You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

hada maka bomb awajen Abbah."

Ta karasa fada tana mai dariyar mugunta, kai kawai ya kada yana murmushi, shi kansa bai isa yaki ummie ba, domin yasan idan ya aureta yayi babban dace, sai dai yana tsoro, yana tsoron ranar da yaransa zasu tashi amusu gorin cewa babansu tsohon dan ta'adda ne, ajiyar zuciya ya sauke sannan yaja hannun yaran suka fita.



Duk abun da suke akan idon Malik, tunani yake tabbas ya san wadannan fuskokin, amman a ina, ganin zai batawa kansa lokaci yai wucewarsa shi ma, sai dai yaran dake hannun wannan mutumin daya gani sun tsaye masa arai, suna kama sosai Mamah, kau da zancen yake son yi amman ya kasa, da haka shima yabar wajen.



Kwanansu hudu da zuwa aka zauna zaman mitin, anan aka gabatarwa da Saddiqu auren Ummie, sai Fannah da dan Alhaji Yahya kanin baban Saddiqu, auren dai mutane da dama aka tsayar da za'ayi nan da sati biyu masu zuwa, kallon kallo ake tsakanin kowa da kowa, sai dai babu mai magana, dolene kowa ya karbi zabin da aka masa.



Bayan an tashi taron ne, Malki ya samu Mamah abangaren Maman Saddiqu suna zaune afalo gaba dayansu harsu Maryam, zama yai yana gyaran murya, kallonshi Mamah tayi ya dauke kai, kamar bashi ba kuma yace,

"Waccan wace ne mai yara biyu mata?, na ganta agidanmu kafin mu taho nan."

Kallon ba kada kai Mamah tayi masa, sai Khausar ce cikin mamaki tace"badai kace harka manta da Maryam din taka ba?, wacce ka tafi ka bari da cikin wata uku, ka tuan?".



Tabe baki yayi yace"banda sakeena ina da wata matar ne, ban santa ba, sai dai in so kuke dai na kara aure, zaku fake da wannan, wannan mitsitsiyar yarinyar za'a ce wai Maryam dina, kamar dai na san mai sunan, amman ba zan iya tunawa ba."



Kallon mamaki Maman Saddiqu tamai kafin ta maida kanta ga Mamah data kafe sa da ido, kafadarta ta dafa, suka kalli juna ta mata alamar ta biyo ta.



Bayan sun shiga daki ne ta kalli Mamah tace"ya akayi kika bari sihiri ya taba miki lafiyar danki haka, gashi nan abu mai mahimmanci ya manta dashi, zan hadaki da kanin babana, babban malami ne inshaAllah za'a shawo kan lamarin."



Shiru Mamah tayi tana nazarin maganar Maman Saddiqu, kafin suka shiga tattauna abun daya faru tun shekaru hudu baya da suka wuce.





   *RUGAR SAJE*



BY NUSAIBA AYUBA SULEIMAN



   WATTPAD@NUSYSA

I.G@NUSAIBA A.S.SARKIN ZANGO



  –&

*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO=ØÚÜ*

        _(The Home Of Qualitative Writers That Are Educate Humanities)._

https://www.facebook.com/100495222137315/posts/100496042137233/?substory_index=1&sfnsn=mo



                  *[=ØÝÜI.W.A=ØÝÜ]*



(3E 'DDG 'D1-EF 'D1 -JE



   _Deducated to my sweet Mamah=Ø
Þ_.



  _32_



   Cikin kwana uku aka kawo magungunan da Malik zaina amfani dasu, cikin abin da baifi sati ba sai gashi ya fara dawowa hankalinsa, kowa yayi murna amman banda Sakeena, dan sosai ta dagawa Mamanta hankali akan asabunta mata aikin ta.



   Ranar da ya kama yan matan da za'a aurar zasu fita wankin kai, dan sauran kwana biyu afara event, suna zaune gaba dayansu afalon Maman saddiqu, kasancewar ita mai yara uku da za'a aurar daya namiji biyu mata, to kusan yan matana anan suke hidimarsu, suna zaune Laura na yiwa Sultana tsifa, Maryam kuma ta nawa Simrah, sai Ikram da aka gamawa tana taya Fannah suna tsefewa Iklas.



