You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

godiya tun daga ranar ma baya wani zurfafawa da zancen asibitin he wants to start
running his own hospital suma basu takura mai ba ganin dama chan saboda Bilkisu yake aiki a wurin
kuma bata nan tana ƙarƙashin wani sai suka ƙyale sa kawai suka mai fatar alkhairi...



Life is moving smoothly for Dr Aslam and his family dan yanzu na natsu ya kuma gane not all what one
needs and wants is being granted to him at times dole sai an yi facing challenges a rayuwa sjizai bada
labarin hakan dan ya faru da shi but yana addu'ar kar wani nashi ya taɓa faɗawa cikin tarkon so kamar
yadda shi ya faɗa...

Raihana wato matar da zai aura tana nata ƙoƙarin dan ganin ta shafe tarihin Bilkisu a zuciyar ta dan an
sanar da ita akan labarin sa da son da yayi ma Bilkisun wanda dalilin rashin ta ne ya sa ake son haɗa su
auren shima da kaɗan kaɗan ya saba da ita har ya ga dacewar su tare da ita ɗin an yi ne akan
immediately after wedding ɗin zasu bar ƙasar su wuce honeymoon kuma ba zasu dawo ba sai bayan
watanni ta yadda zuwa lokacin Aslam ɗin ya gama manta Bilkisu a rayuwar sa...



***********

Kwance take tana hira jefa jefa da shi, shi kuma yana ɗan taɓa aiki jiran sa take ya kammala ya zo suyi
bacci,.

Ganin wayar ta tayi yana haske sai ta ɗauka ta duba sai ta ga numbern Hakim cikin jin mamaki da kiran
daren da ya mata sai ta ɗauka ta kara a kunne iya kalmar da ta faɗin shine.

"Assalamu alaikum Hakim"bata kuma faɗin wani abin ba ya karaɗe mata kunne da ihun matar big bro
nada ciki ita kuma ta kusa zama granny..
A kwance take amma bata san lokacin da ta tashi zaune ta miƙe tsaye ba cikin matuƙar kiɗimewa ta ce

"Me kake faɗi Hakim"ya kuma nanata mata sai Dr Maher ya juyo ya maida hankalin sa gare ta yana
kallon ta...

Kashe wayar tayi ta nufo Dr Maher cikin tsananin farinciki da murna ta ce

"Doctor matar Zaid is pregnant"sai ya cire medicated glasses ɗin sa ya waro idanun sa waje,jijjiga masa
kai tayi tana faɗin

"Yess Dr,we are about to become grandparents are you happy"!?wani irin murmushi ne ya suɓce mai
yana yi yana girgiza mata kai cikin farinciki..

Daren nan tsabar murna Hajiya Madina bata bar su sun yi bacci da wuri ba ta rinƙa gwada layin Zaid da
na Bilkisun amma sam baya shiga sai ta saka Dr Maher a gaba akan shi ya gwada da nasa layin maybe ya
shiga amma shima nasa ɗin bai yi ba dan haka ya ce da ita su haƙura maybe suna sane suka kashe wayar
da haka ya lallaɓa ta suka kwanta amma ina zumuɗi cikin dare ta farka ta rinƙa nafilfilu tana godiya ga
Allah SWT da ya mata wannan kyautar ko ba komai ta san haɗin da suka yi alkhairi ne gashi nan har
albarkar aure ya bayyana...



Same news ya riski gidan du baby doctor suma dai duk murnar ne aka rinƙa kira amma sam baya shiga
dan haka suka haƙura akan washe gari zasu kuma gwada kiran maybe yayi...

Zuwa washegari labari ya gama rotating family kowa rige rigen kira yake ykmi sai dai abin sanyin
gwiwar shine ko an kira sam baya shiga har lokacin sai Hajiya Madina ta kuma kiran Hakim dan tabbatar
da zancen akan in har wasa yayi da hankalin su toh lallai zata hukunta sa ya rantse mata akan shi Zaid ɗin
da kan sa ya ce da shi ya sanar da Ammin su...

