You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

" banza tayi masa..

" Ga novels nasiyo miki...

" Cikin fara'a tajuya tace dagaske...

" ya k'ada mata kai Alamar eh...

" haruna ne yashigo yaga sai murna takeyi...

" bama tasan yananan ba tace yeap nagode uncle...


Haruna ne ya k'alli hamza!

" hamza dake faman murmushi yace oh wannan kanwar tamu akwai rigima!...

" ah haba kace rigima takeyi maka?

" murmushi hamza yace as you say!

" Hakan yasa haruna yace good sannan ya shiga cikin daki tare da waya da Amira!

" haba sweety kwana biyu lpya?

" am well!

" why not in nakiraka baka Amsawa?

" am always busy that's why!

" amma kabar zuciyata cikin tanani ko laifi nayi maka...

" cool down dear ba komai ba jikina ne some how, when am okay i will call...

" cikin bak'in ciki takashe wayar!

" firdausi ce ta shigo salam yaya?

" tadaga kansa yayi yace what wrong?

" indomie na dafa maka da zobo kafito kaci....

" tsoro tsoro takeji kada yace baya ci cikin kissa tace yaya bai kamata kana zama da yunwa ba!

" okay shige muje...


" tunda k'ande ta shiga daki littafi take faman Karanta wa, kiran sallah shi yakatse mata karatun mikewa tayi sannan tayi Alwala tare da sallah uniform tasaka sannan ta tafito domin tafiya islamiyya...

" fitarta palour ke da wuya taga haruna da firdausi a zaune sunata hira harun yace sister wannan indomie taki da dadi tak'e....

" cikin rausaya ido tace what about zobo?

" so sweet wallhi....

" k'ande ce tayi tsaki sannan ta bar gidan tafiya takeyi har ta'isa makaranta malam jabir ne yafara karbar hadda suna gamawa fatima tace kawata yanaga yau duk ranki abace?

" hmm rayuwa fati wallahi zuciyata ce tafada son wanda baya sonta!

" ke kuwa garin yaya Allah ya baki kyau ga ilimi kidinga kodayin kasancewa da wanda baya sonki! Ai bari kije kowanene yace yana sonka to masoyin ka ne!

" aduk lokacin dana ganshi da wata fati hankali yana mugun tashi....

" kidaina damuwa da wanda baya sonki, kidamu da wanda yace yana sonki ko bakya sonsa a hankali zaku saba!

" tohm zan kokarta naga in zan'iya...

" firdausi ce ta hau sama aguje tare da rungume mumy yafara sona mum...

" yi ahankali kada ki ballane kicigaba da tararrayar sa nunamai kulawa kinje?

" okay i will, bari na tafi skul inada lecture!

" okay...

" sallam!

" mama farida ce tayi tsaki lafiya kikazo kika tsayan akai?

" mukullin motar dady zaki bani zan tafi skull!

" bazan bayar ba kizo ki kwata inkin isa!

" ke kin isa cewar firdausi dak'inta ta shiga ta dakko mukullin, na dauka in na ubanki ne sai ki kwata ta nufi mota....

" Farida tace da uban naki zan hadaki ai...


Tunda aka taso K'ande ke zuba ido ko zataga uncle isyaku amma shiru hakan yasa duk taje ba dadi...

Amincin Allah ya tabbata agareki ya sayibata!!...

" A tsorace ta juya ai nayi fushi sai yanzu zakazo?

" am sorry my dear sister nayiwa assignment yanzu ma haka takara tambaya ta dangane da haddace farakon suratul kahfi wai nakawo mata hadisi ni kuma hadisin ya kwanta mini....

" ayyah An karbo daga Abid Darda'i Allah ya qara yarda a gareshi yace tabbas Manzon Allah SAW yace : "Duk wanda ya haddace ayoyi goman farko na suratul Kahfi to za'a kareshi daga DUJAL"Muslim
Sannan acikin wata riwayar itama daga Muslim cewa : "Duk wanda ya haddace ayoyi goman qarshe na suratul Kahfi...-shima za'a tsareshi daga Dujal...