    Shigowar Saddiqu da Malik da Ahmad yasa aka fara gaidasu, dan kusan sune dai manyan, kuma abun ban sha'awa sasai yanzu Malik yake sakewa da Saddiqu, dan yanzu har wasa da dariya suke, haka wani zubin Malik din zaisa Saddiqu agaba da shagiyanci, wai tuzurun ango shidai yana tausayawa kanwarsa, zatayi fama, ire iren wadannan rahar dake shiga tsakaninsu yasa iyayensu ba suda wata fargaba, dan sunsan yaran nasu yanzu sun gama hade kansu.



   Kallon Ummie Saddiqu yayi yana wani langwabar da kai, da ido tamai alama da mutanen dake wajen, kafada ya dage, sannan ya mata kalar tausayi yana mata nuni da waje, kai ta sunkuyar tana murmushi cike dajin kunya ganin sun hada ido da anyi Khausar, shima dai murmushin yayi ya fita, sai bayan fitar sane Khausar din tayiwa Ummie alamar ta tashi mana, kanta asunkuye ta tashi ta fita, gaba daya falon akasa dariya ashe kowa na hankalce da su.



   Shi ma Malik kallon Maryam yai, data yi kicin kicin da fuska, daman kwana biyu tunda da fara ganin rainin hankalinsa ya fara waya itama ta dauke kanta daga shi, cikin isa da tsare gida yace,



  "Maryam, hado min coffee mara madara, sannan suga kadan zaki saka min, maza ki kawon bangaren Saddiqu."



   Kallon kai awa tayi masa, sannan ta dauke kanta tanajin haushinsa, nunawa yai bai gani mai tamai ba, saima tashi dayai yana yafito Ikram da Iklas, da gudu kuwa yaran suka bi bayansa, dan yanda yake jansu ajiki yanzu sosai sun saba dashi, daman kuma sun gama saninsa ahoto, kuma sunsan waye shi awajensu.



   Kusan mintuna goma da fitarsa amman taki koda kwakkwaran motsi ne, tana kula da yanda anty Khausar take aika mata da harara amman tayi biris da ita, sai data gaji ne tace mata"amman aiki aka saki ko Maryam?, kikayi zamanki, agarin jan ajin naki zakije ki tsinkashi akan titi, gwanda ma ki rungumi mijinki tunda yanzu ya gane kuskeren da yayi ba'a hankalinsa ba, idan kuma kinki, na tabbata zasi karbi bakunci wata abokiyar zaman nanda  kwana hudu masu zuwa."



   Kamar wadda aka zaki tsohonta haka ta mike tana kumbura baki, abun haushin kuma sai ta fara bin yan matan dake wajen da harara, har tana hango wacce za'ace an bawa mijinnata, wani tukuki taji da taga kamar suna mata wani gani gani, da sauri ta shiga kitchen ta hada duk abun da ya bukata, sannan ta deba masa difulan da alkaki da cincin dan tasan indai bangaren zaki ne yana maraba dashi.



Ta kofar kitchen din ta fita, ta nudi bangaren na Saddiqu, tun kan ta karasa tajiyo hayaniyar yaran, da sallama ta tura kofar falon, anan ta tarar dasu harsu Sultana da Simrah duk sun hargiza falon shi kuma yana hakince yana kallonsu, kana ganin fuskarsa kasan yana cikin nishadi da farin ciki, kallonta sukayi suna dariyar Ikram data fadi, da gudu yarinyar tazo wajenta tana nuna mata gwuiwar hannunta data fadi akai tace,



  "Maam kinga na fadi, kuma su anty Simrah suna min dariya ba."



  Shafa kan yarinyar tayi tace "ya hakuri kinji, rabu dasu idan mun tashi fita yawo ba zamu dasu ba ko?".



  Kai ta gyada tana tsallen murna, tare da yi musu gwalo, cike da sha'a da burgewa Malik ya cewa yaran" yawwa to maza kuje kucewa Mamanh ta shirya minku zamu fita anjima, kunji yarana, kowa yayi kwalliya mai kyau."