Da wannan dai suka ji sauƙe suka masu uziri akan maybe honeymoon ɗin ne ya sa suka kashe wayar su
ita kuwa Hajiya Madina so take in sun yi waya da Bilkisu ta kuma gargaɗin ta akan kar ta sake jiki da
yawa da Zaid ya rinƙa laluɓar ta kullum if not cikin ɓarewa zai yi.



Ganin bata yi reaching nasu ba sai ta bar mata voice message akan in ta ƙunna wayar zata ji saƙon ta..

Gabaɗayan su gidaje biyun are just eager su ga baby doctor da pregnancy ɗin ko ya zata yi ko zai mata
kyau ko tana jin daɗin cikin they just want tk know her problem...

Dr Hussain kuma da ya ji labarin hakan sai ya taya su murna even after speaking to them at least sun
tabu da ƙasar for now kuma sun rabu da labain Asma'u dan shi kam duk abubuwan da ke faruwa a
ƙauyen yana sane saboda lokaci lokaci yakan kai ziyara ƙauyen koma kuma yakan tafi gidan mai gari dan
a bakin sa suka sami labarin farkawar Zaid ɗin har ma da auren sa da yayi da Bilkisu ya kuma sanar da su
cewa lafiya ƙalau suke zaune shi yasa sam mai gari ya hana a sanar da Asma'u labarin ƴan birni dan kar
ta ji wani iri kaf ƴan gidan babu wanda ya taɓa nuna mata ya san whereabout ɗin su hakan ne ya sa take
tsammanin ƙila mutuwa yayi tu da har tsawon lokaci bata ji wani labari daga gare sa ba..

Toh ko da ta tafi ta bar saƙo nan gidan mai gari haɗe da faɗin inda zata tafi duk mai gari ya sanar da Dr
Hussain ɗin kuma ya nunawa mai gari tabbas zai sanar da Zaid ɗin amma a nan ya nar zancen ya sha
ruwa dan sam shi alaƙar Zaid da yarinyar bai mai ba yarinyar da bata da kamun kai gashi ya san irin
family da Zaid ɗin ya fito sam ya san ba zasu ɗauki wannan shirmen ba shi yasa yake taya Bilkisu mantar
da Zaid batun wata Asma'u...




**************

_Dubai_

Ɗaga ta yayi suka koma kan gadon suna ɗan hirarrakin su sama sama yana yi yana mata cakulkuli sam ji
yake ba zai iya rabuwa da ita ba ko da na second ne bare yanzu da take ɗauke da babyn sa a jikin ta..

Kwanto da ita yayi jikin sa yana shafa suman ta dake a jiƙe dan bata yi wahalar busar da shi ba in dai
Zaid ne sai ya neme ta sau biyu a daren nan shi yasa in ma tayi wankan bata busar da suman sai dai ta
goge sama sama..

"My girl baki bsar da suman ki ba me yasa"?daɗa rungume sa tayi tana faɗin

"Bai da amfani hero ko na busar sai ka kuma saka ni jiƙa shi"ƴar dariya yayi yana shinshinar ta ya ce.

"Lallai kin gama da ni my girl wato ni dai na zama jarababbe sex hunger ɗin ki ko"?dariya tayi ɗan kaɗan
ta ce

"Ban isa in ce haka ba hero"Daga haka ya mata wani tambaya

"My girl me ya faru da ke lokacin nan that i was hospitalized na ga wasu lokutan nakan gan ki da kayan
patients what happened to you"?ji tayi hawaye sun taru mata a ido hawayen tausayin sa da kan ta ne
suka cicciko mata ido sai ya ji bata amsa ba dan haka ya leƙo fuskar ta only to see her crying cikin azama
ya ce.

"Hey babes wai kuka kike yi ne because i asked you?am so sorry"?cikin sauri ta dakatar da shi tana
faɗin.