" Amma nagode Allah yabada ikon haddacewa...

" Ameen..

" Aisha me isa bakida waya?

" ba'asiya min agida bani!

" kinason nasiya miki?

" A'a nagode!

" me isa kike gudun karbar abu agurina? Hakan yakansa naje wame iri...

" Wallahi bakomai kawai dai nace kabarshi ne!

" tohm ai shikenan...

" bye bye nazo gida see you tomorrow...

" kiyi mafarki na mai dadi...

" Dariya tayi ta shiga gate...

Tana shiga palour ta tarar da mama farida sai karkada kafa takeyi ko kallonta batayi ba ta huce...

" ke k'ande ke k'ande??? Badaki nake magana ba?

" wannan kira haka ko goggo bazatayi mun kiran nan ba!

" Dallah malama kije kidura Abinci kuma ki hada mango juice...

" oh yan kauye har Ansan mango juice lallai kin samu wuri...

" zakije ki dura kokunma sai ranki ya bace?

" ran mu dai yabace kallonki zandinga yi kina gayan magana!..

" lallai k'ande kin rainani!

" raine na haushe? Ai nadadi da rainaki sai dai kiyi sorry!

D'aki tashiga ta chanja kayanta sannan ta shiga kitchen din!

Karfe shida baba ya dawo mama farida tahada masa gaskiya da karya duk tagaya masa!

" mumy ke mumy mumy???

" Dady wannan kiran sai kace ba lafiya!

" firdausi tace ne wallhi har kaban tsoro sharafff ya mari firdausi yakara mata wane!

" mama farida takara fashewa da kuka Alhaji har hadawa tayi da iyayena....

" wannan shine nafarko da karshe kada kikara zagenta in bahaka ba wallhi sai kin barmin gida...

" mumy tace haba dady!

" yimun shiru malama dama keki ke sasu kowaccen ku tashiga tattayin ta farida matata tace kuma inasonta fiye daku....

" firdausi da ke riqe da fuska kasa magana tayi...

" k'ande kuwa kitchen ta koma tare da fadin Akwai gwara ma agaba....

Gurin 9 hamza yana palour ya kalle farida sis me yasa bakwa tafiya da Aisha makaranta?

" wai k'ande kake nufi?

" Yeap..

" Allah yakiyaye Natafi da wannan village girl din...

" oh haka zakice anyway ne zan kaita ai...

" kamar yaya?

" kamar yadda nafada...


K'ande da akasamu novel luf kake jinta a hankali taje an turo kofar dak'in ta....

Uwata kije ki dafawa antynki tea..

" dady da kanka? Banda ka turo akirane...

" bakomai gobe ma zan siyo miki waya ma...

" nagode Dady Bari na dura Maka...

Da safe Bayan tagama aikin ta makaranta ta huce yau maths sukayi jarabawar tayi zafi!...

" A hanya taga wane kanti tashiga tasiya mayafi sannan takarasa gida!

" awaje tatarar da haruna tace ina yini yaya?

" lafiya! Inkin shiga ki turomin firdausi...

" wane irin kallo tayi masa sannan tashiga palour ke firdausi kije kije inji wancan mutumin...

" ba shida suna?

" bansani ba ..

" firdausi ce ta daga hannu zata mari k'andr ba shiri ta rik'e hannun k'ande ta wankawa firdausi...

" kutmar uba nikika mara nan danbe ya kaura fada suke sosai har sai da haruna su momy sukazo sannan aka rabasu...

" Kande tace banza nai fada akan namiji akan yaya zaki shak'ine ko kina tunanin ina sonsa ne me zanyi dashi, sha sha sha marasa hankali, makarantar ake zuwa amma anki anutsu asan angirma...