   Sultana vmce tace "Daddy tare da  Maam zamuje amma?."



Kallon yanda take cin magani yayi, tare da skin murmushi yana dan lasar lebensa da suka bushe sannan ya cewa Sulatana"ita ce ma karfin fitar tamu ai."



  Da murnar su suka fita, tashi yai ya rufe kofar da key, sannan ya karaso har inda take tsaye, karban farantin hannunta yai ya ajiye akan center table, sannan ya matso gab da ita, baya taja tana sakin mai harara, sannan ta dauke kanta tana jin wata masifa na cinta, amman ina ba zata iya ba, dan ya wani mugun cika mata ido, ga wani girma daya kara, idan ma gizo idan ta ke mata ba, sai taga kamar ya ninka da agirma da tsayi, kara dauke kanta tayi ganin ya kuma matsota.



    Bata ankaraba taji ta asama, zata sakin mai ihu yai saurin hade bakinsu, yana lumshe ido, mutsumutsu ta farayi dan ya sauketa, amman sai daya dangana da ita kangado sannan ya janye ta yana sakin nishi, binta yake da wani fitinannen kallon yana she bakinsa, sannan ya tashi jiki amace ya cire rigar jikinsa, kai ta kauda tana auna karfin rashin mutunci da tantirancinsa aranta.



   Zama yayi abakin gadon yana dafe kai, tashi ya kumayi ya shiga ban daki, can sai gashi ya fito daure da tawul, kanta ta kawar tana dai zaune inda ya barta, karasowa yai ya kai hannu zai taba ta tayi saurin bigewa tana harararsa, murmushin gefen bakk yayi sannan yace mata,



  "Malama, wanka zan taimaka miki kiyi, dan ba zaki kwanta min ahakaba."



  Yawu ta hadiye da kyar, tana zare ido ita ina zata yarda wannan sangamin yace zai mata wanka, cikin in ina tace"ni bana bukatar taimakon ka, ni fa ba wanka ma zanyi ba, ai nayi tun safe, kawai ni muje ka buden kofa na fita, ina kai kace baka sanni ba, kuma fa cewa kayi na fita arayuwarka, ka kirani da maciyar amana, ka wulakantan....."



  Bakinsa taji acikin nata, lakwas tayi dan ta fara karban sakwanninsa, dukda cewa ba haka taso ba, kuma so take ma ta raba kanta dashi, amman kamar mayen karfe, haka yake manne mata, sai daya rabata da kayanta tsaf, sannan ta kula da aika aikar da yake shirin mata, dan jikinsa banda rawa babu abun dayake, duk wanda ya gansa yasan yana cikin matukar bukatane, ture sa take tana sakin mai kuka, amman abanza.



   Yana gab da cimma matsaya sukaji wani mahaukacin bugu da akewa kofar kamar zata balle, ga kuma hayaniyar jama'a, da sauri ya nrmi kaya ya saka, sannan itama da jikinta ya gama tsami ta maida yakanta, daya watsi dasu akasa ta saka, tare suka fito ya bude kofar, kamar wadda aka hankado sai ganin Sakeena sukayi ta fado falon kai tsaye, kallonsu tayi ta sheke da wata irin dariya.



  Kallon.yan gidan da aka taru ana kallon ikon Allah tayi tace musu,

  "Kun gani ba, ai na sani maciya amana ne, kunga wannan Malik din na rantse muku butulu ne shi, nan na zaunar dashi na gama kitsa masa abubuwa da dama akn wannan yarinyar amman yayi buris dani, kai har fa sharri na mata nace tana neman maza, amman wllh ina fada muku sai ya watsar da zancen.



   Akwai wani abokinsa K2 watau kabir khan, ai dadiro na ne wllh neman juna muke dashi, kuma fa ta takashi yake bina, hhhhhh ai in fada muku na more fa, haka muka hada mata tuggu ta yanda shi k2 din zai nemata yaji yanda take, amman sai muka fara dauke hankalinsa da wani bature da zai mana aikin, abun dariya ya bata, wllh mun neme sa mun rasa ai, kai ban baku labari ba."