"Not at all hero,ba haka bane,..kawai tunowa nayi da irin wahalar da ka sha a baya you were alive
amma kamar baka raye kana kwance,...da ƙyar da yardar Allah ka farka ka dawo kan feet ɗin ka but
still....."sai ta kuma bursting cikin kuka sai yi take yi kamar an aiko mata da mummunar saƙo duk ta saka
shi rasa natsuwar sa ya ruɗe ya rinƙa petting nata yana bata haƙurin saka ta kukan da tayi..
"Hero i was in shock....na shiga shock ne da yayi sanadiyar hospitalization ɗi na tare da kai a germany....i
was unconscious for two weeks bayan na farka ne da kwanaki kai ma ka farka hero....it was hectic and
horrible...that day the accident occurred....it was like an obscure it was planned i tried as much as
possible to protect you but i couldn't i was weak i....i...."kukan ya ci ƙarfin ta sai yi take yi tsakanin ta da
Allah dan kuka ne mai tattare da abubuwa daban daban she was happy that ya farka suna soyayyar su
after accepting her as his wife sai kuma ga maganar cikin nan she never wished for this to happened but
Zaid have to forgive her dole ta samo ma abin da zata ɗauka a jikin ta kyakyawar rayuwa she can't
withstand the pressure...

Rarrashin ta yake yi sama sama kaɗan kaɗan yake tuno matsalar da ta same su a dajin nan ranar da
abin ya faru sai ta yi saurin zame jikin ta cikin nasa ta sauka daga gadon ta ɗau wayar ta tayi hanyar toilet
yayi yayi ta dawo amma ta ƙi sauraron sa ta shige ciki ta saka lock tana faman risgar kuka her life has
been going cool and okey why does it hace to happened now sai yanzu da take mararin zama da shi
sannan wannan abin zai taso masu..

Buga ƙofar yake yi amma ta rinƙa ce mai ya tafi ya kwanta zata fito she just need space to pour out her
heart ƙin barin wurin yayi ita kuma ta ƙi fitowa har sai da ya ji kan sa ya fara juya mai sannan ya koma ya
zauna bakin gadon ya dafe kan sa sakamakon juya mai da kan ke yi..

Ɗaukar lokaci tayi a toilet ɗin har ya cire tsammanin zata fito sai ya ga ta turo ƙofar ta fito jikin ta a
sanyaye saurin tasowa yayi ya nufo ta ya rungume ta yana faɗin

"Kar ki sake yi min haka kin bar ni cikin kaɗaici and you know that i am used to you at least in zaki
hukunta ni ki sanar da ni laifi na but ba wai ki min tsatsaurar hukunci haka ba kin nesan ta ni da kan ki for
almost an hour please babes don't try it okey"??yana rungume da ita kan ta kawai ta iya gyaɗa mai tana
jin zafi a ran ta.

Ƙamƙam ya rungume ta yana faɗin

"Am sorry for reminding you about that hectic incidence sugar forgive me"idanub sa lumshe yake
maganar kasa amsa mai tayi sai gyaɗa kai da take yi..

Ɗagowa yayi ya gan ta tsaye bata ma rungume sa ɗin ba sai ya ce.

"Zo mu kwanta na san na wahal da ke da yawa and i don't want our baby to think that daddy is a bad
guy"ya faɗi yana murmushi haɗe da ɗage gira ɗaya sama sai ta yi murmushin ƙarfin hali ta gyaɗa mai
kai..

Sakin ta yayi zai riƙe hannun ta ta ja baya tana faɗin

"Go first"murya na rawa tayi maganar sai bai yi wani tunani ba yace

"Okey babes"da fara'ar sa ya juyo yana takawa wani kuka ne mai raɗaɗi ya taso mata amma ta danne ta
kasa fidda shi wajen.
Taku huɗu a na biyar sai ya dakata ya kasa ɗaga ƙafar sa sakamakon jin wani irin bugu mai zafin gaske
da aka mai a occiput ɗin sa sai ya ji kamar kan sa na son barin jikin sa kamar ba shi ba amma a haka ya
juyo a hankali har ya gama juyowa gabaɗaya sai ya ga abin mamaki..