" haruna ya dak'amata tsawa ba shiri tayi tsit D'ak'inta ta shiga...

" firdausi sai banbame takeyi kubarni naje nace ubanta naga wanene gatanta...

" mama farida ta saka dariya, kubarta taje indai kande ce dukan tsiya zatayi mata....

" mumy kina gane ko kina gani...

" shige mutafi malama...


K'ande dake zaune kan sallaya hamza ya shigo tare da sallamar sa!

" Amsa masa atayi sannan yasamu guri yazauna cikin murya mai dadi yace Aisha please zaki aure ne?

" Aure? Aure?? Malam fitar min adaki bana sonka bana kaunarka bana kuma tunanin zan soka!

" Aisha karkiyi min haka wallahi ina kaunarki i can't express sonki dankiye but na barki lafiya kIyi tunani....

" Mamaki ne ya kamata gaba daya...


Karfe 1 Nadare suka farajin bindega yan fashi ne suka hauro gidan k'ande da cikinta duk ya kada tana jiyo i hun su dady saiji tayi firdausi tace akwai kwai....

" fadi abunda zaki fada ko na fasa miki kanki...

" cikin tsoro tace Akwai wata achan dak'in...

" elisu jeka fito da'ita...

Cikin k'ande ne yakara kada wa sai kuka.....

*Urs Nana diso*
nanadisoo.blogspot.com



Email:kabba43@yahoo.com

Gmail:nanadiso100@gmail.com

Wattpad:NEIRNAHDISO
[1/11, 7:58 PM] ('kubrieh cier vervier: _42-44_

*K'ANDE*


Ink'iya:-Nita Dabance!!!


*NA NANA DISO*




Aisha k'arkiyi min hak'a wallahi ina k'aunarki , ina kuma sonk'i but na barki lafiya k'iyi tunani....

" Mamaki ne ya kamata gaba daya...


Karfe 1 Nadare suk'a farajin bindega yan fashi ne suka hauro gidan k'ande da cikinta duk ya kada tana jiyo i hun su dady saiji tayi firdausi tace akwai kwai....

" fadi abunda zaki fada ko na fasa miki kanki...

" cikin tsoro tace Akwai wata achan dak'in...

" elisu jeka fito da'ita...

Cikin k'ande ne yakara kada wa sai kuka.....

Lokacin da aka fitar da k'ande cikin ta duk ya tsure!

" mama farida dake faman kuka elisu ya wanka mata mari...

" kowanne aciki su sai rawar kyarawa yakeyi...

" me kukeso? Kufadi abunda kukeso wallahi zanbaku!

" ubanka mukeso kakara magana sai mun faskara maka kanka!

" wayyo dady dan Allah kada ku kashesa...

" elisu ne yasaka kafarsa ya tankada farida nan ta wadi asume....

" karubuta mana check na million biyu yanzun nan!

" cikin rawar d'ari yace yana dak'i zan baku yanzu!

" suka nuna k'amde da hannu ke! Jiki maza maza ki dakko kije kidakko nace...

" gudu gudu sauri sauri da rarrafi takarasa dak'in dady check din ta dauka sai ga dabara ta wado mata wayar mama farida tagani nan da nan ta dauka gashi bata haddace number ya haruna ba!

Ahankali tatuno lokacin da Amira take fado mata Nan tafara saka number takasa gani ta karshe da kyar tasamu numbarsa...

" kusan 20 miss call bai dauka ba tana cikin ajiye wayar kenan ya kira..

Hello yaya yan fashi agida....

Aguje takarasa palour mari yasakar mata shigeya mai kama da alade...

" rubuta mana komu harbe ka!

" Dady yana cikin rubutawa sai k'ande ta ka tseshi...

