You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

in aka gayawa yarki kima zakije ba dadi....

" hakane baba Allah ya yafi mana!

" Da daddare zab tafi china in nadawo za'ayi bikin ki koma barcin ki kafin lokacin makaranta yayi...

" Tohm..

" gurin karfe 7 na safe hajiya ta sirka kankara ta shigo dak'in ta kwarawa K'ande A fuskarta!

" firgen tatashi tana tare idonta da ya k'ada tace ina kwana hajiya!

" tashi malama kiyi mana breakfast...

" Toh tace sannan tatafi ta dorah...

K'auye

Haba goggo kinbi kinsa kande aranki!..

" Abbas kenan k'ande fa 'ya tace dole na damu da halin da take ciki nasan bata cikin kwanciyar hankali!...

" To yanzu me zakiyi mata ta riga ta tafi!...

" ya kabiru ne yace har garinnan yayi shiru annoba tatafi...

" mama farida tace eh wallahi datune tanata zanbada mana fitsara....

" koma menene Allah yatsre min 'yata yabata ilimin datake nema!...

" ya Abbas yace oh su inna soyayyar k'ande ta tashi...

" dariya tayi tace wanga soyayya ta d'ad'e!

" ya kabiru yace Ai gwara goggo iya habu tana can zazzabin rashin k'ande!...

" Dariya suka saka...


Birni

Yau sati daya kenan k'ande tanata zuwa makaranta kullum sai tayi wanke da guga Kullum sai sunci mata mutunci!...

" yau ma tana daki takasa yin maths din kuka ke kokarin zubo mata mik'ewa tayi ta dake tayi sallama a kofar dak'in haruna yaya na shigo?

" eh shigo..

" langwabar da kai tayi yaya dan Allah koyamin assignment dinnan!

" to yace sannan karbe bairon yafara koya mata!

" Suna gamawa tayi godiya ta huce dak'inta tana shiga bandaki tabar littafin ta ak'an gado...

" hajiya tana shigo tace yanzu kin mayar da littafan nan mafi mahimmanci to bari kiga tafara yagawa!..

" hajiya danAllah karki yaga danAllah...

" tsake taja tayaga sannan tatafi...

" kuka K'ande ta fashi dashi haruna duk yana jinsu!

" littafi ya dauka sabo yayi mata wane sai da tayi bacci ya saka mata acikin jaka!...

" Da safe tana hanya tanata tunanin dukan mr philips zaiyi mata abakin gate ta gadu dashi!

" Aisha where is your assignment??

" jakarta ta bude tana danyin dabara kiris tayi karo da sabon littafi taba budewa taga Assignment din ya haruna yakarayi mata!..

" mik'ewa tayi..

" heee Aisha weldone! I have wrote some classwork group work so go and start solving it!

" okay sir wane tsalle tayi har da juye ya haruna yayi ar......

*Urs Nana diso*


http//:nanadisoo.mywapblog.com

Email:kabba43@yahoo.com

Gmail:nanadiso100@gmail.com

Wattpad:NEIRNAHDISO
[12/30/2016, 10:33 AM] ('kubrieh cier vervier: _29-31_

*K'ANDE*

Ink'iya:-Nita Dabance!!!


*NA NANA DISO*



Jak'arta ta bude tana d'anyin da bara k'iris tayi karo da sabon littafi taba budewa taga Assignment din ya haruna yakarayi mata!..

" mik'ewa tayi..

" heee Aisha weldone! I have wrote some classwork, group work so go and start solving it!

" okay sir wane tsalle tayi har da juye ya haruna yayi arayuwa, wane murmushi ta saka mai ciki da kauna.....

Good morning class!

" morning esha!

" Where is the classwork?

" look at the board!

" mujahid Ina nafeesa?

" I think tana hanya you're lucky fa nazata bakiyi assignment dinki ba!

" hmm k'ai dai tunda nayi shikenan!

" Nafeesa ce ta shigo rai abace Yan group dinsu suka kalleta how comes bakiyi ba?

" Amma Aisha baki kyauta min ba ai nayi tunanin zakiyi min!

" kamar ya cewar mujahid bakiga a gate yake karba ba!

" am sorry nafeesa u can't understand me right know so let start our class work!..

" karfi biyu An tashi daga makaranta sun fito ita da nafeesa zasu tafi oh nafisa please escort me to uncle isyak'u...

" okay let go...