Hannun ta riƙe da wani ƙarfe wanda daga dukkan alamu ƙarfen da ake hanging towels akai ne wannan
ɗin buɗe bakin sa yayi zai yi magana amma kamar ƙiftawar ido ya ga ta ɓace mai sai ya kuma jin saukar
ƙarfen nan a daidai inda ta mai na farkon..

Wannan karon ko juyin kasa yi yayi sai kawai ya rinƙa yin ƙasa da kaɗan kaɗan har ya faɗi ta gaba timm
kamar gawa idanun sa na ƙoƙarin ƙafewa bakin sa na rawa ya furta

"My....gi...rlll....i...am.....so....sorrrrryyy..if...i offend....you...but...always....know....that i...love..,,you
so...much..and I...am.."..iya abin da ya iya faɗi kenan sai idanun sa suka rufe ruf numfashin sa ya fara
ɗaukewa..



Wurgi tayi da ƙarfen ta faɗi a ƙasa chan gefe nesa da shi ta fasa wani irin ihu wanda yayi sanadiyar
tafiyar muryar ta sai ta ƙura mai ido tana kallon sa ƙo ƙifta idanu bata yi haka nan kamar taɓaɓɓiya ta
ƙura mai ido tana kallon sa duk ta takure wuri ɗaya ta haɗe jikin ta ta nannaɗe tana bin sa da ido ...




*_S,Ibraheem_*

Follow@siyamaibrahim

*⚜BWA*



_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}_



👄 °°° °°°👄

°°

°



*🎀IYA RUWA FIDDA KAI*🎀

_{the love saga}_
*#Hot love*

*#Romance*

*#allegation*

*#Epic*

*# Arrogance*

*#Pains*

*#Regrets*

*#Obscure and more*



*SIYAMAIBRAHEEM* Wattpad@siyamaibrahim



*40*



Tana zaune a wurin kamar statue tana kallon sa kamar bata san sa ba brain ɗin ta ya tsaya wuri ɗaya ya
daina aiki ya tsaya cak,.ihun da ta yi ne yayi sanadiyar zuwan receptionist ɗin, buga ƙofar ɗakin suka
shiga yi amma gam a rufe dan haka suka koma ɗaya daga ciki ya zo da spare room key ɗin suka gwada
sai ya buɗu da sauri suka ƙarasa ciki sai suka shiga cikin bedroom ɗin dan ba su ga kowa a falon ba.

Abin ya rikita su ganin ga Bilkisu chan kanannaɗe a ƙurya ga ƙarfen nan a ƙasa ga Zaid kwance kamar
marar rai sai suka raba jiki wasu suka nufi Zaid wasu suka nufe ta ganin ko ƙyafta idanu bata yi sai suka yi
tunanin shock ta shiga dan haka aka ɗauko bottle water aka yayyafa mata kamar ba zata yi responding
ba sai gashi ta ja numfashi tayi blinking idanun ta..

Cak ta saukar da idanun ta kan dead alive husband ɗin ta,da rarrafe ta iso inda yake kwance ana son
tabbatar da yanayin da yake ciki ko da rai ko babu aka duba pulsating regions wuyan sa carotid artery da
radial artery ɗin sa sai aka tabbatar da eh akwai gudanar jini aka duba bugun zuciyar sa nan ma aka
tabbatar da cewa yana da rai sai suka yi saurin kiran hospital emergency number babu jimawa aka zo
daga asibiti mafi kusa da hotel ɗin dan ɗaukan sa..