" dady kada kabasu kabari su kashe mu hakkin rai ma ya ishesu, Allah yayi muku ni'ima yayi ku musulmai Amma kuna mugayen aiyuka bakwa tsoron ranar haduwar ku da Allah! Murna da annashuwa suntabbata ga Mutumin da Tunanin hisabi ya hanashi tara dukiya ta hanyar Haramun, wallahi kudinnan bazaiyi muku Albarka ba....

" karasawar ta keda wuya ya buga mata wata gora nan da nan ta suma....

" jiniyar yan sanda ce takatse kowa Nan da Nan suka shigo tuni suka fita da 'yan fashin guda 5...

" Suna fita mumy tace wayyo Allah mungode maka!

" mama farida da tafara cewa haruna waya kiraka?

" K'ande ce...

" Ai k'ande ta dabance cewar dady kuduba lafiyar su....

Ranar kwanan zaune akayi haruna yana k'an kande harta farfado...

" sannu kande...

" ina suke?

" ki kwantar da hankalin ki babu wanda suka taba!

" wane zafaffan hawaye ni ya cika mata idon tah cikin zuciyar ta kuma tana fadin daman haka zasu kasance ita da ya haruna!..

" menene na kuka kuma babu Abinda sukayi miki...

" Ahankali tace zan sha ruwa..

" dakko mata yayi tadaga hannunta zata karba yace barshi na baki kinje!

" wane zafaf fan kallo takeyi masa shikansa sai da yaji wane iri ajikinsa!

" Mik'ewa yayi yace sai da safe!

" kamar tace karya tafi sai kuma tayi Shiru....

Da safe Dady yana palour kowa yana zaune banda k'ande tana dak'i a kwanci...

" haruna tayaya k'ande ta kiraka awaya...

" Nidai bata kirane ba, don't know ta yaya takirane...

" mama farida tace ai k'ande ta dabance yanzu sai ya yihu lokacin da akace ta dakko check ne!

" firdausi tace koma menene Allah ya tsiratar damu...

" mumy tace Alhaji ya'isa haka anyi nafarko ankuma yi na karshe bambancin dakake nunawa akan yayana wallahi nagaje in bahaka ba sai mu rabu....

" haruna yace subhanallahi hajiya ai bai dace ba....

" firdausi tace mum aidama kinada kudinki sai kisiya gida...

" will you shoutup idiot!

" Mama farida tace kiris nake jira ketafi na bararraje....

" Dallah kama kanki wacce batasan harkar arzuki ba!

" k'ande dake faman shirin makaranta tana gamawa ta fito sanyi da uniform ta gaidasu...

" bazaki huta ba kande?

" dady weac zamu fara kuma 8:00 zamu shiga...

" firdausi da farida sai faman harararta sukeyi har tafita....

Tafiya takeyi cikin nutsu hango wata mata tayi sai kuka takeyi tana ambatar ta shiga uku!

" Hankalin k'ande ce yatashi matsawa tayi kusa da matar wata kodaddiyar atampha ci ajikinta sai jaririyar da kana ganinta kasan ba'a yayeta ba!

" baiwar Allah me akayi miki kike kuka?

" Namije dan zakarane, bashida kirki bashida mutunci wallahi bazan zauna acikin gidan ba sai dai...

" haba baiwar Allah wannan maganganu masu tsaure duk banza fa mijinki ne!

" kadan ma kikaje wallahi daga ya shigo bangama girke ba, kuma wane lokacin yaya sunyi min yawa dole nayi kazanta, kuma bana gyara masa dak'insa, alallai sai na zauna ina tararayarsa sai kace jaririna? Wacce soyyayah zanyi yanzu girma yaja? Shine yace kishiya zai kara harda marina dan na zageshi!....

Oh ne K'ande! Baiwar Allah *DUNIYA CE*.... yanzu dan rashin sanin daraja da kibarki ta 'ya mace shine kika fito kina Ambatar k'in shiga uku? Me isa k'uke jawowa k'anku masifa da bak'unan k'une? Idan baiyi miki kishiya ba me zaiyi miki?

