana shima yafita....

" Uwata kiyi hakuri kinje?

" bakomai dady...

" goge hawayenta tayi sannan ta godewa Allah....

" haruna ne zai fita...

" yaya?

" ya'akayi?

" Nagode sosai...

" haruna yace ke dai karki cuce wani indai baki cuce wani ba tofa Allah zai taimaki ki...

" Inshaa Allah, DanAllah tunda kaduna zakaje ga dubu biyu ta kasiyo min hijjabi....

" amsa yayi sannan yafita!!!....

K'ande da murna ta isheta yau zata fara zuwa makarantar islamiyya bayan tayi sallar la'asar ta shirya a palour ta tarar da dady durk'usa wa tayi har kasa tace...

" Dady yau zan fara zuwa islamiyyar!...

" tohm mashaa Allah nawane kudin term din dana shiga!...

" Dubu biyar ne tohm hamza bata....

" mikewa tayi zata ansa ya watso mata!...

" kallon kudin tayi tace dady kabani in nadawo...

" hamza me isa kakeyiwa yarinyar nan haka ne?

" na tsaneta ne alhaji banson ganin fuskarta ma kwata kwata!....

" kadaiyi ahankali duniya ce....

" Tunda ta'isa makaranta ta gaida malamin aka kaita aji 7....

" karfe 5:30 antashi su tana cikin tafiya ita kadai taje ansha gabanta....

" subhnlhi uncle isyaku?

" naam masoyi yata how far?

" fine dama a unguwar nan kake?

" yes gaba kadan home din mu daga makaranta aka dawo ne?

" eh walhi

" to kawo na rik'e miki littafin mana...

" A'a kabarshi kawai...

" haba Aisha nema kiban nasamu lada mana!

" toh gashi...

" ko kefa sunata tafiya yace Aisha kinga yadda kike kyau in kika sha kunu gaskiya sirrin kyanki daban yake fa!...

" murmushi tayi tace kaidai kafiye tsokana!...

" Ameen tace ciki da mamaki tayaya kasan Abbana ya mutu???

" Aisha kenan ai abunda kakeso ko ina zaka iya zuwa domin kasamu labarin sa...

" hmm abun naka yafara huce gona da'iri....

" har shuka sai nayi indai Akanki ne....

" wahala ce bata isheka ba!!!

" Aisha i want you to know Duk wanda yace yana sonka tofa yana sonka, makiyinka kuwa kome zakayi masa bana tunanin zai sok'a DanAllah ki Amince da soyayya ta?

" murmushi tayi tace bye ta shige gida....

" juyawa yayi yace one day burina zai cika....

Tana shiga cikin gida suka gaisa da baba maigadi palour ta huce ko'ina kacha kacha ga rake ko'ina an zubar firdausi tana ganin k'ande ta shigo Sai ta kwarayar da shayin akasa!...

" k'ande kuwa banza tayi Kamar bata gansu ba....

" Farida tace in uwarki ce zaki huce ta?

" mama farida tace ai batasan darajar uwarta ba tunda tayiwa uwar wasu....

" Duk bata kulasu ba ta ajeyi littafinta tayi sallah sannan ta huce kitchen....

" palour tazo tashare ta gyara tasaka freshner ta koma don karasa girkin....

" hamza ne yazauna akam dinning yana jiran abinci...

" k'ande ce ta shigo ta ajiye ta juya!...

" ke yar matsiyata!!!

" banza tayi masa...

" Ke kande ba dake nake ba?

" ai naje kace yar matsiyata kuma naga ubana ba sunan ya rada min ba!!!..

" hahaha ai duk banza kandala kande aka rada miki, zubamim Abincin Amma karki matso kusa dani...

" cikin bacin rai tace ko ance maka ne yar iska ce?

" to wa yasani abu aduhu...

" aikuwa afili yake tunda kana shan iska...

" barshi kawai na zuba...

" hakan zaifi maka ai....

" wanka tayi ta saka hijjabin ta sannan ta kwanta tare da addu'o inta....