Tun da ta kai hannun ta saman nasa hannun ta ƙura mai idanu hawaye ne ke ta bin fuskar ta suna
tsiyaya wasu na korar wasu da ta ji an ce he is still alive sai ta kalle su dan tun da suke ta examinations
ɗin su bata motsa ba sai da suka zo ɗaga sa aka raba hannun ta da nasa dan fitar da shi..
Kiran hukuma aka yi dan a zo a yi tracing incidence ɗin da ya faru a wurin saboda sanin wanda ya shigo
ya aikata hakan dama ga CCTV cameras nan da za'a yi tracing ta cikin shi...

Ba daɗewa suka iso sai suka fara gudanar da aikin su suna ƴar tambayoyi as for Bilkisu babu abin da
suka samu daga gare ta dan kamar kurma haka ta zamo masu dole suka bar ta akan zasu dawo su kuma
neman evidence daga gare ta dan ita ce ta fi kusanci da victim ɗin sun ɗau hotuna daban daban na
incident site ɗin...



Da taga da gaske tafiya da shi zasu yi sai ta miƙe zata bi su amma wata mace cikin masu kula da hotel
ɗin ta dakatar da ita dan babu sutura a jikin ta sai rigar wanka gwara shi yana da T-shirt da wandon bacci
a jikin sa..

Fincikewa take yi akan a bar ta tana son bin su amma aka hana ta matar ce ta nemo mata suturar
sakawa ta miƙo mata cikin sauri ta saka kayan suka fito ƙala dai bata ce ba har suka zo wurin motar tana
kuka ta shiga cikin inda aka saka sa ta ɗago kan sa ta ɗora bisa laps ɗin ta ta ɗora hannun ta saman
fuskar sa da haka aka ja motar aka bar hotel ɗin aka nufi hanyar asibiti..

Kuka take yi sosai tana shafa kyakyawar fuskar sa tana kai mai kisses time to time tana jan hanci duk ta
hargitse ta fita hayyacin ta kamar zararriya haka ta dawo kamannin ta gabaɗaya ya canza kamar ba
Bilkisu ba...

A haka suka isa asibitin inda aka yi E&A da shi cikin sauri jikin ta kaf ya ɓaci da jinin da ke fitowa daga
kan sa kuka take kamar wace ta yi asara a rayuwar ta lallai ba dan ita ta aikata wannan aikar ba da babu
abin da zai hana ta yin sanadin wanda ya aikata hakan visiting hell a yau ɗin nan..

Zarya take ta yi a bakin ɗakin tana hango yadda ake masa dressing external bleeding ɗin ko da aka
gama sai aka gano akwai concealed bleeding dan ga wurin nan yayi bulky ya hauro sosai seducing nasa
aka yi aka mai allurar kashe raɗaɗin zafi dan kar abin ya saka sa a shock..

Da suka yi stabilizing nasa sai suka fito suna tambayar waɗanda suka taho tare da patient ɗin,saurin
tashi tayi ta nufe su sai dai duk tambayar da aka mata sam kasa bada amsa tayi sai kuka da suka fuskanci
cewa shock ta shiga sai suka nemo paper da pen suka miƙo mata..

Da sauri tayi grabbing ta fara rubutu rubutu mai tsayi tayi har sun fara tsammanin hala mahaukaciya ce
dan yadda jikin ta ke ɓari ga zufar dake tsatsafo mata ta ko ina kuma kusan rabin hour bata kammala ba
sai suka yi concluding bata da hankali.

Juyawa suka yi dan su koma ciki sai ta taɓo wanda ya bata paper da pen ɗin,juyowa yayi ya ƙura mata
ido sai ta miƙo mai papern ya karɓa yana nazarin ta kafin ya maida idanun sa kan papern ya karanta
loudly ta yadda sauran zasu ji..

Jinjina kai suka yi sakamakon ganin abin da ke rubuce cikin papern dan komai da ya faru da shi ta
zayyane masu cikin papern har da dalilin ta na buge sa da tayi ta nuna masu ita ta aikata hakan har da
papers dake ɗakin su na 5 star hotel wanda cikakken medical history papers ɗin Zaid ne a ƙarshe ta roƙe
su da su yi saurin ceto mata ran mijin ta dan yana nan yana battling da rayuwar sa kar su ga kamar sun yi
seducing nasa yana iya rasa ran sa a haka dan daga ita har shi doctors ne...