  Kallon Babanta dake mata wani irin kallon tsana tayi, ta karasa wajensa tace,



  "Shiga bangaren mamanmu zakaga abun amamaki, ta haukace fa, yacen alhakin Mamansu Sabira ne ke damunta, ai ita ta haukatar da ita, kuma Baba na baka wani labari?".



  Kallon gefe da gefenta tayi alamar kar kowa yaji mai zzata ce,

  " Baba ba kai ne fa babana ba, wani dan garin damagaram ne babana, ai da aurenka mamanmu take bin maza, haka tayi cikina ta haifeni kai kuma kana ta murna an maka ahaihuwa nan kuwan baka san wayo muka ma ba, hahahaaaa kun gansa kato dashi mun masa wayau.



    Haka fa Mamana ta sani agaba sai da mukayi wa Malik asiri ya dena kula kowa na gidansu, ko cikin Mairoji ai munso kifar dashi, bokan yace mu bari ta haihu sai akashe yaran da uwar, amman da yake tsinannene bokan, da muka koma sai cewa yayi wai shi ya tuba yabar wannan harkar, uhmmmm, inji mai ciwon hakori, Malik bani kudi kaji, maza bani kudi na koma gurin bokan can, ai ayau sai na kuma mallakeka, hahahaaaaaa, saini shegiya mara uba, saini yar iska mai neman wasu mazan."



  Haka  fita daga harabar gidan tana ta tonawa kansa asirin abunda suka aikata ita da Mamanta, da dama mutanen wajen mamaki ne ya hanasu magantuwa, masu raunin zuciya kuwan harsun fara kuka, haka yan dakin su Sabira ma kuka auke sosai, babansu kanshi sai dayai kwalla yana nadama da dansanin zama da irin wannan mace mara tsoron Allah.



  Maryam kam kasa motsi tayi sai Malik kawai da take bi da ido, ashe kenan duk abun da yai asiri ne ke dawainiya dashi, Allah sarkin hikima da har ya gama zarginsa da cin mutuncinsa bai furta kalmar saki ba atsakaninsu, haka ko bayan tafiyarsu Mamah taso a raba auren Abbah ya hana, kuma koda suka cika shekara hudu Mamah ta kuma tada zancen raba auren,amman haka Maryam din ta nace tace abarta tayi ta zama da aurensa har ta mutu, ita bata fidda ran wata rana zai dawo ya nuna kuskurensa ba, ashe ma komai yayi ba'a hayyacinsa yake ba.



Kusa dashi ta karasa da shima yai mutuwar tsaye yana mamakin dun abunda Sakeena ta fada tana aikatawa, kama hannunsa tayi ta jingina da dantsen hannun tana sauke ajiyar zuciya.



    Yinin ranar haka akayisa sukuku, kowa na gidan yana cikin al'ajabi da mamaki, amare masu zuwa wankin kai sai ba'a samu damar zuwa ba, gashi harda Jidda kanwar Sakeena acikin amaren, haka ta yini kuka, dan wasu abubuwan da uwar keyi da saninta.







     *RUGAR SAJE*



BY NUSAIBA AYUBA SULEIMAN



   WATTPAD@NUSYSA

I.G@NUSAIBA A.S.SARKIN ZANGO



  –&

*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO=ØÚÜ*

        _(The Home Of Qualitative Writers That Are Educate Humanities)._

https://www.facebook.com/100495222137315/posts/100496042137233/?substory_index=1&sfnsn=mo



                  *[=ØÝÜI.W.A=ØÝÜ]*



(3E 'DDG 'D1-EF 'D1 -JE



   _Deducated to my sweet Mamah=Ø
Þ_.



  _33_



   Da dare yayi haka Baba Gana yasa aka kuma taruwa ababban falon gidansa, bayan anyi adduoi sannan akayi doguwan jawabi, sannan aka shiga tattauna batun daya tarasu agun, maganar abun daya faru da safe shi aka maimaitawa manyan gidan da basu sani ba.