" uncle isyaku yana hango k'ande yafara gyara zama k'allon kansa yayi gashi black gajeri ga ido da hanci yanada rufin asirin sa, arayuwar sa k'ande tana burgeshi tunda ta shigo skull din yaji ya kamo da sonta!...

Assalam excuse us sir!..

" Nafisa ce takara kiransa uncle isyaku!!..

" yes nafisa idris ya akayi?

" k'ande ce tace uhm sir about ur assignment are we going to answer all or...

" katseta yayi yace answer one if u can't answer just live it!..

" Nafisa ce tace but sir u ask us to answer All fa!...

" k'ande kawai yake kallo okay Aisha kibar naki zanyi miki!...

" k'ande ce tace saikace wane brother nawa just live it please my brain is not off is on!...

" but to me i have the right to do anything that can make you happy!...

" Nafisa taja malama let go wannan mutumin bashida hankali...

" Nafisa ce tace anya basonki yakeyi ba?

" hehhe ai ne wannan bai taba burgeni ba kuma son maso wane yakeyi!!!...

" you mean kinada wanda kikeso?

" murmushi tayi tace nema son maso wani nakeyi ban tunanin zai soni!...

" suna tafiya suna hira Nafisa tace bye zan shiga layin mu sai gobe!

" kande tace to ta dau hanya tana ta tafiya ta hadu da wane saurayi yatara gashi ya sabule wando sai k'anbo yakeyi!!!

" Dariya tasaka masa tace kai mai bishiya akansa!

" Dani kike wai?

" to dawa nake?

" kaikuwa me yayi maka Zafi kaja wanda ka kasa sai kace wanda akayi masa Allura a!

" hahaha yarinya wannan dakike gani gayu sunansa yanzu duk yammatan dasuka ganni sona zasuyi!

" wai ai kaine dama suru malam ka gyara kayanka kaje ayi maka aske in bahaka ba gaba kanka har 'ya'ya sai yafarayi!

" shiru yayi sannan yaja wandon sa ya tafi...

Tana isa gida ta tarar da maigadi a waje sannu baba!

" kice da sannu k'ande ya akayi bakya biyo driver?

" baya zuwa ya dauke ne na tambayi shi yace hajiya tace ya daina dakko ne kuma makarantar da nisa!!!

" toh Allah ya taimaka!

" Ameen baba!

Tana shiga palour taga uncle Hamza yana tsaye bata gama saka kafarta ba taje saukar mari ya kara mata wani!

" me nayi maka?

" uwarki kikaye min banaci kidinga gyaran daki naba!...

" kande da idonta ya ciko da hawaye tace to yaushe kagayamin? Yau da safe kagayamin...

" farida ce tace ke agidan namu zaki dinga mayar mana da martani dan ubanki?

" hamza yace ai wannan jahila ce naga karfin halin alhaji da yasata a makaranta da baba mai gadi ya aura mata sai su dinga yimana aiki!

" hahaha wallhi kam!..

" wata muguwar dariya k'ande tayi azuciyar ta tace bakusan k'ande ba!!!

" Hanyar dak'inta tayi wane funcikota yayi bazaki bani hakuri ba?

" kukane ya subuce mata tace yi hakuri!..

" Hank'ada ta ya karayi!

" Dak'inta ta shiga sauri tayi tacire kaya tayi sallah sannan ta fito tafara share gurin tana cikin mopping firdausi ta sakko tana sani ta zubar da abinci tayi tafiyar ta!

" farida tana fitowa ta farke omo agurin itama tafita...

" k'ande dai bataci k'ala ba ta kwashe takarasa gyaran ta wanka tayi ta saka doguwar rigarta ta zauna tana assignment!

" Alwalar da tashiga zatayi firdausi ta shiga dakin ta dauke littafin ahanya sukayi karo da haruna!

" uhm yaya sannu da zuwa!

" banza yayi mata sannan ya shiga dakinsa!!!

" ita kuma tayi sauri ta hau sama!

" k'ande na fitowa tanemi littafi ta rasa kofar dakinta ta lika kamar tayi kuka! Sai Kuma ta koma tadauki wane littafin tafara rubutu...

" haruna ne yace lallai k'ande ta dabance ta gwammace tasaki wane data tambaya!

Bayan sallar la'asar tana zaune tana biya alkur'ani tajiyo muryar mumy tana k'ande k'ande???

" da sauri tafita Naam mumy!