Ajiyar zuciya mai ƙarfe ya sauke bayan ya gama karanta papern a fili suma sauran ajiyar zuciyar suka yi
suna jijjiga kai dan abin ya ɗaure masu kai,kenan emergency surgery za'a mai dan any delay from now to
the next 18 hours tsaf ana iya rasa sa sai dai wani hukuncin ubangiji..

Aikawa suka yi aka tafi aka ɗauko papers ɗin ita kuma tana faman zarya dan ba'a bar ta ta shiga ba dan
sun ga cewa she is not stable dole itama a yi hospitalizing nata dan ta dawo hayyacin ta because daga
haka zata iya losing mind nata..

Bayani doctorn ya mata akan zasu kwantar da ita har su kammala surgery ɗin amma ta shiga girgiza
masu kai akan bata so dan tsoro take ji kar su yi mata wayo su ƙarasa mata shi ko ma su ƙi yi masa
surgery ɗin..

Tana ƙi tana turjewa aka danna mata already loaded diazepam Valium,wani irin mugun jiri ne ya ɗebe
ta ga ciwon kai da ya rinƙa fizgar ta da kaɗan kaɗan har idanun ta suka rufe gabaɗaya sannan suka shigar
da ita ɗakin hutu aka kwantar da ita,setting mata lactate ringers aka yi saboda state of sudden shock da
ta shiga kuma sun gano kamar tana ɗauke da ciki saboda an yi mata examinations kuma wasu signs ɗin
na nuna alamun ba ita kaɗai bace shi yasa suka tabbatar da safety ɗin ta..

ƙoƙarin tracing last call na wayoyin su aka yi a asibitin dan a sanar da su abin dake ƙasa,bayan an ƙunna
wayar ne sai ga saƙonni kala kala na shigowa ciki har da voice messages sai suka duba wasu suka ga duk
congratulatory messages ne wasu kuma voice messages ɗin da turanci aka yi su haɗe da yaren hausa
dan haka ta turancin suka gane ba'a jima da tabbatar da pregnancy ɗin ba sai suka yi saurin tracing last
numbern da Bilkisu tayi kira da shi luckily da Dr Gabby suka yi wayar ƙarshe dan haka kira suka yi suka yi
bayanin ko su ɗin waye kuma daga inda suke kira sai ya masu bayanin ainihin musabbabin abin da ya
faru da dalilin Bilkisu na yin abin da tayi and he told them the reasons sai suka kuma gasgata maganar ta
dan ya nuna masu cewa shine likitan da yayi treating Zaid ɗin har ma da ita kan ta lokacin da aka kai su
chan ƙasar..

Godiya suka mai suka fara shirye shiryen surgery ɗin nasa wanda zai kasance by 11pm na daren ranar
banbancin lokacin zuwan su da lokacin surgery ɗin awa guda da mintuna talatin da uku...




°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°



_2 days later_
Tana unconscious bata farka ba sam bata san inda kan ta yake ba for the past 48 hours under
seductives take z da zarar ta farka za'a kuma yi mata wani duk dan kar ta farka a firgice is better at least
in ta farkan by now an gama surgery ɗin ko tayi tambayar za'a kai ta wurin sa...



Kaɗan kaɗan ta buɗe idanun ta har ta gama buɗewa gabaɗaya sai ta sauke su kan Hajiya Zeenat da ke
zaune idanun ta jazir fuskar ta ya ɓaci da hawaye duk kamar ba ita ba...

Daɗa girman idanun ta tayi sai ta ga eh da gaske Umman ta ne dan haka ta yunƙura zata tashi sai Hajiya
Zeenat tayi saurin maida ta tana ce mata

"Kwanta baby,,kwanta please"idanun ta na ciccikowa da hawaye sai dai bata bari sun fito ba ta rinƙa
riƙe su haka ta kwantan tana jin ciwon jiki gabaɗaya bata jin daɗin jikin ta sai yi mata wani iri yake yi
gashi jiri ya saka ta a gaba...