Shigowar Gimba ne yadau hankalin Malik, ya bisa da kallon mamaki, bayan ya gaida mutanen ciki ne ya mikawa Malik hannu sukayi musabaha, daganan ne Saddiqu ya dora musu da nasa bayanin, sannan shi ma Gimba ya dora nasa akai.

Kowa yayi mamakin faruwar wannan abu, sannan an jinjinawa Saddiqu namijin kokarin da yayi, Mamah da Abbah sun mai gidiya sosai, Malik da Ahmad kuwa sakashi sukayi atsakiya suka rungume sa suna jin wata kaunarsa na ratsa su.Ba'a tashi taron ba sai dare sosai, kowa ya fito ya nufi gidansa, ahanya Malik ya tare Maryam yana tsare ta da ido, kau dakai tayi tana jin nauyinsa da kaunarsa, amman fa duk da haka dole ta dan gwarasa ko yaya ne.



Zai magana kenan Khausar ta karaso wajensu, hannun Maryam ta kama tana kallon Malik din daya tsare ta da ido, dariya tayi aranta, sannan tace masa"idan kana son kasancewa da ita, kayi sabon bibiko idan naji tausayinka sai na baka ita, idan kuma naga dama ta koma inda ta fito."



Hararar wasa ya mata yana shafa kansa, juyawa yayi ya tafi bai musu magana ba, dan ya kula ita da Mamah bakinsu daya, dan da yamma ma Mamahn cewa tayi Jahun zata maida Maryam suna komawa, dan haka ya zuba musu ido yaga iya gudun ruwansu, abun daya sani shi ne ba wanda ya isa raba sa da ita, idan kuma sukayi wasa yacen, zata tare ne adakinta da wani cikin.



Kyayataccen murmusgmhi ya saki yana shafar kansa, ahanya suka hadu da Ahmad, tambayarsa yayi ko yaga Khausar, Malik din ya amsa mai da bai ganta ba, yana kallon yanda gaba daya fuskarsa ta sauya, rike dariyarsa yayi yace"me ya faru?, naga kayi waniniri kamar sabon maraya."



Tsaki Ahmad din yaja yana cije bakinsa yace"mata sai ahankali , idan ana shagali wai sai amanta da batun miji, na gaji wllh duk inda take adaren nan ma tazo ta ji dani dan bazan iyaba gaskiya."



Ya karasa da kalar tausayi, kai Malik ya langwabar cikin nashi kalar tausayin dayasan yayan nasa zai goyi bayansa yace "Allah sarki ni, mai kaji dadinka ma da taka matar tana kulawa da kai, ni kuwan yanzu babu tsuntsu, babu tarko, wadda nake saka ran zan samu nutsuwa da ita, wadan da suka fini iko da ita sun hanata kulani, ni yanzu ban san ya zanyi ba."

Kama hannun Ahmad daya ke ta binsa da kallon tausayi yai yace "dan uwana, kai kadai zaka min wannan taimakon, ka yi hanyar da Maryam zata zo masaukina yau dan allah, idan ba haka ba, nima kafin safiya komai zai iya faruwa dani, kai kadai ne kwarin gwuiwata yanzu kaji dan uwana?."



Kafadarsa yadan dafa cike da tausayinsa yace"bani yan mintuna mu shiga gidan tukun, karka damu kana tare dani ai, jeka masaukin ka."



Kai yadan sunkuyar alamun kunya da jin nauyi, yana sakin murmushin nasara, talle keyarsa Ahmad yayi yace"kamar gaske wai yake jin kunya ta, maza jeka yanzu zata zo, kaij autan Ya Ahmad da Mamah da Abbah."



Rungumesa yayi sannan sukayi sallama ya tafi cike da nishadi.







**

Har ta kwanta taji wayarta tana kara, ita mantawa ma tayi bata kashe taba da zata kwanta din, dubawa tayi taga sunan Ya Ahmad ne akai, dagawa tayi cike da mamaki, bayan ta gaidasa ne yace "ki turon Khausar yanzu, sannan ki wuce masaukin Malik baya jin dadi, dan dazu ma sai daya je chemist kije kiga jinkinnasa ."