A firgice yau tatashi sanadiyar ko asuba bata farka ba tana duba agogo tana 6 cikin sauri tayi Alwala tayi sallah wanka ta fada tayi sannan tayi azkar, ranta duk abace yanzu yazatayi da aikin gidan nan? Gashi yau bata samu raka'atul fajri ba!...

" sauri tayi ta soya chips sannan ta gyara dak'in hajiya dana su farida tagyara palour dubawar da zatayi taga karfe 8 sauri tayi ta tasaka uniform dinta har zata fita...

" dady yace har an shirya?..

" ina kwana dady! Maths mu keda kuma baya yimana uzuri..

" mama farida tace Alhaji hannuna tun asuba yake ciwo bazan iya gyara dakina ba DanAllah kasa K'ande ta gyara min...

" dady yace yar Albarka kinje abunda mamanki tace!!...

" in nadawo zangyara...

" hamza yace go malama ana magana kina mayarwa!

" wane malulu taje ya tsaya mata awuya batasan lokacin data shiga bangarin mama farida ba kafin ta karasa sai kuka, wayyo Allah nah!

" tana karasawa ta sauko bata kula kowa ba ta fita haruna tagani yayi parking da motarsa kuka ta kara fashewa...

" meyi haka kande?

" maths muke dashi kuma na makara yanzu sun kusa gamawa!...

" to me za'ayi miki abeg kitafi kawai....

" kallonsa tayi da dira diran idonta tana tafiya har ta'isa makaranta...

" Aisha why are u late to day!..

" sir am sick, then she started crying...

" eyyah sorry dear knw collect you paper...

" cikin suprise ta ansa sannan tace thank you sir....

Sai 11:30 suka gama...

" Aisha me yafaru baki zo da wuri ba?

" hmm kidai bari nafeesa such life, Narasa yadda zanyi da rayuwata...

" never mind aminiya komai time ne da zarar yazo zai wuce just keep praying....

" okay mu tafi ....

" suna tafi suna hirarsu yauwa nafeesa ina son na tambayiki please?

" ina jinki...

" Dan Allah bayan wanka da akeyi akwai kuma wane abun da zakayi ni akauyen mu in mukayi wanka muka saka kaya kaban daban shine haduwa anan kuma naga bahaka baniba?

" Aisha kenan Ai bambancin birni da kauyen kenan! Kiyi wanka ki dinga sallah kina saka kaya masu tsafta kiyi brush ki yanke gashin hammatarki inya fito kifisa turare shima tsafta ne!

" wannan shiga dakike ba shiga baci ba kizo na rakaki kasuwa kiyi siyayya...

" tohm inshaa Allahu zan dingayi, ina cikin tarkon soyayya yazanyi kawata?

" Aisha kenan shifa namiji kamar tirela ce ahankali ake janshi, kidinga girmama shi kina ganin darajarsa duk abunda yakeso ki dinga yi masa, kuma ki dinga addu'a...

" Tohm nafisa nagode sosai...

" Ga littafan ki karanta!!!

" okay bye

Bayan sallar isha'i tana son tayi karatu takasa tananin ya haruna kawai takeyi wane kallo da takeyi Mai riketar da mace rungume filo tayi cike da murmushi....

" Sallamar mama farida ce ta katseta,ke kizo ki wanke mun bandaki...

" k'ande ta dallah mata harara sannan tace ki dauki ke din kije ta wanke miki bandaki...

" wai ke boko kin dage kina karatu ro indai ina gidan nan kinta haduwa da bala'i kenan....

" hahaha aikuwa zai kare miki akanki, malama matsa kaina karki hadani da ciwon kai....

" hmm zakisan nazo gidan nan...

" kamar yadda kikasan ina zaune a gidan nan ba....

Washe gari ta saka sabuwar atampharta tayi mata kyau koina yayi din din...

" firdausi ce ta kalleta lallai tanada kyau kande, farida kinga mutuniyar ki anzo birni...

" haha nema naga kaya sunyi mata kyau sosai...