Hajiya Zeenat ce ta saka hannun ta tana gyara mata sumar ta da suka ɗan barbaje tana jan hanci tana
faɗin

"Ya jikin naki baby"??kallon Umman nata tayi tana jin anya tana iya yin magana kuwa ko dai tayi shiru
ne...sai ta ji muryar Hajiya Zeenat tana faɗin

"Go on speak out,kina iya magana yanzu,yi maganar ki kawai"..

Gwada gyara murya tayi sai ta ji throat ɗin ta ya buɗu sai ta gwada yin magana

"Ahhh....ah"sai ta yi shiru sai Umman ta yi fara'a tana murna ta ce

"Yess yes cigaba"...da sauri ta buɗe bakin tana faɗin

"Umm..ummmm..Umma...Zaid.Zaid"sai kuka maganar ta ƙaƙare mata ta faɗa jikin mahaifiyar ta tana
rusa kuka rarrashin ta ta shiga yi dan tun zuwan su ƙasar suke ta kula da ita dan so suke su tabbatar da
bayanin da likitan ya masu akan dalilin aikata abin da ta aikatan dan gani suke maybe akwai wani dalilin
ne na daban....

Almost 15seconds tana kuka Hajiya Zeenat tana rarrashin ta daga ƙarshe ta ɗago kan ta tana faɗin

"Umma Zaid fah,,ina yake,,,ina miji na Umma i almost killed him...da hannu na Umma da hannu na na
kusa halaka miji na miji na the father of my baby Umma i want to see him"...duk a bauɗe take
maganganun dan sam ba'a hayyacin ta take ba maganar sam a hargitse yake fitowa daga bakin ta ƙarshe
dai kiran likita Hajiya Zeenat tayi tana hawaye aka zo aka mata abin da zai yiwu da maganar a bakin ta ta
rufe idanun ta bacci ya ɗauke ta...
Fita daga ɗakin Hajiya Zeenat tayi ta zauna a kujerar dake kallon ɗakin ta rinƙa risgar kuka tana share
hawayen ta dan ta rasa ainihin dalilin Bilkisu na yin hakan dan sun yi tunanin in akwai wani abin ya
kamata likitan ya sanar da su amma bai sanar da su ya ɓoye masu sannan ya sanar da Bilkisu ita kaɗai
alhalin suma ɗin families ne..



Dafa ta aka yi sai ta ɗago ta ga Hajiya Madina ce dan ita kaɗai ce ke da ƙarfin halin iya rarrashin
aminiyar tata ba wai dan abin bai shige ta ba a'a sai dan son samin kwanciyar hankalin abubuwa saboda
a ji dalilin Bilkisu na aikata hakan,,.da wata ce ta aikata ma ɗan ta hakakn ba Bilkisu ba toh lallai duk son
da take mai da iƙirarin ita ɗin matar sa ce dole sai ta saka an kame ta hukuma sun hukunta mata ita
amma wannan ɗin rainon su ne ko ba komai akwai amintaka mai ƙarfi tsakanin family ɗin su da na su
Bilkisu dole a rinƙa yi ana dubawa...

Jiya da dare suka iso sakamakon kiran gaggawar da asibitin ta masu akan su zo suyi signing aka masu
bayani sama sama tun a daren ranar da aka kawo su asibitin shi yasa su suka saka aka nemo masu ticket
ɗin dubai su biyun in yaso daga baya in suka ga yanayin jikin nasu zasu sanar da iyayen nasu maza in na
zuwa a duba su ne sai su zo in kuma da sauƙi sai a bar shi in sun farfaɗo sai su dawo nan Nigeria...

Toh a jiyan da dare aka masa aikin cikin gaggawa kuma

Please Login or Register in order to submit comment