" uwarki ce mumy karki kara cemin momy kice min hajiya tunda bani nahaifi ki ba!

" tohm...

" Ga chicken can ankawo kije kigyara ki soya kiyiwa Alhaji farfesu da fried rice da salad!

" firdausi tace be fast! Yunwa nakeji!

" k'ande kamar ta rufeta da duka tace okay!!!

" haka ta shiga kitchen shinkafar tafara soyawa kafin ta tsane taje ta yanka kajin ta dura ahuta! Kafin ya dahu ta yanka salad din ta...

" nafisa ce tatawo gidansu kande tana isa baba mai gadi yace ina zakije?

" tace gurin Aisha zanje!..

" Gidan nan babu Aisha!

" Nan nafisa ta dinga yimasa bayani...

" ai sai kice k'ande!

" Dariya tayi tace ai bansan sunan da ake gaya mata ba!

" tana shiga palour taga haruna a zaune ina yini?

" ko kallonta baiyi ba yace lpya!

" Aisha tana nan?

" Tana kitchen nan zaki shiga!

" lah nafisa ai bakici min zakizo ba!.

" wannan uban aiki Aisha ina yan matan gidan?

" suna daki ai su basa aiki!

" kece jaka ki zakiyi musu? Wallahi kiyi tunani...

" a kauye ma ninakeyi...

" kauye ai daban da birni kinsaka wane hijjabi duk ya mutu gaki da kyau duk kidinga boye k'yan naki!

" uhm kingama assignment dinki?

" zuwa nayi muyi tare mama na gaisheki..

" ina Amsawa amma bari nagama aiki na zan share dakin baba kuma zanyi wankin kayan uniform dina!

" ai mayi tare bani nakarasa miki salad din...

" tohm, tayaya kika shigo kinsan ba asanni da Aisha ba k'ande suke cimin...

" Ai sai danayi masa bayanin ki sosai, ya maganar islamiyyar zaki shiga?

" Eh gobe zan karbo form zan siya yadi...

" aa kibarshi nagayawa Abbana duk zaiyi miki...

" Tohm nagode...

Basu gama assignment din ba sai gurin 9 kwanciya tayi tana hutawa hajiya tace au abincin ma nizan zuba dan uwarki?

" mikewa tayi sannan tafita palour ta zubawa kowa banda hamza!

" har ta dau nata taje ance ubanki ne yasiya abincin da baku zuban ba?

" jiya ai gani nayi bakaci!

" idiot kawai dallah zubamin...

" farida tace ai bata yarda ba tafara zùwa makaranta!

" hamza yace asarar kudin makaranta ba!.

" ita dai bataci musu kala ba tashige dak'in ya haruna ta shiga yana ta waya da Amira!..

" ta dade a tsaye sannan yace lafiya?

" Abinci nakawo maka!

" Dazu naci agidan su Amira!..

" fita tayi ranta a bace tana shiga daki tafashi da kuka ahaka bacci ya dauke ta!..

Da safe dady yadawo kowa ya zauna A palour sunata hira!...

" Firdausi tace oh uncle haruna dady kadai kake sakarwa fuska mubaka hira damu!...

" dady yayi dariya ainema labari nake bashi shiyasa, ina k'ande ne?

" farida tace ai tana can tana bacci...

" sannu da zuwa dady wallhi ina dak'i ne ina karatu exam zamu fara ne!

" yauwa uwata nasiyi miki tsaraba kalakala!

" murmushi tayi ta samu guri ta zauna, baba ya china?

" lpylou hope kina lafiya bawani problem?

" eh babu duk muna lpya kallon haruna takeyi yadda yakara yimata kyau ya saka black yard dinsa....

" ga atamfa guda 12 ki kai dinki inda su firdausi suke kaiwa!...

" farida tace tabbijan can taje tasamu tailor dinta Amma walhi bazamu bawa namu ba!...

" haruna kakaita gidan hafsa sai tarakata tunda ne ban isa daku ba!

" Tohm Alhaji...

" yauwa akwai maganar danakeso muyi daku zankara aure!

" kutmar cewar mumy auren uban me to walhi bazata sabo ba!

" nagama komai yanzu haka lefen ta yana mota kima ga guda biyar can nayi miki!

" farida tace dady wazaka auro?

" mama farida ta kauye...

" Hajiya tace ai zata shigo ko? To wallhi zatasan tashigo gidan mulki....