" kamar yaya?

" Yayanki ne kekika haife su in baki kula dasu ba wazaki kula dashi? Kiyi musu tarbiya domin Alumma su amfana dasu...

" ke kina mace ma sai ance ki gyara jikinki kiyi tsafta bakisan tsafta tana sanya kauna da soyayya acikin zukatan mu ba idan aiki yayi miki yawa kisamu almajiri mana ko yar aiki!

" Dubi kayan jikin ki ko naira biyar bana tunanin za'asiye ki! Ya Kamata kizama Mai hakuri, Mai kamun kai mai zurfin tunani domin rashin zurfin tunanin ki ne yasa baki gane mijin yana sonki ba, ki dinga sallah kina neman yafiyar mijinki....

" cikin murmushi tace yaya sunanki?

" Sunana Aisha (kande) Idan maganar dana gayamiki tabata miki kiyi hakuri, ki kuma cire *SON ZUCIYA* ki dubi maganata...

" Wallahi Aisha ke ta dabance Nagode Na kuma jidadin maganarki da gida zankai kara Amma yanzu Nafasa komawa zanyi domin nagyara Aljannar ta....

" bakomai bari natafi...

Lok'acin data isa makaranta ba adadi dafara jarabawa ba haka ta shiga tafara tata bata dawo gida ba sai gurin karfe 5...

" Tayi wanka ta dauki wane kayan da akasiyo musu tasaka shudeyar doguwar riga ce amma irin ta robar nan masu bin jiki tana cikin daura Dank'wali taje sallama....

" kujerar girma, kujerar daukaka tare da ta tsare ta tabbata agareki k'anwata!

" batasan lokacin da tayi murmushi ba tare da sunkuyar da k'anta yauce rana ta farko data tabajin taje dadin kalamin sa...

" Farida ta kirane ashe kuma haka abu yafaru! Hope dai basu miki komai ba?

" ita dai kanta A k'asa takasa cewa komai...

" kiyimun magana konaji dadi wallahi jiya kasa bacci nayi tunanin ki ya rinjayi zuciyata...

" kamar yata tunani na?

" hannunta yarike kalle cikin idona Aisha zakiga so da kauna Aciki, He deserves nothing but praise, praise and continuous praise Nasamu abubuwa dadama arayu I'm more than happy for the blessings,
mercies and favours he's bestowed on me that's why am in love with you, so please ki soni esha....

" daga i'donta da zatayi taga alamun hawaye, zuciyarta ce ta karaya, Am sorry uncle ta mik'i idanuwanta ciki da hawaye zata fita kenan haruna ya riko ta jiyowar da zatayi ta wada jikinsa....

*Urs Nana diso*


nanadisoo.blogspot.com

Email:kabba43@yahoo.com

Gmail:nanadiso100@gmail.com

Wattpad:NEIRNAHDISO
[1/12, 9:07 PM] ('kubrieh cier vervier: . _44-47_

*K'ANDE*


Ink'iya:-Nita Dabance!!!


*NA NANA DISO*


kamar yaya tunani na?

" hannunta ya rike kalle cikin idona Aisha za kiga so da kauna Aciki, He deserves nothing but praise, praise and continuous praise Na samu abubuwa da dama a rayuwa I'm more than happy for the blessings,
mercies and favours he's bestowed on me that's why am in love with you, so please ki soni esha....

" daga i'donta da zatayi taga alamun hawaye, zuciyarta ce ta karaya, Am sorry uncle ta mik'i idanuwanta ciki da hawaye zata fita kenan haruna ya riko ta jiyowar da zatayi ta wada jikinsa Kusan mintunan su uku suna kallon Juna!

" Har cikin zuciyar ta taji dadi dama su kasance tare a hankali ta tureshi tace uhm lafiya ka rikeni?

" murmushi yayi yace bakomai naga zaki huce tagaba na ba gaisuwa!