Gabanta na faduwa ta ce "Ya Ahmad meke damun sa?, jikin nasa baiyi tsanani ba ko?, ko dai asibiti za'a tafi?."



Murmushi yayi yace"ah ah, da sauki fa, kwantar da hanaklinki kawai dai yana bukatar wani akusa dashi ne, saboda da dare, kije dai yanzu."



Amsa masa tayi da to, jikinta sai rawa yake ga wani irin tsoro daya kamata, hijabi ta dora akan doguwar rigar jikinta, da sauri ta fita daga dakin ko wajen Mamah bata je ba , dakinsu Khausar ta shiga ta tado ta, sai da suka fito sannan ta fada mata sakon ya Ahmad din irta kuma ta nufi inda Malik yake.



Da sallama ta shiga , tasan ba zata same sa afalon ba, sai ta wuce cikin dakin, tarawa tayi ba kowa ciki harta juya kuma taji alamar taba kofa, ganisa ya fito daga bandaki daga shi sai towel daure akugunsa, yasa ta dauke kai tana neman wajen zama, bai mata magana ba sai daya rufe kofar dakin sannan ya dawo inda take, zama yai kusa da ita yana binta da wani kallo, kasa tayi da kanta tace,



"Ya jikinnaka ?, Ya Ahmad yace bakajin dadi meke damunka?."



Marairaice mata fuska yayi yace"ba dole nayi rashin lafiya ba tunda anki kula dani, tunda na samu sauki baki yarda mun hadu ba, ko dazu ma saura kadan na samu nutsuwa aka katse ni, kuma yanzu sai abaeni ni kadai na kwana dan daukar hakki?."



Murmushi tayi tace "ashe kenan lafiyar kalau?, to sai da safe ai dai na zo naga yanda kake."



Tana shirin mikewa yai saurin kamo hannunta ya janyota jinkinsa, shinshinar ta yake dukda tana cikin hijabi, amman jin kamshinta yake kamar zai zautar dashi, numfashi suka sauke atare jinta ajikin sa ba karamin dagula mata lissafi yaiba.



Hannunsa ya tusa cikin hijab din ya shafo breast dinta, kankame sa tayi tana jin wasu bakon yanayi yana yawo ajikinta, hijab din ya cire yana bin jinta da wani mayen kallo, sosai yaga ta kuma cika, musamman hips dinta da kirjinta, hannuwansa duka biyu yasa ya tallabe na shanunta, sannan cikin wani irin salo ya shafo kan nipple din.



Wani irin gantsare masa tayi tana sakin ajiyar zuciya, tana kara shige masa, kwantar da ita yai bayan ya zare igiyar gaban rigar, ya cireta sannan ya fara bin cikakkun cinyoyinta da harshensa yana lashewa, har zuwa babban dan yatsan kafarta daya kama yana masa shan minti, ganin yanda take zillewa kamar wahainiya yasa shi dawowa samanta,dan gajeren wandon rigar ya kama ya na murzawa , har ya ciresa, kafarta yadan wata yaga yanda wajen yake wani irin sheki na wani ruwa mai yauki da yake fita ga kamshi da yake tashi.



Hannunsa ya kai yana shafawa har ya samu ya shigar dashi, jikinta ne yadau rawa ganin haka ya sashi kara kaimi, yadau lokaci kafin ya haura samanta 6ana sakin mata nauyinsa, idanimunta da suka gama fadawa masu dauke da wutar fitina da kauna ta zuba masa su tana jifansa da wani irin kallo, ya bude baki zai mata magana sai jin harshenta yai abakinsa, kamar mai jira kam ya kama shima da azama.

Sosai daren ranar suka raya shi da tsaftacciyar soyayya, bayan sun tsaftace jikinsu ne kuma wai zata samasa bori, harda kukanta, kwanciya yayi ya janyota jikinsa,

"Matsalata dake gulma, dazu fa kin kusan cinyemin yar amanata, daga cewa ayi gwaji aga kokin iya bada head, kawai sai ki nemi kaini maradi, da aka koma kifin mazarkwaila kuma, har wani ihu kike min 'baby kara, baby buga da kyau, yawwa Ya Malik ci....', turesa ta shiga yai tana dan dukan kirjinsa ga kukan banza data sakin mai, dariya kawai yayi, yana kara rungumeta, cike da waninirin nutsuwa sukayi bacci.