" fuuuu suka hau sama itada 'ya'yanta...

" k'ande kuwa murna taje tunda ran mumy ya bace, Dady please zanje kai lefen ....

" kiyi zamanki tunda jarabawa zaki fara!..

" Tohm tace masa sannan ta mik'e!...

Gurin karfe 4 an tafi k'ai lefe, haruna ya leko kin shirya?

" eh tun dazu na shirya...

" To tawo muje gidan gaba ta bude ta shiga yaya please ka kaine gidan su kawata nafisa sai na kaiwa tailor dinta banason zuwa gidan anty hafsa!!!

" uffan baice mata ba wayansa yafara ringing dauka ya dauk'a hello sweety!

" kana ina ne nayi kwalliya kazo ka gani kaje!

" haha tohm ganinan juyawa yayi bai tsaya ko'ina ba sai kofar gidansu Amira! Nazo fito to!

" ita dai k'ande taga ikon Allah sakar baki tayi taga Amirar nan fitowarta keda wuya taga ai tafi Amira komai sai dai ta nuna mata fari!

" irin wannan kyau Amira!.

" Da gaske nayi kyau?

" sosaima

" kace abinci kokuma na zubo maka?

" Naci kinyi mun zobon!

" yeap gashi nan..

" yauwa sweety, Ga sister ta nan ku gaisa!

" ina yini..

" k'ande tace lpya lou matar yaya kinyi kyau fa!

" Nagode!..

" bari mutafi...

" Tun yanzu? Cikin wata murya mai cike da tausayi...

" haba sweety kuka zakiyi? Ai da night zan dawo...

" okay tohm bye dear...

" kande tace ikon god kalle yadda suke tararrayar juna!

" tunda yashigo mota yaketa murmushi...

" can kande ta saka dariya murmushi kai kadai?

" ke kuwa naga abokiyar rayuwata dadi nakeji!

" cikin gyatsene tace Allah sarki...

" ya kaita shagon me dinkin nan ta shiga ta basa bashi dubu goma.....

" Kai masa tayi...

" Nagode yaya rannan ma kayi mun asignmnt thank you!..

" Ai dama Nace miki ina tare dake....

" kayi sauri please kada bunkusar mumy tafara duka na...

" Ai itace daidai dake!!!

" hmm haka kagani ai...

" suna komawa tayi sallah tace hajiya me za'a dura?

" k'an uwarki dana ubanki zaki dafa mana!

" kande tasaka dariya a ina zan siyosu sai na dafa?

" firdausi tace naga taki takin ki gurin uncle haruna so kiyi hankali...

" lah ai dazuma gidan su budurwarsa narakasa suka sha soyayyar su, kinsan yanzu maza sun waye basa son jahila sunfison mai addini...

" zama tayi tace oh my god ya zanyi da son uncle...

" kande kuwa haushin firdausi taje lallai da aiki agaban ta....

Ranar lahadi aka daura auren mama farida karfe 4 aka kawota gidan part dinta aka kaita ya hadu sosai...

" hajiya tana daki tana rusa ihu Alhaji ya cuceta kuka takeyi sosai..

" kande kuwa tana palour a zaune tanata karatu...

" baba mai gadi ne yayi sallama ga zobon ya siyo nan ta sarrafa shi sai kamshi yakeyi ta saka acikin jug guda biyu ta dafa taliya da sauces, kowa da kowa suna zaune har hajiya...

" Dady yace toh dai ga Antyn ku nan itama Amatsayin mahaifiyar ku take!

" To sukace kande ta fito aa mama farida sannu!

" baki iya gaisuwa bani?

" Ai kinsan lokacin danake gida baki koya min ba!

" ni zakiyiwa fitsara!...

" kinsan inkayi sai an maka!..

" mumy da farida mamaki ne ya kamasu dama kande tanada zafi...

" daga hannu tayi zata wanka mata mari kande tace maza mayar maza mayar, kafin nakai miki nawa!...

" kukan karya mama farida tasaka Alhaji kana k'allon yadda tayimin ko?

" so what? Cewar kande kingansu duk basu san halina bani ba na kyale su ne kawai so kowacce tayi control din kanta!

" zata shiga dak'inta haruna yarike hannunta menene haka!

" soyayya ce!

" kamar yaya?

" bazaka fahimta ba tunda kai kanada wacce kakeso!

" oya tell me wanda kikeso zan taimaka miki, ya riga yafada soyayyar wata...