" am sorry banganka ba, Daman inason in tambayi ka?

" Murmushi yayi har sai da hushiryar sa tafito yace Allah yasa ba laifi nayi ba!

" gera ta daga tace ina amira? Yaushe za'akai kudine?

" jiyaye kamar ta zuba masa ruwan zafi ajikinsa chan yace sokikeyi nayi aure ne?

" yes uncle kafa girma mundago mufara ganin babys suna yawo....

" Karki damu soon zasu gani!...

" Zadai mugani, anyway bari nafita nayi bak'o awaje!

" wanene?

" tana cikin tafiya tana magana tace wanda zan aura!....


Juyar da k'ansa dazaiyi yaga hamza yafito daga dak'inta! Tiriss yayi...

" hamza cikin fara'a yace babban yaya ashe kana tsaye anan!

" eh ina tsaye yanzu nashigo daukar wasu files...

" Nema nazo gurin mutuniya ta kasanta da riqema...

" ah gaskiya...

" farida da firdausi ne suka sakko sanyi da after dress sunyi kyau sosai....

" Haruna yace 'yar kanwata irin wannan kyau haka?

" firdausi cikin rausayar da ido tace ai siyar kwalliyar zak'ayi....

" hamza yace to ne nasiya ta farida dubu daya...

" Farida tayi dariys tace ko nawa kasiya No prb dama prom zamuje tunda gaku please sai kukaimu...

" firdausi tace tunda ya haruna na nan ne shi zai kaine....

" hamza ya yamitse fuska to aidama bance zan kaiki ba!

" haka suka fita suna dariya...

" Mamaki ne ya cika kande gata a tsayi gaban Uncle isyaku Amma bata fahimtar komai!....

" tiriss hamza yayi yayin da yaga kande ta juya baya sai magana take da isyaku...

" kande ko naje mugaisa ne?

" nop uncle basai kaje ba!

" mota suka ja sannan suka fita murna gurin firdausi ba'acewa komai.....

" ya haruna inada question...

" Ask me mana!

" please kanada budurwa?

" kallonta yayi yana driving so kike kisani?

" Eh

" inada so yasaka dariya...

" baki ta turo au bama daya baciba gaskiya ne ban yarda ba!

" haruna yace cool down baby banda budurwa yanzu but...

" Dont say anything hakan ma daka fadan is okay....


" Hamza ne ya daki sityarin mota yes Am in love...

" farida dataje wane dadi har cikin ranta...

" hamza dake faman kallonta yadda yaga tana Annashuwa...

Gurin karfe daya da rabi K'ande tayi sallah tasaka kayan islamiyya taje sallamar hajiya..

" ina zakije uwar gantali nidai Allah yasa ba bin maza kikeyi ba!

" k'ande da idonta yakusan cika da kwallah tace makaranta zanje mumy....

" toh bangaya miki zakiyimun tsifa ba dan rashin da'a shine zaki tsallaki ne ki fita?

" namanta ne Amma kiyi hakuri...

" mumy ce tasamu guri ta zauna agefen gafon tace oya dakko kibiya ki tsefemin...

" tana cikin yi mata tsifar wayar mumy tayi kara alamu kiranta akayi...

" Duba sunantayi yaga Aminiyar tace mansura cikin murna tace Duniya takuce!

" hajiya mansura tace ina Ai doke mu barta, ina matsiyaciyar yarinyar nan ne?

" Ai tananan in gayamiki tazama kamar yar gida!!!

" wallahi in bakuyi da gaske ba sai ta aure samarin gidan kina ganin kishiyar ki...

" hajiya ce tace zankiraki anjima,tayi mamakin abunda kawar ta tace mata gwara suyi da gaske....

" mumy nagama!

" to sai ki tafi inda zakije...

Fitar da k'ande zatayi tayi karo su firdausi sun dawo sannu sukayi mata!

" yauwa tace tare

Please Login or Register in order to submit comment