Washe gari da safe aka tashi ta mummunan labarin mutuwar Baba Gana, ashe tun dare yake fama da ciwon ciki, da za'a kaishi asibiti ya hana, yace ai yasan ko yaje ko baije ba ba tashi zaiba, tunda shekarunsa sunja, me zai zauna kuma yayi, bayan Allah ya gama cika masa burinsa.



Haka akayi jana'izarsa, aka watse, sai dai taron biki an fasa shi zadai adaura aure, da zarar anyi sadakar bakwai ko wanne ango zai dau matarsa ne su tafi inda zasu zauna.



Ranar da akayi bakwai kuwa kowa ya dau matarsa, Saddiqu sun wuce Kaduna inda ya samu aiki da ma'aikatar ilimi, su Mamah ma sun dawo, kuma sati daya ya rage Malik ya koma, inda aka tsaida magana akan , Maryam zata karasa karatunta acan Egypt wajensu Uncle Malik, shi kuma idan ya samu lokaci zaina zuwa, idan ta gama kuma sai ta koma can wajensa.



Bayan wata daya da komawarsa, kungiyar kasar Portugal ta siyeshi akan kudi masu daraja, alokacin su biyu ne suka shiga kungiyar lokaci daya shida wani shahararren dan wasa, Christiano Ronaldo.





   *RUGAR SAJE*



BY NUSAIBA AYUBA SULEIMAN



   WATTPAD@NUSYSA

I.G@NUSAIBA A.S.SARKIN ZANGO



  –&

*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO=ØÚÜ*

        _(The Home Of Qualitative Writers That Are Educate Humanities)._

https://www.facebook.com/100495222137315/posts/100496042137233/?substory_index=1&sfnsn=mo



                  *[=ØÝÜI.W.A=ØÝÜ]*



(3E 'DDG 'D1-EF 'D1 -JE



   _Deducated to my sweet Mamah=Ø
Þ_.



  _34_



   Bayan shekara daya da rabi, abubuwa duk sun chanza, Simrah ta zama yan mata, dan yanzu shekarunta ta kusan cika na tara, haka Sultana amman duk suna tare ne da Maam dinsu acan kasar portugal, sai dai ita har zuwa lokacin bata kyma haihuwa ba, duk da matsayinta na babbar likita, kuma kwararriya amman bata zafafa bincike ba akan mai ya tsayar mata da haihuwar, ta bar hakan amatsayin wani kaddara nata, kuma tasan haka Allah yaso ya ganta.



   Ranar wani asabar su Maryam sun shiga clup dan akwai wasan da za'ayi tsakanin Nigeria da Portugal din, suna wajen da aka tanadarwa iyalan yan wasan ita da yaran, ji tayi an tabata, ta juya da sauri sai tayi karo da wata yarinya mai kyau da ita, murmushi tayi ma yarinyar tace"kawata ya sunan ki?."



Da turanci tayiwa yarinyar magana, amman sai taji ta bata amsa da hausa "sunana Maryam, ba kece Mairoji ba?,  Abbanmu yace ai ke antin mu ce, kullum sai munyi shirarki agidan mu, Mamanmu sai tayi ta fada, amman yanzu ta dena da Abban mu yayi mata fada."



   Murmushi Maryam tayi ta shafa kanta, tace "ina Abban naki da Mamanki suke?."



   Nuni tayi mata da kujeran bayanta, ido ta zaro tana dafe bakinta cike da madaukacin mamaki take kallon Fahad, murmushi yayi ya taso ya karaso inda take shida wata mata, hannu ta mikawa matar da take mata kallon sama da kasa, ko ba'a fada ba tasan wannan ce Mairojin da sukasha fama akan ta ita da mijinta, matar da tafi tsana arayiwarta.



   Sai da Fahad din ya dan taba ta sannan ta kakalo murmushi ta mikawa Maryam din hannu sukayi musabaha, kallon Fahad

Please Login or Register in order to submit comment