" gayamin toh har ta bude bakin ta...

" firdausi tace uncle kazo inje dadi...

" okay yace..

Firdausi ta nuna kande da hannu!!

" kande a zuciyar ta tace indai akan haruna ne yanzu zamu fara (game) din....

*Urs Nana diso*


http//:nanadisoo.mywapblog.com

Email:kabba43@yahoo.com

Gmail:nanadiso100@gmail.com

Wattpad:NEIRNAHDISO
[1/1, 11:13 AM] ('kubrieh cier vervier: _31-34_

*K'ANDE*

Ink'iya:-Nita Dabance!!!


*NA NANA DISO*


k'amar yaya?

" bazak'a fahimta ba tunda kai kanada wacce kakeso!

" oya tell me wanda kikeso zan taimaka miki, ya riga yafada soyayyar wata...

" gayamin toh har ta bude bakin ta...

" firdausi tace uncle kazo inje dadi...

" okay yace..

Firdausi ta nuna kande da hannu!!

" kande a zuciyar ta tace indai akan haruna ne yanzu zamu fara (game) din, Sannan ta shiga dak'in ta littafin ta ta dauka tafara karatu...

" alhaji gani..

" yauwa zancen kudin Nan daka aramin natura account dink'a!

" okay ba matsala inason inyi tafiya ne gobe zanje kaduna anso takarduna!..

" mashaa Allah kaduna zakaje ko?

" eh Alhaji..

" ince firdausi kince zakije gidan anty ni'ima?

" cikin jindadi da murmushi tace eh dady...

" ko zaku tafi tare haruna?

" A'a banda time din tafiya da'ita i think driver yana nan zai iya kaita!...

" toh firdausi ki shirya driver ya kaiki...

" haba dady u have the right ka gayamasa magana yaji ne in ba dashi ba walhi ba inda zanje...

" yimun shiru malama kinsan halin haruna magana daya yakeyi....

" buga kafarta tayi toh ai shikenan ni nafasa zuwa....


Mama Farida dace tayi wata muguwar dariya sannan tace yarinya ce Alhaji sai kana yimata uzuri...

" ke dai barni dasu duk sha shancine da rashin kwaba!...

" hmm Allah yasawak'e...

" Ameen!...

Haruna yana tsaye agurin gate wayarsa tafara ringing da kamar bazai d'aga ba sanadiyar babu suna cahan kuma yace salamu alaikum?

" wa'alaikas salam ina yini?

" lpy ...

" DanAllah Aishatu tana nan!..

Cikin gida ya shigo dak'in k'ande ya huce tana karatu wayar ya kara mata akunne!...

" he:lo nafisa ce kin dai fara karatun exam?

" murmushi k'ande tayi tace ai sai a hankali muna dai dan dudduba wa!...

" nafisa tasaka dariya ai ahaka kuke karatun manya..

" Toh sai anjima bye...

" bye!!!

"Sauke wayar dazatayi daga kunnen ta taga hoton amira akan screen tsayawa tayi tana kallonta...

"Haruna yace kyau tayi miki ne kike kallon ta haka?..

" cikin k'unar rai tace dadinta nima ina da kyauna amshi wayarka...

" ai ita gani akayi aka yaba ke anyaba miki ne?

" mtseww tace sannan ta mik'e ta huce palour hamza ne yake faman waya farida kuma tana zaune kusa dashi har kande zata zauna akan kujera hanza ya dak'a mata wata tsawa sai data girgiza....

" inda muke dora mazaunan mu kema anan zaki saka nake?

" shiru tayi masa ....

" haba uncle kadaina damun kanka akan wannan kucakar...

" my dear u can't understand how i hate her ne wallhi ga wane shigen hijjabi data mayanci masa sai kiganta kamar donkey shit.....

" farida tace ya sunanki kande ko kandala excuse us pls tunda ba palourn ubanki baniba....

" ok tace sannan ta mik'e dakin ta tashiga sannan tayi Alwala tayi sallah daga nan ta kwanta ciki da addu'ar bacci a bak'in ta....


Farida ce ta hau sama tana sister sister?

" me yafaru ne farida?

" gobe inada lecture i think lokaci daya zamu fita.....

" any way zan kokarta naje Amma am not okay fa!

" farida tayi murmushi ai naga take tak'en ki kin wada son uncle haruna!!!...



Please Login or Register in order to submit comment