" k'ande tana gama dafa waken ta Nufi dak'in ya haruna ina kwana yaya?

" lpylou, me kika dafa wakene!

" Na koshi...

" haba yaya fita zakayi kuma bakaci komai ba gaskiya ne dai sai kace...

" Tohm bani na dan taba...

" ko kaifa?

" yaya haruna na hadamaka zobon yana kan dinning cewar firdausi...

" okay gani nan zuwa!

" harara suka dak'awa juna!

" k'ande ce ta mik'i zata shiga part din baba Duk bakin cikin firdausi ya cikata karo sukayi da hamza riko hannunta yayi...

" malam cikane mana!!!

" wane mugun kallo yayi mata k'ande ce?

" hannun ta ta kwace tace indo ce ba k'ande ba.....

*Urs Nana diso*


http//:nanadisoo.mywapblog.com

Email:kabba43@yahoo.com

Gmail:nanadiso100@gmail.com

Wattpad:NEIRNAHDISO
[1/4, 7:59 PM] ('kubrieh cier vervier: _36-38_

*K'ANDE*

Ink'iya:-Nita Dabance!!!


*NA NANA DISO*




Harara suk'a dak'awa juna!

" k'ande ce ta mik'i zata shiga part din baba Duk bakin cikin firdausi ya cikata karo sukayi da hamza riko hannunta yayi...

" malam cikane mana!!!

" wane mugun kallo yayi mata k'ande ce?

" hannun ta ta kwace tace indo ce ba k'ande ba.....

" lokaci daya yaje jikinsa ya mutu sannan ya wayance!....

" jikin Isa k'ande tace hope lpya malam ka kuramin idonu fa?

" sauri yayi ya wayance na kalli ki na kalli me? Kina village girl? Mtseww....

" hucewa tayi bata saurare shiba Assalamu alaikum baba na shigo?

" shigo mana k'ande!

" Dan Allah dady inason akaini kauye...

" tohm ai babu matsala dama iya habu bata da lafiya sai ki shirya driver ya k'aiki...

" Tohm Allah yakara arzuki, tana tafi cikin murnar ta taga haruna yafito dauke da jaka, yaya haruna harka fito?

" yes nafito hijjabin ki yana mota ki daina yawo haka?

" kamar yaya? su firdausi ai kananan kaya suke sakawa saini zakace nadaina yawo haka?

" kallon ta yakarayi sannan ya kauda k'ansa that's good for you sai kiyita yawo hakan...

" wane kallo tayi masa ta shige!!!....

K'ande! K'ande!!

" Naam mumy gani nan...

" ba kiranki nakeyi ba haka zaka barmin palour sai kace na mahaukaci ya? Menene amfanin ki agidan nan kice ki sha kiyi kashi kokuwa? Wayannan 'ya'yan dakika gani gidan ubansu ne ke kuwa ba na uban ki baniba dan haka duk abunda sukeso shi zakiyi musu....

" farida tace kyale yar iska momy batasan mutuncin mu ba akasari ma bata gyara mana daki...

" k'ande cikin wane yanayi tace kuyi hakuri zan gyara!....

" firdausi tace karma ki gyara din yar matsiyata....

" shiru tayi ita dai bataci uffan ba ta shige dak'in hijjabin makarantar ta tasa tazo tagyara gidan kitchen ta shiga nan ta dorah...

" mama farida ce ke waya a dak'inta, fa'iza yakke?

" yaya kinsamu daula kin manta damu ko?

" ke ina na manta daku kinga yadda nayi kiba arzuki kayan dadi....

" ina shigeyar yarinyar nan?

" ko ba k'ande ba?

" ita ince kina hada mata tiggu?

" tukunna dai kwanan zanfara ai sai ta gwammace ta zauna a kauye...

" yauwa inba haka ba raina ki zatayi...

" sosaima bari naji naje alhaji na kirana zan kiraki anjima...

" farida farida?

" Naam Alhaji ya akayi?

" Ki dakko min hulata da jakata zan fita office, gobe nacewa driver ya

Please Login or Register in order to submit comment